Join Our WhatsApp Group

YAN ASHAWO Complete Hausa Novel Document by YAN ASHAWO


YAN ASHAWO

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 23067



YAN ASHAWO

Reading Time: 1 Hours

Added On: 26, Sep 2023

Author: Oum Aphnan ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : 09065990265

Book License : Free

Category: Romance 18+ Novels

File Size: 127.07 kb

File Type: txt

Views: 2893+

Download: 1758+

Last download: 2 days ago

Description/Story: An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT[7/30, 10:09] أم افنان✍️💞: *ƳAN ASHAWO*

Free page
1️⃣&2️⃣

_Prostitution is one kind good job to become a multibillionier.....This is according to their mentality. But how far this quote will assimilate us ,let's move on As you will not be regretful for investing your fund into the journey thanks and welcome_

*___________________________________*
Bismillah

_Small girl with biggod_

A wani matsakaicin falo naga zafafan en mata su biyar ,kowacce ka kalla cikin sauri suke suna ƙalƙale fuskarsu da kwalliyar zamani (Make over) Daga can ɓangare guda wata kyakyawar matashiya ce da a ɗiba zata kai shekaru 25 ,zaune cikin wani Black English fitted gown mai tsagu ta gaba da har ake ganin gwuiwar ƙafarta ,tsintsiyar ƙafarta ɗaure da legchain na zallan gold da ya ƙara ƙawata ƙafar tata,farace katakal me guntun hanci da dara²n idanuwa da cikakkun gashin gira dana ido sukayiwa idon rumfa

Girgiza ƙafa take , tayi crossing ɗin ƙafa ɗaya kan ɗaya tana taunan chewing gum yina ƙara raƙaƙassss! tana hura bubbles ,fuskarta an shafe rabi da Foundation gefenta brush sets ne da sauran make up kit

"Anty Tahreem ,ƙawata tayo ordern kaya daga Dubai ta kawo maki kuwa zaki iya siya?" Nazeefa ɗaya daga cikin en matan, take tambayar Tahreem idonta nakan screen ɗin wayarta iphone x

Shiru ɗakin yayi kamar ba mai numfashi.
kana Tahreem ta hura bubbles da gum ɗin bakinta ta taune ta zare a bakinta ta aje a cikin wani basin dake gefen shisha pot

"Ke kinsan Ni babbar yarinyace kuma a ko yaushe Inason abubuwa classic Idan sunyi daidai da tsarina kya iya cewa ta kawo"

"Dama nasan zaɓin auntyna saidai tace wa'innan duk riga ɗaya 90k ne shiyasa nike tunanin ko a kawo?"

Haɗe giran sama da ƙasa tayi ,kafin ta fara masifa "Meye amfanin kasancewarki PA ɗita indai Zaki ringa baiwa ƙwalwata wuya wajan tunani?..."ƙwall ƙwalll ,ta kama tari tana daddafe ƙirji,idonta a take suka kawo ruwa,suka kaɗa sukayi ja .

A furgice duk suka miƙe Aziza ta kawo mata ruwa da sauri a glass cup ,saida ta ɗan sunkuya sannan tamiƙa mata ,karɓa tayi kamar abun arziƙi ,kawai sai ta kwara mata sassanyar ruwan a fuska

Gantsarewa tayi ta saki wani kyakyawar ajiyar zuciya "Fuck your stupidity ! Are you mad? (Aikin banza ,ke mahaukaciyace) Ina halin shaƙewan ne zaki bani ruwa so kike ya murɗemun a wuya ne in mutu?"

Duk ɗauka sukayi da "We are sorry "
"Hold your sorry coz I don't want here mtsewwww" (Ku riƙe ban haƙurinku don bana son shi a nan mtsewww) haka taja wani doguwar tsaki ta koma kujeranta ta zauna

Nazeefa da sauri ta taso ta ɗauki blush ,ta ɗauki madubi ta miƙa mata don ta ringa kallon kanta in ana mata make up din ,sannan ta ɗauko wani apron baƙa ta ɗaure mata around her neck ,wannan kuma saboda kar ɓurɓushin Powder ne ya zuba a kayanta ya ɓacuwa

Cikeda tsarguwa take gyara tsayuwar kabin ɗin giranta "Madam T. yayi kyau kuwa?" Wani yamutsa baki tayi kamar taga kashi sannan ta tsotse leɓenta na ƙasa "Nazeefa bansan amfanin kaiki Germany koyon make up da nayi ba ,har yanzu baki mun make up ɗin da innashiga jama'a za'a ganshi unique" shiru nazeefa tayi cikin mutuwar jiki ,a ranta tana cewa "wai ita me za ayiwa Anty Tahreem ne ayi mata dai dai ? Ita ɗin da ake hayan ta gari² har first lady matar shugaban ƙasa tasha yi mata make up in za ayi wani taro na musamman wai ita ake gwalatse wa aikinta..."

Tsinke tunaninta tayi saboda Muryar Tahreem da taji tana magana cikin nishaɗi ta bluetooth ɗin da yike maƙale a kunnenta na hagu

"Ƙawata wai sai yaushe zan faɗa maki ƴan uwan nan namu na ƙauye sunada matuƙar muhimmanci a cikin sana'armu?...Ni zan iya kashewa yarinyar ƙauye ko nawa ne don ta goge in maida ita resources ,i mean haja na neman kuɗi na...kinga anan komai inada masu yi mun ba sai na fita an tsawwala mun kuɗi ba,ko ayi mun fake(jabu) a matsayin top (na ƙololuwa) don kawai na kasance celeberity ,inta tunanin mai kyau ne...kinga ko Ni Ko en ƙauye hamsin aka bani I've good accomodation that can content them so feel free durling (Ina da kyakyawar matsuguni da zai kwashesu duka ,to ki saki jikinki masoyiyata) ki kwaso mana yaran nan kyawawa masu dogon gashi da pointed nose ,dama gashi zaɓe ya kusa duk mu bazasu a hotels hotels ɗin Abuja su samo mana kuɗi "

Shiru tayi da Alamar tana sauraran wayarne kana ta bushe da dariya "Lolz ki kawosu karki damu da ƙauyancinsu mune fa ,zan investing miliyon 5 ,kinsan abun ventures ne ,in an samo masu farinjini yanzu se kiji ana lissafin miliyon Ashirin" wani dariyan ta daɗa fashewa dashi "Is alright babes sai na jiki"

A haka suka gama makeup ɗin ta saka wani takalmi high heels mai tsinin gaske ta ɗaɗɗaure mazugin tayi gaba cikin wannan gown ɗin sai wani attachment maroon da ratsin milk ya watsu a tsakiyan bayanta
••••••••••••••••••••••

_Rugar Jallau_

"Innawuro ,jiddo fa ƙwarƙwatan jiki takeyi "
Inna dake bakin bukkansu tana kwashe dafaffen madaran shanu ,tana juyesu a ƙoren tallah. Zaro ido tayi gamida dafe ƙirji da ƙarfi sannan ta hau tambayarta da hillanci "Ƙwarƙwata a jiki kuma,a'ina zai zauna ?sai kace zamanin Annabawa ?Naji fa ance Annabi habubakar saddiƙune wai sabagen mushulunci kanshi ke zuba da ƙwarƙwata" Jiddo dake zaune tana karyan manyan lomukan wasu sandararrun tuwa ,sa yatsunta huɗu tayi a baki ta tsotse ta zugosu waje ,sannan ta bushe da wani mahaukacin dariya kamar na me taɓin ƙwaƙwalwa "Innawuro ke kam kamar ba babbar malamin jejin nan baba baɗɗo hine kakanki ba,Ina kika taɓa jin acikin annabawan Allah akwai habubakar"

Dunƙula hannu tayi ta wurgo mata daƙuwa "Ungo naki jiɗɗo ,to mantuwa nayi " caɓe baki tayi ta miƙe tana karkaɗe zani ,da sauri fatsin ta toshe hancinta da hannunta saboda yanda wani sahihin wari yike busowa ta cikin zanin jiɗɗo.

Cikin masifa tace "wai shuta gareni ne kike toshe hanci ,ko niɗin kahi ne?"

"Innawuro Allah ki kama jiɗɗo ki dubata wari take kamar na man shanu da ya lalace"

Harara ta kwasa mata "eh hakan yina nuna niɗin tsantsan hillo ne"
Innawuro cikin kakabi tace "Fatsin da gaske wai tana da ƙwarƙwata a jiki bayan na kayi?"

"Gata tambayatta"

"Kai Allah dai ka tsine wa munahiki ,a ɗan shimin nawa ne fa kawai sai kuwa wata rana naji kamar abu na sukana a ɗan kamfai,ina cirewa naga wasu fararen ƙwari ,da na tsaya nayi nazari sai na gane ƙwarƙwatane su kenan fa " ta ƙare tana tuntsirewa da dariya

Salati ta rafka "ke kam ɗauki Allo tai makarantan Kur'ani ki dawo ,zan san ya zanyi dake na lura taɓaran ki gaba ya ka ci"

Ɗaukan Allonta tayi ta ɗebo toka ta kwaɓa ta shafe allon ta wuce tana hurawa da baki don ya sha iska ,a mata rubutu da sauri

Kash daga bakin gurin ramukan da aka haƙa na wanke allo aka fara dambe da ƙyar aka raba jiɗɗo da lantai duk ta mata ƙulalai a goshi saboda yanda ta rarrafka mata allo a ka ,wai tace mata mai warin mushe

Haka dai aka fara karatu lokacin tashi yayi malam ya ɗebo sadakan ƙuli ya soma rabawa en yara ,zaraf Jiɗɗo ta miƙe tashige cikin yaran itama tana malam ba'a bani ba,wata zabgegiya da ita cikin yara yayayyuu

"Jiɗɗo kin girma yara ake bawa sadaka" habawa kawai sai ta ɗaura hannu a ka ta fara kuka ,ba shiri,ya miƙa mata ............

Daga wannan ranar jidɗo ta zama maman yara musamman wajen karɓan sadaka don sai an bata ,in sun dawo Allo wata zubin tana yiwa fatsin yayarta rakiya zuwa cin kasuwar ƙauyen da yike kusa dasu wata zubin kuma in en ƙyuyan na kusa ta fashe da kuka ta hau fatsin da ƙorafi "Ni innawuro tace ban isa tallan nono ba bazani ba".

Nasan mai karatu zai tunanin jiɗɗo yarinya ce ,A'ah shekaranta gona sha shida amma har yau har gobe bata daina fitsarin kwance ba,ita kaɗai tayi kwantai duk sa'ointa an masu aure ,Sai wanda aka saka masu rana ,amma ita ba mashinshine ,to da ka dosheta zarni,ga ɗanbanzan ƙazanta .
yayanta fatsin kam zawarci takeyi mijinta na farko ya rasu a wani hari da masu satan shanu suka kawo ma rugansu suka harbeshi ya mutu .


••••••••••••••
*Ni'imarki sirrin zaman lafiyanki da oga*

Sister kinaso kiyi bankwana da faɗan tsakiyar dare da mai gida? Kinaso ki rikita kwakwalwar megida sister daure kiyi wannan

Ingredients
kwakwa (🥥) 3
kisami dabino gwangwani 4
madara na ruwa.

Method
Kiyanka kwakwanki kanana yadda zaiyi blandin ki bare dabinonki sannan kijikashi daidai misali kar yacika jikuwa sannan sai ki hada da kwakwan kiyi blandi ko kikai anukomiki a inji yayi laushi sosai sannan sai kisami rari yar tace kunu ki tace sannan kisami roba ki zuba kisa afreezer yayi sanyi sannan kisami cup kidiba sannan sai ki fasa pik milk kizuba aciki ki sha da safe da rana da marece amen zaki iya sa sugar inkina bukata zai iya kaimi kamar kwana uku kinasha

sai batun niimaa wanan ruwa mai santsi da yaukin dazakiji ya fara jikaki kafiin ma a fara Sex shine ni'ima shi yake kara Sex arousal,and wanan santsin na tada hankalin namijii,So in bakida Ni'ima then you can chat me up 09065990265 inshaalh munada magani

So also,Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma ba'a dace ba inshallah kukanki ya ƙare

Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa

Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba
Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki
.
Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar
Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada .Interested should please contact us via 09065990265
_Topic dinmu na gobe inshaalh akan yanda ake hadin maganin matsi,Allah ka ƙara mana zaman lafiya da mazajenmu_


Littafin Isn't for free Drop your payment via this Account details 7782217014, Mohammad Hassana,Fcmb . Evidence of payment thru 09065990265
Regular group ₦300
VIP 500₦
Special ₦1000

*Garin Naji daɗi Yafi garin Na saba ,Kazalika tafiya da gwaninka Akwai matuƙar daɗi*
Thanks for voting and patronizing,Hrt u all❤️
[7/30, 10:09] أم افنان✍️💞: *ƳAN ASHAWO💅*
_(Romantic story)_

Free page
3️⃣&4️⃣

*___________________________________*

_Articulate Hotel_
_Iron Ladies club_
Kasantuwar yanzu ɗin yamma ne liƙis ga garin na damina ya ƙarawa tafiyar armashi ,manyan matan en gayune suka cika hotels ɗin kuma har yanzu shigowa akeyi da manyan motoci harabar hotel ɗin,wani irin gagarumin get together manyan matan sukeyi dukkansu daga en arba'in sai sama da haka,irin su tahreem tsirarune a cikin wajen .
Mrs Audi mc ta kira zuwa stage ɗin rawan ,aikuwa cikin wani matsatsen leshi da ya fallasa sirrin mazaunanta ta fito tana mulmulawa daƙyar tasha gayu har ta gaji ,waƙar a girgiza kwankwaso aka saki aikuwa a take ɗakin taron ya ɗauki sowa kikaga mata na ɗaga hannu suna gyaɗa kai ,itakam wani irin sheɗanin rawa take tana gantsaro mazaunai ,Tahreem dake gefe ji tayi kamar zatayi hauka saboda tsananin sha'awa dake damunta ,dishi ² take gani ,bibbiyu bibbiyu bata gani da kyau ,wani ƙwandalelen minti mai tsinke purple colour ta saka a bakinta tana lasa da halshe tana tanɗe halshenta tana rolling eyes(juya idanuwa)

Manyan mata ko a take suka shiga liƙawa Mrs Audi dollars ,ana ɓalle rafas ɗin 1k ana zazzage mata tana ƙara cashewa

Mc kam kirari take zabga masu "Sannun mu mata masu abun bayarwa ,munci mun ƙoshi ,ƙasa tayi danshi sai a bamu mu tsotse ,Sannun ku manyan mata masu abun juyawa,masu kayan harka masu wajen hutawa ,sama laushi ƙasa ƙorama ,jiki ya ɗau caji sai a tashi a je gida....Ahayeeeehhhhh sama mata💃" gabaɗaya ɗakin taron ya ɗauki sowa ,daƙyar akayi shiru ,Mrs Audi ta karɓi Mike ɗin a hannun Mc ,tayi gyaran murya aikuwa kikaji an yi tsit "Mataaaa!" Suka amsa...


Read / Download YAN ASHAWO

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

2 Comments On YAN ASHAWO
avatar
jamila-gambo

4 months ago

Reply

Tnx

avatar
muhammad-musa-9

3 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album