Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana sakin wani irin murmushi wanda hakan ya bakanta ran Meemarh rasa abun da xata ce masa ne yasa ta cewa" tom sai mene? Akan me xan damu allah ya tayashi riko ,ai ba ubana bane ya fadi a za6en bare na damu...


Kunsan bana update yau saturday ,nayi maku don ba lallai gobe kusamu ba ,saboda aiyuka ,amma innasamu sarari kila kujini ba lalallai ba.

```Kar ki karanta idan baki biya muba ,idan kuma kika karanta batare da siya kikayi ba Keda Allah```

*"Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Tauraro ne✨ Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*SIYASA TAH!* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY🧸_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800
_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
*MAMAN TEDDY*Syst
44_45
"kauda kai Meema tayi gyefe tana ta6e baki kaman maganan Abdul baiyi mata zafi . Murmushi Abdul yayi kana ya mike daga zaunen da yake yana mai cewa" ba'ina fada maki bane don saboda wani Abu nadabam ba ,fache inaso ki fahimta cewa yanxu ne watan fara Azabtar dake a cikin gida na ,dama oready na fada maki dalilin da yasa na Auroki zuwa gida na . Don haka kifara shirin tarar duk wani ukuba nawa daga yau zuwa ko wani lokaci .

Kallon shi Meema tayi jikin ta yayi sanyi kwallahn idon ta ta maida kamin tace" tom shikenan Abdul ina marhaban da kowani irin Abune ka tanada mun ,Allah ya kawo koma meye lfy. Amma kasan abu daya ,idan ka zalinceni nifah baiwar Allah ne Allah sai ya saka mun . Haka kabar ganina bani da gatan kowa ni talaka ce ,ba allah fa bayason mune ba da yasaka na zamto talaka idan ka cuceni Allah zai saka mun ...don ni ban ma komai ba ,a hanyar sana'a tace muka hadu ,wanda bani nahada mu Alla ne kum.. Ke Waki ke Da suna?! Abdul ne mai mgnan kaman wai bai ta6a ganin meema ba sai a yau ,yana saka hannun sa a sumar kansa yana son tuno da sunan Meema.

Mayar da kwallan idon ta Meema tayi tana kara sauke manyan idon ta akan nasa tana mai mamakin duniyanci irin na wannan mutumin.

Kallon sama da kasa yayi mata kaman yaga abun kyama ,kana yace Bazaki hadani da Allah ba ki cuceni ,wai ke ga mai dabara ...abun da na kudurta ni Abdulrahman tun ba yau ba indai nasa xanyi abu babu kai dakatar dani sai Mahaifiyata . Don haka kija bakin ki ma kiyi shiru kin riga da kin shiga cikin jounal dina bakuma xan goge kiba .

Yana gama fada mata hakan ya juya yana takawa hadi da barin falon .

Da ido Meema ta bushi da kallo har ya wuce kamin ta koma ta zauna jaraf ,tana mai sa hannu hadi da dauke kwallan idon ta . Hadi da furta Naga takaina ni meema wannan wata irin rayuwa ce?? Me Abdul keso dani ne??? Kawai sai ta saki sabon kuka a hankali wanda babu mai jiyota sai ita kanta.

***********************

Yau baxan maku typing me tsawo ba ". Ina Son zanje unguwa.

"Bangaren Laila kuwa Tun da wannan Abu yafaru Su Abba lamido sukaji Abunda yadawo da laila gida hakan yasa Abba sawa a gyaramawa Laila Bukkan ta . Wanda a yanxu ta tarkata duk yan kayan ta takoma rayuwa a bukkan nata na tuntuni.

Kwance take tana juyi akan tabarman kaban dake bukkan dare yayi nisa sosai bakajin komai sai gurnanin shanayen gidan . Tsawon lokaci ta dauka tana tunanin abubuwa maban banta tsakanin ita da Abdulrahman din . Wanda Daga bisani bacci yayi gaba da ita .

Kaman daga sama tafara ji ana shafa mata jiki hadi da shafa kirjin ta ,ji tayi ana shafa na shanun ta , wanda A bacci duk take jin wannan Abubuwan . A tunanin ta Abdulrahman ne sam tamanta daba a gidan sa take ba a yanxu.

Hakan yasata sauke ajiyar zuciya tana cigaba da nisa a baccin ta . Ji tayi muryan shi kasa_kasa yana shafa dukiyar fulanin ta hadi da matsasu yana wani irin sauke numfashi hadi da cewa" yauwa..yauwa...

Wani irin zabura Lela tayi wa zataga ni? Wanda tayi tsammanin shi din ta gani Jauro ne cikin wannan daren ya taho har Garken nasu.

Na shiga uku wayyo Ni lela ?? Wai me nayi maka ne jauro kakeson ganin bayana ?? Me nayi maka komai na kaddarata kaine kake zamo mun sila. Kai kake fara jefani a futina . Wallh ka fita ko nayi maka ihun kwarto ! Ta yi mgnan tana sauke wani irin huci mai cike da bakin ciki kaman ranta zai fita don jin yanda zuciyarta ke mata daci.

Jikin Jauro ne ya dauki rawa ,jin yanda take kokarin tona masa asiri ,tabbas a yanxu yasan laila ba irin lelan da yasani diyar fulani ta baya bace .

Cikin sauri yabar mata bukkan wando da azargagiya a hannu.

Bin shi da kallo Lela tayi kallo mai nuna tsantsar tsana ,kamin ta rintse idanun ta kwallah na kwaranya mata wayyo rayuwa ta!!!

Nan take tafara tunano da Rayuwar nata abaya...

Waiwaye adon tafiya 💃 wai shin bara mu fara dauko daya daga cikin jaruman wannan labarin muji shin ita din wacece meye labarin rayuwar nata ??? Tayaya Bafullatanan ruga xata auri Abdul da baida kowa a wannan kungurmin kauyen fulanin?? Taya ya suka hadu?? Ku biyo alkalamin Sahihiyar marubuciyar ku Wato maman teddy itama kanta take cewa WACECE LAILA???

" lelaa!! Lela! Worah lela!!!
Muryan Oumma 6ingel ke amsakuwa a wannan dandalin yaran fulanin da sukayi nisa suna wasan su ta filani.

In woraa Oumma na abun da Lela tace kenan tana kokarin ficewa daga sahun wasan da yaran sukeyi . Fara kada Naa'i tayi shanaye tana nufo garken nasu don dama a bayan kyewayen garken su suke dandalin.

Tayi nisa da yaran ne tana kokarin shigewa garken su taji an rikota hadi da saka hannu ana rufe mata baki ....Nan take Jauro yafara saka hannun shi cikin rigar fulanin ta yana yan mata nono wanda ko girma basuyi yan fiki_fiki don a lokacin batafi shekara 13 zuwa 14 ba . Kwa6e fuska tayi tana kokarin sa masa kuka ,nan yayi wata irin dariya hadi da jan dogon hancin ta yana mata mgn ta harshen fulatan ci " miyiddima surbajo lela (ina sonki budurwata lela) .

Wani irin kuka lela tasaki tana mayar masa ta harshen fulatanci da " miyadhma Jauro ( banason ka jauro ). Tana fadin haka ta fixge jikin ta daga nashi da kyer tana shigewa garken nasu da sauri .

Shigan ta dai_dai Oumma 6ingel na shirin fotowa da alama kasuwa zata nufa.

Sawa tayi Ta shiga da shanayen hadi da kullesu a garken su ,tana mata sai ta dawo .


Shiru Lela tayi a wajen bukka tsawon lokaci sai ga Oumma Rabbe ta shigo Garken.

Abuka ga Yarinta babu wayo da shigowanta Nan lela ta tareta da cewa " Oumma Rabbe Jauro ya dameni kullum sai ya ringa ta6a mun nono yana rikeni yana mun mgnan iskanci ....

Kaman xata kifda Marorin da tasako a kwarya Oumma rabbe taji wanda cike da masifa tace" tashin hankali! Yau samun wurin naki har yakai kimawa Dana sharri??? Lallai kin samu wurin zama ,nan fa bukkan uban shine banaki ba . Zaman cin arxiki kkyi ,amma sai ki nemi yimawa Jauro sharri. Tom akulll na fadi maki ,amma bari 6ingel din ta dawo idan baki san ke wacece a garkennan ba yau xata fada maki .


Jin ta ambaci Oumman nata yasa laila yin rau_rau da ido tana fadin Yi hakuri Oumma rabbe ,Aradu ba karya nayi ba ,amma kiyi hakuri kar ki fada mawa Oumma Na don Allah.


Ohho ashe kinsan sharri kikeyi mawa Jauro shiyasa . Tom aradu kar na sakeji ,tabbatacciyar yarinya. Tana banbami ta shige bukkan ta ,wand ahaka inda sabo tasaba da gorin Oumma rabbe . Bukkan Oumma n nata ta shige tana shiga ta kwanta tana tunanin abubuwa barkatai .

Tana jiyo muryar Oumma 6ingel alamun ta dawo ,amma takasa tashi ,a haka ta shigo ta sameta ". Sannu da dawowa Oumma yau kin dawo da wuri .

Lela tayi mgnan tana daga kwancen da take .

Murmushi Oumma 6ingel tayi kana tace " yau nayi kasuwa ne lela .

Sai kuma tayi shiru tana bin lelan da kallo ganin yanda jikin ta duk yayi weak . Lela me yasameki nagan ki haka?!!


Murmushi lela tayi tana mai bata amsa da" wllh hande miwadi kugal misomi ,wlh yau nayi aiki nagaji.

Shafa kanta Oumma tayi kana tace tom sannu lela ,allah ya baki lada.

Bata ta amsa ba tana a hakan bacci ya dauketa .

Idan kika karantamun baki biya kudin littafin ba kyeda Allah.

*TAURARI UKU✨*
08081202932


*🥳HAPPY NEW YEAR*
*PROMO🧑‍🎄*
_(Garaɓasan Sabon Shekara)_


_🗣️Ina Masoyan Oum Hairan ✍🏽,ina Na Oum Aphnan🥰 ,Ina kuma Na maman teddy😍INA MASU SON BIYAN LITTAFAN SAIDAI DAMAN SARARIN KUƊI BASU SAMU BA??? TO GA GARAƁASA🗣️_

_Yes😎Nasan Kuna sane Daga Ranar 15/12/2021 ,suka baje kolin sayar maku da littafansu da sukeyi a matsayin Taurarinku Kamar Haka ko...?_
*WATA KARUWA*
*AURAN SHA'AWA*
*SIYASATA*


_To A kuma daga yaune suka sake dagargaza farashin littafan Nasu domin kawai farin cikinku makaranta ,mutanenmu🥰yanda suka Haska fitulunsu daku a ƙarshen shekara sai su Haska maku Hanyar Sabuwar shekaran da cankwaɗa²n Littafan Nasu🥴_

_Kun dai san Ada muna Siyar da Littafi ɗaya Regular ₦300 ne to zai dawo ₦200 kacal👌Inkuma special ne daga 1k ya sauka zuwa ₦500💃_

_Ada muna siyar da Littafan Biyu a matsayin Regular ₦500 ne to yanzu Ya komo ₦300....in kuma biyu special ne daga ₦1500 ya dawo ₦700💃💃_

_Ada Muna siyar da Duka ukun ₦800 ne Matsayin Regular payments to yanzu sun koma ₦500 duka🤗...Inkuma special ne daga 2k sun koma 1k_

*_Wowhoho Kaji Arha kayan Baƙo,Saidai wannan Bononzan zai farane daga Yau 26/12/2021👇zuwa 7/1/ 2022👆,In baki biya cikin wa'innan Ranakun ba ,farashinsu zai koma kamar Nada yanda suke👈_*


_Waywoooo🤦‍♀️Ina Masu jin Comments Na littafan Nasu na Ratsa su ,suna takaici kuɗinsu bai kaiba....To maza ku Harraƙo kusa ku kwashi rabonku cikin sauƙaƙƙan Farashin Gaske_

*⭐🌟⭐TAURARIN NAKU NE...*
*😘SU KUKA ZAƁA...?😘*
*EH LALLAI NAKUNE🥰*

*KARKI SAKE,KARKU SAKE A BAKU LABARI...💃*

#Team Taurari
A.K.A
☆☆☆Taurari 3 Ƙarshen shekara😘😘😎
#Mmn Teddy...Siyasata✍🏽💋
#Oum Hairan...Wata Karuwa✍🏽👄
#Oum Aphnan...Auren Sha'awa✍🏽👅

*ZAKI BIYA KUƊINKU TA ƊAYA DAGA CIKIN WA'INNAN HANYOYIN*
0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular ɗaya ₦200
" " Biyu ₦300
" " Uku ₦500

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special ɗaya ₦500
" " Biyu ₦700
" " Uku ₦1000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ƴan Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuɓi wannan number

09065990265


*PLZ IN BA BIYA ZAKIYI BA BANDA DAMUN CHART DA KIRA,,SERIOUS MASU SIYA KAWAI 👏🏽*


🧏🏻‍♀️DONT FORGET EXPIRY DATE 07/01/2022Syst
46_47
Oumma B'ingel kam shiru tayi tana bin Diyar ta ta da kallon tausayama rayuwarta su ,da suka riski kansu tsawon shekaru .

Kwallah ne ya ciko idon Oumma 6ingel wanda a hankali tasa hannu n ta tana maida su . Mikewa tayi jiiki a sanyaye tana ficewa daga bukan nata a zuciyar ta tana mai fadin kiyi hakuri Lelatu komai Jauro zai maki shi dan gida ne ,kuma cin arxiki kikeyi gidan da bana mahaifinki ba...

Madafi ta nufa tana dafa nonon da suka samu ,kamin safe ta nufi da shi kasuwan rugar.

Tun daga wannan rana Lela komai jauro zai mata ta daina fada mawa kowa ,sai dai tasa masa kuka ,haka zai ta lallagwideta tana tsoron fada mawa Oumman ta da kuma Oumma Rabe .

A duk fadin garken nan babu wanda takejin dadin mu'amala dashi sai Abba lamido mutum mai fahimta da nuna mata soyayya bai damu da bala'in Oumma rabe ba ,kullum idan ya fita ya dawo ko wajen gari yaje sai ya taho mata da tsaraban ta nadabam ,wanda wannan yasa mata soyayyar Abban nata .

A wata rana ne Oumma 6ingel tasa Lela kaman kullum fita kiwo da shanayen ta ,wanda anan ne Komai na kadarar rayuwar ta yafara. Kaidar lela ita bata kiwo kusa da Rugar su sai taga ta fita tayi nisa da mutane ,hakan yasata shiga cikin daji sosai , wanda ko fulanin sai mai tsaurin zuciya yake iya shiga irin wannan daji da sunan kiwo .

Abunka ga mugun ka duk inda kake yana tare da kai ,ashe duk wannan tafiyar da takeyi Jauro na bayanta ya kudurci mugun nufi akanta .

Tsayawa tayi da shanayen ta a bakin wani ruwa suna sha kamin tayi gyefe can tana kallon yanda suke cin ciyawan su cikkin kwanciyar hankali murmushi tayi cike da yarinta da kurin cika baki take cewa " aradu na iya kiwo ,shiyasa duk rugar mu babu mai shabaye kaman nawa .

Maganan nata ya sauka a kunnen Abdul da Captain Sadeeq wanda suke kyeta dajin babu tsoro abunka matasan sojoji ,dukkanin su da kakin Su ta sojoji . Cak Captain Abdulrahman yajah ya tsaya yana dakatar da Captain Sadeeq hadi da saito bindigan su ga Yar fulanin da suke hange . A tunanin su wasu muyagun ne suka shirya masu fatsa da wannan kekykyawar yarinya . Tsayawa sukayi gyefen wasu bishiyoyi suna bin ta da kallo hadi da fahimtan ita din wacece ?? Ba tare da dogon lokaci ba suka fahimci yar fulani ce .


Basu bi takanta ba suka cigaba da nusan dajin suna tahowa inda Lela take ,wanda sam bata lura da tahowan su ba ,sai dai ganin su da tayi a gaban ta. Wani irin ihu ta saki hadi da walwali da sandar hannun ta tana jah baya da son kare kanta .

Bin ta da kallo sukayi suna ganin tsantsan firgici a kwayar idon ta .

Haba yar fulani ba cutar dake zamuyi ba ,muna sonne musan hanyar da xamu fasa mu fita cikin gari . Da ido Lela take binsu da kallo tsawon mintoci kamin ta aje sandar hannun ta kasa ,wanda wannan yasa su fahimtar cewa ta yarda da maganan tasu .


Can hanyan xaku bi ku shiga tacan dajin kuna tafiya kadan xaku fito rugar mu rugar SURBAJO wato rugar ya tara yammata ne cike shiyasa akayi masa lakabi da hakan .

Ohk mun gode !!

Suna fadin haka suka cigaba da tafiya cike da takon su wanda daka gani kasan da akwai jarumta da mazantaka .

Ido take binsu da shi har suka kule mawa ganin ta.

Shikam jauro ganin wa'annan sojoji bakaramun daga hankalin sa yayi ba ,wanda bai natsu ba sai da yaga wucewar su . Hakan yasa shi nufar inda Lela take gadan_gadon.

Tun kan ya karaso ta ganshi ,wanda mmki sosai ya kamata ganin jauron ne fah dai.

Jauro!! Jauro me kazoyi mun anan kuma ?. Tayi mgnan cike da tsoron ganin jauro a wurin .


Murmushi Jauro yayi yana mai cewa" nace ina sonki kin ce aa ,na biyoki nan ne na rabaki da mutumcin ki don dama dashi kadai kuke fahari da tunkaho .yau naga mai kwatan ki sai na kyeta maki budurcin naki kinga in yaso abani ke a sadaka.


Wayyo Ounma na jauro...kamin ta karake mgnan ne ya fixgota yana saka hannu yana Rufa mata baki hadi da kicin_kicin din kwance mata zanin jikkn ta .

Sukam su Captain Abdul tafiya sukeyi babu wanda ya kuma ce mawa dan uwansa kanzil har sai da sukayi nisa ,sannan Abdul yace" kai wai Sadeeq yaushe xaka daina shan giya ne?? Jubi fah duk takan shi kataso mu kasamu muyi wannan tafiyar . Babu raba Abdul ,kar fa kamanta tun ina sec sch nake shan giya da kwaya ,kaga ko babu yanda xa'ayi lokaci daya wai na daina sha .


Kwaya kuma ?!! Dama kana afa kwaya ne ban sani ba ?. Dariyar shikiyanci Sadeeq yayi mawa Abdul din kamin yace" ai na daina tun da dadewa saboda wata Yarinya da mukayi class daya da ita . Sam ba so ,nikuma a wannan lokacin nafi kowa tsanan ta sosai nake takura mata a schl dinnan ,tom ni saboda ita na daina sha ,don idan nasha kwaya nazo zatafa cemun dan kwaya gata da tsoro da tsiwa . Wannan dalilin yasaka na daina shaye_shaye ma a makaranta duka .

Dariya Abdul yayi yana fadin kai wannan yarinya Allah yy mata albarka ,kaga ka daina badon Allah ba donn ita kadai. Don ita wace??? Hmmm kai bar mgnan nan kawai ,amma wai Abdul bakaga wani yaro na la6en yar fulanin nan ba ? Captain sadeeq yayi mgnan yana barin wancan mgnan.Ni ma banyarda da shi ba , Abdul yace yana cigaba da tafiyan sa .


Dakata !! Sadeeq ne yayi mgnan yana kama hannun Abdul suna juyawa a tare .

Kafasa zuwa neman...kamin Abdul ya karake ne Sadeeq yace don Allah muje kai fa alokacin da ake serious mgn sai ka rinka yin unserious .


Bai kuma tanka sa ba suka cigaba da tafiya.... Koda suka baro inda sukaga jauro bashi a wurin ,hakan yasa su saurin tafiya cike da 44t suna kutsa kai cikin dajin .


Tun daga nesa suka hango jauro saman lela da batasan halin da take ciki ba ,don numfashin ta ma baya fita . Shikam sai gotso yake buga mawa yarinya karama hadi da ihu yanayi yana karawa . Innalillhi wainna ialihir rajiun. Kalmar da Sadeeq ke nanatawa kenan . Wanda da harda gudu suka isa ga Jauro ,wanda ce masa sukayi cikin tsawa daga ta dan ubanka!!!

Aaa wlh baxan daga ta nakidin. Abun da jauro yake cewa kenan cikin ficewar hayyaci ,wani irin duka Abdul yakai masa a fuska ,wanda nan take fuskan baayi sakanni ba ya haye sumtum hancin shi da bakin shi na fitar da jinin wahala. Wayyoooo!!! Abun da jauro yace kenan cikin dawowar hayyaci... Dagoshi Abdul yayi yyn da Sadeeq ya amshe shi yana masa dukan sojoji bai ki ya rayu ko ya mutu ba.....


Shikam Abdul nufan lela yayi yana dagota hadi da girgixata ko xata bude idanun ta amma ina yarinya tom teenage age . Sa6a ta yayi wanda cikin sauri ya fara kyeto dajin hadi da kokarin fitowa .shima nan Sadeeq ya dago jauro yana jansa a kasa kiyashi da mugun kwari na cixon shi baidamu ba ko maciji ne ya sareshi ya na biyo bayan Abdul .


Hadi da cigaba da taka jauro . Wanda shikan shina halin yanxu baisan duniyar da yake ba. Haka da aka zo wurin duwatsu yake janshi kurrrr duk jikin shi ya farfashe .


Cikin ikon Allah da kuma rashin sani suka shigo rugar surbajo.

Kawayen Lela ne suka ganta a hannun Wannn sojoji aiko nan suka hau ihu suna nufar gidajen su hadi da fara shaidawa cewa Lela a hannun sojoji da jauro . Wasu kuma suna lela ta mutu .


Ai tuni gaddawan fulanin nan masu son Lela suka fara fitowa da makaman su wai acewan su zasu yaki wannan sojoji biyun .


Liman ne ya tare su Abdul hadi da masu jagora zuwa karkashin wata rumfahn Jinka . Zaman su ke da wuya saiga Abba lamido .


Zama yayi yana salati hadi da fashewa da wani irin kuka yana kallon su Abdul da cewa" yarannan mai yasamu da ita me yasamu lela amana ta!!?

Ya isa malam lamido ,mu natsu inshaallh komai xaixo mana da sauki . Yara munajin ku mai yafaru .

Abdul bai iya basu mgn ba ,sai Sadeeq ne ya kwashe masu komai ya fadi masu ....mutane n dake bayan sune fulanin gari mata da maza suka dau salati . Wasu na fadin lallai Jauro yaci amanan marainiyar Allah . Sun zalinci yar mutane .


Kuka baba Lamido yakeyi sosai hadi da dabasani . Oumma rabe ne ke da baya tayi karaf wurin cewa karya kukeyi aradu sharri xakuyi ma jauro . Kune kuka yi mawa lela fyede xaku fake da jauro saboda sharri.


Wani irin tsawa Abba lamido ya sakin mata ,wanda yasata shiru badon ta shirya ba ,kawai sai cewa yake jauro Abunda kayimun Allah yy maka ban yafe ba jauro ,ka xalincimun amana .


Yara mun gode ,kuje ku kashe shi ni yafeshi a dana .

Kayya aaa malam lamido abun da Liman ke cewa kenan . Wanda oumma 6ingel ta gaza cewa komai sai hawaye .


Iyayen matan fulanin duk sun rufa mata suna rarrashi daga masu kuka sai masu jimami .


A fusace Abba ya mike yana daukar lela hadi da kutsa dunjimun mutanen yana barin jinkan .


Dattawan iyaye mata ne suka rufa masa baya suna bin shi don amsan lela suga lfyar ta ,damasu maganin Gargajiyar rugar .

Liman kam godiya sukayi mawa Su Abdul wanda ranshi yagama baci ,tausayin yarinyar ne ya tsirga masa sosai .


Liman ne da mai hukuncin rugar suka saka aka dauki jauro hadi da nufa dashi gidan jinya daga can kuma a wuce dashi gidan horo ga duk wanda aka kama shi yy irin wannan aiki .


Haka rayuwa ta cigaba tun daga nan Ouma 6ingel ta sauya takoma a dduar a kullum allah ya fito mawa da Lela miji tabar Garken nasu hankalin ta zaifi kwanciya .


Sosai aka hora Jauro kusan wata daya ,lela bata fita konan da can .


Tausayin abun da ya faru da ita ne yasaka mutane da yawa fitowa acewan su suna son lela ta zamto mata garesu. Shima nan jauro ya fito .sosaj hankalin Lela ya tashi a wannan lokaci . Cigaba da fita kiwo tayi wanda anan ne takuma haduwa da Su Abdulrahman .


Tun daga nan shakuwa ta shiga tsakanin su sosai,wanda Abdul shi tausayin ta yake matukar ji ,da tunanin idan mazan xananin suka aure lela sam basu san kaddaraba . Sosai zasu azabtar da ita ,hakan yasa shi tausaya mata matuka .

A wata rana ne tana zaune ta rafka ta gumi ,ya zo har inda take bata sani ba.


Laila!! Lailah!!! Sai da ya kira sunan ta sau uku sannan tayi gigif tana kallon sa. Meke damunki ?? Tunani me kkyi? Tambyar da yake mata kenan hadi da kafeta da lulun idon shi . Wanda yasata saurin sadda kai kasa ,tana wasa da ya tsunta hadi da fara tsiyayar da hawaye .


Plz laila fadamu meke damunki ko jauro ne??!.

Daga kanta tayi alamun eh kamin ta kwashe masa komai dake shirin faruwa da ita ,da kowa da ya fito ciki harda jauro .kuma Oum rabe tace jauro xaa bata ,tunda dai shi ya lalatata .

Kurr yayi mat da ido ,har taga maganan tana dago idon ta hadi da sauke shi busa kansa ,tana fadin Don Allah Audul ka Aureni kavar dani rugar mu banason Jauro kashe ni zaiyi...


Tausayin Lailan ne ya kamasa sosai kamin daga bisani yakai hannun shi yana rungumeta hadi da mannata da kirjin shi .

Laila kina sona!! Yayi mgnan yana dago fuskan ta hadi da kallon ta ido cikin ido.

Daga masa kai tayi hadi da cewa eh Audul.


Murmushi yayi kamin yace nima inason ki Laila kuma zan aureki .


Abunka ga yarint auren ma vatasan shi ba nan tahau murna atakaice dai da farin ciki tabar dajin.

Shikam Abdul garin adamawa yakoma hadi da sanar maawa mahaifin shi ,wanda a satin iyayen nashi suka isa rugar su lela hadi da samun Abba lamido ,wanda babu musu ya amince masu .hakan kam sosai yy masu dadi ,nan take aka tsaida komai hadi da saka rana ... Liman kam yy farin ciki haka Abba.


Wanda tunda Oumma rabe tajiyo wannan lbrn tafara masifa da balai ,sosai take bakin ciki da jin hakan .


Wanda ita kam Lela batasaniba ,don tasan

Please Login or Register in order to submit comment