Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

k'o k'uma
mutane lafiya,inshaa Allahu Allah zai k'are'ki daga duk
k'an sharri, " hakane malam Allah ya ganar damu, "
karatun da yafara yi wa umma tana ta ihu, yanata
karanta ayatul ruqya, datayi wata kara ta wadi,Ga ganyen
magarya Nan idan ta tashi ta k'urba sau uku Sai ta
wank'e jikinta da raguwar, wannan k'uma zamzam ne
tayi niyya tasha, ga hayake Nan Shima tayi tohm malam,
" aikuwa tana tashi matar malam tasa tayi tak'e magana
Sai dai batayin komai, matar malam tabata kaya tayi
wanka, ta shafa man zaitun " malam na shigo wa yace
alhamdulillahi yanzu kuma Sai binnin da akaye zamuyi ta
karatu kai.......
Goggo naga yanzu na dawo daga tallan wane irin tallah
kuma zan k'oma wallahi kije tsoron Allah akwai al-
kiyama, k'intsane ni narasa mai nayi miki danAllah
kisassau tamun, " ke dakata ina magana kina magana?
Indan bansaki a KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng ba mai nayi fansar da
nace zan dauka dole nadauka Dana tun Yana karame
akaraba ne dashi shekara kusan 40 Bai taba zuwa guri na
ba, matarsa ce tayi wannan aiki shiyasa nace sai narama
Akan wacce tazo gurina, dauke tallan k'i tafi ku kuma
yanzu kije ajik'in k'i, " wallahi kije tsoron Allah goggo
tafita tana kuka, yau Dai anyi ciniki babu laifi ta karya
wata kwana ta hango khalil akusa da wata bishiya, "
sallama tayi tazauna kusa dashi, yammata ya gida? "
lafiya Yaya khalil, khalil mutum ne mai kyau ga kwarjini,
" yace Mata mai yakawo ki kauye kuma naga ke ba yar
kauye ba ce? " tabashi lafiya komai , " hmm hadiza ne
wallahi duniyar sai hakuri, babana mai kudi ne nikadai
ya haifa k'awuna ya kawone kauye shi da 'ya'yan sa suka
koma birne, nayi karatu mai zurfi ne babban barister ne,
" karka damu akwai Allah! ya kamata ka koma kodan
aikin ka, wane satin zan koma, " lah Yaya khalil kaga laya
yanzu sai kaga wane ne yayi wa wasu, " to k'i kyale inda
kika gansa, " a a sai na warware ta, cikin ikon Allah
tawarware ta jefar, " hadiza kenan kina burgeni wallahi,
dama aci nakasance mijinki, " cikin kunya ta rufe fuskar
ta, wane k'allon sa tayi, " ya tsok'ane ta k'ije gida Kar
goggo ta jibge k'i, " aikowa Amma tsoron hanyar nakeyi,
" tashi to na rak'ake, haka suka tafi suna hira Har tai mai
k'watan ce gidan su, " uncle farouk yana kofar gida
yanata jiran ta, bisane ya hango ta ita da khalil suna hira,
tayi masa sallama zata shiga gida taga farouk ko k'allon
sa ba tayi ba, shiga gida tayi, " goggo tace tir tir da halinki
tun dazu sai yanzu, " goggo mayi nafada badai nayi Miki
cinike ba? " ke hadiza wane dan iskan ne wannan? "
banza tayi masa tafara wanke wanke, " tashi mu tafi, "
hannun ta ta wanke ta kalle goggo to Allah sada mu da
alheri, suka kama hanya suka tafi......
Ibrahim ne ya 'kira kursum suna ta hira yana kuma
gaya mata rayuwar aure ba wasa bani, " tohm yaya
inshaa Allah zanyi yadda kace, hadiza ta dawo, Amma
farouk yace yanzu zai kawo ta, " danAllah kabata waya
zamuyi magana, " tohm shikenan, " hajiya laraba duk
hankalin ta atashi alhaji tun safe yaki kiran sunan fati
yabada sanar wa duk wanda yaganta a K'wai kyauta mai
tsok'a, " hadiza ce tayi sallama dak'i ta shiga ba wanda
tagani, fitowa tayi tagaida baba, sannu hadiza ko awaya
bakya kirana? " wallahi Baba wayata ta lallace, " Wai ina
umma ne tunda nazo banganta ba? " hajiya tayi wuf ai
uwarki ta shiga duniya! " wannan ai hauka ne? Wai
laraba bazaki nutsu bane? " hadiza da kuka ya wanke wa
fuska ta tafi gurin yaya Ibrahim, ba k'uka zakiye ba
muciga da addu'a to yaya..
Sallama ak'aye a k'ace hadiza tazo inji jibril hijjabi ta
saka fita tayi, " danAllah hadiza kiso ne wallahi na chanja
halaye na, ki amince nayiwa su baba zancen, " tunani ta
shiga lokacin da Khalil yace hadiza ki amince da
soyayyata danAllah? " hadiza dake nake magana fa, "
kabani lokaci zanyi tunani, danAllah ki taimaka wa
rayuwa ta.......
Tun daga sama umma take kallon gidan, matar malam
ta kalla baiwar Allah inane nan? " alhamdulilahi kinfara
Jin sauke Sai mugode wa Allah, " Mai ya faru dani? Ina
k'ursum? " ki kwantar da hankalin ki mai zaki tuna
karshen abunda yafaru? " kishiya ta Naga ta barbada
min magani kofar dake ina takawa na manta komai,
kuka tafarayi.....
URS
NANA DISO💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/22, 11:28 PM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 85~90
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
K'ukan nan bazai mik'i magani ba, yanzu tunda k'in
dawo hayyacin k'i awane gari k'ik'e? Acikin abuja nake
muku ma muna zaune a wane zubin a kaduna! Wato
mutane sukan bane mamaki baka damu da shiba? Baka
tsare musu komai ba? Baka cutar dasu? Baka wulakanta
su? Amma su dinga naiman su rabaka da duniya, "
hakane baiwar Allah k'iyi hak'uri, Allah yana tare da mai
hak'uri k'uma da wanda ak'a zalunta, yanzu k'itashi
mukama hanya, " nagode Allah yasaka da alheri Allah
yabawa mutane zuciyar taimakon 'yan uwan su
Ameen, hanyar garin suka k'ama sun dadi a hanya k'afin
su i'sa, gidan su suk'a fara huce wa sallamar su Inna taje,
da gudun ta tafito tsakar gida, fati k'e nak'e gani k'u
k'uma baki bace? " nice inna, " alhamdulilahi, addu'ar
mu ta amsu, Allah ya shiga tsakanin mugu da nagare, "
ameen suka ce, " zama sukayi inna tace wayan nan sune
wa yadda suk'a taimak'i 'ke? " sune inna , Allah yabiyasu,
" malam yace ai bakomai, kawai Dai abunda zance shine
ku cigaba da addu'a zama da alwala da kuma yawaita
addu'o'in tsare, ku kuma gyara zuciyar ku, duk lokacin
da ku kaga mugun mutum ku kasance cikin k'aranta
wannan addu'ar :- ﺍﻟﻠﻬـﻢ ﺇﻧﺎ ﻧﺠـﻌﻠﻚ ﻓﻲ ﻧﺤـﻮﺭﻫـﻢ، ﻭﻧﻌـﻮﺫ ﺑﻚ ﻣﻦ
ﺷﺮﻭﺭﻫـﻢ k'u k'uma yawaita karanta ﺣﺴﺒﻨﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﻧﻌﻢ ﺍﻟﻮﻛﻴﻞ
domin rinjaya Ak'an mak'iya, " inna tayi musu godiya
tare da alheri sannan suka k'ama hanyar garin cik'e da
jindadin k'yautar, Sannu fati an hada k'i da hauk'an dole,
Allah ya k'ara karek'i y'ata, " Ameen inna dama kuma
mukaddari ne Allah ya riga ya rubuta, " hakane K'am
Nan tahau k'iran 'yan uwa, aka dinga zuwa, ita dai umma
k'allon su take ta yi, " anty aisha tace kursum tana
madina itama, " au Har anyi aure, " eh an k'wana biyu
ma ai, " to Allah yatsare kursum hak'urin ta Allah yakara
mata wane, " Ameen.....
K'o ina ya d'auka umma an ganta baba ne bashiri ya
huce gidan surukan nasa, Har k'asa ya gaida inna, yace
bark'an mu anga uwargida, " umma ce ta gaishe shi, "
wane k'allo yayi mata Na nasu na manya, can kuma
yace fati ki gafarce ne nayimiki laifi wallahi in zan rabu
da kowa bazan iya rabuwa da ke ba! Duk abunda yafaru
wallahi Bana cikin hankali na Sai a k'wanan nan, k'iyi
hak'uri kursum ma bansan haka na turata ba Amma
yanzu Na aika da kudi tasiya abunda takeso, fati danAllah
k'ar kice zamu rabu domin haquri da rayuwar da k'i ka
tsinci kanki a gidan auren ki, ko wahala, ko daci,ko
zaqi,sanyi, zafi, ku jure ki yi haquri k'i roqi Allah ya yi
mik'i sauyi na alk'hairi, k'i tallafi mijink'i domin k'ice irin
mata nagare da mazaje suke son kasance wa dasu,
nasan komai zaiyi sauke inshaa Allahu, " i'don umma
duk ya cik'o da k'uka tace k'arkada mu alhaji bazan taba
cewa ka sak'e ne Dan na shiga wannan K'UNCIN
RAYUWA!!! kuma nasan komai zai huce, " inna tace fati
k'in cik'a 'ya tagare Allah ya mik'i albark'i, Nema kiyafe
mun abunda nayi miki alokacin da kike karama, " inna
kenan ke mahaifiya tace bani da kamar k'i komai k'i k'a
yemun nayafe mik'i, Allah ma muk'an yi masa kuskure
ya k'uma yafe mana! " inna tace tabbas Biyayya ga miji
ba mai iyawa sai mace ta tagari,da yawa mata suna so
aci sune wadan da Annabi (S.A.W) ya sifanta dinnan da
(Nagari) saidai biyayyar itace tayi qaranci, ko za ayi
saidai a gabansa, idan ya matsa an watsar kenan, kina
cikin mutanen dake kwatan tawa, " haka suka kama
hanya sai gida.....
Sallama umma tayi hadiza ce ta dire salad d'in da tak'e
yan k'awa, umma ta rungume tanata k'iran alhmdlh
umma ta, wayyo d'adi Sannu da zuwa baba ne yace k'ar
k'ik'arya mun mata, " haba baba da girman k'a, "
hannun umma ya rik'e suk'a tafi bangarin sa, " Hajiya
laraba duk ta kideme yanzu ya boka zaimun haka? Sai
sintiri ta k'eyi k'ee wallahi sai na k'awar dak'i fati, lallai
ne, tsakar gida tafito ai wallahi baka i'sa ba, ta gama
isk'an cin nata tadawo shine za' ayi mak'a asiri wai
hauk'ace wa tayi, yau ne dak'ai ne agidan nan! " fati ya
k'amata nafita na k'oyawa laraba hankali, " a a karkaje
alhaji danAllah kayi hakuri, " ina nagaje! Har zai fita
tafashi da k'uka in dai kana sona karkaje, " angama basai
k'inyi k'uka ba k'i k'wantar da hank'alin k'i ba zanje ba, "
wallahi kayi asara wawan namiji wanda ak'a gama da shi,
banza D'an kauye, " K'ai K'ai Hajiya lafiya kuwa? " lafiyar
ubanki? Wallahi hadiza zanyi maganin ki idan baki fita
ido na ba? " ikon Allah daga fadar gaskiya, " sallama taji
ance hadiza kizo inje khalil, murmushi tayi tace tohm
gani nan, dak'i tashiga ta gyara fuskar ta wane turare
tasaka mai k'amshi, ta dauke wayar da ya ibrahim yasiyo
mata, frige ta bude ta dauke lemo, sallama tayi masa "
cikin murmushin daya kawata masa kyau yace barka da
rana gimbiya, " a'a ranka yadade yaushe k'ada wo, " ai
nema a ranar na baro kauyen, har nayi solving wane
case mai ban tausayi ga ban dariya daga karshe, " ah
gaskiya ne barister zanso naje wannan case din daga
bak'in k'a, " ya k'ada fararen ida nowan sa yace ai yarda
k'ik'a fad'a hak'a za'ayi....
Wata mata ce tak'awo k'ukan ta mijin ta ya saketa sak'i
uku ga kuma 'ya'ya tak'was, ga KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng domin
idan yayi tafiya baya dawowa sai yayi Wata biyar, to
wannan k'aran yana dawowa ya sak'e ta ya dinga watse
da k'ayan su, " subhnlhi Amma wannan miji baida imani,
kuma banda abinsa inta tafi ina zataje ga 'ya'ya tak'was, "
kidai bari gimbiya shine k'oto ta tambayi shi dalilin
sak'en aik'uwa sai cewa yayi shi hak'a k'urin, k'uma ta
tafi da 'ya'yan yabar mata, " hadiza tace kaje danAllah
yasan wanda zai amfana acikin 'ya'yan, " ai ingaya miki
shine ak'ace ya k'awo ta k'ardun gidan, yanata d'aga K'ai
wai shi Mara k'unya, yanata dariya, alk'ali yace wannan
gidan k'a ne? Yace nasani aikuwa aka mikawa matar tana
k'uka ta ansa, shikuma ya fashi da k'uka ai k'uwa k'owa
yasa dariya, " lallai mutane basa tunani k'azo zak'a
wulak'anta wane sai Allah ya wulakan ta ka, " hakane
yanzu yakike yagida, " lafiya lou, ya kuma tunani na? " ta
rufe fusk'a, " sai ga uncle farouk ya turo gate, kallon su
yayi ya k'au da K'ai, " Nan suka cigaba da hirar su, sai
yamma ya tafi.......
Tana shiga cik'in gida aik'in ta ta k'ara ta zuba masu,
lok'acin da ta k'aiwa hajiya laraba k'waro mata tayi
ajik'in Allah yakiyaye bata k'one ba, " wallahi Hajiya kije
tsoron Allah mutuwa bata da rana, " kee fitar mana
adaki cewar fa'iza, " ai dama ba dak'in mu bani ba zan
fita, " Dak'in su ta shiga unma sannu ga abinci khalil yana
gaidak'e, " uncle ina yini? Lpya ya k'ule k'ulan samari, "
hmm tace wayanta yafara ringing duba sunan tayi jibril
ta gani, dauka tayi cik'in wata murya, " habibi yata kina
lpya? " lpy, " kin ganne ina masallaci, dama inaso na
tambayi ke, " inajin k'a, " Nafilar da ake yi bayan sallar
Magariba; shin karatun ta a asirce ne? ko a bayyane ne?,
" A bayyane ake yi, sai dai mutane in a cikin masallaci
suke don kada wani ya rinka yi wa wani a bayyane (yan
saurare), sai a yi
a asirce, " godiya nak'e matata tak'aina, zanzo da
daddare danAllah kifara sona " hmm kashe wayar tayi,
uncle ya harare ta.........
K'ursum wane dadi ya cika ta tunda ya Ibrahim yace
umma ta dawo, Amma shi yayi tafiya beyelsa, girke ta
dura sannan ta shirya aisha ta tafi mak'aranta kaka taje
ta gaisar, dakyar ta amsa tana dak'elewa, tana zuwa
dak'in ta wayar ta ta 'dak'ko umma takira suka sha hira,
" umma tace yanzu kin zama matar wane ki yawaita
addu'a tace tohm, " umma bani hadiza, ta mik'awa
hadiza wayar, dak'in ta ta shiga ta rufe, " amarya anata
shan soyayya, " ke wane amarci mutumin da Har yanzu
bamu kwana gado daya ba, " kursum wannan wane irin
abu ne mtsw sai kace ba mace ba, " naji nidai nayi
missing dinki danAllah bani tips, " ga sunan zanbak'i, "
yanzu daddare i'dan zak"u k'wanta saik'i saka fitinannun
k'ayan bacci, " Hadiza tun yanzu zanfara? " da dina dak'e
gidahuman ce dole ne yanzu zak'i fara domin k'i
mallak'i abunk'i da wuri, daman jiran dakikeyi k'ishiga
k'uma k'inshiga, k'uma k'idinga sak'a masu fito da shape
din jik'i, " gask'iya da k'unya, " kinga kursum sai anjima,"
danAllah karki kashe wasa nake, " kursum k'i ka'sance
mai k'ula da mafificin gyara akan inda
mai gidank'i ke fara kallo na daga jikinki, " tohm hadiza...
K'i dage dasaka kaya na zamani da style na dinki kala
kala, daurin dan kwali daban
daban, tafiya mai tsari da daukar hankalin sa, k'insan can
bak'amar Nan bace ba, " kwarai kuwa, " idan k'un tashi
da asuba k'i tsugunna k'i gaida shi, sannan Sai kishiga
wanka ki saka kaya masu kyau k'i fesa jikinki da turare,
kiji cikin shagawaba kice k'in hada mai ruwan zafi yana
shiga, kigyara da k'ink'i,da gadonk'i, sai ki k'unna turaren
wuta, k'i dakk'o masa k'ayansa Wanda kik'aga sunfi
sauki, " Tam hadiza ina jink'i, Narantse mik'i da Allah
gurin farantawa miji babu k'unya, babu k'unyar data
huce k'ik'ama kanki awaje,yanzu K'uma k'inshigo gidan
miji d'uk wane motsi nake Allah zaibaki lada, dan hak'a
kisak'a Allah aranki to Shima zai faranta miki, K'ark'i
yarda bak'in k'i yayi doyi haryaji k'ina wari, k'inajin
bak'ink'i yafara wari to yimaza k'i dauk'e brush da
maclin k'iwank'e, k'ark'i zauna babu k'amshi, K'uma
k'izauna k'ik'arance halayyan
sa tsaf, " tohm yar uwa...
Yawaita sallah dare ko da sau biyu ne a sati kiyi addua
Allah yabaku zaman lpya ke da mijinki yadauwamar
muku da kauna ta har abada ya kade muku sharrin
mutum da aljan, kinga sai anjima wataran ma karasa
zanyi aiki yanzu, " tohm hadiza Allah yabar zumunci, "
anty aisha ce ta shigo dak'in haba hadiza danAllah
karamun nema wane sirrin, " sirrin me kuma, lah ai
naje k'omai wallahi, " ke anty aisha ne yarinya ce fa, "
yarinya mai tarin ilimi makuwa, " hmm kisamu zuma da
kankana da pink da zogale kiyi blending k'i shanyi, "
godiya nakeyi 'yata tak'aina.....
Lokacin da doctor ya shigo gidan kusan sha dayen
dare, kursum tana zaune ta saka wane mini skirt tayi
kyau, " mamaki ne ya kamashi kursum da take kullum
cikin hijjabi dan k'walen ta ya cire mata," ta tsorata ba
k'iyi bacci ba? " taya zanyi bacci mijina baya kusa Dani, "
wane irin kallo ya yimata, "okay bari nayi wanka, "a'a
muje Nahada mak'a, jansa tayi har dak'i daga nan k'uma
suk'a fada sunna...........
URS
Nana Diso💕💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/25, 10:53 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 90~95
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
, Dr isa ne ya k'alle kursum tare da shafa k'umatun
ta, kursum barakallahu fiyki, rabon da naji dadi haka
kusan shekara 10 kenan kullum ban da lok'aci Sai aiki, "
k'iye mun alkawari kursum k'o da nayi miki laifi zaki
kasance cikin faranta mun? " dai dai kunnan sa taje tace
karkada mu mijina Na kaina komai idan nayi maka Lada
zan samu to mai zai hanani ba faranta Maka k'o da kuwa
ina cikin KUNCIN RAYUWA daga www.hausaebooks.com.ng daga www.hausaebooks.com.ng, " k'allon ta yayi tare da kad'a
jajayen i'danu wan sa, wato kursum inkika bani kulawa
ak'o da yaushe, zaki Samu soyayya ta kulawa ta, da
Kuma kauna daga gareni, " murmushi itama tayi cike da
sake sake acikin zuciyar ta dama akwai ranar Nan da
zatazo gani ga mijina Allah nagode maka, "haka yafita
zuwa dak'in ta, " ita kuma tararra fa zuwa bandak'i
d'omin ta tsark'ak'e k'anta tayi alwala tafito, tana fitowa
ta gyara dak'in kayan su ta sak'a a ingin wank'e " shigo
wa yayi rike da ledar a hannun sa, k'allon dak'in yayi
yadda ta gyara shi, sannu my heart beat, " sannun me? "
yadda kika tsaftacen dak'in, " inban gyara mak'a ba
wazai gyara mak'a, bakaso na samu lada ne? Yanzu zo
muje kayi wanka, " wata mik'a yayi wash nagaji sai dai
k'iye mun......
shiru ta danyi Na lokaci sannan tace indai har zai
faranta maka to muje nayi maka, " Sai da ya shiga toilet
taga da gaske yake aikuwa da sauri ta fito ta rufe masa
k'ofa, kitchen tashiga ta hada musu breakfast, dak'i ta
dawo ta zauna, yana fitowa tabashi kayan sa, ta shafa
masa mai, " laptop ya 'dak'ko ya k'unna cikin wata
murya sirirya tace breakfast din fa, " anjima kadan zanje
nayi, " tunani ta danyi sai kuma mai hadiza tace mata, ta
k'asance mai nane masa duk inda ya zauna, aikuwa
ringume shi tayi ta manne ajikin sa, " wane dadi yaje,
yauwa heartbeat baba ya bayar ansiyo miki Mota gobe
za'a kawo sai k'i fara 'dak'ko Aisha a skul, " cikin nutsuwa
tace tohm Allah yakara girma yace ameen, " chan yayi
nisa acikin aiki tace mijina, " yace Naam ya ak'ayi? "
zancen aik'i na, " kursum kisane bazan barke kiyi
kowanne irin aiki ba koda kuwa Na office ne, "
murmushi tayi tace tohm miji na zanyi yadda kakeso, "
to Allah yayi miki albarka, Amma koma zakiyi business, "
tohm Bari na 'dak'ko Abu, " tashin da tayi duk yaje babu
dadi, " Aisha taje ta tasa tayi mata wanka tasaka mata
uniform suka tafi dinning tabata abince abak'i, " Dr ne
yafito mamaki ya cika shi da yaga aisha ta sak'e jik'i
da'ita, dak'in k'ak'a su kaje Sai da suka gaisa," ta kalle Dr
ina asubutin, " yanzu zan tafi , " banson Sha shanci kar a
shanye min kai, " breakfast yayi ya dauke wasu file's, "
kursum ta rungume shi tace adawo lpy.......
Hadiza Bata 'dad'i da dawawo daga gidan inna, kitchen
ta shiga ta ajiye daddawar data basu, zata shiga dak'in
taga duk an barbada wane Abu Kamar magani, k'o
k'allan gurin ba ta karayi ba, tsintseya ta da'kk'o ta share
gurin, " hajiya ce tace ke Dai Allah ya wadaran halinki,
Mai ruwanki da maganin? " Hadiza rai abace tace hajiya
k'ama girman ki, " d'aki tayi shigewar ta tabarta tanata
zagen su, " umma ce tace da baki share maganin ba, da
kin kyaleta da aniyar ta, " Tom umma gaba bazan kuma
ba, " yauwa kidai kawai ki cigaba da addu'oin kuma
komai Zaki taba agidan nan ki dinga bismillah , " inshaa
Allah zan dingayi " baba ne yashigo yaga Sai masifa
hajiya laraba takeyi da zage, " ransa abaci yace wai ke
maike damunk'i ko kunya bakyaji kiye ta masifa ke
k'adai, " Kai alhaji dak'ata kaima yanzu zan ci maka
mutunci, " k'allon ta yayi da mamaki to inajinki
asararriya, kowacce mace tana neman aljanna ki kuma
kina naiman duniya, " dallah yi mun shiru zaka dawo
hannu ne sai kayi bayani, " umma ce ta lek'o tace sannu
da dawowa alhaji, " Yauwa matar kirke, tawo muji ki
bani abunci nagaji, hannun ta ya rik'e suka tafi shashen
sa....
Hajiya laraba tsalle tayi ta wadi k'asa saboda tashin
hankali, d'aki ta shiga ta lalabe number usman yace
gashi nan zuwa, " hajiya k'ik'a k'irane, " Kai da matsala
gurin boka zakaje, alhaji yadawo hankalin sa, " tohm
hajiya kawo kudi, " hak'a tak'wasa tabashi ya tafi, " yana
isa bok'a yayi dariya, su Dai sunfi karfen ku, domin
kullum cikin yin azkar suke ga tsoron Allah ga sallah,
bata yadda asiri zai shige su, domin aljani Dan bunzu
yaje sun fara k'ona shi, " uban ku Dai yanzu ga magani ta
barbada masa, Amma kuma aik'in bazaiyi ba sai anfara
yi masa sata, huwumeekoo, " tohm boka dan wuta
godiya nakeyi.........
Hajiya laraba tsalle tayi ta wadi k'asa saboda tashin
hankali, d'aki ta shiga ta lalabe number usman yace
gashi nan zuwa, " hajiya k'ik'a k'irane, " Kai da matsala
gurin boka zakaje, alhaji yadawo hankalin sa, " tohm
hajiya kawo kudi, " hak'a tak'wasa tabashi ya tafi, " yana
isa bok'a yayi dariya, su Dai sunfi karfen ku, domin
kullum cikin yin azkar suke ga tsoron Allah ga sallah,
bata yadda asiri zai shige su, domin aljani Dan bunzu
yaje sun fara k'ona shi, " uban ku Dai yanzu ga magani ta
barbada masa, Amma kuma aik'in bazaiyi ba sai anfara
yi masa sata, huwumeekoo, " tohm boka dan wuta
godiya nakeyi, hadiza tana gyara gadon ta wayan ta taje
tana ringing dauka tayi sannan tayi sallama, " wata
sabuwar murya taji Kamar ta taba jinta, gaida shi tayi,
"cikin nutsuwa ta amsa, " zakiso kije k'one wanene
Amma hak'an bazaiyi wu yanzu ba, tun kina k'arama
nak'e tattalin son k'i, aduniya banida wane farin ciki
sama dak'i na fahimce anaso akwace mun ke shiyasa
nace please kidaina kula samari nine mijin k'i, " ikon
Allah bawan Allah Kamar Dai mistake din number kayi
anya k'asan dawa kake magana? " da hadiza sarauniyar
kyau, ma'abociyar murmushi, ga tsafta ga k'uma iya
k'walliya, ilimi k'uwa ba'a magana, " bawan Allah sai
anjima, k'anta ne ya k'ulle zama tayi ta kunna k'allo,
sallamar jibril taje da ledoji a hannun sa, " k'allon ta yayi
tun daga sama harkasa sannan ya wani gyad'a kai, "
sannu da zuwa yaya jibril k'awo k'ayan? " banaso koya
ya k'ashin abin kauna ta ya wahala, Zama yayi a kujerar
kusa da'ita, " umma ce ta shigo lallai ne jibril sai yau
anya ba b'atan kai kayiba? " keyarsa ya Sosa ayi mun
afuwa umma ai yanzu mun tuba, " daki ta shiga tana
dariya, " zumudi da son in kasance dake nake, mai yasa
bazaki aminci da soyayya ta ba, kinsan yadda nake son
k'i, kinga nadaina duk abunda nakeyi dan Allah k'i sone, "
kallon sa tayi yanzu daga ina kake k'a biyo, " masallaci
naji nayi miki wannan siyayyar, " ah nagode sosai kam
bari na huce kasuwa, " tohm Allah ya tsare, " umma duk
tana jinsu.......
Ibrahim yana beyelsa ya d'ago ya dawo domin yaga
umman sa, gobe dai yake shirin dawowa domin ya hada
k'omai nashi, wayar sa tafara k'ara ya d'auk'a, " hello
ibrahim, " Naam wake magana? " Aisha ce Ibrahim
saboda ina kiranka ka canja layi, wallahi ibrahim ina
sonka ina kuma fata kazama mijina, ko kuma gudun
halina kakeyi, wallahi ne ba mutuniyar banza bace ba, "
nasani aisha ba gudun ki nakeyi ba? Nema ina sonki, dan
kince kina sona bazan gujeki ba, domin so hallitar
ubangiji, kuma Allah ki durawa, " ibrahim kaine na mijin
da idan nazauna dakai zan amfana zaka koyamun ilimi
da sauran abubuwan, " karki damu inasonki sosai, yanzu
bari na kwanta gobe da sassafe zantawo, " sukayi
sallama...
Babane yafito tsakar gida yanata fada waya daukar
masa kudin sa, fati ke kadai nabari adakin nan dan haka
fitomin da kudina, " alhaji kadaina zarge na tuntune
banyi maka sata ba Sai yanzu, lokacin da kake hana mu
abinci babu abunda na taba daukar maka, Sai yau, "
hajiya laraba tace ai dama za'a rina, " hadiza tace baba
ba akwai, " mai kuma zakice, " gurin kunnan sa tazo
taradawa Mahaifin nata ai kadaina wahala baba nasaka
maka camera, " ya jijjaga kansa yatafi kasuwa, " cewar
hajiya laraba ke Dai hadiza kin banu munafuka, " daki
Suka shiga,Da safe yashirya Sai garin abuja, tunda suka
i'sa murna ta ishe shi, sallama ya doka, " umma tace
sannu da zuwa Ibrahim, aka kawo masa ruwa, " hadiza
ta zauna kusa da umma, " umma ya jikin naki, "
alhmdlh, ai komai ya huce, " umma Allah ya kara tsare
mu, wato addu'ar ki tayimun tasiri a rayuwa ta, kullum
zanfita kice Allah yatsare ne kullum cikin shimun
albarka, " a a Ibrahim kaima ka dogara da Allah kuma
kayarda da kaddara shiyasa, " bari naje nadan kwanta, "
wayar hadiza tafara Kara khalil ne ya sanar da'ita yau
zaizo, " hadiza ina sane da ke abunda bakiyi da ba shikeki
kokarin yi yanzu, Tara samari ba abune mai kyau ba
kirabu da sauran kika ma Wanda kikafe so, " umma
suleiman ya sone a halin dadi da rashi, " khalil kuma ya
taimaki ne kuma kaunar sa tafara shigata, " jibril kuma
saboda ne yadaina komai.......
URS
NANA DISO💕💕
http://nanadisoo.mywapblog.com/
[5/27, 1:47 AM] ✨Ķùbŕìéh çìè bèŕvièŕ: 95~100
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
K'UNCIN RAYUWA
🌻🌴🌴🌻🌴🌴
😯Na Nana Diso😯
Umma duk sunyi mun halacci ina son su, Amma Kuma
zan dage da addu'a zan kuma yi istikhara, umma kema
danAllah ki taya ne da addu'a, " hadiza Kenan ai wallahi
kullum cikin yi muku addua nake, idan banyi muku ba
wazai muku, bani da kamar ku, Kuma koda Allah ya
amshi addu'ar ku nema farin ciki nace domin naganku
cikin jindadi, ai 'ya'ya dakike gani ni'ima ne, idan
mutum yayi musu baki ma kansa zai koma, domin I'dan
'ya'yan

Please Login or Register in order to submit comment