Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dayafaru?? sam garba baya iya magana saboda ɓacin randa yake ciki Aransa harya Aiyana kashe rezo dan karya tona asirinsa, Brr, kb yakarɓe zancen ganin garba baida ansa yace"koma yayane saizama nagaba gaskiya zata fito kuma dole masu yunƙurin ɓatamasa suna kotu tayankemusu hukunci"" baisake sairaransuba sukashige mota shida garba..




Gun hayat suka dawo kokinada Abincewa kan wannan lamarin???

Hayat yace"gaskiya gaskiya ce kuma nasan zata fito shimai laifine kuma zaiƙarɓe hukunci daidai Abinda ya aikata ba gudu ba jada baya sai anhukuntashi dan haka dik wanda yasan yazalinta yafito yabada shaida kotu zata ƙarɓamasa ƴancinsa""" tanagama faɗar hakan tawuce




Amota kuwa duguja yakira Alhaji garba yagayamai komai kan hayat kuma yasamu ƙarin bayani kan brrr, kb sannan duguja yagayamai tabbas akwai wanda ke bibiyarsu amma baigayamai anshiga ɗakin sirri ba

Alhaji garba yace dole naɗau mataki maiƙarfi gameda wannan ...........








COMMENTS AND SHARE PLXXXXXXX FANSSSSS


My whatsApp numbers 09030835117 or
07031012948




*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[06/11 8:24 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HAƊAUKAR FANSA-*
Page 72 to 73


```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) Heedah Haydar Osthman-```




💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*


*SATUDAY 6/11/2021 NOVEMBER*




*INSHA ALLAH 10/NOVEMBER XANSOMA TYPING MAIZAMAN KANTA! DAN HAKA FANSS KUKASANCE A ANKARE KADA KUMANTA PAID BUK NE LITTAFIN ƘUƊINE KATIN 200 NA M.T.N KAWAI XAKA XAKI TURO TA WANNAN NUMBER 09030835117 DOMUN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN BUK ƊIN KADA KIBARI KADA KABARI ABAKA LABARI💃💃💃*





After couple 3 days


HIGHER COURT


Hayat tagaba tarda dikan shidunta amma me ba rezor ciki wai yayi faɗa da yan'uwansa sunkasheshi bisa tsautsayi tayi takaicin wannan ƙwarai dan tasan wannan ma Aikin Alhaji garba ne gashi shedar da take taƙama angogeta A laptot ɗinta Ranta yaɓaci sosai yau



Kotu tayi bincike sosai kuma Anazargin garba sosai Akan laifukansa domun kuwa talakawa dayawa sunkawo ƙorafi kansa



Ganin shari'ar na neman rikita kotun Aka ɗaga zuwa 15 gawannan watan dakyar suka sami beling garba



Hayat tayi baƙinciki sosai nabada beling garba da akayi hakan tafaru ne saboda rasa wannan vide'o tayi kuma bakowa bane yarabata dashi face brr, kb

®®®© FLASH BACK©©®

Hayaniya tariƙaji Awaje kuma saiga massenger ɗinta yashigo yaga yamata mutane dayawa nasan ganinta suma sunzo shigarda ƙararsu kan Alhaji garba.

Sam ta manta laptot ɗinta nakan table ɗin kuma buɗe take tanakan nazarin vide'o ɗin nema yashigo ba ɓata lokaci tabarta tabi bayansa


Taje tafara magana dasu


Brr, kb ne yashigo harzaiwuce yaganta gaban mutane dayawa suna magana saidai baisan mesuke cewaba.
Wani yatanba lafiya sai yagayamasa Ransa yaɓace Atake ya Aiyana shiga office ɗinta dan ɓata mata record ɗinta sulalewa yayi Ahankali yashiga ciki yayi sa'a bakowa kuma ba wanda yagansa kawai yafara binciken laptot ɗin bayan yagama ganin sirrukanda keciki kawai yagoge komai yayi formating tareda freshing lapton ɗin yafice Abinsa

Itako zata shigo ta hangesa yafice dasauri bata kawo komai Arantaba saida taduba laptot ɗin taga ɓarnarda yamata gashi layin Anwar yaƙi shiga lokacin ....




Harzata shiga mota dan yau ranta Azafafe yake dasauri brr kb yariƙe murfin motar yace" kada kija da kb domun Akwai brean wahalace take bibiyanki shiyasa kike takon saƙa dani kisani koba Alhaji garba wallahi ni kabeer saina kaiki ƙasa saina rabaki da masoyanki"


Alhaji garba ne yaƙaraso fuskarsa ɗauke da murmushin mugunta yaƙarɓe zancen dacewa" ba iyaƙar masoyanta ƙaɗai zata rasaba itakanta zata iya rasa kanta lasworning kidaina bincike Akaina kuma nagane kece ƴar Hussain ɗince nayi mamaki matiƙa dake baki mutuba watakil nine zanga mutuwar taki shiyasa kikayi tsawon rai""




murmushin takaici tayi tace"ɗan Adam bai isa yawa bawa Abinda allah baiƙaddaramasa ba kasani dan kungoge waɗannan information bashi zaisa ace banda wasuba kasani kamar yadda brean ɗinku keja haka tawani shinkamanta ƴar Alhaji Hussai ma'aji ce gabanka?? shinkamanta plashing ɗinda kasaka Aɗaukoma lokacin ba'asameshiba?? to kayi taƙatsantsan wallahi nanda kwana 15 narantse A kotu bazaka shaba wallahi sai anyankema hukunci indai har ina raye ni Hayat..............





COMMENTS AND SHARE FANSSS





My whatsApp number 09030835117
OR
07031012948






*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[06/11 8:53 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-* Page 74 to 75




```STORY AND WRITTEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) HEEDAH HAYDAR OSTMAN```





💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*



SATUDAY 6/11/2021 NOVEMBER






Afusace taja motarta tawuce



Tsorone yadira zuciyo yinsa sukafaɗa tinani ƴanjaridane dasuka zakayesu suna musu tanbayoyi yamaidasu hayyacinsu basu tsaya sauraronsuba sukashiga mota sukawuce



Brr, kb yace"nidai Alhaji gaskiya natsorata da furucin yarinyar nan wallahi allah bansan rasa aiki yaƙarashe maganar cikin sanyi"



Dariya Alhaji garba yayi yace'Ashe kai matsoraci ne ahaka zakacigaba da kareni ɗin?? bayan ka kasa kare kanka? dole na neme wani dakken lauyer maratsoro maganar ta manta da ita akwai hukunci daidai da ita zanyi maganinta ne"'



Dik Abinda suke faɗe Anwar naji tsoronsa shikam kada yarasa Hayat ɗinsa, yana Ajesu suka sallameshi direct gidansu Hayat yawuce




Hayat kuwa motar taɗan bata matsala A hanya Aƙalla takai seconds 30 sannan tasamu ta tashi tanufi gida harwani duhu take gani saboda tsabar ɓacin rai...



Anwar ya isa gidan cike yaganshi su daddy Hassan sunzo gidan sai fira Ake bayan yagaidasu Akafara Firar dashi amma dik hankalinsa bayab gun dan ya fahimce Hayat batadawoba.





Hong ɗinta ƙaɗai ya ishe yatabbatarma bata cikin hayyacinta
Dasauri gate man yabuɗe tawuce
Ko parking bata gamaba tafito wayarta ƙaɗai tafito da ita tanufi ciki


Gate man yace"tabbas barrister yau ba lafiya"


Acikin gidanma magana suke wake hong haka saigata tashigo ko sallama babu


Babah tace" ke lafiya kuwa? mekefaeuwa? Ko sallama babu balantana kigaida mutane meke damunki?"


Kotsayawa batayiba balantana tasaurari maganarta dan Awannan lokacin itaƙaɗai tasan halinda take ciki





Tabbas ba lafiya Anwar yafaɗa Aransa.................






COMMENTS AND SHARE FANSS PLXXXX




My whatsApp number 09030835117 or 07031012948




*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[06/11 11:20 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-*
Page 76 to 77



*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) HEEDAH HAYDAR OSTMAN*




💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*




SATUDAY 6/11/2021 NOVEMBER




Autar mommy babba da dwowarta daga gun wasa data hange dawowar Hayat tasheƙa tariƙeta tanafaɗin"" Aunty Oyoyoyo tinɗazu munzo bakinan Aunty kidawo gidanmu""





Finciketa tayi daga riƙon da tamata cikin tsawa tace"Sakeni bazan dawoba ɗin bayan baku buƙatata matsamun daga hanya" tanagama faɗin hakan taraɓa tagefenta tawuce ɗakinta.



Kuka Auta tasaki tayi gurin daddy tana kukan



dikansu baki sukasaki cikeda mamakin Hayat domun bata taɓa aikata hakan ba "wai meke faruwa da itane ya Anwar?"



Dika maida hankalinsu kan anwar sukayi dayafara magana"A yau shari'ar bata mata kyau bane ankoma ɗagawa kuma Angogemata shaidar da zata bayar A lokacin shiyasama aka ƙara ɗage shari'a gashi kuma cikinku bawanda yaje"



Ajiyar daddy yasauke yace'gaskiyane munada laifi musamman mani banbata goyon bayaba inatsoron rasata itaƙaɗai taragemun A dangi itace kawai nake kalla natina ɗan Uwana wallahi bansan rasata ya ida maganar yana goge hawayenda keƙoƙarin zubomasa Amma zanbata goyon baya 100/100 Akan tajajirce tasamamana Adalci"



Tanashiga ɗakin tawurga wayarta kan gado tacire ɗan ƙaramin have hija ɗin shima tajefar zagayen ɗakin tafara da tinanin dole tasamu mafita tina sunmata formating A laptot ɗinta yasa tace"wallahi bazan barkuba"
Hannayenta tasa tawatse dika turarukan da kejere kan mirrow ɗinta Atake glass ɗin suka yankata jini yafara zuba amma sam bataji zafin yankan zafin zuciyarta yazarce wannan




Jinƙarar fashe fashenda take yasa dikansu sukayo ɗakin dasauri

Zaune dirsha suka sameta Aƙasa tahaɗa kai d guywa tana kuka maitsuma zuciya ga hannunta daji



Sallashinta suka soma bama kamar Anwar daddy yabata goyon bayan taƙara dagewa kan shari'ar tabbas zasuyi nasara ....





Mamy kuwa tindataji news Akan Gurfanar da Alaji garba kotu Atake tamiƙe tsaye tanafaɗin wallahi hayat ce Ashe tana raye tabbas ƴatace murna sosai sukashigay shiknsa Abba ba'a barsa Abayaba dan haryafara nema musu vizar zuwa Abuja saiyazamana washegari hajiya mama ta tashi ba lafiya dole suka fasa tafiya Akawuce Asibiti sukafara jinyarta..............












COMMENTS AND SHARE PLXXXXX FANSSA



My numbers whtsApp 09030835117 or 07031012948





*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[06/11 11:44 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-*
Page 78 to 79




*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM😍) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*





Sosai Anwar yake ƙoƙarin samomata manyan information Akan garba ɗin wani babban kindinsa na laifuka Anwar yasami damar sacewa
Haɗuwa yayi da ita A asirce yabata tace"nagode sosai da irin ƙoƙarinda kake akaina da jefa kanka a hatsari dik saboda ni Ɗauko wani plash tayi ajakarta tabashi haɗida file ɗinda yabata tamaidamai tace ka Ajiyesu dika gurinka domun ni nasan Alhaji garba yana bibiyata komai zai iyafaruwa so please koda banan kayi ƙoƙarin gabatardasu sune manyan dika shidarmu kada kayi wasa dasu kuma dan allah kada kayi sake dasu ka tabbata koda babanan kakai wannan gaban Alƙali""





Anwar yace"bama abinda zaifaru dake insha allah amma kicigaba da saka wannan na'urar kan kayanki dik zaki fita ko kina gun aiki wannan zai taimaka Akoda yaushe dansanin wane hali kike ciki""





Insha Allah zankiyaye
Fira sukayi sosai sannan suka rabu








Dik sun hargitsa gidan amma basuga kundinba hankalin Alhaji garba yatashi sosai sai masifa yake


Duguja yace "Alhaji nifa banyarda basa hannun wannan matar takaba dakuma brr, gaskiya A ɗau mataki A kansu""




Tinani garba yafaɗa bayan dogon nazari yace" kanada gaskiya dan kwata kwata yanzu tadaina nunan tsana saiwani jana ajiki take dik da Anbi da yafaru inko hakan yazama gaskiya to tabbas itama bazan saurara mataba ""




Brr, kb ne yashigo shida sabon lauyer da Alhaji yaɗauka sunansa Kamal rabi'u yaƙware sosai kan shari'a har kasashe da dama ake ɗaukarsa.....







COMMENTS AND SHARE FANSSS







my whatsApp number

09030835117 or 07031012948








*(ALƘHALAMI 🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*



[07/11 11:10 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA!-* Page 80 to 81




```STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN```




💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*




7/11/-2021 SUNDAY NOVEMBER





*************-****





Duguja yaƙaraso gaban Alhaji da gate man ɗinsu yana dukansu Alhaji garba yace" meke faruwa haka?

Duguja yace" wallahi wannan munafiki ne shine yabada damar ɗaukar files ɗinda Akayi kuma ko bayan file Angano gawar Alhaji dan narufeta Abu amma nasameta abuɗe nayita bincikene tin lokacin sai yanzu nagano kuma bakowa bace face Matarka Hajiya marwa da wannan file akasamu damar hanaka kujerarka""




Brr, kb ne yashigo palour hankali tashe yace"Alhaji wallahi munacikin matsala yanzu haka brr, tasamu goyon bayan ƙungiyar Human right gashi tanada hujjoji masu ƙarfi wallahi nikam banson rasa Ai kina gashi gobe ne za'ashiga court ""




Alhaji garba yace"tabbas yanzu lokaci yayi naɗaukar mataki duguja kusaceta! inason yau ɗin da yamma Asaceta! yanagama faɗin haka yabar gun ""






Hajiya mama tasami sauƙi sosai kuma har Anbata sallama dan haka gobe sai Abuja....






Su mamy sunshirya sosi sun ɗau hanya jirkinsu yasauka saunshiga mota domun ƙarasawa da tanbaya harsuka ɗau hanya






Dikansu sunzo gida dan yaune Ake wankin Hauwa

Fitowa tayi tasai sauri take mommy tace'"inazakije haka""

Mommy zanƙarɓo wasu ɗinkuna dana bayar ne bazan dadeba naina plaza ne""


To kada kidaɗe kinsan Akwai ayukanda zakiyi kuma su Anwar nanan zuwa da iyayensa banaso suzo basu samekiba



"to mommy bazan jima insha Allah"




Harzata shiga mota tatina wannan camerar da anwar yabata bata jikinta takoka taɗauka

Waya sukayi yagayamata suna hanya





............


COMMENTS AND SHARE FANSSSS PLXXXX


My whatsApp Number
09030835117 or 07031012948





*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[07/11 12:36 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-*
page 82 to 83


*STORY AND WRITTEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*



SUNDAY 7/11/2021 NOVEMBER




//////©©©©©©©©©|\\\\



………Dai dai jection suka hadu dasu mamy motar hayat tawuce tasu tabi rawong ɗinda tawuce





Mutane ne dayawa Agun su daddy hardasu Anwar sunƙaraso cikin gidan suka shiga dan gate ɗin buɗe yake mamy tace"tabbas nanne kaga Hassan shine ƙanen Hussain tsohon mijina " Ahankali tafito motar daidai lokacin babah tafito dan kiran daddy idanuwanta suka faɗa kan mamy cikin mamaki tace" Saratu dama kina raye???! Hankalin kowa yadawo kansu

dasauri taƙarasa gun babah tarungumeta tana kuka tace''eh ina raye shi yamutu ko? ina ƴata Hayat bata mutuba ko??"





Daddy yace duka muje ciki ba maganar waje bace


Dika palourn sukashiga suka zazzauna hardasu Anwar




Mamy tasake cewa"ina ƴata""



Daddy yace"kwantar da hankalinki ai yanzu komai yawuce tinda harmungano juna hayat tananan lafiya saidai tafita yanzu taje anso ɗinkuna ne Amma ya akayi kika tsira? ina Abbas? waɗannan suwaye? kuma wannan ƙaramun yaron fa??""





Cikin sheshshekar kuka tace"wannan shine Abbas wannan matarsa nawar sai wannan yarinyarsu Hayat wannan kuma miji nane Alhaji tijjani sai yaronda muka haifa Najib, Bamu mutuba sakamakon..................... ... ..............


Labarin tabasu dik yadda Abun yafaru dika palourn saida sukayi hawaye


Godiya daddy yashigama Alhaji tijjani shida babah Akan yarda yataimake rayuwarsu


Alhaji tijjani yace"ai yiwa kaine kuma yanzu munzama ɗaya ba maganar godiya tsakaninmu Amma namatsu naga ƴata Hayat""




Daddy yace"yanzunnan zata dawo banason kowa yagayamata wannan daddaɗan labari da kullum take mafalkin samu nafison taganku kamar A mafalki" nuna su Anwar yayi yace" waɗannan sune iyayen Anwar shikuwa shine wanda Hayat zata Aura dataimakonsa hayat tasamu aiki a higher court kuma yana bata ƙarfin guywa tareda taimakamata gunsamo shaida kan Alhaji garba""





Mamy tace"naji daɗi sosai kuma nagode ubangiji Allah yamaka Albarka"



Da Amin suka ansa shiko sunkuyarda kai yayi saboda kunya


Mamy kam taji yakwanta mataArai



Babah tace"to yanzu ba bare Acikimu danhaka dik mutashi mucigaba da shagali kafin Hayat tadawo




®®®®®®®®®¥¥©©©©
Hayat kuwa tana shiga wani layi bakowa amma saitariƙajin ihun neman taimako

Fitowa tayi tafara dube dube tana tafiya
Saida taɗanyi nisa taƙaraso inda takejin ihun amma bakowa tacikin dube dube duguja ya lallaɓo tabayanta yariƙeta kafin tayi wani ƴunƙuri yashaƙamata wani Abu A hanckarchip ɗinsa Atake tasuma, sauran sukafito suna dariya suka sakata motarsu ɗayan yace'lalle wannan muryar tamuna Amfani wannan film ɗin yayifa ita maitaimako batasan tarkobane" duguja dake driving yafasa dariya"yace aitaga taimako yanzu ai"" dariya sukayi dukansu suka wuce...........







TOFAHHH INA FANSSSS HAYAT KUZO KUTAYATA ADDU'A DAN TAFAƊA TARKON GARBA,, ALLAH SARKI GASHI MAHAIFIYARTA TA BAYYANA AMMA ITAKUMA TA SALWANTA KOYA ZATA KASANCE???🤔🤔🤔
SAIMUN HAƊE A NEXT PAGE FANSS KADA KUMANTA KUYI SHARE KUMA COMMENTSSS


*((((((INATAKI MURNA SISTER NAZLA NA KAMMALA BUK ƊINKI RHADDEMAH LAFIYA ALLAH YAƘARA BASIRA SAI MUNJIKI A NEXT BUK ƊINKI)))))*


My whatsApp number 09030835117 or 07031012948




*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/11 7:08 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-*
Page 84 to 85

*STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*




🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*




MONDAY 8/11/2021
NOVEMBER





Harsun soma nisa garwashi yace"ogarh bamu bincike motar taba kasan ko yakamata Abincika koza'samu wasu shaidannun Aciki""




Tsaida mota duga yayi yace"kayi sauri seconda 3 kaca"


TO OGARH




Da gudu yaje yabincika tsaf amma bawata shaida dayasamu wayar ta kawai yagani yaɗauko yadawo



"Ogarh nifa banga komaiba face wannan wayar tata"



Duguja yace"kada kadamu itadakanta zatabamu plash ɗin"





Wani ƙatoton gida suka shiga da ita Awaje gidan tamkar kango amma Aciki ready saidai gidan bakowa kusa dashi domun yanacikin dajine sosai, wani ɗaki mai matiƙar duhu ko tafin hannunka bazaka iya ganiba idan kanaciki kaɗauka darene yatsala amma safiya ce kawai tsabar duhun ɗakin ne Aciki suka sata suka rufe Tin lokacinda suka shaƙamata powedar camer tacire tafaɗi ƙasa.

kiran Alhaji garba duguja yayi yace" ogarh komai ya kammala yanzu haka tananan tana bacci sakamon baƙar honda damukayi amfani da ita gurin kamota''




Cikin dariyar mugunta yace"kunsami wani Abu Amotar kuwa??"





Duguja yace"a'a ogarh wayarta kawai mukasamu"





Alhaji garba yace"fatan bawanda yaganku lokacin aikin ko? kuma kunyi amfani da hular rufe fuska?"





Duguja"eh ogarh itakanta bataga fuskar muba saboda rufe take"





Alhaji garba yace" owk dakyau kada kukasheta amma kada kumata gata kundai gane mainake nufi zanzo amma bayanzuba saboda nasan motsina nakan idan mutane musamman idan Aka sami labarin ɓatarta""





Duguja yace"to ogarh za'ayi komai yadda kake so"
Sallama sukayi yakatse kiran








Alhaji garba kuwa tini yaɗaure Hajiya marwa A wani spicier room dake gidan sai yagadama yakan bata Abinci



Yanzu haka tananan galabaice ruwa takeso yashigo ɗakin



Gabanta yatsuguna yace"yadai ƴammatana "




RUWA! RUWA! RUWA!



Kawai take faɗi dariya yayi yaɗauko ruwan yawanka ɗamata Afuska sannan yabata ƙaɗan sam basu ishetaba amma yaƙarɓe sai nunfashin wahala take saukewa cikin kukan Azaba tace"kaji tsoron Allah karabu dani"



Dariya maisauti yayi yace" bake haɗa baki da enamy naba Akaini ƙasa ko? Ai kunce RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUƘAR FANSA! Toyanzu inafansar take? kiduba yadda kika ƙare kema ba'abinda macce zata iya face kuka kukan kuma yanzu kuka fara keda ita tinda har nizaku ƙalubalanta itama yanzu haka tana hannuna saiyadda naga dama haka shari'ae zata kasance"....
Yanagama faɗar hakan yabar ɗakin tareda sake rufeta itam kuka kawai tasake fashewa dashi





®®®®®®®©©©©©©®





Ɓangarensu Hayat kuwa....


SAIDAI MUN HAƊE NEXT PAGE DAN YANZU NAGAJI





COMMENTS AND SHARE PLXXX



My whats App number 09030835117 or 07031012948









*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/11 9:37 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-*
Page 86 to 87



*STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*






🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*



MONDAY 8/11/2021 NOVEMBER




Garwashi yace"ogarh kasanfa dole Anemeta yau ɗinnan kuma idan ba'asametaba zargi zaifaɗo kanka mezai hana tinda ga wayarta hannunmu mutura text zuwaga gidansu ta yadda bazasu ɗauka wani Abu yafaruba har aje kotun agama batareda Annemetaba"




Alhaji garba dake ƙurɓar lemu yace" kanada gaskiya shiyasa nakeson aiki daku musammam kai you are very interligent"


Wayar yaɗauka yakunna ba password baiwani wahalaba yanemo number daddy yarubuta saƙon kamar haka........


""""DAN ALLAH DADDY KUYI HAƘURI BAYAN NAFITA NASAMU KIRA NA MUSAMMAN AKAN ƘARIN SAMUN INFORMATION MAIKYAU BANA TINANIN ZANSAMI DAWOWA YAU KAWAI MUHAƊE A KOTU...........

Sender text ɗin yayi sukayi dariya yaɗauko kuɗaɗe yabasu. ........





®®®®®®®®®®®®®®



ƘARFE 4:50 mutane nata hidimar bikin amma Mamy tara tsorata daganin haryanzuu ƴarta bata dawoba samun guri tayi tazauna tazabga uban tagumi



Mommy da babah ne sukashigo ɗakin sunjita shuru tinɗazu bata fitoba
Zaune sukaganta gefen gado tayi tagumi ga Alama tinani take



Kusada ita babah tazauna tajanyo hannnayenta tariƙe tace"Saratu kirage yawan tinani natabbata kinada hawan jini yanzu matsalar tafara gushewa tinda gashi kinhaɗu damu kuma Hayat ɗinma zakiganta tinda kinzo inda take to babu buƙatar kiriƙa damuwa haka""




Mamy tace" tinsanda mukazo zuwa yanzu Aƙalla munkai 5 Hours dazuwa daga anso ɗinki ace haryanzu batadawoba nikam inajin tsoro indai bawani abu yasameta ba nasan Alhaji garba wallahi bazai bartaba"



Mommy tazauna ɗayan gefen tace" hakane amma insha Allah ba abinda zaisameta tananan lafiya bari nakira ta naji meyatsaidata"""


Wayar ta taɗauka takira amma swicth-off


Sunyita gwada kiran maganar dai ɗayace wayar off

Hankalinsu yafara tashin ganin har magrib ba labarinta tini mamy tafara kuka su Abbas keta lallashinta

Anahaka saiga daddy yashigo yagansu jingum dasu yace" lafiya meke faruwa""



Babah tace" inafa lafiya tinsafen haryanzu hayat bata dawo ba kuma dika wayoyinta kashe""




Da mamaki daddy yace" kashe to Allah yasa lafiya bari ni nagwada kiranta nagani""

Yanaɗauko wayar yaga text daga wurinta yace" Ashema tamin text inacikin jama'a yahana naji ƙarar zuwansa bari muga metace"""



Buɗa text ɗin yayi yakaranta Afili dik sukaji

Yace"to kunganiba tananan lafiya aikintane yasa haka dan haka kowa yakwantar da hankalinsa tayu saigobe ɗin saimu haɗu A chan""""




Mommy tace"wai yanzu hankalina yakwanta Allah yakaimu gobe ɗin"

Billy da tinɗazu batayi magana ba tace" Amma bazaiyu ku su Abbas ku halacci zaman ba saboda yaɗauka kunriga kunmutu to kawai Aje ahakan kada kubayyana yanzu sai buƙatar hakan tataso saboda tsaro""




Daddy yace" kinada gaskiya""






®®©©©©©¥®®®©©®+



Ahankali take buɗe idanta duhu ne bata ganin komai yunƙurawa tayi daniyar tamotsa amma takasa saboda ɗaure take sosai ga bakinta Arufe da slateep hannayenta ɗaure tabayanta ƙoƙarin tina ya akai tazo nan take amma takasa bacci takeji ga kasala jikinta so weak ga sauro saicizonta suke haɗida cinnaku dan ƙasan ɗakin ba komai face turɗar Ƙasa numfashima A wahale take kafin wani baccin yasake ɗauketa dan powdar ɗin tamajininta ƙarfi................






COMEENTS AND SHARE FANSSS



My whatsApp number 09030835117 or 07031012948




*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[08/11 11:21 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA-* Page 89 to 90



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*



©©©©©£££®®®®©©®


AFTER THE COUPLE DAY



*THE FEDERAL HIGHER COURT OF NIGERI'A F.C.T.*



Cike take maƙil ba masoka tsinke mutanen gari kai harma da ƴanjarida A can gefe nahango Alhaji garba sai murmunshin mugunta yake


Kowa ya hallara amma banda iyayen hayat d ita kanta Hayat ɗin zuwa Anwar



Hankalin billy yatshi sosai gani kowane lokaci Alƙali zai iya shigowa amma ba hayat ba labarinta tayita trying number ta but swicth-off hakama ɓangaren daddy

Ga layin anwar ma yaƙi shiga bata gama tinanin mafita ba saiga Alƙhali yashigo




Bayan gabatar da rubuce rubuce Alƙhali yace'" brr, Hayat zata iya fitowa domun bada shaidar da tace zata kawo"""




Miƙewa billy tayi tace" Agafarcemu yamai girma maishari'a tinɗazu muke dakon zuwanta amma shuru haryanzu bata ƙaraso ba Aɗan karamuna koda 1 hours ne"""




Miƙewa yayi yafara magana irin na kwararrun lowyers yace" Sunanan kamal rabi'u nine sabon lowyer mai kariya ga wanda Ake zargi,, inadaja yamai

Please Login or Register in order to submit comment