Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

suka haumata" Ah bakomai mama insha allah koma suwaye za'ahukkunta da izinin ubangiji Natafi zandawo yanzu" To Adawo lafiya mungodefa"

Saida tasaukeshi kan hanya sannan tabashi kudi sukarabu da zummar haduwa gobe

Tanakusa dagidama saiga kiran dady Murmushi tayi tace "Aranta sunganajima bandawoba bama zandagaba tindanakawo""

Hong tayi saida sale yaleƙo yaga itace sannan yabude,

Tanajin yanazubamata surutun nasa Amma tawuce batakulashiba hannu kawai tadagamasa batayi maganaba

Parking Tayi sannan tashiga palourn da sallama dady ne tsaye yana zazzagawa yakasa zama jiyo sallamarta yasakashi sauri juyowa

yace ""inakika shiga haka tindazu kuma Anatakiran wayarki baki picking tindazu??""

Saima Alokacin taduba wayar kusan 20 missed call 13 na dady ne 7 kuwa na Anwar ne dik dazu sumatasu

"Goshi tadafe oh am so sorry dady wllh nabar wayar A motane nikuwa inacikin hosbitall din"

hosbitall kuma? meyakaiki can? cewar mommy Ƙarama

"wllh mommy inakan hanyata tadawowane daga Aiki na......... .......... tabasu dik labarin Abinda yafaru"

Dady yace" ke sarkin taimakoba wllh hayat kiyi Ahankali duniyarnan batada tabbas sam kinzo dik kindagawa mutane hankali kuma ai saiki kira kifadamuna Abunda kefaruwa""""

"Afuwan dady nayi kuskure zankiyaye gaba
Hauwa kije kifadawa ladi tahadamun Abunci A basket hadida ruwan tea zankoma nakaimusune sa'annan kema kishirya kirakani damunkai zamudawo"

Zanje nayi wanka nashirya kidan hadamun tea mara bada bread ba kapinnafito""

TO AUNTY

Agaggauce tayi wanka tayi salla tashirya ciki Atamfa light blue tadan yana gyale Akanta hauwa ta Ajemata tea din batawani sha dayawaba tafito

tace "hauwa kunhada Abincin? Kuma kinshirya?"" eh Aunty yanama mota munkai"
" muje saimun dawo mommy""

"to adawo lafiya allah yatsare"
da Ameen suka ansa""

Tana dreving kiran Anwar yasake shigowa Hands free tasaka wayar tabarta Aje kasuda sityarin

sallamata tayi ciki muryarta maisanyi "saida yasauke ajiyar zuciya kafin yace inakika shiga inata calling dinki both did not picking"

Am sorry ina busy ne shys yanzu haka on my way ina dreving ne"
dreving kuma? daidai wannan lokaci yanzufa karfe 9:00 inazaki????""

Maganarce da tsawo just wait fo me If i finish I will call you back then i will tell you"

"owk safejourney"

Kittt yakatse kiran hakan yayi daidai da shigarta hosbitall din

Hauwa tace "Aunty anyakuwa bafushi yayiba? "

Murmushi hayat tayi tace inma fushinne cantamatsemasa tinfarko nagayamai gaskiya i dont have time for love because am doing my job, he said am take it .. SO yaxu dole yayi hakuri dani"""

"Hahane Aunty amma he is really love you A wannan ƙarnin samun maza kamar Anwar wllh a kwai wahala dan allah aunty kidaina masa haka kuma dakinkoma kikirasa kamar yadda kikece""
To naji zanyi muje dauko Abincin

Yauwa auntynahhhh fitowa tayi tareda dauko basket din sukashiga,

Kodasuka shiga yarinyar tafalka sai kuka take

Dasauri hayat tamatsa kusada ita tace"haba kanwata keba musulma bace? meyasa bazakiyi imani d ƙaddararki bane? kinason jefa iyayenki cikin damuwa?

Girgiza kanta tayi cikin kuka tace amma aunty dika burukana sun lalace mafalkaina dika suntarwatse aunty ba wanda zai aureni nabar Abun zagi kuma nazama Abar ƙyama gakowa tinda nakamu da yoyon fitsar...........
kukane yaciƙarfinta takasa ƙarasa maganar

Itakanta hayat saida hawaye sukazobomata hauwa Ma haka,
Zamatayi gefen gadon tadaura kanta kancinyarta tanashafa bayanta tace" ita ƙaddara a koda yaushe riskar bawatake batareda anneme shawarrsaba kowane dan Adam akan jarabashi Arayuwa to kada kiyankewa kanki rahamar ubangiji A kowane kikasamu kanki kice Alhamdulillah"

Nagode aunty da dik irin taimakonda kikamuma mama tafadamun amma aunty sainakejin kaina inama Ace nike??????""

Dariya hayat tayi har fararen hoƙoranta sukabayyana tace"Rayuwa kenan a koda yaushe ɗan Adam baya hangen rayuwarsa balantana yama allah godiya saidai kaga yahango rayuwar wani haryafurta INAMA NINE KAI? Rayuwata sam batada wani jindadinda har wanizaiso zamani kinganni nan? dukiyace kawai sai ilimi dik yawan dukiya idan bafarinciki wallahi aikin banzace, kinada ahli ga ummarki kusada ke niko banda uban Ankasheshi Mahaifiyar tawa kuma anrabani da ita tin ina ƴarshekara 1 bansake saka mamana a idanuwanaba bansan inda takeba bansan wane hali take cikiba
Taƙarashe maganar da goge hawayenta""

Mikewa zaune tayi ahankali tasaka hannu tanagogemata hawayenta tace"insha allah aunty Ahlinki zaibayyana kuma allah zaitona asirin wadanda suka kashe mahaifinki""

Mama ma hawayen tagoge tace"insha kuwa""

hayat tace"nagode abincin tabude tafara hadamata tea tabata tafara sha tace baki fadamun sunankiba ƙanwata " cikin murmushi tace Hafsee " hayat tace"nace nime hafsat kina makaranta kuwa?
A'a aunty bamuda ƙarfi gaskiya banayi

TO KINASO KIYI????

dasauri tace"eh aunty inaso wallahi"

"dakyau dakinji sauƙi to zakifara zuwa insha allah rayuwarki zatadawo kamar kowa,, am zamutafi mama kuma kuci abincin insha allah gobe zandawo dawuri hadida wani abincin sannan hafsee zamuzo d police dan daukar statement dinki Hadida maizane dan zana fuskar wadanda sukamiki haka za'aje kotu insha allah wannan ƙanwatace ƴarƙanen babanace ita sunanta hauwa"

Baba yace"allah sarki allah yayi albarka.

hayat tace"Ameen to zamutafi saigoben"

Pitowasukayi hafsee natamata godiya..... Sukawuce gida...

```tab nidai natafi nahuta wayatama tahuta```

*COMMENTS AND SHARE PLEASE🙏*

My phone number whatsApp 09030835117
KO
07031012948

NASAKE CHANZA ACCOUNT NE A FACEBOOK DIN SBD HACKIG ACCOUNT DASUKAMUN YANZU DAWANNAN ZAKUSAMENI YANZU
*facebook Mujaheedah (heedah) Haydar Usman*

*Alkhalami🖊️ yafi takobi⚔️*
[30/09 6:04 pm] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*💫💫

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫**WRITTEN BY MUJAHEEDAH (HEEDAH)*

Thursday 30/9/2021

*RAUNIN MACCE BAYA HANAƊAUKAR FANSA!!! page 27 to 28*

Zama sukayi Hayat tace """ likita yanzu ya'ake ciki? ga police ɗinnan zaka iyamuna bayani yanzu"" gyara zaman glasss din Idansa yayi sannan yace"" to gaskiya yarinyar bisaga fyadenda Akamata daƙarfi kuma she is too small gaskiya mutum 3 sukayi reaping dinta inshort dai takamu da yoyon fitsari"" Munshiga uku ni mlmr idi yanzu shikenan sunhalakamuna yarinya, kuka yafashe dashi yanacewa wai yarayuwar talaka zataƙare A wannan ƙarnin???""

Hunmmmmmm Ajiyar zuciya hayat tasauke tace"kada kadamu baba indai zakubani goyon baya yadda yadace to insha Allah zantaimakeku"
Am "fatan kafara rubuta statement din copur Auta?" eh madam nayi Amma dole Ace munji tabakin Yarinyar ko magane kosuwaye sukamata wannan dannyen Aikin"

"Eh kanada gaskiya Amma kosan ko maganar wannan docter din tanada mahimmanci so yanzu yarinyar tana bacci kuma tanacikin firgici bazaiyu Azanta da ita yauba saizuwa ko gobe haka, yanzu bari nawuce dakai nasaukeka inyaso gobe A round 10:00 Saikadawo, owk madam muje, "to doctor mungode Acigaba da bata kulawa insha Allah zanyi Abinda yadace""

Saida taje wurim mama gaje tace "zanje gida Amma zandawo yanzu Abinci zandauko"" godiya sosai suka haumata" Ah bakomai mama insha allah koma suwaye za'ahukkunta da izinin ubangiji Natafi zandawo yanzu" To Adawo lafiya mungodefa"

Saida tasaukeshi kan hanya sannan tabashi kudi sukarabu da zummar haduwa gobe

Tanakusa dagidama saiga kiran dady Murmushi tayi tace "Aranta sunganajima bandawoba bama zandagaba tindanakawo""

Hong tayi saida sale yaleƙo yaga itace sannan yabude,

Tanajin yanazubamata surutun nasa Amma tawuce batakulashiba hannu kawai tadagamasa batayi maganaba

Parking Tayi sannan tashiga palourn da sallama dady ne tsaye yana zazzagawa yakasa zama jiyo sallamarta yasakashi sauri juyowa

yace ""inakika shiga haka tindazu kuma Anatakiran wayarki baki picking tindazu??""

Saima Alokacin taduba wayar kusan 20 missed call 13 na dady ne 7 kuwa na Anwar ne dik dazu sumatasu

"Goshi tadafe oh am so sorry dady wllh nabar wayar A motane nikuwa inacikin hosbitall din"

hosbitall kuma? meyakaiki can? cewar mommy Ƙarama

"wllh mommy inakan hanyata tadawowane daga Aiki na......... .......... tabasu dik labarin Abinda yafaru"

Dady yace" ke sarkin taimakoba wllh hayat kiyi Ahankali duniyarnan batada tabbas sam kinzo dik kindagawa mutane hankali kuma ai saiki kira kifadamuna Abunda kefaruwa""""

"Afuwan dady nayi kuskure zankiyaye gaba
Hauwa kije kifadawa ladi tahadamun Abunci A basket hadida ruwan tea zankoma nakaimusune sa'annan kema kishirya kirakani damunkai zamudawo"

Zanje nayi wanka nashirya kidan hadamun tea mara bada bread ba kapinnafito""

TO AUNTY

Agaggauce tayi wanka tayi salla tashirya ciki Atamfa light blue tadan yana gyale Akanta hauwa ta Ajemata tea din batawani sha dayawaba tafito

tace "hauwa kunhada Abincin? Kuma kinshirya?"" eh Aunty yanama mota munkai"
" muje saimun dawo mommy""

"to adawo lafiya allah yatsare"
da Ameen suka ansa""

Tana dreving kiran Anwar yasake shigowa Hands free tasaka wayar tabarta Aje kasuda sityarin

sallamata tayi ciki muryarta maisanyi "saida yasauke ajiyar zuciya kafin yace inakika shiga inata calling dinki both did not picking"

Am sorry ina busy ne shys yanzu haka on my way ina dreving ne"
dreving kuma? daidai wannan lokaci yanzufa karfe 9:00 inazaki????""

Maganarce da tsawo just wait fo me If i finish I will call you back then i will tell you"

"owk safejourney"

Kittt yakatse kiran hakan yayi daidai da shigarta hosbitall din

Hauwa tace "Aunty anyakuwa bafushi yayiba? "

Murmushi hayat tayi tace inma fushinne cantamatsemasa tinfarko nagayamai gaskiya i dont have time for love because am doing my job, he said am take it .. SO yaxu dole yayi hakuri dani"""

"Hahane Aunty amma he is really love you A wannan ƙarnin samun maza kamar Anwar wllh a kwai wahala dan allah aunty kidaina masa haka kuma dakinkoma kikirasa kamar yadda kikece""
To naji zanyi muje dauko Abincin

Yauwa auntynahhhh fitowa tayi tareda dauko basket din sukashiga,

Kodasuka shiga yarinyar tafalka sai kuka take

Dasauri hayat tamatsa kusada ita tace"haba kanwata keba musulma bace? meyasa bazakiyi imani d ƙaddararki bane? kinason jefa iyayenki cikin damuwa?

Girgiza kanta tayi cikin kuka tace amma aunty dika burukana sun lalace mafalkaina dika suntarwatse aunty ba wanda zai aureni nabar Abun zagi kuma nazama Abar ƙyama gakowa tinda nakamu da yoyon fitsar...........
kukane yaciƙarfinta takasa ƙarasa maganar

Itakanta hayat saida hawaye sukazobomata hauwa Ma haka,
Zamatayi gefen gadon tadaura kanta kancinyarta tanashafa bayanta tace" ita ƙaddara a koda yaushe riskar bawatake batareda anneme shawarrsaba kowane dan Adam akan jarabashi Arayuwa to kada kiyankewa kanki rahamar ubangiji A kowane kikasamu kanki kice Alhamdulillah"

Nagode aunty da dik irin taimakonda kikamuma mama tafadamun amma aunty sainakejin kaina inama Ace nike??????""

Dariya hayat tayi har fararen hoƙoranta sukabayyana tace"Rayuwa kenan a koda yaushe ɗan Adam baya hangen rayuwarsa balantana yama allah godiya saidai kaga yahango rayuwar wani haryafurta INAMA NINE KAI? Rayuwata sam batada wani jindadinda har wanizaiso zamani kinganni nan? dukiyace kawai sai ilimi dik yawan dukiya idan bafarinciki wallahi aikin banzace, kinada ahli ga ummarki kusada ke niko banda uban Ankasheshi Mahaifiyar tawa kuma anrabani da ita tin ina ƴarshekara 1 bansake saka mamana a idanuwanaba bansan inda takeba bansan wane hali take cikiba
Taƙarashe maganar da goge hawayenta""

Mikewa zaune tayi ahankali tasaka hannu tanagogemata hawayenta tace"insha allah aunty Ahlinki zaibayyana kuma allah zaitona asirin wadanda suka kashe mahaifinki""

Mama ma hawayen tagoge tace"insha kuwa""

hayat tace"nagode abincin tabude tafara hadamata tea tabata tafara sha tace baki fadamun sunankiba ƙanwata " cikin murmushi tace Hafsee " hayat tace"nace nime hafsat kina makaranta kuwa?
A'a aunty bamuda ƙarfi gaskiya banayi

TO KINASO KIYI????

dasauri tace"eh aunty inaso wallahi"

"dakyau dakinji sauƙi to zakifara zuwa insha allah rayuwarki zatadawo kamar kowa,, am zamutafi mama kuma kuci abincin insha allah gobe zandawo dawuri hadida wani abincin sannan hafsee zamuzo d police dan daukar statement dinki Hadida maizane dan zana fuskar wadanda sukamiki haka za'aje kotu insha allah wannan ƙanwatace ƴarƙanen babanace ita sunanta hauwa"

Baba yace"allah sarki allah yayi albarka.

hayat tace"Ameen to zamutafi saigoben"

Pitowasukayi hafsee natamata godiya..... Sukawuce gida...

```tab nidai natafi nahuta wayatama tahuta```

*COMMENTS AND SHARE PLEASE🙏*

My phone number whatsApp 09030835117
KO
07031012948

NASAKE CHANZA ACCOUNT NE A FACEBOOK DIN SBD HACKIG ACCOUNT DASUKAMUN YANZU DAWANNAN ZAKUSAMENI YANZU
*facebook Mujaheedah (heedah) Haydar Usman*

*Alkhalami🖊️ yafi takobi⚔️*
[02/10 4:16 pm] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫**RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!!!* PAGE 29 TO 30

ON 2 OCTOBER 2021

2/10/2021

*I'AM SAY STOP 🤚✋🙌 HAPPY INDEFENDENCE*

STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDAH ✍🏼

Tin a round 6:30
Tatashi tafara shiri dakanta tahadamusu breakfast 7:00 tagama komai tafito tamusu sallama tawuce kiran copur sanda tayi tafadamai yazo yanzu da maizanen suhadu hosbital din

Koda ta isa harsa copur khamis sunzo gaisawa sukayi
kafinsushkiga ciki Atare Anandinma gaisawa sukayi docter ma nadakin nadubata

Hayat tace"sannu hafsat yajikin?

Aunty naji sauƙi nagode sosai dakulawa allah yabiyaki danshine kawai keda Abin biyanki

Ameen badamuwa ai
AM docter komai normal daiko gameda ita?
Eh insha allah kuma a kwai yuwuwar daina yoyon fitsarin nata son

Dakyau mungode

so hafsat zaki iyatina Abinda yafaru dakene? dakuma fuskar samarin?

Eh aunty zan iya tinawa

To fadamuna

Dika sukamaida Attention ɗinsu gunta musamman Maizanen

'"nafito tallar ruwan pire water saina haɗudasu gun wannan kangon gidan dakukasameni Aciki harzan wucesu naji suna magana kaina amma bansan mesukecewaba kawai naga wani baki ƙato dagacikinsu yazo yacigabana yace nazo danatsaya gardama saiyamareni yafidda ƙatuwar wuƙa yace idan nayi ihu ko nasake magana zaifarka cikina natsorata aunty dole nayi shuru sai dayan wanda dagani shine babbansu domin kayan jikinsuma sunbanbanta danashi kuma ga Alama dika suna shaye-shaye naye yace akaini wannan kangon naso nagudu amma narasa wannan damar inaji inagani suka sakaini kangon gidan suka ketamun haddina daganan bansan inda kaina yakeba saida naganni anan.......... taƙarashe maganar cikin matsanancin kuka"""

Ajiyar zuciya hayat tasauke tahau lallashinta "kiyi haƙuri tabbas za'a bimiki haƙƙenki yanzu kimuna kwatancen yadda fuskarsu take idan zaki tina"

Tiryan-tiryan tama maizanen bayanin su Rezor akafara zanawa kafin dayan

Maizanen yace"anya kuwa docter wannan tasamu sauƙi? batada taɓin hankali kuwa?"

Docter yace"meyasa kafadi haka she is fine komai normal tanacikin hayyacinta mana"

Maizanen yace"ina saidai intanakan tsorota dan wannan datafada Akazana bawani bane face Aufan yaron excerlance Garba wada"

copur yazaro ido dashi da docter Atare sukace "" badai Alaji garba maitakarar gwamnan wannan jaharba???"

*TO NIMADAI NAWARE DAN NASAN WANNAN BABBAR DAHUWACE KOYAZATA KAYA?????? MUHAƊE A NEXT PAGE DANSAMUN ANSWER TAKU HARKULLUM MUJAHEEEDAH SKT*

Whatsapp number 09030835117
KO
07031012948

*INATAYAKI MURNAR KAMMALA LITTAFINKI NA MATAR MAHAIFINA MAMAN AMATU THEN INA FATAN MAMAN NUSAIBA KI KAMMALA LITTAFINKI LFY NA ALJARNAR JARUMAI LAFIYA*
*THEN UMMUN SHUKRA ALLAH YAMIKI MAGANIN MATSALOLINKI YABAKI IKON CIGABA DA TYPING DINKI*
*INAMA DIKA JARUMAI WRITTES ASSOCIATION FATAN ALKHAIRI ALLAH YATAIMAKEMU DIKANMU YAƘARA HADAKANMU NICE TAKU MUJAHEEDAH*

*Alƙalami🖊 yafi takobi⚔️*

*plazzzzzz commments and share fansss*
[05/10 4:40 pm] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫**RAUNIN MACE BAYA HANA* *ƊAUKAR FANSA!* *Page 31 to 32*
Tuesday october 5/10 2021

https://www.facebook.com/groups/550649209576846/
You can touch this link👆🏻 to joining My facebook group (Novels of Mujaheedah )

*STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDA YARBAEEWAH* *(HEEDAH) HAYDAR OSTHMAN✍🏼*

```Always i"m proundly to my besty maryam``` ```Sanusee. (Meerry queen) with my besty bride nana fiddausy Omar i"m fall in love them```

Hayat tace" wai mekuke nufi? idanma shiɗin governo sai Akayi yaya? Hakan zai hana Ahukuntashine bayan yayi laifi??""

Maizanen yace"Ai wallahi wasada rayuwa ne yinjayayya da Alaji garba ke ko yaransa kikataba wallahi bazairagamiki ba balantana gudan jininsa ɗa ɗaya tilo yabari Ahukuntasa wallahi wannan mafalkin naki bamai yuwuwabane ni kinga tafiya wallahi baruwana kadama kusake nemana bazan jefa kaina cikin bala'iba Alhalin Akwai waɗan kedogara dani"

Already Hayat tadanna recording A wayarta dik takwashe bayanansa tace" kenan kana nufin kaima zai iya illataka idan taji kabada shaidar ɗansa?

"banida tabbacin hakan amma dik wanda yasan gaskiyar yasan Alaji garba sam baida imani ni kada kusake nemana dakema zaki dauki shawarata wallahi danace kibar zancen dan faɗa da Aljani ba riba yanagama fadar hakan yawuce""

Mama tace" kinmuna ƙoƙari iya ƙoƙari ƴata kawai kibar zancen mubarwa Allah mutalakawane bama iyaja damasu ƙuɗi"

Baba yace" hakane mumunbarwa Allah kawai"

Hayat tace" a'a baikamata kuce hakaba ban neme ƙuɗinkuba shaidarku kawai nake buƙata so just forge Nizanyi nasarar wannan shari'ah insha allah kuma zansame nasara nidai A kodayaushe hadinkanku nakebutaƙa so kada wata barazana yasa tace kunjanye"

Baba yace"mungode Allah yamiki Albarka kuma insha Allah bazamu baki kunyaba"

Hayat tace" masha allah yanzu zanwuce Aiki harna makara kuma insha allah yau zanyi handling wannan case A gun Alƙali muka zamucigaba daneman ƙwararan hujjoji insha allah zamuyi nasara so doctor inafatan tsoro bazaihana bayyanarka A kotuba in buƙatar hakan tataso"

Murmushi doctor yayi yace"insha allah dama ke barrister ce Ashe???

eh insha Allah

Dakyau allah yataimaka

Ameen ngd

Doctor yace" zamasu iyatafiya danyanzu she will fine"

Hayat tace"ok mungode"

Yanzu kushirya nasaukeku gida bari naje nabiya ƙudin Asibitin kafin nazo kunhada komai

Haka kuwa Akayi saida tasaukesu sannan tawuce tasauke copur itama tawuce gun aikin

Tanaƙoƙarin shiga saiga bilky tace" Ah barrister Meke faruwa wai kwanakinnan kullum saikizo Amakare"

Hayat tace" wallahi billy Wani case ne nake ƙokarin hadling yanzu hakama inason miƙashi ga lauyer"

Shigasukayi office din hayat zamasukayi

Billy tace"wane irin case fa????

Hayat tace" eh batune dai Akan fyade kinsan yana ɗaya daga cikin manya-manyan matsalarda kedamun Nigeri'a
Rashin tattalin Arziƙi yunwa tamuna yawa talauci yagauraye talaka Rashin tsaro Rashin kwanciyar hankali"

(WANNNAN GASKIYANE HAYAT A YANZU MUNACIKIN WANI HALI WANDA MUKE FATAN ALLAH YAKAWOMUNA ƊAUKI ALLAH YABAMU ZAMAN LAFIYA A ƘASARMU NAGERI'AH🇳🇬 AMEEN......... TABBAS DUNIYA BATA CHANZABA YADDA AKA HALITTATA HAKA TAKE AMMA MUDA KECIKINTA MUKA CHANZA DAMA ANNABI MUAHAMMAD S.W.A YANACEWA """"""AKWAI ZAMANINDA ZAIZO NANGABA WANDA ZA'A DINGA KASHE RAYUKA BATAREDA DALILIN KOMAIBA, INHAR ZAKA TANBAYESHE MEYASA KA KASHE WANNAN ZAICE BAISANIBA BAIDA BAYADA WANI DALILI KAWAI YAKASHESHINE, KUMA A LOKACINDA DUNIYA TAZO ƘARSHE ZUBARDA JINI ZAIYAWAITA MUTANE ZASU SHIGA TSANANI YA YINDA WASU ZASU SAMI ARZIKI MAIDINBIN YAWA AMMA KUMA BAZASU IYATAIMAKAWA KOWABA SABODA ALLAH SAIDAI AKAIWA MAWAƘA MAƘADA MASU RAWA BOKAYE YANTA'ADDA KARUWAI YANKWALLO DADAI SAURANSU AMMA GA TALAKA GEFE ABINFA ZAICI YAMASA WUYA AMMA BAMAI TAIMAKAMASA... MASALLATAI ZASU YAWAITA AMMA MASU SALLAH CIKINSA ZASU ƘARANTA GIDAN GIYA GIDAN KALLO GIDAN RAWA GIDAN KARUWAI IDAN ZAKA LEKA FAL ZAKAGANSU CIKE DA MUTANE......... WALLAHI ALLAH DUNIYAR NAN TAZO ƘARSHE ƘIRIS YARAGE TA TARWATSE DAN HAKA NI MUJAHEEDAH "'"'"HEEDAH""""" BA'AMATSAYINA NA MARUBUCIYABA A MATSAYINA NA ƳAR'UWARKU MUSULMA INABAKU INABAMU SHARAWA WLLH MUGYARA KABARINMU KADANMU TINKAN MUSHIGESHI , MUJI TSORON ALLAH MUZAMA MASU HAƘURI JURIYA TA WAKKALI IMANI DA ƘADDARA MAI KYAU KO AKASIN HAKA MUGYARA ZAMANTAKEWARMU DA JUNANMU MUDAINA HASSADA HASSADA MUGUNCIWOCE MUDUƘUFA GA NEMAN ILMI MUZAMA MASU YAWAN TUBA ASTAGRULLAHI WA'ATUBU ILAIHI UBANGIJI ALLAH KAMUNA RANGWAME AFUWA SASSAUCI YAFIYA ALLAH KAMUNA ƘARSHE MAIKYAU.........AMEEN YA ALLAH...........

WANNAN SHAWARACE KAWAI IDAN TAƁATAMIKI KO TA ƁATAMAKA DAN ALLAH K/K YIHAƘURI🙏🙏🙏🙏🙏🙏

billy tace"Amma wa'ake zargi da aikata fyaden??

Hayat tace"bawanibane face Aufan yaron Alaji garba"

Cikin tsoro billy tazaro ido tace badai Alaji garba wanda nasaniba dantakarar govenor na wannan shekarar???????????...... .. .. ...............

```OH NI ƳASU LALLE ALAJI GARBA KA KAISHE KOWA YASANKA ASHE🤣🤣🤣```

~~```NIKAM ZANHUTA NAGAJI WALLAHI```~~

*Please comments And share fansssss*

WhatsAppp number 09030835117
KO
07031012948

*A facebook Yarbaeewa Heedah Haydar Osthman wannan shine user nace dina sainajiku I LOVE YOU ALL MY FANSSS LOVERRRRR*

*(ALƘALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/10 10:21 pm] 🥰Mujaheedah🥰: 💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*RAUNIN MACCE BAYA HANAƊAUKAR FANSA!*
Page 33 to 34

https://www.facebook.com/groups/550649209576846/
You can touch this 👆🏻 link to join my facebook group

Or send me messeger to this my whatsApp number 09030835117 OR 07031012948

*ALWAYS I"M STAY WITH MY FANSSSSS💃💃💃*

October friday
8\10/2021

*TYPING NE DA WAHALA SHYS BAKWAJINA KODA YAUSHE KUMA ABUBUWANNE DAYAWA SOME TIME I"M BUSY NAKE WLLH GASHI BAKWA COMMEMTS YADDA YADACE..*

```°°°INAMA ƊAUKACIN JAMAR MUSULMAI BARKA JUMU'AH ALLAH YAƘARBE IBADUNMU ALLAH KABA ƘASARMU

Please Login or Register in order to submit comment