Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zamuyi, antyfati tabine sak'o tace
danAllah, duk wane girki da shari shari da wanke
nagidan nan, adinga Bawa hadiza, " kai farouk banson
sharri fa, "ummi kinsan bazan miki Karya ba, to muji
palour din, " ai nayi fushi sai yau kika ga damar Zuwa, "
kiyi hakuri ummi bansan Kuna kasar ba, "mai aiki tatawo
zata kawo ruwa ummi tace a'a barshi kawai , " tashi
kidauko hadiza mamaki yacikata, ummi tace ai yanzu
duk aikin gidan nan kizaki dinga yi, kofin hannunta ne
yawadi, kirjenta yafara bugawa dakunan cikin gidan
tafara lissafawa sai kuma kuka........
Urs Nana diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/6, 8:23 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 40~45
K'UNCIN RAYUWA
Na Nana diso
Ummi tace toh hadiza daga yanzu duk wane aikin gidan
nan ke zaki dinga yi, "kirjenta ne yafara bugawa, cup din
dake hannunta yafashi dakunan cikin gidan tafara k'irga
wa, chan ta share hawayen da yafara zuba acikin
kyakyawar fuskarta, Amma ummi aikin yayimin yawa
daku nan ku, shida banda toilet da kitchen ga part din
uncle da kuma sauran, " kallon ta ummi tayi cikin
tausayi tace ba haka nace kizaba ba a'a order nabaki
kuma dolen ki kiye, " farouk yace ai bata i'sa tace
bazatayi ba, baba yabada go ahead a zane ta, duk wane
misbehave intayi, "Ga dai kishiyoyi na banda dakunan su
iya part dina sai kuma Dakin jibril in girke nane Sai
kigyara Dakin alhaji, yanzu biyar tayi kiyi maza kishare
min tsakar gida Sai ki zo ki dura girke, " hadiza kallon
mamaki takeyi da takaici anya wannan anty maimuna ce
wato (ummi)? Chan kuma tace to, kayanta ta d'auka
takai da'ki cikin mintina 3 ta gyara 'Dakin, wayarta tafara
laluba wa bata ganta ba, mamaki yacika ta, tsakar gidan
tafara shara Sai ga dady dinsu farouk ya shigo, " yau
antina damu kenan? " tayi murmushi ta gaida shi, " yana
ganki da tsintseya shara da kanki haba hadiza duk
almajiran gidan nan, Amma laifin ummi ne ina zuwa, "
hawaye yafara wanke Mata fuska tayi sauri ta goge,
yazanyi inbanyi ba i'nna koma gidan ma bantsera ba,
"ummi yaza kibar hadiza tana shara? " dady kenan
aikaima kasan da dalili, farouk ne ya sanar Dani ance
duk aikin gidan nan tadinga yi harta wanke, anty Fatima
tace akoya mata komai domin babu abunda ta'iya
"tabbas tayi tunani aikuwa zamuyi Mata horo sosai, ina
abinci na? " Yanzu zata dura tohm inajera, " hadiza ta
karasa shararta sannan ta dura musu shinkafa da miya
tatafi ta kwanta,tunda farouk yafara duba wayar hadiza
yaje yashiga wane yanayi yarda yaga suleiman na kiranta
daga karshe yaturo wannan text din tun kafin yafara
karanta wa ranshi yabace sai ma lokacin da farouk ya
dura idon sa akai
《Assalamu alaikum
Ma'a buciyar 'kyau da ilimi, rashin Jin muryar'ki ta dan
lokuta ta chanja mun tinani, nakasa komai kunne na
kadai ke mararin yaji da 'dadan kalman ki masu kashi
mun jiki da sakane cikin kogon soyayyar ki, tauraruwa ta
rabin rayuwa ina fatan ba laifi nayi mike ba,a taimaka wa
zuciya ta adauke wayata, nabarki lafiya ma'a buciyar
kyau da kamala.》" Take farouk yacire Sim din wayar ya
karya, tashi yayi yafita zuwa bangarin ummi, yazauna a
palour, " hadiza dataki kitchen tana girke kanshi ko i'na a
gidan, palour ta zauna tayi tagume kafin miyar ta karasa,
hararar uncle farouk kawai takeyi, Yana kallon ta, "
hadiza lafiya kikaye tagumi, "bakomai daman wayata
nayar Kuma wallahi natawo da'ita, " farouk baka ganta a
motar ka ba? " Eh batanan, " tashi tayi ta zuba abincin a
flask takawo dinning tazauna tana jiran aci, " ummi ce ta
bude kanshi ne yadaki hancin ta sai tace aikuwa hadiza
kinyi asarar hannun ki, " zaro i'don ta tayi Kamar yaya?
Ai mu bamacin shinkafa sai da farfesu, " hadiza tayi
dariya ai yayi dadi kuci kuje, " ai kam nakoshi , " farouk
ma yace inbanda iskance a dafawa mutane abunda basa
ce, dady Yana zuwa Shima yace ya koshi, " kuka tafashe
dashi ta shiga daki, da asuba bayan tayi sallah tai sauri
tafada kitchen sai Kuma tadafa breakfast takai dinning,
share daku nan tafara yi ta wanke bandakin, dama ummi
na part din dady tagyara dakin nata gidan duka tahau
gogewa," ummi tace sannun ki, kishiga part din su
farouk tace "to, Dakin jibril tashiga sai Kalo yakeyi, wane
wawan ashar yazuba mata dallah fita mahauka ciya
kawai, " Kai dakata karamin dan iska kayi asara Allah ya
shirye ka, shayi shayi ba abun alfahari bani ba, taja kofar
tayi ficewar ta, tayi wanka takwanta, takalmi aka hurgo
mata kee bazaki gyaran dakina ba, dallah tashi kitafi, " da
kuka takara dakin...
Ibrahim Ibrahim, inata kiranka kayi mun banza " Mai
zan miki to? banson damu please kirabu Dani a
makarantar nan in bahaka ba zan dauke matakin!!! "
bazan Rabu dakai ba, i dan da abunda zakayi sai kayi,
Kuma dole kaso ne ko kanaso ko bakaso, Kai Ibrahim in
har baka bini ba kana cikin matsala domin ina dab da
jifa ka cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, " aisha kowa yasan
mahaifin ki mutumin arzuki ne kowa na sonsa anyi masa
shaida Mai kyau Amma ke kin bambanta a cikin ahalin
sa, " eh na ban banta din yancina ne Kuma haka nazabi
life dina, kaga ban son doguwar magana ina gyatar ka
birthday Dina a gida mai lamba 23, in kuma bazoba
hmm to ne aisha zanzo ta cilla masa card din, " Zama
yafarayi bakinsa cike da addu'a Allah yatsare shi daga
sharrin ta class yashiga....
Ne hajiya laraba sai nayi maganin ke fati, wato kwana
biyu ba'ayi tashin hankali ba shine kike wane kissa kina
kokarin shige masa dan ki mallaki sa koh? To bokan ki
baikai nawa ba nawa yafi nake alhaji ne nagama dashi sai
yadda nayi dashi, " anty fati duk tana jinta Amma ko
kallon tagar batayi ba domin Bata dauke ta amatsayin
mai hankali ba, "gaskiya umma Kifita kiyi Mata magana
mana, " ai kursum nice babba kuma uwargida Kinga bai
kamata nabiye Mata ba, hajiya laraba ta saka usman
yadauke buhun shinkafa 3, alhaji nazuwa tasaka kuka, "
lafiya hajia?? Wato alhaji dan itace uwargida ban i'sa
nayi magana ba, fati tasaka an kwashi mai da shinkafa,
nazata kokai kasata, " dama nasan kike mun shata to kije
gida na sake ki.........
Urs Nana diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/10, 1:32 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 45~50
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯 Na Nana diso😯
Dama nasan k'e'ki mun sata to k'ije gida Na sa'ke k'i ! "
innalillahi wainna ilaihir raji'un, wallahi alhaji k'wata
k'wata a rayuwa ta bantaba yimaka sata ba katuna
lokacin da ina amarya babu abunda ban fuskan ta ba Na
K'UNCIN RAYUWA, mata kala kala ka auro min kuma
nagansu, Hajia laraba anan tatarar dani Hajia saratu tafi
ta masifa Amma ita ma yau babu labarin ta, alhaji tsoron
Allah ya kamata kadinga ji ba tsoron wata mata ba, " to
munafuka ai Ne da 'ki k'a ganni ba fina tsoron Allah
'kikaye yi ba, miji ne ya sak'e'ki Sai kitattara inaki inake
kibarmun gida, " ke laraba dak'ata abunda yasaka Bana
tanka Mike Ne Zaman mijina nakeyi dan hak'a koma
makaranta domin abunda kike aikata wa na jahilai ne
gidane zantafi nabar miki gidan tunda ba na ubana bani
ba, dak'in ta ta shiga ta'dak'ko hijjabin ta tafita, " wata
shewa hajiya laraba tayi cike da farin ciki da anna
shuwa, " alhaji k'allon ta yayi ya shiga dak'i k'ansa ne
yake wane irin sarawa, " kursum da ta'ke cikin 'dak'in sa
tana gyara hawayen k'unci duk ya wanke fuskar ta,
Mahaifin nata ta k'alla chan kuma tafa shi da k'u'ka, "
lafiya kike k'uk'a? " yanzu baba k'asan gaskiya Amma k'a
dinga d'anne ta abunda kayi wa mahaifiyar mu k'a
k'yau? " k'allon ta yayi cikin wane yanayi da shima ba
shida amsa, bai masan tayaya yake aikata wasu
abubuwan ba, " kursum fita tayi a dak'in, " hajiya laraba
tana ganin ta tace saura ke zanyi maganin'ki tunda nayi
na hadiza, " ko k'allo Bata i'she kursum ba tashiga dak'i, "
tunda anty fatima ta i'sa gida take kuka, " inna tasan
abunda a Kasa ba ne, inna ta hau fada in banda yau kya
dinga zuwa gida yaji Kowa fa da k'ika gani da nasa
K'UNCIN RAYUWAR Amma hakuri suke, saiki Mai gidan
iyaye, ko kin manta adadin kishiyar da a k'a dinga yi
mun 12 cer akayi mun kuma duk Sai da suka fita suka
barni, wallahi Allah babu boka babu malam, Addu'a ta
itace tatsareni K'uma nayi imani Allah k'iyi k'uma k'e
t'sare wa," to inna ai sak'i na yayi , " sak'i ! Subhanallahi,
shikenan kinja wo mana abun fada agari, " inna ya
kamata ki shaidi ne mana, yakuke so nayi Allah shine
shaida na, " ai dama haka zakiga Kamar bama sonki ama
bari babanki ya shigo zakiyi bayani...
Ci'kin kursum ne ya gudanar da wata k'ara alamar
yunwa takeji, ga sumayya takusa dawowa daga
makaranta, dakyar ta tashi ta dura musu iya cikinsu ta
wanke k'wanu k'an, ta tafi da flask din dak'i, " hajiya
laraba ta shiga kitchen din ta zata kursum gaba daya
gidan ta dura, wayam ta gani Bata dafa dasu ba Alhaji Sai
kafito yau ba girken abinci Kenan, domin kursum
tazama tantiri ya, " baba ne yafara k'wallah wa kursum
kira tafito, ke Dan iskan ci mai yasa ba k'iyi girk'en
d'u'ka ba? " ai wacce take kokarin faranta wa k'owa
agidan nan k'a sak'i ta, k'u 'bata Mata tafaran ta muk'u,
k'a 'kirata da Mara amfani, tunda hajiya ce Mai Amfanin
Sai tafara nata girk'en, Amma ne babu wata katuwar da
zan wa girk'e, dak'in su tafada, " hajiya tafara masifa ne
uban k'i zance k'ina fad'a mun irin magan-ga-nun Nan
Dan wallahi ko uban'ki Bai i'sa ba! " jik'in baba d'uk ya
mutu, d'omin maganar da k'ursum ta fad'a masa, Bata
ta b'a fad'a ba lallai an kaita bango Amma zaiyi tunani
Akan lamarin, Yau k'asa bacci yayi sai juye yakeyi a
gadon sa, lallai nayi kus'kure da nasak'i fati ak'an Kuma
munfi shekara nawa da'ita, ga k'uma tsoron hajiya da
nak'iyi Amma gobe zanje gidan su. " ke Fatima karkiga
ubanki Mai k'udi ne ku dinga yadda kukeso to baku i'sa
ba wallahi Nima nasha wahala kafin nazama wane,
domin ne ubangiji yabani wane irin uba, tun ina shekara
bakwai nasan kasuwan ce kullum cikin wahala ko
abincin cin mu mu muke fita mu naima, dan haka
hakuri zakiyi kice babba a 'ya'ya na, " inna ta gyara Zama
tace k'inga wannan mahaifin naku babu abunda baiyi
min ba, " haba inna ai yahuce, " haka zakace ai alhaji,
sallama ce ta 'katse su, baba ne yazo bikon Fatima,
tunda ya shigo duk kanin su sun Bata ransu haka yasa
anty fati taje dadi , Zama yayi sannan ya gaida baba da
inna duk' k'an su suk'a amsa, " inna ce tafara cewa lafiya
Dai naga kazo? " wallahi inna ba lafiya ba nasan rud'in
shaidan ne ba a hayyaci na nayi mata sak'in nan ba
k'uma na maida i'ta tun a lokacin, Kai d'an nan Bari kaji
mace fa tana da daraja ko wahalar gidan ta ta i'she ta,
ballan ta na k'uma hida mar dazatai wa mijin ta, kayi
kiranta amma haka zataji k'o da kuwa bakasu, kai ga ciki
wata taran nan ga haihuwa, k'o kana tunanin Abu Mai
sauk'i ne in baka taimaka wa matar'ka ba a duniya wa
zaka taimaka wa, wallahi kuji tsoron Allah ku dinga
tausayin matan ku, " Inshaa Allah inna za'a kiyaye, k'uma
inna tuntuni tak'eso na sak'i ta, " wallahi karya kake
mun bantaba cema ka ka sak'i ne ba! matar ka Dai ita
tak'e shirya mak'a komai, k'o k'aman ta Annabi (S.A.W)
yana cewa:
ﺃﻳﻤﺎ ﺍﻣﺮﺃﺓ ﺳﺄﻟﺖ ﺯﻭﺟﻬﺎ ﺍﻟﻄﻼﻕ ﻓﻲ ﻏﻴﺮ ﺑﺄﺱ ﻓﺤﺮﺍﻡ
ﻋﻠﻴﻬﺎ ﺭﺍﺋﺤﺔ ﺍﻟﺠﻨﺔ
Duk macen data roq'i mijin ta sak'i hak'a k'urum to
'kamshin aljanna ya haram ta gareta,Ahmad,Abu
Dawoud...suk'a rawaito, to shine zan rok'e sa'ki agurin
k'a, " shikenan kiyi hak'uri kiyafe min dan Allah ki 'koma
dak'in 'ki wallahi tun jiya bacci abinci ba, " ataki zuciyar
ta ta mutu taje wane tausayin sa, " baba yace da dadadre
kazo ka dauke matar'ka, " tohm nagode....
Takalmin d'a uncle ya wurgo Mata ya firgeta ta, " wato
bacci ki'ka koma to k'i tashi kije kigyara mun dak'i na,
saboda iskance da rashin mutunci kin gyara dak'in k'owa
banda nawa, " bacci cike da i'don ta haka ta tashi tana
hawaye tahuce dak'in sa, tsorata tayi yadda taga dak'in
kamar na kaji Duk k'acha k'acha, ga k'ayan sa ya'baro
d'asu zama tayi tafara gyara masa kayan 'bata san
lokacin datayi adun guri ba tafada K'an k'ayan tafara
bacci, " waya ya zuba Mata k'e ak'an k'aya na k'i k'a
k'wanta ko shaye shaye ki'ka fara ne, Ne wallahi bana
shan komai banyi bacci jiya sosai ba, " oya fara gyara
k'ayan, tace to nan da nan tagama ta wanke bandaki ta
'kunna Ac adak'in zata fita yace ga k'aji chan na zuba
akusa da dak'in baba Mai gadi kije k'i gyara gurin k'isa'ka
musu ruwa da abincin su, " uncle k'aji fa kace mai zakayi
dasu, ban sani ba dallah tafi, haka taji bata gama ba sai
Sha biyu, zata shiga da'ki " ummi tace k'i dura abinci
Amma tuwo zakiyi miyar agushi dan mundadi ba muci
ba, " 'kallan ta tayi tace to tashiga kitchen din tana shiga
taga waya aikuwa ta so'ke ta, hucewa da'ki tayi takira "
kursum aikuwa suna gama gaisawa tace bani umma ta
sanar da'ita baba ya sak'i ta, Kashi wayar tayi ta mayar
inda ta ganta, sallah tayi ta koma kitchen ta karasa
abincin ta, Sai gurin karfe 4 tayi wanka ta shirya, bata
sanar da kowa ba tazo zata fita baba mai gadi yace ai an
hanata fita babu inda zataje babu magiyar da batayi ba
amma ya hana ta, Bayan gidan taje Zata haura kenan, "
uncle ya daka mata tsawa ke hadiza kina mace! Zaki
haura ina zakije? " gidan mu, ba zakije ba shige muje
cikin gida, " Ne wallahi bazan yafem........
Urs
Nana diso💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/11, 10:54 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 50~55
K'UNCIN RAYUWA
Na Nana diso
Bayan gid'an taje zata haura k'enan! " uncle ya daka
Mata tsawa ke hadiza kina mace! Ina zakije? " gidan mu,
" dallah huce ba zakije ba Dan hauka an hanaki hucewa
ta gate shine zaki haura Sai kace wata 'yar daba, " Ne
wallahi bazan yafe maka ba, Kuma Ne ba 'yar daba bace
ba, haka kurin kabe ka takura min Sai kace wane ubana,
Ne k'ik'e ga yawa hak'a? " rugawa tayi aguje sannan tace
eh Kai nake gayawa wanene k'ai inba mugu azzalume ba,
garin sauri aikuwa ta bangaji jibril juyowar da zai yi ya
wank'a ma ta mari, a razane ta rik'e fusk'ar ta k'a mari
ne? Wallahi ban Yafe maka ba, " jibril yace ka'dan ma k'i
k'agani in baki bar gidan nan ba, aguje ta shiga palour
tana k'uk'a zama tayi kusa d'a ummi lafiya hadiza? " Ne
gida zan tafi, " aa ai k'e 'da gid'a Sai bayan sallah, " wane
sabon hawayen tani ya fara zuba Afuskar ta, " Au gudu
na ma k'ik'eyi haba hadiza menene na k'uka, ta gaya
Mata jibril ne ya mari ta, " mari ? Dan uban sa yaje yayi
shayi shayin ne? Tashi kije ki wanke mun bandak'i 'ki
daura abinci Bari naji na sameshi, " hak'a ta tashi jikin ta
babu kwari ta wanke toilet, tana gama wa ta zauna tana
karatun al kur'ani, ummi ta shigo palour, hadiza k'in
dura girken ne? "Aa wallahi k'afa ta ke mun ciwo, "
ayyah sannu Sai k'i maza kidura Dan yau taliya nake
sha'awa, " uncle farouk yafito ni kuma ki 'dafa mun
shinkafa jallof, "baba yace sannunki hadiza ni kuma k'i
Dan tuk'a mun tuwan alkama, " hadiza cikin jajayen i'da
nuwan ta 'dasu k'a ka'd'a ta kalle su, kawai ta shiga
kitchen, aiki takeyi K'amar ba ta sauri, tak'aici duk ya
i'she ta, farouk yana palour suna hira da ummi da baba,
" baba yace nagaji da wannan k'wana k'wanar tak'a mai
'kak'eso ka maida ne eh? K'a fito da Mata amma k'a k'i
wallahi wannan ne na karshe na bak'a nan da wata 5 in
'bak'a fito min d'a matar da k'akeso ba zan zab'o mak'a
cik'in d'angi, " inshaa Allah baba zan duba, " ai ne ban
ma yadda dashi ba anya lafiyar sa kalou? K'wata k'wata
bak'a kula mata? " sosa k'ye ya yayi, dama gobe zan tafi
aiki munada jirgen da zamu tu'ka zuwa Italy, " to Allah
ya kiyaye, " baba d'a man hadiza tace tanaso tace kauye
gurin hajiya kande ta k'wana zuwa biyu i'dan nadawo sai
na 'dak'ko ta, " d'ad'i na da hadiza sanin ya' k'amata,
zataje taga k'ak'arta ta Allah ya 'kaimu goben, wayar sa
ce tafara k'ara ya 'dauka anty Fatima ce, ya mutuniyar
tak'a k'anata shan tsewa, " umma ai yanzu ta rage, " to
bani ummin, ya mika mata, " ummi tace matan alhaji
kunyi wuyar gani, " A'a ina mu ina fa godiya dan nasan
Ana k'ula da hadiza, " lah bakomai, " farouku k'aiwa
hadiza su gaisa yace to, yana shiga kitchen yakara mata a
kunnen ta," tayi fusge zata fita, " hannun ta ya ri'ko zai
rungumeta ya manne ta da jikinsa, " tsake taja a ta fara
waya ummata k'ina lafiya, " lafiya Lou Ina wayar ki, "
wallahi wane dan iskan ya.., " farouk ne ya bugar mata
bak'i , "sai tace banganta ba umma, ne wallahi gida
nakeson dawowa," banson Sha shanci zaki fara rashin
kunyar ne? To k'inutsu kiyi musu biyayya, sai Bayan
sallah tace to umma, tureshi tayi ta mik'a masa wayarsa,
" wane irin kallo yayi mata ya fita, "sai d'a tsigar jikinta ta
tashi ta gama girken ta kaiwa kowa, " tana shiga dak'in
uncle farouk yace ta zauna su ce, tace bata ce tayi tafiyar
ta, wayar ummi d'auka ta'kira suleiman ya sanar 'da'ita
yau zaizo har wane tsalle tayi, bashira ta shiga wank'a
wasu riga da siket d'inta ta saka sunyi mata kyau, tayi
k'walliya ta saka turare, lemo da ruwa ta 'dauka tayi
hanyar gate," jibril ne ya hango ta, wane irin k'yau tayi
masa, tuni ya tashi yasha gaban ta, k'allon ta d'a yayi ya
haifar masa da fitinan nen son ta, k'anwata k'inyi kyau
sosai, dan Allah bari na dauke k'i, " k'aga jibril Bari
wanda nayi wa yagani na barsa atsaye ta wani kashi
masa ido Nan da nan yak'ara rikece wa, " godiya ga
ubangijin daya bani tauraruwar taurare ma abociyar
kyau, sannu da zuwa sirrin zuciya ta, sunata hirar su,
suleiman man yace kibani dama naturo iyayena, "
Nabaka dama domin nasan nayi wa 'ya'ya na zaben uba
nagari, " farouk ne ya shigo da motarsa yana fitowa yaga
suleiman sai daukar ta hoto yakeyi, karasawa gurin su
yaye suka gaisa sannan yace suleiman kayi hakuri domin
gidan nan ba'a zance sai Dai in takoma gidan su, " hubby
na muji waje toh sun fita Kenan, " ke 'yar iska shige
muji, " 'yar iska fa kakira ne da ita???.....
Tun yamma alhaji yaji ya 'dak'ko anty fatima, wuce
wa da'ita shopping yayi yace taje ta saya k'aya k'ala K'ala
ya huce da'ita gurin 'yan gold yace ta zabe Wanda ta
k'eso, " k'allon sa tayi tace alhaji yanzu indan k'asiya
mun laraba fa, " wane murmushi yayi irin nasu na
manya, fatima Kenan uwar gidata wallahi sonk'i da'ban
yake a cik'in zuciya ta abunda nayi wa laraba banyi miki
ko da k'an k'anin sa ba, " to nidai idan bazaka siya mana
mu biyu na hak'ura, tohm d'aukar mata tunda k'in
matsa, to alhaji mungode Allah yasaka da alheri, Amen!
Suna i'sa cik'in gidan hajiya laraba ce tsayi ta k'ama
k'ugu lallai alhaji wallahi Allah ya i'sa tsakani na Da k'ai
wannan ai bura'uba ne wato ta asirce k'a Har zuwa k'ayi
k'a dawo da'ita, k'e k'uma fati munafuk'a k'ina wane
k'allo na Sai k'ace mumina, zanyi maganin ku ai abune
Mai sauke, ta shiga dak'i, " muje fatima karki biye mata
kice gaba da hakuri komai zai huce babu abunda zai
dauwa ma " karka damu alhaji bazan biye mata ba,
kursum ce tafito tayi umma sannu da Zuwa suka shiga
dak'i " baba yace kursum k'in dafa abinci , " eh, zubo
min, " tace to baba Ya zauna yace abinci, a lokacin yake
sanar da kursum alhaji i'sa zaifara zuwa gobe, ta
amince? "Baba duk abunda k'aga shine daidai na
amince," tohm Allah yayi albarka, " tunda laraba tashiga
dak'in ta ta k'a sa zama sai sunturi ta 'keyi a dak'in, "
faiza ce tayi mata wata irin tambaya, hajiya Wai wane
asirin zaki sa k'eyi? " uwarki zanyi ba asiri ba,
mahauk'ace ya, uban nak'i k'inzata son Allah da annabi
yakeyi miki? aik'in bokaye ne, Kuma tsafe yanzu aka
fara domin tafiya zanyi gobe, tunda yazo Bai shigo
dak'ina ba Yana dak'in ta, idan nayi aiki sai yafara ci sai
ta k'arya, " ai hajiya umma ta nada addu'a Kuma k'ek'i
k'e zaluntar ta wallahi yimun shiru ko na zane 'ki 'ya'ya
ne k'a haifesu baka haife halin su ba! In banda iskancin
aliyu daga tafiya dubai yaje ya zauna.........
Urs
Nana diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/13, 8:59 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 55~60
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana diso😯
'Ya'ya ne k'a haife su bak'a haife halin su ba! In banda
iskanci aliyu daga tafiya dubai yaje yayi zaman sa, " ke
fa'iza kirawo min wayar sa, " ai hajiya tun dazu nake
kiran wayar akashe, " to kira mun usman, " ai ko banyi
asarar kudi na ba dan Ya usman Yana gida zuciyarsa ta
mutu tunda baba kiyi musu komai, " to munafuka dan
uwan naki Dallah tashi k'i 'kirasa yazo yataba gurin
sarkin tsinannu, Bata dadi da kiransa ba sai gashi ya
shigo , " hajiya lpya k'ik'a sa aka k'irana bacci nake tayi, "
k'ai ina zancen bacci wannan matar da shirin ta tazo
tashi k'a tafi k'auye, " K'awo k'udin man mota, " man ma
sai na bayar k'o na albarka bak'a nema? " faiza zaro min
dubu goma ajak'ar hajiya, Tom ta mik'o masa ya tashi ya
fita, " dak'in alhaji ta fad'a, sannu alhaji ina kwana? "
lafiyar lou k'in tashi lpya? Lapia alhaji, " umma tace
sannun mu da Tashi, " harara laraba ta d'an na mata
can 'kuma tace sannu, D'ak'in ta'bare ta 'kira usman a
waya k'ai tsaya k'a jine, k'a cewa bak'a a hauk'a tar da
fati d'omin nagaje da ganin ta, " angama hajiya karki
damu, yauwa usmanu, " fa'iza k'a sa zama tayi tunda taje
an ambaci hauk'a lallai uwarta bata da imani a lallai sai
ta sak'a baiwar Allah acikin K'UNCIN RAYUWA Bayan
Wanda suke cik'i, data ga babu ta inda zata gaya musu
sai ta hak'ura d'on babu abunda zai Hana laraba tsine
mata in ta fad'a, dak'in ta ta shiga tafara waya da wata
k'awar ta, " uwargida, " umma ta jiyo naam alhaji, " na
jiki shiru lafiya k'uwa, " walhi alhaji jik'ina wane iri nak'e
jinsa, " k'o asubuti zan k'ije? " a a walha zan tashi nayi
nasan zan jine garau, " to ayi mana addu'a, haba miji na
k'ark'a damu domin I'dan banyi Maka addua ba wa zanyi
wa, " laraba Na k'allan su ta k'asa su k'une sai sintiri ta
k'eyi, " umma ta rak'o baba kofar gate, sai sallama su
k'aji wata yarinya ce gata Dai k'yak'yawa mashaa Allah,
tsugun na wa tayi har k'asa ta gaishe su, " alhaji yace
gurin wa k'ik'a zo, " hajiya laraba tayi huff ai bazai huce
irin Wanda Ibrahim ya k'ewa ciki bani ba tund'a in
nafada sai k'a k'arya ta ne, ta gyara d'aurin zanin ta, "
alhaji ya k'alle yarinyar yace gurin ibrahim k'ik'a zo? "eh,
aikuwa baba ta inda yake shiga batanan yake fitaba gurin
masifa umma duk i'don ta ya cik'o da k'wallah dama fati
nasan ke k'ik'a lalla ta sa to wallahi sai yabar gidan nan, "
ba k'uje mai zance ba alhaji k'awai k'a hau masifa,
sunana Aisha ajin mu daya da Ibrahim wallahi aduniya
banga yaro mai tarbiya ba irin Ibrahim, tun d'a ya shiga
skul first class yake d'auka baya k'ula k'o wacce mace
walhi, yau muke graduation gashi chan yanata amsar
k'yauta kuma gwamnati ta bashi 50 million da 'kuma in
zaiyi phd a k'owacce k'asa, " umma wane irin k'abba ra
tayi, " baba k'uwa ya k'asa motse, " laraba wane irin
zawo taji zai tawo mata, ke yarinya k'ya ma fadi gaskiya
munafuk'a, " ke hajiya d'a k'ata inada wacce ta fik'i
agidan na tashi a marainiya babu kuncin da bangani ba
kishiyar uwata ita ta k'ashe mahaifina da uwata da
k'anina, ni k'uma tace zan mata amfani d'omin zata
same riba dani, d'omin ta k'aine gidan wane alhaji tace
yayi lalata D'ani kukan dana ringa yi masa Bai fasa aikata
abunda yaso ba sai danace masa ne marainiya ce nace
mai muguwa ce matar nan d'omin ta k'ashe mun uwa,
atak'i ya sak'e ne yafara kuka yana bani hak'uri, ta sak'a
ne a university dan na lallace d'an k'u shiya taimaki ne,
ta dur k'usa umma dan Allah kice ya aure ne tana k'uk'a
tabar gidan, baba ya hau mota ya fita.......
kursum ta shirya alhaji i'sa yazo suna setroom din
baba sunata hira, " yace mata 'ya ta daya k'insan shekara
ta ashirin ban haihuwa ba nayi taimak'on naji gurin
malamai har gurin bok'aye an k'aine Amma babu zancen
haihuwa, dana nutsu kullum ai k'ina istigfari sai gashi
Allah yabane mahaifiyar ta ta mutu ranar da ta haife ta, "
kursum tace Allah yaji 'kanta inshaa Allahu zan k'ula
da'ita, " Nasan

Please Login or Register in order to submit comment