Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ο»ΏπŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨πŸ’FARASHIN SOπŸ’πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨


Mallakin 'kanwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

Loveble, romantic, caring, heartbroken πŸ’” short story..




πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Marubuchiyyar πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

βž– MIJIN MAGE. πŸ’‹πŸˆ
βž– DUHU CIKIN HASKE. πŸ’‹πŸŒ“
βž– RUHI BIYU. πŸ’‹πŸ’€


πŸ’” nowπŸ‘‡
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨πŸ’FARASHIN SOπŸ’πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday πŸŽ‚ to my self..


Wanan labarin 'ki'kirarrin labari ne banyi don chin mutunchin wata ba, duk waccce labarin yazo dai dai da nata tayi ha'kuri haka tsarin yazo ,




***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

Itta baiwa daga Allah ce, ubangiji ke bada itta ga wanda yaso, duk wanda aka bawa itta sai ya sarraffata yanda yakiso, wani ta jawo masa arziki wane kuma ta janyo masa d'aukaka da masoya masu girma da darajar......

'KANWAR SOJA βœοΈπŸ’žπŸ’ž




🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*













Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*ΩˆΨ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ Ψ§Ω„Ω†Ψ¨ΩŠ Ψ§Ω„Ϊ©Ψ±ΩŠΩ…*


Page one 1️⃣

Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru, i'yan uwan juna ne wanda suka taso cikin nuna 'kauna da kullawa gida junan su har takaiga ma'kiyansu basa iya tinkarar su da munafurchi suna bussiness na abu d'aya fittar da kayan da kayan masarufi daga wanan 'kasar zuwa wata 'kasa soyayyar a tsakanin su yaye tasiri sosai badon komai ba sai don 'kauna da soyayya da adu'ah da mahaifiyar su Hajiya Balkisu taki musu , kasancewar ta macce Kamila mummina macce mai tawakali da kawaici, sai dai akaiw masifa da yawan surutu hakan yasa ta tsaya tsayin daka akan yara. ta har ta kaita sun girma..








Sha'kuwar Alhaji Muktar da Alhaji D'ahiru bai tsaya anan ba har sai da suka samu kyakkyawar i'yan mata guda biyu daga jahar Adamawa a chan 'karamar hukkunar yola ta arewa Hajiya Amina itta ce babbar aminiya. agurin Hajiya Zahrah hakan yasa Alhaji Muktar ya nema auren Hajiya Amina ,shima Alhaji D'ahiru tunda yaye arba da kyakkyawar bafullatana bugun Yola yace baza'a bar shi a baya ba don haka ya samu dama a zuchiyar Hajiya Zahrah cikin ikon Allah sukaye auren soyayya da 'kauna zaman lafiya suke wanzarwa a tsakanin su..



Kuma suna girma ma surkar su dai dai 'korgodo basu da matsalar rayuwa a sannu a hankali dukiyar su ke h'abbaka lokachin guda suka samu juna biyu a in da suka haifu yara maza Hajiya Amina ta haifi santalilin saurayi mai kama da mahaifin sa sak nan aka mai suna da MUHAMMAD suna kiran sa da AHMAD a inda Hajiya Zahrah ta haife namiji ittama suka mai suna da MUHAMMAD NASIR haka suka chigaba da rayuwa cikin aminci ba wacce ta kuma haihuwa a cikin su har tsawon shikkara biyar Hajiya Amina ta kuma samu wani cikin a inda ta haifi yaro namiji suka samai IBRAHIM suna kiran sa da Khalil








(Inna ) haka Ahmad da Nazir suki kiran kakkan su Balkisu, bata taΙ“a kai musu 'korafi akan matan su ba don haihuwa don ta san haihuwa nufin Allah ne don haka hankali kwance suki rayuwar su , bayan shikkaru goma da haihuwar su Ahmad watarana Hajiya Zahrah ta tashi da ciwo mai tsananin gaske koda sukaye asibiti aka tabbatar musu da cewa tana d'auke da junna biyu farinciki sosai sukiye a gidan da murna don zasu samu 'karuwa, sanan ta samu kulla ta musamman a tsakanin su adu'ar Ahmad guda d'aya ya samu 'kanwa macce bashi kadai ba harda ma ma NASIR DA KHALIL ,, ai kuwa hakan ta kasance Hajiya Zahrah ta haifi santaliliyar yarinya wacce ta dauki kyaun mahaifiyar ta da na mahaifinta sosai hakan yasa ake cewa tana kama da d'an uwan ta Ahmad domin yafe d'auko kamar babban sa ranar suna akaye shagali sosai da sosai dangi sun chikka ma'kil i'yan uwa sun baza soyayya su da 'kauna anan INNA ta dirri da ado domin yarinya ta samu sunan ta BALKISU MAI GADON ZINNARI suna kiranta da AFIYYA




Masha Allah jarumman littafin mu sun bayyana muna lalle marhaban da zuwan ke duniya balkisu mai gadon zinnari...


Just is beginning labarin bashi da tsawo gaskiya,


Banyi al'kawarin posting kullum ba.


Please share and comment Fisabilillahi πŸ₯°πŸ™πŸ’–πŸ’™πŸ’šβ€οΈβ€οΈβ€οΈβ€οΈ
_
Al'kalamin Ζ™anwar soja βœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’ž






















πŸ’FARASHIN SOπŸ’


Mallakin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž

Loveble, romantic, caring, heartbroken short story..




πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Marubuchiyyar πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

βž– MIJIN MAGE. πŸ’‹πŸˆ
βž– DUHU CIKIN HASKE. πŸ’‹πŸŒ“
βž– RUHI BIYU. πŸ’‹πŸ’€


πŸ’” nowπŸ‘‡
πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨πŸ’FARASHIN SOπŸ’πŸ‘©β€β€οΈβ€πŸ’‹β€πŸ‘¨



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday πŸŽ‚ to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...

Itta baiwa daga Allah ce, ubangiji ke bada itta ga wanda yaso, duk wanda aka bawa itta sai ya sarraffata yanda yakiso, wani ta jawo masa arziki wane kuma ta janyo masa d'aukaka da masoya masu girma da darajar......

'KANWAR SOJA βœοΈπŸ’ž
08101235739






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*ΩˆΨ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ Ψ§Ω„Ω†Ψ¨ΩŠ Ψ§Ω„Ϊ©Ψ±ΩŠΩ…*


Page one 2οΈβƒ£πŸ’‹


*******AFTER TEN YEAR'S ********


_Da gudu ta fitoo daga wane 'kofa ko fullstop babo ta afka wani 'kofar bayan tasha gudu a cikin falour da aka 'kawatashi da kayan alatun duniya tura door taye wow shine abin da na furta domin kuwa wani falour ne still da aka mai kwaliyyar har yana son yace yafe na farkon kyau kai tsaye ta haura step ko gajiyan bata jiba ,



" Ke bakidajiyar inace sai gudu kike cikin gida kamar wata 'bera " wawan birki taja jin muryar abinda taki so a cikin rayuwarta to anmman zagina ma yakiye " AFIYYA " ba magana naki miki ba " juyuwa taye nan kitson kanta da a kawa calarbar mai bit ya watso da sauti na musamman zum'biro baki taye da gwala-gwalai idon ta da yafara cikko da ruwa hannu tasa ta kauda gashin ta da ya rufe fuskar masha Allah AFIYYA kinan kyakkyawar yarinya mai wayo da magana ba'abunda tabar Inna dashi indai akan surutu ne da masifa sai kuma tsokana da aka haifeta dashi shugwaba kam tun tana ciki daman ake koya mata don haka da abun ta tazo " na'am yaya Ahmad daman zanji gun Daddy ne " tsaki yaja Allah ya shiryiki shine kike gudu kamar an biyoki baki tsoron ki fad'i kiye kuka ko " zo nan nema Daddy naki jira nan da 30 minute zai sauko" ganin ya saki fuska ba kamar farko ba , ta iso gaban sa ta haye kan 'kafarsa tana wasa da sajin fuskar sa tace " ummmm ai Yayya Ahmad ne ko na fad'i bazan yi kuka ba " humm murmurshi yaye "to naji idan ba zakiye kuka ba dariya zakiye nidai in na ganki sannu basance ba just kawai dariya zanmiki " zum'biro baki tayi ba'abunda zai sani kuka a rayuwar ta sai abu d'aya sai kuma taye shiru tana kallon sa jan bit nin yaye har yamata zafi "to daina kallo na kar ki chinyi ne me zai saki kuka yunwa ko dariya taye har kumatunta na lotsawa nan na hangale ina ganin irrin kammani da takiye da da"an uwan nan nata ta tsagaita tace "idan kace baka sona ko zanyi kuka ko abinchi bazanji ba kuma bazanji school ba, kuma kuma " nan idon ta yadda hawaye , baki ya bud'i jin shirmin 'kanwar tashi "noooooo AFIYYA kwantar da hankali ke ai duk muna sonki kuma nima ina sonki kinji " dariya ta kuma yi Daddy yace "kinzo nan sai surutu kuki damina dashi ko!?



Da gudu tabar 'kafar sa taye jikin Daddy ta rungumi shi tsaff nan ya d'agata sama ya sumbachita itta ma ta mishi Mommy ce ta taho chikin 'kamshi " my daughter " ganin Mommy ta gudu gunta ta gaida ta nan Inna ta fitto fess da itta tamkar ba tsohuwa mai jikoki ba duk gaisuwa sukaye mata , suka hau dining suna chin abinchi AFIYYA ma zagewa taye sai chin paper chicken soup da arish sai indomie da ba ma wanda yasa yanayi itta kam dukka take chi ,tamkar fa bata ye breakfast agun Umma Zahra ba,



Naman bakinta ta had'iyi gaba-daya ya 'bacce da miya bakin "Daddy inason Yaya Ahmad shima yace yana sona idan na girma sai muyi aure ko , " subhanallahi Daddy ne abinchin ya tukari ma'koshinsa yafara tari, inda Mommy take gwalalo da idon ta ,dai dai lokacin da Ahmad ya zubar da tea a kan table dake gabanshi har ya lallata saman rigar sa, Khalil ne ya sandare shi da yanzu yaki fitowa yace karo da shirmin 'kanwar nasu, itta kam ko kallon su ma bataye ba ta chigaba da yagar kazar ta,


Inna ce tace to tukura ai indai hakane baki da miji da yawuce wanda kikiso kwantar da hankalin ke kinji ko.



Jin shiru yaye yawa ne ta d'ago kanta ,nan Daddy yasha ruwa ya mi'ki "to Mommy yara na tafe daughter ke kulla da kanki ko", yanayin sa taga ya chanza anmman a banza tace Daddy ka sayomin new teddy nayi sabon baby nima , " to daughter Ahmad kuwa hararra ya buga mata har taji ta 'koshi da abinchin nata ya tafe ko sallamar Mommy babo.




Khalil ne yaye dariya ya iso ya zauna yace "ohhhhh wai AFIYYA kinsan ma me kikace kuwa wallahi baruwana" , da ido Mommy tagansa yaja baki yaye shiru ya chi abinchin sa itta ma ta kammala yasa tace " yaya Khalil kai ne zaka n sayomin icecreem idan aka min aure ko" dariya ta sha'ke Mommy ta kasa dannewa dinka kar taye a gaban Ahmad da Daddy ne ko AFIYYA taji wane irrin ko ta raina ta don AFIYYA akaiw ta da sake zance ni commer or fullstop......




Watsiwa akan dining nin sukaye Inna ce taja AFIYYA zuwa d'akin ta sukaye ta hira harr azahar taye sanan ta fitto ta shiga wata 'kofar sai gata a wani falour nan ta hango Umma zaune tana karatu akan sallaya , tsayawa taga i'yar nata tace " yaukam kin dame su inna da surutu ko , "kai Mommy ne inada surutu ne " a a baki dashi zo kije kice wa Altine tamiki wanka kiye sallah kice abinchii maza kije karatu kafin malamin ke ya iso, tura baki taye nifa Umma na girma ya zakice amin wanka i am ten year's old fa". tana magana tana wak'e baki, kamar gonar auduga,, ta chigaba da cewa "kuma ma ai na kusa amin aure ma na huta , baki Umma ta bud'i kai wanan yarinyar dubiki wa zai aure ki da wanan rawar kai naki da surutu, " Umma yaya Ahmad shine mijina mana ne shi kawai zan aura kuma shi naki so banson kowa ," pillow ta d'auka ta buga mata ta haura tana dariya abinta,,,,, kamar ba itta ba,,,, murmurshi tayi " yaro yaro ne dai AFIYYA dai yarintar ke daban da na sauran ban san me zai yafaru da 'kadarrar soyayyar kiba anmman tun kina 'karamar ke yarinya wai kinsan me so wai kullum dai Ahmad shi naki so Allah ya kyauta , ta chigaba da karatun ta.




Al'kalamin Ζ™anwar sojah-----------ce βœοΈβœοΈπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž


more comment more posting




























πŸ’FARASHIN SOπŸ’

Mallakin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž

Loveble, romantic, heartbroken short story..




πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Marubuchiyyar πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

βž– MIJIN MAGE. 🐈
βž– DUHU CIKIN HASKE. πŸŒ“
βž– RUHI BIYU. πŸ’€
wattsppt number:08101235739

πŸ’” nowπŸ‘‡
πŸ’FARASHIN SOπŸ’



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar ranar haihuwa ta happy birthday πŸŽ‚ to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****
Marubuchiyya tana da damar hallitar mutum ta kashe shi ta raya shi tunda 'ki'kirarrin labari ne, ta had'a masoya ta wargaza soyayya tsakanin masoya ...
'KANWAR SOJA βœοΈπŸ’žπŸ’ž






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*




Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…*
*ΩˆΨ΅Ω„Ω‰ Ψ§Ω„Ω„Ω‡ ΨΉΩ„ Ψ§Ω„Ω†Ψ¨ΩŠ Ψ§Ω„Ϊ©Ψ±ΩŠΩ…*


Page one 3οΈβƒ£πŸ’‹




Ahmad ne zaune a cikin department naso sai kumbura fuska yakiye gaba_d'aya yau AFIYYA ta bashi haushi ga abinda Inna tace kuma daga 'jife yaye nisa cikin tunanin Aliya ce chikin wando riga sai kimuno akai ta zubar da gashin kanta na attachment sai 'kamshi take zubawa ",honey' abun da tace kinan anmman ko jinta bayayi nan ta dafa shi anan ya dawo daga tunanin sa kallonta yaye ya kauda kai " honey what happened " tsaki yaja "wallahi ko yau AFIYYA ce ", haushi ne ya buga zuciyar ta sam bata son wanan yarinyar murmurshi dole tayi kai da Jerry ka kinan to me fushi kawai kamanta just .... '"ai bakisan me tace ba shiyasa zakice haka "okayy to meyafaru" har zai gayyama ta sai kuma ya fassa sakamakon lecturar dake shigowa....................



Haka yau ya kammala zama a school ba tare da wane walwala ba itta kanta Aliya bata ji dad'in halin da masoyin nata yake chiki ba sakamakon rashin sakiwarsa da itta , duk da cewa bai gayyama ta asalin me yafaru ba...



***********WACE CE ALIYA**********"

Aliya Abdallah Zangina sunan ta yarinya d'aya tillo agun Iyayyen ta don haka duk wane so da 'kauna da dukkan kuma da i'yar su take so sai inda 'karfin su ya tsaya don ganin cikar burin i'yar tasu , a don haka kuma i tace tana son tana samu a rayuwar ta don haka tarbiyyar ta bata samu isasshen sa ba , Aliya yarinya ce kyakyawar gaske wacce sukaye primary school tareda Ahmad har takaiga sun kammala secondry a yanzu hakan kuwa suna University na a 'bangarin science sauran musu shikkaru ukku kachal su kammala , karatun babban burin su kuma su kammala su wucee chigaban course nasu a chan 'kasar India ko da ace babo auren tsakanin su,



Soyayya ce mai tsananin gaske da 'karfe tsakanin masoyan wanda Iyayyen su ke ganin abota ce kawai kasancewar duk shikkaru haihuwar su d'aya ,kuma ma'kobtan juna ne , tsakanin Aliya da AFIYYA gaba ce mai tsananin gaske don kuwa tunda AFIYYA ta tashi taga yanda Yayya Ahmad ke kulla da Aliya take matukar jin tsanar ta a ran ta har tagaiga Aliyya bata isa ta d'auki taba tun lokacin da take shan nonon mahaifiyar ta har takai yanzu don haka tsanar tun asali ta samu toshi,



AFIYYA ta tsani ganin Aliya a kusa da Ahmad shi kanshi abun na bashi mammaki dayaga hakan na 'batawa yarinyar 'iyar 'kanwar tashi ranta sai ya sanya Aliya ta daina yawan zuwa gidan nasu da kanshi zaije ,idan kuwa Aliya taye fushi to sai ta shigo suyi ta hararra tsakanin ta da AFIYYA , sanan su Mommy da Umma basa 'kaunar yawan akaqar dake tsakanin Ahmad nin da Aliya saboda tarbiyyar yarinyar ga yawan tara 'kawaye yaran masu hannu da shuni kamar dai itta, a don haka bayanda zasuyi ne Daddy da Abba abokan Alhaji Abdullahi ne , dole suka fawallawa Allah komai suke adu'ah Allah shirye hallayar ta...




Ahmad dogon saurayi ne kyakyawar gaske wanda ya tara dukkan abinda macce ki so da bu'katar a jikinsa ,a yanzu hakan shikkaru sa ashirin chiff a duniya ,tun yana yaro ba maison hayaniya ko yawan surutu ba ne , babban burin sa guda biyu ne a duniya ,yazama chikkakin likita kuma ya aure masoyiyar sa tun na yarinta wato Aliyya , hakanan gaba_daya makaranta nasu an san wanan soyayyar da ance ina Ahmad za'aga Aliya itta ma hakan take daga garitta ,,,





Haka aka d'auke tsawon lokachi a na wanan tafiyar gaba da tsana sosai Ahmad. ke nunawa i'yar uwar sa AFIYYA saboda tun daga wanchan lokacin ya daina mata wasa ko dariya sai dai gaisuwa ko idan tazo assignment nata ko hawa jikinsa ya hanata , a sannu a hankali AFIYYA abun yake damunta takan shiga d'akin taye kuka sosai idan ta tuna da sauyin yanayin da yayyan yake nuna mata ,duk da cewa su kansu Iyayyen sun san da wanan yanayin anmman basuyi yun'kurin hana Ahmad bin ba domin yana da kyau a kasancewar ta macce ta rage shiga jikin maza musamman ma wanda wanda ba i'yan uwa daya uba d'aya ba,,,,,,,,,,,........ ....


Just is beginning labarin bashi da tsawo gaskiya, is short story ,,

TOFAH AKAIW WANE ABU WAI SON MASU WANI ALIYYA KO AFIYYA CE DA AUREN AHMAD, DA KUMA SAMUN SOYAYYA TA MALLAKAR ZUCIYA ,
FARASHIN SO NA HAUHAWA A TSAKANIN WANAN I'YAN MATAN
ALIYYA
&
AFIYYA.


Banyi al'kawarin posting kullum ba.

please share and comment fisabilillahi
_
Al'kalamin Ζ™anwar soja βœοΈπŸ’ž
















πŸ’FARASHIN SOπŸ’
Mallakin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž

Loveble, romantic, caring, heartbroken short
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment