Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka suka lallace kamar ke kika lallace, " Tabbas
umma hak'ane, " D'an hak'a ina yi mik'i wa'azi k'oda
k'inyi aure d'uk irin mijin da Allah ya hadak'i dashi
k'ark'e sak'e k'i zage d'an k'i Dan mahaifinsa baik'awo
miki abinci ba, d'an k'i nak'i ne k'e k'ik'ayi wahalar
abunk'i tun Yana cik'i, " shiyasa nake hana ki rashin
kunya domin batada rana k'wata k'wata a kasare ma sai
kinyi dana sani daga baya, abunda hakuri Bai bayar ba
rashin sa bazai bayar ba, akwai kishiyar da aka kawo
min, Har cinyar sa ta saka min a akwatina babanku ya
hukanta ne ya korine gidan mu, Kinga da nayi hakuri
wanene yayi gaba? " kice umma, tabbas samun uwa
tagare arayuwar Nan abune Mai wuya, " muryar hajiya
laraba ce ta katse su, " gashi nan alhaji yakawo kaza
kuma wallahi ba zaku ci ba dan haka kyautar ta zanyi, "
Har hadiza Zata fita umma tace karkije dan dai kaza,
nasa Ibrahim yasiyo, " da safe Ibrahim ya shigo suka
gaisa da umma, " umma baki da bukatar komai banida
bukhatar komai Allah yayi albarka dai........
Dr isa ne k'ita kokarin k'iran k'ursum awaya amma
shiru bata d'auka ba ya k'ira ta k'ak'a ak'ashe ransa yayi
mugun bace, gashi yau kifi yakeson Sha, haka ya k'ara
k'ok'arin kiran Amma ba'a a d'auka ba, ran maza yabaci
idon sa Har yayi jajir, " kursum da ta dage tanata bacci
Bata tashiba sai kusan karfe 4 bandaki ta shiga tayi
wanka, aisha tagani a palour tana k'allo, yaushe k'ik'a
dawo? " mumy nadade da dawowa tun 2, ai kinsha
bacci, " aikuwa da aisha bari naje kitchen Kar dadyn ki
yadawo, tunda ta shiga take faman aik'i, " k'ak'a da taga
waya tanata ringing sai ta saka a silent ta wurga Bayan
bine tanata murna yau Dr zai yi masifa, " Dr isa a wane
sauri ya shigo cikin gidan, kiranta yafara yi ke kursum, ta
naji ta tabbatar ba lafiya ba, " Dan iskan ce inata kiranki
awaya kinke ki dauka Mai kika mai da kanki, banza ku da
bakuda 'yanci agidan naku, har na kiraki kike dauka
zanyi maganin ki!!! " dagowar da zatayi fusk'arta duk ta
bace da hawaye, takara fashiwa da wane k'uk'an, ta ma
rasa yadda zatayi da ranta dak'in sa tashiga ta duba
wayar Bata ganta ba....
K'aramar wayarsa ta d'ak'ko, dak'in ta ta shiga takira
hadiza tana kuka tana bata labari, " kursum kowa da irin
nashi bacin rai, ta gaya mata duk abunda zatayi, wayar
takashe ta hau Sama palour dinsa, tsugunna wa tayi tace
ga abincin ka akan dinning table, " wane kallo yayi Mata
duk i'don sa ya k'oma red, atsoraci ta kau da k'anta, "
abinci kike zance ko to kije ki cinye kayan ki, tunda ne
mijinki ban i'sa nakira ke ba? Kinfe kowa sanin kwana
biyu bana zama acikin gidan, yanzu da nake bukatar ki
shine kika ke daukar wayata kullum Sai dai nasha magani
gani da mata, kursum yakike so nayi, " kukan da takeyi
tare da bude bakin ta Dan tayi masa bayani, " ya daka
mata tsawa tabar palour din, " D'akin ta ta shiga ta wada
K'an gado tana k'uk'a, wannan wane irin KUNCIN
RAYUWA ne???........
Wanka ta shiga tasaka wasu rigar bacci wacce tasan
yafeso, wane mint tasaka abakin ta, ta fesa turare kirjen
ta yanata bugawa, ta murda kofar dak'in sa, ganin sa tayi
yajeyo bayan sa yayi tagume, ta tausaya masa, dagowa
yayi ya kalle ta " maimakon taga idon sa ya chanja Sai
taga yakara tirewa, inda takara jin tsoro kenan kar ya
zaneta, wane miyau ta hadeya mai cike da tsoro, ta baya
ta rungume sa sosai sannan tafashi da wane zazzafan
kuka, Dr danAllah kayi hakuri nasan nayi lefi amma
wallahi wayata tun safe banganta ba, kuma I'dan baka
kirane awaya ba bazai kirane, banida wanda ya k'aik'a
Kaine rayuwa ta I'd an kayi fushi dani zan kasance daga
cikin asararrun mata, " kallon ta kawai yakeyi, " kirjensa
takara na newa sannan tasa k'uk'a, " nasan nayi abu cikin
jahilce tunda ban tambayi ke ba, kiyi hakuri, " hawayen
fuskar shi tagoge masa, kadaina asarar mun da k'uk'an
k'a, " kursum dole nayi kinsan kulawar ki nakeso ita
kadaice zata dauwa mar da soyayyar mu, " ne takace
duk yadda kakeso kayi dane hallak dink'a ne? " zaiyi
magana kenan tafara kissing dinsa nan da Nan hankalin
sa ya tashi............
Ummi ina farouk? " yana dak'in sa,sallamar sa sukaje,
gaida dady yayi, " kai dakata ne kakeso ka mayar
karamin yaro, yau wata takwas baka fitomin da mata ba,
wallahi ko ka gayamun ko kuma na hadaka da wacce
nakeso, katsaya naiman kudi ko kullum sana'a, " haba
dady ai lokaci ne aure, " yimun Shiru dama kike b'ata sa,
" dady ayi hakuri, dama da wacce nakeso tun tana
K'arama, " wacece?? " Hadiza ce, kowa jikinsa sai da ya
mutu, jibril da yake dake tsalle ya daka yafito, wallahi
yaya farouk baka i'sa ba! , " Kai farouk mai ke damunka
ne hadizan da kake gallaza masa to ne ban amince ba
Sha Sha sha, " ummi tace kuma hadiza ta tsaneka, " zata
fara sona ne, " ai wallahi ne jibril ne nake son...........
URS
NANA DISO💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/29, 1:29 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 100~105
K'UNCIN RAYUWA
Na Nana Diso
Ai wallahi Ne jibril nak'e son hadiza!!! Wallahi Yaya
bak'a'isa wannan ai hauk'ane k'aman ta cikin k'uncin
dak'a sak'a ta? " farouk ne zai mik'e ya mari jibril Abba
ya dak'a masa tsawa kai zauna, k'aik'uma jibril k'a k'ara
magana wallahi Sai rank'a yabace, shiru yayi ya zauna, "
Kai farouk kalli ne, hadiza bata sonka kuma bazata soka
ba, kasan mukan mu shaidani akan haka? Ko kamanta
lokacin data manta bata zuba maka abinci ba kamanta
dukan da kayi mata? " Abba ai wannan tarbiya nayi
mata Amma Abba hadiza nakeso Kuma ita zan aura, "
wane kallo Abba yayi masa cike da cewa tashi kabar mun
dakin Nan kafin raina ya baci, " Abba danAllah kabarni
na aure hadiza, " ummi da tak'e gife cik'e da mamak'in
'ya'yan nata, Har yaushe suka kamu da soyayyar hadiza?
" k'ai k'uma jibril duk lok'acin da naji ka Kara zancen
hadiza wallahi saina saba maka! " Abba yakakeso nayi?
Nefa ita nake kauna gwara a aura mun abata, " zaka tashi
kabani guri ko saina ballaka eh? Wallahi inba'a aura mun
hadiza ba Sai na.., " kafita nace maka, " Abba akwai
matsala fa 'ya'yanka sun kamu da son hadiza, " ke
kyalesu duk hauk'an su suke, " haba Abba kadaina fadar
haka so yafi hauka fa? " zakiyi mun shiru ko Sai ranki
yabace, fita yayi yabar mata dak'in...
Aisha ce tayi sallama gidan su Ibrahim hajiya laraba ta
tarar a kitchen ta gaida da ita, " gurin wa kikazo? " Gurin
umma nazo mahaifiiyar Ibrahim, " ke yarinya bazaki
Rabu da Ibrahim Dan iska ba ko, to bari ingaya miki ko
jiya ya shigo da wata cikin gidan nan, kizo ga ya'ya na
masu kudi ga kuma hankali, " aisha ce takallita tun daga
Sama Har kasa sannan tace ayya nagode da shawararki
Kuma inso kisane rayuwar nan bak'a cuci wane ba Allah
jarabarka yakeyi ballanta na kuma kacuci wasu, dak'in
umma ta shiga sallama tayi ta tsugun na Har kasa ta
gaida umma, " lafiya Lou aisha ya mutan gidan naku, "
lafiya lou, " hadiza kawo mata ruwa mana, " tohm
umma frige ta bude takawo mata lemo, " hadiza sannu
nagode, ledar da takawo musu su fruit ta ajiye tayi
sallama da umma, " to ki gaida gida mungode, " umma
wannan kuma wacece? " ita Ibrahim zai aura, " kai
Amma gaskiya ya'ya yayi sa'a, " wayan ta ce tafara
ringing wacce ta tabbatar mata da Khalil yazo, " turare
ta fesa sannan ta dakko fruit da cake tatafi dak'in,
sallama tayi, Gimbiya ta sannun ki da zuwa, " ina yini? Ya
mutan gidan? " lafiya lou gimbiya wallahi nai missing
dink'i sosai ina sonki, soyayyar ki tana kokarin ta
haukatar dani kullum cikin begen na kasance tare daki
nake, ki gayamun danAllah inkena sona kar naji son ma
so wani nakeyi, " k'allon sa tayi tare da k'ada idanun ta
ya Khalil kenan matar mutum kabarin sa kadaina damun
kanka muje muci gaba da neman zabin Allah, " tabbas
kinyi magana Mai kyau gimbiya ta siyasa kullum nake
sonki, " dariya tayi ai nema haka, " baba ya shigo Khalil
yayi saurin durkusa wa Har k'asa barka da yamma alhaji
" barka kadai, ashe kana nan, ya aikin Naka Naga kana
kokari Allah ya taimaka, " ameen baba nagode, " kinyi
mamakin nasan baba ko? " eh nayi, sallama sukayi ya
tafi.......
Ibrahim ne ya kira aisha awaya, dazu naji baki kirane ba
ince ba laifi nayi miki ba? " haba hasken zuciya ta wani
Laifi zakayi mun nayi fushi da kai wayata ce tabata
Amma ina ganin anty ce ta dauke, gaskiya abunda matar
nan Bata kyauta wa, kai kaga cin mutuncin datayi mun ta
wulakanta ne na gaji tafashi da kuka, " kidaina kuka
komai zai zama tahiri wane satin za'a kawo kudi, "
Ibrahim da gaske kake? " da eh dagaske nake, saboda
murna kashi wayar tayi, " dak'in baba ya shiga ya sanar
dashi zai tafi kasuwa, tohm Allah yakiya ye ka, " ameen
baba, " hajiya laraba ce tayi tsaki, kai dai Allah ya shirye
ka shanyayyi angama dakai, " dak'a mata tsawa yayi
tafita tana masifa, gashi an aiko mata cewa aliyu ya bata
abun duk ya damalmale mata.......
Kee 'yar bora jike ki dura mun girke, " kalmar tayi wa
kursum cewo Amma ba yadda ta iya ga ciwon baya,
haka taji ta dora macaroni tunda ta shak'e kanshin
abincin Sai amai, dakyar ta karasa ta kaimata nata, dak'i
taji ta zauna, " aisha ce tashigo mumy baki da lafiya kafin
takarasa magana amai yatawo aguje tatafi bandaki, "
sannu mumy cewar aisha, Zama tayi K'an kujera aisha ta
rungume ta, " Dr Isa ne ya shigo sannu da zuwa tayi mai,
" aisha tace dady mumy batada lpya, " kursum maike
damunki, Yana miko Mata milk harta bude zata sha Sai
amai, " kallonta yayi yayi murmushi, " haushi da takaice
yaisheta ka kaine asubuti zan mutu, " aisha dakko min
magani a sama ki tawo Mata da ruwa, tana kawo Mata
tasha, dak'in ta ta huce ta kashe fitila ta kwanta, " Dr ne
ya shigo kursum harkin kwanta, tana jinsa tayi shiru,
tabata yayi, " ne ka daina tabani, " hahaha duk cikin ne
ya sake haka? " cikin lafiya, " rike hannun ta ya karayi, "
nifa baza kaimun komai ba tafashe da kuka, " ya kikeso
nayi zanbi wasu matan ne Kuma ayanzu akwai abunda
kike bukhata sama Dani, domin shi zaikara wa babyn ki
lafiya, " ne kadaina cewa wa inada baby, " rungumeta
yayi yafara kokarin rabata da rigarta.......
Baba ina yini? Lafiya farouk alhajin ka ya gaya mun kake
katsayar da mata ko, " murmushi yayi baba ai da wacce
nakeso kuma k'aga ta gida ce hadiza, " kai alhmdulhi
Amma naji dadi, k'aga Sai ahada Dana Ibrahim, kuma ka
kwantar da hankalin ka nabaka hadiza halak mal.......
URS
Nana Diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/31, 12:26 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 105~110
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
Farouk k'a k'wantar da hank'alin k'a na bak'a hadiza
halak malak, Daman inataso aci wane yace yanason
auren zumunci yau gak'a ka fada naji dadi k'uma zan
sanar da mahaifiyar ta, " wane murmushi yayi mai cik'e
da murna, baba nagode sosai, " bak'omai k'adai k'afara
shirin bik'i k'awai, " usman da k'ejin su ya huce dak'in
hajiya laraba, hajiya ki fito kije wane abu, " aik'in ka
k'ullum k'a'iya kawo munafur ci, ko kuma sabon bok'a
kasamo mana, " ai Farouk ne ya k'e son hadiza! " hadiza
anya kaji daidai kuwa? " hajiya agaba akayi zancen, "
shigeya faiza fito nace fito mai bak'in jinin tsiya ga hadiza
Nan zata tafi k'ina zaune babu k'o k'are, hadiza da naso
ta shiga cikin bala'i Amma yanzu Farouk zai aure ta, dole
mutafi gurin bok'a Dan wuta, ko baba Bata tambaya ba
usman yaja mota Sai garin derfu tunda sukaji taketa
surutu, " bok'a yayi dariya sannan yace kee!!! Wannan
yarinyar tafi karfin k'i kuma mu baza mu iya yimata
k'omai ba tana da addini ga k'uma tsoron Allah, " haba
Dan uwata kaduba koza'a iya haukatar da'ita,? " nace
miki tafi karfin mu kutafi kutashi kutafi, " tunda suka
tawo hanya takasa suk'une, shigiyar yarinya tun tana
karama nake mata asihiri Dan tak'i samun miji Amma
kuma gashi ta samu? " da ashar ta shiga gidan kee hadiza
fito munafuka, Kinje kinyi wa farouk asiri dan k'i aure shi
ko? " hadiza da batayi shirin fitowa ba Amma saboda
taje anfadi farouk a saure tafito, Wai hajiya mai ke
damunki farouk wane farouk? kuma banda abunki I'd
an kina asirinki Sai nema nayi, to Bari kije duk duniya
natsane farouk Dan haka kidinga iya bak'in k'i! " hajiya
laraba shewa tayi aikuwa kishirya shiga sabon KUNCIN
RAYUWA, " kugani akan ku....
Yau k'usan kwana biyu cikin rashin lafiya hadiza tak'e yi,
" yau baba Yana shigowa umma tace hadiza k'wana biyu
batada lafiya zazzabi ga kuma Bata iya cin abinci, " kusa
da'ita yazo yace sannu yar albarka banda kije asubuti, "
bazan iya zuwa ba baba, " yauwa hadiza ne mahaifinki ne
kinsan bazan cutar dake ba, " umma tace mai kuma
yafaru, " alkhairi ne domin farouk yace Yana son hadiza
kuma na aminci masa, " kuka hadiza ta farayi tare da ma
k'yar k'yata baba dan Allah karka bani uncle Bana sonsa
Bana k'aunar sa, " baba ne ya sanar da ita farouk zai zo
ya k'aita asubuti, " kuka tak'e tayi umma tariqe hannun
ta, haba hadiza karki saka kanki cikin wane hali mana, in
ne mahaifiyar ki ce k'i aure farouk!!! " umma Har dak'e?
" hadiza zan bak'i labari Amma Sai agaba, " sallamar
farouk ta katse su, ya gaida umma sannan yace yajikin
nake? " banza tayi masa, " to tashi mutafi, hijjabi tasaka
suka kama hanya.....
Cik'in da shash shiyar muryar ta tace uncle? " jiyowa
yayi ya'akayi? " dan Allah ka taimaka min ka cewa su
umma bak'a sona!!! " Mai isa kake son yar iska, mara
kyun ya? Wacce ka k'irane ajahila Kai da kanka kace za
k'aga jakin da zai aure ne? shine zaka aure ne D'an k'a
kunta ta mun? Dan k'a jifa ne cikin K'UNCIN RAYUW? "
idon farouk ne ya fara zubo da hawaye kashe motar yayi
yajiyo Yana k'allon ta, hadiza jiyo k'i k'alle ne, " nidai
danAllah kace bak'a sona? " hadiza saboda soyayyar da
nake miki tun k'ina karama bantaba kula wata 'ya mace
ba jira k'awai nake k'i girma, ina son k'i ina k'aunar k'i
banida kice tauraruwar ruhina, soyayyar ki ta maimayi
cikin zuciya ta, " kuka takara fashi wa dashi nidai
danAllah kabarni na aure wanda nakeso, " motar yaja
suka karasa asubutin, Basu da d'e ba suka huce gurin
magani ya siya mata, " hadiza k'i daina dauka ta
amatsayin makiyin k'i k'i dinga daukata a wanda yake
son k'i domin farincikin k'i shine nawa, " tsake tayi ta
shiga gida, tana shiga palour taga su anty aisha, " amarya
an kawo kudi kuma Allah yasa damu za'ayi, " hadiza
batasan lokacin da takara fashe wa da k'uka ba, " anty
Aisha tace ne na rasa irin k'i, " umma tace kyaleta bata
da hank'ali, batasan duk cik'in samarin nata babu mai
kaunar ta Kamar farouk, shine zai k'ula dak'i sosai, " suka
dinga yi mata fada ranta ya bace........
Sai ta fita dan Khalil yazo, sallama tayi mai, " lafiya
gimbiya mai yafaru? " kayi hakuri ya Khalil anriga anyi
mun miji, " bak'i gaya musu muna tare ba? " k'afin mu
hadu da k'ai akwai Masu sona to an bani daya daga ciki,
tasa kuka, " tohm hadiza karki damu dama matar
mutum kabarins a yanzu Dai shawarar da zan bak'i itace
kibe mijinki ko da kuwa bakya sonsa, hadiza k'i k'asance
mai haquri, juriya da k'au da k'ai ga mijin k'i, da duk
sauran dangin shi, kamar yadda Allah Subhanahu
Wata’ala ya fada acikin littafin sa mai girma yana
cewa:“Lalle Allah yana tare da masu haquri” kinga
haqurin k'i yana da matuqar amfani a gare ki, domin
zak'i k'asance a tare da Allah ta sanadiyyar haqurin qi,
kuma ga tarin lada a wajen Allah, ga wanzar da zaman
lafiya a tsakanin k'i da mijinki, ga qara sanya soyayyar ki
a zuciyar mijink'i, " tohm Yaya Khalil inshaa Allahu zan
kokarta, " sai anjima kigaida umma, zataji........
Umma tana kitchen tanata girke, hadiza ta shigo tace
umma mai zakiyi da snacks anty aisha ta kirane tace
angama, " yau za'a kawo lefin k'i yau Ibrahim za'a k'ai
nasa, " shiru tayi tafita daga kitchen din wayar jibril ce ta
shigo sallama tayi, " wato k'in zabe farouk ak'ai na
mutumin da baya son k'i, kashe wayar tayi sannan tayi
blocking Din number sa, " Yaya Ibrahim gaskiya lefin ka
yayi kyau ba'a magana, " hadiza ai nake yafe nawa, "
hmm, " kidaina nunawa bakya son sa akwai makiya
akusa damu da wannan kiyayyar take za'ayi miki wane
mugun abun, " Yaya ai shima baya sona k'wata k'wata, "
kike Ganin haka Amma farouk yafi kowa son k'i ki
tambayi umma, " karfe hudu aka k'awo lefin hadiza har
a kwati 24, lokacin da hajiya laraba tagani suma tayi sai
da fa'iza ta yayyafa mata ruwa, " ke faiza da gaske ne
abunda nagani ko kuma mafarki ne? " gaske ne, "
shikenan yarinya tasamu jindadi, " faiza tace Amma
umma aibata son sa, " tabbas da wannan damar zamu
jefa ta, " mutane sai shigowa ganin lefe akeyi.....
farouk ne yake ta kiran hadiza awaya Amma tak'i
dauk'a umma ya k'ira ta mik'a mata, " sallama tayi
sannan tayi shiru, " haba matas ya za'a ayi kike daukar
wayata? Kinfi kowa sanin yadda nake son k'i na dago
ak'ai min k'i saboda na jini ajikin k'i jikin da aka dadi Ana
kularmun dashi? " hmm kagaida ummi takatse wayar, "
fadeela ce ta shigo aminiya ta, " yanzu nake zancen k'i, "
ai k'uwa gani nazo lefe yayi k'yau ba'a magana, wallahi
hadiza ki nutsu, " haba fadeela K'infi kowa sanin yadda
uncle ya tsaneni Wai Amma saboda k'arya yace ne yake
so, " hadiza kenan nidai idan zanbaki shawara to kimanta
da baya k'i fuskance gaba, duk da nasan kinada sirri ka,
Dan nema yanzu sai kinyi mun huduba, " dariya hadiza
ta saka....
Kinsan fadeela matsalar Ina al'ada za'a kaine kuma sai
na koyawa uncle hankali, " fadeela tace adai yi mai
rangwame Wasu suna cewa jinin alada yana zubar da
niima Karyane!!! Niima halittace kuma shi period jinin
cutane babu tayarda yahadu da niima, Kuma ita shaawa
tana tashi idan zakayi al'ada Kuma shaawa tana sauka
dazarar jini yatafi wanda daganan gabanki zaizama mai
dumi, abunda zance miki kitafi da danyin zogale
kimarkada kisaka madara da Zuma kidinga sha harki
gama alada, kisa akaimiki kankana kullum kiyanka kisaka
madara kullum kidinga sha harkigama al'ada, " haha
lallai fadeela irin wannna huduba, " aikin fi ne ma, kuma
karki manta da abunda kike yawan gayawa amare, "
wanne daga ciki fadeela? "Mace ta qwarai tana son
dangin mijinta yara da manya, takanyi musu zato Mai
kyau idan sukayi kuskure, takan taimaka musu daidai
iyawarta,ta girmamasu,ta wadata suda abinci kyautttuka,
tariqa zuwa sha'anonin su gaba daya na hai huwa dana
mutuwa, ta dage sai taga mai gidanta yana taimaka
musu, wannan zaisa su soshi sosai,itama su saki jiki da
ita,har ma idan suna neman wani abu sai kiga sun biyo
ta
hannunta, " tohm fadeela nagode......
Kursum da taki fama da k'anta, yau da safe tana tashi
zazzabi ya rufe ta, Dr ne yabata tea sannan ya bata
magani, " sunnu kursum, " k'allon sa k'awai takeyi idonta
yayi nuru nuru, yayi mata allura sanna yasa mata karin
ruwa, " jikin naki zai yi sauki zuwa anjima karki shiga
kitchen zan tawo da abinci, " tohm adawo lafiya, Bai
dadi da fita ba kaka ta shigo daki, ke kursum yabaki
dura abuncin ba? " munafuka maza kicire karin ruwan
nan kishiga kitchen, " tohm tunda tafara girken taji
bayan ta ya daure da kyar takara sa, " Dr na zuwa yace
waya saki girke? " ainaga naji sauki ahakan kikaje sauki,
haba kursum ki daina wahalar da kanki, " tohm abinci ya
dakko yana bata........
Yau asabar yau aka fara bikin hadiza, Yan uwa sun
ciccika, " tana daki tana wane sabon k'uk'an umma tayi
mata Jan ido sannan ta shirya akayi mata kwalliya suna
ta daukar hoto ummi ta zuwa hadiza ta rungume ta, aka
saka dariya ummi ko kunyar sirikar take bakiji ba, ummi
tayi dariya to Mai ruwan ku, haka akace biki, washegari
aka daura aure, " baba yasata agaba yadinga yi mata
fada umma ma haka, " Kuma ga adduar da nake so ki
karanta idan zak'i shiga gidan k'i tun daga waje har zuwa,
shigarki ciki, tundaga bandaki inzakiyi wanka kidaura
alwalar ki duk da bakya cikin tsarki kidura alwala, Qul
huwallahu Ahad, da Falaqi da Nasi, Ayatul
kursiyyu, Amanarrasulu don kari kanki daga sharrin
shaidanu da mutane idan anzo kofar gidan kishiga to ta
shiga gidan da qafar dama tare da (isti'aza da basmalah
don neman tsari) sannan kiyi sallama in zaki shiga gidan
koda kuwa ba kowa, " banda matsala daki a harkar azkar
da karatun al qurani nidai kawai fata na k'i zauna lafiya,
" tana kuka tace to umma, ake dauke hadiza aka kaita
dak'in hajiya laraba dan tayi mata wa'azi, " tace hadiza
ina baki shawara da kidinga zabi mijin ki ki kaso auren ki
kinji, babu shiri suka bar dak'in aka shiga mota, hadiza
tana ta kuka sai gidan farouk gida ya hadu Sama da kasa
ne gaskiya gidan na zama ne ne, ak'a kaita dak'i inna tace
hadiza na lura k'ina al ada Ganyen magarya in kin gama
alada ki tafasa kishiga cikinsa yana dauke karni da warin
jinin haila, Kisamu almiski kishafa agabanki, Ki Kasance
mai gyara gida, jikin ki, abin cin ki, da komai na ki,Domin
tsafta abu ne mai kyau a Addinin Musulunci da fadin
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam“Tsafta na daga
cikin Imani” kinga
kuwa hadiza ta ya zama dole ki tsaftace ko ki gyara
gidanki, domin kin riga kin furta imanin ki ga Allah, "
tana kuka tace to inna, haka kowa ya tafi sai ita kadai......
Lokacin da ango yazo sukazo k'anta yana kasa kuka
k'awai takeyi nasiha ya dinga yi mata sannan ya umarce
ta su tashi suyi sallah, " banza tayi masa taje tayi alwala
tazo ta k'wanta, farouk ne ya tabata hadiza ina mike
magana Amma kinyi mun shiru? " tashi tayi cikin masifa
tace karka Kara tabani, " mamaki ne ya kamashi duka
i'don sa ya ciko ya fita a dak'in, " tana ganin yafita taji ta
chanja pad tazo ta kwanta" yana fita dak'in sa ya shiga
kuka ya fashi dashi yau shekara 33 ina bukatar mace
amma hadiza tayi mun haka??....
Da safe tana tashi tayi azkar sannan taji tayi wanka
gurin dakko kayanta kananan Kaya ta dakko ba sufi iya
cinya ba sai skin tied da ta saka, palour ta zauna tana
karatun alqurani, " farouk ne ya fito da fara arsa yayi
kyau sosai, " ta gaida shi ya amsa, " zama yayi kusa
da'ita, tashi tayi karka kara zama ku...........
URS
Nana Diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[6/2, 8:31 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 110~115
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯 Na Nana Diso😯
Hadiza ce ta tashi tsaye k'aga farouk k'arka k'ara zama
ak'usa dani, ai k'in k'awai Sai wane mam matsowa
k'ak'iyi, haba ni bana son nanik'a, wata kujerar taji ta
zauna, " kallon ta yak'eyi yadda hips dinta suke kada wa
jiyaye k'amar ya rungume ta, " cikin sanyi murya yace
yanzu hadiza idan ban zauna ak'usa da k'iba kusa da wa
zan zauna? Idan banji dumin jikin ki ba nawa zanje? Mai
yasa kike so ki wahalar dani? " lallai farouk kana bukata
akaika asubuti kardai kace mun har ka manta tsanar da
kakemun arayuwar ka? Ko Kuma kamanta kuncin da
Kasaka ne? Ka rabani da masoya na ka aure ne Dan
kasani a K'UNCIN RAYUWA, Dan haka kaje ka nemo
wacce kake so ka kara aure Sai kayi iko da'ita! Mamaki ne
ya cikasa ta domin duk maganar da takeyi a tsorace
dak'eyi saboda farouk yanada zafi, " mik'ewa yayi yace
to ne zan fita kidafa mun cous cous, " idan nafada nawa
na taimaka na rage Maka a plate, " na tafi gida gurin su
ummi, " tsaki tayi tace Allah yaraka tak'i gona, " yanzu
ba zakiyi mun addu'a ba Sai wannan tsaki tayi tai
shigewar ta daki, " Sai kallon ta yakeyi ga wane yar da
yajeki ajikin sa, Wayarta ta dauka takira kursum, sunata
hirar su kursum tace wallahi hadiza kije tsoron Allah
mijinki ne kidaina wahalar dashi kinji, dazu yakira ne ya
gayamun komai, " nifa na riga natsane shi Dan haka Sai
anjima....
K'aka ce ta shigo dak'in kursum, kursum ta gaishe ta, "
kursum kiyafe mun abunda nayi Miki Naso nasake cikin
K'UNCIN RAYUWA, kuma Naga idan nayi haka k'aina zan
cuta, kuma Allah sai ya sak'a Miki, kiyi hakuri Dan Allah,
" haba k'ak'a wallahi babu komai, "Tom shikenan Allah
sauke k'i lpya tace amin..........
Hajiya laraba ita da jibril da wane katon gardi suna
mota, " jibril yace dama ai tunda ta k'e aure na wallahi
Sai na goga Mata tambari, " Hajiya tace ai ne banaso na
dinga ganin ta cikin walwala, yanzu Ola idan ka

Please Login or Register in order to submit comment