Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiga
gidan ka samata hodar bacci aikin ka kacire kayanka
kabar gajiren wando Sai ka zauna kusa da'ita, " jibril
yace kanuna alamun kamar kunyi wane abu, " Ola ne
yace karku damu aikina ne, Buda Mota yayi yashigo
gidan acikin palour dinta yaga lemo sauri yayi ya
barbada maganin bacci ya buya, " hadiza jitayi k'amar
motsen mutum Sai kuma ta share, lemon ta dauka ta
shanyi taji kamar 'd'ace dace kawai ta ajiye rabi, dak'in
ta ta wada wane lafiyayyen bacci ya kwashi ta, gashi
rigarta 'yar k'arama duk ta barar raje, " lokacin da
Ibrahim zai shigo gida yaga mota kamar ta jibril kawai ya
share ya shigo gida sallama yayi yaji shiru sai 'yar
hayaniya da yaje lekawar dak'in hadiza da zaiyi sai namiji
yagane yanata magana ai hadiza k'in iya soyayya nema
na moro na kwashe k'i, " farouk innalillahi yake fada Nan
da nan ya ciro wayarsa ya dauke so, gidan su yatafi yana
driving Yana kuka hadiza k'in cuce ne.........
Gida ya shiga fuskar sa duk ta chanja baba yana dak'in
umma suna ta hira, zama yayi ya gaida su sannan ya
fashe da k'uk'a, " hankalin su atashi su k'ace lafiya? "
cikin kuka yace hadiza ya kama da wane a dak'in ta, "
umma tace farouk kana nufin zina? " Yace eh, " baba
ne yace Anya hadiza ce kuwa karkayi wa 'yata sharri, "
hajiya laraba tace dama nagamaka 'Yan iskane Amma
kake yarda yanzu kawai a shigar da k'ara k'otu, " umma
tace tabbas haka za'ayi shine k'awai yafi sauki, " baba
yace aji akai case Din kotu maza maza, farouk ransa
baiso ba haka aka shigar da kara kotu gobe za'a zauna,
baba hankalin sa ya tashi sai masifa yakeyi, " umma ce ta
kirawo hadiza awaya, tana dauka tace umma inkwana, "
kwannan ubanki Mara mutunci 'yar iska kawai da auren
na kema bin maza kikeyi, " haba umma bin maza ki
kace? Ya za'ayi Nabi maza? Wallahi sharri farouk yayi
mani tafashi da kuka ta kashe wayar, " farouk nashigo
wa ya kalle ta tanata k'uk'a, wallahi hadiza ina sonki
Amma abunda kikayi bantaba tsamma ne ba k'in cuce
k'anki, " tana kuka tace shikenan farouk burin ka ya
cikaa akaina sai kagode Allah, ataki ta Kira Khalil tagaya
mai komai, " kidaina k'uk'a hadiza inshaa Allahu gaskiya
zata fito tohm.....
K'OTU
Yau ashirin da uku ga watan mayus cikara ta goma Sha
shida kowa ya halatta acikin koto, hajiya laraba wacce
take ta murna, " Alkali ne yace amik'o masa takadun,
mijin hadiza Yana tuhomar ta da aikata zina acikin gidan
sa Kuma k'an gadon sa, " alkali yace munaso hadiza
tafito, cikin k'ank'anin lokaci Sai gata, malama hadiza
kinje karar da mijinki yakawo abisa zargin zina, Kamar
yanda mukasani acikin kurani da hadisai Akan duk Duk
matar Auren da take yin zina, Idan har aka kama ta,
kuma shaidu guda hudu suka ganta a irin yanayin da
Shari'a ta tanada, Kuma sun cika dukkan sharuda,ko
kuma ita tayi Iqirarin laifinta,To
Hukuncinta shine Abinne ta Zuwa Qirjinta sannan Atara
jama'a suyi ta jifanta da duwatsu har sai ta
mutu. (Hakanan shima abokin zinar nata ida har ya ta'ba
yin aure, " yanzu kinyarda k'in aikata? " hadiza tana kuka
tace bantana zina ba ban kuma aikata zina acikin gida na
ba domin nasan cewa dai duk matar da take yin zina, ko
tana da aure ko batta dashi, to Tabbas tana cikin La'anar
Ubangiji, Domin kuwa Annabi (saww) yace: IN BANDA
SHIRKA BABU WANI LAIFIN DA YAKAI ZINA GIRMAN
LAIFI AWAJEN ALLAH, " alkali yace Ina lauyan mai k'ara?
"Gani sunana isma'il, " toh ko kana da tambayoyin da
zakayi wa hadiza, " eh in anbani izine ya mai girma mai
shara'a, " an baka, " barister isma'il ne ya matsa kusa da
hadiza, " malama hadiza kince ba ki aikata zina ba?
kozaki fadi dalili? " eh bantana taba aikata zina ba tun ina
yarinya domin yan'uwa na shaida ne, " to Amma washe
Garin aurenki da mijinki....
Yafita menene kalmar ke takarshe dakika gayamai? "
nace Ala raka tak'e gona, " dalilin me yasa kikace haka? "
barister khalil ne yace ya mai girma mai shara'a
tambayar da barister yake kokarin yi basu dace ba! "
alkali yace korafin ka ya karbo, kakiyaye, " to ya mai
girma mai shari'a Anan natsaya, " alkali yace ko barister
khalil yanada abunda zaice, eh ya mai girma mai shari'a
inason farouk ya fito, " to, " barister khalil yace malam
farouk kace ka kama hadiza da wane adaki wanda
harkake zargin tayi zina? " eh hakane domin inada hujja
ta, " menene hujjar taka? " wayarsa ya d'anna yanuna
hoton hadiza akwance ak'an gado tare da wane kato, " to
malam farouk muna bukatar sheda guda uku har kai
hudu wanda zai tabbatar mana da zargen mu? " farouk
yace ne banida shaida, " hajiya laraba da jibril Har Ola
sukace sune shaidar sa, " kowa mamaki ne ya kamasa
sosai ballantana baba, " alkali yace to kufito haban kotu,
" barister farouk ne ya k'alle hajiya yace mayi shaidar ki
dangani da haka, " ranar naji unguwa shine nace Bari na
shiga ina shiga naganta ita da wane kato, " dakika ganta
awane yanayi mai kikayi? " fita nayi, " malam jibril kace
kaima kana shaida, " eh tabbas tunda har naji kaimusu
abinci, " abinci Kuma? Waya saka? " kawai Naga damar
kaimu sune, Sai naganta tanata surutai ak'an gado, har
da ita daman ta tsane farouk, " barister isma'il ne ya
tashi ya mai girma mai shari'a barister Yana huce gona
da iri, " alkali yace korafi bai ansuba...
Mr Ola kace kana shaida? " eh saboda ne ne wanda
muka yi zina da hadiza, " brs yace dama budur warka
ce? " eh budurwa wata ce tunda, " brs yace kana nufin
kun dadi kuna aikata wannan abun, " a a wannan shine
na farko, " ta yaya kashiga gidan? " waya tayi mun na
shigo mijinta Yana fita, " to Ola zamuga wayarka, ya
mika wayar sa Amma kace itace karshen wayarka? " ai ai
ya duburbur nagoge, " tohm malama hadiza tanaso taje
Mai kikaye tundaga ranar, " tana kuka tace lokacin da
farouk yafita na zuba lemo adaki daga nan Sai nashiga
daki mukayi waya da yayata kursum ina fitowa naji
Kamar motsen mutum, nazauna nasha lemon Sai naji
badadi daga nan wane bacci naji naji na zube adaki, "
alkali yace muna bukatar kofin nan aka kawo, Dr mansur
ya ansa ya dudduba, sannan yace ya mai girma Mai
shara'a wannan lemon ansaka kwayar bacci aciki wanda
mutum zai iya kusan awa 5 bai farka ba koda tashin sa
akayi, " barstr farouk yace malam Ola yanzu zakayi
mana bayani? " kuka yafara wallahi saka ne aikin akayi, "
su wanene suka saka ka? Yanuna hajiya laraba da jibril, "
ataki kotu ta hargetse, " barister Khalil yace kaji abunda
Ola yace malam jibril, " eh nayi haka dan nasaka ta cikin
damuwa Amma tayafi ne Kuma kotu tayi mana afuwa,"
ke Kuma hajiya kin yarda, " ihu tafarayi ke Dai hadiza
Bana nasara akanki k'awai ta wadi........
Alkali yayi gyaran murya sannan yace, yanzu an wanke
malama hadiza daga zargin da akeyi mata, da Bata aikata
zina ba, " mijinta da yayi zargen ta Wanda shi ya ganta
da idon sa, yayi Abu cikin jahilce kuma haddi ya hau
garishe kamar Ayoyin da suka yi bayanin mai gidan da ya
yiwa matarshi kazafi kuma bai iya kawo uba to shi
tsinuwa za su yi da matar ta shi, Allah Yana cewa:
''Wadanda kuma suke jifan matansu (da zina)kuma
ya kasance basu da shaidu saidai karankansu to a
dayansu (itace) Rantsuwa hudu da Allah lalle shi yana
cikin masu gaskiya * (Rantsuwa) ta biyar
war Allah ta haukanshi in ya kasance cikin makaryata. *
Kuma abinda zai hana ayi mata azaba (haddi)
ta yi Rantsuwa hudu da Allah cewar lalle shi (mijin) yana
cikin makaryata *(Rantsuwa) ta biyar lalle in Allah ya
tabbata akanta in (mijin nata) ya kasance cikin masu
gaskiya'' Surartun Nur, ayata: 6-8.
Anan Allah madaukakin sarki ya yi bayanin idan miji ya
yiwa matarshi kazafi kuma bai iya kawo u hudu ba to
'Li'ani'' za su yi. Amma duk wanda ba miji bane to kodai
ya kawo shaidu mutane maza
musulmai ko kuma ayi mishi bulala tamanin, ba
maganar shi wanda aka yiwa kazafi wai
ntse idan ba haka bane, ko kuma shi da ya yi kazafin
cewa ya rantse duk babu kodai shaidu ko bulala
tamanin, Dan haka kaima za'a yi maka bulala tamanin,
hajiya laraba jibril da Ola duk za'ayi musu bulala
tamanin domin sunyi wa hadiza sharri wacce Kuma
nutsatse yace, kazafi mafi munin kazafi " kai kuma ola
kana da bulala da Kuma tara da kazafi ga kuma zama
cikin k'eso na tsawon shekara daya............
Allah Madaukakin sarki yana cewa:'Wadanda suke jifan
mata masu
nkai da zina sannan kuma basu kawoshaidu
huduba to ku yi musu bulala tamanin (80), kuma kada
ake karbar shaidarsu har abada, kuma waddan sune
fasiakai. Saidai kawai wadanda suka tuba bayan kuma
suka kyautata to lalle Allah mai yawan gafarane kuma
mai yawan jinkai.....
Nan kowa ya tawo gurin hadiza yana kuka yana naiman
yafiya, gidanta suka zarce daga nan umma ta kalleta
hadiza kina son farouk? " umma ko bana son sa ai
nazauna dashi, kiran hadiza akeyi awaya kace an
kwantar da farouk, " umma tace maza kitafi, wanka tayi
sannan tashirya tana zuwa ta ganshi jikinsa duk afashe,
kallon sa tayi cike da tausayi, Dr ya shigo yace gaskiya
kikula dashi domin zuciyar sa ta buga abu kadan zaiyi
ajalinsa, kuma kisanar da hadiza ta yafe masa domin tun
dazu zake kiranta, ahankali ya bude idon sa, " hadiza
kiyimun afuwa wallahi kaddara ce tasa haka tafaru, ina
sonki karki ce zaki Rabu dani, koda bakya sona dan Allah
kizauna dane, " zafafan hawaye suka gwauraye fuskarta
hannunsa yasaka yana......
Hajiya laraba tana asubuti cutar rabin jiki ta sameta
gashi ance Sai anyanki kafafunta, za'ayi mata aiki a
kwakwalwa, faiza Sai kuka takeyi tana Cewa dama kikeka
jawo WA kanki gashinan Allah yadawo da kuncin k'anki
kin cucemu.....
Allah Madaukakin sarki yana cewa:'Wadanda suke jifan
mata masu
nkai da zina sannan kuma basu kawoshaidu
huduba to ku yi musu bulala tamanin (80), kuma kada
ake karbar shaidarsu har abada, kuma waddan sune
fasiakai. Saidai kawai wadanda suka tuba bayan kuma
suka kyautata to lalle Allah mai yawan gafarane kuma
mai yawan jinkai.....
Nan kowa ya tawo gurin hadiza yana kuka yana naiman
yafiya, gidanta suka zarce daga nan umma ta kalleta
hadiza kina son farouk? " umma ko bana son sa ai
nazauna dashi, kiran hadiza akeyi awaya kace an
kwantar da farouk, " umma tace maza kitafi, wanka tayi
sannan tashirya tana zuwa ta ganshi jikinsa duk afashe,
kallon sa tayi cike da tausayi, Dr ya shigo yace gaskiya
kikula dashi domin zuciyar sa ta buga abu kadan zaiyi
ajalinsa, kuma kisanar da hadiza ta yafe masa domin tun
dazu zake kiranta, ahankali ya bude idon sa, " hadiza
kiyimun afuwa wallahi kaddara ce tasa haka tafaru, ina
sonki karki ce zaki Rabu dani, koda bakya sona dan Allah
kizauna dane, " zafafan hawaye suka gwauraye fuskarta
hannunsa yasaka yana......
URS
Nana Diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[6/5, 2:08 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 115~120
K'UNCIN RAYUWA
Na Nana Diso
Zafa fan hawaye suka gauraye fuskar hadiza, " Nan da
Nan shima farouk idon sa ya cik'o, hadiza Nasan na bata
Miki arayuwa Kuma nasak'i a K'UNCIN RAYUWA, Amma
kisane wallahi duk abunda nayi miki nayi ne Domin karki
lallace wallahi nayi miki Dan tarbiyar ki, tunda aka haife
ki na cewa umma ina sonki Kuma inshaa Allah kice mata
ta, shiyasa ko da yaushe na matsa miki, banson Naga
kina abubuwan da basu dace ba, Kuma wallahi inasonki
ina Kuma kaunar ki, kuma saboda ke na kamu da
wannan ciwon, Karki ce na sak'e ki Dan Allah kinji, "
haba uncle ka daina zancen Nan wallahi bazan Rabu da
kaiba, umma duk halin da take ciki bantaba ji tace baba
ya sake ta ba, nema kayafe mun kuruciya tasa nake
ganin ka amatsayin wanda yatsaneni, Kuma ya matsa
min Sai yanzu na fahimce ashi gata kak'e mun Kuma
nasan illar rashin k'unya da Kuma kari mutunci na, zan
cigaba da zama dakai har abada, rike hannun ta yayi
sannan yayi wane murmushi wanda kana k'allon sa zaka
tausaya masa, sallama suka je umma da baba ne suk'a
shigo cik'in adak'in, " umma ce tace lallai kiyi koyi da
Hali mai kyau domin daga ne har mahaifin k'i munyi
tunanin zak'ice arabak'i da farouk Sai mukaje ak'asin
hak'an, baba yace Allah yayi miki albark'a, " farouk Ya
jikin nak'a? " baba naji sauk'i Daman hadiza ce matsala
ta, " umma tayi dariya to ga goggo chan tana ta neman
k'i, " hadiza tace Allah sarki goggo ai komai ya huce
tunda tagani abunda takeyi ba mai kyau bani ba, " hadiza
tace umma ina hajiya? " baba yace tir tir halinta yanzu
an yank'e mata kafafun ta Kuma ciwon hauka yaka mata
sai fadar irin asirin datayi take, kullum a nagaya muku
illar zuwa gurin bok'a Amma basaji ak'an namiji mata
suyeta shirka ga Allah, na mijin da sukayi dan shi
shik'ansa rabuwa zasuyi tun aduniya, " hadiza tana k'uka
tace baba gidan mahaukata fa kace? " umma tace tabbas
tana chan, faiza ma batada lapia, shikuma usman
hukuma ta kamasa Yana dan farar mutane, "
subhanallahi Allah yaraba mu da saka wasu cikin
matsala, "ameen Ameen " likita ne ya shigo yace an basa
sallama Amma suyi hankali domin kuwa zuciyar sa tana
cikin matsala so suyi hankali, baba yace okay doctor
mungode daga Nan suka huce gida......
Yau sati daya da sallamar farouk jikin nasa yayi kwari ga
wane fari da yake tayi, Yau ma kamar kullum yashirya
cikin wata shaddar sa kitchen yazo ya tarar da hadiza
tana girke, yace matas ne zan huce office, " tohm uncle ,
" uncle Kuma banason sunan nan gaskiya adaina kirana
da uncle, gwara kidinga cimin sweetheart kinji? " tohm
Sai kadawo agaida mutanin gidan , gaskiya ina buk'atar
mata ta 35 years ba easy bace, " hadiza ta bata rai
bangani mai kake nufi ba? Sai kuma tasaka dariya " kya
mayi dariya yau komai zai faru Sai dai yafaru, ya fita
yabar gidan, tana gama girke, ta fito palour ta gyara ta
shiga dak'in sa nan ma tagyara turaru k'an wuta ta
'kunna ko ina k'anshi yak'eyi, wayar ta ta hango tana ta
ringing duba war da zatayi taga kursum ce, d'auka tace
hajiya Mai ciki bakya nema na, " kursum tace ina farouk
din? Ina fata kin saita masa k'ansa? Wallahi Yana bukatar
ki, " hmm kursum kingan ne nan kankana da Zuma da
kantu zan hada, " hahaha dadi na da ke sirrika, " ai
Nasan bazai sassauta min ba shiyasa, na dakko zogale
ma da madara Kinga ma yanzu zan goge jikina da al-
miski, " lallai ne amaryar Yaya farouk, nema bari nahada
irin naki Dan na rikirkita Dr, " Kinga kursum Sai anjima
Bari na shiga wanka.....
Umma tana zaune acikin da'ki ta gama sallar isha'i, baba
ya shigo, umma tayi masa sannu da zuwa," yauwa
kishirya zakije aikin hajji kwanan nan, " tohm angode
Allah Kara arzuk'i, shiru tayi, " haba tunanin mai k'uma
kikeyi? " hmm alhaji kenan godiya nakeyi ga Allah daya
bani hakuri, gashi nan da bani nake zalintar mutane ba
kowa Yana ganin mutunci na, " ai umma ne banda bak'in
Magana sai Dai kawai kiyafe mun, ibrahim k'uwa sai dai
nayita shima sa albarka domin abunda nayi masa ban
kyauta ba duk da dai ba a cikin hankali na nayi ba, " ai
wallahi bakomai Daman komai zai huce komai tsawon
shekarun Abu sai yazo, " Ibrahim nace dashi da matar sa
tunda ciki ne da i'ta suje umara, faiza ce tashigo umma
dan Allah kiyafewa hajiya, bakiga halin dataki cikiba
domin kuwa tanacikin matsanan cin K'UNCIN RAYUWA,
" ki kwantar da hankalin ki na yafe mata tun ba yauba
Allah yabata lapia, " Humm Allah yasa dan tana cikin
matsanan cin hali, anjima zamuje sai mu dubata.........
Tun karfe tara farouk ya shigo, " hadiza ranta ya bace
tace wasu fitararrun k'aya, yana ganin ta sha'awar sa
tatashi karaso wa yayi kusa da'ita, ya akayi darling yau ko
sannu da zuwa bakiyi mun ba, " sai fa Tara kashigo, "
yayi dariya naji gurin amarya ta ne? " tuni ta fashi da
k'uka amarya? Daman kafin takarasa yakai bak'in ta
cik'in nasa, " tureshi tayi tatashi ta tafi dakii K'an gado ta
hau, " dak'in sa ya huce yayi wanka wasu turaru k'a
yafesa masu kamshi, dak'in ya huce yanzu hadiza daga
na ambaci kishiya shikenan hankalin ki yatashi, to ne da
wasa nak'eyi , " tabaya ta rungume sa, yace tashi muyi
sallah mu godewa ubangijin mu, to tace masa babu
musu haka suka idar da sallah yayi addu'o sannan tace
nifa Sai da safe bacci nakeji, " tana Hawa gado ya biyo ta,
shafa ta yafarayi wane irin dadi itama taje, chan kuma
Sai ta turesa ne k'a kyaleni, " haba hadiza wannan kuma
sha'awar take da nakeyi nayi yaya da'ita? Dan Allah nema
ki barni naji yadda kowanne ango yakeji kinje? Shafata
yafarayi cikin wane yanayi yafara cire Mata kayan jikinta,
tana wane irin kuka wanda yak'e k'ara narkar dashi Nan
da Nan yafara aiwatar da sunna kuka Takeyi, ina
shikuwa farouk dadin kukan yakeji, Sai da yaji ya gamsu
sannan yarabu da'ita daukar ta yayi cak yakaita bandak'i
Bayan sallar asuba yadda yakeyin Nan Nan da'ita yasa
Sai kunyar sa takeji, ahaka yace shi gaskiya zai k'ara
kallon sa tayi cike da tausayin k'anta, yace karki damu
durln babu zafi yanzu, haka takara narke masa ajiki......
Bayan rasuwar hajiya laraba mutane dayawa sun tuba
akasarin masu asiri sun daina domin sunga yarda
rayuwa tayi da'ita gakuma irin wulakanta datayi karshe
kafafuwan da take zuwa gurin bok'a dasu Sai da aka
yank'e, gakuma irin mummunan KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ngR "
data shiga faiza mai yak'e damun k'i? " wallahi umma
Yadda rayuwa tak'e da nake tunawa, wato ko da
abubuwa guda biyu nayi koyi nasan rayuwa Nafarko
hakurin ki agidan muje yasa yanzu kinzama sarauniya,
shirka da mugun hali yasa hajiya cikin KUNCIN
RAYUWA, kuma gashi har munsan rayuwa, " bakomai
fa'iza kinga bikin ki yakusa kidaina saka damuwa, " tohm
umma........
BAYAN SHEKARA HUDU
kursum ta haihu har babyn ta ya fara tafiya, ga aisha
matar ibrahim itama yara duk sunyi wayo, " faiza Sai
fama akeyi itama yau ko gobe, duk zumunci yadure
kowa Sai fatan alheri yakeyi wa juna, baba da umma
babu abunda sukeyi sai hamdala.....
Faheema da abdul suka shigo dak'i suna abi ummi,
kunga yaa abudul ya dak'i ne, farouk yace tawo gurina
faheema jike daki kidau alawa, abdul ne yace ummi
kinga abi ko, " hadiza tace to kabashi hakuri, " abi kayi
hakuri nadaina, tohm shikenan kaima ka d'auka, "
farouk ne ya k'alle hadiza yace kai ne aure zan k'ara,
tashi rayi zata bar gurin yariko k'ota ta wado jikinsa,
rungumeta yayi sannan yace nefa new baby nakeso,
haba abi har yaushe faheema ta girma, a a nefa baki isa
ba," rugawa daki tayi aguje ya bita........
♤ sai saure nakeyi domin najiyo daya page din ashe
littafin yakare ga alkalami na yakara, lallai malam ba
haushe ya k'ance in zaka gina Ramin mugunta to ka gina
dai Dai k'ai domin kaji dadin fadawa, " gaskiya mutane
suk'an bani mamaki burinsu kullum su bata maka rai ko
kuma suyi muna furcin ka, kai abun ma ga hassada, "
Harso suke kafada Cikin K'UNCIN RAYUWA suyi Maka
dariya ko kuma suyita yad'awa, suna mantawa da kowa
data sa jarraba Kuma duk lokacin da Allah yazo zai
jarrabi ka, ga kuma mutuwa wacce take dauki kowa
kagama iyayen'ka, shakeyancin ka, iskancin ka sha
shancin ka, sai ka gan ka acikin kabari Kacewa Allah
me??? Kai yan uwa mudage da istigfari, hasbunallahu,
da Azkar, ga Kuma karatun alqurani da duk harafi daya
Lada goma, ga kuma tsayuwar dare, domin mudinga
neman tsari daga sharrin mutum da aljan, mukuma yi
fatan gama wa da duniya lafiya.......
I'DAN KA K'WANTA BAK'A SANI BA WANE NE ZAI TASHE
K'A: IYALANKA NE KO MALA'IKAN KABARI?!
KA ZAMA CIKIN SHIRI A KULLUM KADA A RISKE KA.......
' KADA KU DAMU DA MASU KULLA MAKu SHARRI DUK IYA
KOKARIN SU BA SU WUCE ZARTAR DA
KADDARAR ALLAH A KAN Ku BA......
ALHAMDULLILAHI 4/6/16 BIRTHDAY NA YAN UWA
NAGA ADDUO'IN KU NAGODE ALLAH YASAKA MUKU DA
ALHERI, ALLAH YABIYA BUKHATU.....
ALHAMDULILAH NE NANA DISO NAN NAKAWO
KARSHEN LITTAFINA KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, ALLAH UBANGIJI
YASA AL UMMA MUYI DA KOYI DARASI DA HAKURI DA KE
CIKIN LITTAFIN DA KUMA SHA'AININ RAYUWA....
SAI MUN HADU ASABON LITTAFI NAA
Mai suna
DUNIYA CE ! TA FI
BAGARUWA IYA JIMA!!!......
IN ALLAH YA KAIMU BAYAN SALLAH!
RAMADAN KAREEM YAN UWA NA
ALLAH YA KARBE IBADAR MU, MU DAGE DA IBADA YAN
UWA, WATA NE GUDA DAYA DAKE ZUWA A SHEKARA.........
TAKU NANA DISO( MUTAN MADINA)
URS
Nana Diso
http://nanadisoo.mywapblog.com/
KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng-littafin hausa
Barkanmu da ganin wata mai girma tare da fatan kuna
cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku yadda ake yin


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment