Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta6a xomun da mgnan da ta sanyani farin ciki irin ta yau ba . Kije yanxu xan cigaba da aiki na don dai teneur din Lela take kowa ce ya kare a gidan Major .

Haka ta datse wayan tana Wani irin murmushi don tasan yau kudun ta xasu shigo hannu . Cigaba da Aikin Hanne tayi tana nufar dirning area takai ta dawo ta shiga kitchen .

***********************

Kullum Meemarh ganin lamarin major take na auren ta kaman wasa ? Tom shi baya yafiya ne ? Tambyar da take ma kanta kenan a kowani lokaci idan ta tuna da kalon Auren da Zasuyi da Major Abdulrahman . Sai tayi kaman zata cije tace bata yarda ba ,idan kuma ta tuno da Zubaida sai ta hakura ta za6i Azabtarwar da ya shirya mata fiye da horon da zai baimawa Zubaidan .

Tun da ya dawo da ita gida ,sau biyu yazo bai kara dawowa ba ,sai dai tana lura da Mama Hajja itama an siyeta da Abun duniya tun tuni ta riga da tasan Irin Halin Mahaifiyarta ta dason abun duniya ,kasancewar hakan ne ya sanya ta tafara bangan siyasa , Amma a yanxu Abdul yalalata mata komai yayi damaging issue na rayuwarta .

Gaba daya Mama hajja ta burkice akan Major a yanxu burun ta shine ta bude ido taga Meemarh a gidan Major Abdulrahman ba . A kwana a tashi babu wuya ga bawa ,a yau ne 19 ga watan 2 aka daura Auren Major da Meemarh ,wanda duk da Duba da yanayin da ake ciki na Shirye_shiryen siyasa dubannin manyan mutane sun halirta wannan Aure ,ciki kam harda Vp Areef .

Duba da yanayi na komai na iya faruwa a nigeria ,yasa ana daura auren Aka wuce da Amarya gidan ta a nan garin ABJ . Gidan Laila wanda har a wannan lokaci bata gamsu cewar da gaske ne Abdul xaiyi Aure ba ,saboda tasan tsarin rayuwar sa bayada ra'ayin mata biyu sam ,shi ba irin wannan mazan neba.

Dangin Meemarh kam Abunka ga talakawa ba'asaba ganin irin wannan magigicin Arxikin ba , tun da suka tsinci kansu a gidan Major suka fara raba idanu ...ganin irin gate din da suke wucewa na cikin Estate din nashi yasa tun kan su sauka a moton suka hau bud'a Ayyiiririii yiriiiii....

Gigif Laila ta farka daga baccin da ya dauketa wanda rabon ta da yin irin sa ta manta , Babu damar sauka kasa bare taga abun da ake kisima a gidan mijin nata . Saurin nufar window tayi tana ganin wasu irin tsumokin mutane kaman lokacin da aka kawota gidan Major abdulrahman . Kara mutstsike idon ta tayi don ganin ko dai gizo take gani ,amma nan taga gaskiya ce ba gixane ba Dangin.Amarya ne ke ta buda .

Itakam Meemarh bude mayafi fuskan ta tayi ido babu tsarki ,babu alaman damuwa danuna kyewar rabuwan ta da gida . Kawai tunanin irin xaman da zasuyi da Abdulrahman yasa idon ta kyekyeshewa . Bata kallon kowa sai gidan,a hakanne mayafin ta har ya sauka kafada ,kaman ba Amarya ba haka suka koma .

Zaro ido Waje Layla tayi tana Adduoi n da bata shirya ba ,hadi dacewa " Itace ?? Meyasa tamun haka ??? Ta rabani da Hasken rayuwata mijina !! Menayi mata !!! Kawai sai ta sa wani irin kuka mai fitar da gunji , kana tana cewa Abdul baida tsarin zama da mata biyu dole dayan mu zai bar mawa daya Gidan nan , tom waye ???

Ta kuma yi mawa kanta tambyar,a take ta ba kanta amsa da cewa nice ". Kawai sai ta mike tana nufar waldrop din ta hadi da fara shirya kayan ta da taasan xata bukata a koina taje .

Idan ta hada sai ta koma ta zauna ta rafka ta gumi can kuma sai ta mike ta cigaba da hadawa. A haka har yamma yayi tun tana jiyo hayaniyar Amaren nan taji shiru alamun kowa ya koma gidan sa .

Akwatinan ta ta baxa a dakin wanda a kalla sunyi saiti sha biyu ,hadi da wani dan jaka tana fiddo da Wata takarda. Shiru tayi tana kallon takardan nan hadi da cigaba da zubda kwalla . Fara bin takardan take da kallo hadi da tunano da haduwar ta da Abdulrahman na farko a duniya . Shi bai iya yaren su ba,ita kuma bata iya hausa da kyeu ba . Ganin haukan da ta rubuta masa kasancewar ta a lokacin a wannan rugar tasu tafi kowa ilimi yasa tasan yanda ake karatu da rubutu , shi kuma a wannan lokacin sun sauka a wani dauji dake kusa da Rugar su.

Bin takardan take da kallo tana ganin abun da ta rubuta masa da fulatanci... HANDE MIYAHAI ABDUL , wani irin kukan Ta kuma sawa tana jijjiga duk wannan yakoma labari .abun da take cewa kenan tana kuka kamin ta koma ta kwantar da kanta saman akwatinan nata tana xaman jirar isowan Abdulrahman tasan kirar cin mutunci zai mata tabbas baxai barta ba.

A haka dare ya fara lulawa har kusan 9 bai shigoba . A haka kuma bacci yayi gaba da ita.

Major Abdulrahman kuwa bai shigo gidannan ba sai a wuraren karfe 10pm ,wanda kaman baxai shiga part din Laila ba sai kuma ya nufa ,don gudun haukan ta kar yazo tana can tana haukan da yasanta dashi .


Mamaki ne sosai ya kamasa ganin yanda ta hade kayanta wuri guda tana ta shararan bacci , shiru yayi yana tuno da lokacin da ta ta6a hado kayan ta tana rugar su ...tambyar ta yayi ina zataje , sai amsa ta bashi ya tuno , a hankali ya sunkuya har kasa inda take kwancen , bin fuskanta yayi da kallo da duk ya kumbura alamun kukan da tayi sosai .

Gashin kanta ne da ya rufe mata gaba daya fuskan ta ya sa hannun shi yana gyara mata ,wanda kamin yayi wani abu yaji a ta saki nannuyar numfashi da ajiyar xuciya , a baccin tana cewa " zan koma gidan su Umma rabbe , su halli su cigaba da axabtar dani . Yelo nanaimi Abdul.

Sai taji ta kuma sauke numfashi alamun baccin nata yayi nisa sosai. Shiru yayi yana tunanin me take nufi da Yelo nanaiimi , kamin ya tuna da Tana nufin yunwa takeji . Bai mamaki ba don yasan tabbas vaxata iya cin Abinci suna wannan halin ba.


Kaman xai tadda ita sai kuma ya kai hannun shi yana daukar ta a hankali dason ganin karta tashi yana nufar Gadon ta ya kwantar da ita.

Bargo ya rufah mata ,hadi da tsayawa ya kafeta da ido yana tunanin abubuwa da yawa ,kamin a zuciyar shi yace " dole Lela sai kin koma rugar ku an kuma maki tarbiya sannan .


Yana fadin haka ne fuskar shi a hade don bayajin xai iya yafe mawa Laila abun da tayi masa ,hakurin da yayi da ita yayi yawa... Juyawa yayi yana rage mata hasken dakin ,sannan ya fice daga bedroom din yana nufar bangaren Amarya meemarh .
************************
Zaune dattijuwar hajiyar take ,wanda da kaganta kaga cikakkiyar yar boko wanda bokon sukayi tun ada baya da ba'a sonta .
Nahna!! Nahna !!! Sunan da ta kira kenan kusan sau biyu ,kana ta muskuta tana mai gyara zaman medical glass din fuskarta . Sanye take cikin dakakkiyar lace lemon da akayi masa dinkin bubu . Sai kallabin ta da tayi daurin maryam babangida.

Kasancewar sanyin tiles ya sanyata takawa a hankali tana maida flat din kafarta ,hadi da nufar toilet din nata da take jiyo motsin ruwan shaya.

Kwance ta tadda ta tayi lamo cikin baf ta cika shi da ruwa ,kumfah sai xuba yake tana wasa da kumfan da hannun ta .

Murmushi Nahna take wanda gyefe da gyefe na fuskarta dimples ne ke bayyana a yyn da take murmushin ,kyekkykyewar yarinya ce da baxaka sakata a sahun koda yayan hutun nigeria ba sai dai na kasashen india,london,ko balarabiyar saudiyya.

Gaba daya ta saki gashin ta ya rufa mata a fuska har xuwa kafadan ta .

Nahna!!!

Tajiyo Mom Sa'adah ta kuma kirar sunan ta ,wanda sam bata lura da tsayuwarta ba sai shigowarta . Dariya tasa wanda har sai da hushiryar yarinyar ya bayyana Mom tace tana kara dariya .

Murmushi kurum Mom sa'adah tayi ,tana nufota hadi da dagota tana wanke ta da cewa' ke kullum baki gajiya da ruwa,sai kace kwado ?? Fito maza karki ciwo Dad dinki yazo yaga kuma baki da lfy he will not happy to see u at that moment oya come on ! Mom Sa'ada tayi mgnan tana saka mata rigar wankan ta .

Murmushi Nahna tayi kana cike da xakin muryar ta tace"Mom Meye kwado..? Dariya Mom sa'ada tayi wanda bata bata amsa ba sai da suka isa bedroom din yarinyar, tana goge mata gashin ta da Wani Towel kana tace Frog .

Oh Mom ! U called me frog ,yau idan dad dina yaxo xan tafi gidan Mom lela ,baxan dawo ba sai kin...kamin ta karake ne Mom tasa driya hadi da rufa mata baki tana cewa haba wa baby na ,ba haka nake nufi ba .

Tom me kk nufi?? Tayi mgna with her tinage voice . Kama nace,kinga frog shine kullum yake a ruwa . Bari na shirya ki muje shopping mall kin ga birthday month dinki ya tsaya ,tun daga yau xamu fara Celebrating.

Har zuwa ranan ta tsaya .
Wow thanks mom Nahnan tayi mgnan tana mai kissing din Mom Sa'aada wanda tayi murmushi tana son yar Jikar tata matuka . Shigar english wears ta mata na wata yar karamar doguwar riga milk sai ta sanya mata wani Hula mai kwallaye biyu gyefe da gyefe blue . Takalmi ta sanya mata combus blue ,kana ta dauki mayafin ta tana da yar jakarta , tana riko hannun.Nahna da ta duka tana daukar teddyn ta . Cike da son juna da kaunar junan su suka fito xuwa farfajiyar verander,kamin su wuce park space na gidan ,moton ta bude mawa Nahna ta shiga kana itama ta koma barayin driver ta zauna ta fara kokarin barin tamfatsetsen gidan nata.


Cikin hanxari mai gadi wanda ya kasance soja ne irin lecrout ya bude mata gate din ,yana mata adawo lfy . Ita kuma ta fice tana daga masa hannu tafara hayewa saman kwaltan layin nasu da yake da suna kings road.

Hmm Hajiya sa'adatu kenan ,mahaifiya a wurin Major Abdulrahman .

***********************
Bari mukoma bangaren Ahyaaan muji wani halin take ciki a gidan Areef da Rahinart .

"Tun bayan dr zubair ya duba lfyar ta koda Ahyaan ta farka taji karfi sosai a jikin ta ,kaman ba itace tayi ciwo ba. Koda ta farka da safe da kyer ta iya motsa kafanta ta sauka daga gadon nata ,don yunwan dake cikin ta na dabam ne . Privacy ta nufa tana dauro alwala ,hadi da fitowa ta tana fara sallah , Tana a haka ne taji motsin shigowar Areef wanda Ya shigo bayansa wasu yan aiki ne mata su biyu ,ko wacce hannin ta dauke da Tray wanda alamu ya nuna break fast din tane yaasa aka kawo mata.

A saman carpet din Dake daga kasane suka ajiye mata ,daga bayansa kuma akwai soper cushine mai daukan two seater .

Fitan Maaikatan ne ya koma ya zauna saman kaman da akwai wani abun da yakeso da ita .

A haka ta sallame sallahn nata tana binsa da kallo ganin fuskan sa ba kanta yake ba,yana kan wayar sa ,sadda idonta kasa tayi don sunan baya kallon ta,amma sosai taji kwarjin sa ya kamata .

A hankali ta matso har inda yake zaune ,ta tsuguna masa tana fadin Ina kwana Yaya na !
Bai bata amsa ba sai da ya kusan minti biyu don har tafara tunanin kodai bai ji bane ? Sai kuma taji ya amsa mata da cewa ya jikin naki ?, lfyl ta cemasa a takaice ciki da sanyin murya.

Bai kuma bin ta kanta ba tsawo lokaci ,kana a hankali ta mike tana nufar toilet don watsa ruwa kota kara jin karfin jikin ta. Bayan ta fito ne takara dora hijabin ta a saman towel din da ta daura ,ta nufi waldrop don daukar kayan da xata sanya .

Da gyefen ido ya kalle ta,a zuciyar shi yana cewa" Lallao yarinyar nan ,tom me xan gani ne da har take wani 6oyewa mtswww...yajah tsaki a bayyane ,wanda yasa ta juyowa tana kallon shi,gani tayi ba takan ta yake ba ,still idon shi ba akanta yake ne ba ya sanya ta cigaba da fiddo da kayan nata .

Bayan ta fito da kayanne ta rasa ma yaya xata cire hijab din ,tsawon lokaci ta dauka a tsaye kamin davara ya zo mata.

Can wani kusurwa taje tana juya baya hadi da fara saka bra din ta ,kana ta dira wani riga da skirt na atampha wanda tsadarta ta kai 60k .

Shikam Areef haushi ne ya gama rufesa,tom me ta daukesa kwarto ko ko mene..?? Hakan yasa shi mikewa yana ficewa daga bedroom din nata yanajin radadin haushi ,tun da yake babu macen da ta ta6a masa rainin hankalii irin Wannan Yarinyar ,abun da yake tunani kenan ya fice.
Juyowan da ko Ahyan zatayi ne ,nan taga wayam babu mutum kaman anyi walkiya an dauke😂 .

Mu tare a page 30*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡



*MAMAN TEDDY**Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡

*MAMAN TEDDY*
SYST
" Ba tare da tayi tunanin komai ba na ganin babu Areef a bedroom din babu labarin shi ta cigaba da shirya kanta , wanda sosai kayan tayi matukar amshen jikin ta . Powder ta goge maikon fuskarta dashi ,kana ta dan sama Labban ta lipsglow ,kana ta mike tana nufar Sofa don baima cikin ta hakkin shi ,a natse tafara break fast din ta .

Shikam Areef ko da ya fita Part din Rahinart ya nufah wanda a yanxu duk tayi masa laushi ,wanda hakan yasa shi Kasa daukar wani mataki a kanta.

Kwance ya sameta a bedroom din ta saman kayatacce wargajejen gadon ta ,wanda ba fuska a hade don sosai ya kufula da abun da Ahyaan tayi masa ,yana tunanin wannan ma ai raini ce , yarinya karama tom me ma take dashi ne da xata boye masa ? Sai kace akanta yafara ganin Mace babu kaya ko tana chanja kaya ?.

Kallon Rahinart yayi yana xama gyefen ta kana yace " bazaki break fast ba ? Ina tunanin lokaci yy .

A hankali ta bude idon ta dake a lumshe ,cike da murya ta masu jin zazzabi tace " Nur Hayat banada lfy. Ina jin wani iri jikina babu karfi ta karke maganar tana lumshe idon ta .

Hannun shi yakai yana dorawa a saman wuyan ta ,wanda yaji ya dau xafi rau . Saurin cewa yayi Yaushe kk fara zazzabin ? Shiru tayi maasa babu amsa ,don tun ranan da Ya shiga dakin ahyaan duk da ba kwana yayi ba takejin zazzabin tom bai rufeta neba sai yau da safen nan .

Ganin ta masa shiru ne yasa shi mata mgn cike da Quiet voice din shi yace " ina zuwa .
Fita daga dakin yayi batare da tasan inda xaije din ba .
*************************

Bari mu koma bangaren Amarya Meemah da angon ta , da kuma gimbiya Hajja laila .

Ita dai Meemarh bata fara nadama ba sai a wannan lokacin , a ranar da ta Auri Abdulrahman a wannan rana Yasa Aka maida Zubaida gida .

Wanda daga shigan ta mutane suka hau cece kuce,ana mata habaice_habaice ,da cewa taje yawon gantalinta ne ,yanxu taji lbrn Kanwarta ta tayi aure shine ta dawo . Babu abokiyar yawon gantali . Baba Audu kuwa a cikin wannan taron mutanen ya kutso ya shigo har tsakar gidan don tuni lbr ya riske masa na dawowan Zubaida . Da masifa da bambami ya shigo yana yi yana karawa hadi da zagin Zubaida ta uwa ta uba . Ki tattara kayanki ki koma inda kika fito ,baxaki zauna mun a gida ba . Abun da Baba Audu ke cewa kenan yana nufo inda zubaida take ,takasa mgn domun ko tasan Baba baxai fahimceta ba . Mutanen gidan ne mata yan yinin biki duk sukayo kansa ana basa hakuri ,amma kunsan tijarar Baba Audu sam yaki fuskantar su ,rantsuwa yake sai zubaida ta bar masa gida ,Wanda Mama Hajja ganin yanda gidan ya kacame da tashin hankali sam batasan lokacin da kwallah yafara garara mata ba .

A yanxu baata da bakin da xata kare zubaida ,duk da tasan bahaka kurum zubaida xata bar gida ba ,tunda bata ta6a hakan ba . Amma baxata biyemawa Baba ba,sbd shi mutum ne tijararre ne kirki . Watso da duk wani tarkacen zubaida yayi ,yana nufar zubaida hadi da daukar Tabarya kaman zautacce yana bugun ta dashi , ihu jama'an suka saka suna fadin agaji ,wanda zubaida banda kuka babu abunda take iyayi . Jiyowa tayi ga Mama hajja da take ta xubda hawaye ,Mama kiyi hakuri ni na jamaki, ni nasaka Abba yy mana wannan tozarcin cikin dubban mutane . Mama zan tafi ,bawai don na kullace abun da Babaaa yy mun ba ,Kawai saboda burina ya cika na ganin kanwata Meemarh tayi aure ,ta daina yawon bangar siyasa ,allah nagode maka Alhmdllh. Abunda zubaida ke cewa kenan a zuciyarta kana ta duka ta dauki a kwatin kayanta ,tana kama hanyar barin gidan .... Takai kofan fita ne ta kuma juyowa idon ta na kan fuskar Mama Hajja da duk ya dagule ta hawayen takaici , kuma ita a tunanin ta Zubaida zata dawo garesu ,don tasan halin ta na rashin son ganin tayi nisa da iyayen nata musamman ita din mahaifiyar ta ,sai dai kash batasan Zubaidan a cewan ta ta tafi kenan ba!

Daga mawa mama hannu tayi tana mai kara rushewa da kuka,ba na binta yana fadin tabar masa gida ,a haka maza sukayi dandali ,g a jama'ar daurin Aure ....sai kananun maganganu dake tashi ,anan nefah wasu abokan Baba Audu sukayi nasarar rikesa da kyer ,ita kuma zubaidan ta kubuce masa .

Abunka ga mazan layi dama Kowa najin haushin zubaida saboda tijarar ta na bata yarda arainq mata uwa ko kanwarta ba,nan sukayo bayanta suna tafe suna tsokanan ta da cewa" tayi abun kunya...!!! Yee Zubaida kwandala yau ina neman kudun naki? Kuma me kudun ya tsinana maki ? Hhhh Kwandala kwandala haka suka dinga binta suna kirar ta da sunan da akq sanya mata na neman kudin ta son kudi .


Sosai Zubaida ke kuka ,wanda a zuciyarta babu abunda take cewa sai komai rayuwa ne kuma lokaci ke kawo hakan. Rasa inda zata nufa ne yasa ta nufan tasha ,don gaba daya ji tayi ta tsani garin Adamawa .

Ba tare da ta lura da moton garin da ta shigaba,ta kutsa kanta ixuwa wata moto da ya rage saura wurin mutum guda,tana shiga moton ya daga don barin garin Adamawa . Batasan moton garin inane ba ,kuma sam bata tambya ba.

Tun da ta shiga moton ta lura da wata mata da take ta kallon ta ,amma sai kauda kanta take ,Saboda damuwa yy mata yawa ,yan mintoci tasa hannun ta ta goge kwallah . Tafiya sukayi mai tsawo kamin su isa wannan garin,wanda tun daga isan su taga wani tanfatsetsen bango an rubuta Kano da kuma kwankwasiyya.


Hakan ya alamta mata garin da ta shigo kenan ,wato kano .

Sauka tayi a tashar ,hadi da duba chanjin jakarta tana mikawa mawa Mai moton ,kawai sai ya fada ta da fada da bala'i yana cewa" kudun shi ba hakane ba . Hakuri zubaida ta hau basa da cewa bata sani bane ,amma nan mutumin yace sai ta ciko masa kudun sa.

Rasa yanda zubaida xatayi tayi ,kawai sai kwallahn dake taruwa mata a ido .

Yalla6ai nawane kudun ka ? Watannan dattijuwar da tun a moto take kallon zubaida ta tambaye shi. Dari biyu ne zata cika ya bata amsan a dakile.

Tom gashi ta fadi mgnan tana mika masa kudun . Na gode Hajiya Allah yasaka da alheri .

Bakomai diya ta! Muje ta yi mgnan tana kamo hannun zubaida hadi da shiga adaidaitan da bata san inda zasu jeba.

Lokaci daya taji ta zuciyarta ta natsu da matar ,batayi kama da nugayen zamanin nan ba sam ,haka napep din nasu ta dauka hadi da nufan layin sharada.
*************************
Dr Zubair ne ya nufo inda Vp Areef ke tsaye yana mika masa hannu da fadin congrts Vp ,Abunda aka dade ana bukata ne allah ya kawo a yau Dr Rahinart na dauke da junq biyu nq tsowon sati uku .*TAURARI UKU✨*

SIYASA TAH!
32_33
BONUS PAGE💋👌
Mamaki sosai VP Areef yayi wanda cike da kokwanton maganan Dr yayi duba gare shi yana cewa" Dr??? Murmushi Dr zubair yayi kana yana cewa"Kwarai kam ranka yadade wannan haka yake! Hmm nisawa yayi yana mai hamdala ga Allah da nuna tsantsan farin cikin shi yana jinnina kai tare da tsantsan mamaki ,duk da ba'a mmki da ikon Allah.
Tare da Dr Zubair suka fita ,wanda da ido Rahinart take binsu tabbas ta tsinci kanta cikin matsanancin farin ciki ,rintse ido tayi lokaci daya mafarkin ta ya fara dawo mata aka da tama manta da babin shi tuni.

Tuno da irin muryar da ake mata magana mai amo a cikin mafarkin nata tayi ,kana taji ana cewa" ki riketa tsakani da Allah!!! Ahyaan itace warakar ki na rayuwa ,abun da kika dade kina nema Yau Allah yabaki ,ki gode ma Allah ki gode ma kuma Ahyaan..... Saurin bude ido Rahinart tayi tana tuno da mgnan kaman a wannan lokacin ne aka sanar mata .

Ahyaan kuma ? Ta ke tambayar kanta kaman zautacciya ita kadai a daki . Dan tsaki tayi ,wanda sam bataji shigowar sa ba,sai dai hugging din ta da yayi yana mai manna mata labbanshi a saman kunnen ta yana mata magana kasa_kasa dani mom teddy na kasa Jiyo maku.

Murmushi naga Rahinart nayi kamin naga kawai ta daga masa kai kome suke cewa Allah masani . Gani nayi ya dauke ta cak hadi da nufan privacy da ita . Bai ajiyeta a ko ina ba ,sai a Baf din da ya cika da

Please Login or Register in order to submit comment