Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idan iyaye na suka san halin da ake ciki nashiga uku


"To nikam dai gaskiya yanzu rufi Bani da wata mafita da zan iya baki amma idan naje Abuja na samu wata mafitar zan iya kiran ki, bye

Daga haka jamsy tasa kai tayi waje abinta ba tare da tausayin halin da tasa Rufy aciki ba


Kwanciya Rufy tayi awajan kuka na kwace mata mai taɓa zuciya sosai ta shiga dana sanin sanin jamsy acikin rayuwar ta tabbas jamsy itace silar lalace War ta
Da ace kashe kai ba laifi bane to da tuni ta dade da kashe kanta,kiran sallar magariba ne ya tashe ta awajan jiki duk a sabule ta lallaɓa tayo alwala sannan tayi sallah ,tana nan zaune tana azkar Nana kanwar ta tashigo dakin da gudu tana faɗin


"Anty Rufaida gashi can masu kawo lefe sun kawo kinga kayan kuwa da yawa wallahi kowa cewa yake yayi kokari


Ai wata irin faɗuwar gaba ce ta same ta nan da nan ta fara haɗa gumi "shike nan nashiga uku na lalace,iya abin da ta iya furta wa kenan sabida tsabar kiɗi me wa da tayi tabbas aure yazo tunda har ankawo lefe


Nana kuwa ganin kamar yayar Tata ba sauraran ta takeyi ba yasa ta tashi kawai tayi waje abinta ta koma cikin yan gidan su aka cigaba da kallan lefe amarya na ɗaki


Daƙer ta iya sallar isha sannan ta kwanta ba tare da ta nemi abinda zata sawa cikin taba,sosai tunani ya cunkushe ƙwaƙwalwar ta
"Ko kai na faɗa wa Ammy gaskiya sabida karna kunya tasu bayan biki, ta tanbayi kanta
Da sauri kuma ta shiga girgiza kai "ina Ammy na da hawan jini kar nayi abinda zai sa ya tashi


Ko na faɗawa Abba tunda shi namiji ne zaifi Ammy daure wa
"Idan kuma zuciyar sa ta buga fa sai kice me , zuciyar ta ta tanbaye ta

"Wayyo Allah nashiga uku ni Rufaida yanzu ya zanyi da rayuwa ta ina xansa kaina

Ko kuma kawai na haɗa kaya na na gudu daga gidan
"Tabbas idan kika gudu zaki barwa iyayan ki abin gori a unguwa da cikin ƴan uwa


"Toni yanzu ya zanyi kenan....
Ammy ce da tashigo tun ɗazu tana mata magana amma ina da alama ta lula a duniyar tunani ta kai mata duka
Firgigit ta dawo daga inda ta tafi ganin Ammy a tsaye yasa ta tashi zaune da sauri tana faɗin


"Ammy yaushe kika shigo kwata kwata banjiki ba wallahi

"To fama Rufaida da yaza ai kijini kin tafi tunani yanzu gaba ɗaya kin dauki ɗabi'ar da ba taki ba kinayi


"Aa Ammy ba abinda kike tunani bane ba wallahi...
"Kinga daka tamin haka ni mahaifiyar kice duk wata da muwar ki ni yaka mata ki faɗa wa ba wani ba,meya faru ya akai auren ne bakyaso kome sabida na lura tunda ga sanda aka fara maganar auren nan kika zama haka


"Bakomai Ammy kawai dai ina tunanin rayuwar da zan shiga nan gaba ne da kuma yadda zanyi rayuwa da mutumin da bamu saba ba


"Indai wannan ne ki kwantar da hankalin ki Ibrahim mutumin kirki ne sannan yasan ya kama ta ina da tabbacin zai kula dake sosai da sosai

"Shike nan zan cire damuwa ta insha Allahu
"Yawwa Allah ya miki albarka kinji ya baku zaman lafiya.



"Ahh lallai ma yarinyar nan tana tunanin zan barta haka ne chabb ashema hauka ake ai wallahi saina hanata jin dadin rayuwa shima mijin nata sai ya dawo hannu na sai na sa mata ciwan zuciya wallahi yadda tamin sai na mata dan duk wanda yamin kan kara sai namai na itace wallahi, napep ta tsayar ta shiga taba faɗin ya Kaita zooroad

A bakin wani gida ya aje ta gidan ba wani babba bane sosai bayan ta sallami me napep din ta shiga cikin gidan sallama tayi sai dai ba kowa a tsakar gidan dan haka ta tura kanta cikin dakin

Wani saurayi ne zaune daga shi sai gajeren wando da singlet sigari yake busawa sama yana kallo a tv zama tayi kusa da shi tana faɗin


"Yau aka kawo lefe sai dai banga alamar ya faɗa mata yasan abinda take aika tawa ba sabida gaba ɗaya a tsorace take da auren


"Karki damu ke dai kinyi abinda kike so dan haka sai ki barta ta ƙara ta ko iya rabata da budurcin ta da kikayi ya isa sannan kuma ga tsoro kinsa mata a zuciya


"J baza ka gane bane a duniya na tsani gani Rufy cikin jin dadi yadda na ɗanɗani ɓacin rai da damu so nake nata yafi haka wallahi


"To yanzu meye shirin ki na gaba kenan tunda yanzu wannan ya kammala?


"Abinda na tsara shine kawai dole zan shiga jikin Ibrahim zan zama ɗaya daga cikin ƴan matan sa kaga daga nan xansa zuciyar ta ta buga shike nan nayi nasara idan kuma hakan bata samu ba to dule na nemi wata hanyar daban
Zan fara chatting da Ibrahim da ɗayan layin nawa duk yadda zanyi naja ra'ayin sa gare ni zanyi zan kuma sa ya kwanta dani a gaban ta idan har banyi hakan ba to lallai ni ba yar halak bace


"Wow gaskiya jamsy ke masifa ce wannan daukar fansa har ina idan Allah ki rabu da ita haka mana Rufy da zuciya ɗaya take sonki wallahi

Wata da ta fito daga wani ɗaki ce ki wannan maganar


"Fate kenan bazaki gane ba wallahi yadda na tsani Rufy kawai ina danne wane idan muna tare amma ji nake kamar na kashe ta yadda na ɗanɗani bakin ciki da ɓacin ran da yayi sana din mahaifiya ta haka nakeso nayi sanadin nata iyayan


"To Allah ya bada Sa'a,amma a gani na Rufy bata chanchanci haka awajan ki ba wallahi idan kika barwa Allah saiya bimiki hakkin ki kina zaune kuma ai ko yanzu Allah ya fara bimiki hakkin ki


"Kinga duk abinda zaki faɗa ki faɗa amma wallahi sai nayi yadda akamin wannan shine kawai
Daga haka ta tashi ta shige cikin wani daki a falon




********"Jidda yanzu fa tunda zamu bar school shike nan zumu rabu da su Aunty ko!


"Haba dai ai muna tare dan yadda nake jina bazan iya rayuwa ba Aunty ba wallahi sabida itace farin ciki na da kwanciyar hankali na


"Hmmm haka ne to amma mu da zamu tafi wani wajan karatu ya kike ganin zamuyi kenan!


"To ai yanzu ne ma zamu samu damar yin rayuwar mu yadda muke so sabida munbar gida kinga sai yadda muka ga dama dama kuma irin Makarantar gaba da SECONDARY baruwan wani da wani bare a sa mana ido


"Shikenan zansamu damar kasan cewa da brother na yadda nake so wallahi ina faɗa miki yanzu abin yafimun da daɗi sabida yadda brother yake cina da borar sa ga kuma momsy na shamin nono wow Dadi kan dadi


Dariya jidda tayi tana faɗin" kefa anyi yar iska ko kunyar faɗamin wani yana cikin da bura bakyayi!


"To kunyar me zanyi chabb wallahi ina faɗa miki ki nemi wani ya gwada cinki da ita kiji yanda akeji dadin ta har makogaro


"Chabbb yadda momsy take da kishin tsiya akaina zata bari wani ya cini to wallahi kullum kashedin ta ko kece bata yadda na bawa duri na ba bare wani katon banza,ke nifa mazan ma basa burgeni wallahi dan nafison momsy na dan aure ma muke shirin yi kwanan nan


"Aure kuma jidda ana zaune kalau kina da hankali kuma auren jinsi fa kenan zakuyi

"Eh mana sai meye aciki tana sona ina son ta ba shike nan ba sai muyi auren mu yadda ba mai rabamu


"Ahhh lallai ke kinfini hauka ma idan aka zo miki aure kinyi baya ni nikam dai ban zafafa ba


"Kinsan Allah a yadda nake jina dinnan ba wanda zan iya rayuwar aure dashi idan ba momsy na ba sabida itace daidai dani shine kai

"Chabb to Allah ya kauta zanga kuwa yadda wannan abu zai kasan ce


Ganin sun karaso yasa suka canza hirar da sukeyi




Assalamu alaikum


Inawa kowa fatan alkairi

Abinda yasa kuke gani kamar ana muku wasa duk wani marubuci yana bukatar idan yayi posting ayi comments ko yaya ne amma ku ba wanda zai ce komai indai ba maganar tsotse tsotse akayi ba

Bakwa taba tattaunawa akan littafin ballan tana na gane kuna fahimtar abinda nakeso agane taya kuke tunanin zan samu kwarin guiwar yin typing din sai dai kawai kuyi ta hira akan video sticerks shiyasa nima sai jikina yayi sanyi duk wani mai rubutu ko da shiriri ta yake rubuta wa yana bukatar yaga ana nuna ana biye dashi kuma an matsu aji abinda gaban ya kunsa sannan a dinga nuna ana hasashen abinda zai iya kasan cewa a gaba amma a'a ku baifi Mutun biyu bane zasu nuna alamar sunga anyi posting ba idan kuma korafi mutum yayi nan da nan koma zai fara tofa albarkacin bakinsa acikin yana dama shima yanson yin magana


Idan nayi posting kun nuna kuma matsu kuji yadda gaban zai kasan ce sannan kuna hasashen abu kaza ne wata kila a gaban dole nayi saurin yi muku posting amma kowa ya gani yayi shiru anyin banza dani dole nima nayi shiri tunda comments din naka ranta shine karfin guiwar marubuta


Amma fa kuyi hakuri idan kunji haushi magana ta nagode sosai da uzurin da wasunku suke iya yimin



🍃🍃 SECONDARY SCHOOL🍃🍃



(Love & romantic story)



Shalele ce💃🏻



Paid page 33&34




-----------------Yau bikin Rufy saura sati ɗaya kwata kwata bata da kwanciyar hankali duk tabi ta rame amma duk wanda ya ganta yana zatan auren ne ya sata ramar
Kamar kullum yadda ta sabawa kanta tana zaune a dakin su charbi ne a hannun ta tana lazumi Ammy ce tashigo dakin tana faɗin


"Maza ki tashi ga abban kucan yana kiran ki
Ba tare da ta amsawa Ammy ba ta tashi tayi waje ɗakin abban su ta shiga shi kadai ne a kwance kamar kullum sabida ciwan bari ɗaya da ya kamu dashi wajan shekara biyu kenan yana jinya shiyasa kullum yana gida ,da sallama ta shiga dakin waje ɗaya ta samu ta zauna tana faɗin



"Abba sannu da jiki,gani Ammy tace kana kirana
"Yauwa mai babban suna dama so nake na faɗa miki iyayan Yaron nan sunce bazaai wasu bidi'a abikin ba iya ka dai a daura aure kawai

"Shike nan Abba dama ni nafison hakan

"Yauwa to ga leda can ki ɗauka dazun mahaifin Ibrahim din da yazo ya kawo sai ki duba kigani


Bayan ta dakko ledar ɗaki ta dawo ta zauna ba tare da ta duba abinda ke ciki ba
Sana'ar dai ta cigaba a haka har bacci ya dauke ta bata sani ba




"Assalamu alaikum barkan ka da dare
Kamar baze juya ba sai kuma yaji Muryar macece cikin sanyi da dadin saura ra dan haka ya juya a nutse


Kyakkyawar budurwa ya gani a tsaye gaban shi cikin riga da wando sai dai kuma rigar tazo mata guiwar kafa

"Wa'alaikumussalam yawwa sannu Barka, Ibrahim ya faɗa yana kare mata kallo dan besan fuskar ba

"Bawan Allah idan bazaka damu ba dan Allah inaso ne ka ragemin hanya naga kamar tafiya zakayi wallahi naje unguwa ne kuma nayi dare ga ba abin hawa


Tsayawa yayi yana binta da kallo ba laifi akwai sura kuma da alama ba wata babba bace can dan bazata wusha shekara ashirin da daya ba

"Ammm ƴan mata zuwa ina kenan kike so na kaiki bangane ba?

"Karka damu indai ka fito dani titi shike nan dama cikin lungun nan ne damu wa ta


"Okay bamatsala bismillah amma zaki jira sabida nima sako natsaya karɓa
Ya karasa maganar yana buɗe mata gaban motar ta shiga


"Karka damu zanjira ni da za'a taima ka
Mata tayi tana zancan zuci ,"kakusa zuwa hannu tabbas ni ɗin mai Sa'a ce a rayuwa komai yana zuwar min da sauki basai nasha wahala ba

Jamsy bata gama wannan tunanin ba ya bude mazaunin direba ya shiga ba tare da ya tanka Mata ba duk da cewa kwalliyar ta ta mishi kyau amma shi mutun ne mai aji dan haka ya basar da ita acikin motar ,a haka suka dau hanyar barin unguwar anutse yake tafiya dan ba wani gudu yake sosai ba
Jin shiru yayi yawa ne yasa jamsy ta fara magana cike da yaga haɗi da iyeyi


"Sunana Jamila amma friend ɗina suna cemin jamsy naji dadin haduwa dakai sosai dan banyi tsammanin kyakkyawan saurayi kamar ka zai kulani ba harya dakko ni a motar


Juyawa yayi yana kallon ta Yadda take maganar a nutse cikin daukar hankalin mai saurara

"Ahh haba dai yanzu nine kyakkyawa tsokana ta dai kike ko
Ya ƙarasa maganar yana kallon kanshi ta miron cikin motar


"Aa wallahi bawani tsokana gaskiya na faɗa matar ka bata faɗa ma? Jamsy ta faɗa cike da murnar ganin zaizo hannu cikin sauki


"Hmmm aini bani da mata sai dai idan kece zaki zama matar tawa


"Gaskiya kana da abin dariya kamar kai dai handsome guy ace ba budurwa!

"Eh mana ko kina mamaki ne ?


To haka dai hirar tayi ta tafi tsakanin Ibrahim da jamsy inda a karshe har kofar gida ya ƙarasa da ita kuma sukayi musanya number waya







********"Indo kin fito cikin ɗakin nan ko sai nazo ƴar banza sai rashin jin tsiya maza kizo nan inason magana dake


Indo dake cikin daki kuwa tura baki take kamar Inna na kallon ta
"Wallahi Inna bazan tsaya ki dakyen ba dan nasan wannan kiran yanzu haka wata gulmar aka kawo miki Kum...

"Wai kuwa indo zaki fito ne ko sai nazo nan na sameki!
Inna ta faɗa daga tsakar gida inda take zaune


Fitowa indo tayi tana ta faman hade rai kamar mutuniyar kirki
Nesa da inna ta samu ta zauna tana zumbura baki take faɗin
"Inna gani kuma Alqur'an idan ƙarata aka kawo miki sharri akai min


"Auto kinsan me kikayi kenan ko?
"Nifa Inna ba abinda nayi

"Shike nan naji amma da waye aka cemin an ganku acikin shingen malam karimu kun fito?


"To ni kwata kwata banyi hanyar shingen nan bama yau kuma duk munafikin da ya faɗa miki zamu hadu wallahi sai ya gane kuran sa


"Kinga ya Isa haka tashi kije ki hadamin wuta zan dora sanwa sauran kuma idan na shiga ciki ki fice baki gana ba


Tashi indo tayi ta nufi ɗakin da suke girki da kallo inna ta bita ganin yadda kugunta ya bude yarinya karama zancan zuci ta hauyi


"Ji yadda kugun yarinyar nan ya bude kamar tana karbar jele gashi naga kwana biyu nonon ta yakara girma kar dai abin da mutane suke zargi ya zama gaskiya fa
Kai haba dai yaushe ma aka haifi Indon da har zata san wata bura kuma ma a sakarcin indo zata faɗa min kawai makiya ne suke so su samun ƴar a gaba kuma Allah ya fisu


Daga haka inna ta shige ɗaki abinta inda ta tarar malam yana kwance yana bacci zama tayi kusa da shi nonon ta ta ciro ta samai a baki ai kuwa ya karɓa ya fara sha kamar dama jiran ta yake






**********Shirye shiryen tafi makarantar su jidda ya kan kama inda a nasu ɓangaren suke cike da farin cikin samu damar yin rayuwar su yadda suke da bukata dare da momes din su


Malam Sale Yaya ne ga mahaifin jidda kuma mutum ne mai san ƴan uwan sa yana da burin haɗa ɗan shi da ƴar dan uwan sa aure dan haka yau yayi alƙawarin zuwa wajan ɗan uwan shi su tattauna


Zeey ce zaune tana ta faman chatting da friend din ta jidda ce tashigo ɗakin zama tayi kusa da zeey tana faɗin



"Besty mufa mun gama shirya wa jibi monday zamu yi aure ni da momsy dan haka muna gyaiya tarki



"Jidda kinyi hauka ne wai dama da gaske kike abinda kike faɗa nifa wasa na ɗauka


"Wasa zaki ga wasa ki bari Monday tayi zaki tabbatar wallahi aure zamuyi shike nan kinga mun huta mun riga da mun mallaki juna mu


"Gaskiya ban taɓa sanin baki da hankali ba sai yau idan iya yanmu suka ce mufito da mijin aure sai kice musu me?


"Abu mai sauki sai nace ni banason auren idan kuma zasu matsamin shike nan tafi nono fari sai na koma gidan momsy dama kuma haka muke so kinga shike nan mun samu damar kasan cewa tare kullum


"Ahhh lallai yau kam na tabbatar kin samu matsalar kwakwula idan ba haka ba ta ina kika taɓa ganin mace da mace sunyi aure idan ba a garin gaɓa gaɓa ba to bari kiji idan zaki yiwa kanki faɗa kiyi dan wallahi ni ina samun mijin aure aure na zanyi ato dan abin da mukeyi ba rayuwa bace

Daga haka zeey ta fice ta bar mata dakin


"Oho ke kika sani aure ne dai ba fashi sai munyi shi in yaso duk abin da zai faru ma ya faru






****************Alhamdulillah yaune dubban al'umma suka shaida ɗaurin auren Rufaida da Ibrahim akan sa daki dubu hamsin auren da ya samu halartar yan uwa da abokan arziki ciki kuwa hadda babbar ƙawar amarya watakon Hajiya jamsy mai abun mama ki


Sosai ƴan biki suke ta shagalin su ranar amma banda amarya dan ita jitake kamar Mala'ikan mutuwa ya kawo mata ziyara dan batasan yadda zata fuskanci wannan ranar ba

Ko wacce amarya tana farin ciki da irin wannan ranar amma banda ita,duk wata amarya tana zumudin zuwa gidan miji amma ina banda Rufy bayan farga ba da tashin hankali ba abinda yake cikin kirjin ta domin batasan yadda zata kare kanta yau ba


"Ina matukar dana sanin sanin ki arayuwa jamsy , kece kika zama sanadin nigata duk wani tashin hankali da nake ciki kin cuceni kin cuci rayuwa ta tsakani na dake sai dai Allah ya isa ,wani kukane ya kwace mata


Jin ana buga kofar banɗaki yasa tayi saurin wanke fuskar ta dama wanka tashigo sabida an fara shirye shiryen tafi kai amarya


"Wai dan Allah amarsu me kikeyi ne aciki tun ɗazu ko duk wankan ganin angon ne haka abu kusan minti talatin
Muryar jamsy ta jiyo tana wannan maganar ,ba tare da ta kula taba ta buɗe banɗakin ta fito kayan da aka fito mata dasu ta ɗauka ta fara shiryawa anutse amma cike take da fargaba


"Gaskiya besty baki da mutunci wai duk yadda muke amma baki taɓe haɗa ni da ango mun gaisa ba ko awaya ko tsoro kike ji karna yimiki kwace ne!


Ba tare da Rufy ta ɗago ba bare ta kalli inda jamsy take ta fara magana

"Dan Allah dan Annabi jamsy kifi ta arayuwa ta abinda kikamin ma ya isa haka kibar ni na huta gaba ɗaya kin shigo rayuwa ta kin lalata min farin ciki to dan Allah ya isa kaha kowa ya kama gaban sa abotar ta isa


"Au Rufy ni kike kora yau sabida kinga yanzu ba matsayin mu daya ba kenan ni zaki wulakan ta sabida kinga ke kinyi aure to wallahi bari kiji duk wanda yaci tuwo dani miya yasha,naji kuma zan fita a rayuwar ki amma kisani zamu hadu a gaba


Daga haka jamsy tasa kai tayi waje
Zaman ƴan bori Rufy tayi tana fashe wa da matsanan cin kuka






🍃🍃 SECONDARY SCHOOL🍃🍃



(Love & romantic story)



Shalele ce💃🏻



Paid page 35&36





-----------------Kamar yadda kowa ya sani abisa al'ada idan ankai amarya za'a tafi abarta ita kadai ta zauna zaman jiran shigowar ango to hakan ce ta kasance akan Rufy

Tun bayan tafiyar yan kai amarya take cikin zullumi da tsoro ga shidai duk wani magunguna tashi sannan tayi wa kanta treatment daya dace amma dole sai wajan ya banbanta dana budurwar daba tasan namiji ba

Jin karar shigowar mota cikin gidan wanda yake nuna alamar isowar ango ce ta kara faɗar mata da gaba nan da nan jikin ta yahau rawa kamar mazari kafin wani lokaci kuwa tuni zazzaɓi mai mugun zafi ya rufe ta rawar sanyi kawai take

Tana nan zaune a bakin gadon ango ya shigo ɗakin,"Kizo falo yanzu muna jiranki
Iya abinda yace kenan ya juya batare da ko kallan inda take zaune yayi ba

Haka cike da rashin kwarin jiki ta tashi ta biyo bayan sa, abokan sane da suka rakoshi ne zaune afalon dan haka tayi sallama suka amsa mata,nasiha suka musu haɗi da shawarwarin zaman aure sannan sukayi musu sallama

Yanda ya tafi rakasu haka ya dawo ya same ta awajan ko motsawa batayi ba dan haka ko kallan inda take bayyi ba ya nufi dayan dakin da yake kallon wanda aka kaita

Tana nan zaune kamar marainiya haka bacci ya dauke ta akan kujerar ba tare da ta sani ba sai dai duk wanda ya kalli baccin yasan na dole ne dan gaba ɗaya ba alamar tanajin dadin yinsa






*********Ayaune su jidda suka sauka a makarantar gaba da SECONDARY dake garin wudil,cike suke da farin cikin samun wannan damar domin basu taɓa zatan za'a barsu su cigaba da karatu ba
Sosai makarantar ta burge su bugu da ƙari ga farin cikin samun damar yin rayuwa yadda suke da buƙata

Kayan amfanin su da suka zo dasu suka fara shiryawa cikin annashiwa wayar jidda ce ta fara kara love ta gani dan haka da sauri ta ɗaga kiran ,"Okay gani nan zuwa kawai ta furta ta katse kiran


"Aa ina kuma zaki daga zuwan mu kuma? Zeeey ta tanbaya tana kallon ta

"Kinga sis na faɗa miki shirye shiryen auren mu mukeyi yanzu haka salon sweet love zata kaini sabida gobe zamuyi party to yanzu zan tafi kema idan kin gama shirya kayan sai ki tawo ayimiki dan bazeyiwu ace bestyn amarya guda ba kwalliya ba


Wai kuwa jidda kina da hankali maganar nan bazaki barta bako dole sai kin jamana wata masifar ni wallahi wannan wahalalliyar rayuwar ta isheni abun nan fa da muke aika tawa babu kyau ko kadan kin sani kuma amma har aure kike maganar zakuyi so kuke kijama na akifar da garin ko!


"Kinga dalla malama banason gulma da munafirci idan wa'azi zakiyi sai ki tafi masallaci amma nan kam ba shiga zaiyi ba gwara kiyi shiru yafi miki, sannan da kike maganar zanja gari ya kife da yake ni kadai kikasan ina aikatawa ke bayi kike ba kuma ai kafin muyi wasun mu sunyi kuma bayan mu za'ai shike nan kuma duk ba'a kifar saboda suba saini da kika sawa ido to banason wa'azin ki


Chabbb to Allah ya shirya ki yasa kigane gaskiya dan kam kin ɓata dayawa


(Anan inaso nayi wani han hankali idan ka kasan ce kana aikata wani zunubi karkayi la'akari da waɗan su da suke ai kara irin naka koma wanda ya fika sai kace ai bakai ka dai bane koma wasu sai su dinga cewa ai mutuwar yawa kaka to wallahi muji tsoran Allah kar muga ba mu kadai bane kowa sakamakon shi daban zai barɓa kuma kai kaɗai za'a yiwa azabar ka baza'a raba da wanda kuke ai kata wa ba
Dan haka muguji irin wannan ganin idon da wannan furi cin na ai bani ka dai bane ko mutuwar yawa kaka Allah yasa mu dace yasa kuma mufi karfin zuciyar mu)






*************Washe gari da safe kwata kwata Rufy bata tashi bacci ba har bakwai na safe kuma Ibrahim na kallon ta yaje masallaci ya dawo ta gaji sosai gashi tayi baccin a wahale ga zazzaɓin da ya dame ta daƙer ta tashi ganin haske sosai a gari yasa tayi zumbur tana salati duk lalacewar ta sallar asuba bata wuce ta


Please Login or Register in order to submit comment