Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dama. Hakan kuma yasa sosai yake kular da Oumma rabbe. Amma take daurewa ,a zuciyarta kuma addu'a take Allah yasa Auren Major da lela ne ya mutu . Don a kullum burin ta bai wuce ta Aura mata jauro a cewan ta shi yafara son ta kamin Abdulrahmanu ,sunga dan binni ne suka bashi ,shiyasa yanxu takejin dadin dawowan lela ,don cikin dare tana lura da ita ,ta zauna tayi ta kuka ita kadai.

Tsakiyar rana Lela ne kwance a bukkan Oum rabe ,tana bacci a dai_dai wannan lokaci .wanda Oum rabe da shigowarta kenan daga bukkan taji lela cikin bacci tana cewa " Me yasa Abdul ,meyasa ka za6i rabuwa dani? Ka sakeni Abdull...dajin haka Oumma rabe bata tsaya wata_wata ba tafice bukkan nata da gudu kaman wacce taga abun tsoro tana kirar sunan Baban lela ,wanda dai_dai yana shigowa jiron tasu .Oumma 6ingle kuma tana Aikin gyarar geron da zatayi fura dashi. Na shiga uku ni Rabi Lamido wai kaji me nakejin yarinyar nan tana fada kuwa? Ashe Abdulrahmanu sakin lela yayi bata fada mana ba?.

Innalillahi wainnailaihir raji'un ,kalmar da Abba lamido ke nanatawa kenan ,bai ce komai ba face jingina sandar sa da yayi ,yana bin Oumma 6ingel da kallo ,wanda ta nuna ko ajikin ta ,baxaka ta6a cewa wai furucin yayi mata zafi ba saboda kawaici irin na Oumma .

Bin ta da kallon tausayawa Abba lamido yayi ,kana yace wannan shine kaddarar lela ,kirawo mun ita ". Juyawa Oumma rabe tayi zaf_zaf tana nufar bukkan nata ,don taso Lela daga bacci zuciyarta fari karrr... Shikam Abba wucewan Oumma rabe yasa shi cemawa Oumma 6ingel Kiyi hakuri Hajara komai yafaru da Bawa mao kyau ko mara kyau Allah ne ya kaddara masa dama kuma...maganan tasa ne ya dauke sakamakon fitowar Oumma rabe da Lela da batasan wacce wainar ake toyawa ba.

Abba lamido ne yayi mata alama da ta zauna ,nan kuwa babu musu ta zauna tana bin Oumman nata da kallo dason ta fahimci wani Abun ,amma ta kasa ganewa.

Lela me yasa kika 6oyemana abun da ke tsakanin ki da Audulrahmanu? In baki fito kin fada mana ba waye zaki fada mawa? . Kwarai kuwa Lamido aiko ni ta fadi mawa ,amma sai dai naji kina sambatu a barci? Cewan Oumma rabe tana karkewa da fadin haba haba wannan baiyi ba lela bakiyi dabara ba. Ko mu dade ko mu jima fah wannan abun zai fito , aradun Allah Audul rahman bai kyauta mana ba ,ya cuce mu ,wani irin izayane ba'ayi maki ba duk akan ki rabu dashi bazamu ba bare kye ba ,amma kk ki .
Kika za6i auren sa har dan uwanki Jauro kin guje mawa duk takan wannan tabbatacen yaron ,amma yau jubi abun da yy maki ,Wanan shine sakayyar sa a gare ki.

Aaa Rabi daina fadin haka ,wannan shine kaddarar su da ita da Audun . Abba lamido yayi mgnan yana son kwantar mawa da Lela da hankali wacce tun daga fara mgnan tasu kwallah ke shatatan mata.

Aa ba wani kaddarar su ,kaddarar ta dai ita kadai ,allah sai yy sakayya ,ai har yanxu bata rasa masoya a kauyen rugar nanba. Tashi ki dauko mun takardan da ya baki mara mutuncin vanxan yaro . Itako Shatu allah ya rayata wlh ko da rainmu ko bamu sai kince na fada maki a ko ina take sai ta nemeki .

Jiki a salube kwaallah na ambaliyan ma fuskan ta tace"Oumma Rabe Abdul baida laifi a komai nayi masa nice mai laifin .

Lah ha'ila ha'illah yau har yanxu baki daina kaunar wannan mutumin ba? Duk wannan cin mutumcin da yy maki ,ya sakoki da kimar ki ,sa'oinki duk suna dakunan mazajen su ? Wasu ma har da ranan y'ay'an su aka,wasu ma an daura aure tarewa ya rage ,amma duk dahaka kina kaunar wannan Audun?. Anya yabarki haka kuwa ? Duk Oumma rabi ce mai jero wannan mgnan ...wanda ta nisa hadi da karkewa da cewa " banga laifin kiba tunda abu bana hankali ba ,ai tunda kk ki jauro nasan Wannan yaron ya gama dake ne. Tom tashi ki dauko mana rubutun da yayi na sakin naki ,idan kin fita idda akaima mai gari ya karanta ,daganan sai zawarawa su fara zuwa nema.

Ba tare da tabi ta mgnan Oumma rabi ba Lela ta mike tana komawa bukkan nata hadi da bincike kayan Nata tana fiddo da envelope din da Abdul ya bata.

Muryan Oum rabe taji akanta tana cewa" bani. A hankali ta mika mata tana barin bukkan ita kuma tana rushewa da wani irin kuka mai taba zuciya da ban tausayi matuka. Wanda itakam Oumma rabe yau take sallah a birnin zuciyar ta ,ji take yanxu ne burinta xai cika na Auran Jauro da lela .kujifah son kai🤔🤣 .

Maganan zaben siyasa ne ya taso gadon_gadon wanda a ranar Asharin ga watan may aka kaddamar da zaben wanda mutane da dama kowa ya zabi gwanin sa da wanda yakeson ya taka rawa a mulkin shugaban kasa .... Ahyaaan tun daga wannan abun da Vp Areef yayi mata tafara gudun sa ,dataji muryar sa zata fara baccin karya . A haka suka debi tsawon lokaci maganan cikin Rahinart kam yagama wade dangi kowa na farin ciki haka ka zalika take samun Soyayyar dangin mijin nata ta bangare da ban daban. Tafiya ne ya taso mawa Vp Areef zuwa kasan America ,duk akan siyasar shi.


Wanda koda zai tafi Ahyaan bata yarda sun hadu ba. Duk da batasan barin nigerian ma zaiyi ba ,sai dai kwana biyu ne ta lura baya nan ganin ta daina jin motsin shi.

Hakan ya tabbatar mata da baya kasanne har akayi zaben kam Bai dawo ba ,anan ne mutane da yawa suka fara cewa shine Zai zama shugaban kasan...


Tom ko hakanne ?? Muna dai masa fatan alheri muje zuwa...💃

Maman teddy🧸*Taurari✨*
SIYASA TAH!
40_41
"Haka abubuwa suka cigaba da mirginawa Yayin da Honorable Dasa'a sam bai dauki siyasan a yanxu da mahimmaci kaman yanda yafison ganin an sato masa Ahyaan daga wannan gida ,wannan yasa hankalin shi ya kasu gida biyu . Duk da yasan a wannan lokacin akwai yiwuwar Election din bashine xai fito da yawan kuri'u ba. Don sai da yasa akayi zama zaunanniya tsakanin sa ga Masu juya nigeria senatoci da manyan kasa . Anan kuma suka kara sanar maasa da duk wani shirin manyan kasa akan Election din. Wanda Anan yakejin Gaskyar lamarin Vp Areef da a baya baimasan da mgnan ba. Can America ce ta dauke shi tun baifi shekaru 8 ba ,wanda sai da ya dau shekaru kusan uku a hannun su sannan suka dawo dashi gida nigeria.
Anan ne sukayi Observing din Dabi'u tare da halayyar sa ,kuma tun yana karamin yaro suka fada maasa Destiny nashi wato abun da zai zama nan gaba. Tun daga nan suka fara dorasa a layin sa har tsawon wannan lokaci ,shiyasa mutanen da suka san gaskyar labarin nan suke cewa da sa hannun Vp Areef a mutuwar Mr president ,amma mutanen kimiya sun yi dogon bin cike duba ga halayyar tasa da kuma a bun da duniya take kai. Ananne aka tabbatar da babu hannun sa a hatsarin da shugaban kasan yayi . Kwanan sa ne ya kare. Wannan dalilin yasa Kasar America mara maawa Vp Areef baya ,tare da gudunmuwowyin su maban banta . Kuma shi suke fatan ya lashe voting din .

Tun da Honorable yaji wanda suke bayan Vp ya kauda kansa ga Siyasar shi kawai burin shi a dauko masa Wannan yarinya ,yasan indai ya sameta ba shugaban kasaba ,abun da yafi gabannan sai ya zama indai yaso.... Hakan ne yasaka yake farautar ta mafarauci ya warware kudun aljihun shi sosai wurin ganin an sato masa Ahyaan tasa .

Zaune Ahyaan take a midle falon na government house din ,don ita tunda Areef ya tafi tadaina kullewa a daki ,zaman ta takeyi a falon Rahinart . Duk da bata ganin rahinart din sai jefi_jefi. Itadai indai ta zauna bata da wani abunyi sai zaman kallon Season film ,sai lokaci_bayan lokaci tana leka Ammie don taga halin da take ciki ko da akwai abun da take bukata tayi mata. A wannan karon a falon take taana zaune ta mike kafafuwa a saman royals din falon tayi nisa wurin kallon Season film bataji bata gani. Sosai nakebin Ahyaan da kallo tabbas ta goge ta murje wannan jikin ya kara luku_luku ya koma kaman ta jarirai ,sai sheki yake . Sanye take cikin wata rigar material wanda akayi masa dinkin bubu,material din yakasance Ja ne da baki mai sheki ,abunka ga farar fata sosai ya amshi jikin nata . Fuskan ta babu komai sa labban ta da ta goga lipsglow. Kallabin kayan ne ta yane kanta zuwa kafadan ta dashi . Kafan ta kam cikin half cover yake marar tudu ... Jiniya ne ta fara jiyowa wanda batare da ta damu ba ta cigaba da kallon Tv tana mai cigaba da jin dadin kallon film din . Wani irin dumm..._dummm taji yana tashi ga wani irin kasaitaccen kamshin turare da ya zagaye ya wade ko ina na ilahirin falon . Juyowa tayi a hankali jin takon tafiyar da ake cike da kasaita .

Hajiya Saratu ce sanye cikin shiga ta alfarma ,wanda kallo daya zakayi mata kasan fuskan ta babu saukin rahama. Saurin mikewa Ahyaaan tayi don baxata ta6a mantawa da wannan fuskar na Mahaifiyar Yah Areef ba. Kamin tayi mata mgn ne sai ga Rahinart ta fito wanda da'alama tasan da tahowar ta ne ,itama shiga ce tayi cikin tsadaddan bowel lace . Sai wani bubbuda jiki take a dole ga mai juna biyu ,don sosai ta karo madarar izzah don a yanxu ne taga gindin zaman a gidan Vp . Oyoyo Mummy". Tayi mgnan tana nufan Hjy Saratu hadi da rungumeta .

Murmushi Hajiya Saratu tayi don irin su ko sunyi dariya bata masu kyau ,saboda ba sababbiya ce ga fuskar tasu ba. Mummy jiya ban iya bacci ba saboda farin ciki wai yau ace mijina shine president na kasata nigeria. Fadada fara'a Hjy Saratu tayi kana tace jiya na kwana da tsananin farin ciki.
Barka da zuwa Hjy". Ahyaan tayi mgnan cike da sanyayyar muryar ta. Binta da wani irin kallo Hjy Saratu tayi kamin cike da wulakantarwa ta dubi Rahinart tana cewa"Wannan wacece kuwa??? Tayi mgnan taana tabe fuska na irin tama mance wacece Ahyaan a gidan....

Dariya Rahinart tasa hadi da cewa"Haba dai Mummy badai kin manta sarakuwan taki ba ,matan Areef ce fa!° mtswww Hajiya saratu tasaki wani dogon tsuwa kamin tace"A ni bansan wata matan Areef ba ba yanke...kece dai surukata first lady. Wani irin murmushi Rahinart ta yi wanda kamin tace wani Abu Mummy ta cigaba da cewa" don haka Ma kiji ki sani Areeef na dawowa xai fadimun matsayin ta a yanxu .

Mummy kaman yaya kenan! Hmmm ai na fadi masa daga shi har Daddyn cewa daga zarar Ya samu takarar kujerar taasa sukayi mun alkawari zai rabu da ita da zarar ya kai wannan matsayin. Shiru Rahinart tayi tana tunani kamin tace "Mummy da matsala fah . Tayaya hakan zata faru? Ai mutane zasu yi tunanin wani abun na dabam hakan kuma zai jawo masa matsala .

Murmushi Mummy tayi tana takawa hadi da cewa" haba kaman mu ba yan siyasa ba rahinatu ,Ai ayanxu ne ya sai saketan shima yasan hakan ,idan ya saketa zata cigaba da zama a government house har tsawon lokacin da zaku sauka ,sannan ita a wuce da ita gidan marayun da ta fito.

Mashaallh mummy hakan yayi sosai muje daga ciki Rahinart cemai maganan cike da tsantsan farin ciki.

Wuce Ahyaan sukayi da ta yi shiru tana bin Mummy da kallo ,ta rasa ma me take tunani komai ya tsaya mata cak. Tabbas biri yayi kama da mutum ita dama tun tuni tasan babu abun da Areef xaiyi da ita . Tom ma inbanda abun data ,tayaya a matsayin ta na mara asali yar gidan marayu wai shugaban kasa xai sota har ya aureta ,tabbas sai dai idan da akwai plan din sa na yin hakan .tom yau plan din nasa ya cika . Saura barin ta gidan. Nufar bangaren ta tayi tana zama a falon ta tama rasa abunyi gashi ta rasa me takeji hawayen dai yaki xuba bare taji sanyi.

A yaune mai girma shugaban kasa ya sauka a gida nigeria,wanda tsaro yayi tsaro ganin shi baka iyayi ,duk da yan jaridun dake ta turoruwar son mgn dashi amma ina basu samu wannan daman ba ,don ko sama tayima yaro nesa....

Sanar masa akayi da Isan Mahaifiyar taasa government house din ,wanda jin haka yasa shi cewa a nufi dashi gidan hutuwan sa ne ,baya bukatar zuwa government house a yanxu don tunda yaji hakan yasa ya tuno da yarjejeniyar sa da Mummyn tashi.

Kawai ya tsinci kanshi ne da rashin son zuwa gidan ,hakan yasa shi nufar Gidan hutawan sa.

Itakam Mummy shiru_shiru babu Mr president yasa ta da yammaci tattarawa tana koma gidan Alh Aruwa.

Zaune yake ya lumshe ido yana tunanin abubuwa maban banta ,tabbas yasan Allah ne yayi ikon sa akan honorable har ya amshe kujerar da yake bukata....kirar honorable ne yafara shigo masa adai dai wannan lokaci wanda ba tare da yaji komai ba ya kara wayar a kunnen sa....


Wani irin dariyar sa taketa ya fara tashi ta cikin wayar ,wanda batare da ya cire wayar ba yaji muryar honorable yana cewa" Congrtlation Mr president ...ina taya ka murna ,ka dokeni a karo na farko kayimun 1/0 . Tom amma baxa ayi ta biyu ba . Nakasan baka fahimce mgn taba a yanxu....

Shiru Areef yayi ba tare da ya vasa amsa ba,sai ji yayi yana cewa"Ahyaan xaka bani ...na barmaka Ahyaan tamkar kamun 2_0 ne hakan kuma baxai taba yiwuba. ..


Wani takaici ne ya turnuko Areef cike da bacin rai yace" kaman ta wacece Ahyaan a wurina?? Bari na tuna maka Ahyaan matata ce....

Wani dariya Alh dasa'a yy kamin yace ni kuma D'iyata ce!!!



*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Zafafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000


•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_


Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ ```Sai munjiku Masoyan Amana....Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍```♡♡



*MAMAN TEDDY*```Kar ki karanta idan baki biya muba ,idan kuma kika karanta batare da siya kikayi ba Keda Allah```
42_43
*"Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkinsan siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,mun gode*
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*SIYASA TAH!* Na kuɗine ,Tauraro ne✨ Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*SIYASA TAH!* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY🧸_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*AUREN SHA'AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800
_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba'a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi'u. GTbank_
Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932
Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265
*MAMAN TEDDY*Syst 42_43
Wani irin huci Areef ya sauke yana mai ware lumsassun idon shi kaman Honorable din ne a gaban shi . Danne wani Abu yayi da ya ciyo masa makogoron sa nayi masa wani irin suya ,a ganin sa Honorable rainin hankali yake son yi masa . Murmushi Areef yayi mai sauti wanda Honorable bai ta6a jin yayi irin shi ba , Honorable kenan yanda kake taakama da Ahyaan diyar kace ,tom Haka nima Ai duk wani maraya da wanda ba maraya ma daga lokacin dana kasance A wannan matsayin yazamana mun duk wani responsibilities dake kansu ya dawo wuya na ,don haka indai wannan ne kakeji da takama dashi Tom Ahyaan diya tace kuma matata a yanxu. Ganin Yanda Areef din yayi masa magana na komai ya faru kuma baima yarda sam da mgnan tasa ba yasa ka Honorable cewa" kaana kokon to kenan ?. Ba irin wannan diyar nake kirar Ahyaan kaman yanda kake tunani ba , Ahyaan jini nace jinin jiki na .ka tsaga jinin jikin ta sai kaga na makiyinka ni kenan ,tom ka za6i zama da itanne ko xaka sallama mun ka bani ita. Kasani kiyayya ba karya ba ,yanda na tsaneka tom Ahyaan ko tasan ni mahaifin ta neko bata sani ba ,jinin jiki na na yawo a jikin ta don haka dole baxata ta6a son ka ba! Na baka kwanaki Biyu ka maida ta inda ka daukota ni kuma na dauki diya ta.

Kai Honorable maganan taka tayi yawa hakannan ,kana tsammanin akwai mai rabani da Ahyaaan sai dai wanda ya bani ita shine kadai yake da zarrar rabani da ita ,ba kiyayya ne zata rinka nunamun ba ,allah yasa Yankan naman jikina Ne zata rinkayi ba zan rabu da ita ba . Kai dama yayan naka baka barin su A raye tayaya xaka cemun Ahyaan diyar kace na yarda? Tom ko diyar kace baxan baka ba . Ai kai taka ta kare baka da Wani sauran....

Dakata!! Honorable yayi mgnan a matukar kufule ,tunda kana kokonton mgna ce kaje kayi cikkakken bincike ,idan Ammien taka tana raye bata mutu ba ,duk da nasan ta xama rai babu amfani tom kaje a duba jinin.... Shiru Honorable yayi yana mai kin karika mgnan tasa ,wanda kawai sai ya karke mgnan da cewa"Shashashan yaro kawai ,tom xan sace Ahyaaan kuma zaka gani. Yana fadin haka ya datse kirar . Wanda Areef babu abun da yakeyi sai bin Wayar da kallo tsawon lokaci mika mawa Wani guid din shi yayi yana mai rintse idon shi hadi da tunanin abubuwa barkatai sam ya kasa fahimtar mgnan Honorable inda ta dosa shin da gske ne ko kuma karya gadai yinan . Me zaisa ya sako mgnan Ammien shi mene Ammie tasani a cikin wqnnan mgnan? Shi kadai da zuciyarsa yake wannan tunanin . Kana yace dole idan kaga kare na shunshinan takalmi dauka zaiyi ,don haka ba rami mai yakawo maganan rami ,tabbas Ammie na tasan Abubuwa da yawa akan Honorable .tom amma tunanin shi a irin wannan halin da Ammie take ciki ina zata iya fadi masa wani magana akan Honorable bata da wannan lafiyar . Ammie na!! Abunda ya iya furtawa kenan a sarari .

A can kasar Ghana kam Nauwaf sosai yayi bin cike da neman gidan Oumman tasu amma bai samu nasarar gani ba , wanda a hakan yayi kwanaki a wannan kasa ,duk don son ganin ya kwantar mawa da Muhd Areef hankali ,ya natsu ya fuskanta aikin shi ya san su Oumma Suna nan cikin koshin lfy. Amma me tun isan sa lbrn yasha banban,kaman yanda Labarin yazo mawa Areef da shima kamin ya bar gida nigeria yake America kasar ghana yafara zuwa ,amma bai samu labarin komai akan kanwar mahaifin nashi ba ,gidan ma da sukayi rayuwa yakasa ganewa ,hakanne yasa shi ya nufi America yana sanar mawa Nauwaf komai hadi da cemasa" ya taho Ghana ya cigaba da neman masa da Oumma. Tsawon lokaci Nauwaf yana bin cike hadi da shiga da fita kunsan ma matsayin sa na dan jarida hakan yasa shi shiga ko ina a wanna binnin ghanan ,amma tsawon kwanaki shiru bai ji lbrn Oumman tasu ba.

Hakan ya daga hankali n Areef matuka ,ga mgnan Honorable da yayi matukar daga masa hankali ga kuma mgnan Da honorable yayi masa akan Ahyaaan...

Sosai Nauwaf ya tsanan ta bincike akan Wannan Ahali ,wanda yana shirye_shiryen dawowa gida nigeria ne labarin su ya riske masa . Sosai yayi farin ciki amma da ya isa gidan su Oumman tasu anan ne ya riski bakin ciki ta kurewar gaske ...babu abun da yakeyi sai ambaton kalmar sunan Allah. Babu Oumma babu Iyalanta ,wanda anan ne ake sanar mashi da tsawon shekaru goma sha da mutuwan mijin ta kuma ta kara wani Auren amma mutumin ba mazaunin Ghana bane sana'a ta kawoshi yana kammalawa ya tattara komutsan sa ya koma kasar shi da Oumma Fatima . Wani irimn gumi kye tsatstsafo mawa Nauwaf wanda cike da sarewa ya tambayi mutumin da yake fadimasa mgnan wanda ya kasance Kanin miijin Oumma fatiman da ya mutu tsawon shekaru.

Baba Don Allah tom ina yayan Oumma suke ?!.
Ayya yaro ai Wannan mutumin da ta Aura yayi alkawarin rike mata su ,dama yaran ta biyune mace da namiji kuma duka ya tafi dasu ..yadai mana Alkawarin rinka ziyartar mu dasu ,amma tunda akayi auren suka tafi shiru tsawon shekaru ban ta6a kara ganin su ba....Innalillahi waina ilaihir rajiun shine kalmar da Nauwaf ke maimatawa. A haka yayi sallama da wannan tsohon mutumin yana biyo jirgin dawowa gida nigeria zuciyar shi cike da takaici. Rintse ido yayi yana tunanin tabbas Shekaru 9 baya yaji labarin Oumma tazo gidan Daddy amma Mummy ta hanata shigowa . Tom ina Oumma fatima take??? Tambayar da yake mawa kansa kenan yana mai dafe kansa . Yana mai jin radadin halin Mahaifiyar tasu ,mummy kina watsa mana Family wanda bamu da wasu bayan su . Me xan fadi mawa Ya Areef a yanxu??? Tunanin dai abubuwa yake mabanbanta tsawon lokaci ,wanda Hjy Atika da ta biyo jirgin Ghana zuwa nigeria tun shigowar Nauwaf take bin kyakykyewar fuskan shi da surar shi da kallo.

Tana son tunkarar shi amma yayi mata matukar kwarjini.

Sosai ta dauki kudururuka da mugun nufin ta akan wannan saurayin wanda lokaci daya tayi ma Nauwaf lakabi da handsome.

************************

Zaune Meemarh take a falon ta babu abunda ke damunta duk da zuciyarta na mata zullumi maban banta akan Major Abdulrahman...amma hakan cike da rashin nuna fargaban akan sa ta ke danne ma zuciyarta bata ta6a nuna masa hakan ba.

Zaune take a tsakiyar falon ta da ya kayatu babu neran Baba Audu ,Ita harga Allah duniyar batayi mata dadi tunda batasan halin da yar uwan tsiwar nata take ba.

Jiyo motsine yasata juyaawa tana waigawa nan taga Abdul cikin shigarsa ta alfarma manyan kaya yasaka wqnda sosai ta amshi jikin shi ,bin sa da kallo daya biyu tayi ta kawar dakai don bama tason ganin shi duk da sosai yy mata kyau a cewan ta daman wannan mutumin yana shigar manyan kaya?.

Zama yayi a a daya daga cikin kujerun falon da yake passing din nata .

Wani irin murmushi yakeyi yana kallon tashar Bbc da ake hasko Vp da Honorable yana masa murnan Zama shugaban kaasa ,wanda ita sam batasani bama. Batasan ya halin siyasar take ba a yanxu tunda ta shigo gidan shi tadaina jin ko wani lbr bare kuma na siyasar da duk saladin shi tafada wannan jarabtan na Abdulrahman.

Yar Honorable kinga yanda Allah yake abun shi ko,wanda bakiso ya zama ba shi yazama ,dama karya da gskiya basa ta6a zama wuri daya ko daya bai nuna halin saba. Kinga yau Vp yazama president . Bangar siyasa ta kare...yayi mgnan

Please Login or Register in order to submit comment