Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaiwa da komowa.

Koda ya bude dakin acan jikin bago ya tadda ta,ta hada kaida gwiwa a zaune,jikin ta koina rawar sanyi yake...Ahyan! Ya kira sunan ta for d first time.

Kirar ne ya haddasar mata da faduwar gaba,wanda yasa tayi gigif ta mike da tsaye,duk da babu karfi da kuxari ko kadan a tare da ita.

Ganin Areef ne ya sanya cike da yarinta hadi da wauwata,ta nufesa da gudu,tana rungumesa hadi da sakin wani irin marayar kuka mai cike da amon narkar da zuciya,a sanyaye ciikin muryar ta da dakyer kake iya jiyo mai take fadi ne tace"Yaya na banda lfy,yunwa nakeji...!

Tabbas ko bata fada masa ba,taji yanayin yanda jikin nata ke rawa da kuma zafin da ya dauka rau.

Tausayin yarinyar ne ya kamashi lokaci daya,a mgnar ta ya nuna masa Ahyan din yarinya ce cakal,wqnda a shekaru batafi 16 ba.

Dagota yayi yana kara rungumeta hadi da manna ta da saman faffadan kirjin ta,wanda yake a bayyane,itakam kara kankamesa tayi jikin nata na kara kyermar sanyi,alamun zazzabi...


_Mu hadu a Next page 22_*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
*MAMAN TEDDY*


SYST
" D'agota yayi yana mai kuma manna ta a saman faffad'an k'irjin shi,wanda yake a bayyana kasancewar shi daga shi sai towel din da ya daura a k'ugun shi. Itakam kara kankame sa tayi jikin ta na kara kyerma alamun zazza6'i....

Sai da suka d'au kusan 2min a haka kana ya sake dagota,don san yi mata magana,amma kuma me??" nan yaga idon ta gaba ki d'aya ya rufe,Sai wani irin numfashi take saukewa mai zafi. A wannan karon hankalin sa yayi kurewar tashi,gaba daya ya riga da yashiga halin comfussion,Daukar ta yayi cak kaman baby yana rungumo ta hadi da tafiya cikin sassarfa ya nufi Side din Ammie ,wuce bangaren Ammie yayi hadi da nufan Bangaren Ahyan din,wanda Umma Lubnah ta shaida hadi da wallafa cewar nata ne.

Bai tsaya a ko ina ba sai a bedroom din ta,wanda yake a gyara komai tsaf,ma'aikatan bangaren sun gyara shi sai tashin sanyayyar turare yake yi.

Kwantar da ita yayi saman Gadon nata kana ya kalleta a hankali yana mai son mata magana amma ya kasa,yama rasa mai zai ce mata saboda miskilanci,dama wannan Attitude nashi ne.

Mikewa yayi yana kokarin zame hannun shi danata,wanda nan yaji ta rike hannun da ya dau zafin zazzabi,cikin murya mai matukar rauni da sanyi tace"Yaya na Karka tafi Don Allah Banda Lafiya kaban Magani.

Bin labban ta yake da take maganar da kyer,cike da sanyi wanda indaba ya kalle labban nata ne ba,da kuma yanda take motsasu ba da ba xai taba jiyo abun da take fadi ba.

Tausayi Ahyan din ne lokaci daya ya kara rufesa hannun sa yakai cike da rashin son magana yana kara damkeshi da nata, hadi da goga mata lallasar taffan sa cikin nata yana mai murxa dogayen ya tsunta. Zanje na dawo ne,na kira doctor ya dubaki.

Yayi maganan yana mai sauke lumsassun idon sa bisa nata nata da suke a rufe,don jin ko zatayi wata maganar.

Shiru yaga tayi bata kuma masa magana ba,sai sakin hannun shi da tayi tana kara jan blanket din daya rufa mata. Hakan yasa shi kara rufan ta dashi yana sakin mata warm AC.

Cike da takonsa na gent hadi da sassarfah ya nufi Bedroom din sa,don bai kalli na Rahinart ba,Jallabiyar sa ya saka hadi da saka short nicker karama ,sannan ya dauki wayar sa yana kokarin kirar Doctor Zubair.Wannan dama shine parmanent Dr dake duba gidan nasa. Kirar sa yayi amma unfurenatly bai same sa ba,don kuwa Wayan tasa a kashe take.

Dan lumshe idon nan nasa yayi,wanda idan ka gani zaka dauka baya ganin komai ne,ko ya rufe idon duka ne , amma tar yake kallon komai. Labban sa ya dan cije,mai kama da strew berry🍓 kamin a hankali kwakwalwarsa ta kuma haskomasa da kyakykyewar fuskan Yarinyar da baitaba kare mata kallo ba sai a yau.

Dafe kansa yayi yana mai tunanin mawa kansa mafita,kana ya a hankali ya furta amana ce Dad ya bani ita,haka ma Umma Lubnah , suka dawo suka tadda Ta cikin wannan halin banada bakin da zan kare kaina,cox ban kula masu da ita yanda ya dace ba!

Wani gwauron numfashi ya sauke,kana ya dauki keys da bansan me zaiyi dasu ba,yana nufar Bangaren Ahyan din .

Yanda ya barta haka ya tadda ta,sai cira take na sanyi ga zufa dake bin jikin ta kamar an xuba mata ruwa .

A hankali yaye blanket din yana dagota hadi da zaunar da ita jikin Gadon , shi ba mace ba abun da kuma bai ta6a yau shi yakeyi ,wadrop din ta ya bude mata wanda Umma lubnah ta shake mata tun daga farkon shi har karshe da duk wani abu da zata bukata .

Kallon ta yayi a hankali ya kai hannun sa hadi da fiddo mata da wani doguwar riga na Arabian da mayafin shi . Towel karama ya dauka da ruwa yana nufota hadi da matsa kyellen a wani bowl da ya dau ruwan rober yana zubawa a ciki. Hadi da nufowa inda Ahyan ke a kwance .

Bai mata magana ba ya zauna gyefen ta jikin shi na gogan nata , yana saka hannun sa cikin wannan rober bowl din yana matso towel din hadi da daurawa saman goshin ta a hankali yana mai kara hasken dakin da daya hannun shi .

Lumshe ido ta kuma yi , babu laifi ta fara jin dan sassauci kadan abisa da . Cigaba yayi dayi mata hakan ,wanda atlist sai da yayi mata kusan sau 4 sannan ya fara gage mata fuskan ta a har xuwa wuya .


So yake ya yi ma jikin nata duka hakan ,wanda ba tare da ya la'akari da wani Abuba ya sa hannun shi ya xuge zip din rigar ta ,wanda rabon ta da chanja wani kaya tun ranar da aka kawota gidan nasa .

Zafin ciwo yasa Ahyan sam batayi yunkurin hanasa ba , ganin sa take kamar Mama Batula don dama itace kullum ta saba gyarata ta kai mata ruwa bandaki tayi mata brush sannan ta barta ta wanke jikin nata da kanta ,wanda ada baya ma itace mai yimata da kanta .

Doguwar rigar Lace ne shiyasa bai masa wuyar cire mata ba , babban towel ya dora mata yana dauko karamar towel din da zummar cigaba da goga mata ko ta samu dan relief , idon shi ne ya sauka a na shanun ta da sukayi wani kyem sukayi cirrr a kirjin ta lulu6u dasu bakace a jikin wannan karamar yarinyar suke ba . Kasa motsa koda hannnun sa yayi ,yana jin wani abu na maasa yawo zirr tun daga taffan kafansa har xuwa saman kansa .

Kankance idon sa yayi wanda ya saba idan zaiyi tijara ko yaga abunda Yayi masa a rayuwa .

Amazing! Wow!!Amazing!!! Abun da ya nanata sau uku kenan ,wanda cike da manta wacece Ahyan din ? Ya kai hannun shi da wani gashin jikin shi ke cira duk ya tashi saboda jin wani abu yakeyi da bai taba jin irin shi ba .

Hannun shi ya kai yana shafa na shanun ta da wannan lallausan towel din , da ita kam Ahyan sam zafin zazzabi baama tasan yanayi ba . Ji tayi tun yana shafata a hankali tafara jin yana shafa na shanun ta da dan karfi yana mata zafi . Rintse ido tayi baki na rawa cike da murya kaman mai shirin kuka tace" wash...Yaya na zafi kabar , sai a sannan ya farga da lugwigwita Breast din yarinya da yakeyi ,dan dojewa yayi yana dan hade fuska kaman bashi ne ya tabatan ba ,a cewan shi bayason raini . Kar wannan yar ficiciyar yarinyar taga wallon shi ra raina shi . Bai bata amsa ba saboda isa da miskilanci sai dai cigaba da yayi yana goge har kafanta wanda abun da bai taba jiba,har taffan kafan ta da ya ta6a sai da yaji wani yanayi na dabam .

Kaman yanxu ne maganan nata ya ziyarci kwakwalshi da tace da zafi , kana ya lumshe idon shi yana jin wani yanayi kana yace" Ahhyan ina ne ke maki zafin?? Ya kira sunan ta yana wani irin jan shi ,wanda ba tare da ta fahimci komai ba ta kai hannun ta tana nuna masa saman kirjinta da tayi pointing din na shanun ta da yatsarta tana cewa " Nan ne .

Abun ka ga wanda ya fara fadawa hannu sai dora hannun shi yayi da towel din yana dan zame towel din kadan taffan shi na gogan Na shanun ta yana mai lumshe segxy eyes din shi .

Sorry " sorry hear ! Abun da yake fadi kenan yana kara shafa Dukiyar fulanin nata . Wanda sai da ya kusan 5 min kana ya daga hannun nashi yana bin dukiyar fulanin nata da kallo,har zai saka mata rigar ,sai ya dakata yana tunanin kar wani Dr ya kalle ta ,mikewa yayi yana nufar wadrop din ta hadi da nufar barayin da kayan underwears din ta suke Bra ya dauko Unders dai . Kana ya nufo ta yana dagota a hankali hadi da sa mata , yana dora mata rigar yana mai mmkin kanshi na tunda yake bai taba yi mawa wata diya mace hakan ba . Me yasa Areef ? Tambyar da yayi mawa kansa kenan ,kamin wata zuciyar ya basa ansa da kawai kana tausayin ta ne,da ka ganta a wannan halin . Sanin halin kan nashi yasa shi saurin yarda da abun da zuciyar shi ta fada masa .

Ganin yanda tayi matukar kyau a wannan Arabian gown din yasa shi kai bakin shi kaman zai kissing din ta sai ya wayen ce da cewa" zaki iya brush da kanki in kaiki privacy ?.

Daga masa kai tayi alamun eh . Sannan ya kamata ya nufi da ita toilet komai shi yayi mata ,don sai da suka shiga ne yaga bata da wani karfi a jikin ta ,hakan yasa shi Yi mata brush din da kansa sannan ya dauko ta yana fito da ita . Takalmi ne flat ya sanya mata hadi da saka mata karamar hijab wanda bai wuce kafada ba...yana riko hannun ta suka sauko daga kasa hadi da nufan falon gidan .


A farfajiyar gidan ne Ta debi mamaki yanda kasan rana ba dare ba,kowani security da masu tsoran gidan sai harkokin su sukeyi .

Kame masa suka hau yi,suna rufa masa hadi da bude masa moton da ya tun kara zai shiga . Dakatar da su yayi ,kana cike da isan shi da bakin miskilanci yace Ni kadai xan fita yau . Yana mgnar ne hadi da bude mawa Ahyan moton yana sa ta a gaba , kana ya zagayo barayin driver yana shiga cikin sauri wanda adawo lfy duka sukayi masa hadi da bude maasa gate na farko dana biyu ahaka suka bude masa gate din gidan duka yana ficewa .

Itakam Rahinart dake daga sama tana hangosu ta window din ta ne , abun ya bata mmki matuka a yau Areef ne da Driving abun da tun yana saurayi bata ta6a ganin yayi ba . Cikin tsohon daren nan ina zasu je? Tambayar da take jero mawa kanta kenan. Kamin ta saki wani irin kuka na bakin ciki da bacin rai tana furta ai xai dawo ,wlh sai ganin Areef yayi ma kowa wuya har iyayen nashi , xai shigo hannu na ai .

" B'angaren Areef kam ko a moto ganin yanda Ahyan ke lumshe ido har a lokacin zazzabin bai cikata ba yasa shi mika mata hannun shi daya rikewa tayi tana dora kanta bisa kafadan ta hadi da rike hannun nasa gam , a haka yake driving .

Wanda Honorable ne yasa su sato masa Ahyan daga gidan Muhd Areef ne sukaga fitowan Areef babu kowa ba security shi kadai sai ita Ahyan din .

Kirar Honourable sukayi suna shaida masa ,kamin jikin honorable har rawa yake yana furta kukawo mun ita a raye ko amace duka ina bukatar ta . Kubi bayansa idon yakawo maku wani tsayayya shima ku kashe mana shi. Kashe wayan sukayi suna bin bayan Moton Areef da bai san suna bin saba . Shikam Hanyar wani shaharran Asibiti ya nufah anan garin ABJ .

Yana a kan hanyar ne moton nashi tafara masa alaman sign of danger , wanda baiyi mmki ba . Don yasan a halin yanxu kowa farmakin sa yake . A hankali yakai hannun shi yana bude fridge din dake ta gyefen su a moton ya bude yana dauko Wani youghurt din pick da cake .

Mika mata yayi wanda bb musu ta amsa don yunwa sosai takeji.

Budewa tayi tana fara shan madarar,wanda batayi aune ba taji wani irin kuuuuu a tsakiyar kwalta!!!



MUTARE A PAGE NA GABA 23" A matuk'ar tsorace ta d'ago lulun idanun ta tana sauke su akan glass na windown ,kasan cewar shi tinticked ne tana hango na wajen amma su basa hango na ciki . Tsoro na yak'ara d'arsuwa mata a ranta duban gyefen ta da tayi taga Areef yana nan yanda yake fuskan sa babu wani fargaba ko tashin hankalin ganin wa'annan miyagun mutane ko wannen su fuska babu imani .

Amma shi fuskar sa na nan yanda yake sai ma slow da yake yi alamun dakatawa da driving din nashi .

Wayyo Ya Areef Don Allah kar ka tsaya , ni tsoro nakeji... Hannun sa yakai yana rungumota hadi da kwanto da ita saman kafad'an shi yana kuma saka hannun shi yana shafa fuskarta had'i da rufe idon ta da taffan sa ".

Rufe idon ki Kar ki bude zamu wuce kinji Ahyaan! Shiru tayi tana kuma saka hannun tana rik'o hannun shi da yake driving tana zagayewa hadi da kwantar da kannata saman kafadan shi , rintse ido tayi sosai wanda a haka taji Moton Nasu ta tsaya ".

K'ara rintse idon nata tayi , wanda ganin hakan yasa Mutanen Honorable sauke makaman su ,suna nufo inda Moton VP Areef yake ." A matuk'ar tsorace ta d'ago lulun idanun ta tana sauke su akan glass na windown ,kasan cewar shi tinticked ne tana hango na wajen amma su basa hango na ciki . Tsoro na yak'ara d'arsuwa mata a ranta duban gyefen ta da tayi taga Areef yana nan yanda yake fuskan sa babu wani fargaba ko tashin hankalin ganin wa'annan miyagun mutane ko wannen su fuska babu imani .

Amma shi fuskar sa na nan yanda yake sai ma slow da yake yi alamun dakatawa da driving din nashi .

Wayyo Ya Areef Don Allah kar ka tsaya , ni tsoro nakeji... Hannun sa yakai yana rungumota hadi da kwanto da ita saman kafad'an shi yana kuma saka hannun shi yana shafa fuskarta had'i da rufe idon ta da taffan sa ".

Rufe idon ki Kar ki bude zamu wuce kinji Ahyaan! Shiru tayi tana kuma saka hannun tana rik'o hannun shi da yake driving tana zagayewa hadi da kwantar da kannata saman kafadan shi , rintse ido tayi sosai wanda a haka taji Moton Nasu ta tsaya ".

K'ara rintse idon nata tayi , wanda ganin hakan yasa Mutanen Honorable sauke makaman su ,suna nufo inda Moton VP Areef yake .

Barayin driver suka nufa daya daga cikin su yakai hannu yana kwakwasa glass din moton . A hankali Areef yafara sauke wa ,wanda tun kamin ya ida wani banxan cikin su irin ba boko ba arabi ya kalleshi yana cewa " Oga Wannan yarinyar zaka bamu mu tafi da ita ". Wani irin kallo Areef yayi masu kaman baxai mgn ba amma lokaci daya zuciya ya tiko sa, inbanda raini irin na wannan mutane tayaya zasuce yabasu Amanar Dad ?.

Wacece xan bakun ? Ahyan ? Yayi maganan cike da rainarwa .

Abunka ga jahilci babu abun da suka sani sai kisa ne ,wani ya amshe da kwarai kuwa ,itakadai xaka bamu mukaima wa honorable idan ba haka ba kuma muyi maka eh yane , mutafi da ita don dole '.

Ahyan kam da sam bata bude idon ta ,jin ance Honorable ne ya sanyata saurin bude ido tana kokarin magana ne ta bude baki xatayi masa kuka , yayi saurin kai bakin sa yana rufewa da nata ... Wani irin xuuuu takeji dabata ta6a jin irin saba a rayuwarta ,tom shin meye wannan mah ? Tambayar da take mawa kanta kenan !!

' sukam mutanen Honorable mamaki ne ya kamasu ,wanda ko wannen su*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡
*MAMAN TEDDY*

" A matuk'ar tsorace ta d'ago lulun idanun ta tana sauke su akan glass na windown ,kasan cewar shi tinticked ne tana hango na wajen amma su basa hango na ciki . Tsoro na yak'ara d'arsuwa mata a ranta duban gyefen ta da tayi taga Areef yana nan yanda yake fuskan sa babu wani fargaba ko tashin hankalin ganin wa'annan miyagun mutane ko wannen su fuska babu imani .

Amma shi fuskar sa na nan yanda yake sai ma slow da yake yi alamun dakatawa da driving din nashi .

Wayyo Ya Areef Don Allah kar ka tsaya , ni tsoro nakeji... Hannun sa yakai yana rungumota hadi da kwanto da ita saman kafad'an shi yana kuma saka hannun shi yana shafa fuskarta had'i da rufe idon ta da taffan sa ".

Rufe idon ki Kar ki bude zamu wuce kinji Ahyaan! Shiru tayi tana kuma saka hannun tana rik'o hannun shi da yake driving tana zagayewa hadi da kwantar da kannata saman kafadan shi , rintse ido tayi sosai wanda a haka taji Moton Nasu ta tsaya ".

K'ara rintse idon nata tayi , wanda ganin hakan yasa Mutanen Honorable sauke makaman su ,suna nufo inda Moton VP Areef yake .

Barayin driver suka nufa daya daga cikin su yakai hannu yana kwakwasa glass din moton . A hankali Areef yafara sauke wa ,wanda tun kamin ya ida wani banxan cikin su irin ba boko ba arabi ya kalleshi yana cewa " Oga Wannan yarinyar zaka bamu mu tafi da ita ". Wani irin kallo Areef yayi masu kaman baxai mgn ba amma lokaci daya zuciya ya tiko sa, inbanda raini irin na wannan mutane tayaya zasuce yabasu Amanar Dad ?.

Wacece xan bakun ? Ahyan ? Yayi maganan cike da rainarwa .

Abunka ga jahilci babu abun da suka sani sai kisa ne ,wani ya amshe da kwarai kuwa ,itakadai xaka bamu mukaima wa honorable idan ba haka ba kuma muyi maka eh yane , mutafi da ita don dole '.

Ahyan kam da sam bata bude idon ta ,jin ance Honorable ne ya sanyata saurin bude ido tana kokarin magana ne ta bude baki xatayi masa kuka , yayi saurin kai kai idon sa saman nata wanda ya haddasa rufewar bakin nata ... Wani irin xuuuu takeji dabata ta6a jin irin saba a rayuwarta ,tom shin meye wannan wani irin mutum ne ? Ko so yake akashe su duka. Ya wanj kauda masu dai gyefe kaman wanda ba baraxanar raba ransa da rayuwar sa suke ba.
Abun da Take tunani kenan a kwakwalwarta wanda shikam Vp Takaici ne da haushi duk ya cika shi hadi da tausayin Ahyan din . Ana shi zuciyar cewa yake duk a saboda SIYASA TA ne ake baraxanar kashe yarinyar da bataji bata gani ba ".

Hmm nisawa yayi hadi da furxar da wani huci,kana ya kai hannu yaana mawa moton shi key,don a cewan shi baya da lokacin su . Duk abun da zasuyi suyi .

Wayyo Yah Areef wannan wani irin kangararren zuciya kake dashi,Na roke ka Yaya na kabasu hakuri,xasu hakura mu tafi,idan kayi hakw zasu kashemu duka ".


Kaman baxai matw magana ba,sai kuma yace da ita Tun da nake ban ta6a bai ma mara gaskiya hakuri ba,koda kuwa na gaba dani ne . Bare wannan yaran kannin baya na . Kai matsa ka bani wuri!!! Yayi mawa dayan cikin su magana a matukar tsawace wanda ba ita Ahyan din ba hatta su Kansu sai da suka firgita . Jada baya sukayi hadi da saita bindigan su ,sai kuma suka hau lalube hadi da ware_ware suna cemawa junan su Aaa ina sukayi,wai ina suke ?.

Da fari Ahyan ta dauka abun wasa ne da iskanci,amma daga karshe sai ta gane Allah ne ya shamatar da ganin su .


Juyawa tayi nan idon ta ya sauka akan na Zulfah da take ta sakin mata murmushi ,tom ta ina tazo ? Tambyar da take nawa kanta kenan .

Kamin tace wani abune Zulfah ta daga mata hannu hadi da mata alaman su tafi .

Juyawa tayi ga Areef da ya ke bin su da kallon mmki da ikon Allah".

Yaya na mu tafi kar sukuma farga damu. Ba tare da yace mata komai ba , yajah moton sunashiga babban hanya !

Hankalin ta bai natsu ba,sai dataga sun tsere mawa wannan mutanen,sannan ta juyo garesa tana fadin Yaya na mukoma gida na warke yanxu naji sauki allah.

Kallon mamaki yayi mata kamin ya fahimci tsrorone yasata cewa hakan , Dariya yasa wanda sai da faffdan hushiryarsa ya bayyana dariyar da rabon da yayi ya manta kwarai . Aa Muje dai na fison...kamin ya karake ne kirar Dr zubair ya shigo masa.


Nisawa yayi hadi daukar kirar ,kana yace "ohk .

Bai mata mgn ba sai dai gani tayi ya juya da moton yayi reverse suna nufar hanyar government House .

Bude baki tayi zatayi mgn taga fuskar sa a murtike hakan yasata yin shiru tana barma cikin ta mgnan .

' sukam mutanen Honorable mamaki ne ya kamasu ,wanda ko wannen su tsoro ya darsu masa ganin lokaci daya Babu Ahyan da Vp da moton nasu duka,haakan yasa kowa tserewa don a tunanin su shima Vp matsafi ne...!




Anjima xan maku update na 24 inshaallh be manage with dis plz...

Ashafi na gaba zamuji ya hajiya Atika da dan samarin ta suke??😂*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki

Please Login or Register in order to submit comment