Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fitsari zatayi harbakin toilet yarakata yajira ta fito sannan yadauketa suka koma kan bed suka kwanta.


"" sai gab da asuba sannan bacci yakwashesa dan haka Hafsat ta rigasa tashi,ahankali ta bud'e idanunta ta azasu kan fuskarsar ,idanunnan nasa da gashin girarsa kamar anxana ga karan hancinsa yyi siriri jitayi kamar ta shafa fuskarsa,kallon jikinsu tayi taga yasa hannuwansa yazagaye mata baya ,itakuma hannunta nakan cikinsa ta zagaye masa ciki ,sannan kafafunta cikin k'afafunsa sai baccinsa yake hankali kwance."";


"Ahankali ta lallab'a ta zare jikinta dg nasa."

Tazo sauka dg kan bed din caraf yarik'e ta sukayi four eyes ,cikin jinkunya ta rufe idonta tana murmushi.

Shima murmushin yyi had'e da kallonta ganin yan kayan baccin dke jikinta komai gashinan ,da sauri yacikata had'e da cewa sulti lokacin sallah yyi muje muyi ko?


da sauri tace eh yaya muje ,amma nixan fara shiga toilet ,da sauri yace ah ah. Ban yardaba komushiga tare ko ni xan fara shiga. Aisaitasa ihu da rigima ita zata fara shiga, ganin zata d'aga masa hankali da wannan shagwartata yasa yarabu da ita tafara shiga toilet din bayan ta fito yashiga ,koda yafito yasamu ta shimfida masu prayer mat ga wata jallabiyarsa datayi masa kad'an ajikinta tasaka, murmushi yyi ganin jallabiyar ta mata kyau ,nan yadauki wadda ta fito masa da ita tasaka yajasu sallah bayan sunyi addua yajata wai su sake yin bacci.



Bbu musu ta yadda saidai yanayin bacci ta gudu kitchen ta had'a musu break ta gyara gidan had'e da turaresa ,sannan taje tayi wanka ta shirya ,tawuce part din sa.

K'arar ruwa ta ji a toilet hakan yasa tagane wanka yake,nan tagyara bed din sannan ta fito masa da kayan da zai saka .niyar fita take shikuma ya fito dg toilet.

Cikin jin kunya ta d'uka har k'asa tace yaya ina kwana?

Wani killer smile yasa kar mata yace sulti kintashi lfy?inafatan wannan kwalliyar tawace ko?

dariya tayi tace eh mana aini takace bama kwalliyarce kadai takaba harda ni.

Cikin jin dadin kalamanta yace ainasani tawan yanxun abinda nike so shine kidaina jin kunyata xanji dadin hakan.


"Ahankali tace to yaya nabari ai."

Yauwa kokefa to xoki shiryani,ba gaddama taje ta tayasa yashafa mai tabasa kayansa tajuya wai yasaka murmushi yyi yasaka had'e da hugging dinta tabaya sai sinsinar wuyanta yake tun tana k'yalesa harta fara kokarin kwacewa shikuwa juyota yyi yahade bakinsu guri guda yahau kissing, gaba dayansu sun shiga wani yanayi da kyar Hafsat ta kwace kanta sbd yanda yake sha mata baki kamar zaicinye bakin.

Cikin sarkewar murya yace sulti ke mstsoraciya ce wlh.

Harararsa tayi tace muje kayi break fast.

Jiki a mace yabita suka yi break fast tare tana a cinyarsa har suka gama ,yace zai fita nan Hafsat ta ce bata San wannan ba.

Saida ya ce yafasa ,sannan yyi mata wayo yafice saidai tanemesa ta rasa.

Kaitsaye gidansu yawuce yasami su mommy a dinning area itadu sa'ada ,kabeer dakuma daddynsu,bayan sun gaisa ,mommy tace yaxo yyi break. da sauri Sir Aliyu yace ai mommy sulti bata barina da yunwa....rufe bakinsa yyi ganin yyi subutar baki yabar gurin

Su mommy da daddy sukayi yar dariya,kabeer yawaniyi kicin kicin da fuska yace gsky nima daddy nagaji da cin abincin gidnnan ,tunda dai anyiwa yaya aure gwara nima amun wlh dan ALLAH daddy katura aje gidansu Fatima anemamun aur.......tsawar da mommy ta masa ce yasa yyi shiru,shikuwa daddy murmushi yyi yace meye abin tsawa?tunda iya gskyarsa yafad'a, kallon kabeer yyi yace yarinyar yar waye?

baki washe kabeer yashiga koro masa bayani akan Fatima dakuma sa'ada da Mubarak.

Murmushi daddy yyi jin Fatima ce diyar abokinsa ,sannan gakuma sa'ada da Mubarak ai sai kawai ahade su duka ayi gaba daya.

Kallonsa daddy yyi yace kada kadamu my son ,zan ga mahaifinta yau indai yabaka ita to auren bazai wuce wata dayaba.

Ihun murna kabeer yasaki had'e da kwaso shoki, har sai da yaba mommy dariya.


****** ****** *******

Haka Rayuwar tacigaba da kasancewa inda harsu daddy sun tsaida maganar aurensu kabeer da Fatima ,sa'ada da Mubarak,Zakiyya da kamal,nan da 4week in ALLAH yakaimu.

Sir Aliyu ne zaune duk abin duniya yadameshi dan yau kusan 10 days da aurensu da Hafsat Amma bbu abinda yashiga tsakanunsu .

Saidai sun sake mugun shakuwa da juna dan yanzun ma Hafsat ta dena tsoronsa ko gudunsa,tashi yafa ra zargin tana sonsa itama.

Ayanxun haka hakurinsa yakare yakai inda bazai iya jurewaba dan kullum da ciwon ciki yake kwana.


dan haka yau yadauki niyar karbar hakkinsa kota dole kota rarrashi.

Tashi yyi yafita xuwa masjid ,kasancewar Hafsat ta na taredasu Fatima apart dinta.


Bedawo gidanba sai bayan isha I,lokacin har du Fatima sun tafi gida,cikin shagwaba Hafsat ta fad'a jikin sa tanamasa kukan yadad'e awaje yabarta.

Murya k'asa kasa yace sorry kinji tawan aigashi nadawo muje nayi wanka.

Na musu ta bisa part din sa yayi wanka ya fito yashirya yaxo ya kwanta gefenta .

Sarai yaji sadda ya kwanta amma tayi mamakin rashin be janyota jikin sa na,juyowa tayi dan ta masa sjagwabarta,da sauri tazaro ido ganinsa dafe da cikinsa yana juyi.

Cikin firgici had'e da damuwa ta matsa kusa dashi hade da aza kansa bisa cinyarta tana hawaye tace yaya nah meke damunka dama baka lfy??

Cikin azaba ya kama hannun ta ya aza kan cikinsa yace Hafsat mutuwa zanyi kitaimakeni kibani hakkina marata ciwo take.

Atake ta gano kome yake nufi wani mugun tsoro hade da fad'uwar gaba taji lokaci guda sun shigeta.

Wata zuciyar tace kul maza ki basa abinda yakeso dan gudun tsiniwar mala ,iku,kuma yacancanci ki basa komai dayake so agurinki sbd yamiki halacci arayuwa kema kixama me halacci kada ki butulce masa.

Shikuwa sir Aliyu harya fidda rai Hafsat zata amince kuma yadauki alwarin bazai mataba tunda bataso tunda dama ita yake so na wani abuba na jikinta.

Kawai sai yaji muryarta tana cewa ,yaya ni da duk wani abu nawa ko na jikina mallakinkane kayi yadda kakeso dani ni na yarda ,koda yaji haka ai da sauri yarungumota jikin sa ya.......

Share plsNIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story&written by mmn fareesa

🅿113&114

"" yasa hannunsa yana shafata,tuntana jurewa har tafara maida masa murtani suka cigaba da romancing juna kamar ba gobe ."

Zuwa wani lokaci sir Aliyu yafita dg haiyyacinsa ,ganin yana kokarin cire musu siturar jikinsu yasa nafito naja musu k'ofar dakin.

Bayan minti 30naji Hafsat ta kwalla wata razananniyar k'ara ,daganan kuma bansakejin motsinta ba.

"Bayan 1hour nalek'a dakin ,sir Aliyu ne da yadawo hayyacinsa yajanye jikinsa dg nata yakoma gefenta yana maida numfashi ."

Hannunta Yakama ,da sauri yatashi zaune yana girgixata ,salati kawai yake ganin bata numfashi ga jini duk yabata gun.

Cikin damuwa had'e da tausayinta ,yaje yadebo ruwan sanyi yarik'a fesa mata afuska ,cikin ikon ALLAH ta farko sai dai tana ganinsa tasaki kuka tana cewa yatafi yabata guri ,Ashe shi mugune.

Lallab'ata yyita yi hartayi shiru sannan yawuce toilet yahad'a ruwan dumi yadawo yace sulti muje kiyi wanka ko?

"Harara ta gallamasa had'e da goge hawayenta tace ni d'aya zanyi abuna."

Murmushi yyi dan yasan bazata iyaba ,gwada mikewa tayi tsaye Aida sauri ta zauna tana kuka had'e da kiran mamanta da mommy.

Cikin rarrashi yaciccibeta yayi toilet da ita yasa kata cikin ruwan dumi k'ara tasaki had'e da rirrik'esa sbd azabar dataji.

Da banbaki da rarrashi dai yasamu tayi wankan duka2sannan shima yyi Wanda haryagama idonta arufe yake.

Bayan yafito da ita dg toilet yaje yadauko mata wasu sleeping dress din tasaka sannan yasauya bed shit din ya kwantar da ita kamar baby.

Shiryawa yayi yazo yakwanta bayan ta,jin shashshekar kukanta yasa yajuyo da ita gabansa sai bige masa hannu take yak'i kulata.

Murya asarke yace pls sulti nah kidena kukan haka ko wacce mace da haka ta fara inkuma kinfison dagamun hankali to, kada fa kanki yyi ciwo,ko haryanxun jikinne?

"Cikin rigima tace eh mana ai zafi yakemun ko tafiya da tsayuwa bana iyawa."

Ahankali yace zai bari,amma kwanta induba gun mugani,bb musu ta kwanta yaduba duk saiyak'ara jin tausayinta had'e da jin haushin kansa dayakasa controlling din kansa da buk'atarsa gashi yaji mata ciwo kil'a sai anmata dinki ma yanxun.

Rarrashnta yyi yafita yace yanaxuwa.


wayarsa yadauka ganin 9:15pm yakira doctor nuraddeen bayan sun gaisa yace pls friend inba damuwa kazo kaida madan din ka zata dubamun baby nah .

"dariyar shakkiyanci doctor yyi yace hmm kaidai kaji tsoron ALLAH wlh k'ila ma ciwo kajimata ....tsaki sir Aliyu yyi yace da ALLAH mlm bansan surutu inajiranku ,yyi saurin kashe wayar.

Yadawo gun yarrigimarsa yanata aikin rarrashinta,can yaji knocking nan yaje yabud'e ,Zarah da nuraddeen suka shigo,kasancewar Zarah nurse ce harda kayan aiki sukaxo.

Nan sir Aliyu bayan sun gaisa da Zarah yakaita part din Hafsat yace ta dubata,da kyar Hafsat ta yadda sir Aliyu yakoma parlour gun nuraddeen dan shagwaba da ihu taitayi wai bazaitafiba shikuwa duk ya wani rikice.

Zarah ta sha mamakin yadda sir Aliyu ya shagwaba Hafsat.

Nan Zarah ta shiga dubata bbu bata lokaci tayi mata d'inki dan sir yyimata raga raga ,taimata allura tabata magani sukayi sallama.

Nan taje ta sami mijinta sukawuce,sir yadawo gun babyn sa.

Koda yashigo gefenta ya zauna yana kallonta had'e da shafa kanta ,cikin farin ciki yace ,ALHMDLLH Hafsat ALLAH yyi miki albarka yabamu zuri'a d'aiyiba naji Dadi kuma nayi farinciki da Kika kamun budurcinki lfy ,hakik'a kin ciri babbar tuta acikin xuciyata Hafsat ina sonki ina kaunar ki rasaki Dede yade da rasa raina,pls ki soni ko Rabin son danike mikine dan nasoki alokacin da bansan komene soba?inajin tsananin kishinki Hafsat kafin namallake dke nake kwana nake ta shi a cikin xuciyata,yafad'a had'e da dafe saitin xuciyarsa.


"Hafsat dataji dadi kamar yakasheta sbd jin kalamansa ,abinda tadad'e tana burin ji dg bakinsa gashi taji ayau wai ita wannan tsadaddan na mijin kegayawa waddannan kalmomin masu tsada."

Fad'awa tayi jikinsa dan dadi yamantar da ita ciwon datakeji,tace yaya da gaske kana sona? Kuma yaushe kafara sona?

Murmushi yyi yace Hafsat dina tun ranar da nasakaki kicanja CA test dinki to wlh aranar nafara sonki, sai dg baya nagane duk abubuwan Dana dunga nunawa akanki duk kishinkine kawai,inkintuna lokacin da baba mai gadi yakawo miki safa da sendel yace inji baba ,da sadda yakamiki provision to duk Nina basa Muka had'a baki nace kada yanuna ni nabaki.ILOVE YOU so much my Princess.


Cikin tsananin dadi ta k'ara shigewa jikinsa tace ILOVE YOU TOO.

"Mijina wlh nima ina k'aunarka tun basan meye soba dan ALLAH kada karabu dani, ta fada had'e da sake mak'alewa jikinsa.

Lumshe ido yyi yana mai tsanin farin ciki da wannan ranar ta yau,kanta yashafa yace kada kidamu sulti ni nakine ke d'aya mutu karaba ALLAH yak'ara bamu zaman lfy.

Ameen Hafsat ta ce, kwanciyarta yagyara Mata a jikinsa yana ta lallabata har baccin farin ciki yyi gaba dsu.

Washe gari yarigata ta shi sallah, bayan ya idar yaje kan bed din ya shafa fuskarta,ahankali tabud'e ido ,dan turo baki tayi kamar zatayi kuka murmushi yyi yagirgixa kansa alamar kada tayi kuka,yace baby nah ta shi kiyi sallah ,cikin shagwaba ta ce my honey muje karakani toilet.

d'aukarta yyi har toilet din yyi mata alwalla sai shagwaba ta ke zuba masa, har suka fito tayi sallah.

Kamar yarinyar goge yacigaba da lallabata takoma bacci sannan yaje yahad'a mata break yagyara gidan.

d'akin yakoma yasamu tana adduar ta shi dg bacci, tana ganinsa tashagwabe fuska.

Murmushi yyi mata yace sulti nah kintashi lfy?

Murmushi itama ta yi masa cikin yarinta tace ah ah yaya wlh har yanzun bankoma normal ba,muje kamun wanka.

Y'ar dariya yyi yace um um nidai kunya nikeji,itama dariyar tayi dan tasan abinda ta yi masa ne yake ramawa.

Barkewa tayi da kuka ,ai asukwane ya ciremata kayan jikinta ,yadaura mata towel yanufi bath room.

Ko a toilet din basin soyayya da watse watsen ruwa bbu abinda suke ,Saida suka gaji tukum ,sannan yyi mata wankan shima yyi ,yayinda idonta yake rufe dan ta lura sir bashida ta ido ko nauyinta ma bataji harkar gabansa kawai yake yi.

Bayan sun shirya sukayi break ,mutuniyar tasa na lak'afe dashi ,ko ina yasaka k'afa sai shagwaba ta ke xubawa son ranta,shikuma yana biye mata ,har office yau yak'i xuwa kasancewar yakoma aiki .


****** ******* ******
Bayan kwana4 Hafsat ta warke sarai ,inda shakuwa tasake shiga tsakanin had'e da tsantsar son juna.ayanxun haka ita da shine a garden din gidan sai guje guje suke itadashi dan yanxun Hafsat ta maidasa tamkar yaro ,duk wannan zafin kannasa da miskilancin sa ajesu yake gu d'aya insuna tare da ita.

Idanta yadaurema ta duna wason buya, takasa kamasa sai dariya yake mata ,gashi duk ta gaji ,aisaita kwance fuskar tace ta fasayi sai dukansa take akirji tana kuka n shagwaba da rigima .

Murmushi yyi yadauketa yad'agata sama suka fashe da dariya ,gun swimming full yasauketa kasancewar yakoya mata ruwa ba bu musu suka shige sukayi ta wanka da wasa acikin ruwan,can da suka gaji suka fito,duk sun jike da ruwa musammun Hafsat duk kayanta sun lafe a jikinta komai gashinan.

Hakan yasa sir jin wani abu dama four days din nan adaddafe yayisu,kuma yagama alamar ta warke.

Dan haka ya dauketa yyi cikin gidan da ita,amamakinta taga ya wuce bed room insa da ita.

Kwantar da ita yyi yace mucire kayan muyi wanka ko baby nah?


Murmushi tayi bata kawo komai arantaba,tayarda yacire mata kafin tayi wani abu haryafara kissing dinta dg nan komai yakankama,duk da hafsat taci wuya amma bekai na farkoba,daurewa kawai take batason nuna gazawarta da bukatar sa ,gashi ta lura yanada yawan bukata.


Bayan sunyi wanka ya wuce masjid,sai bayan isha,I yadawo.

Ko da suka kwanta Saida ya sake maimaitawa,bewar ALLAH kuma bbu musu ta yarda.

Shikanshi yatausaya mata amma ganin yanaso tasaba da hakan shiya sa ,yake mata dan yasan zata saba watarana, ga shikuma yarinyar akwai ni ima atare da ita.


____________________
Bayan 3weeks shirye shiryen bikin su ,sa'ada ake ,su Hafsat kirjin biki anata hidima da ita, tun farkon fara event din bikin gashi yau ake deenar.

Sai dadi takeji dan sotake ta kwana gidansu sir kota huta da fitinarsa yau da dare.

Yanxun haka duk angama musu make up ,Hafsat da amaren tayi ,wani ftitinan nankyau fitowa tayi awaiting parlour ,Dede nan sir Aliyu yashigo su kabeer da Mubarak na bayan shi,Ai hafsat da gudu taje gun mijinta tayi hugging nasa dan idonta yarufe bata lura da su kabeerba.

Cikin jin dadi sir Aliyu yadaga ta sama yana murmushi had'e da juyawa da ita,zai dariyar su suke ,ahankali yace I miss you so much my dear.....muryar kabeer su kaji yana cewa ,to lailah da majnun ,aimuma munkusa bin layi gobe kamar yanxun Fatima ta zama mallakina.

Jin nuryasa da kalaman sa yaba Hafsat kunya da sauri ta janye jikinta dg nah sir tana sunne kai.

Shidai sir murmushi yyi dan yanxun yasaba da rashin kunyar kabeer.

Cikin jin kunya Hafsat suka gaisa da kabeer,cikin tsokana kabeer yace hmm antinmu kadafa kifi amarenmu kyaufa agun deenar dinnan, duk da nasan Fatima karshe ce gun kyau,da sauri Mubarak yace hakama my sa'ada ba.

Wata uwar harara sir yasakarmusu ,hade da cewa mai yakai idanku akan adon matata?

Tsaki yaja had'e da kama hannun Hafsat ya wuce da ita part dinsa na da..

Pls share.NIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by Mmn fareesa

🅿115&116

Suna shiga Hafsat ta zauna sir yyi matashi da cinyarta ,tasa hannunta ta na shafa sumar kanshi "ahankali tace pls yaya nakawo maka wani abu kaci" kafinmuje gun deenar din nan.
,,,,dan zaro ido yyi yace wato ni bani akayiwa kwalliyarba ,tama gun xuwa deenar ce ko? Yafad'a had'e da had'a rai.
"Cikin marairaicewa Hafsat ta ce pls yaya kada kamun haka "aitare xamuje dakai ,inbanjeba Fatima bazataji dadiba.
" kansa yasauke dg cinyarta "cikin fushi yace tunda aka fara event din bikin nan nak'yaleki ,kuna hidimarku dukda kina iya bakin kokarinki akai,saninkanki ne banayin cikakken awa 1banji muryarki,amma daxun namiki7miss call baki peaking ba,sbd Ku kuna biki ko?" To yyi kyau in kin tashi kiwuce abinda yafi deenar ma gaba d'aya ".
Batace komaiba kanta aduke har yagama fadansa,sannan ta d'ago idanunta duk sun cika da kwalla tasan tabbas indai bata je gun deenar dinba,gsky batayiwa Fatima adalciba,amma tunda bayaso zatayi masa biyayya tak'i xuwa gun deenar din."ahankali tace yaya kayi hakuri dan ALLAH ",in ranka yabaci,nafasa xuwa gun deenar din ,tana kaiwa nan tayi saurin barin dakin sbd kukan dayataso mata.shikuwa kishine kawai yatunxurashi har yyi mata wadannan kalaman dan bayaso maza suyita kalle masa ita,amma kuma ganin yanayin yadda tafita saiyaji jikinsa yyi sanyi..

Hafsat kuwa ta na fita part din sa'ada ta wuce taje taci kukanta ,sannan ta gyara fuskarta,saidai daka lalleta kasan ranta bbu dadi.

" wata k'awar sa'ada ta shigo tace taxo suwuce ita ake jira."

Kallonta tayi tace kuje kawai, nitare da mijina zamuje ,murmushi yarinyar tayi tace ok ,had'e da fita.

Sa'ada bata wani damuba ,ta dauka eh tareda sir zasu taho ,dan haka nan yan mata suka mata jagora tashige motar angonta Mubarak.

"" mommy kuwa bayan duk yan matan sun watse yashiga part din sa'ada kai wasu bak'i by surprise taga Hafsat,da mamaki tace y'ata zaman me kike bakibisu kunje gun deenar din ba? "";

Cikin inda inda Hafsat ta ce eh ah ah banjin dadi ne.

" da sauri tace meke damunki?"

"Hafsat ta ce kaina ke ciwo."

Ai da sauri mommy ta dannawa sir Aliyu kira ,shikuwa yana can yana hangen mutane a window kuma tunda yaga bega Hafsat ba yasan tana cikin gidan batajeba ,yana wannan tunanin mommy ta kirasa ,haryaji gabansa yafad'i yana tunanin ALLAH yasa ba Hafsat takaisa k'ara yaki barinta zuwa gun deenar ba.

"dagawa yyi had'e da sallama,mommy tayi saurin cewa ,babana kana ina ?ga Hafsat nan batama je gun deenar ba sbd kanta ke ciwo,maza kasiyo mata magani tasha ka lallabata kakaita da kanka,ai inbatajeba bazasuji dadiba dukda Saida lfy ake komai."

Ajiyar zuciya yyi jin ba kararsa takaiba ,nan yace to mommy yadatse kiran.

Tunani yake azuciyarsa yanajin wani sonta da tausayisa shigarsa ,lallai yagodewa ALLAH dayabashi Hafsat amatsayin mata,yarinya da ita tasan boye sirrinsu,yatabbata inwatace kararsa zatayi kotaje bbu ixninsa ,kodan yanda suke da Fatima amma ta hkura tamasa biyayya.

"tashi yyi yadauki key na motarsa yanufi cikin gidan ,awaiting parlour yasamesu kanta akan cinyar mommy ta yi shiru ga bak'i yan biki duk sun cika parlourn."

duk sai yaji be kyautaba akan abinda yyi mata.

"Ahankali yace mommy bari muje ko a mota tasha maganin."

Mommy ta ce to baby tashi kuje kinji kobazaki iyaba?da sauri ta ce zan iya mommy.

Mik'ar da ita mommy ta yi, sir dke kallonsu cikin birgewa da yadda Hafsat ta dauki mahaifiyarsa itama mommy ta dauketa,Yakama hannunta ,yace mommy saimun dawo,ALLAH yatsare tace nan suka fita.

Koda suka fita batace komaiba hasalima ko kallensa batayiba ,har yabude mata motar tashiga shima yashiga yatada motar yabar gidan.

"Tafiya suke ,amma Hafsat ta ki kulasa dayimasa magana,haryagaji yace ,sulti nah yau axumin magana kike?

Yatsina fuska tayi tace ,kawai dai yau banson yawan magana.

Shiru yyi yasan kawai laifin da yayi mata ne dazu shiya sa yashareta,dan haka yyi shiru har suka isa gun deenar.

Budewa tayi ta fito shima yafito,suka shiga hole din, masha ALLAH komai yyi Hafsat ta nufi gun rawa do nan tahangi amare nan taje tafara masu barin kudi.

Shikuwa sir kujera yasamu ,yazauna duk wani motsi na Hafsat akan idonsa yake .

Sunanan dai har taro yatashi lfy ,tabiyosa yabude mata mota ta shiga.

Shi har yagaji da rashin maganarta ,sai kokarin yimata magana yake amma saidai ta amsa masa atakaice.

Ko da taga yacanja hanya yanufi gidansa ,ba gidansuba ,batasoba amma sai ta kyalesa har suka iso gida.

" bayan sun shiga toilet ta wuce tayi wankan ta,batajirasaba dan tare sukeyi".

Shikuwa har yaxo dan suyi ,yaji motsinta atoilet sai ya koma part din sa yaje yyi wakan dan yasan yatab'o y'ar rigimar tasa yasan innata hau ,tandad'ewa baya sauka ba,sab'anin shi dke saurin hawa da sauka.

Yana gama shiryawa yawuce part din ta yasamu harta kwanta ta kashe fitila......

Share plsNIDA D'ALIBATA
🐾🐾🐾🐾🐾🐾

Story & written by Mmn fareesa


🅿117&118

Murmushi yyi dayaga hakan,wayarsa yafito ya haska ya kwanta bayan ta."itakuwa Hafsat",sarai taji shigowarsa dan ba bacci takeba.
Amma sai tayi shiru ,hannunsa yasa yajuyo da ita gabansa yace sulti kibud'e idonki pls kinji?"cikin turo baki tace ank'i d'in me ruwanka dni"....
Bakinsu yahad'e gu d'aya yarik'a kissing tun tana jurewa har tafara maida masa murtani Suna maida numfashi.
"Ahankali yacigaba da bidata itakuma tawani saki jiki taki motsin kirki." Koda yaga hakan ,saiyacigaba da murxata da kyau aiko nantafara masa rigima da yan koke koke,tana cewa pls yaya nabari ,dan ALLAH zantsaya,nadena fushin dakai wlh nabari k........cafke bskin yyi mai maganar da ganan komai yacigaba da wakana.
Hafsat taji jiki gun sir bacin rad'ad'i da zafi ,bbu abinda takeji agabanta ,kuma tasan da asuba sai yasakeyi."juyawa tayi agajiye ta kwanta",rik'e mata hannu yyi yace sulti muje inmiki wanka.
"Murya na rawa kamar zatayi kuka tace ,yaya abarshi Saida safe."
Cikin tausayinta yace muje kishiga ruwan dumi, kinsan ba'ason kwana da najasa ko?da kyar ta tashi zaune dan batason yimasa musu ,yadauketa sukaje sukayi wanka suka dawo ,suka kwanta bacci ,bewar ALLAH sai hawaye take shikuwa sai aikin rarrashinta da lallabata yake tayi bacci.

"" washe gari byn sun yi sallar asuba tasake kwanciya dan haryanxun ba tajinta daidai."da kansa yyi musu kayan break yagyare gidan yaxo yahad'a mata ruwan wanka ,yazo yasameta tana bacci."kuri yyi mata da ido ",yaga duk busassun hawaye afuskarta ,wani tausayinta yakeji shikanshi yarasa dalilin dayasa har yanzun ba tadena jin wannan zafinba,gashi shikuma kullum jinta yake kamar xuma sbd nice dinta."",,,,,,

Motsawa tayi had'e da bud'e idanunta, tana ganinsa ta dan zabura tace wlh yaya gun bedena mun zafinba pls kada kasakeyi.

Murmushi yyi yace sulti nah bazanmiki komaiba wanka ,zamuyi muyi break muje gidan mommy kinsan d'aurin auren nah11:00am ne.

Cikin jin dadi tace to my dear nah ,ta fada jikinsa ,yadauketa sai xixxille xixxille take yyi toilet da ita.

Bayan hour1sir ne Hafsat suka fito cikin shadda dark blue iri daya itadashi sai k'amshi sukeyi na musammun sunyi wani haske fatarsu tak'arayin fresh sai wani shining take sbd Hutu dajin dadi,sir y'ar ciki da babbar rigace akayimasa,saiyasa takalmi ,agogo,hula duka bak'i.
Itama Hafsat doguwar rigace sai tayi rolling da bak'i n gyale tasa takalmi da post bak'i.
"Hannunta cikin nasa suka shiga motar ",yana driving yana aikin kallonta ." ahankali yace sulti nah ",kallonsa tayi had'e dayin fari da ido cikin kissa tace na'am my dear nah.
Murmushi yyi yace pls babynah kiyi hkuri da'a bunda yafaru jiya ,wlh duk kishinki yasani yin hakan ,kinji baby nah?
'y'ar dariya tayi tace lah yaya ainahakura fa tunjiya fa,cikin jin dadi yace I love u my sulti.
" kanta ta aza abisa kafad'arsa tace I love u too my dear."lumshe idonsa yyi,ahankali tace yaya bayan azhar kazo muje gidan su Fatima dan dani za'a dauketa ,murmushi yyi yace to sulti aiduk yadda kkso hakan za'ayi.firarsu ta masoya sukaci gaba har suka iso gidan duk jama'a anfara taruwa ga mata yan biki na shiga ciki.
Bayan yyi parking a compound din gidan yafito da ita hannunsu sarke da juna ,suka shiga ciki,saikallonsu ake ganin irin dacewar dasukayi da juna."har cikin part din mommy sir yakutsa da Hafsat,mommy naganinsu ta washe baki ,taji sunburgeta dasuka saka kaya iri daya ita dashi.

"Bayan sungaisa da mommy da mutanen dke dakin,sir yakalli mommy yace mommy ga ajiyata nan dan ALLAH kikulamun da duk wani motsi nata zanfita gun daurin aure da angama zanxo nadauki abata."

Harararsa tayi tace oh babana yaushe ka fitsare kaima?

"Murmushi yyi yana Sosa kai yafita."

Itadai Hafsat batace komaiba tayi shiru,mommy kuwa tafara tausayinta dan tana tunanin ko cikine da ita, taganta kamar me ciki.

Dan haka tashiga lallabata, nan Hafsat ta fita gunsu sa'ada amare sunacan part din ta itada kawayenta.

"Shikuwa sir ana idar da daurin auren yaga kabeer da Mubarak da abokansu zasushiga ciki ai da sauri ya kutsa yashiga dan beson kowanne gardi yakalle masa mata.

Yanashiga yafara tambayar mommy ina Hafsat ?" Tace tana part din sa'ada kai tsaye yawuce can yana shiga yaga duk k'awayensune ciki,yyo baya yacewa sulti!sulti!!

Hafsat data lura duk yan matan sun k'yasa da mijinta atake taji wani mugun kishi musammun da ji wasu nacewa wow kai gsky wancan guy din yahadu,sa'ada wanene?

Adede lokacin Hafsat ta ji sir nakiranta ,hakan yasa taji wani dadi dan yanxun zata nuna musu cewa mallakintane ita daya.

Sa'ada kuwa nunamusu Hafsat dake shirin fita tayi murya kasa k'asa tace kunga balarabiyar matarsa nan wlh ba ruwana dan mugun jida ita yake .

Hafsat kuwa ,kar'e bud'e k'ofar yadda zasu gansu da kyau dan sir tsaye yake yana passing k'ofar.

Tana xuwa taf'ada

1 Comments On NIDA DALIBATA
avatar
isaitah-mujittapha

10 months ago

Reply

Masha Allah yayi dadi

Please Login or Register in order to submit comment