Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kama dake ba"
Falak tayi murmishi kafin tace "a gurguje meke tafe dakai?"
Sheikh Abdul-Latif yace "eh dagaske aiki nazoyi"
"Meyasa bazaka cigaba da kula da ma'aikatarku ba?"
Sheikh Abdul-Latif yad'an sosa kai kafin yace "nazo neman soyayyarki ne wannan shine gaskiyar magana"
Falak ta buga table cikin zafin rai kafin tace "waye ya gaya maka Falak zatayi soyayya?"
Sheikh Abdul-Latif ya mik'e cikin nutsuwa kana yace "nikuma nace zatayi soyayya"
Rai a 6ace Falak tace "k'aryane wlhi kayi k'arya, baga wanda suka d'auki soyayyar nan ba suna ganin abubuwa iri-iri iri, ko ance maka ni irinsu ce? to ban shirya yin aikin 6ata lokaci ba, kullum a cikin aiki nake dan haka bani da lokacin da zanyi asarar damata get out of my office!!"..
Ta fad'a tana mayarda numfashi, bece mata komai ba ya fice.
SWITZERLAND
Har d'aki Arif yabi momy abin mamaki yau shine harda risinawa gaisheta, a zuciyarta tace "sabon ladabi ya tashi" kallonsa tayi kallo na tsanaki kafin tace "Arif lafiyanka kuwa, naga alamun rashin nutsuwa a tare dakai?"
"Momy lafiya Lau ina farincikin dawowarki ne"
Momy tayi murmishi.
Beauty na zaune tana jiran tsammani, idanunta sun kumbura sosai tayi kuka harta gaji, a fusace ta mik'e ta nufi d'akin momy, tana zuwa ta samu Arif yana zaune, Sam ta kasa danne zuciyarta, cikin samin k'warin guwaiwa tace "momy dan girman Allah ki sanar dani iyayena ko bani dasu ne?"
Momy ta mik'e tsaye cike da fad'a tace "Islam ni zakiyiwa rashin kyautawa?"
Arif ya zaro ido, a ransa yace "tunda nake ban ta6a jin momy tace Islam ba sai yau, to meke faruwa?"
Yana shirin mik'ewa momy tace "Arif zauna akwai maganar da nakesonyi dakai"
Ta Kira wayar Maleek, yana d'agawa yace "ina hanyar shigowa ne lafiya?"
Momy tace "eh lafiya amma ina buk'atar ganinka"
Tana rufe baki Maleek ya shigo, ya samesu a zaune fuskar momy a 6ace, ya zauna yana kallon Arif.
"To lokaci yayi da beauty ta buk'aci sanin asalinta"..
Momy ta fad'a tana kallon Maleek.
Cikin rashin fahimta Maleek yace "kina nufin beauty da kanta take buk'atar sanin ko ita waye?"
Momy tace "eh"
Momy ta kalli beauty kafin tace "ni ba mahaifiyarki bace, mahaifiyarki Allah yayi mata rasuwa, sunan mahaifiyarki Habiba, lokacin kinada shekaru uku, shikuma Arif yanada shekaru tara a duniya, lokacin naje Egypt ziyara, anan na samu mahaifiyarki habiba wato k'anwata da muke uba d'aya tana kwance babu lafiya, lokacin mahaifiyar habiban ta dad'e da rasuwa, sukuma dangin maman naki ba masu sallah bane, shine na shawarci Maleek akan yayi hakuri in taho dake, cikin ikon Allah Abba ya bani ke, tunda mukazo dake muka saki makaranta har kikakai matakin digiri, alhmdulilh munji dad'i sosai, ni naso a d'aura miki aure da Arif tun bakisan ke wacece ba, ma'ana bakisan kanki ba..!!"
Beauty ta kalli momy a razane kafin tace "kenan inada aure?"
Momy tace "eh Arif ne mijinki, duk da faruwar hakan bamu ta6a sanar masa ba"
Arif ya gimtse fuska cikin masifa yace "haba momy ki rasa da wanda zaki hadani sai da wannan yarinyar wacce bata waye ba?"
Maleek ya dakatar dashi cikin bashi k'warin guwaiwa yace "ai kai namiji ne kanada damar auran mata sama da biyu dan haka wannan ba wani abun damuwa bane"
Arif yayi d'an k'aramin murmishi.
Batada tacewa yanzu ba, su momy sun yi mata halacci dukda kallon da takeyiwa Maleek a matsayin mai gur6atacciyar sana'a, dole ta kuma martabasu kodan tseratar da ita dasukayi akan wani addini daban.
Cikin k'warin guwaiwa Arif ya mik'e, da zummar ya samu gurin rage zafi, dama shiyaga hanya da farko yanzu basai an had'a da wata k'wayar magani ba,
Itama beauty ta fice zuciyarta nayi mata suya marar dad'i, a halin yanzu duk wata dama da takejin tanada ita da burin kasancewarta ma'aikaciyar tsaro bazai cika ba, ta isowa d'akinta tace "to yaushe burina zai cika bayan mijin da babansa masu aikata manyan lefuka ne, kar azo suyi lefi inyi gaba dasu gara in hak'ura"
Ta fad'a gado tare da sakin kuka.
Germany
Ranar ran Falak a 6ace ta koma gida, koyaya ta zauna batada magana sai ta, "mtsw ubanwa zai tsaya 6ata time d'insa a wata tsiya soyayya, duk da nasan bansan ko meye ita d'inba kuma bana fatan sanin komai a kanta"
Sai Kuma fuskar sheikh Abdul-Latif ya fara yawo a idonta, shigarsa kyan fatarsa ta larabawa da jan la66ansa dakuma kwantaccen bak'in sajensa kana da faffad'an k'irjinsa suka dinga dawo mata kamar faifan sidi, kamardai hoto, a hankali ta mik'e tare da kuma jan tsaki, tana tsaye hannunta rik'e da wani d'an k'aramin littafi, mai aikinsu ta shigo da sallama, Falak ta amsa cikin sakin fuska dan a haife ma zata iya haifarta, har tsohuwar ta durk'usa FALAK ta kamo hannunta ta mik'ar kafin tace "Baaba shin kafin ayi muku auran saurayi da budurwa kunyi soyayya?"
Baaba na neman gurin zama Falak ta zaunar da ita kan kujera tare da d'ora k'afa d'aya kan d'aya kafin tace "Baaba Ina jinki?"
Baaban tace "y'ar nan banta6a soyayya ba, bansan menene soyayya ba, saboda a lokacin da aka aurar dani ina da shekaru goma sha biyu, bansan waye mijina ba sai ranar da aka kaini gidan, sannu a hankali yake lallama ta har nazo na fara sakewa dashi, ban ta6a aihuwa ba, koda 6ari ban ta6ayiba sai wata yarinya da nake ruk'o itama ta mutu shekararmu hamsin da aure Allah yayiwa Imam Buhari rasuwa"
Falak ta zato ido kafin tace "kina nufin limamanin masallacin Gombe shine mahaifinki?"
Baaba tace "eh amma daga Germany ya auri mahaifiyarta ya tafi da ita, yanzu gashi duk rai yayi halinsa"
Falak ta mik'e tsaye kana tace "ai kinada gata, gata wanda yawancin al'umma sukeda ita amma basu saniba, mahaifina d'an Gombe ne, hakama mahaifiyata itama y'ar Gombe, kakannninmu suna Gombe, aikine ya kawo dad Germany"
Tayi shiru da zancen yayinda take ganin wayarta na kawo haske,
Baaban ta mik'e tare da cewa "zan wuce Allah yayi miki albarka"
Falak na kallon waya tace "baba dakinyi hak'uri kin Bari idan aiyuka sukayimin sauk'i da kaina zan kaiki garinku"
Baaba ta zaro ido kafin tace "kina nufin akan nii zaki koma Nigeria?"
Falak tayi murmishi kafin tace "na d'aukeki a matsayin uwa, ban ta6a yi miki kallon mai aikinmu ba, kinsan me yake kawo cigaba a rayuwa?..
Baaban tace "a'a"
Falak tace "gaskiya da rik'on amana, kin zauna damu babu cutarwa kin zauna damu cikin aminci"
Baaban tayi murmishi kafin tace "karki damu y'ata".
Nigeria
Duk wani meeting da yakamata a gudanar an gudanar harda k'arin girma akayiwa dad, ya zamo babba a gurin aikin nasu, bayan kwana uku Munira ta fara rashin lafiya, abu kamar wasa ciwon ciki yak'i denawa, dad yace wa Ummu su tafi asibiti, Ummu ta sanyawa Munira hijabi suka tafi akabar Hibba a gida, ranar ta kasa fita shago, koda suka d'auki hanyar asibiti ciwon cikin bai lafaba sai sauk'in musulunci, sosai Munira ta jigata har tanayin kamar ta sume, Ummu ta fashe da kuka tana cewa "yaushe rabon Munira da ciwon cikinnan me uzzura mata?"
Dad yace "haba zaki tayarmin da hankali ki bari kiyi mata adu'a dan Allah"
Ummu ta share hawayen dake kwaranyo mata a ido lokacin da Munira ta sume babu numfashi a tattare da ita,
Suna isowa hospital dad yayi parking suka fito, ya d'auki Munira ya rungumeta sukayi cikin hospital,
Da isarsu likita ya tarbesu aka wuce da ita emergency room, aka fara bata kulawar gaggawa,
Ummu da dad suka zauna a wata rumfa sunata jimama ciwon cikin Munira.
Can anjima suka koma cikin asibitin, cikin sa'a suka suka samu Doctor ya fito, dad yace "ta dawo haiyyacinta ne doctor?"
"Eh zaku iya shiga"
Doctor yace kana ya wuce office d'insa.
Dad da Ummu suka shiga d'akin, samunta sukayi a kwance amma idonta biyu ga wata uwar rama da tayi, Ummu tace "Allah ya baki lafiya Munira, dad ma yayi mata fatan samun sauk'i tare da tambayarta metakeson ci?"
Munira tace "babu komai"
Wata Norse ta shigo tace "Alhji Wai kusami doctor a office"
Ummu tace "to"
Suka fito zuwa office d'in doctor,
Bayan sun gaisa doctor yace "alhmdulilh jikinta yayi sauk'i amman akwai wani abu d'aya shine maganin rashin lafiyarta"
Cikin rashin fahimta Dad yace "likita karka 6oyemin komai"
Likita yace "Alhji dalilin ciwon marar dake damunta ya had'un mata da ciwon ciki, Ina tunanin da tanada wanda yake sonta ayi gaggawar yi mata aure inba haka ba gaskiya akwai lokacin da za'a iya rasata"
Ummi ta kalli Dad idanunta sunyi rau-rau zatayi kuka, tana jira taji hukuncin da zai yanke wa y'ar tata,
Dad yace "ah inhar akan hakane ai babu wata damuwa insha Allah zanyi maganin abun"
Doctor yace "Masha Allah Ubangiji ya kara lafiya"
Ummu dai uffan ba tace ce, sakamakon tunanin yarta da takeyi akan aikin da ko shekara batayi da farawarsa ba, har yanzu bata kammala karatun ba, tasan inhar akace aure za'ayi mata to komai ya koma baya, saboda daga aure sai ciki daga ciki sai aihuwa, daga aihuwa sai raino"
Suka mik'e tare da yiwa doctor godiya suka koma room d'in da Munira take, drip din da aka sanya mata yakusa k'arewa dan haka sukayiwa Hibba waya akan tasa ruwan zafi suna hanya.
Saudart••
Cikinta yayi girma sosai aihuwa ko yau ko gobe, cikin yana samun kula sosai, ta 6angaren iyayen Hamma Aliyu da 6angarensu Ummu da Dad, sun shirya komai na aihuwa abin gunin ban sha'awa, ranar Hamma Aliyu baya gida kasancewar yanzu yakama aiki gadan-gadan babu wasa, Hibba ta kawo mata ziyara, anan ne take sanar mata da ai Munira babu lafiya, hankalin Saudart ya tashi tace "yanzu zataje Hibba ta hanata, ta Kira Hamma Aliyu a waya shima ya hanata, ta kira Ummu tanayi mata kuka tace "yanzu ashe sis ta kwana a hospital shine babu wanda zai gayamin haba Ummu"
Ummu ta hauta da fad'a tace "danme za'a gaya miki, yanzun waye yazo ya sanar dake?"
Saudart tayi shiru tasan koda gigin wasa tace ga wanda ya gaya mata to tajamai masifa.
Ummu ta katse wayar, dama tana tsaka da tunanin waye dad zai aurawa Munira.
Egypt
Wani irin ihu granny tasa tare da buga tsalle tace "Audu Nasuru wallahi tsiyarku ta fara isata, Banda iskanci sai kunzo parlo zata kai mata runguma sai kace kun mayar dani....
Dan Allah kuyi hak'uri har yanzu ban koma gida ba.
08141799224
*FALAK🍒*



Mom Islam


E.O.W


Ayimin hak'uri har yanzu ban dawo gida ba.
Page 33-34

Abdul-Naseer yayi murmishi kana yace "granny kinada abin dariya"
Granny tace "nifa nagaji da zama babu taro babu sisi, d'an kud'in da kake bani matarka ta hana ko?"
Abdul-Naseer yace "haba Hajiya granny ai bata isa ta shiga tsakaninmu dake ba

Saudart••
Ko runtsawa batasamu tayi ba, sakamakon ciwon mara da baya daya uzzura mata, haka shima Hamma Aliyun inda yaga rana haka sukaga dare, k'arfe 4:am na asuba suka wuce asibiti tare da kayan baby, suna zuwa aka wuce da ita d'akin aihuwa, Hamma Aliyu ya zube akan benci ya dafe kansa yana ambaton sunayen ubangiji, daga k'arshe ya ciro wayarsa ya danna number Ummu kafin ya Kira mahaifiyarsa dake Gombe, sai da yakira Ummu yayi dana sani, kasancewar yasanta da rikicewa,
Dad na kwance momy ta tasheshi murya irinta mai damuwa tace "Dad kazo muje asibiti an kwantar da Saudart ina tunanin aihuwa ce"
Dad ya mik'e zaune da sauri yana mutsike ido kafin yace "aihuwa kuma?"
Ummu tace "eh tashi muje bamu san halinda take ciki ba"
Dad yace "ankusa Kiran sallah"
Ummu ta mik'e zumbur tare da sanya hijab taje toilet ta kuskure baki ta kamo hannun dad, dad ya kalli Ummu yayi murmishi kafin yace "ke ko kunyar y'ar fari bakyayi sam?"
Ummu tace "haba dad sokakeyi kasa muyi let?"
Suna cikin magana wayar Ummu tayi ring, cikin azama ta d'aga tare da karawa a kunnenta tace "Aliyu yadai lafiya?"
Muryar Hamma Aliyu na rawa yace "Saudart ta aihu namiji"
Ummu tace "alhmdulilh Allah na gode maka"
Ta ajiye wayar bayan Aliyun ya katse,
Dad yace "kindai watsar da kunya y'ar fari"
Ummu ta hararesa da sigar Wasa tace "uhm yanzu andena wani d'an fari, dukda ansamu Fulani da kunya"
Dad ya rungume Ummu yace "Alhmdulilh nasamu jika a duniya"
Ummu ta zagayo da hannunta ta kafad'ar dad tace "ashe kaima akwai taka maganar a ciki" suka kwashe da dariya,
A 6angaren Saudart ta aihu cikin k'oshin lafiya, an shirya yaron cikin kayan sanyi yayi kyau, kamarsu d'aya da Hamma Aliyu har dogon hancin,
Dad yace "Bari ayi sallah sai kije ko?"
"Eh tom"
Ummu ta mik'e kasancewar Kiran sallahr shiga da akayi.
Ummu na idar da sallah ta wuce gidan Saudart, lokacin suna shirin komawa gida, Hamma Aliyu yace "Ummu ta wuce gida".
Anan gidan Saudart d'in suka had'u, Ummu tana shiga ta furta Masha Allah, sosai taji dad'in ganin Saudart d'in cikin k'oshin lafiya ga kulawa ta musamman.
Ranar suna yaro yaci sunan dad wato Abubakar, akwati guda dad yayiwa takwaransa tare da bawa Saudart kyautar 100k, yaba Hamma Aliyu mota mai tsadar gaske.
Germany
Duk wata hidima da su walimah da akayi ranar suna sai da aka d'auka aka turowa Falak, yau ta kasance Sunday babu aiki, tun jiya taketa kwasar bacci, yau kam idanunta sun watsake ba kamar jiya ba, da ana kiran sallahr isha'i ta kwanta sai Kiran sallahr asbha taji,
Yau kam hartayi kallo a TV wanda bata wani tsayawa kallo inhar ba wasu abubuwan masu muhimmanci sukeyi ba.
Manaf••
Rabonsu da gida yau wata d'aya kenan, har yanzu basu samu kud'in zuwa garinsu ba, kullum aikin kud'i sukeyi kuma suna kashewa musamman ciki da bai san akwai da babu ba,
Suna cikin tafiya a gefen hanya wani mutumi ya tsayar dasu, sukaje gurinsa da gudu tare da zubewa a gaban motarsa shikuma yana daga cikin mota, ya lek'o kafin yace "meyasa kuke yawo, Ina yawan ganinku koda wane lokaci nazo wucewa"
Boka yace "ranka shi dad'e bamu da aikin yine"
Manaf yace "eh hakane"
Sheikh Abdul-Latif ya ciro kud'ad'e masu yawa ya mik'a musu Wanda a kudinmu na Nigeria zai kai dubu hamsin-hamsin, suka dinga yi masa godiya kamar zasu ari baki.
Washe gari suka shirya tafiya Switzerland,
Tashar jirgin k'asa sukaje, nan suka shiga cikin sa'a motar tasu ta tashi zuwa garinsu,
Sunyi tafiya mai nisa kafin suka sauka, kai tsaye Manaf ya nufi gidan Maleek,
Bud'e get d'in gidan yayi ya shiga a hankali fuskarsa wasai, yana k'arasawa ciki yahau nocking, Beauty ta lek'o tana sanye da hijab, ganin k'anin mahaifinta ne yasata sakin fuska tace "kawu Manaf Kaine inata maganarka baba yace min Wai kayi tafiya?"
Manaf yayi murmishi, Banda hak'ora Babu abinda kake gani sai uwar rama da yayi,
Baice mata komai ba sai cewa da yayi, "Yaya Maleek yana ciki?"
"Eh yana ciki ka shiga"
Manaf ya shiga cikin k'warin kai tsaye ya nufi baban parlon Manaf,
Maleek na ganinsa ya mik'e tsaye cikin rashin tsammani yace
"Yaushe ka dawo meya dawo dakai?"
Tambayar da yayan nasa yayi masa ta sosa masa zuciya, sai ya kawar da tambayar yace "Yaya mun kasa samo basirar shiga wannan guri, boka ma yayi iya aikinsa Amma Abu ya gagara"
Maleek ya murd'a gashin bakinsa kafin ya tako gaban Manaf yace "bakada zuciyar da zaka farantawa yayanka, bakada imanin da zaka farantawa ahalinka, meye amfaninka a duniya ka ficemin"
A firgice Manaf ya fita sbda gudun abinda zai biyo baya.
Yau kwanan momy uku da dawowa, beauty Sam ta kasa sakewa da ita, tunda tace akwai alk'awarin aure tsakaninta da Arif a ganinta sam ba'ayi mata adalci ba.
Maleek-momy
Yaushe rabon Maleek daya zauna da momy suyi magana ta fahimta sai yau, momy na ganinsa gabanta ya fad'i Dan murmishi yakeyi, "oh Allah"
A zuciyarta ta ambata tare da tunanin kodai adu'ar da takeyi akan Allah ya dai-daita tsakaninta da mijinta Allah ya amsa ne?,
Lokacin k'arfe 12:pm na rana
Zaune ya sameta tana gyara paper, yace "kicire ledar dake hannunki ki d'auraye hannu zamuyi magana"
Daga haka ya shiga bedroom ya mik'e a gado,
Kamar inda ya buk'ata ta cire ledar ta wanko hannunta da omo ta taho zuciyarta cike da waswasi tasan sau tari idan ya fara lalla6ata to akwai abinda yake nema a gurinta,
Ta isa ta zauna a bakin gado tare da cewa "gani"
Maleek ya sanya hannunsa ya kamo kwankwasonta tare da d'age skirt d'in dake jikin momy yace "kafin mu fara maganar please ki bani"
Babu inda momyn ta iya dole ta zame skirt d'in tare da raba jikinta da duk kayan datasa sai d'aurin zani, tazo gareshi, babu wani irin wasa ko kalami hhh kawai Maleek ya shige yana washh ashhh, Arif dake shirin shigowa d'akin momyn, yaji gurnanin Maleek ya tsaya kamar Mai nazarin wani abu, a hankali ya kamo joy d'insa ya matse tashi d'aya yaji shimafa akwai buk'atar ya aika..
Ya juya zuwa d'akin beauty ta window ya fara lekenta ya ganta a kwance, hamdala yayi tare da kwaso takalmansa ya shigo dasu ciki, ya dannawa k'ofar sak'ata ya kwanta a bayanta tare da shafo boobs d'inta, da sauri ta juyo kasancewar bawai tana bacci bane, zurfi tayi a tunanin da bazai fisheta ba, cikin sanyin murya Arif yace "kinsan dai a halin yanzu babu abinda zaisa inji kunyar kusantarki ko dady da momy basu isa su hanani ba"
Beauty ta runtse idanunta sbda tunowa da ranar daya keta mata mutuncinta da yayi, cikin tashin hankali tace "ka cuci rayuwata zan iya kashe kaina saboda rayuwa dakai"
Da sauri Arif ya rungumeta yana cewa "da gaske zaki iya kashe kanki saboda Arif karyayi rayuwa dake?"
To Bismillah
Ta kawar da kanta gefe, ya cire mata dogon wandon datasa ya cire mata y'ar rigar dake jikinta kafin yace "meyasa bakyasa bra?"
Cikin masifa tace "saboda ni ba y'ar iska bace mugu wawa"
Bai kulata ba, ya fara kiciniyar kwantar da ita, ta mik'e tsaye tashi d'aya K'arfi yazo mata ta kwashi Kaya tana gudu daga ita sai gajeren wando, dogon hijab d'in data d'auko tasa tana cewa "Arif zai kasheni wayo baba wayo momy"
Momy ta fito da gudu tana tayi d'aurin k'irji tana cewa "meyayi miki Arif d'in?"
Sai ga Maleek shima ya fito da doguwar jallabiya a tsorace yace "meye Arif d'in yayi mata?"
Beauty tace "soyakeyi yayi min fyad'e"
Maleek yazaro ido yace "ban gane ba, mijin naki kike son Kira da kwarto kinada hankali kuwa, komai ma zai iya yi miki inhar bai sa6awa shari'a ba"
Momy tace "haba megida meyasa zakayiwa Islam wannan furucin?"
Maleek ya dakatar da momy tare da cewa "maganar da mukayi dake jibi lahadi za'a gabatar da bikinsu"
Beauty ta zaro ido tare da komawa d'akinta da gudu, tana shiga ta fara had'a kaya tana cewa "zanfara tara kud'in zuwa Egypt nasan acan za'a sami wacce zataji tausayina"
Acan Nigeria kuwa dad yanata shirye-shiryen dawowa, a lokacin dayasa ma yau saura kwana uku,
Dady na zaune a parlonsa yana kallo yana shirin tafiya office yaji sanarwa a TV

Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya da rundunar 'yan sandan birnin Abuja sun nemi jama'a su kwantar da hankali bisa gargadin da ofishin jakadancin Amurka a Najeriya yayi cewa akwai yiwuwar kai harin ta'addanci a babban birnin tarayya.

ABUJA,
Hedkwatar hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya wato DSS ta nemi mazauna babban birnin tarayyar kasar, Abuja su kwantar da hankali sannan su rika taka tsantsan yayin da suke hada-hadarsu ta yau da kullum.

Wasu matsaloli da suka sawo kai, dakuma Wanda su dad d'in suke fuskanta yasashi d'aga tafiyarsa harsai k'arshen wata, Nanda kwana biyar, koda Falak taji haka Sam bataji dad'i ba, a zahiri ma tasan ya gaya mata hakane domin hankalinta ya kwanta, tasan sai yafi sati uku bai dawo ba, dama inhar yaje Nigeria tasan ita ze bari da aiki.
Tana zaune a office tana lissafin kud'ad'e a wayarta akayi nocking,
Umarnin shigowa ta bawa mai k'wank'wasawar kafin ta mayar da hankalinta ga wayar,
Shaikh Abdul-Latif ne ya shigo yana sanye da suit sosai yayi kyau cikin bak'ak'en kayan gaban aljuhunsa akwai hanky ja,
Ya iso yau kam bai buk'aci gurin zama ba wucewa kawai yayi ya zauna, ya kalleta da k'ananun idanunsa yace "ma'am akwai wata matsala dake tunkaro wannan gurin ina fatan zaki yarda in taimaka miki"
Falak ta zare farin gilashin dake manne a idonta kafin tace "taya zan yarda da hakan?"
Shaikh Abdul-Latif yace "Bari ki gani"
Ya kunna wani video a wayarsa, videon yana nuno inda ake meeting d'in durk'usar da company d'in dad tare da makircin da ake shiryawa da wasu abubuwa da suke son aiwatarwa wanda ita kanta Falak bata fahimci ko menene ba.
A zuciye Falak ta mik'e tana huci ta d'auko system d'inta tanason gano abubuwan da shaikh Abdul-Latif ya nuna mata amma ta kasa, mamaki ya kamata Wai ya akayi haka?
Ita da inhar taso ganin abu a wannan system d'in nata ko meye take iya ganowa amma yanzu me yasa ta kasa gano komai, da sauri ta d'ago idanunta da sukayi jajir ta kalli shaikh Abdul-Latif tace "ya zanyi kafin dad ya dawo banason yazo ya tarar da matsala kasan dad yanada ciwon hawan jini"
Shaikh Abdul-Latif ya rausayar da kansa tare dayin wani shu'umin murmishi yace "kenan dad yanada matsala?"
"Eh yanada ita sosai ma, zuciyarsa zata iya bugawa inhar yaji labarin durk'usar da company, nasan masu shirya abinnan Amma yanzu komai nawa bayayi"
Shaikh Abdul-Latif yace "inhar zaki aureni wlhi zan shige miki gaba akan komai"
A fusace tace "wace baiwa ce dakai da zaka iyar musu ko ka d'auka abin na wasa ne?"...

Maiso daga farko tayimin magana 08141799224
*FALAK🍒*


Mom Islam


E.O.W

Page 35-36

Zazzafar cakwakiya🥳

"Abin bana fad'a bane, haka kuma bana nuna damuwa a fili bane"
Falak tayi tsaki kafin tace "nifa game da duk wasu abubuwa babu abinda zai gagareni musamman ma da dad baya nan ni zan kula masa da komai, ko ka mance abaya abinda na gaya maka?, bani da time d'in soyayya, domin.."
Shaikh Abdul-Latif ya d'aga mata hannu, ta mik'e tsaye cikin zafin rai kana tace "kai waye da zaka shigo min office kana min fighting ficemin bana son k'ara ganinka"
Shaikh Abdul-Latif ya fice yana gyara zaman gilashin dake fuskarsa.
Kunsan tun da muka fara labari shimfid'a muketayi, har yanzu bamu shigo cikin labarin ba, ma'ana yanzu zamu shiga can ciki..
Wacece Falak?
Meya jawo arzikin dad?
Me sheikh Abdul-Latif yake tak'ama dashi?..
Menene asalin beauty..
Asalin labarin FALAK
GARIN GOMBE
Wuro shi 'i'
Anguwace mai yalwar mutane, iri-iri, can na hango wani gida mai get da alamun masu gidan suna tashen arzik'i, gidan Alhji Nasir gidane Mai d'auke da mata d'aya tanada yara biyu Abubakar da Usman, lokacin Abubakar yanada shekaru 10yrs a duniya shikuma Usman yanada shekaru 7yrs sun taso cikin kulawa da tarbiya ingantacciya, kullum suna hanyar zuwa makarantar boko da Islamiya, sana'ar Alhji Nasir itace siyarda goro, yana ajiyesu a kasuwa, yanada manyan shaguna acan, sosai ake d'aukar goron zuwa gari-gari a manyan motoci, tashi d'aya Alhii Nasir ya zamo hamshakin Mai nera,
Asiya itace mahaifiyarsu Abubakar da Usman, suna kiranta da Ummi shikuma Alhji Nasir suna kiransa da Abba, asalin bafulatana ce haifaffiyar Gombe, fara ce sol tanada gashi har gadon baya, irin fulaninnan ne mazauna cikin gari.
Shekarar Alhj Nasir saba'in da uku yabar duniya, kasancewar ciwon k'afa data uzzura masa, lokacin da Ummi ta gama takaba manema suka dinga fito mata Sam tace bazata sake aure ba, taci gaba da kula da y'ay'anta, shekarar Abubakar 30yrs lokacin ya jima da kammala karatunsa, kasancewar aikin Dss ya karanta, cikin hukuncin ubangiji komai yake tafiya dai-dai, shikuma Usman ya cigaba da kula da sana'ar mahaifinsu siyarda goro,
Dukkansu biyun Allah ya d'aukakasu fiye da tunanin Mai karatu, kwatsan Abubakar ya biyawa mahaifiyarsu Makkah, tayi murna sosai, bayan dawowarta ta samu yafara gininsa anan kusa da gidansu Babu nisa, shima Usman yana gini kusa da gidansu.
Wata ranar Juma'a bayan anyi sallah ya fito daga masallaci, wani tsoho yazo bara gurinsa, Abubakar ya k'irgo dubu goma ya mik'a masa, tsohon ya zube a k'asa yana kuka yace "Allah yayi maka albarka insha Allah a cikin albarka zaka tashi har k'arshen rayuwarka"
Abubakar yace "nagode baba"
Tsohon yace "Ni nan daka ganni ba mutum bane amma na fito a cikin bil'adama domin taimakawa irinku"
Abubakar ya kalli tsohon kallon tsanaki yaga bashi da k'afa, a tsorace yace "to nagode baba ni zan wuce"
Tsohon yace "karka tsorata akwai abinda nakeson gaya maka, inason ka nitsu kajini karka kuskurewa duk wani abu"
Abubakar yace "to"
Tsohon yace "kanada sa'a a rayuwarka, abinda nakeso dakai shine, ka kar6i wannan dutsen dazan baka, ka bar k'asar nan dashi, kaje can wajen k'asarnan ka nemi shagon da babu kowa a cikinsa ka ajiye dutsen da Bismillah bayan ka ajiye sai ka kalli gabas kace alhmdulilh"
Abubakar yace "inada kud'i amma bazan..."
Tsohon yace "karka damu arzik'in da zaka samu sai yafi Wanda nake yi maka magana akai"
"Bazan sake dawowa gareka ba har sai kabar k'asarnan ka koma inda nace makaKanada damar aura za6ar duk k'asar da tayi maka nikuma zan dinga zuwa kawo maka ziyara dani za'ayi komai"
Abubakar yace "to" jikinsa a sanyaye
Zuwa dare, Ummi taga ya shiga damuwa fara'arsa da

Please Login or Register in order to submit comment