Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duba babu ta mik'e tana tunanin samawa kanta mafita, wacce inhar ta fice bazata dawo ba,
Tana tsaka da tunani Arif ya shigo, a buge yana wata iriyar magana, Beauty tace "hana brother kasan fa Allah ya hana ko?"
"Ke dallah can ni bani hakkin in ware"
Da sauri ta d'ago takai dubanta gareshi kafin tace "ban gane hakkinka ba, sai kace wata matarka?"
Ya hawo har kan gadon da take, kafin yace "akwai sharad'i uku, a firgice take kallonsa har yake furta magana da jajayen lips d'insa, "yau shine end Inzo zanyi abinda nakeso dady baya gari, ya fincikota tare da matseta a jikinsa, ta kurma ihu tana cewa "dan Allah brother kayi hak'uri please, idan da akwai wani lefin da na ta6a yi maka ka yafemin dan Allah, a hankali ta fara karanto, bismillahir rahmanir rahim a'uzubillahi minashaidanir rajim ya ubangiji ka tsareni kayimin katanga daga sharrin wannan yayan nawa, ya ubangiji ya duba lamurana ya ubangiji ka kawomin d'auki da gaggawa"
Tana gama adu'ar ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma zuciya.
Cikin ikon Allah da hikimarsa, Arif ya kwanta yana juyi, abinka da d'an uwa, beauty tace "mene?"
"Cikina.."
Ya ambata cikin mawuyacin halin, yaja k'afafuwansa ya koma d'akinsa, a fili ya furta "abin sai kace sihiri, wai har cikin ya dena ciwo, kodai in koma ne?"
Yana maganar ne yana tafiya a hankali, ya juyo ya fad'a kan katifa yace "plan zan shirya da alamu dole ta kawo kanta"
Wunin ranar ya rasa ta inda zai 6ullowa lamarin nata, daga k'arshe ya yanke shawarar sai tana girki bayan ta gama yasa mata magani.
Yana tsaka da tunani Maleek ya kira shi, ya daga da sauri, cikin yanayi damuwa yace "mu son su Manaf sun dawo wai duk dad'ewar da sukayi basu kai ga shiga k'ofar ba"
Arif ya tashi tsaye a tazame kafin yace "mekake nufi dad shikenan plan d'inmu ya gama rushewa?"
Maleek yace "ni yanzu bansan ma me zance ba, ya katse kiran"
Arif ya naushi bango da hannunsa kafin yace "burina bazai cika ba kenan?..
Germany yauma kamar kullum sun fito office 9:am dad ne ya fara shiga shago, Falak ta tsaya a waje tana waya da Ummu, daga can 6angaren Ummu tace "Falak kinji dad d'inki na maaganar zuwa Nigeria?" Falak ta k"irk'iro k'arya tace "Eh Ummu ko jiya ma yayi"
Ummu tayi hamdala kafin tace "to shikenan ki kula min da kanki"
Falak tace "to Ummu"
Da sauri ta shiga ciki, ta samu dad yana waya da wannan mutumin meyi musu ciniki, bayan ya ajiye waya Falak ta dafa kafad'arsa kafin tace "my dad Ummu tanason ganinka"
Dad yace "dole my daughter inje Nigeria, akwai wani meeting da za'a gudanar dangane da DSS"
Falak tace "alhmdulilh"
Dad yace "harna gama shirya komai jibi zan wuce insha Allah"
Nigeria
Saudart House••
Sunday
Tana zaune akan cinyar Hamma Aliyu, cikin marairaice murya tace "Hamma mik'omin robar miyau"
Ya tuntsire da dariya kafin yace "oh my sweetheart cikin fa ance 1month ne amma har yanzu bai tsaya ba, yana cikin magana ta kwaro amai wanda ta kasa tare zuwansa, ko mik'ewa tayi zataje toilet dole tayi Aman kafin taje"
Hamma Aliyu ya zaro ido, kana yace "ya ilahi muje hospital kawai, zaki jigata wlhi"
Yana d'auraye mata baki ya gyara gurin, kana ya d'auko mata hijab ya rik'e mata hannu sukazo parking space ya d'auki mota suka tafi.
Da isarsu hospital din basu wani samu layi ba, ana dubata aka bata magunguna suka dawo gida, Hamma Aliyu dai aiki ya tsaya saboda rainon matarsa, daga an kirashi zece matarsa babu lafiya, har sai da Ummu taji labari ta dinga fad'a tana cewa "ita Saudart d'in ba mace bace da zata dinga sake jikinta?"
Sannan ya fara fita, hakanma baya dad'ewa.
Bayan kwana biyar,
Tafiyar dad ta kama yau, tsaye take a airport itada dad hannunta rik'e da akwati k'arami mai kyau, idanunta na sanye da glass bak'i wanda ya mamaye, ilahirin fuskarta, dad yace "my daughter dan Allah a kula a dinga daraja mutane kinga harkarmu dole sai da mutane"
Falak tace "insha Allah dad"
Daganan aka fara sanarwa dad ya kuma yi mata nasiha data nutsu tasan abinda takeyi, sukayi sallama.

Ko d'arr Falak bataji ba na tafiyar dad, tad'au alwashin gyara azzalumai dakuma kawo musu sauye-sauye da tsarurruka, tun daga ranar ta fara bincike akan inda company d'insu zai kuma shigowa gari.

Egypt
Ummu Shukura da momy sun gama Zagaye dangi, sun sa ranar dawowarsu nan da sati d'aya, tunda ta tafi sau biyu Maleek ya kirawota ita kuma ta kirashi babu adadi, a halin yanzu ma kota kira wayarsa sai ace mata a kashe take.
Sati biyu da auren su Abdul-Naseer yaje gidansu ya tahoda Granny, d'aki na musamman ya ware mata wanda shima yake d'auke da gado da katifa da sauran kayan more rayuwa, washe gari, ta rigasu tashi da asbha ta fito taje jikin k'ofarsu dan taji kosun tashi, ta kasa kunne a jikin k'ofar, cikin rashin tsammani taji Fadwa na cewa "please my hero bacci nakeji"
Granny ta waro ida cikin d'aga murya tace "banda iskanci ba, tunda tace bataso ka k'yaleta mata ana dole ne?"
Abdul-Naseer ya rik'e baki bai ce komai ba, Fadwa tasa dariya marar sauti.
"In kunga dama ku tashi k'ila sabon dare za'ayi muku"
Granny ta fad'a tana masifa.
Babu wanda ya kulata, har Fadwa ta tashi Abdul-Naseer ya rik'e mata hannu kafin yace "haba my Fadwa jiya banyi ba, yauma rowa zakiyimin?"
Ta marairaice fuska kafin tace "Hero wlhi da zafi kakeyimin ni kuma banajin dad'in hakan"
"Abdul-Naseer ya had'e hannayensu guri d'aya kafin yace "I promise basan sake yi miki da zafi ba please ki bani na wannan lokacin nasan zefi ko wanne sweet"
Ta rufe ido ta rungumeshi tana dariya.
Duk abinda sukeyi a kunnen granny sai dad'a mak'alewa takeyi tana jinjina kai, dataji anyi shiru ta koma d'akinta., ita bataje tayi alwalah tayi nafila ba, ita bata koma baccin ba, lokacin data tashi k'arfe hud'u na asbha dai-dai.
Abdul-Naseer yace "kinga bamu da enough time please"
Ya shafo gashin kanta yana sauke ajiyar zuciya kafin yace "please zanyi miki tambaya mai Fadwa rayuwar aure bata buk'atar kunya ko duhun kai, inason mu gina rayuwarmu cikin so da k'aunar junamu, shin wane abune idan nayi miki kike jin dad'insa?" Fadwa ta rufe fuska kafin ta kamo hannunsa ta d'ora akan Brest d'inta tace "idan ka murzamin nan inajin dad'i sosai"
"Da ina Kuma?"
Abdul-Naseer ya fad'a idanunsa a lumshe,
"Sai Kuma idan ka zura harshensa cikin bakina kana wasa dashi"
"Uhm sai me"
Ta nuno masa cibiyarta,
Har yanzu beji ta ambaci gurin daya fiye masa komai dad'i ba, shikuma yace sukenan?"
Ya d'ora hannunta akan joi d'insa daya wani mik'e kafin yace "nanfa?"
Ta waro ido ta kawar da kai tace "wlhi akwai zafi"
"Uhm zaki saba da kanki zaki nemeshi"
Fadwa tasa dariya tace "Aiko banga wannan ranar ba"
Tashi d'aya taji kunyar tasa da takeji ta ragu, tayi su6utar bakin cewa "kai kuma da Ina da inane kafi so"
Kamar an tsikareshi ya d'ora mata hannunsa akan joi d'insa ta waro ido tana dariya, tace "nifa tsiro take bani please ka fad'amin gaskiya"
Abdul-Naseer yace "wlhi ina mugun jin dad'i inhar kika ta6amin gurin kina shafata a hankali"
"Musamman idan ta kawo miki ziyara cikin abinsona da k'auna ai komai yafi tafiya dai-dai"
Fadwa ta rufe ido tana dariya, be samu yayinba sbda kiran sallahr asbha da akeyi ankusa shiga, gashi wanka ya kamashi, dole ya wuce toilet yayi wankan kafin ya dawo ya zura jallabiya ya wuce masallaci.
Itama ta shiga toilet tayi wanka ta fito d'aure da towel, cikin sauri ta sha fai taje drowa ta d'auki doguwar riga milk color mara nauyi ta d'auki hijab, tazo ta kabbara sallah, tana idarwa ta fara kwararo musu adu'ar neman tsari da zaman lafiya da soyayyar mijinta.
Bayan ta idar ta mik'e zata kwanta sai gashinan ya dawo da sauri kamar wanka aka koro, Fadwa tace "lafiya kuwa?"
Abdul-Naseer yace "inafa lafiya mutumiyarki na neman hanani sak'at?"
Fadwa ta zaro ido kafin tace "amman dai bata hana ibada ba ko?"
"Eh man ta isa?"
Yaje da sauri ya rungumeta ta baya yana goga mata j yace "idan na kalleki tsantsar farinciki ke riskata, Fadwa kiyi mana fatan zamanmu ya d'ore cikin so da k'aunar juna.
A 30 zan tsaya da part 1 zamu shiga book two kenan,
Switzerland
Tunda Manaf ya kira Maleek ya sanardashi abinda ya faru dasu, yabar Switzerland, ya rage sai magajinsa wato Arif, adu'ar Beauty tayi tasiri akansa dan Allah bai bashi damar cutar da ita ba,
Ana saura kwana biyar momy ta dawo, Arif ya shiga kitchen dan ya duba ko beauty tayi girki, cikin sa'a ya samu ta kammala ta ajiye a kan table d'in dake ajiye a kitchen ga juice data had'a na Apple a d'an k'aramin jug, ya sanya hannu cikin aljihunsa ya ciro maganin ya barbad'a mata, da alamu wannan karon maganin na hausa ne bana bature ba, ya mayar aljuhu ya fita a gurin.
Cikin ikon Allah sai suka samu sa6anin had'uwa harya gama abinda zeyi bata fito ba,
Sai can anjima ta fito tana daddana waya tana wak'a tazo ta d'auki juice d'in da abincin data dafa ta kawo bedroom d'inta ta zauna ta faraci tana danne-dane a wayarta, tanacin abincin tana shan juice taji kamar an tsikareta, da sauri ta gyara zama, takumajin kamar an kuma tsikararta, ta mik'e tsaye tana rik'e da hq d'inta, duk abinda takeyi Arif yana kallonta, da sauri, ya shigo kafin yace "k'anwata menene beauty ta tsinci kanta da rashin jin kunyarsa ta nuna masa k'asanta, da sauri yakai hannunsa gurin kafin yace mekikeso ayi masa?"
Beauty tace "yana yimin k'aik'ayine"
"A sosa miki?"
Arif ya fad'a yana d'aga mata gira,
Batare da tsoro ko fargaba ba, Beauty tace "eh"
Cikin sauri, jikin Arif har yana karkarwa ya kamo hannunta ya kwaso takalmansa ya tura k'ark'ashin gado, kafin yakai mata wata wawuyar runguma, jikinsa na 6ari ya fara ladar lips d'inta tare da sanya goshinsa a nata, duk da hakan beauty bata yarda da hakan ba, cikin matsuwa tace "nidai-nidai"
Yasan da hakan, yafison yabi abin cikin inda ya tsarawa kansa, sai wani shafata yakeyi yana kissing, jikinsa na karkarwa haka itama d'in, takai hannunsa hq d'inta da sauri, saboda tsabar iskanci sai ya nuna tama fishi buk'atar abin ya dinga ja mata aji....
Allah ka tsaremu daga sharin-mai nufinmu da sharri, ubangiji ka tsare mana y'ay'a yenmu Amana ne a garemu amen.
*FALAK🍒*



Page 27-28


Sosai take binshi yanayi mata wulak'anci, yana wani tureta,

Nigeria
Hamma Aliyu shida Hibba da Munira, daga can matattakalar jirgin dady ke sakar musu murmishi sakamakon hangosu da yayi,
A hankali suka k'arasa inda yake dukkansu suka rungumeshi suna well come to Nigeria dad, cikin fara'a yace well come my family, suka d'unguma zuwa gidan Ummu, sanye take da dakakken leshi mai ruwan purple da fari, yasha d'inki wanda ya shiga da adon kayan, sosai Ummu tayi kyau gunin sha'awa.
Sallamar da taji ne ya sata waro ido taga dad,
Farincikin da Ummu ta shiga abin baya misltuwa, saboda rabonta da taga dad ta dad'e,
Special walimah aka shirya ta cin abinci da d'aukar hotunan murnar dawowar dad, Saudart bata samu zuwa ba, sakamakon laulayin da har yanzu bawai tayi normal bane.
Zuwa yamma Hamma Aliyu ya koma gida dad yayi alwalah ya tafi masallaci, sai da akayi sallahar isha'i sannan ya shigo, lokacin Hibba da Munira sunci abinci har sun kwanta sakamakon sanyi da akeyi mai shiga jiki,
Sai da dad ya shiga bedroom ya rage kayan jikinsa, kafin ya shiga wanka yana fitowa bayan ya goge jikinsa da towel ya shafa lotion masu k'amshi da taushi ya sanya sleeping dress, yana tsaye yana 6alle botir d'in rigarsa sai ga Ummu ta shigo,tana sanye da sleeping dress d'in itama mai dogon hannu mai shara-shara ana iya hango komai, abinka da an dad'e ba'a had'u ba, dad na ganinta ya rungumeta kafin ya fara shafa fuskarta kafin yace "kullum sake yin kyau kikeyi matata, Ummu dai a matse take, sosai ta nunawa dad zazzafar soyayya, a ranar sun raya daren cikin so da k'aunar junansu.
Switzerland
Da k'afarta ta tako har inda yake, ta had'e bakinsu guri d'aya tanayi masa tsotsa kamar wata mai jutayyar brain, Arif yasa dariya yace "in cire miki wandon ne?"
Da sauri beauty tace "eh ciremin"
Da sauri ya cire mata, surar jikinsa ya baiyyana jikinsa har wani 6ari yakeyi, yace "shafamin nan zakiyi"
Bazata iya shafa masan ba, sakamakon sha'awar kasancewa dashi da takeyi, ta cire kayanta duka kai kace ba beauty mai kunya da k'yamar aikata akin sa6o, idanunta sun k'ank'ance sun koma kamar name jin bacci, bai jira wata-wata ba, yayi mata rumfa da k'irjinsa ya fara lalubar hanyar kwasar gara, lokacin da joi d'insa takai ziyara hq d'inta taji zafi kasancewar duk yawancin abinda takeyi ba a haiyyacinta takeyi ba, ya dinga sama yana kasa tana dad'a shige masa, a
lokacin daya gaji lokacin abin nata yake k'aruwa, ya mirgina gefe, Beauty ta maraice fuska kafin tace "dan Allah kazo ka sake yi Please"
"Ina..! na gaji haba"Arif ya fad'a yana mayarda numfashi, da sauri ya tattara kayansa yabar gurin ransa cike da farinciki.
Hankalin beauty na dawowa jikinta ta fashe da matsanancin kuka tare da mik'ewa dak'yar sakamakon k'afafunta da take jinsu kamar an d'aure mata su..
Kunsan me? hmmm biki bidiri kenan..bazakuji a bakina ba...

08141799224
*FALAK🍒*


Mom Islam


E.O.W

Free

Page 29-30
_Ada nace zancigaba a paid yanzu nabarshi a free comments da tayani sharing shine zai nunamin muna tare_

Mutane da dama suna cewa wai meyasa Arif yayi galaba akan beauty?

Hankali a tashe tayi toilet tana kuka, bayan ta tsarkake jikinta da ruwan d'umi ta fito har yanzun tana d'ingisawa ba kamar d'azu ba, ta zauna bakin gado, abubuwan da sukayi ya dinga dawo mata kamar a faifen sidi.
Haka ta wuni jiki babu dad'i.
Germany
Falak ta kawo wa d'akin sirrin dad tsaro Wanda duk inda kakai da iya lissafi bazaka iya gano komai akai ba, yau kwanan dad biyu a Nigeria, a Rana ta uku ne ta samu nutsuwa harma ta samu tayi waya dasu, sukayi video call, Hibba ta dinga yi mata tsiya Falak na dariya,
Yau ta kasance Juma'a gobe bazataje office ba, ta fita da wuri dan tana son ta dawo da wurin taje siyayyar abubuwan da suka k'are mata, bayan driver yayi parking d'inta ta fito cikin sauri ta k'arasa masu tsaron gurin sunata gaisheta, a nitse take amsawa har ta shige ciki, sai data zauna ta tuna ko breakfast batayi ba, ta dafe goshinta tare da janyo system d'inta da ta shigo da ita mak'ale a kafad'arta, ta fara bincike game da wani abu daya shige mata duhu jiya, ikon Allah Abu kamar almara, hotonsu Manaf tagani harda boka da d'aya abokin tafiyar nasu, cikin mamaki tace "sukuma waye ya shigo dasu?, ta Kara da cewa "inaga kamar nasan wannan" ta nuna Manaf" amma koba komai zan bibiyesu kosu d'in meye manufarsu da zasu shigewa dad har ya amince ya d'aukesu aiki?"
Ta mik'e da sauri ta nufi na'u rar ma'aikatar, dawo da abubuwan da akayi kusan sati guda ta dingayi baya, har ta hango shigar mutane ta duhun wani guri, cikin nazari da dogon tunani ta fara tunanin lokacin da suka fito, ita duk ba wannan bama, burinta shine tasan suwaye suka turo su? tayi iya bincikenta har yanzu bata gano hakan ba, yau k'arfe 5:pm tabar gurin aiki, a gajiye ta fito hannunta rik'e da system, tana sauri taje parking space tad'au mota ta buge wani mutumi bature wanda batasan ko shid'in waye ba, da sauri tace "sannu" dan bata da burin wulakanta d'an adam, sunkuyawa yayi zai d'auki paper d'in da suka zube, tayi saurin durk'usawa ta kwaso masa, idanunta suka sark'e a nashi, wani irin kallo sukewa junansu daga k'arshe Falak tabar gurin da gudu, saurayin data cikaro dashi, yakai 35yrs fari ne tasss daka gansa kasan ba d'an Nigeria bane, gashin kansa baƙi ne wulik yayinda ƙwayar idonsa ta kasance baƙa amma ba sosai ba, hancinsa dogo bakinsa madai-daici, cigaba yayi da kallonta tana tafiya cikin sauri, ya kalli papers d'in data miƙa masa ya rungume tare da sakin murmishi, ya fice.
Kai tsaye ta wuce mota tana tuna Meta mance can wanda bata ɗauka ba?,
Ta shiga mota ta wuce gida, kasancewar sai tayi sallolinta sanan take fitowa ya rage yanzu sallahr magrib kawai take jira, da sallama ta shiga parlon daya kasance babu kowa sai ita kad'ai,masu aiki ma da part d'insu sai time d'in aikin yayi suke shigowa, ta zauna tare da ɗora ƙafarta kan table, a hankali ta fara tuno wannan saurayin da ta buge, a hanya, ta dafe kanta cikin k'an-k'anin lokaci ta tuno abubuwan da suke faruwa da ita na rayuwa, a fili tace "har yanzu inada tambayoyi akan rayuwata duk da cewar ni ma'aikaciyar Dss ce meyasa ake yawan kidnapping d'ina shin me na tarewa mutane?"
A hankali ta runtse idanunta tare da tuno kalmar da dad ya gaya mata,
Wato "karki dinga damuwa da kidnapping d'inki da akeyi zan dinga amfani dake gurin farauto masu aikata lefuka musamman masu kidnapping mutane"
Ta mik'e tsaye tare da fara Zagaye d'akin tana had'e hannayenta.
Nigeria
Yau kwanan dad biyu, kwanansa d'aya a garin yaje ofishinsu suka gabatar da meeting d'in da yazo yi, sosai suka tattauna game da abubuwan da zasu kawo musu sauye-sauye a aikin nasu,
Gidan Saudart•
Cikinta ya shiga wata na takwas, hamma Aliyu ya kammala siyayyar twins d'insu da aka sanar musu a asibiti, suna zaune a parlo shida Saudart hannunsa rik'e da remote ita kuma tana can gefe a zaune kan kafet ta jingina da kujera ya d'auketa photo, ta harareshi cikin sigar wasa tace "haba dan Allah meyasa zaka dinga d'aukata hoto bayan kasan nayi wani iri?"
Yayi dariya ya taso daga inda yake ya zauna kusa da ita a k'asan kafin yace "ni kyau kike yimin inason in dinga ganinki kina tafiya har wani dad'i nakeji"
Saudart ta wurgesa da small pillow tana turo baki,
Daga bakin k'ofar aka fara nocking, Hamma Aliyu ya mik'e yana yi mata gwalo, yana bud'e k'ofar ya washe baki sakamakon ganin dad da yayi tsaye a bakin k'ofa hannunsa rik'e da wata babbar leda,
Hamma Aliyu ya durk'usa har k'asa ya kar6i ledar yana yiwa dad sannu da zuwa, Saudart na ganin dad ta fashe da kuka zata taho da gudu ya dakatar da ita,
Bayan dad ya zauna sun gaisa Saudart tace "dad dan Allah ka kaini gurin Ummu"
Dad yayi murmishi kafin yace "Saudart kenan akwai gatan daya wuce d'akin mijinki?"
Daga 6angaren Hamma Aliyu kuwa sai gwalo yakeyi mata tana sake turo baki, dad yace "wannan tsaraba ce na kawo muku, Aliyu ka biyoni gida zuwa anjima kamar da yamma"
Hamma Aliyu yace "to" cikin ladabi.
Dad yayi musu sallama ya wuce.
Egypt
Yau su momy suketa shirye-shiryen komawa Switzerland kasancewar sammako zasuyi sukahau jirgin safiya.
A fannin Fadwa da Abdul-Naseer soyayyarsu suke Sha abin gunin ban sha'awa yayinda granny tasa musu ido duk wani motsi nasu tana kallo akan idonta sukeyi, yau kwanansu biyar da aure, rabon Abdul-Naseer da fita wani guri mai nisa tun bayan auransu,
Yau an tashi da zafi sosai, dan neman magana Abdul-Naseer da Fadwa suka dawo parlo cikin dare, kasancewar kujerar mai zaman mutum Uku tanada fad'i sosai, suka kwanta akan kujerar rungume da juna, hannun Abdul-Naseer a cikin rigar Fadwa haka sukayi bacci, granny ta fito tana haske-haske da fitila ta haskosu ta rafka salati tare da ajiye fitilar a gefe tana tafa hannu, duk basu jita ba bacci ya kwashesu, tace "yo ni zainabu naga fitsara k'iri-k'iri kodai basu cikin hankalinsu ne? tsabar ruwan iskanci hannu a rigar mace kamar tsohon bunsuru?"
Abdul-Naseer ya d'an motsa sbda jiyo magana da yayi, a hankali ya d'ago ya kalleta, kafin yace "kekuma me ya kawoki nan?"
Granny ta ta6e baki kafin tace "ni ban tambayi meya kawoku nan ba ga d'akinku can sai ni zaka tambaya"
Cikin bacci Fadwa ta janyo hannun Abdul-Naseer ta rik'e ya kwanto a hankali, granny ta rushe da ihu tana cewa "wayoo nashiga uku zasu koreni dan wannan kora da hali ne"
Fadwa ta mik'e da gudu ta rungume Abdul-Naseer cikin firgici, granny tace "wato ke ko sadakar kunya baki da ita, lokacin da akayi rabon kunya kinyi bacci niyau naga ta kaina"
Ta shige d'akinta tana sababi,
Abdul-Naseer yace "nifa jinayi A.c d'in d'akin baya bada iska sosai zomu koma"
Daga can granny data jiyosu tace "munafukai, shiyasa ka mak'ale mata kak'i fita aiki sai kace kana wani abun mtswww"
Switzerland
Momy sun sauka lafiya, taje ta samu beauty tana zaune ta rame sosai, cikin rashin hankali ko hutawa momy batayi ba ta fara tambayarta shin lafiya kuwa meya faru, kodai baban nata yayi mata wani abu ne?,
Beauty ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma zuciya kafin tace "momy ke kika haifeni? baba shine mahaifina?"
Momy tayi shiru, kamar wacce ruwa ya cinye jikinta yayi mugun sanyi kafin tace "my beauty meyasa zaki yimin wannan tambayar?"
Beauty ta Kuma fashewa da kuka tace "momy akwai wani abu da nake tantama shin kud'in iyayena ne?"
Momy taja Jakarta gefe kafin tace "ba nice mahaifiyarki ba, haka Maleek ba shine mahaifinki ba"
Beauty ta zaro ido cikin tashin hankali tace "suwaye iyayena shin Arif d'anki ne?"
"Eh Arif yaronmu ne"
Momy ta fad'a cikin gasgatawa,
Beauty tace "momy ki bani labarin asalina ko hankalina zai kwanta momy ki sanar dani' dangina domin in samu nutsuwa in sassauta hukuncin dana yankewa kaina domin in samawa zuciyata salama"
Momy ta fashe da kuka harda share hawaye tace "beauty zan baki labarin komai dangane dake da rayuwarki ke harma da ahalinmu shin kin fara tantamar ke ba jininmu bace?"
Beauty ta fice da gudu ta fad'a kan gadonta tare da sakin kuka mai ban tausayi,
Arif, sosai yakejin nutsuwa a ransa yanajin tsantsar kasancewa da ita, sbda tsananin sha'awarta da yakeji, ya rungume hannayensa yana wani lumshe ido,
A fili ya furta "kai naso sake kasancewa da waccar yarinyar, gashi momy ta kirani Ina tunanin ma ta dawo"
Washe gari da asbha, bayan anyi sallah sam beauty ta kasa koda sake runtsawa saboda kuka da tunanin tanada gata ko bata dashi, meyasa Arif yayi mata fyad'e meyasa-meyasa"
Tana tsaka da kuka Maleek ya lek'o, da sauri ta share hawaye kafin tace "baba barka da safiya"
Maleek yace "yauwa y'ata ya kika kwana?"
Beauty tace lafiya, "baba kawu Manaf fa?"
Maleek ya zaro ido alamun rashin gaskiya kafin yace "Manaf ai yana can ma'aikatarmu yana kula da safarar kayayyaki"
Beauty tace "Allah ya taimaka"
Maleek ya amsa da amen fuska a yamutse"
Bayan tafiyarsa Arif ya shigo yana sanye da blue jeans da t-shirt fara daga bakin k'ofa yace "hii my beauty"
Beauty ta wurga masa harara kafin tace "karka sake shiga rayuwata zanyi maka illa illar da baka ta6a tunanin samun irinta ba"
Arif yayi murmishi kafin yace "haba k'anwata nid'in yayanki ne danme zaki so illatani?"
Beauty ta juya masa baya, momy ta shigo, Arif yad'an risina kafin yace "momy sannu da dawowa"
Momyn ta harareshi kana tace "wato kafi k'arfin kace kazo kayimin sannu da zuwa sai yanzu dana shigo gurin k'anwarka?"
"Kiyi hakuri momy"
Arif ya fad'a yana had'e hannayensa.
Germany
Yau ma kamar kullum Falak ta kammala duk wani shiri nata, da wuri ta fita lokacin k'arfe 8:am, bata d'auki komai ba sai system d'inta da foodflaks d'an madai-daici, tana sanye da Pakistan na riga da wando, rigar bak'a ce, anyi mata ado da milk d'in zare yayinda wandon ya kasance milk color, haka ma d'ankwalin, yau dai abin mamaki hijab tasa iya guwaiwarta, ta fito ta shiga mota securities d'in gurin sunata d'aga mata hannu, driver ya shiga suka wuce, suna isowa ma'aikatar driver yayi parking, mutane da dama sai kallonta sukeyi, rabonta da sanya hijabi, a tak'aice ma babu wanda zaice ga ranar da tasa hijab sai yau, sosai hijabin mai ruwan k'wai yayi mata kyau, yasha guga sai shek'i yakeyi,
Ta k'arasa ciki hankalinta nakan takardun, daga can bakin k'ofar akayi nocking,
Cikin bada umarni tace "yes com in"
Saurayin jiya ya turo k'ofar ya tsaya tana jiran izinin zama, a hankali tace "ka zauna"
Ya zauna yana k'arewa halittar fuskarta kallo, kafin yace "ma'am barka da safiya"
"Falak tace barka meke tafe dakai"
"Nazo neman aiki ne"
"Falak ta kalleshi kallon tsanaki kafin tace "kodai kazo ka rama bigekan da nayi ne?..."

Afuwan fans nayi tafiya ne, kuma gurin Babu network shiyasa kuka jini shiru.

*Mom Islam*

*FALAK🍒*


Mom Islam

E.O.W


Page 31-32

Saurayin yayi murmishi kafin yace "meyasa kika fad'i haka?"
Falak tad'anyi juyi a kujerarta tace "sunanka sheikh Abdul-Latif, kana aiki a ma'aikatar kula da jiragen k'asa ko ba haka ba?"
Sheikh Abdul-Latif ya waro kyawawan idanuwansa kafin yace "a Ina kika sanni duk tsawon zamana a Germany ban ta6a ganin koda wacce tayi

Please Login or Register in order to submit comment