Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

talaka kina soyayya ai , no momy inason sa maiyasa yayimin haka ?" shigowar dady ne yasata tsagaita maganar tare da kukan , kallon fuskar Afnan yayi cikin tuhuma yace "mai yasami Afnan nakejin maganarta tun daga ƙofar ɗaki , momy ce tace "wai dan na miƙa mata takardar sakin da Haisam yayi mata shine take kuka , samun kujera dady yayi a can gefe ya zauna , yace "wato Afnan har yanzu bakisan talaka ba ko ?" idan zaki yarda da zaɓi na na zaɓa miki Abdallah a matsayin miji , ɗago kai Afnan tayi saboda tariga ta yanke shawarar bin umarnin iyayenta , tunda Haisam yayi mata haka bazata ƙara yimusu gardama ba."

Momy ce ta karɓe da amma yanada mata ɗago kai Afnan takuma yi a karo na biyu mata kuma!!eh cewar dady hakan bazai sa Abdallah ya wukaƙan taki ba , momy ce tace " karki watsa mana ƙasa a ido daughter,to Afnan tace "na karɓi zaɓinku momy insha Allah bazakuyi kuka dani ba , cikin farin ciki dady ya miƙe yana cewa"Allah yayi miki albarka yanzu mai kike buƙata wanda bakida shi ?babu komai dady ,to kitashi ki raka Abdallah zai tafi ,Afanan ce tace "to dady, mayafinta ta ɗauka ta fice samunsa tayi a gaban motarsa a tsaye da alamu ita yake jira , ganinta yasashi faɗaɗa fara'arsa yace "gimbiya barka da fitowa , mumishi Afnan tayi tace "sannu ba wata hira sukayi mai tsayi ba yace "zai tafi aiyuka sunyi masa yawa amma zuwa gobe zai dawo , buɗe mota yayi ya ciro kuɗi masu yawa ƴan ɗari biyar biyar ya miƙa mata , ƙin karɓa tayi tace ..✍️.

KUYI HAƘURI PAGE ƊIN BABU YAWA

💦🌹🌹🌹🌹🌹💦
💍 💍 💍

*LAMARIN K'ADDARAR AURE NA!!!*

💍 💍 💍
💦🌹🌹🌹🌹🌹💦

_Story and writing by_

_ZAINAB HABIB_
_{Mom islam}_

My wattpad momislam2020

My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Zainabhabibu713 gmail.com

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM*

EPISODE 17 & 18

Tace nagode fatana shine Allah ya maidaka gida lafiya , to amen gimbiya ta tunda kinƙi karɓar kuɗi ga wanan , dan Allah karkice bazaki karɓa ba , a kunyace Afnan ta karɓi ledar da alama turmin zani ne , batadai buɗe ba sukayi sallama ya tafi , dawowa ɗakin momy tayi wanan karon tasamu momy na sallah hakan yasata ajiye kayan a gefen gado ta shige toilet ɗin momy , tana fitowa daga bayin ta sanya hijab tafara sallah , bayan ta idar lokacin ma momy ta idar ,Afnan ta janyo ledar da tashigo dashi tace "momy gashi , to mekika samu? cewar momy wlh ko buɗewa banyi ba momy barin duba wani tsadajen leshi dakuma atamfa mai tsadar gaske sai gyale kowanne kalar kayan , wow Afnan tace "amma sunyi kyau momy washe baki momy tayi tace "kinsan kuɗin les ɗinnan kuwa 30k ne wanan atamfar kuma 20k ce to gyalukukan zasuyi 5k kowane ɗaya ,Afnan ce ta buɗe baki tare da cewa yanzu momy duk wanan hidimar ni ya yiwa?" to bagashi ba , ai na gaya miki auran mai kuɗi akwai daɗi , ke ki mora ƴan uwanki suma su mora , dariya suka sa."

Haisam ne ya shigo ɗaki ransa a ɓace ,haƙiƙa yayi baƙin cikin rabuwarsa da Afnan yama akayi ya rubuta takardar ?"tabbas yasan shine ya rubuta to amma mai yasa , rasa abinda yake damunsa yayi a wanan lokacin gorar lemun da ya rage jiya ya ɗauka ya shanye ,ya kwanta wani kasala yaji yana dabai bayeshi , a halin yanzu Afnan yake buƙata , subhanallah Afnan maiyasa na rabu dake ?" juyi yakeyi a gadonsa gashi yanzu yana buƙatar Afnan a kusa dashi sallama Maimunatu tayi dama tasan yasha maganin sbda da ɓacin rai ya shigo duk tana lura dashi lallai boka ya cika alƙawari na raba Haisam da matarsa yanzu zasu buɗe sabuwar rayuwa kai wayo daɗi , Maimunatu sai wani rangwaɗa takeyi ta isa gaban Haisam tace " sweety me kakeso ? jin muryar tayi iri ɗaya data Afnan yasashi miƙewa da ƙyar cikin ƙarfin hali ya janyota yana cewa nayi kewarki matata meyasa kika gujeni alhali kinsan kece farinciki na Afnan , Maimunatu ce ta juya kai tare da galla masa harara tace "uhm ai gani , Maimunatu kamar jira takeyi ta cire komai nata , nifa fitowa nayi dan wanan soyayyar tasu Haisam sai a slow ."

A wahale tace "Haisam ka ƙyaleni walhi na gaji , wani irin gurnani yakeyi kamar mahaukacin zaki , bayajin duk wata kuwwa tata sai ma daɗa shigarta da yakeyi , tayi cizon tayi yaƙushin duk a banza , sai ƙarfe ɗaya na dare ya sarara mata , shima kansa wahalalen nunfashi yakeyi , Maimunatu kuwa Haisam na ɗagata ta ta ruga ɗaki da gudu har tana cin karo da ƙofa , jikinsa duk ya mutu babu ƙwari ko kaɗan ,sai yanzu abubuwa suka fara dawo masa yafara tunanin dawaye yayi sxx ɗazu ?"karfa ace da Maimunatu ne ?"inko haka ne wlh ya jawa kansa raini kuma duk jiji da kansa da ƙin sake mata fuska ya tashi a banza kenan? taɓɓ amma maiyasa ma harna ji sauyin jikina ɗazu ,sanin bashida mai basa amsa yasashi mirginawa gefe ya fara tuno abubuwa da dama, faɗawa gado tayi tare da sakin wahalalen kuka mai tare da dana sani wai dama haka ma'aurata sukeji ?"kokuma ita batada lafiya ne ?"kukan nata ne ya tsananta tafara tuno abubuwan da Haisam yake yimata , yanzu jinya zatayi kenan , dan takawa ma bata iyawa sosai , nashiga uku ni Maimunatu na janyowa kaina bala'i to da ace banyi hakaba da inanan lafiya , tunowa da ai yanzu haka ta ɗauki ciki yasata murmusawa tama rage jin raɗaɗin sosai , ɗingisawa tayi ta shige toilet wankan sabulu tafara , kana tayi na tsarki ta gasa jikinta , Maimunatu ce tac"nadai ji daɗi amma walah har yanzu inajin ciwo to kodai sai anyimin ɗinki ne🤣🤭fans kuzo muyi jinya lol."

Gyara jikinta tayi ta shafa mai ta kwanta dan wani gajiya takeji , adu'ar bacci ma ta gagareta ,haka ta kwanta , Haisam ma wanka yayi ya sauya kaya , yayi alwalah yayi nafila , ya kwanta asbha tagari... Afanan duk huɗubar momy yanzu tana tasiri a ƙwaƙwal warta , kwaliya take tsarawa sabda Abdallah yace "yana hanya momy ce ta zaɓo mata kayan sawa masu kyau ,doguwar riga ce pink mai adon farin stone ba ƙaramin kyau tayi mata ba , momy ce tayi mata make up Afnan ce tace" momy kinga kyan danayi kuwa ?"ai inhar kika kwantar da hankalinki zakiyi abinda yafi kyau ma , ring ɗin wayarta ne ya katseta ,zata ɗauka momy tace "no ɗan ja aji kaɗan aikuwa hakan akayi saida yakira su biyu sanan ta zo ɗagawa shima momy tace "ki kashe masa murya , ok mom , kana ta ɗauki wayar , Abdallah ne yace "ranki shi daɗe , yau jan ajinne ya motsa , uhm baby nayi missing ɗin muryarka , waro ido Abdallah yayi cikin zuciyarsa yace "yau kuma , yarinyar da kunyata takeji , ƙara duba sunan wace yakira yayi ita ɗince Afnan ,to jin shiru yasa Afnan cewa" my honey naji kayi shiru ne , am ina driving ne so zan kiraki inna iso."

please kayi driving a hankali kaji , insha Allah gimbiya matata kiss Afnan tayiwa wayar kana ta katse , 🤨fans karkuji mamakin huɗubar da momy take yiwa Afnan , to dama ita ba baya ba gurin iya soyayya to bare ma yanzu ana yimata tini hmmm.

mama ce zaune da redio a hannu jin ana sanarwa wata mata ta haifi yara uku kuma duk rayayu yasata jin , nishaɗi dajin itama takusa kama jikokinta a hannu , kai jikoki fa da daɗi mama tace " niko nace "sunan tafe , yau Haisam ya tashi da ƙarfi a jikinsa ya yi wanka ya gyara ɗakinsa , ya fe sheshi da turare palo ya fito riƙe da waya a hanunsa , ya sunkuya yana goge takalmi yaji mutum ya hau masa baya , cikin masifa yace "waye wanan ban san iskanci , Maimunatu ce ta lafe a bayansa jin yana ƙoƙarin timata da ƙasa yasata saukowa ,ta ƙura masa ido wanan wane irin rainin wayo ne ?"dan iskanci dakuma raini shine zaki haumin jiki da ƙazamin jikinki , Maimunatu ce tace "dan nahau jikinka shine kake gayamin magana ,an faɗa miki keɗin waye , Maimunatu ce tace "niba kowa bace "a haka kagani kuma ka hau.....wani wawan mari ya wanketa dashi hakan yasata yin shiru batare da takuma cewa komai ba."

In taƙamarki raini ne to sai na gyara miki zama a gidannan wlh kika ƙara shiga harkata sai kinyi nadama ,to inyin mana wake tsoron a mutu kai bafa tsoronka nakeji ba wlh duk wulaƙancin da zakayi ka daɗe bakayi ba , ni jira ma nakeyi kayi ganin zata manna masa hauka yasa shi ficewa bai kuma bi ta kanata ba.✍️.

Naji daɗin sharhinku ana tare masoya 👍
Vote me on wattpad

💦🌹🌹🌹🌹🌹💦
💍 💍 💍

*LAMARIN K'ADDARAR AURE NA!!!*

💍 💍 💍
💦🌹🌹🌹🌹🌹💦

_Story and writing by_

_ZAINAB HABIB_
_{Mom islam}_

My wattpad momislam2020

My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Zainabhabibu713 gmail.com

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM*

EPISODE 19 &20

Kwanan su biyu basuga juna ba dama shi ba memanta yakeyi ba , a ranar na ukun ne ya shigo da safe yayi wanka yasha bugagiyar shadda sai sheƙi takeyi , Maimunatu najin alamun tafiyar mutum ta miƙe da gudu daga kwanciyar da tayi , to sai kuma ina ?"ta tambayeshi tana girgiza kwan kwaso , sai gidanku ko kinada ja ne ? a'a tace "to ai naga gidan namun ma bakaje ba da kake gayamin baƙar magana , shidai Haisam gani yakeyi yanzu kam kamar an maƙala masa jaraba ne dan yarinyar bata neman kwanciyar hankali kwata kwata , bai ƙarasa shiga ɗakin ba ya yi ficewarsa waje , kan uba inama tsaye har ya wuce ya barni kan uba wlh wanan ɗan taurin kan zanyi magzninsa , barin zo in kira umma taje min gurin boka ko da akwai maganin da zai ragemin wanan rainin haba fitina har ina ?".

Yau ne Afnan ta gama idda ,Abdallah yayi maganar aure , dady ne yace "ka tambayi Afnan ɗin inhar ta 'amince to babu matsala ,kwana biyu tsakani momy tasa aka shiga yiwa Afnan dilka saboda ta ƙara kyau inda zata gigita samari , yanzu idon Afnan yafi dz buɗewa nesa ba kusa ba , ƙarar wayarta ce tasata duba mai kiran , Abdallah ne ,dama yama sani anshafe labarin ɗaukar wayarshi intai ring sai ɗaya ,dole sai tayi sau biyu, aslm mijina katseta yayi da gani a palo dan Allah ki fito yanzu , gyalenta ta ɗaukz tare da ƙara feshe jikinta da humra , isa gurinshi tayi da sallama tace "ranka shida ɗe barka da isowa , ywa gimbiya komai naki birgeni yakeyi dariya tayi masa mai haɗe da fari da ido tace "kaima ai hakanne ,gyara zamanshi yayi yace "kinsan me ? a'a Afnan tace sai ka faɗa , inason a kawo sadaki ne kin amince manya su shiga tsakani ? murmishi tayi tace "haba honey nama ɗauka wata maganar ce nikam tun yaushe na amince karka damu , kai amma godiya nake sosai cewar Abdallah inason komai kar ya ɗauki lokaci nafison in ga amaryata a gidana , dariya Afnan tayi tace "ai ka sameni ma tun yaushe."

Yau duk rabi hirar tasu ta lamari auran ne , Afnan ji takeyi kamar yanzu ne zatayi sabon aure , wani nishaɗi takeji , momy ma sai daɗa zugata takeyi, ana kuma gyarata tun ba'a kawo sadakin ba ma bare ayi maganar aure , yau kwanan Abdallah uku bai zo ba kasancewar ya gayawa Afnan cewar zaiyi tafiya , a yau iyayensa sukazo nema masa auran Afnan tare da dukiyar aure , dubu ɗari da hamsin suka zube gaban su dady , dan su biyu ne shida abokinsa , fatan alkairi sukayi kana sukayi musu sallama , Abdallah na Ibadan yaje gurin wani kaya nashi da aka kawo , sana'ar kayan sawa yakeyi kama daga takalma na mata harma na maza shaddoji da atamfofi da sarƙa da ɗan kunne duk dai , kuɗi a gurinshi ba'a magana , duk kuɗin dadyn Afnan to Abdallah yasha gabansa ."

BAYAN SATI UKU .

Yau kwanan sa ɗaya rabonsa da gidan dan yanzu sai yayi ra'ayi yake shigowa , Maimunatu na kwance zazzaɓi ya rufeta ta koma abin tausayi , jin alamun shigowar mutum yasata daddafa bango ta fito , ganin Haisam zaune da ƴar laptop ɗinsa a gabansa yana sarafata yasata zama gefen shi , ɗago kai yayi ya galla mata harara yace "wane irin iskanci ne zakizo ki zauna min dalla tashi jiki duk tsami , dariyar yaƙe tayi kana tace "ka temaka ka kaini asibiti , kallon kinma rainani yayi mata ya maida hankalinsa ga abinda ke gabansa , kuka tafara shaɓe shaɓe ta miƙe jiri na ɗibarta ta tsuguna a fabansa tace "dan darajar iyayenka dan Allah ka temakeni zan mutu , shi dariya ma tabashi , gani yakeyi kamar langwai take yimasa yace "inna fice naga wanda zaki laƙewa kauce dallah ,haka ya fice ya barta a gurin wani gagarumin amai ne ya taso mata ba shiri tadinga kwarara shi kamar zata amayar da hanjin cikinta , nunfashinta sama sama ta ɗauki ruwan dake kusa da ita a tebur ta sha ai kamar ta kuma kiran aman tacigaba , tashin zuciya ya takura mata wanan wace irin rayuwace ?" cewar Maimunatu jiri na ɗibarta ta ɗauko tsumman rigarta ta naɗe aman ta koma ɗaki bawai dan gurin ya gogu ba sbda wari ma gurin ya ɗauka amma haka ta koma ɗaki ,

TA ɗauki wayarta ta danna lambar mahaifiyarta , cikin sa'a ta ɗaga tare da cewa"Maimuna lafiyarki kuwa ?"naji muryarki wata iri kamar mara lafiya ,cikin ƙarfin hali Maimunatu tace "umma banida lafiya kamar zan mutu ga Haisam ɗin yaƙi kulani , to meye yake damunki cewar umma?"wlh amai ne da zazzaɓi gakuma tashin zuciya ,Alhmdulilah ƴar albarka kinyi ƙoƙari kin haifu Allah ya inganta shiɗin waye da zaiƙi kulaki lallai ma , bari yanzu zan fita gidan barka daganan zan wuce gurin wani malami da aka yimin kwatancensa jiya kwantar da hankalinki zakisha gata shiɗin banza ma , kashe wayar umma tayi zuciyarta fal farinciki yo aisu kakarsu ta yanke saƙa."

Anty Aisha ce ta zauka a gidan misalin ƙarfe huɗu na yamma kai tsaye ɗakin yayan nata ta wuce, yana ganinta ya washe haƙora tare da cewa dama so nakeyi in kiraki a waya yanzu to sai gaki kin iso , sassuta murya Anty tayi kamar munafuka tace "ai gani dama zmfanin ɗan uwa kenan yanzu mai yafaru Alhaji ?"dady ne yace "akan maganar auran Afnan ne, riƙe baki anty tayi tace "yanzu gidan matsiyacin zaka maidata?"a haba ni na isa ai wani sabo Allah ya kawo mata shi wancan ai harya bata takardar ta tun yaushe hidindimun bikinne dai ankawo sadaki ankuma sa rana wata biyu me dame kike ganin ya kamata a siyo banason wancan kayan ɗakin nata so nakeyi a canza mata masu tsadar gaske , cikin fara'a anty tace "dama abinda zance kenan to suɗin wa za'a bawa naga basuyi komai ba , dady ne yace "wa nakeda shi bayan ke kece zaki kwashe ,ai da sauri anty ta sunkuyar da kai tana zubowa Alhaji godiya."

Alhaji ne yace "ai ba komai yanzu nawa ne kike ganin zai isa kokuma tare zamuje kasuwar , ai kam dayafi Alhaji ita kuma uwar tata sai ka bata kuɗin siyan kayayyakin abinci kuttt hmmm...

Kumafa kin kawo shawara barinje banki in dawo zuwa gobe sai mu tafi , yana ficewa anty ta wuce saɗaf saɗaf ta fice dan batason su haɗa ido da kowa, tana fita bakin get tayi hamdala da tari abin hawa ta fice , kai tsaye dady ɗakin momy ya wuce , samunta yayi ita da Afnan suna duba wasu turaruka da aka kawo musu daga saudiya, zama dady yayi yace "biki nata ƙaratowa harkun fara shirye shirye ne ?momy ce ta kashewa dady ido ɗaya tace "turarukan Afnan ne ƙawata da zata dawo daga saudiya nabata sautu to shine ta kawomin , kuɗinsu dubu ɗari uku , ok babh matsala amma sai naje bank dan yanzu babu kuɗi a hanuna masu yawwa....✍️.

Follow me and vote on wattpad

💦🌹🌹🌹🌹🌹💦
💍 💍 💍

*LAMARIN K'ADDARAR AURE NA!!!*

💍 💍 💍
💦🌹🌹🌹🌹🌹💦

_Story and writing by_

_ZAINAB HABIB_
_{Mom islam}_

My wattpad momislam2020

My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Zainabhabibu713 gmail.com

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM*

EPISODE 21 & 22

Tun safe Abdallah ya sanarwa Afnan yana hanya abinci iri iri momy ta sata yi masa farinciki kuwa kowa na gidan ya gane tana cikin nishaɗi.

Ƙarfe biyu na rana sai ga kiransa , ya sauka a airport tsabar farinciki Afnan tace "ko inzo ɗaukarka ne?" no my Afy cikin kasalakiyar murya yace ".

Oky to me kakeso inyima yaufa da kaina nashiga kitchen "wow"my Afy sabon sunan da ya laƙaba mata kenan inanan zuwa insha Allah nanda 5:pm ɓata rai tayi kamar yana ganinta tace " yayi yawa namatsu in ganka ,ƴan kwana kinnan da kayi ji nakeyi kamar kayi shekara."

Oh sorry my Afy zanzo amma surprise zanyi miki ,barin shiga mota oky Afnan tace " sanin ba ita kaɗaice dashi ba ,dole sai yaje gurin matar sa ya huta ,wasu zafafan hawaye ne suka zubo mata a fili tace "LAMARIN ƘADDARAR AURENA... Allah sarki rayuwa ,

Kai tsaye wanka takuma shiga ta daɗe tana ƙalƙale jikinta daga bisani ta fito ɗaure da tawul a ƙirjinta dakuma kanta , wasu humra masu masifafen ƙamshi ta shafa ,kana ta kawo mai shima mai ƙamshi ta mulke ko ina na jikinta.

Momy ce ta shigo ɗauke da murmishi a fuskarta tazo gaban Afnan dake kan kujerar dake gaban mirror daughter ki tsara kwaliyar da kyau fa oky mom zanyi nama gama ,

simple makeup tayi wanda ya kuma ƙawata kyakyawar fuskarta , kana ta ɗauko atamfa ɗinkin riga da skirt wanda ya matse ta sosai hakama rigar ta fito da kowace sura ta jikinta .

Ƙarfe biyar dai dai sai ga kiran Abdallah ya shigo , a yangace ta ɗaga tare da rage sautin muryarta , ganinan a parking spice ,oh baby yau kazamo baƙo kenan ?kashe murya yayi kamar mai shirin yin barci yace ".

Nafison ganin kwaliyar da aka yimin kafin in shigo in bada tukwaici , murmishi Afnan tayi ta janyo ƙaramin mayafinta tayo waje , taku takeyi kamar bazata taka ba ga wani fitina nnen ƙamshi dake tashi ,
Tun daga nesa ya hangota wani kasalalen murmishi yayi kana ya shafa sajen fuskarshi , gyara tsayuwarsa yakuma yi yana juyu da keys ɗin nake hanunsa.
tun daga nesa take sakar masa tsadajen murmishi , shima maida mata yakeyi cikin ƙwarewa ,da sako irin nasa, gimbiya Afy sarautar mata takawarki lafiya ,
Uhm to barka yarima zomushiga man ka huta , biyota yayi wanan karon ma itace a gaba shiko yana baya sai rawa yakeyi yana kallon kowane irin taku nata , da isarsu palo ya zube kan luntsumemiyar kujerar da ta ƙarawa ɗakin kyau drinks iri iri Afnan ta zuba masa da tsararen abinci mai rai da lafiya tuwon shinkafa yaji kifi da nama gakuma farfesu na kaza a gefe , kalar abincin da Abdallah yake so ne shiyasa ya zage yaci sosai .
Kallon gefensa da Afnan ke zaune yayi lumshe ido ya sake yi a karo na biyu tare da kamo hanunta yasanya cikin nasa , wani irin tafiyar tsutsa yake yimata da yai sanadiyar saukar mata da kasala , lumshe ido tayi kuma ta kasa hanashi yin hakan.
Afy ya faɗa cikin sasanyar murya,a kasalance ta amsa tare da kai kalonta gareshi .
Nayi missing ɗin kyakyawar fuskarki da komai ma , tunani Afnan ta fara gaskiya da Abdallah ba haka yake ba dan meyasa zai dinga yimata haka alhali iya sadaki kawai ya kawo ba'a ɗaura aure ba ?" tayi nisa cikin tunani ta tsinkayo muryarsa yana cewa "Afy tashi muje ki rakani gurin mota ,to kawai tace "tana miƙewa ta yafa gyaleta , shigo Abdallah bai matsa ba yananan a tsayen , to muje ,Afnan tace tana mai kallonsa , ƙin kulata yayi ya janye gyalen dake jikinta tare da ƙare mata kallo cikin zuciyarsa yana cewa"wanan yarinyar kamar aljana , ga tsayi ga ƙiba ga bobs ga hips komai normal ina na aureta na huta wlh,
Hura masa iska tayi a fuskarsa tare da cewa "baby kazo muje yamma tayi , bangaji da ganin matata ba ,cewar Abdalla h rasa ta cewa Afnan tayi ta zuba masa fararen idanuwanta , to zomuyi sallama ,cewar Abdallah hannayensa yasa duka biyu tare da .....

ciki ya baiyana muraran Maimunatu laulayi sai abinda yayi gaba , mama ta ziyarci wani malami akan ya dawo da ƙwaƙwalwar Haisam kamar ta yara sai abinda ƴar tata tace shi zaiyi , malm ne yace "nayi iya ƙoƙari na wanan yaro mutanen dake kansa ba ƙaramin bashi kariya sukeyi ba Allah na kareshi suma sunayi , haka mama ta kaso kuɗi ta dawo gida da ɓacin rai.

👏zaku dinga ganin page ɗin guntu wlh har yanzu ban dawo ba kuyi haƙuri insha Allah ina dawowa komai zai zama dai dai .

FOLLOW ME ON WATTPAD

💦🌹🌹🌹🌹🌹💦
💍 💍 💍

*LAMARIN K'ADDARAR AURE NA!!!*

💍 💍 💍
💦🌹🌹🌹🌹🌹💦

_Story and writing by_

_ZAINAB HABIB_
_{Mom islam}_

My wattpad momislam2020

My telegram link
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

Zainabhabibu713 gmail.com

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://youtube.com/channel/UC2en2LRwD-FljFg2U2OYhDQ

*Barka da zuwa tashar S ZARIA HAUSA TV ku danna mana Subscribe tare da kararrawar sanarwa domin samun sabbin shirye-shiryen mu mu gode.*

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM*

EPISODE 23 & 24
Tare da rungumo ta sun dad'e a haka , Afnan ta tattaro k'arfinta ta turashi gefe tare da galla masa harara , kai Abdallah wanan wace irin rayuwa ce? " kasan fa shed'an neman abokai yakeyi .

Wata shu'umar dariya Abdallah yayi kana yace "nikam bazai galaba a kaina ba saboda komai kikaga inayi Afy kece sanadi , kina tunanin irin wanan shigar da kwaliyar bazai sa kowane d'a namiji jin sha'awarki ba ?" kisani niba dutse bane dazan dinga zuwa ina ganinki alhali inada tabbacin nine mijinki ,oya zokiji , wasu zafafan hawaye ne sukayi nasarar zubo mata tace "babu komai banyi dan kayi sha'awata kamar hakan ba nayi ne dan na burgeka , k'ara matsowa Abdallah yayi tare da had'e hannayensa biyu yace " afuwan my Afy am sorry nasan nayi laifi kuma kar hakan dana fad'a yasaki dena yimin kwaliya ,uhm kawai tace "ta mik'e ta fice Abdallah ya rasa me yake yimasa dad'i gaskiya daya sani bai fad'awa Afnan wanan kalmar ba kash

Please Login or Register in order to submit comment