Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da hak'a habibi yata, tunda an k'awo kudi
gobe za'a kawo laife, " hajiya laraba ke kursum kije ki
wanke mun kayana, " tace anjima zan wanke," hajiya
laraba ta lura bata musa mata ba, sai cewa tayi kaikuwa
kasan halin 'ya'yan Nan ai Yan iska ne, " alhaji i'sa yace ai
mun fi son irin su, " fita tayi tana maganganu, " karki
damu washi garin lahadi zamu tafi Madina saboda
asubuti anata kirana, tohm " ke faiza na rasa irin ba'kin
jinin' ki ga shinan kursum kursum zatayi aure, " hajiya
ai aure nufin Allah ne, yazaki dinga gayamin kalaman
nan, " yimun shiru mai jinin jaka, " umma alhamdulilahi
yau mun k'ammala master's din mu naje dadi ibrahim
Allah yayi albarka, " yanzu umma zan bude shago
dakunin nan zanfara sai da shadda da kuma atamfa, "
Allah yasa albarka ibrahim, " umma ya naganki wane iri
kursum tace eh walhi Nima tun jiya naga k'amar batada
lpya, ita datake magana a hankali Amma yanzu sauri
sauri takeyi, kutayani da addua jikin nawa wane iri, "
gida ya cika da mutane ankawo laifi har akwati 14 K'aya
sunyi k'yau kamar me ansaka biki sati daya1.....
Ya za'ayi k'a dinga kirana da 'yar iska Sai k'ace k'a taba
k'ama ne da wani, suleiman nakeso kuma shizan aura,
aduniya banga wanda natsana irinka ba! " Mara k'unya
fitsarar riya k'awai muje yanzu zak'i tafi k'auye sati daya
zakiye sannan saina dawo zan 'dak'ko, Sai data gama
girke " jibril ya shigo dak'in ta, " mai yi k'a shigo min
da'ki, hadiza ina sonk'i danAllah k'iso ne k'oda k'ad'an ne
walhi zuciya ta k'ullum bigenki takeyi, nakasa bacci
nakasa cin abinci, K'ai k'ana tunanin zan soka k'ana
wannan mugun halin nak'a? " wallahi zan daina indai har
zaki sone na daina shaye shaye nadaina, " Sai kace gaske,
kaga fita inada abunyi, " haka yabar d'ak'in jikinsa duk
yayi sanyi, " hak'a suk'a yi sallama da muta nen gidan " a
gate suka hadu da jibril ga waya nasiya miki zankira ki, "
tace godiya yayana, tana Bude wayar uncle yace bani
wayar, " bazan bayar ba, " Sai da sukayi nisa a titi,ya
fusge wayar, ya cillar ta window......
URS
Nana diso💕💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/15, 9:59 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 60-65
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana diso😯 😯Na Nana diso😯
Lok'acin da uncle ya cillar da wayar ta window, " Nan
da nan i'don hadiza ya ciko k'uka tafara yi, jibril yace
yana sona amma soboda son da nak'e wa suleiman ya
hanani son k'owa, Amma K'ai bak'a bani wayar ba ka
cillar da wacce D'an uwanka yabani, Ka dauke tawa,
danAllah ka gayamin abunda nayi maka, " wata harara
yasakar mata bisani k'uma yayi mata banza wayar sa ya
k'unna abida yakira ringing daya ta dauka, " tun dazu
nake sauraron wayar k'a amma baka kirane ba k'aga
yadda nake missing dinka, farouk k'ai ne rayuwa ta ina
sonka, " same here my abida k'in dai ce abinci, ga wata
yar aikin gidan mu ku gaisa , " hadiza ta anshi wayar
sallama tayi sannan ta gaida ta, " abida tace yar aik'in mu
yak'ik'e? " hadiza rai abace tace yar aik'in uban k'i! Nan
da nan ta cillar da wayar, " wane irin burk'i yace! Na
lura ba'ki da tarbiya ba'ki da hankali k'insan amfanin
wayata, " tsak'i tayi wannan k'ai ya dama k'aga kama
hanya mutafi, " dariyar mugunta yayi sannan yace Na
bak'i minti 5 kije ki 'dak'ko min in bahaka wallahi Sai na
barki a dajin nan, " ido tazaro cike da tsoro, sai k'uma ta
bude k'ofa da k'uma K'amar bazata ba Sai k'uma tatuna
uncle baida tausayi, rugawa tayi tanata gudu, farouk Na
dariya yanata video, har ta dak'ko masa duk tace screen,
mik'a masa tayi, " wannan gudun da 'kikaye harkin fara
wari ko bak'ya shafa turare ne, " takaici ya'kara tsaya
mata sai kuma zafafan k'uka, batace masa k'ala ba har
suka je wata irin rigar fulani, wasu irin gidaje da
k'atangar su baifi ace an haura ba, ga wasu irin mutane,
suka dinga tafiya har suka isa gidan, " sallama sukayi
wata dattijo wa ce tafito sanyi da dauren kirje, buhu
tasaka musu suka zauna, uncle yafara gaida ta, umaru
k'ai k'uma 'ya'yan ka nawa? Tunda ba 'kuda kirke ne k'a
karku zaku dunga gudu, tanuna hadiza tace ko itace
matarka? " sauri yayi yace Allah yakiyaye, yar gidan
d'anki ce, wata shewa tasha Allah yakawo ki yarinya, " to
nizan tafi sai bayan sati 1 kuma, " da sauri hadiza tarike
hannun sa wane ya nayi ya shiga, danAllah uncle mutafi
tare, " hankada ta yayi, tana shiga dattiju wa tace
hadamun murhu, " ban iya ba, "tashi ki dak'ko Kara
kihada, ko yanzu kije duka.......
Dangi sai shirye shiyen bik'in kursum ak'eyi, hajiya
laraba ta k'asa zama K'wata k'wata domin aikin bok'a
yak'e ci ga baba sai fito da kudi yakeyi anata siyar
abubuwa, " kursum ta gama girke kenan " umma
takera ta tana yi mata nasiha, kursum tun safe jiki na
kemun ciwo ga Kuma wasu abubuwa da nakeyi dazu na
dauke al'kur'ani kasa biya wa nayi, umma nagani wallahi
ko asubuti za muje a'a, Nidai k'i k'ama mijin k'i, D'uk
namijin da yaga matarsa tana son iyayensa da 'yan
uwansa yakan saki jiki da ita, kuma shima zai riqa
kyautata wa mahaifanta, ya girmama su,Idan kuwa ta
wulaqanta iyayensa da 'yan uwansa tariqe nata, haqiqa
ta janyo masa baqin jini daga'yan uwansa Hatta
maqwabta da sauran jama'a sun dunga zaginsa k'enan,
k'ar k'uma kiye tunanin wai bazaki shiga cikin wane
KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng ba a'a k'idaiyi fata k'i cinye domin
k'addara ce da kowa Allah yakan jarrabe sa, "tohm
umma inshaa Allahu zanyi iya k'ok'arina.
Baba ne ya shigo Dakin rai abace k'e fatima Ne 'kik'aje
kina gayawa duniya wai banyiwa 'yata k'a Yan dak'i ba,
to bazan yi ba i'dan da wanda zai sane ina jera. " Tunda
yake magana tak'e k'allon sa, wasu maganganun tanaji
wasu k'uma suna kauce mata, " baba umma batada
lafiya danAllah kayi mata a hankali, " yimun shiru
munafuk'a kin shiga k'in fita k'in aure Mai k'udi to itama
fa'iza zata samu, K'uma babu taron da za'ayi Ana daura
auren k'i ya tafi dak'i. " Hajiya laraba datayi wane irin
tsalle mai hade da juye, alhaji na fito daga Nan ga
abincin ka. " fita yayi ya shiga dak'i. " usman ya akaye ne
shiru fa, aiki kwantar da hankalin ki kafin dare zakiga ne.
" Ibrahim daya yi sallama, umma tace banjikaa ba Kai
Dan saurayi banjika ba, " umma lafiya ke kursum maiya
same umma, Yaya tun d'azu haka takeyi, kuka suka fara
kuka, " umma sai cewa tayi yara kunci ubanku nace Kai
kutattaho fiiiiii' , " kursum jike dafa shayi bari naji
nakera inna, tohm Yaya. " Dawo war da sukayi basu tarar
da umma ba babu inda ba'a duba ba Amma babu
ita........
URS
Nana diso💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/16, 10:17 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 65~70
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
Dawo war da suk'ayi basu tarar da umma ba babu inda
ba a d'uba ba, " Ibrahim hank'alin sa ya tashi, rabon shi
da ya shiga dak'in mahaifin sa tun yana yaro, Amma yau
k'o sallama baiyi ba ya fada umma tanan? " hajiya ce ta
tashi tsayi kai mahauk'aci Haka ake shigowa dak'in
mutane, " umma nake naima, aguje ya fita yana k'walla
mata k'ira, " k'ursum ta ba zama gidan yan uwa k'owa
Sai yace bai ganta ba, " Inna da a k'a gaya mata suma
tayi suna yayyafa mata ruwa ta farfad'o, k'uk'a ta k'eyi
tana Allah k'ai k'asan Wanda yayi wa 'ya ta wannan abun
Allah ka tuno asirin sa, " gidan redio k'owa ya baza ma
Sai sanar wa ak'eyi, " baba yaba shigowa yaga k'ursum
Sai kuka tak'eyi cik'e da tausayi yace k'iyi hakuri k'uk'a
ba zaiyi mik'i magani ba, kowa da irin nashi K'UNCIN
RAYUWAR, k'owa da k'ik'a gani sai yasha wahala yake jin
dadi, k'i tashi k'i tafi gida ubanki mahaifiyar k'i ta riga ta
bata idan mutuwa tayi shik'enan, " k'allon tayi cike dajin
tsanar k'ak'an nata ace 'yar cikin sa wacce tafi k'owa son
sa, tak'almin ta ta zura ta fita daga gidan, " Inna ido d'uk
yayi ja tace wallahi k'ai butulu ne, 'yar ka a 'ya'yan nak'a
wacce ta taimaki k'a lok'acin da'ka'ke cikin K'UNCIN
RAYUWA k'aman ta lok'acin da aka k'ore k'a daga shago
fatima ce ta dauk'i k'udin jarin lemon ta ta bak'a,
kamanta k'ayan abuncin da tak'e k'awo mana, Har yau
d'uk wata koda bata da k'udi sai tayi mana alheri,
lok'acin da akayi min aiki a kirje ita tabiya acikin ya'yan
k'a ak'wai wa yanda suka fitaK'udi Amma basa yimaka,
Mai i'sa mu alumma muke da butulci k'atuna d'uk
abunda kayi sai anyi Maka K'uma 'yar k'a ce!!! " jikinsa
yayi sanyi tabbas na yadda sharin shaidan ne Allah ya
yafemun, K'uma inna wannan k'amar jefan ta ak'ayi, "
tabbas wannan aik'in jefani, yanzu zamu fara rok'on
Allah.
Lok'acin da Hajiya laraba taji zancen wane irin tsalle
tayi, " usman ya shigo dak'in ta yace hajiya ya k'ik'aga
aik'in b'oka, " ai kaje jakata k'a dauk'e dubu dari kyauta,
" hajiya godeya nakeyi, alhaji ne ya shigo cikin sallama, a
gate ya tarar da Ibrahim da k'ursum, " ibrahim yace k'i
daina kuka k'ursum ' Duk Kan tsanane yana tare da
sauki, Allah zai bayana ta, " k'i tuna D'uk hak'urin da
muk'eyi wasu sunfi mu, 'k'owan ne tsuntsu zaice abinci
Amma ba agidan sa ba! Sai ya nema, k'owa arzukin sa
yana nan Amma sai ya fita nema'. " k'ai wanene yabata?
" baba umma ce ba'agani ba " ina ta tafi? Wannan ai
isk'ance ne karamar yarinya tafita hank'ali ko taga hajiya
laraba tana fita ne, " alhaji ai ne da i'do na wane ya
dauketa a mota nazata k'ai k'a aiko shi, " zata dawo ta
sameni bin maza? " k'ursum tace Wai Mai i'sa mutane
basa duba lahira sai duniya, basa tuna wa da mutuwar
su? Wallahi Allah sai yasaka mana, " baba ya wanka mata
Mari! mara k'unya k'unyo halin uwark'u gobe za'a d'aura
auren k'i K'uma k'ibe shi wallahi babu abunda zan mik'i,
" alhaji shige muje kace abunci, " to hajiya uwar taku
tayi ta b'atan wataran k'u zaku b'ata, " usman ne yayi
dariya ya shige, Sannan ya kalle ibrahim wai k'ai sai k'ayi
arzuki ko? Zamuyi maganin ka, " ibrahim cikin mamaki
ya kalle sa, yace hmm mutane biyu kada suje haushi
idan an wulakanta su: wanda yace abincin da banasa ba,
Wanda ya zauna a inda baidace da shiba da Wanda ya
shiga maganar da baita shafe sa ba!!! Komai muk'addari
ne a rayuwa, " usman ranshi a'bace yabar gurin
zakagani? " Allah natare damu, " Yaya ko barin gidan
zamuyi? " muje ina? Babu inda yafe nan hak'urin nan
shizamu cigaba.....
Garin bussu mutane ne jahilai masu addini k'addan ne,
Daga nisa kuma Mutane da yawa sun taru aguri daya
sunata k'allon wane abu, ina lek'a war da nayi naga
umma ce azaune ta nata wasa da tsink'aye, tashin da tayi
mutane suka biyo ta, " Mutanen suka biyo ta suna kiran
MA HAUKACIYA YAR MACHUGULE! MAI K'ATO TON KAI, "
binsu tayi aguje, " kowannen su ya tsere, " aguje tahau
kan bola, ta nata cintar shara, " yara suka jewo mata
dutse kawai tafara rawa NE MAHAUKACIYA CE KUNCI
UBANKU YARAN BANZA!!! Kuzo na bak'u labari k'unji, "
wasu manya maza su k'ace kunji jak'a wanene zaizo, "
NE JAKA CE NE MAHAUKACIYA CE WOO NE NA'IYA
WANKA, aguje ta tafi wane layi sunata binta suna
tsok'anar ta tafara tsintar ledoji tana tafiya, fitsari ya
matse ta k'awai ta sak'e fitsari k'ayan duk suk'a jek'i ta
zauna ak'an k'asa tanata wasan k'asa ana tayi mata
dariya itama ta fashe da'ita dare nayi ta k'wanta k'usa da
wata kofar makaranta tana ta bacci......
Ruwa ta watsa mata tashi dan ubank'i, bacci Dan bak'i
da hank'ali, " " a firgice ta tashi goggo mayi na zuba min
ruwa karki na k'asa ne, " ke mara kunya yimun shiru k'u
k'uma na lugude ki ta cillah mata boti k'i tashi ki tafi rafe
aebo min ruwa, kuma k'ik'a dadi dak'uwa za k'iyi Dan
ubank'i, " hadiza tana k'uk'a ta tashi tafita ba tasan inda
zata d'usa ba tana tafiya tayi tambaya dakyar ta isa zuwa
rafen ta rasa yadda zata kwaso ruwan Sai da kyar, Haka
ta'isa gida tana ajiye ruwan goggo tafara dukan ta da
ice........
URS
Na Nana Diso💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/17, 11:34 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 70~75
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
Hak'a ta i'sa gida tana ajiye tulun ruwan goggo tafara
d'ukan ta da ice, ihu tafara yi tana naiman taimak'o
Amma babu wanda ya jita, goggo danAllah k'iye hak'uri
wayo Allah na goggo k'i tausaya min, karke kashi ne, "
yimun shiru Dan ubank'i ba uwar k'i ce take juya ubanki
ba to wallahi jefe ta zanyi gwara ta mutu,' yan iska
marasa mutunce, " wallahi umma ta ak'e zalunta agidan
hajiya laraba ita ce tak'e da k'arfi baba yafi son ta, "
bak'in ta ta mak'a wa i'ce Nan da Nan Sai jini, kwano ta
cilla mata da ashirin, " gashinan kije kisiyomin kuka, idan
baki samu ba ki hau bishiyar k'i tsink'o, " hadiza ce ta
zaro ido ne wallahi bansan inda ak'e siyarwa ba, " da
goggo ta cillo mata dutse da rarrafi ta fita, " tafiya takeyi
bata San inda zataje ba, Wata ba fulata nar yarinya ta
gani, " sallam tayi mata ta amsa, ta amsa tare dace wa
ince lafiya k'a tsaida ne? " hadiza tace danAllah inba zaki
damu ba Ina ake sayar da kuka, " ba fulatar nar yarinya
tace aiko zakayi yamma domin gurin da tafiya, I'dan
k'ik'a mike Har cikin kasuwa Sai ki tambaya wasu suyi
mike kwatance, " hadiza tace godiya nake fa sosai,
innalillahi hadiza take ta yi domin in har ta dadi kakarta
bata da Imani sai ta kusan kashe ta, dama kuma jikinta
duk ya fashe, ga wani ganda da leb'en ta yayi dalilin i'ce
da aka bugeta, " jaki tahau ya kaita kasuwa daga Nan ta
karasa cikin gidan kuka Hak'a tasiyo ta juyo gida Sai 5 ta
i'sa, " goggo tace 'yar iskar yarinya Sai da k'ik'a dade,
bani kukar, ta mik'a mata, " ga k'okon da yan siya suka
rage ki hada su guri d'aya kishan ye, " dama yunwa takeji
sallah tafara yi sannan tasha k'uk'an, tunanin gida tafara
kowanne Hali suke ciki? Allah ya yayi musu kuncin
rayuwa, " ke hadizatu ga alala Nan yanzu maza sun taro
adandali kije kisiyar mun d'uka, " d'auka tayi ta tafi da
tambaya ta'isa dan dalin aikuwa d'uka aka siya raguwar
daya ta cinye ranar ta dak'u taje a jikin ta, tunda ranar
sau uku ake dura mata tallah.......
Mutanen Garin bussu basu da aik'i sai tsukanar umma
yau ma K'amar k'ullum k'anta abude duk gashin ya dan
k'ari wasu yara suka dunga jefa mata dutse duk jikin ta
Nafashi wa, aguje ta shiga wane layi ta dinga bin layin,
sai gata a kasuwa duk inda taje zata siya abinci a k'orata,
wane da taji ta tsaya a k'antin sa sanda ya k'wala mata,
gudu ta saka ta shiga cikin wasu mutane k'afin su ankara
kowa ya gudu, tafara tsintar ta kadda tana sawa abak'i, ta
dinga birge ma Akan wane yashi, dare nayi ta kwanta
kofar wane gida, " da asuba Mai gidan ke mahaukaci ya
barmun kofar gida na, " Aikuwa sai cewa tayi zance
ubanka uwarka ce mahaukaci ya, " dallah barnan, tana
tafi tana surutai mutane uku a gaba na biyu abaya na,
tanata surutai , ta ga wasu samari tace ku 'ya'yan jak'ai
karfe nawa? "Dayan yace karfi uwar k'i, " aikuwa tace
uwar ka ai yar iska ce na santa, " d'aya saurayin ya
hank'a da ta ta wade, " da ganan suka saka gudu........
Yanzu yaya ibrahim ya zamuyi tasa k'uk'a, k'o wanne Hali
umma tak'e cik'i shikenan tabata, " karki damu addu'ar
Anan zamu cigaba, k'idai 'kibe mijinki ku tafi k'inga ana
sakk'o wa daga masallaci za'a daura aure, " yaya baba
baiyi mun komai Mai ba ko sababbin k'aya banida su,
banida komai, kuma yazanyi na tafi muna cikin wannan
halin? Ne gwara afasa auren " kinje sha shan cen, komai
mukaddari ne kuma zai huce Kunci baya dauwa ma
ballanta na ita kanta tayuwar, ga hadiza Wai farouk ya
k'aita gurin goggo, " kursum ce tace goggo kuma? Garin
Yaya ya k'ai ta bayan goggo haushin mu takeji ! " ai sai
Dai addu'a domin hadiza tana cikin kunci, umma tayi
Miki dink'i Kala biyar nema na dinga biyar ga sarkar gwal
da kuma dubu dari 2, " Allah sarki umma ta ya Allah
katsare ta a duk inda take, Ameen ga waya nabaki kiyita
yimata addua a madina, tohm yaya, " muryar baba su
k'aje fito kibe mijinki ba zaki zaunar mun agida ba,
domin ganin ku aguri bala'i ne," hajiya laraba tace tun
kuda zakayi, jakun kunan ta ta dauka tana kuka tana
kallon dan uwan ta hajiya ta hankada ta, " aikuwa sai
jinta tayi ajinkin alhaji i'sa ya rungume ta, tak'ara fashe
wa da k'uk'a, k'i daina kuka mana, bakomai zan kula
dake K'amar yadda zan k'ula da kaina bak'in ta ta bude
zata kara wane kukan kawai sai ya sumbace ta suka shiga
Mota sai airport........
URS
Nana Diso💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/19, 12:38 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 75~80
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
Suna i'sa airport basu wane bata lok'aci ba suka shiga
jirge, a'wanne ne da ba sufi shida ba suka i'sa a madina,
gidan sa suka huce gida yayi kyau sosai komai sabo, yar
yariya da ta rar a palour wacce ta tabbatar itace Aisha, "
Dr isa wanka kawai yayi ya i'sa asubuti, " mamaki ne ya
kama kursum, Zama tayi akusa da Aisha, " tsak'en da
Aisha taja shiya bawa kursum mamak'i, " cewar Aisha
dallah malama k'yale ni, K'in aure baba na domin kudin
sa, " Aisha bantaba zatan Haka k'ik'e ba, lok'acin da Dr
yabani yayi mun misala da yarinya Mai tarbiya, Mai
ladabi ga kuma biyayya, Sai K'uma nazo na tarar da
sabanin Haka, K'uma k'isane nayi al k'awari zan k'ula
dak'e tamk'ar 'yar da na haifa, " kiye hak'uri anty
k'ursum daga yanzu zan dinga ce mik'i mumy, k'uma
duk abunda nace mik'i yi hak'uri wallahi k'aka ce duk
matar da ak'a kawo na dinga yi mata rashin k'unya, "
babu k'omai Aisha yanzu muna tare babu abunda zai
faru, " mumy k'ak'a ta masifaf fe yace ta sak'a ne a cikin
k'uncin rayuwa tunda mahaifiya ta tarasu duk masu
aik'in gidan Nan ta k'ore su, d'uk wane aiki ni nak'eyi
yanzu ma ban gama wank'e bandak'i dan Allah k'i kula
dani! " karki damu Bari naje nayi wanka Sai na gaida
k'aka, " tohm, Wanka tayi ta shiga dak'in k'aka ta gaida
i'ta, " ya rik'ecin gidan naku? " mamaki ya kama kursum
k'aka wane irin rikeci kuma? " au ba ance uwark'i ta
haukace ba? " kuka kursum tafara bashiri ta bar dak'in ta
nufi dak'in ta, salloli ta farayi da addu'oi Allah ya yayi wa
umma wannan cutar.
Yau k'usan k'wana uku K'enan Dr i'sa bai dawo ba,
kullum kursum cikin k'uka, wannan wane irin kunci ne,
kitchen ta fada tafara dafa abinci, " k'aka ce tashigo
kitchen din, kursum girke k'ikeyi? " eh k'aka yanzu na
dura, " Tom daga yau karki kara dora komai a kitchen
Sai kin tambayi ne, kitchen din tabari tana dariyar
mugunta " k'uka ta fashe da shi, " jitayi an rungumeta
tabaya yayi mata kiss abaki, jikinta duk ya mutu, " ko
kallon sa batayi ba, " wallahi aiki ya tsare ne, ta bata ya
farayi kinsan Dai ina sani da kayana, " sumbatar bak'in ta
yafarayi adaidai lok'acin aka kirashi, sak'in ta yayi sorry
dear zan shiga dak'in operation yanzu, " k'uka ta saka
wannan wane irin k'uncin rayuwa ne.........
K'e hadiza fito daga bayin Nan ko kuma nace uban
k'i !!! " Da saurin ta tafito hartana kokarin gurdewa ak'a
fa, " goggo danAllah kibari nace abinci wallahi yunwa
nakeji, " abinci? Lallai wuyan k'i yayi k'auri shige k'ije k'i
k'aimun tallan nan ko k'uma yanzu k'i daku, k'i daina
yafa mayafi jaka! Kuku ma da mayafin za'a sok'i, Na
matso nafara ganin su alhaji legide suna zarya asoro na,
" hadiza daukar tallan tayi ta huce, tana tafi tana
k'unk'une mayafi dai bazan daina saka wa ba inya so ke
kashi ne, " zakizo kisameni Zaki gani kurun k'i, " tunda
hadiza tafita cine k'in naira 10 tayi kowa yake siyar
waken nata, zama tayi a jikin wata bishiya yadda ganyen
bishiyon ke k'adawa ga wata iska Mai dadi tunanin
mahaifiyar ta takeyi da k'uma halin da gidan k'e ciki, gani
tayi yamma tafara yi aguje ta tashi tare da farantin ta,
Tana tafiya taga kamar ana binta abaya, jitayi ance ke
juyawar datayi taga wasu maza narka narka, "cikin
rashin kunya tace lafiya k'uka tare ni, " ke Dan uban k'i
bakisan menene ladabi ba? " ai data fahimta 'Yan iska ne
deri faratin tayi tabe ta karka shin kafar su Sai gudu, "
muke k'i tsere wa wallahi muka kama k'i, Sai mun fark'e
k'i, " ai k'uwa Sai ta k'ara gudu, gudu takeyi suna bin ta,
wane dutse tayi K'aro dashi sai je tayi an dam k'i mata
hannun, ihu ta saka danAllah ka taimaki ne zasu illata ne,
" wata irin murya mai sanyi k'i k'wantar da hankalin k'i
babu abunda zasu yi miki, kallo daya yayi musu gaba
d'ayan su suk'a gudu, " nagode Amma na banu yau
goggo zata kashe ni, abincin ya 'bari "cikin tausayi ya
kalle ta nawa ne kudin? " naira saba'in ne, " hannun sa
yasaka a aljihu ya miko mata , gashi nan k'i rike canjin,
" nagode nagode, sai datayi nisa tace ya sunan ka, "
murmushi yayi yace sunana khalil, " Yaya khalil nagode,
"goggo nadawo, jike wanke k'wanu 'kan na dura mik'i
wane tallan......
Fa'iza ki shirya zamu tafi k'ibiya, " tohm hajiya gani nan,
" baba yana zaune k'ansa Sai sara masa yak'eyi yarasa
yadda zaiyi Sai yayi Kamar zaiyi tunanin su umma Sai
Kuma ya manta, " hajiya ce ta shigo alhaji bani kudi
zanje barka, " to hajiya Kamar nawa? Dubu dare nakeso,
" to ki dauka mana, " kar dai k'a fita kasuwa yau, " toh
hajiya, tafiya sukayi gidan bok'a, " Ibrahim ne suka shigo
shida malamai da inna, dak'in umma suka shiga, malam
usaine yace a kulle baba a daki domin zai iya kawo
matsala, " ibrahim ne ya kulle dak'in, karatun al kurani
yafarayi cikin suratul bakara anata karatu. Suna kara
sawa gurin bok'a hajiya tafara Dan wuta aikin ka yayi
kyau ka haukata kishiya ta, " hahaha a'i ne shige ne babu
abunda bazan iya ba, " sauran 'ya'ya nata nakeso suma
su fuskan ci K'UNCIN rayuwa, " ai karki damu suna cikin
matsala, zamu hada kursum da matsalar kishiya ita
kuma fitinan niyar yarinyar nan kakarta na hukun ta ta, "
yauwa Dan wuta aikin k'a na kyau, " yaro ibrahim fa Sai
kudi yakeyi, " ke kul yaron nan Bama taba irin su, yanzu
ma karatun al kurani yak'eyi ba ruwan ki dashi, kin riga
kin raba sa da mahaifin sa " tohm, ta ajiye kudi ta suka
tafi......
A k'wan ce suk'a barta, wata baiwar Allah tazo huce wa
taga umma shame shame a kwance duk zanin ta a Bude
ga k'anta a bude, kama ta tayi suka tafi gida, " malam fito
kaga wata baiwar Allah, " aikuwa naji ana zancen ta
acikin gari, fara tofa mata ayatul kursiyu, " tohm malam
mata basu da imani yanzu akan namiji suke wannan
abun sun manta haduwar su da Allah, tana fara k'aratun
ta hankada matar malam tafara duk'an ta, dakyar
malam ya cireta daga jikin matar sa, ya saka ta adaki ya
kulle ta, k'ofa tafara jij......
URS
NANADISO💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/21, 7:28 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 80~85
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
Matar malam ce ta k'alle yadda umma t'ake jijjiga kofar
Nan, " malam ne ya shigo dau k'e da littafai da zamzam,
yayi da umma tafito Amma shiru tak'e, " matar malam
ta fashi da k'uk'a malam k'a dubi baiwar Allah nan yanzu
hak'a tana da 'ya'ya Amma ak'ayi yi mata wannan aik'in,
wallahi wasu matan jahilai ne suna mantawa da tsaye
warsu da Allah Sunyi mata asiri d'an kawai naiman
duniya Lallai ne mu sani hak'uri, k'awaici, yafe laifi,
K'unya, natsuwa yayin magana, hik'imar magana k'o
cikin gardama da barin jayaiya alamu ne na nagarta, da
da nuna Allah yayi maka baiwa da Hali da dabi'a mai
kyau,Cikin AlQur'ani da Hadisai da yawa anyi yabo ga
masu halin k'irki, masu juriyar cutarwar mutane, da
masu Mayar da Komi ga Allah, da masu yafe laifi Komi
girman sa, " hakane Amma Mata dayawa suna sak'ace da
Addu'a shiya abubuwa da d'a ma yak'e kama su ga
rashin tsayar da sallah rashin k'aratun alqurani, azkar
dinnan k'ullum ana magana a k'ansa k'ullum ana fadar
fa'idar saa-: ﺣﺴﺒﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ ﻋﻠﻲ ﺗﻮﻛﻠﺖ ﻭﻫﻮ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺮﺵ
ﺍﻟﻌﻈﻴﻢ Kafa bak'wai k'awai zaku karanta safe da yamma,
(ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﻳﻀﺮ ﻣﻊ ﺍﺳﻤﻪ ﺷﻲﺀ ﻓﻲ ﺍﻷﺭﺽ ﻭﻻ ﻓﻲ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻭﻫﻮ ﺍﻟﺴﻤﻴﻊ
ﺍﻟﻌﻠﻴﻢ
Wanda ya fada sau 3 da safe babu abunda zai cutar
dashi, Amma Mata su dinga tsoron k'ishiya Akan wane
asiri ko kaidi, wallahi d'uk macen da ta sak'a tsoron Allah
azuciyar ta ta tsaida sallah, k'ina karanta kur'ani kina bin
mijink'i k'ina zaune da k'ishiyar k'i lafiya

Please Login or Register in order to submit comment