Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da hankalin'ki
kushirya gobe zakuyi visar dubai aje aduba fa'iza, "dak'in
sa yashiga ya'dak'ko wata waya ihun hadiza Kawai akeji
agidan, kuka takeyi yana jibgarta shigeya kinyo halin
uwar'ki, ne saina koreki acikin gidana , Mara mutunci
dukan ta yakeyi "Aguje tabar gidan babu takalmi
ballanta na, tafi take tana tangadi kamar tasha wane
abun, " umma kuka takeyi yanzu ina 'yata Zata tafi,
"maganar alhaji sukaji kee fati dama ke kike sa kasu,
wallahi aka kara yin kwatan kwacen haka ke zan hukunta
walhi , hajiya muje ga nama can natawo dashi, shiga
kice, "hajiya tace ne alhaji sai da kai zan iya ce, to
hajiyata gani nan, sallama Ibrahim yayi yashigo baba ya
'kalle sa kaima kazama dan iska sokake kayi kudi, to
baka i'saba kai dai sai dai kakalle kudi ka huce badai kaye
suba," hajiya taja hannunsa kyale wannan Yaron alhajina
domin bashida bambanci da almajiran gidannan,
murmushi Ibrahim yayi ya shiga da'ki su kursum yatarar
sunata kuka yace lapia suka bashi aguje yafita, " uncle
farouk yadawo daga wane company, daf da wane titi ta
hango kamar hadiza, Anya itace kuwa Kar fa naje ba ita
bace ba? Yana zuwa kafin yafito daga mota ta sume,
daukarta yayi har gida yashiga da'ita da'kin sa ya kunna
mata Ac sai a lokacin ya lura da farfashewar fararta, yaji
wane iri, tana tashi tafara kuka yanuna ta da 'yan yatsa
ke Wai baxaki nutsuba banza Kawai bataci mai komaiba
bacci ya dauketa, "uncle farouk yace dole ne kiyi bacci
a...
'Kin sawa k'anki jaraba da masifa gashinan jikin ki duk
ya dau zafi, gurin karfe goman dare tatashi, tana tashi
taga kamar Ana hura mata huta ajikinta, uncle tagani
yanata bacci, ta dallah masa harara, dakyar taki tafiya
har ta isa dakin su, " umma tana zaune tanata lazumi, "
umma mai yafaru Naga idonk'i ya kumbura, " ji kiyi
alwala kiyi magari ba da isha'i, haka hadiza taji tayi
sallah tana idar wa, "umma tace yanzu kinmanta baya
ne, kin manta yadda akayi miki Ada, kicire masifa
aranki, kicigaba da hakuri, nasan kinayi amma ki cigaba
dayi, "to umma Amma wallahi kona ganin wuta bana
yafe wa hajiya, Allah yanuna min karshen ta , " gobe
kishirya kutafi asubuti adubaki rabin jikinki yafashe, "
tohm umma, Da safe kursum taji ta hada musu
breakfast, takaiwa kowa nashi, ta durkusa tagaida baba
yayi mata banza, sai kuma chan anjima yace ku dai Allah
wadaran halinku, "hajiya tace alhaji banson kana 'kona
yawun ka ka kyale yaran nan, kursum tabashi hakuri
tafito, "hadiza ce tayi sallama hajiya labara tana kallonta
tana yimata dariyar mugunta "ko kallonta batayi ba ta
shiga daki umma nadawo, "sannunki, yaya kursum ina
tea Dina gashinan ta zauna tana sha, " wayar uncle
farouk ce tafara ringing daukar dazaiyi yaga mum dinsa
ce, hello ummi inakwana " lpya lou, kaji katare a Nigeria
ko, " Nakusa dawowa ai, suka dinga hirar su sannan tace
masa ina hadiza? " ai ummi hadiza tachanja hali " kai
mata wayar nacimaka, "to part dinsu yashiga umma
tana da'ki su kuma suna palour ya mikawa hadiza wayar,
tawani daka tsalle hello ummita ina kwana, " ainayi fushi,
" kiyi hakuri danallah kinsan banson ranki yadinga bace,
"suka dinga hira to kibiyo farouk sai ku tawo tare, "hmm
ummi azumi yakusa sai dai Bayan sallah, "au gidan namu
bakyason zuwa? Ummi gidanku yafi namu tashin
hankali, ahaka sukayi sallama, "taje Zata mika masa
wayarsa, aikuwa Abu da tsautsayi wayar tazame ta fashi
atsorace dukan su suka kalle wayar umma ce tafito, ta
kalle hadiza takau da kai, farouk yace wallahi sa......Urs
Naan diso💕💕
[4/25, 10:56 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 20~25
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯 Na Nana diso😯
Farouk yace wallahi sai kin gane 'kuran'ki, " umma
tace to in ba rashin nutsuwa ba yaya za'ace mutum bazai
dunga girmama na gaba dashi ba, " kursum tace gaskiya
hadiza kigyara ai wannan rashin tarbiya ne, uncle farouk
ba sa'anki baniba, duk kinbi kin raina sa, " hadiza tana
tsaye duk takaice ya'isheta Ya kukeso nayi zan fasa masa
wayarsa ce da gangan haba tadurkusa tadauke wayar
tacire sim tasaka atata tamika masa gashinan kafin
nagyara maka taka,Ya amsa, tashige da'ki kuka kawai
takeyi wannan wane irin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng ne, " umma
tace farouk sai kana hakuri da hadiza yadda kasan ba
goyona bace ba, " yayi wata dariya yace karki damu zan
saita ta walhi, ne umma zanje company zan anso kaya
zuwa anjima zandawo to Allah yakiyaye, "hadiza tana
da'ki babu wanda takula yinin ya'u domin jiran kadan
takeyi yanzu ta haura da mutum, "kursum ce tashigo kee
hadiza kije kice abinci? " cewar hadiza Banaci, to wanene
bawanki nadafa nazubo miki sai kije kimayar kitchen, "
yadda kika dafa kika zuba haka zaki mayar kitchen, " to
inne ce sa'ar ki sai mu cigaba da magana, " hadiza tace
wannan ke yadama banza kawai, " hannunta kursum
tadaga ta wanka wa hadiza mari, "Allah ya'isa tayi ta
cigaba da karatun ta, " umma ta shigo tagoye Bayan
kursum, Kuma nema kinkusa kisu k'eni wallahi duka
zakice sha-sha-sha, " kuka hadiza tasaka wallahi kursum
sai na rama ko nice da gaskiya umma saiki goye bayansu
umma nema 'yar kice, Amma bansan mai nayimiki ba, "
'ki yimun shiru banza kawai Nagoya bayan nasu ai sunfi
kaunata kekowa kullum sai kinjawo min magana, "
Hadiza tace ne ban fada dan ranki yabace ba Allah yabaki
hakuri, " hadiza ce tasaka hijjabin ta tatafi gidan su
fadeela, sallama tayi tashiga goggo tagani a tsakar gida ta
tsugun na ta gaida ta, " hadiza sai ya'u aka tuna damu
kullum Ina cigiyar ki, " hadiza tace walhi goggo lapi'a ta
kalau, " to ai haka a keson ji fadeela tana daki, " ke
fadeela bakya zuwa gidan mu lapia? Wallahi hadiza
rayuwa sai hakuri, kema Naga kinyi wane iri lapia? Ai
wallahi ba'a magana such is life sai kawai hakuri, " ai
mungode Allah hadiza kiduba kiga wallahi gidan nan
babu komai dama dan k'ananzir din da goggo take
siyarwa shine muke dan samu muna siyar wa, to yanzu
jarin babu, bumu samu abinci da safe ba, dakyar na
tsince wasu dari biyu da sha biyar ajakata naji nasiyo
mana garin kwa'ki, da sukari, ke nema 'dink'ina zan
dawo dashi, zama haka bazai yihuba, " hakane fadeela
nema dai kwana biyu sai godiya dan banda kudi wallahi
uncle farouk ne yazo tunda yazo gidannan nake fama,
dubi jikina, harma ya kursum tasamu damar marina
dazu, daman kinsan damuna dakin hajiya ne, take ansar
mana kudi Amma yanzu kwata kwata...
Ba masa mu wallahi, " aikuwa ki godewa Allah wallahi
hadiza Kuma kice gaba da hakuri komai zai huce Allah
natare damu, "hakane fadeela shiyasa nake sonki domin
kina bani shawara mai kyau kuma kina gayamun gaskiya,
ashe wane satin ne saukar ku? " hmm ai hadiza bazanyi
saukar nan ba, da gidan Namu zanje ko da biyan kudin
sauka Har dubu 16, tunda karatu ne kuma na'iya ai
shikenan, "a a wallahi fadeela baza'ayi haka ba ne zan
kokarta inshaa Allah dake za'ayi saukar nan, " hadiza
kenan gidan su Mairo dana shiga dazu wallahi abun
tausayi mijinta yakarye kuma kinsan dashi suka dogara?
" Tabbas hakane, yanzu nidai gashi nan dubu uku ne
Dani ga dubu daya kisiyo muku ko taliya ce, dubu daya
kuma ki kaiwa gidan su mairo, "to hadiza Allah Saka miki
da alheri mungode, " goggo sai anjima, "kigaida mutan
gida, "Tom goggo zasuje, "su hajiya laraba tunda suka
fita basu isa damaturo ba sai gurin karfe hudu, Aliyu
kuwa yunwa tace shi suna i'sa gidan su hajiya laraba
kowa yagaji, inna tace wato Har 'ya'yan naki kin koya
musu shigen ba'kin halinki? Wallahi nema dan ba yarda
zanyi zama da bokan ubanki Amma datune na rabu
dashi, " laraba tace inna ga wannan kudin dubu dari biyu
kya sayi goro, " to nagode kuma Allah ya shiryeki, kuma
kinsan mutum da kudi Kamar shazoma mu, faiza tace ai
dole ki ansa, inna ce tace to ku shiga dakin, barka da aiki
baba" ai daman zakizo domin inasane da halin gidanku,
duk da suna cikin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng amma hadiza taga
gare kowa hahaha karki damu laraba ai ubanki boka ne
zatace ubanta zan rabata da babanta zankuma saka
aljani dan fitina yadinga koremata samarin ta, "yauwa
baba, ku kuma ga magani nan abar bada abinci duk
mutanen gidan suce in har sun ci zuwa gobe zaku zama
taurari a idon babanku haka suka dinga godiya daga nan
sukayi kama hanya...
Hadiza tana kitchen tanata girke sallama taji da sauri
aka shigo kitchen din "hajiya laraba ce tace kee hadiza
fita zanyi girke, "ah hajiya Naga girken mu ne yau
yaza'ayi nafita, "kee dan ubanki fita, "to hajiya ba saikin
zage niba nafita, hadiza tasanar da umma, "ai gwara
dakika barmata kitchen din, "umma Bari na d'ak'ko
wayata, yadda idon ta yayi Karo da hajiya tana barbada
magani matsowa tayi kusa sannan taja fulas din tayi
waje tana ihu, umma kufito hajiya yanzu kirasa abunda
zakiyi sai wannan shirkar abunda Allah yahana, baba ne
ya shigo lapia? Wayyo alhaji hadiza nakama tana
barbada maka magani alhaji kashe ka sukeso suyi? Kee
hadiza fita" baba wallahi bani ba ce ba wallahi wallahi
"fitar mun daga gida dankut..............
URS
Nana diso💕💕💕
[4/28, 9:35 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 25~30
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana diso😯
Fitar mun daga gida Dan kut, "a a alhaji to Ina kakeson
tatafi, wallahi kaji tsoran Allah, yarinya karama wanne
irin tabar maka gida, "kee fati yimun shiru in bahaka ba
kima binta zakiyi, " daman alhaji ita take daure mata
gindi, gwara tabar gidan nan domin tazama anno ba
tunda kashe ka takeson muyi, " hajiya ai dole tabar
gidan nan Kuma naga mai aurarki, "hadiza datake tsayi
takasa motse zuciyar ta ciki da dana sani, wannan wacce
irin 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng ne, tana kuka tana magana baba
zan barmaka gida, Amma kusani Rana bata karya sai dai
uwar diya taji kunya," hajiya ce ta han'kada ta gate, "
jinta tayi ta wada kirjin uncle farouk,wane kuka takara
sakawa, " hadiza menene? ? Lafiya gayamun danAllah, "
wai nabar masa gida, " hadiza mai kikaye kuma? Wallahi
ba laifi na baniba, wallahi ka yarda dani, " ruko hannunta
yayi zo muje, " yaface nabar masa gidansa, danAllah ka
kyaleni natafi sun tsanine basa sona, riko hannunta yayi
da karfe suka tafi shiga cikin gidan tana cijewa tayi tana
kuka," duk su baba Suna kallon farouk yashiga da'ita
hajiya dadi ya'isheta, " umma kuwa hamdala taketa yi
tasan farouk zaiyi iya kokarin sa, hajiya shige mutafi
da'ki, ki kuma fati nayi fushi saina huce, "kallon sa tayi
tashige daki, kursum tace gaskiya abunda akeyi agidan
nan baa kyautawa, wallahi umma nasan da gaske hadiza
take tunda tace taganta tana zuba magani acikin abincin,
"ai kinsan hadiza dawuya tayi miki Karya halinsu daya da
ibrahim, "sallamar ibrahim takatse su, umma hadiza
tagama abinci, "au ai nazata kanajin abinda ke faruwa?
"Mai kuma yafaru nagaya muku kudaina shiga har
karsu, "umma tabashi labarin komai, " Allah yakawo
mana karshen matsalar nan, Dan yarasu lillahi "ameen,
ne Natafi makaranta, inada jarabawa yanzu, "to Allah
yakiyaye yabada sa'a, "uncle farouk yasaka hadiza agaba
domin tasanar dashi abunda kefaruwa, babu abunda
tarage Komai sai da tafada "kema kinutsu yanzu dai jibe
zan koma U S A, dake zantafi " afirgice tazaro ido sannan
tace uncle kamanta yanda Zaman can ya'ke, " kefa
rashin kunyar ki tayi yawa shiyasa kullum kike Samun
matsala, " tashare hawayen ta to naji zanje Allah
yakaimu, " yauwa my abokiyar fada yanzu kidaina kuka
jiki yi sallah tohm da'kin tashiga umma ta'kalle ta tafashi
da kuka....
Ibrahim k'wana biyu Bana ganin 'ka a makaranta? Inna
Kira wayar ka kullum rejected ince dai lapia? " Kallonta
yayi sannan ya kau da kansa, " wannan iskan cen dakake
mun ya'isheni, Kai wanene? Agidan naku ma aikai
wulakantacci ne, Amma kadinga wane nuna i'sa, "tashi
yayi zai bar gurin tare'ko hannun sa, " mamaki da
yanayin dayaje ajikinsa yasa shi cewa Aisha mai yasa
kikeson takurawa rayuwa ta, "saboda ina sonka ina
kuma kaunar ka, danhaka ka amince mun kokuma nasa
abaka crry over, danhaka be careful, tatashi tabar gurin,
"addu'ar neman tsare daga sharrin ta yayi sannan ya
tsaya sai daya zana jarabawar sa,yafita zuwa kasuwa
Amma yau ma shiru ba'a kawo kayan da'ko ba, zama
yayi yagaida uban gidan sa lafiya alhaji ba'a kawo kaya,
"wallahi ibrahim wasu kudi ne ban biya ba, shiyasa ba'a
kawo wa, "alhaji Allah yawarware na tafi zuwa gobe zan
kara zagayo wa, sai da ya laluba aljihun sa babu komai
sai naira goma, haka ya wanke kafarsa yafara tafiya
ahanya yanata tafiyar sa, "aliyu yahuce tagaban sa
yawatsa masa kwantaccen ruwan dake gurin, "hahaha
Yaya usman kalle ibrahim, "ai Suna cikin 'KUNCIN
RAYUWA, ai ibrahim ma yafi yan uwan yadawo Kamar
mahaukaci Saboda wahala, ai da'ko ma yakeyi haba dai
suka saka dariya, "ibrahim kuwa yagane motar amma ko
kallon su baiyiba, ya cigaba da tafiyar sa, da hanzari ya
bud'e k'ofar gate ya shigo zama yayi domin ya huta sai
saukar mari yaji a fuskar sa, " dama hajiya tace mun
shaye shaye kakeyi yau gashi nan nayi in banda iskance
kasha, kazo gidana kana layi, " hajiya tace ai alhaji 'kadan
'kagani hmm Bari dai nayi shiru, "tashi yayi ya shiga
dakin sa ko kallon su baiyi ba, "kagani ko alhaji Yama
rainaka, " ai hajiya Bai i'sa ya raina neba sai dai yaraina
uwar sa, hadiza tana tsakar gida tana wata jakarta taji
anyi sallama amsa wa tayi ci'ki da dauken ganin fuskar sa
tasan bakowa baniba illah halifa, kace ganinan, ma yafin
ta tasaka sannan tafita sunata hirar su, "alhaji kafito ga
'yan iskan samarin da suke lallata maka 'ya ko ta kalmi
Bai sakaba, yafita gate, halifa ya cewa mutunci tas ta inda
yake shiga batanan yake fita ba, " hadiza ce tace wallahi
hajiya inbaki tuba ba, " alhaji kaje abunda take cimun,
dukan hadiza ya dinga yi sai da uncle farouk yace haba
baba ai sai ka illata ta, " baba ya wayance da hmm
farouk kenan, " yauwa farouk anjima inason ganinka,
tohm yace...
Hadiza da taki faman kuka, farouk yace tatashi take
yayi yayi da'ita amma ta'ke tafiyar yayi yabarta, ibrahim
ne yafito daga daki tatarar da'ita, " umma tazo takama
hannunta tashi 'yar albarka kinje, takama hannun ta
suka tafi, "ibrahim wannan shatin na fuskar ka menene?
" Kursum tace babane ya mari she, " umma tace
bakomai watarana sai labari Allah dai yayi muku albarka,
sukace ameen, " bari naji na gaida alhaji nadawo,
sallama tayi adakin, babu wanda ya amsa tace alhaji ina
kwana banza yayi mata, "tashi kibar mun daki idan na
kara ganin kafarki adakina sai na karyake, tunda soku ke
ku kashine hajiya tadinga yimun girken, "Allah yahuce
zuciyar ka "kaji munafuka, "haka umma tabar the da'kin
duk yana yinta babu dadi, " kee kursum kishirya gobe
alhaji isa zai zo yaganki, "wallahi alhaji bazai yiwuba, ga
yarinya nutsatseya fa'iza, wato kafison yar uwargida?
Haba hajiya yakike wann..........
Urs
Nana diso💕💕💕
[5/2, 1:04 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 30~35
'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng
Na Nana diso
Wallahi alhaji bazaiyi wuba, ga yarinya ta nutsatseya
fa'iza, wato kafison yar uwargida, tunda ita kafara auro
wa ai wannan iskance ne, fa'iza 'yata za'a bawa alhaji i'sa,
ai alhaji nafison ka da kaunarka, Akan fatima! Ko
kamanta 'yarta nakama zata zuba maka goba kamutu,
ina tambayar ka ko kamanta ne?? " haba hajiyata duk
zancen bai 'kai haka ba, kawai Dai naji yace mai nutsuwa
nikuma naga duk fa'iza tafiso, " ahh lalle alhaji wuyanka
girma yakeyi, to fa'iza zai aura, " to hajiya angama, shige
muji kace abinci, to hajiyata, " su anty fati suna jinsu
ada'ki Amma babu wanda ya tofa, " hadiza tasaka dariya
wallahi yaya kursum Allah yana sonki ma, wai alhaji i'sa?
" kema dai kya fada yar uwa, muje mu dura girke,
Amma " gaskiya umma kiye magana kusan sati uku
Amma baki anshi girke ba, to ya kukeso nayi Sama da
hak'urin wallahi ko gaida shi nayi baya kulane, " to
umma kar'ki bi ta hadiza Sai takara dagula lamarikan
Dan haka Allah yafi kowa Sanin halin damuke ciki, "
hakane ya kursum Amma fa kisane komai zan fada Akan
gaskiya tace, kuma zaman mu haka bazai yiwuba gobe
zansiyar da zobe na Sai nasiyo mana fiyawata mudinga
siyar wa " umma tace hakane zaman hakan babu dadi,
"Aliyu sai da alhaji yakira kusan sau 5, "sannan hajiya
laraba tace kai aminu back kiranka ake ba? Dan Allah
kukyaleni kida nakeji,karku takura min, " alhaji yace inka
gama kazo, " kaga alhaji sai dare nakeson ganin fuskar
ka, dama ai kauye zan aiki ka, bazaniba ka aiki Ibrahim, "
kai Ibrahim, Naam zonan, " ya gaida alhaji, " kaga ba
gaisuwa nace kaimun ba uban munafiki, saikace wane
mumini, nasan kai jahili ne bakasan account ba,hajiya
mikomin dubu dari biyu, ka kaiwa baban rafi, inka Zara
saina kaika station, " tunda suke magana Ibrahim ko
dagowa baiyiba, " alhaji yace ga dare biyar kudin motor
haya, wallahi ko biyar kadauka Allah ya'isa, "ai alhaji
baayi haka ba kabashi dare biyun, "hakane hajiya "to
baba idan namutu ahanya fa? ? "Ai dama bakada amfani,
Dallah fita, " Ibrahim yashiga da'kin umma yagaya Mata
komai, kursum tabashi naira dubu yayi godiya yatafi,
"Hadiza tana zance "Aliyu yashigo sai da yakalleta sama
da kasa sannan yace yanzu karasa fasikar dazaka so sai
wannan, yadinga zagen ta, " kai Yaya Aliyu ya i'sheka ina
shiga harkarka ne? Ko nataba zagen uwarka? " mari
yakawo tareki hannun sa, kai ka'isa karamin dan iska,
"waya taje da
Sauri tasake sa baba ki dukanta hajiya nazigashi....
Fita hadiza tayi cikin sauri tana kuka, tafiya tafarayi
dama babu nisa tsakanin su da gidan anty aisha tafiya ce
daba lallai mutum sai ya hau mota ba, cikin mintina
kadan ta isa gidan, sallam tayi anty aisha ce ta amsa
tanata faman zuba kunun aya aroba, "anty Ina yini? "
lafia lou hadiza sai yau kikazo kullum ina zuba ido! " cikin
fuskarta da hawaye yafara jikata tace wallahi anty
abunda akeyi agidan mu ba a kyautawa, " hadiza kenan
taku matsalar kuka sani Amma duniyar Nan kowa da
nashi, "anty aisha kenan kifa kiduba kigane kuna zaman
lapiya da abokanan zaman ki, " tabbas hakane kowa
takansa yakeyi agidan nan kusan shekara 7 muna tare
dashi yariga yazama uban 'ya'yana wallahi ingaya miki
ko kudin sabulo baitaba banib mu muke ciyar dakan mu
da wanga sana'ar da mukeyi, ko kayan sawa Jamil
baitaba baniba Amma Yana son matansa, lokacin Dana
fahimce halinsa, raina yabace sosai, akwai kuma lokacin
da nahana abid abinci yazo yana masifa, abid yanata
kuka sai yaci abinci na zazzage sa nace kuma ba uban sa
yake sai mun abinci ba, Dana zauna nayi tunani saifa
natuna nina sha wahalar ciki, nahaifi shi, na shayar
dashi, Kuma duk abubuwan nan danayi Lada zan samu
bayan haka kuma dannan Allah zai tambayi ne abisa
tarbiyar dana bashi, shiyasa naga k'ula da abid shiyafe
dace wa nabashi i'limi dakuma kasance mai shi masa
albarka arayuwa, sai k'iga alumma ta amfana dashi,
Amma KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ngR damuke ciki acikin gidan nan
sai dai mu godewa Allah domin namu da sauke Akan na
wasu, " tabbijan Amma mai i'sa ba'ki Rabu da jamil ba, "
hadiza kenan ai hakuri zantayi yazanyi nafita nazama
bazawara zamanin nan sai addu'a sai kiga nakaso auren
na aure wanda yafi jamil rashin mutunci, " hakane anty
hadiza Allah ya albarkace mu kawai "ameen, " dauke
kunun ayar kitafi dashi ga kuma dari biyu kya hau mota
kikuma cewa umman ku zanzo, "tohm asubuti zanji
duba mijin anty safiyya, " gwara dai kije tanata mita
babu wanda yaji ninatafi sai anjima....
Mota ta shiga ta tafi asubitin, k'wallah 'ki k'o'karin zubo
Mata alokacin da taga mijin anty safiyya kamar matacce,
" sallama tayi dakyar anty safiyya ta amsa, "yanzu
abunda umman ku tayi takyauta kusan watan mu 3 a
asubiti, Amma ko kuzo, ko dan kunga mijina talaka ne,
wallahi masu kudin mu kuje tsoron Allah," haba anty
safiyya bantaba tunanin Jin wannan kalaman abakin kiba
wallahi, kuma kinfi kowa Sanin halin gidan mu, wallahi
umma ta tambaya yafe sau biyar Amma baba ya hanata
akarshi ma haka inta k'ara tambayar shi abakin auren ta,
kuma aikin yi kokarin jinyar sa wallahi duk dukan dayake
yimiki da rashin mutunci nice 'ke rabuwa zanyi dashi, "
hadiza kenan nawa 'KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ngr anan yake nida nake
da Allah idan nayi sallah ta raka'a biyu ai sai nagayawa
Allah, d'ukan kuma daya ke yimun ai na barshi da Allah,
ke ranar da cutar zata sameshi wallahi sai da yazani ne
yakuma zawone tun daga waje Har cikin gida ina kuka
maza na kallo na, "tab bijan¿ Amma kika zauna?? "
mijina ne kullum addu'a nake yimasa,wallahi komai zai
huce Kuma zai zama tarihi, Amma kullum mutum ya
godewa Allah shine, "hakane Allah yabashi lafiya nizan
tafi sai munkara zuwa, " kigaida min da yayata, zataji,
"tana isa bandaki ta wada tayi alwala, umma yau asubiti
naji, "haba amma naji dadi nasan tayi fushi, " sosai
umma Amma nayi Mata bayani, " Allah yayi miki albarka,
"ameen. " to munafukai sai kufito wallahi Baku isa ba,
hadiza ba zataji America ba dan........
URS
Nana diso
[5/4, 8:47 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 35~40
K'UNCIN RAYUWA
Na Nana diso
To munafukai Sai ku fito wallahi baku i'sa ba, hadiza ba
zataji America ba dan wallahi kunsan fa'iza ita tayi kalar
'yar manya ba hadiza ba! " hadiza tafito a hanzarce to ke
hajiya inbanda abunki mayi na tada jijuyoyin wuyanki,
kibe a hankali Sai nabar Mata tafiyar, " ke kin isa dan
uban'ki, " dama baki zageni ba domin kuwa mijinki kika
Zaga, Kuma 'yar'ki ita kadai kika sani ko? Ita zataji dadi
mukuma mu wahala, " dallah Chan ai kinsa 'babu ruwan
kwai da aski' " haha Haka Dai kikace Amma akwai, kuma
banda abinki hajiya ai 'ruwa cikin cokali ya'ishe Mai
hankali wanka', "dallah matsa shasha sha Wai kina tare
wa uwarki, to ba'ki i'sa nayi daki ba, " Allah yabaki hakuri
domin banfada dan wane abun ba, " ke hadiza banaci
kije kishirya ba? " lah farouku kaima sun gama dakai
kenan, lallai fati kina zabga asiri, " faiza ce tace ai hajiya
hadiza son uncle takeyi, " wata muguwar dariya tasaka
lallai yaya fa'iza uncle din zanso Allah yakiyaye, " jikin
kowa yayi sanyi Bama ace uncle data wulakanta shi,
umma ce ta kwallah Mata Kira, ata'ki tashiga dakin, "kee
hadiza bakida hankali haryanzu yazakice bayason
mutum, " to umma ai gaskiya nafada wallahi na tsane
shi, "kursum ce tace dallah yimana
shirumalama,"Suleiman
yazo bari naji, " sai dai kishiga gaban mota domin baba
yakusa karasowa, "eh dama ba dadi wa zanyi ba, " haka
tafita sunata zancen su itada saurayin ta, "uncle yafito
yaganta zuciyar sa sai abubuwa take kawo masa wato
yarinyar nan bin maza takeyi dubi yadda tahau mota sai
dariya takeyi wa namiji, ko wazata aura ancucesa, "tana
hango shi yadadi atsaye sukayi sallama tashigo gida, bata
dadi ba baba yashigo dakin umma yashiga" mamaki duk
yacika su, zama yayi kusa da'ita, sannan yace matas Har
yanzu fushi kikeyi dani, " La alhaji yaza ayi nayi fushi
dakai sai kace bansan hakkin aure ba, ga kuma fushin da
mala'iku zasuyi dani, "yayi dariya yanzu kin dafa abinci?
"Nadafa alhaji suka 'dak'ko masa yaci ya koshi sannan
ya dauke dubu Dari biyu, yabawa umma, " tayi masa
godiya sosai, yabawa su kursum ma, au hadiza Baku tafi
ba " eh baba sai da yamma, " suna ma Abuja ai kusa
kenan, duk mamaki yacika su....
Sallama yayi da'kin hajiya yashiga, au alhaji kadawo,
yau agidan nan Annu namin bambanci, yaza ayi aci,
hadiza itace zataji America, " in banda abinki hajiya
wane gari ne bankai kuba, Kuma hadiza lokacin dakuna
makaranta kunsha tafiyi tafiyi, Amma data dawo batace
komai ba, " lallai alhaji abun naka kullum gaba yakeyi,
oh ni laraba, lallai alhaji, kee faiza fito da hayakin falo,
ina tunanin addu'ar su tafara karya abubuwa, "faiza na
fitowa da turaren hayakin alhaji ya shaka, " hajiya ta
maganar mai mukeyi, " tayi dariyar mugunta harka
manta alhajina dama maganar america muke, " so
kukeyi kuje ni, to alhaji inka biya bazamu k'i Zuwa ba,
Tom zamuyi shawara da aliyu, kuma iyayen farouk suna
Abuja, kuma kinsan yadda farouk yatsane hadiza
bawani jin dadi zatayi ba, hakane alhaji, nema zan
zugashi, hadiza ta shirya kayanta, umma nifa sati daya
zanyi wallahi, domin bala'in dayake cikin gidan su uncle
wane zubin yafi nanan kuma ne bazan azumi achan ba,
" komai zai faru baruwanki da kowa, ki girmama kowa
kinji, "umma inshaa allahu, farouk yashigo dak'in baba
suna sallama hadiza tashiga tace mu mun tafi ayafemu,"
hajiya laraba tace kiyita tafiya mana waya rike ki? "
farouk yayi murmurshi yace hajiya da'kin kwantar da
hankalin ki ai aikatau zatayi agidan mu, "alhaji yace in
tayi maka laifi kudinga zane ta, " haba baba Sai kace wata
jaka..
Ranta abace tashiga motar, ya kalleta,hadiza ai bakiga
tsana da kiyayya ba sai yanzu , " ai ummi bazata barka ba
dan haka komai zakayi zata tareni, " wani irin
murmurshi yayi wanda ya bayya na hushiryar sa, ai
zamuga mai gaskiya tsakanin mu, ina mamakin rashin
kunyarki kima ji da matsalar rashin samun mijinki, "
wane irin K'alo tayi masa lallai ashi kura zatace da kare
mayi, Suleiman tadanno awayarta cikin wata murya suka
fara magana, Akan me Zaki tafi kibarne cikin kiwarki,
tabashi amsa cikin wata irin murya da kanaji zaka rikeci,
atake tsigar jikin farouk tatashi, tayi dariyar mugunta
takashe, suna isa a palour ta zauna yayi maza yashiga
daki " son yaushe kadawo ina hadiza tawa, ummi gata
chan, yar magana

Please Login or Register in order to submit comment