Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

munafurci tace alhaji
bayadda naiya shiyasa uwarsu taji tana batamin suna
agari Har tana cewa Wai asiri, alhaji yace daina Bata
hawayen ki kigane kanki munafuka, mahauka ta
kukwashi kayanku kushige daki aikuwa haka sukayi,
hajiya ladidi tace to nidai sai da safe, suna. Shiga
sumayya tafada jikin anty fati, dukan su sai neman
gafarar mahaifiyar su sukeyi tace bakomai Allah yayi
muku albarka sukayi sallah suka ci abinci, sunata hirarsu
Ibrahim yashigo dukanin su sukace ina yini yaya yace
lafia lou, yatambayi su Akan Makaranta sukace
alhamdulilahi, sumayya ince kina karatu tace yaya tunda
nayi zazzabin Nan Bana gani komai na'iya turanci Amma
Bana iya rubuta WA Bana fahimtar komai, Umma tace
subhnlhi karkidamu........
Aisha tana gida tashirya zuwa makaranta Wata yar iskar
duguwar riga tasa wacce da'ita gwara babu, tadau key
din Motarta, makaranta tahuce direct, tana Shiga taga
Har anfara lecture, kowa kallonta yakeyi tasamu chair
kusada Ibrahim tazauna sai Kashi masa ido takeyi, Chan
suka hada ido tace please can I see your booklet, yayi
Mata banza sau ku kenan tana magana ashe duk a idon
malamin yace will you give her, yamika Mata wata
bazawarar dariya tayi tana gamawa tamika masa Yana
ansa tashafa hannun sa wani yar yaji ajikinsa wanda sai
da ya hadiyi yahu,suna Gama lecture tazo taban gajishi
yace kee banson iskan ce fa,tayi tsaki tace kadan kagani,
kusan kwana uku tana saka shaidanun kayanta yau Yana
kusa da wata mota tazo ta rike hannun Ibrahim tana
kokarin fadawa jikinsa yawanka mata mari, ne zaka Mara
wallahi tallahi sai ka fuskanci 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng saika
soni kuma saikayi lalata dani, Ibrahim yace wa'iya
zubillahi!!! Tanuna shi da danyatsa yabar wajan mota
yahau yahuce gida, yana shiga dakinsu yaga aliyu sai
lissafa kudi yakeyi, Kala baice masa ba yahuce yayi
alwala yayi sallah, yafara karatu Yana Gamawa tunanin
aisha yafarayi yadda surar jikinta take bayyana, Nan
yakara Jin wani Abu Kamar yabi jikinsa, aliyu yace gobe
zan tafi USA Ibrahim yace Allah kiyaye hanya, alhaji
yafito Sai Allah ya'isa yakeyi jiya yashigo da million biyu
Amma Bai ganta ba, hajiya tace lafia alhaji kee fati fitoo
kuban kudina anty fati ranta yabaci, tace kaga alhaji
karkasaki kadura min zargin sata dan iskance ai bamu
kadai bani agidan mukadai Kaki ganin laifin mu ita
laraban kafin takarasa ya wanka mata mari, lallai ne
alhaji masifa takeyi dakyar kursum tajata daki suka
shiga, anan Umma ta wadi sukayo kanta............
Urs Nana diso💕💕💕
[4/15, 8:14 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 9
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Umma Ta wadi suka yo kanta,sumayya Sai kuka takeyi
tana fadin Umma kitashi Umma danallah karki mutu,
kursum ta fita aguje tayi hanyar dakin alhaji tana kuka
tana fadawa dakin tace baba kazo kagani ta suma,alhaji
ya wani daka mata tsawa batasan lokacin data fitaba,
alhaji ya hau masifa Yan iskan 'ya'ya to bazan kaita
asubutin ba, da asarar data jawo min zanji tamutu ma ai
banida asara, wata shewa hajiya laraba tayi, alhaji yace
kina jimun su hajiya tayi wata dariya tace alhaji kenan
karka makara fa, Dan alhaji sadik Sai kiranka yakeyi
awaya, yace to hajiya angama Bari na shirya cikin
kankanin lokaci yashirya to hajiya ninatafi Mai zantawo
Miki dashi, alhaji Kenan ai ne a kullum sonka da
kaunarka soni agabana yace hajiya kenan Allah barmun
ke,yanzu nayi alkawari wane satin zaku tafi USA, ah alhaji
godiya mukeyi Allah Kara bud'i,Yana fita zai shiga mota
hadiza takaraso baba kabamu mukullin mota nakaita
tunda baka sonta,tafi kiban waji tamutu mana Sai me??
Hadiza tana kuka tafita tatsayar da taxi,shiga tayi ita da
'yan uwan ta suka kamo anty fati, basu tsaya ko'ina ba
Sai a breitfied hospital emergency suka tafi aguje likitoci
suka shiga da'ita Bayan Yan mintuna likita yafito yace
musu anbata daki, yagaya musu kudin dakin Haka suka
biya dubu Dari, hadiza tace yaya kursum daman baki
kashi ba?kursum tace aikin san bazan Kashi uban kudin
nan ba, yanzu ne zan zauna da Umma kitafi ke da
sumayya kinga tohm Bari naji nadaura girke, kursum ta
mika mata dubu biyar, hadiza tace ai nema akwai
ragowa Bari nayi amfani da'ita......
Suna i'sa gida hadiza tahada kayan umma da na
kursum tasaka acikin jaka,tana shiga kitchen zata dura
abinci taga yaya usman Yana i'bar nama, Bata kulasa ba
tahuce tadura shinkafa, ta aiki sumayya ta siyo salak,
ataki takirawo su anty aisha anty zulaihat tagaya
musu,takira Inna da su khalifa duk yan gidan,su kace
Suna hanya zasu tafi,usman ya jita Amma ko yajiyo yace
mata yajiki, hadiza kenan yarinyace yar shekara18,
amma a kwai ta da masifa Bata ragawa kowa agidan nan
tagama makarantar ta inda tayi karatu a gombe
takarance sociology, akwai hazaka da kokari, muryar
usman taji yace hadiza ga nama nan kiyanka kidafa ki
kaiwa antyn ku, Sai daya kai kofa tace yaya usman! ya
jiyo Naam hadiza, nanda nan tabata fuska, sannan tace
ko kamanta wacce take kitchen? Yace a'a ai hadiza ce,to
ba kursum bace dazata ansa Kuma ta dafamaka, kaganni
nan niba asarar riya bace, bazan dafaba yaya usman!!!
Kaga wannan abincin wallahi bamaici, faiza tashigo yaya
usman mai yafaru?? Hadiza tace ne zaki tambaya tunda
Nikika tarar ina magana Wai matarsa ce ta aiko shi adafa
mata nama ko wanene baiwar ta, Ke hadiza yayan kike
gayawa haka,hadiza tadallah mata harara ko kinje na
ambaci wani sunan inba na yaya usman ba, faiza tace
kaima yaya kasan hadiza bata da kunya yace to kee jike
dafamin tace sai dai hajiya nibazan i'yaba, hadiza takara
sa abincin ta tazuba a flask, ta shirya sumayya suka tafi,
takai sumayya makaranta tahuce asubuti har yanzu
umma shiru bata tashiba, yan uwa sun cika dakin
tagaida da kowa, inna tace ina Ibrahim, Kuban wayata ko
komai sai kunyi shiririta takira shi bugo daya yadauka
kazo asubuti, yace innalillahi ganinan...............
Anty aisha Bari naji gida nadaura abinci sukace to, tana
zuwa taga uncle farouk yazo, farouk uba bamalle yaro
ne na hudu a'ya'yan mahaifinsa, babarsa ce tatsakiya
wato hajiya maimuna 'ya'yanta uku kacal daga asiya
wacce takida aure asudan, sai farouk shekarar sa talatin
da biyu babban pilot ne wanda kowa yasan dashi Kuma
Yana business sosai inda yayi karatunsa a london, sai
kaninsa jibril wanda yake primary,farouk fari ne amma
Kuma yanada 'yar Kiba akwai wani lafiyayyen saje daki
fuskarsa ga hushirya, yanada tsayi amma ba sosaiba
gashida nutsuwa magana ma bata dame shiba, Hadiza
taga su hajiya atsakar gida suna hira tayi sallama tayi
hucewar ta, Kee hadiza baki i'ya gaisuwa ba, hajiya tayi
saurin cewa ai haka suke babu tarbiyya farouk yace ai
naga alama, tace ina yini uncle farouk ya harare yajikin
umma da sauki, tashige daki faiza sai jansa take da hira
Yana basarwa, karfe 7 Nadare, hadiza tashiga dakin baba
tayi mai sannu da zuwa tace kaji asubitin? Yace bazani
ba, to bani key nakai abinci bazan bayarba, to walhi
kabani kudin mota nake! Ta hango dare biyar tadauka
walhi saina dauka kuma sai naji kasuwa nace musu
bakasan matarka, yasaka dariya tafito , a'ya'yan sa yana
san hadiza amma sai yaji yatsaneta wani zubin, tana fita
uncle farouk yazare rigarsa yaja lafiyayyar motarsa
yafito baba yana ina zakaji yace ganinan baba, Yana i'sa
daidai hadiza yace kee tawo mutafi! Tace ina? Asubiti,
kayi tafiyar ka, wata tsawa yayi mata!!! Idiot!!!........
Urs Nana diso💕💕💕
[4/18, 3:02 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 10
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
"Tsawar" da farouk yayi Mata i'ta ta tsorata ta bashiri ta
shiga motar, hanyar asubiti suka bi cikin mintuna 15
suka i'sa ,hadiza tayi fumm domin ranta ya 'bace bude
motar tayi cikin sauri tafita, abinci tadauka acikin boot,
tayi gaba, farouk Sai dariyar mugunta yakeyi Mata,
domin kafin ya tafi ya tabbatar zata daku, sallama tayi a
asubutin tana masifa, Sai kace dole Sai an shiga motar
aikin banza kawai, bata an'kara ba taji anbuge Mata ba'ki
zatayi ashar kenan taga farouk agabanta, cikin fitsara
tace mai nayi maka, Inna tace lallai wuyanki yayi kauri,
farouku Rabu da'ita, ya durkusa yagaida inna yayi musu
ya jiki? Inna tace jiki Dai gashi nan babu dadi yanzu
surutai takeyi, ya kalle kursum yace yaya kursum
sannuki, kursum taji kunya kayi hakuri wallhi hankali na
baya jikina, ina yini uncle? Lpya, yaushe kazo? yace jiya
nazo walhi nakawo wasu kayane to Nan da 3weeks
zankoma, tace yasu mum yace duk suna gaidaku, inna
tace a'she alhaji bai'jin dadi shima?naga Har yanzu
baizoba, cikin mamaki yace ai gobe zamu tayo tari, inna
tace kayi masa sannu, yace inshaa allahu, hadiza ce
tashigo yazauna kusa da ya kursum, sannan tace Wai
yaya mai kida mun umma? Tace walhi "nakasa gane wa"
abun kamar Bana asubuti ba, kaddai abunda nake zargi
ne? kursum tace duk ba wannan ba kije da safe kisanar
da malam hassan danAlla, zanje yanzu ne Bari natafi Kar
wannan jarabben yafara, kursum tace naga ranar da
zakiyi hankali, hadiza cikin sauri tace inna mukwana
lpya? Farouk yace kitsaya mutafi, ta murguda ba'ki tace
lallai ma kagama ru'bamin baki kace natsaya, ai wallahi
Sai Allah yasaka mun, tana fita taji titi shiru tafiya
tafarayi zuciyarta ciki da dari-dari, mota tagani tafaka
agabanta cikin 'kan'kanin lokaci tasaka gudu, tuni farouk
ya kamota ya "taska" mata mari tafara kuka suka shiga
Mota..
Suna shiga gida tace Allah ya'isa, tayi saurin dakuka
tashiga, baba yace lafia tayi musu banza tafada dakin su,
hajiya laraba tace ai walhi alhaji ka dauke mata'ki domin
uncle suke yiwa rashin 'kunya, yara basu da tarbiya,
alhaji yayi saurin katse hajiya yace ai uwarsu sukayo,
tana shiga da'ki sumayya ta tarar a zaune tana kallo,tace
ya hadiza yunwa nakeji sosai babu wanda yabani abinci,
tace kema in banda abunki sumayya wazai ba'ki
mutanen nan dabasu da imani, bani indomie guda uku
nadafa mana, tana shiga kitchen, fa'iza ta sanar da baba
itama zataci indomin, baba yace angama Bari nakirata,
cikin muryar su ta manya yafara kiran hadiza tace tanan
zuwa,farouk ya zauna anatar hira, ta samu guri ta zauna
tace baba gani ? yace dama fa'iza za'ki dafawa indomie,
Sai datayi shiru na 'yan mintina, tace baba kacemun
"gardiya" zan dafawa, hadiza takalli fa'iza baiwar Allah
gaki katuwa kuma yayata nadafa miki indomie, alhalin
baki rasa ido ba ba kirasa kafa ba, ga kuma hannu, lallai
ne? Ku kuwa anya kunada imani? Cikin fushi farouk yace
tashi kibamu guri, baba yafara masifa hajiya nazuga shi,
masifa yakeyi zaki ci ubanki zan Rama mata, hadiza tace
ai masoyan ka aka'taba, ta shiga tajuye indomie takaiwa
sumayya nata, tatarar uncle farouk yabawa fa'iza nata,ta
dubi fa'iza yadda take ci, tace walhi ya fa'iza Allah ya'isa
'kikace, takalli shi uncle tafara masifa ai Sai an biyata!
Zatafara zage kenan farouk yafara du'kanta da waya
tafara ihu tace d.....
Urs Nana diso💕💕💕
[4/19, 12:48 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 11
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana diso😯
Farouk d'ukan ta yayi da waya, "tafara ihu dagudu ta
shiga ci'kin daki tana Allah ya'isa, "ya biyota tayi saurin
rufe kofar su tana kuka, sumayya tace ya hadiza dukan
ki akayi? Tace eh uncle Farouk ne ta rungume yar uwar
ta, "sumayya tace kiyi hakuri Yaya Allah zaimiki sakayya
malamin mu yace duk wanda aka zalunta Allah zai saka
masa tace toh, ahaka tashiga daki sai kuwa tayi karo da
leda! A a waya kawo musu dakin su? Tana budewa kaza
da ice cream ,cake tagani, "hadiza tace aikuwa wallahi
bazan ci ba, Yama raina mun hankali, a hankali tafito ta
bude kofa, cikin sadaf-sadaf take tafiya, tana zuwa
daidai dakin uncle Farouk ta ganshi Yana waya ta zura
hannun ta tabude window, ta cillah masa ledarsa, "aza
buri yatashi ransa A bace! Tayi saurin juyawa ya rikota ya
hanka'da ta da'kinsa yaciro ya dinga jibgarta tana
ihu Amma ina ko kulata bayayi, da kansa yagaji ya
'kyaleta, Amma ba'kin ta bai mutu ba sai Allah ya'isa
takeyi, hajiya laraba tana kallon su ta "window" sai
murna ta'keyi Farouk ya tsani su hadiza, "Farouk ta
dubeta har baccin wahala yakamata, dariya yayi zan sai
ta'ki da kaina yashiga cikin da'kinsa, bargo yadakko da
filo ya shin'fide ta, gurin karfi 3 hadiza tatashi takalle
harda su bargo, sai kuwa cewa tayi mugu azzalumi harda
wani dak'ko min fillo, tafara zare sakata kenan ta tsinkayi
muryar sa " ina zakije? Tace da'ki ! "Tsaki yayi ya zauna
Akan kujera, tana fita tace inshaa allahu sai anyiwa
'ya'yanka, "mamaki ne ya cika shi bashiri ya koma
baccin sa, shigar dazatayi taga alamar Kamar an shiga
da'kin su, Ai kuwa taga bataga takalmin ta wari ba, karfe
ukun dari tasaka ihu, mutum gida kufito kufito, bashiri
su faiza baba da Nabeela data dawo gidan da zama kowa
yafito lpya? "Hadiza tace ina lafiya nayi muku wannan
Kiran, to abunda akeyi agidan nan ya'isa! Baba ka duba
ansace mun warin takalmi na da daddaren nan? Hajiya
laraba tace Amma anyi yar iskar yarinya, jaka kawai,
hadiza tace aikuwa wanda ya satar mun takalmi shine
babban Dan iska, Kuma shine dan jaka, alhaji cikin fada
yace uwarki kika fadawa i'taba tsinan no, Masu halin
uwar ku, hadiza zatayi magana uncle yafito yace to mara
hankali, "wallahi ni ba mara hankali bace ba! "Ibrahim
yace muji da'ki hadiza tace to yaya, alhaji yace dama
kaika ke sakata kuma yanzu zan maganin ka sha -sha,
Ibrahim ya zaunar da hadiza yace haba hadiza Mai i'sa
ki'keson Kara saka mu amatsala kinsan yadda gidan nan
yake, mahaifiyar ki tana asubuti bata da lafiya, kitashi
kiyi mata addu'a umma bata cikin hayyacin ta! Yaya
Ibrahim tafarka? Eh tafarka Amma tana bukatar addu'ar
mu, tace to yaya...
Da Asuba hadiza ta tashi ba'kinta ciki da addu'oin tashi
daga bacci, sanna ta tafi zuwa bandaki tayo alwala ta
tashi yar uwarta itama tayi alwala sukayi sallah, ku wacce
ta sallame, hadiza ta dak'ko wayarta tayi azkar sannan
tafara karanta ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺣـﺪﻩ ﻻ ﺷـﺮﻳﻚ ﻟﻪ، ﻟﻪ ﺍﻟﻤـﻠﻚ ﻭﻟﻪ ﺍﻟﺤﻤـﺪ،
ﻭﻫﻮ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﻲﺀ ﻗﺪﻳﺮ kafa dare, sannan tayi addu'ar Allah ya
warkar da umma, da safe tayiwa sumayya wanka ta nufi
kitchen, dankali da Kwai tadafa ta dura tea takaiwa baba
nashi, tagaida hajiya laraba, ta amsa a ciki ince bakiyi
kazanta ba, hadiza tayi murmushi ai bani da fa'iza muka
dafa ba, baba yace fitar mun adaki, bazan baki kudin ba,
tafita tana shari hawaye tararar da uncle ada'kin su,
sallama tayi ta zauna Chan ta Gano shi, tace ina kwana?
Yace lpya" ina tea dina tazubo Mai ta zuba Mai ta dak'ko
sumayya taji suka ce Tari da uncle, GA cikin hadiza sai
kartawa yakeyi, uncle yamiko mata cup din "tace
ragowar ka, to bana shan, yace zaki ansa ko sai nataso?
Ta ansa tasha, suka shirya zuwa asubuti harda
baba,Umma tana ta surutai, kursum da inna duk
hankalin su yatashi yadda take al'amura aguje ta tashi
zata fita, Inna tariko ta, haba fati ina zakije dan Allah
kidaina wayan nan abubuwan, zaunar da'ita tayi sannan
tace kursum danna lambar aisha awayata suzo suga
halin da 'yar uwar su take ciki, kursum tana kuka zata
kirasu, anty fati ta kar'be wayar tafasa, hankalin su
yakara tashi hankalin su bai tashiba sai da sukaga ta
shanyi gaba daya, ruwan shayin fulas din, inna tace lailah
hail lallah , fati anya kice, kursum tafara karatun
alqur'ani dataji an wanka mata mari sai kuwa tayi shiru
tafara kuka, sallama su baba sukayi, Yana kallonta gaban
sa yafa'di fatima yaushe ta dallah masa harara, yagaida
inna ta amsa yazauna kusa da anty fati, hawaye yafara
zubo masa, kursum taji dadi dama yana son su, zai kira
malam hamisu tayi haka zata fasa wayar hadiza tashigo
aguje, sai hannun umma yayi baya," hadiza ta rungume
ta, ummata Allah yabaki lpya, ai naji sau'ke, kowa yayi
mamaki a dakin baba Yana fita kursum tabishi, umma
tace kirawo min kursum, hadiza tace kyaleta umma zata
dawo, i'donta yakada hadiza tana kallonta kuma yadawo
daidai, kursum tace baba wannan matsalar iska ce walhi
yace nagane Bari nakira malam hamisu, ya kirashi yace
Mai da yamma zaizo,
kursum tana shiga da'kin umma tace ina kikaje? tace
gurin baba naji, mai 'kika ce masa tace bakomai, kawai
sukaje umma tayi tsa'ki, " hadiza tace ummata bari kije
mun karatu nan haddata sai zube wa takeyi, umma tace
a a kibari inkinje gida, "aa umma yanzu zakije mun,
umma tace baza'ayi yanzun ba , aikuwa hadiza tafara
karatu nan umma tayi hanyar fita suka ka mota, aikuwa
hadiza tacigaba nan tayar dasu kursum da inna, har zata
fita hadiza tace umma tace naam, zo to naba'ki
labari.........
Urs Nana diso💕💕💕
[4/21, 1:48 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 12~16
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴
😯Na Nana diso😯
Har umma zata fita, hadiza tace zo na ba'ki labari,
umma ta dawo ta zauna,su inna da karsum suna kasa
sun sha makuwa, hawaye ne yacika idon inna azuciyarta
sake sakin abubuwa kawai takeyi, lallai wanda yayi wa
'yarta wannan Abu bazata yafe masa ba, "hadiza tace
umma Kinga yadda kika yar dasu? Mai sukaye Miki?
Cikin dubur burce wa tace ne-ne bani bace ba wallahi,
hadiza tayi dariya tace ummata kenan, doctor ya shigo
yayewa umma alurar baccu, sannan su inna suka tafi,
wayar hadiza ce take ringing, Sai datayi kamar Zata
tsinke sannan ta dauka, salim ne 'dan skul dinsu,Uncle
farouk yayi sallama ya shigo, Yana shigowa yatarar da
umma tana bacci, su inna Kuma suntafi siyo Jan miski,
hadiza ce Kawai aciki ta'ke waya, dama al'adar ce ma'ke
murya intana waya,ita Bama ta lura dashi ba 'kawai Sai
mari taje, tashi tayi afurgice, Sai kace wacce aka kama
tayi sata, sai Kuma kuka yafara wanke Mata fuska, "tace
Mai nayi maka ka mari ne? "Mahaukata marasa tunani
shiyasa ku ka'ki samun mijin, bakwa bin iyayenku, to
kisane wallahi inbaki hankali ba sai nayi maganin ki!
Kuma nasaki a 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng kamar yadda
mahaifiyar ki ta'ke ci'ki, "Cikin wata irin hardad diyar
murya mai ci'ki da bala'i take magana, Wai uncle mayi a
lakata da kaine? Kabi ka tsani-ne danAllah mai nai maka?
Kuma daka'ki zancin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng wani 'kuncin
rayuwa ce ban shiga ba? Wani bala'i ne banshiga? Bari
natuna maka abunda bazan taba mantawa ba, lokacin da
ina shekara 6, daga zuwa mahaifiya ta kakan nina, yan
uwana gaba daya basa sona..
Lokacin da su Yaya surayya suna Nan, ta ta'ba aikata
domin na'kai yar gidan Yaya usman Wai akace na
kwakule Mata wandon ta? Aka saka kadinga dukana kana
zage na, kakirane da yar iska ka kirani da mai bin maza,
umma tayimun targadi akafa,Wai 'yar shekara 6 akewa
haka, tunda natasa bantaba jin dadin iyaye ba,kullum
cikin tsan-gwa ma nake, banida wasu kaya na arzuki,
Makaranta ma banida wane takalmin sakawa haka zanje
a wulakanci na dawo a wulakanci, umma kullum cikin
dukana take azageni acikin kawayena akirane fasika akira
ne barauniya , Komai ma cimun akiye, su Yaya kursum
ne 'ya'ya, kullum cikin kuka nake wataran ayi abinci
abani watarana a hanani, ko dankali nace zan dauka sai
ace ai sata nayi, aliyu yacimun mutunci a cikin abokanan
sa, yaje inda yakeso yakitara inda yakeso, ni da i'dona
nataba kamashi yayiwa baba sata, Yaya Ibrahim ne
kadai yake sona yakoya mun karatu, shikansa bashida
wane fawa agidan tunda yafara Makaranta shiyake biyan
kudinsa, nafi kowa kokari nafi kowa farin jini, manyan
mutane suka dinga zuwa naimana Amma baba yadinga
korar su, ya kasance al azkar shine abokina I'dan
banyiba saina ga kamar banyi sallah ba, tanan abubuwa
suka zomin da sau'ki, hmm uncle farouk kenan ai ne
saidai nakalle mutum badai yakalle niba, tana kuka tace
yanzu kagaya mun wane dare ne jimage bai gani ba?
Kasan Dai sai na mutuwar sa!!!...
Dan haka ina jiran abunda zakayi mun, Amma kasani
Na tsane ka! Na tsane ka!! Na tsane ka!!! Saboda Kai
mugune kuma azzalumi ne rayuwa ba zata na barka ba,
takara fashewa da kuka, ai jikin ka ma bazai mutuba sai
ranar da kaganne akasa, ranar da babu ne, Bana tunanin
aure, mutuwa ta itace agabana, domin nasan balalle
kaddara ta a aure take ba, maza guduna sukeyi, kamar
wata 'karya, narasa dalili, danhaka ka yafimun inna fadi
abunda bakaje dadi ba, fita yayi yaja motarsa murmushi
tayi, sallama sukaje, malam hamisu yakaraso, su inna
suka shigo, aguje umma tatashi zata fita,"malam hamisu
yace dawo nace maka, " umma da muryarta ta chanja
tace Wai mai ruwanka dani? aikin mu mukeyi, "malam
hamisu yace hadiza roko ta, hadiza takamata akasaka ta
agefe, karatu yakeyi ba kakkauta wa, murya sukaje ana
cewa kabari mana, wayoo karfa ka kona mu,"malam
Hamisu yace mai I'sa kuka shiga jikinta, " bazamu fada
ba, " karatu ya cigaba dayi " yafara ihu zanfada kadaina
to, "malam hamisu yace munajin ka, " kullum munaso
mushiga jikinta Amma kuma ibada ce daita, kullum tana
zama da alwala, bata rabo do karanta alqurani, munfi
shekara muna binta, Amma munkasa, ranar Nan Nasa
taji haushi, shine taja dan kwalin ta, shine na shiga ta
silin gashinta," su waye suka aiko ka, "bazamu fada ba
anbamu jini, "karatu malam ya cigaba, "to kabari kaji
mana nema musulmi ne sunana Suleiman iyayena ne
suka tsanine batare danayi musu komaiba, shine
nakoma wannan aikin, "hadiza tace yanzu abunda Kaye
ka kyauta? " a a ban kyauta ba kuma kee munajin
tsoronki babu aljanin dazai iya shiga jinki domin kinfi
karfin mu kina al'azkar Koda munshiga saikin kona mu
da karatun al-qurani, ga wannan addu'ar da kikeyi Bayan
sallah asuba, "hadiza tace Allah ba ya son
azzalumai: ﻭﺗﻠﻚ ﺍﻟﺄﻳﺎﻡ ﻧﺪﺍﻭﻟﻬﺎ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻭﻟﻴﻌﻠﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﺁﻣﻨﻮﺍ ﻭﻳﺘﺨﺬ
ﻣﻨﻜﻢ ﺷﻬﺪﺍﺀ ﻭﺍﻟﻠﻪ ﻟﺎ ﻳﺤﺐ ﺍﻟﻈﺎﻟﻤﻴﻦ Kuma ya debe ma azzalumai
albarka ﺃﻟﺎ ﻟﻌﻨﺔ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻈﺎﻟﻤﻴﻦ Zalunci yana haifar da duhu
ga mai yin sa ranar alkiyama,ranar da kowa ke bukatar
haske don tsallake siradi, Amma kukeyin mugance? "
Nadaina wallahi, " malam yafara karatu zaka fita, "zan
fita yanzunan ta hanci hadiza natafi kuma nagode sai
mun kara haduwa inkinye aure, "hadiza tace Allah karya
hadamu kowa yayi rayuwar sa, "wata atishawa umma
tayi sai kuma bacci...
Inna tayiwa Malam sannu yayi musu nasiha sannan
yabada miske yace ashafa mana, domin za'a iya aiko
wasu sukace to, Ibrahim yayi sallama sannan yayi yajikin
umma, kursum tace yaya sai yanzu, yace kursum
jarabawa mukeyi, kuma sai da naji gurin mahmud
nakaimai kudi, yanzu yana sayar da kankara, hadiza tace
yaya kankara fa, yace to menene? Bakomai umma
tatashi hadiza tafara kallah tace mai yakawo ne nan,
sukace nakomai, umma tace Ibrahim kaji makaranta
yace eh, hadiza mai yasake kuka, " nasan kintuna da
wahalar Dana ba'ki kiyi hakuri yata wallhi yawance duk
ba ahankali na nakeba kiyafemun, hadiza tace wallahi
nayafe miki tuntune, haka inna takera drivernta yakaiso
gida ta dauke dubu Dari 3 tabawa umma sukayi godiya,
da yamma faiza tafito tsakar gida tana zagen umma,
hadiza data fito rai abace tabuga 'Kan faiza sai jini,hajiya
tafito kenan zata kwalawa hadiza kwalba, uncle farouk
yana ganin haka ya tunkuda hadiza goshinta yafashi
daganan ta suma.........
Urs
Nana Diso💕💕💕
[4/24, 10:56 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 16~20
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
Uncle farouk yana ganin haka ya tun kuda hadiza
tabugu da karfen gurin goshin yafarayi jini daga nan ta
suma, "hajiya ce tafara bambame ko mutuwa kikaye sai
nace ubanki ballantana suma 'ki k'aye, Mara mutunci,
"faiza tace barni da i'ta zanci ubanta ne, suka shiga 'dak'i
sai ga su usman da aliyu sun shigo, "Aliyu yadubi fuskar
faiza Mai yafaru da'ki?? Walhi fada mukayi nida hadiza,
"usman yace ai bata da 'kunya Walhi yakamata hajiya
'kiye maganin ta! "Ina yarinyar nan ba yadda banyi da
bokaye naba Har nagaji, asirin yak'i cinta, "Aliyu yace
karkida mu zanyi maganin ta, "usman yace hajiya maggi
nakeso, "jika kitchen ka dauke laida biyu tohm, "umma
tana dak'i i'ta da su surayya da kursum, umma tace
Narasa irin hadiza kwata-kwata batada tsoro, "kursum
tace Nima haka umma yanzu gashinan anfasa mata kai,
"kyaleta ita tajawo da tayi musu shiru ai shikenan, yanzu
gashi nan Tajawo wa 'kanta raune, su usman da aliyu
suna dak'in uncle farouk sunata hira, farouk ya 'dak'ko
ruwan sanyi ya kwara mata afuskarta, " A zabure tatashi
tana kuka, uncle yayi mata banza su "aliyu sai dariya
sukeyi, Kara sautin bak'in ta tayi sannan tace danallah
uncle farouk karabu da rayuwata kada ka hallaka ne, ne
banmaka komaiba wallahi na tsaneka Kuma Allah sai
yasaka mun, "mamaki ne yacika su aliyu, "uncle
banasonka banson Mai kaunar ka tun ina yarinya har da
kai acikin masu sakane acikin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng' "ko
kallon ta uncle baiyiba, " 'kanta wane juya wa yakeyi
Amma ahaka tatashi tafita inakike dan uwarki ko angaya
muku tsoronku nakeji, 'da kenan banda yanzu wallahi
abunda kukayi mun da bazan yarda ba hajiya Har k'arya
ne ta tabayi, "farouk ya 'dak'ko belt kenan, "Ibrahim
yace shige mutafi daki tana masifa tashiga, "uncle farouk
yace Allah ya tsare ke da yau nema nafasa miki kai, "
kansu usman ya daure, " aliyu yace ya usman dama ance
kaje tsoron wanda Bai wayeba, " usman yace ka tsorata
kenan? " haba ta'isa, " Ibrahim yafara mata fada tana
kuka yana fadan ma baisan lokacin tadatayi bacci ba, "
umma kiye mata magana mana, ke kursum kidinga bata
shawara " wallahi yaya inayi, "umma tace ku kyaleta zan
mata fada...
Hajiya mai akaye miki kike kuka, alhaji yafara rikicewa
hajiya kigaya mun mana, "anty Fatima tafito ta durkusa
har kasa tagaida alhaji, " ke fati Mai akaye wa hajiya? "
alhaji bansaniba, tashige da'kinta " Dama haka zakice
munafuka Kuma nasan ku kuka bata mata rai, "ita dai
umma bataci kala ba, " hajiya tadago 'kanta bakinta ciki
da k'arya alhaji agidan nan harda yarinyar dazata zageni,
" hajiya kigaya mun komai kidaina kwana kwana mana,
ko wanene yau sai yayi da nasani, " kuka takara fashi wa
dashi sannan tace yau agidan nan hadiza tazane fa'iza,
alhaji kamar ne ta'ke zage Wai ne boka ce, babana baya
sallah, alhaji wasu ma baza su faduba, kai'kanka sai da
tazaga, ga fa'iza Chan rai ahannun Allah , wayoo alhaji
mutan gidan nan basa sona, " kwantar

Please Login or Register in order to submit comment