Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

NAGERI'A ZAMAN LAFIYA°°°






```STORY AND WRITTEN BY MUJAHEEDAH ✍🏼```






Saida tagyara zama tace"wai shikenan dan yana takarar gwamna yanada ƙudi iko mulki saiyayita Aikata ɓarna Abarshi? wannan dalilin shikesa koda yaushe bamacigaba saidai muci baya, idan mu munada damar bima kanmu hakkenmu meyasa bazamu bimawasuba??? idan lauyoyi likitoci yanjaridu ƴansada dikma masu dama da doka Ahannunsu sukace zasuyi shuru a aikata zalunci to wallahi watarana Abun zaifaɗo kansune kuma dole suyi shuru saboda tunfarko sunbada dama kuma Allah bazai barsuba domun zaidasu yamusu hisabi Akan yadda suka aiwatarda ayukansu, shinkin tanadi hujjarda zakibafaɗawa Ubangiji A gobe ƙiyama idan yatsaida mu??? ko su suntadar??? koshi yatanadar???? koni natadar????"""





Ajiyar zuciya bilky tayi tace" wannan gaskiyane Allah yabamu ikon kamanta gaskiya Adika lamuranmu kuma Allah yafiddake shairinsu domun wannan gagarumin aikine kika ɗauko"""





Nasani bilky amma nasara tanatareda mai gaskiya yanzu zanje namiƙa fale ɗin........






**************************-***--*-****-**---*--------;***-*************************



Hafsee tasamu sauƙi kuma hartafara zuwa boko madaidaicin gida Hayat tasayamusu Anan kusada Unguwarsu.. Alƙali dakasa yabada damar kama Aufa Adik inda Akaganshi domun anyita nemansa amma ba'asameshiba.....





`°°°°°° Yaune Akebikin ƙanwar data haihu su dady harda babah dika sunje barka Hayat ce kawai bataje Mommy da babah suntamata faɗa Akantaje shine yau take shirin xuwa itada bilky
Bilky hartazo saidamunta take tayisauri




wata doguwar riga tasaka Ash colour ta less dagasama tamatse daga ƙasan tabude follow me ce irinta Amare saidai bataja ƙasa sosai sarka doguwa Ash tasaka da ƴankunnayenta tamurza ɗaurin ɗankwali bayan tayi facking gashin kanta tabaya saiyazamana ɗaurin yabada kala gashin yaɗan fito sai gyale Ash ƙarami taɗan yana hand bag taɗauka bayan tafesa turaruka tasaka takalmi masu tsini tafito




bilky tamike tace"wow gaskiya barrista kinyi kyau tamkar Amarya""'



Kinga banason zolaya tashi muje



"bawani zolaya sai gaskiya wallahi ɗaukarta pics tashigayi""'




Mommy ƙarama tace" towazai kaiku driver ko??""




Hayat tace"a'a muzamu iya driving ɗin ai idan nagaji saitayi'''





Mommy babba tace" kuntabbata???



Sukace insha Allah


Mota ƙirar E.O.D Black sukashiga
Saidasuka biya tagidansu Hafsee sannan sukaɗau hanya..... ..... .






*Alƙalami🖊️ yafi takobi⚔️*
[09/10 9:08 pm] 🥰Mujaheedah🥰: RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA! Page 35 to 36

Satuday 9 Octobe

9/10/2021





(((((((STORY AND WRTTEN✍🏼 by Mujaheedah (Heedah Haydar Osthman) )))))))))))


💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

Billy ce ke driving gudu take sosai ƙira'ar Al-sheak Sudais tana tashi




2:30 dot suka isa bakin makeken gate ɗin gidan buɗe yake ga mutane sai safa da marwa suke wasu nashiga wasu nafita





Kutsa hancin motar billy tayi cikin gidan dakyar tasamu wani gun tayi packing domun gidan cike yake ga motoci dayawa




Nisawa Hayat tace" wllh danasan irin hakan xa'a taru dabanxoba"




Billy tace"Amma Akanme?"



Hayat tace" kiduba irin wannan taron yanxu haka xamu keta mutanenne mishiga? nifa bansan ratsa maxa irin haka tafaɗa tanakwaɓe fuska"




Dariya billy tayi tace" kai Hayat kinada Abun dariya wallahi Ai hakan yafi kinga saiki ƙara sanin dangin Mijinki suma susanki gaskiya kam antaru Haihuwar ƙaramar ƙanwa antaru haka inaga Ace babban yaya Zaiyi Aure kuma zai Aure gudan barrister???? inaga Nigeri'a baxasu ɗaukemuba taƙarashe maganar tana dariya"






Ɗantsuke fuska hayat tayi tace" banason shaƙiyanci billy Oyerh lest go





Saida tafara fitarda ƙafarta suna dariya itada billy tana tsokanarta





Acikin taron mutane yake cikin Abokansa da ƴan'uwansa xuwa dangin Mijin khairat ƙanwarsa sunzo walimane da Abbansu yashirya ta musamman Anan gidan Amma ganin yawan mutanenda suka halarta yas Akamaidashi A
NI'EMA HOTELS


Fitowa sukayi sunacigaba da dariyar wanda baƙamin kyau tayiba da kallo yabita Aransa yakecewa Allah ka mallakamun Hayat ya Allah

yagama maganar yaɗan rintse idanshi


Yaseer yace" wow kaga wasu kyawawa musamam wacchan yanuna Hayat"


Muhseen yadan kaimasa dukan wasa yace'' to itace matar Anwar"



Ƙwalalo ido yayi tareda maida kallonsa ga Anwar yace'' gaskiya Abokina ka iya zaɓe dan Allah kaɗan maƙalani gefe da ƙanwarta dan nasan itama xatayi kyau'




Muhseen yace'' nikam wannan dai she is beautifull"


Shidai Anwar baicemusu komaiba yadaifara ƙoƙarin fita jama'a dan yaje gunsu






Billy tace" to inamuka nufa?
Better kikiramuna Anwar"




Hayat tace" yazo yamuna me? just kawai mushiga"


Direct sukanufi ciki



Da ɗangudunsa yaƙarasa gunsu yace'' Sannunku da zuwa baƙi masuyin bazata"




Dariya billy tayi tace" wannan aikin na matar takace"




Hayat tace" to uwar surutu nidai nagaji wallahi inasan nazauna tafaɗa tanaɗan langaɓarda kai"





Murmushi yayi yace'' ok mujeciki kinga saiku huta amma kekuwa billy ai keyakamata kizama driver ɗinmu"



OH hakama zakace ko?


Wasa nakedai

Shiga cikin parlourn sukayi wasu kuwa saitsiya sukemas Dagacikin danginsa dasuka santa Itako murmushi kawai take tana gaidasu dik kunya ta isheta



Gashi koda waɗanda basusantaba saiyace kunga matata


mamy ce tafito tagansu Murmushi yafaɗaɗa kan fuskarta tace" Ah ƴata saida kukazo wai?? duƙawa sukayi sukagaidata cikin ladabi ta ansa cikin farinciki tana Alfari dasamun suruka mai tarbiya ga natsuwa kamar Hayat


Ah kutashi mana kaje dasu ciki suga khairat ɗin kuma kana nunamusu ɗakin kafito dan nasanka darashin kunya kada katakurata kahanata sakewa"




Cikin shagwaba yace'' kai mamy najima bangantabafa!"






Mamy tace" uwaka fita wajema nizankaisu dik kabi kasa yarinya jinkunyarmu"






Yanatabuga ƙafa ƙasa kamar yaro yafita waje





Itadai hayat duk kunya tadameta


Billy kuwa dariya kawai take Aranta tanacewa inama tasamu kamar Anwar???????????






*NIMA DAI NACE ALLAH YABANI MASOYI NAGARI MAISONA OVER MAI ILIMI MAI TAUSAYI SANIN YAKAMATA MAITSORON ALLAH MAI........ KARDAI SU BESTY DA KAKAR JARUMAI ƳAN MAKKA SUJINI😃🙈🙈🙈🙈🙈*




My whatsApp number


09030835117
OR
07031012948

https://www.facebook.com/groups/550649209576846/ Facebook link👆🏻




*ALKHALAMI 🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*[13/10 1:52 pm] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA*
Page 37 to 38
Wednesday 13/10/2021 October



💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo
You can jonin my whatsApp group group


```STORY AND WRTTEN ✍🏼 BY MUJAHEEDAH```
Dasallama sukashiga ɗakinda mamy tanunamusu Akwai mutane sosai musamman ƙawayen mai haihuwar
Gaisawa sukashigayi da mutane cikin fara'a khairat tace"Aunty kuxauna mana tanunamusan bakin gadon datake xauna tayi kwalliya km tasha kyau


Xama sukayi billy tafaƙar yaron sannan taba Hayat wayarta taciro tadinga masa pic

Abinci Akacika gabansu kala kala


Hayat tace"Allah yasa babyna baiyi fushi daniba narashin xuwa ganinsa saiyanxu"


Khairat tace"wannan tsakaninkune ai saƙonƙi ai yaxo mungode"



Hayat tace" haba saikace wadda tayiwani bajinta?? banson xolaya"



Khairat tace"kai Aunty bawani xolaya gaskiya kinkashe ƙuɗi kuma mungode Allah yanunamuna kinshigo Ahlinmu""



Murmushi kawai Hayat tayi billy ce taƙarbe da Ameen



Dan allah kuci wani abu Aunty cewar khairat



Billy ce taɗan fara tsakurar Abinci Hayat kam driks kawai tasha


...Billy tace Inasaƙonda Babah tabayar kibayar?


Ɗan rufe baki tayi tace" wallahi namanta yanamota kinga riƙemun babyn naɗauko"



Ƙarɓarta tayi itakuwa tamike tanufi waje


Buɗe motar tayi tanaƙoƙarin janyo ledar saiga Anwar yace" yadai ɗafiya?"


Eh naxo ɗauƙar saƙone



Kinga ga Abokaina xakugaisa

Tinkan tayi magana su muhseem suka ƙaraso d sallama gaisawa sukayi



Muhseen yace" madam inason wata Alfarma dan Allah kitaimakamin da number ƙawarnan taki kuma kitaimakamun samun soyayyarta gaskiya nafaɗa tsudum"




Dariya Hayat tace'to badamuwa insha allah xanmata magana"

Miƙamata wayarsa yayi ko xaki iyasamun number ta???


Mexai hana ƙarɓatayi tasamai


Anwar yace kai dan Allah kuje kubamu wuri itafa ba dillaliya bace balantana tanayi aikin haɗa soyayyarku



Billy ce taƙaraso wurin tace"Kinanan kinafira Ashe daga ɗaukar saƙo shuru gashi kinbar waya Copur nata kira naɗaga yace nabaki kirane mai mahimmanci"



Ƙarɓar wayar tayi tace" kiran copur yanxu? Allah yasa lafiya"
Batagama rufe bakiba saiga Kiran yasake shigowa

Ɗagawa tayi bayan sungaisa tace" lafiya kuwa??""
yace "eh kusan hakan dama inason kizone yanzu A office"




Nazo yanzu kuma saboda me? Wani Abu yafarune??



Eh ɗazun munkama Aufan

Dagaske???


Eh amma yanzu haka ga d.s.p yanayunƙurin sakinsa saboda har mamansa tazo dakanta tanabarazanar dik zamu rasa aikinmu Akanmu Akan wannan case wai ƙarya Akewa ɗanta sai masifa take harda marina tayi saboda ni nasawa ɗanta hancop d.s.p kuma idan bairufe case ɗinba zairasa Aikinsa wai tanagargaɗinmune tinkan mahaifinsa yaji dan yanzu haka bankcop""





Ajiyar zuciya Hayat tasauke tace" kenan d.s.p yaji tsoron barazanartane????"




Sosaima kuwa ranki yadaɗe dan ni nashafaɗa garesa Agabansu har Anfito mata dashi wai zasu tattauna nafito waje Ananne nasamu damar kiranki"""




.Bari yanzu nakira d.s.p ɗin


Ah Ah'Ah barrister idan kika kira zaigane nine nafaɗamiki

Yanzu bawata mafita dole mubari tatafi dashi





Whats??????
Tafaɗa daƙarfi hartana janyo hankalinwasu mutanen zuwa gareta


Kana nufin dik wahalarda nasha nabari tatafi Abanza? kenan Abinda sukama yarinyar sunci bulus kenan??? Alƙhawarinda nama iyayenta yatafi A iska kenan? rantsuwarda nayi tazanyi Aikin gaskiya nataka kenan???




You are not serious copur wallahi Akanwannan shari'ah saidai namutu Amma bazan janyeba!!!"





Ƙittttt takatse kiran



Su billy nata tanbayarta lpy Amma ko takansu batabiba

Number Hajiya Aisha takira shugabar hukumar Human Right Atake tafaɗamata komai dacewa tana buƙatar sahannunta Akan kama Aufan

Atake ta Amince amma tace "kiyi haɗuri yanzu tinda uwarsa taƙarɓesa za'asamasa ido gudun kada yatsere gobe da ƙarfe 10:00 zanhaɗa xama namusamman da manyan mutane tareda neman goyon bayan sa hannunsu"

Badan tasoba amma tace"ok mama nagode saigoben sukayi sallama tadatse kiran


Iskar bakinta tahurar tareda ɗaura hannunta kan goshinta



Ayadda tayi bayani tini sukafahimmata

Billy tadafa ƙafaɗarta tace" kadakidamu da wannan kibari sai goben Ai munada hujja insha Allah xamuyi nasara kuma muƙara tsaurara bincike""""





Anwar yace hakane nima zan iyataimakawa


Hakadai taje har reception ɗin badantasona dik tayi sukuku Anci Ansha kuma Ansha hotona kafin su Hayat suwuce dik da Mamy taso sukwana amma dayake tanada Apontment bata tsayaba Anmusu shatara ta Arziki sannan sukaɗau Hanya.....


..**********.. ... .*********.

TO NIMADAI NAƊAU TAWA HANYAR DOMUN HUTAWA


https://www.facebook.com/groups/550649209576846/ Facebook link group

My whatsApp number

09030835117 OR 07031012948




*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*
[16/10 10:02 am] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*
Page 39to40 16/10/2021 saturday october

STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰
HEEDAH HAYDAR OSTHMAN


💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*



https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo
You can joining My whatsApp group





OR



FACE BOOK

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl





Anƙaddamarda taron kuma tasamu goyon baya haɗida manyan evidance insha Allah wannan karon Aufan harma mahaifin nasa baxasu kuɓutaba


Dawowar Aufan da Abokansa daga gidan shaƙatawarsu kenan dika Abige suke Amma Ahakan rexo ke driven ɗin


Pitowarta super maket kenan tashiga motarta taja cikin rashin sa'a xatashiga jectiong sukuma xasu fito dik da tayi hong kutaɗan duba Amma bataga komaiba hakan tabata damar shiga direct
Jikake kaffffffffffff Gaban motarsu yahadu Atake glass ɗin motarta nagaba yaɗan tsage gloups din motar nata danasu dika sukatarwatse


Aɗan firgece tafito Aikuwa shima Aufan yafito cike da masifa yace keeee....Maaaah... Hau.....kaaaa....ciyar.....inaceeeee...... dabakya ....... dubin gabanki ....... koohhhh. ..... keɗauka aa ..... Hanyar........ ta Ubankiceee!!!!......... cikin maye dik yake maganar Atake tagane shine Aufan Ranta yaɓace jikake tass tasss tasss
Tawankeshi da kyawawan maruka Har 3
Cikin fushi tace yau xakayi bayani kaida ƴan iskan yarannan naka


Waya taciro takira police
Shiko sai ƙunduma xagi yake shidasu rexor domun sam basa hayyacinsu
Mutane kuwa kallonsu kawai suke

Ba'ajimaba kuwa Akaxo Akawuce dasu wannnan karon saida tayi ruwa tayi tsaki wurin ganin Anhana belling su kuma Anhaɗa kowanne statementa nanda 3 xasu xauna kotu





Tinda Hajiya marwa taji takasa xama takasa sukuni faɗa tayi da d.p.o ba adadi securitys gidan kuwa sunsha masifa da kora gashi Allaji garba yana ijebtss sunkasa samunai Awaya
Lauyoyi namusamman ta tara Akan maganar dik da hakan hankalinta yakasa kwanciya dan taji labarin Hayat Akwai kafiya
Dan haka tasa Ahaɗamusu Apointment ɗin haduwa da ita yau yau ɗinnann......... .




PLXXXXXX COMMENTS AND SHARE FANSSS



My whatsApp number 09030835117
OR

07031012948


*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*
[16/10 12:44 pm] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!* Page 41to42

16/10/2021 saturday on october

```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰 MUJAHEEDAH🥰```



💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl





https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo






yau takama friday dika Ma'aikatan sunwatse harda billy tawuce domin Akwai Abu mai mahimmanci dayatasomata itaƙaɗai tarage ta tsaya haɗa wasu docments daxataba barrister sale Akan case ɗin robleem da akayi A wata super maket
Tagama haɗa komai harta miƙe xata fito saiga wasu security sunshigo sunatakema wata mata baya A isance taneme guri taxauna haɗida harɗe Hannuwanta kan ƙirjinta

Mamaki yahana Hayat faɗin komai kawai tabita da ido



A gadararance tafara magana kece"" BARRISTER HAYAT HUSSAIN MA'AJI KO????""



Komawa Hayat tayi tazauna sannan tace"Kafin kaje gun mutum da magana kafara tabbatarwa idan shine kake nema niɗince kewacece dazakizomun office haka kaitsaye batareda iziniba harkishigomun da waɗannan Abubuwan tanuna ƙattan security ɗinta kuma ba sallama ko kinɗauka nan gidan galane???"""




Ɗayan securityn yadakamata tsawa""" ke kinsan dawa kike magana WIFE GOVENOR ALAJI GARBA HAJIYA MARWACE AGABANKI"


Mtswwww dogon tsaki taja zamanta matar gwamna ni baidamanba Abinda yadaman shine Adalci koda shi garban ne idan har yasaɓa doka to dole doka ta takashi kasani idan kagoye bayan ƙarya saboda tsoro to kasani watarana tsoron shine zaizama Ajalinka""



Ke ƙaramar mara kunya kisani mukeda ƙasa dan haka yadda mukeso Za'ayi inamai baki shawara Akan kiyi gaggawar janye wannan ƙudurin naki idan ƙuɗi kikebuƙata zanbaki komanawane kijanye ƙarar kan ɗana idan kinayi saboda motarki datasamu matsala to zansayamiki manyan motoci 3 masukyau dakuma tsada kada kice zaki tozarta ɗana Akan ƴarmatsiyata ƴar talakawa"""




Hayat tace"kinga kije chan kuyi amfani da ƙuɗinku wajen samun lauyer amma ni bazasu amfaneniba A kan gaskiya nake Aikina idan har kinada ƙarfin guywa to kawai muhaɗu kotu""



Tanagama faɗin hakan tafice daga office ɗin

Tacewa security idansungama karufemin office ɗin..............


my whatsApp 09030835117 OR 07031012948



*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*
[19/10 10:33 am] 🥰Mujaheedah🥰: *_RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA_*
Page 43 to 45

```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (Heedah Haydar ƴarbaeewa)```



💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

```°°°Tuesday 19/10/2021
October°°°```


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl




°°°°°°°°°°°°°°°°°°¥°¥¥¥¥__°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo




Yau Friday kuma yaune Ake gabatarda shari'ar Anwar



Dika kotun tayi tsit yayinda yanjarida sukacika wajen kotun sai watsa labarai suke





Gyaran murya Alƙalin yayi sannan yace"yasunanka? kuma kasan dalilinda yasa Akakawoka nan?""



Aufan yace"eh ammani bansan Abinda na Aikataba sunanan Aufan Alaji garba"




Alƙhalin yace''kenan bakasan Akan wane dalili Aka kamokaba harzuwa nan?"


yace" eh ranka yadaɗe kawai nasan munsami saɓani na Accident dakuma rashin fahimta nida wannan barrister wannan kawai nasani"



Gyaɗa kai kawai yayi yacigaba da rubutunsa kapin yaɗago yace"to kinji barrister mezakice gameda wannan??"




Miƙewa Hayat tayi tareda takowa har inda yake cikin zagayen da Akesaka masu laifi

Sunanan barrister Hayat Hussain Ma'aji ni ƙwararriyar lauyace kuma maizaman kanta nice nake ƙoƙarin ganin samun Adalci Akan Abinda Akama ƴarinyar nice lauyer dake tuhuma idan kotu tabani dama zan iya ma Aufan wasu ƴantanbayoyi??"" Amma kafinnan Agefena Akwai Miƙewa yayi yace"sunanan barrister kabeer nuhu wanda Akafi sani da barrister kb nine lauyer wanda yake kare wanda Ake tuhuma kuma ni lauyer ne na gwamnati Ada Ayanxu inadaf da zama maizaman kansa



Alƙhalin yace"kotu tabaki dama barrister zaka iyazama barrister kb""
juyoda kanta tayi gareshi tafara magana dama tazo indayake


Tace''Aufan kace bakasan dalinlin kawoka nanba?"



Barrister kaber yaƙarɓe zance dacewa Opjection my lord Akan me barrister zatasake jefa tanbaya bayan taji ansar tanbayar lokacinda kamishi ita"


Jim ƙaɗan Alƙalin yayi sannan yace "barrister Akiyaye"



Nagode yamai girma mai shari'ah



Nuna ɗayan tayi kozaka iyafaɗawa kotu sunanka??


Eh sunanan Rabi'u Amma Anfikirana da Rezor



Kozaka faɗawa kotu kusancinka dasun Aufan???


"yaron gidannan ne Ada inayawan takewa mahaifinsa baya daga baya kuma samuwar wasu ƙarin ma aikata daƙarin ginmanda yasamu yasa matsayina yarage saidai nazauna Agida Anacikin haka saiga ɗansa Aufan yadawo jininmu yahaɗu lurada hakan yasa mahaifiyarsa tamaidani maikula da lafiyarsa saboda ƴanbangar siyasa koma Akan wani Abu daban Aufan yanada kirki sam bayada girman yajani Ajiki sosai harnazama kamar Abokinsa sai wannan Lawal shine driver ɗinmu""




Hayat tace'' Amma meyasa matsayinka yaragu gun Alaji garba wani Abu yafarune??"




Barrister kb yamiƙe yace"Opjecton lord yakamata barrister tasani cewa Tana bincikene Akan Abinda yashafi fyaden wacchan yarinya bawai Akan matsalar yaro da Ubangidansaba wannan matsalarsuce itasam bata shafetaba'"



Alƙhali yace"kigyara salon tanbayoyinki barrister"

"to my lord"

Nuna Hafsat tayi dake Adayan Abun nazagayen
Tace"ko kunsan wannan??"


Cikin haɗa baki sukace Ah'Ah



Gyaɗa kai tayi tace'' lawal kaine driver ko"




yace"eh Kozaka iyafaɗama kotu Ranar 25 gawatan 8 lokaci ƙarfe 2 zuwa 3 Narana kuna Ina Awannan lokacin??"





Maida kallonsa yayi kansu Rezor da Aufan dik Alamun firgici sunbayyana Ataredashi

Afakaice kuwa Aufan da Rezor saizabgamasa harara suke danuni kada yafaɗi


Cikin inda inda yace"naaah..Naaah....Naaah manta"




Murmushi maicikeda fassarori tayi kafin tace"kaikuwa wace irin mantuwace haka? Meyasa daga tanbaya dik karuɗe haka kodai Akwai gaskiyarda kaɓoyene??""






Barrister kb yayi saurin ƙarɓen zancen danganin Asirin zaitonu yace Opjection my lord maganar ruɗewa da barrister keyi dolene idan bakataɓa harka A kotuba ranarda kafara tsayuwa to dole karuɗe kuma ba lalle bane Ace dik inda sukaje dole yazauna A breans ɗinsuba"




Ayanzu tafara fusata da halin kb talura basai wannan karonba dama bayaƙaunarta kawai yanason yaga yakaita ƙasa






tace'' Amma my lord cikin sati 2 kacal harzaishiga mantuwa haka? idan shi yashiga taya za'ace dika suma sunmanta yakamata kotu takalle zancen dakuma yanayin waɗannan mutane dika ƙaryasuke faɗa
Idan kotu taban dama zangabatarda wadda Akama laifin haɗida likitanda yaƙarɓeta bayan kaita Asibiti da ɗansanda da yayi statement Akan laifin""



"Koto tabaki dama indai waɗannan shaidaun suna kusa to kotu nasan ganinsu Agabanta'...... .. ....





*~{SAINAGA COMMENTS ƊINKU AKAI KAFIN NACIGABA}*





SHARE AND COMMENTS PLXXXX FANSSSS







``` Inatayaki murnar kammala buk ɗinki lpy na Ameer d Ameer Mmn Nusaiba kodai nace ƴammakah😁```
Jinjina gareki Uwar jarumai Mmn Amatu km marubuciyar Matar Mahayfina```

Gaisuwa gareki Fanan A-A Marubuciyar docter Ayshat inajindaɗin wannan buk🥰```
```Banmantakiba Uwar gayya Mmn Shukra koba typing Ayanzu Akwai zumunci ❤️```

```Yabogareki marubuciyar Amfanin xumunci Jinjina gareki sister Hajara hajjo ban manta dakeba Amaryarmu Zeesardauna Maryam yuseef kyauta daga Allah fadeela```
Dama waɗanda bansamu damar faɗaba dika INAMA KOWA FATAN ALKHAIRI KUMA INAJIDAKU ABOKAINA💪💪🥰```






*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*
[20/10 11:44 am] 🥰Mujaheedah🥰: *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!*
Page 46 to 47


°°°```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (HEEDAH HAYDAR ƳARBAEEWA)°°°```


💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

Wednesday 20/10/2021 October...........


*A GASKIYA MEMBERS ƊINA COMMENTS ƊINKU YAYI ƘASA DAYAWA NARAINASHI SO PLX A GYARA DAN ALLAH*




https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl




*******%%%%%%********



https://chat.whatsapp.com/FlS2HUHxpiIL2qpuk3Fqzo



¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥¥



Anatse dik sukafito sukashiga kewayen

Matsowa kusadasu tayi tace"kurantse kuma kuyi Alƙhawarin zakufaɗe gaskiya"


Sukarantse Sannan tace"kotu nasan sanin sunayenku dakuma Aikinku'"



Ni sunana"docter Najeeb nine likitanda Aka kawo Hasfat gurina "


Ni kuma copur sale nine police dinda Naruba statement Akai


Hayat tace"masha Allah kozaka iyafaɗawa kotu irin yanayinda Aka kawo ita Hafsat ɗin Aciki? kuma meyasameta? sa'annan mutum nawa sukamata fyaɗe??"




Saida tagyara tsayuwarsa sannan yace"Ankawota tanacikin wani mawuyacin hali tsakanin rai dakuma mutuwa da farko munƙi ƙarɓarta saboda ganin irin halinda tace kuma ba police kusa wanda hakan yasaɓawa irin wannan case ɗin dole saida police Amma danasami ƙarin tinatarwa dakuma tausayin iyayenta saina ƙarɓeta mukafara mata Aiki kafinma mufito har wadda takawota ɗin tazo da wannan ɗansandan yanuna copur
A gaskiya tasamu mummunan rauni A gabanta wadda yasa Anmata ɗinki haɗida ciko uwa uba tasami lalurar fitsari tabbas mutum 3 sukamata fyaɗen kuma cikin rashin imani ga waɗannan takardun A duba dika zasu nuna gaskiyar Abinda mukagani Ajikinta"




Hayat tace" nagode docter
Maida kallonta ga copur tayi tace"Shin kozaka faɗawa kotu irin Abinda bincikenku yasamu?"



Tabbas batantama na rubuta komai gama statement ɗin nasamu barazana sosai Akan wannan case ɗin Amma dika nadaure mainenda yazo tayi bayani tabbas fuskokin waɗannan tayi bayani tsoro yasaka maizanen tagudu Acewarsa wannan harkar manyace domin yaron Alaji garba ne nikaina natsorata kuma naso sarewa Amma nasamu ƙwarin guiwa ta hanyar kalamanki Kuma munkamasa da farko Amma sai d.p.o ɗin mu yasakeshi saboda zuwan mahaifiyarsa gurin tayita masifa nikaina nasha barazana gurinta
saida gabayane bayan kunsami wannan Accident sannan Akasami nasarar tsareshi"




Hayat tace"idan nafahimceka copur Anatsananin tsoron Alaji garba?"


Sosai ranki yadaɗe



Jinjina kai tayi tareda miƙawa Alƙali takardun sannan tace"nagama ya maigirma mai shari'ah da wannan nakeson kotu mai Adalci datayankewa wannnan mailaifin hukunci daidai da Abinda ya Aikata"





Rubuce Rubuce Alƙhalin yashigayi na ƴanwasu minutes sannan yaɗago yace"ko lauyer maikariya yada Abinfaɗa ko tanbaya ga waɗannan mutanen???"





Miƙewa tsaye yayi yace" eh yamaigirma mai shari'ah inadasu"



Alƙhali yace" to bismillah"




Gurinsu docter yanufa yace" docter kace mutum 3 nayimata fyaɗen Amma ya Akayi kasan waɗannan ne????""



Ah'ah nibance subane kuma bance basubane Amma tabbas maizanen fuskokinsu yazana bayan tagama masa bayani



Copur - copur kace katsorata dajin yaron Alaji garbane? to amma idanhar katsorata meyasa kazo bada shaida? kuma wacen irin barazana kasamu? then Kunce Alaji garba mutum ne maihatsari koda ba Ahalinsa karaɓaba bazai sauraramaba balantana Ahlinsa to Abin mamaki gashi still Alaji garba baizoba dik d wannan shine ɗansa ɗaya tilo Amma baizoba hasalima baya ƙasar mezakace gameda wannan??""



Miƙewa tayi tace" opjection my lord inasan barrister yasani copur bazai iyasamun wata masaniya Akan rashin halartar Alaji garba Anan ba sautari wani lokacin zakatararda Akuyace Amma take lulluɓe da fatar kura inaji Ajikina tabbas Akwai dalilin Alaji garba naƙin halartar wannan ƙotu""



Jinjina kai Alƙhali yayi
Kafin yace kasauya Akalar tanbayar barrister


Nagode my lord zasu iyatafiya suxauna then inson ganin Iyayen yarinyar


Kotu nabuƙatar ganin iyayenta idan suna kusa

..Fitowa sukayi barrister kb yace" kozaku faɗawa kotu sunanku??"


Sunana malam bubah sai matata Rabi

Barriater yace" ya Akayi ƴarku tagamu da waɗannan mutanen???
Bubah yace" bansaniba kawai Anzo ankiramune koda muka isa mukaganta Atsakiyar mutane cikin yanayi mara kyau"



Kenan tafitane bakusab inda tajeba?


Rabi dage goye hawayenta tace" Ah'ah sam ƴarmu batafita bamusaniba hasalima ganin irin talaucinda mukedashi bata shiga sabgar kowa tafitane dan tallar ruwan sanyi sai kawai mukasami wannan mummunan labari tafaɗa takuka"


Kennan ƴarku ƴar

Please Login or Register in order to submit comment