Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da matan
su,sun ma daina kiran sa Baba sai rikitaccan tsoho. Jin
yanda su ke wa Baban ran Hajjo ya baci,ta ce da Sani ya
sa Baba a mota,su fara tsayawa a gida ta dan wanke
konuwar in ya so sai wuce kano. Hakan ko aka yi,gidan
Indo a tsakar gida aka yiwa Baba shimfida,Hajjo ta wanke
konuwa ta ma sa dressing. Zaune gaban sa ta na ma sa
fifita Sani ya ce bara ya samo mai ya kara a mota sai a
tafi. Fitar shi ba da dadewa ba sai gashi ya dawo tare da
Khalid.
Jin muryar Khalid cikin gidan gaban Hajjo ya fadi,ta tashi
da sauri ta shige ciki ba tare da ta ko daga ido ta kalle shi
ba bare ma ta ga yanda ya ke a birkice. Daga ciki ita da
Hajjo su ke jiwo maganar su,ya na ta jajanta jikin
Baba,gashi ganin Hajjon kan sa ya ji dadi kwarai. Sani ne
ya kwallawa Indo kira,ta fito su ka gaisa da Khalid,ba dan
ta na fama da ciwan Baba ba da babu abunda zai hana ta
dariya ganin Khalid ba yanda ta saba ganin sa ba,yau
takalmin ma hadin bauta aka sako,lalle kanwar ta ta ruda
shi,dake ta ba ta lbryn abun da ya faru. Khalid ya ma ta ya
mai jiki,tare da fatan samin lfyar sa. Sani ya ce da Indo ta
kawowa Khalid dadduma bara ya je ya karo mai. Khalid
ya ce ka bari mana a tafi a tawa motar? Sani ya ce da ke
har da su Mudi za a tafi,wajan ba isar mu zai yi ba. Khalid
ya ce eh haka ne,toh a dawo lfy.

Jin kalaman sa,yanda ya ke fada da yanda ya ke
shigar ta ya sa hankalin ta ya kwanta,har ya iya cire ma ta
hijabin ba ta lura ba,haka ma zani,ya rage sai
kayan baccin ta,sannan ya ja ta jikin sa,ya cigaba da
fada ma ta dadan kalame ma su kwantar da hankali
har ya samu ta gama sakin jiki dashi,cikin dabara
ya fara kissing din ta,ita kuwa Hajjo da ta ga ya
sake salo sai ta koma shirin kwacewa,gaba daya tsoran
abunda ya ke so take,ba ta ji dadin rayuwar
ta na da ba gani take kamar maimaitawa za a yi duk
da kuwa salon Garbati da na Khalid akwai
bambamci,kamar duhu da haske ne. Shi kuwa
Khalid ba ya ji ya ba ya gani,yayi lallami yayi lallami
amma Hajjo ta ki amince ma sa,sai kawai ya bi san ransa
amma ta lallami da lumana,cike da so da
kulawa,a daren Hajjo ta tabbata matar Khalid.
Manne da shi ta yi bacci,ba ita tashi ba sai da
asuba,dan ta ma so ta makara. Ta duba gefanta ba
Khalid,sai kuma abunda ya faru jiya ya dawo ma
ta,yanda yay ta lallaba ta sannu a hankali,ba shakka shi
dai kam Garbati ya tabbata
bagidaje,ashe dai ita ba aure ta yi ba. Bayan ta yi
wanka,ta idar da sallah sai ga Khalid ya dawo,ta yi
saurin kasa da idon ta dan bala'in kunyar sa take ji.
Ganin haka sai ma ya dauko ta cak ya aje bisa
gado,ta ce ni fa ban komawa bacci,ya ce ni ina komawa,ai
yau asabar ba aiki,pls ko ba za ki yi ba
ki kwanta,ina son ki a kusa,I jst want to hold
you,kan Hajjo ta tanka tuni ya janyo ta jikin sa,ya
cire hijab din ta ya aje gefe. Kamar yanda ya ce
din,he jst kissed nd hold her,kan kace me tuni bacci
ya sake sace su. Sai wajen 8 Hajjo ta tashi,a hankali dan
kar ta tada shi ta zame jikin ta. Ta shige toilet ta
yiwo wanka,sauri sauri amma kuma a hankali ta
shirya cikin kananan kaya rigar ruwan hoda da
wando da ya bi jikin ta amma ba sosai ba shi kuma
blue. Ta sanya wata yar hular ta,kafar ta sanye da
takalmin ta flat ruwan hoda ta fito ta shiga kitchen. Nan
ta tsaya tunanin abun dafawa dan ta
makara,ba ta so ta bar Neena da yunwa. Dankali ta
dauko Irish ta na barewa,kusan minti goma sha
biyar kan aikin tana yi tana tunanin rayuwar da ta
shiga jiya,saban rayuwa mai dadi,ta na yankawa ta
ji anyi hugn din ta ta baya,har sai da ta dan tsorata.
Fuskarshi ya kwantar bisa kafadar ta ya ce ni ne
Suuuger,duk duniya ma wa ya isa ya tabaki in ba
Khalid ba,yayi kissing wuyan ta,I love you
suger...murmushi kawai ta yi,tare da fadin aiki na
ke,pls ka kyale ni. Ya ba za ki ce you love me to ba?
Thou na san you do. Murmushi Hajjo ta yi,dax Khalid for
her. Ta ce toh tin da ka sani ba sai na fada
ba,dan Allah ka sake ni kar fa Neena ko mamanta
su shigo mu ji kunya...ya ce ba zan sake ki ba sai
kin ce you love me too. Hajjo ta ce i love you
tooo..kamar daga sama su ka ji muryar Hauwa na
fadin amma dai kun san ba ku kadai ba ne? Akwai yarinya
a gidan A rikece cikin jin kunya Hajjo ta cire
jikan ta da ga jikin Khalid,shi kuwa Khalid ko a jikin
sa ya juyo ya na kallan Hauwa da idanun ta tuni su
ka kada,kishi kararara ya bayyana a idanun ta,ya
ce ina manners din ki su ke Hauwa?ba kya iya
sallama or atlest ki juya mana kawai ki tafi abun ki!
Hauwa ta ce no kai zan tambaya ina manners din
ka ya ke? Na zaci nan kitchen ne ba dakin ku ba da
zan fara labewa ina sallama,dan kitchen is meant
for everyone,har da diyar ku Neeena da ta zo
neman brkfast ta gan ku yanda na ganku,ta zo ta
fada min,am sure itama ba ta saba ganin haka cikin
kitchen ba may b dax y ba ta mu ku sallamar ba,ta
zo ta fita ba ku sani ba,musammam ma ni da kai ta
tashi ta saba gani,d presence of a co-wife,b it her
mother or watever is still unsual to her,be kamata
ba,pls ake yin sara ana duban bakin gatari...ta juya
ta fice,kunya da takaicin ya rufe Hajjo jin Neena ce ma
ashe ta kai maganar..a fusace Khalid ya bi
yanta,ba ta kai ga kaiwa falo ba ya janyo ta tare da
fadin hw dare you za ki kunya ta 'yar mutane
haka,God Hauwa she is her daughter for crying out
loud!ke zai mi ki dadi aka mi ki haka? Toh menene
dan na yi hugn din ta? Ba mata ta bace!! Hawaye na zuba
daga idanun ta,ba ta taba tunanin
rana irin ta yau za ta tsirga cikin tarihin rayuwar ta
ba,ta ga Khalid din ta da idanun ta jikin wata,kuma
da bakin sa ya na tuna ma ta Neena ba diyar ta
bace,gashi ya na jaddada mata cewa uwar Neenan
is his wife. Ta ce yes ba diya ta bace,kuma matar ta ka ce
Khalid dan Allah ka kyale ni na wuce. Sakin ta
yayi,ta shige ciki da gudu,har zai bita sai kuma ya
dakata ya buga hannun a iska tare da fadin ya
salam! Hauwa za ta iya zarar da ni!
Ita ko Hajjo kasa cigabawa ta yi da girkin gaba
daya,sai da Khalid ya dawo ya ce da ita kar ta damu ya yi
magana da Neena,so ba wai wani abu bane.
Duk da haka da kyar ta gama brkfast din,amma
ranar ba dadi zaman cin abunci,kowa yayi
shiri,Khalid ne ya saki jikin sa ya na ta musu hira. Ita
Hajjo kunyar Hauwa da diyar ta ce damuwan ta,ta
san Hauwa dole ta san yanzu ita da Khalid ar intimate. Ita
kuma Hauwa kishi ne damuwan
ta,gaba daya ta tsani Hajjo,haka kuma ta fara jin
dacin Neena cikin ranta. Ita ko Neena ta manta da
komai,brkfst din ta kawai ta ke ci ta gama ta hau
kan game,fargaban ta daya Hajjo za ta iya hana
ta,ta ce sai dai ta taya ta aiki a kitchen,dax y sam ba ta san
zaman Hajjo a gida,takura ne da ita,tai ta sa ta
aiki.
Soyayya tsakanin Hajjo da Khalid tai karfi,idan ba ya
dakin ta Allah Allah ta ke ya dawo,idan kuma ya
dawo ba ta san kwanakin ya kare. Haka shi ma
Khalid,ya na jin ta har ransa ko dan kwanciyar hankalin
da ya ke samu wajan ta,gaba daya Hauwa
ta fara sauya hali,wanda haka ya ke taba daga
Khalid din har Neena,hakan kuma ya sa ya ke
kwalafacin Hajjo.
DEDICATED to The Women Of Virtue (group)
[12:54pm, 6/14/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Mota Khalid ya siyowa Hajjo,ya kuma ware lokacin
da ya ke koya mata,nan da nan ta iya da ke Hajjo komai
idan za ta koya da gaske ta ke tsayawa ta
koya.San da Hajjo ta cika wata hudu sai ga ta da
tsintuwa,ta fara laulayi sosai. Ko da Khalid ya lura
da hakan,ya kuma tabbatar da burin sa ne ya ciki
tuni duniyar sa ta zama sabuwa,Hajiyar sa ya fara
fadawa sannan su Jabir da Nabeela. Har gida su ka zo taya
sa murna duk da dai suna taka tsantsan
saboda Hauwa,shi ya sa ma Nabeela ba ta yawan
zuwa wajan Hajjo sai dai Hajjon ta je. Tin da Hauwa
ta san da cikin Hajjo gaba daya ta susuce,duniya ta
mata zafi,duk da sam Hajjo na gudun duk abunda
za ta yi wanda ta san zai motsa zuciyar Hauwa. Zama inda
Hauwa ta ke ma dainawa ta yi saboda ta
na yawan laulayi ba dadi kar Hauwa ta ga kamar da
gangan ta ke,gashi ba ta iya girki,ba ta kuma ta san
warin gas ko zaman dining area gagarar ta ya
ke,sai dai ta yi zaman ta bangaran ta abun ta. Da fari
Hauwa na jurar yi ma ta girki,daga bisani ta dai na,haka
kawai ta na yiwa mace girki,ita kuma ta na
kwana da miji! Nan ko nima na taya Hauwa
kokawa,ba zai sabu ba bindiga a ruwa,ba za a
maisheta yar aiki ba. Dan haka ranar girkin Hajjo sai
dai a samo abunci gidan Hajiya da ke Hajiyar ba
suruka ta ke da Hajjo ba,diya ta ke da ita,ran da ba aiki
gidan Hajiyar ta ke zuwa ta wuni,musammam
idan ranar girkin ta ne. Khalid na kaffa kaffa da
Hajjo,ta sha kwararo ma sa amai a jiki,sai dai ya
wanke,hakan kuma be hana shi sake kwantar da
ita jikin sa ba,Hajjo dai ta zama yar gata.
Wasa wasa,kuma kwanci tashi,da dadi ba dadi cikin Hajjo
ya kai wata tara,yayi girma sosai wane na
Neena,gashi ta kumbura kamar wacce aka hura,ya
sake ma ta kamanni gaba daya,dama ba tsayi gare
ta ba sosai sai ta zama kamar za ta kife idan tana
tafiya saboda cikin rinjayar ta yake,Khalid yay ta
tsokanar ta wai ta yi muni kamar a yanka a boye wukar.
Hauwa kuwa tuni ta bata rawan ta da
tsalla,gaba daya Khalid be jin dadin zama da ita,ta
dau kishi da bakin ciki ta ji zugan ma su ziga hatta
diyar ta ta Neena ta watsar,sam ta dai na nuna ma
ta kulawa irin na uwa,hakan na damun yarinyar da
Khalid da ma ita kan ta Hajjo,duk da haka Hajjo ba ta
janye Neenan ba,ta barta tana addua Allah ya sa
Hauwa ta farga ta san abunda ta ke,haka kuma ba
ta ga laifin Hauwa ba,after ol ko wace diya mace ta
shiga halin da Hauwa ke ciki sai abunda Allah ya yi.
Sau dayawa sai ta ki zuwa dauko
Neena,mussammam idan Khalid na Abuja,sai dai
principal din su Neena ta kira shi ta ce ba a zo
daukan ta ba,idan ya kira Hauwa sai ta ce ba ta jin
dadi,sai ya kira Hajjo,ta bar aikin da ta ke ta dauko
ta,sannan ta koma bakin aikin na ta.
Hajjo na sane ta ki daukan hutu,tafi so sai daf da za
ta haihu saboda ta samu ta na motsa jikin na ta sosai.
Ranar da ta ke san zuwa aiki na karshe kafin
ta fara hutun haihuwar na ta ranar Khalid shi ma ke
shiring tafiya Abuja saboda wani meeting da za su
yi. Tare su ka shirya da sassafe,ya sanya suit
baki,yayi kyau sosai kamar dai bakin baturen na
Hajjo,ita kan ta Hajjo ta na alfahari duk sanda ta tuna
mijin ta ne. Team din su Hajjo na da wani
discussion mai matukar muhimmanci,dan haka a
gurguje ta shirya,by 8 za su fara.
Tare su ka fito,su ka tadda Neena zaune a babban
falo,Ta gaishe su,Khalid ya ce ya dai? Ina maman ta
ki ba ta kai ki makaranta ba har yanzu? Za ki makara ai,ko
ma na ce kin makara. Neena ta ce
Momma ba ta tashi ba. Ba ta tashi ba?ba ki karya ba
ma kenan!,aje briefcase din da ya ruko,kai tsaye
bangaran Hauwa ya shiga,a daki zaune kan gadon
ta ya tadda ta. Ta ce da shi barka da asuba. Da ga
bakin kofa Ya ce yauwa Baby-luv,diyar ki fa ta dade da
shiryawa,ke ta ke jira. Ta ce wata diyar tawa
kenan?tambayar tata ta bashi mamaki,ya ji kamar
an tsaya a baya san,da ya dan waigo sai ga
Neena,ashe biyo shi ta yi. Wata diyar ta wa? Kamin
shiru? Dawo da kallan sa yayi gare ta,sannan ya ce
kina da wata diyar ne da ya wuce Neena? Juya ma sa baya
ta yi ta fara ninke mayafi,ita sam ba ta lura
tare ya ke da Neenan ba,ta ce no ban da wata
diya,ko Neenan ma ba diya ta bace,ga uwar ta can
Hajjo ta kai ta,ko na haife ta da zan na dawainiya da
ita......? Ta juyo,sai a sannan ta yi ido biyu da Neena
da ta karasa shigowa ta tsaya kusa da Khalid,idanun ta
cike da hawaye. Baki bude cike da
dana sani ta ce Khalid ba ka fada min ba...ban san
tare ku ke ba...idanun sa jajur,ya murmusa ya ce no
ba sai na fada mi ki ba,abunda ki ka yi kan ki
kikayiwa Hauwa. Juyawa yayi ya fice a fusace. Hajjo
da ke zaune falo sai ganin shi ta yi ya fito cikin bacin ran
da ba ta taba ganin sa ciki ba,ko kallan in
da ta ke be yi ba ya nufi bangaran sa. Tashi ta yi da
kyar da niyar bin sa,sai ta jiyo muryar Hauwa na
kira Neena! Neena! Ga mamakin ta sai ga Neenan ta
fito a guje ta na kuka,za ta shige Hajjo,Hajjo ta janyo
ta baya,hakan yayi daidai da fitowar Hauwa,ta yi turus ta
tsaya,ita ma hawaye ne fal fuskar ta. Cike
da bacin rai Hajjo ta tsawatarwa Neena,ta ce ina za
ki? Ba ki jin Mahaifiyar ki na kiran ki!! Jikin Hauwa
ya dada sanyi. Neena na kuka ta ce ki yi
hakuri,amma ba mahaifiya ta ba ce,ke da ban
dauka a matsayin uwa ba sai gashi ke ce uwa ta,ta fada ita
ta fada da bakin ta.....a gajiye Hajjo ta saki
Neena,maganar Neena ta gajiyar da ita kwarai.
DEDICATED to The Women Of Virtue (group)
[6:42PM, 6/14/2015] +234 816 848 0287:
[1:14pm, 6/14/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Da gudu Neena ta shige bangaran Hajjo. Hajjo ta juya za
ta bi ta,sai kuma ta tsaya,ta ma rasa ya za ta
yi,Khalid za ta bi ko Neena? Gashi sai dada makara
ta ke,ta juyo ta ce da Hauwa,Hauwa zan mi ki
magana a matsayi na na diya mace,zan baki
shawara a matsayin diya mace. Na san halin da ki
ke ciki,amma karya ne na ce na san yanda ki ke ji,i
undstnd ur situation,amma you pushing dem
away,kina pushing mijin da ke son ki matuka,you
pushing him to the wall,tura idan ta kai bango ba ta
bullewa,you ar letn him go,d more u push him,d
more he get close to me,nd am sorry to say dis the
more i get to knw him well,d more i get to love him.
Yanda ya ke san ki duk da kuntata mi shi da ki ke
ya sa na san waye mijin ki,kuma na kara respectn
din shi! Haka diyar ki,duk duniya ba wacce ta ke
kira Momma,ta ke kira uwa sai ke,ba kuma wai dan
ba na nan ba ne,ko ba na san ta,ina nan da rai
na,ina kuma san ta,amma saboda compassion irin na
diya mace,na runtse ido na,na danne zuciya ta,i
let u guys b,ba ma sharing din ta na ke da ke ba,i
overly let her b urs,ta na san ki wit oll passion na
diya ga mahaifiyar ta,amma me u jst pushed her
away. Wake up nd hold urslf,ko wani dan adam da
kaddarar rayuwar sa Hauwa,bare kuma kina diya mace,it
is part of ur destiny,jst take lyf d way it
is,Allah be cutar da bawan sa,sai dai bawa ya cuci
kansa...dan takaici Hauwa kasa magana ta yi,har
Hajjo ta juya ta nufi bangaran ta,kai tsaye dakin ta
ta nufa,jin shi a rufe ya tabbatar ma ta Neena na
ciki,tai tai ta bude,amma ta ki,kukan ta kawai ta ke ji,sai
kawai ta juyo,ta haye sama bangaran Khalid.
Hauwa ma juyawa ta yi ta shige na ta bangaran cike
da da na sani.
Ya na tsaye hannu cikin aljuhu gaban
window,idanun sa na kallan waje,gaba daya
hankalin sa be wajan,ya ji an taba shi,ya saki ajiyar
zuciya,duk da be juya ba ya san wacece. Ta ce am
sorry,ka yi hakuri,undstnd her,try to undstnd,thou
ba lalle ka fahimta sosai ba,diya mace ce kawai za ta
gane,amma itama ba haka ta ke so ba,ba san ran ta
bane,shez tyt,shez emotionally disturbed,Khalid ya
ce ban taba canza ma ta ba,Allah shi ne sheda ta. Hajjo ta
ce na sani,itama ba a san ranta ta canza
ba,she need you! Juyowa yayi ya ruko hannun
Hajjo,tare da fadin no i need you,i need you Hajara
more dan ever....Hajjo ta girgiza kai,ta ce nd we
need ur wife more,we need each other to survive,i
need her Khalid,ita ce mahaifiyar diya ta,you need
her,am a busy woman,dole za ta zama part of ur
children's lyf,nd she need us,we ar fmly. Khalid ya
girgiza kai,ya ce na so Hauwa,ina san Hauwa ta
kasa ganewa. Wani irin kishi ne ya tasowa Hajjo,ta
yi saurin kauda shi,amma duk da haka Khalid sai
da ga gani,ya saurin cewa don't get me wrong Suger.
Dariya Hajjo ta yi,ta ce haba worry nt,na
fahimce ka,u ar tryn to make a point,bare kuma
idan ba ka so Hauwa ba ai sai Allah ya tambaye ka.
Hugn din ta yayi tare da fadin u ar ao diffrnt,ya ba
zan so ki ba Hajara? Ta na murmushi ta ce nd i u.
Maza ka je wajan diyar ka,ta rufe kanta a daki sai ka fito
mu tafi na aje ka kar ka yi missing flight na
samu ni ma na wuce hosptal. Hannun ta cikin na sa
su ka fito,ya na fadin ya fasa zuwa Abujan yau,zai
daga meetn din dan ya kula da Neena,tai tafiyar ta
kawai.
Hauwa kuwa gida ta tafi,ta na kuka ta fadawa Mahaifiyar
ta abunda ya faru. Mahaifiyar ta ta ta ce ai
ga irin ta,za ki yi biyu babu,kishiyar ta ki da ki ke
tinkaho kin fita komai gashi ta zo ta fiki komai ai
yanzu tsabar rashin hakuri,ita ki ka san menene na
ta kaddarar rayuwar,kawai ganin ta ki ke amma ki
ka san yanda rayuwar ta take? Ke kuma ga uwa ga uba,ga
gata ga arziki,ga miji mai san ki so na
gaske,ba ki haihu ba amma Allah ya baki soyayyar
diyar wata,ki ka yi watsi damar ki. Ta na kuka ta ce
yanzu ya zan yi? Ta ce ya za ki yi kuwa,ki je ki nemi
yafiyar mijin ki,ku samu ku sasan ta. Da wannan
kudirin Ta koma gidan ta. Da dadare Hajjo ta fito da niyar
zuwa wajan
Khalid,sai ga Hauwa ta ci ado mai kayatarwa,wasu
irin kaya ta sa wanda su ka kama ta ma su jan
hankalin mai kallo,ta yi kyau kamar yar tsana,itama
din wajan Khalid din za ta,ganin Hajjo sai ta tsaya.
Ganin yanda ta yi kyau sai da zuciyar Hajjo ta
motsa,amma a zahiri murmushi ta yi,ta gyada ma ta
kai alamar go ahead,ni bara na koma. Ita ma
Hauwa murmushi ta sakar ma ta sannan ta haye
bangaran Khalid. Zuciyar ta na bugawa Hajjo ta
koma na ta bangaran. Dakin ta ta shiga ta na
ambaton sunan Allah dan kishi ne ya tashi,raban shedan
da ke zuciyar ta ya motsa.
Khalid na zaune ya na Allah Allah ya gama hade
papers din gaban sa ya je wajan Suger. Jin an bude
kofa yayi zatan ita ce ya ce Suger Allah Allah na ke
fa na gama na zo gare ki. Jin an yi shiru be kuma ji
kamshin turaren na Hajjo ba sai ma na Hauwa ya sa shi
dagowa,Hauwar ce gaban sa,God shez
beautiful! Abunda ya fada kenan cikin ransa,ita
kuwa karasowa gaban sa ta yi cikin yanga da kissa
ganin yanda ya tsaya cak. Ta durkusa gaban sa
tare da fadin dan Allah kamin afuwa,na kasance
mace mara godiyar Allah,duk soyyayar da ka ke min
amma nai ta saba ma ka,ka yafe min Khalid.
Ganin be motsa ba,ta dago su ka hada ido,ta ga ya
na murmushi,ya ce da gaske kike? Ta ce cross my
hrt! Cikin jin dadi ya aje papers,ya ce come here
baby-luv. Da sauri ta tashi ta shige jikin sa ta na
kuka,ya ce shhhhhh is owk. Hajjo kwance bisa gadon
ta,Ta ji an bude kofa,daga
idon da za ta yi,ta ga Neena tsaye kofar dakin,ta ce
zan iya shigowa? Hajjo ta tashi zaune tare da fadin
shigo mana. Ga mamakin Hajjo sai ga ta ta shigo ta
durkusa gaban ta,ta ce Mama,dan Allah zan iya
kiran ki mama a matsayi na na diyar ki? Tashi Hajjo ta
yi,ta tada ita su ka zauna bakin gado kamar yaya
da kanwa,ta ce Ameena? Neena ta ce na'am,ta ce
ko ba ki kirani mama ba ni mahaifiyar ki ce,wannan
ba zai taba canzawa ba,zan fi so ki cigaba da kira
na Antyn da ki ka saba,ki kuma kira dayar maman
taki da Momma da ki ka saba,kar ki canza ma ta,ita ma
maman ki ce,ta na san ki kwarai kamar yanda ni
ma na ke san ki. Neena ta gyada kai tare da fadin
na gode. Hajjo ta shafa kanta,nan fa hira ta bige,ta
ma manta da Hauwa na wajan Khalid,hira har da
dariya,ta na bata lbryn mai sunan ta,a haka har
bacci ya dauke Neena,Hajjo ta gyra ma ta kwanciya,ta
san Khalid na tare da Hauwa ana ta
soyayya,sai kawai ta yi kwanciyar ta da diyar ta,a
karo na farko kenan tin bayan da aka dauke ta ta
na shekara biyu.
DEDICA to The Women Of Virtue (group)
[2:25pm, 6/14/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Washagari cikin jin dadi aka karya,Khalid ya tafi
Abuja,Hauwa ta kai diyar ta makaranta,Hajjo da ta daina
fita ta yi kwanciyar ta a gida,rayuwa ta fada
dadi. Da yamma bayan Hajjo ta gama waya da
Indo,ta na tambayar yaya dai? Ba a motsa ba? Hajjo
ta ce tukunna,ko yau ko gobe ta ke sa rai dan ta jin
kab ta ba daidai ba,su ka kare da fatan
alkahilairi,Indo ta ce suna nan suna jiran abun arziki dai.
Aje wayar ta ke da wuya wani kiran ya
shigo,kawar su ce Yusrah. Ta daga ta na Yusrah
ashe ana tunawa da mu. Daga dayan bangaran ta
ce haba ai kuna nan rai na,ni fa ance da ni an sake
venue din walimar Aysuh da ke jiya ban sami
daman zuwa ba,dan Allah taimaka ki fada min....cike da
Mamaki Hajjo ta ce walima? Walimar
me kuma Ayush ta ke? Kai Hajara! Yusrah ta fada
daga dayan bangaran,ki na nufin ba ki san bikin
Ayush ake ba? Ina amintar ta ku? Duniya da
alkawari kuwa....? Ganin yanda Yusrah ta yi reactn
Hajjo ta yi saurin yin kwana,ta ce no ban san da walimar
bane,amma ma na san da biki,da ke na yi
nauyi shi ya sa ta ke boye min. Yusrah ta ce yanzu
na ji batu,bari na kira wata kawar ta mu na ji toh. Su
ka yi sallama ta aje wayar. Hajjo ta dade ta na jinjina
maganar,Ayush? Ayush kuwa? Ayush din ta? Ta
dai san Ayush ta ja baya da ita,amma ba ta san abun ya
kai ga haka ba. Kasa hakuri ta yi,tai ta
gwada numbar Khalid ba ya shiga,kawai sai ta
shirya,ta ce da Hauwa bari ta dan je ta dawo.
Hauwa na be kamata ta fita ba a yanayin da ta ke
ciki,ga kuma hadari na ta haduwa. Hajjo ta ce ba
nisa za ta yi ba,kar ta damu garau ta ke. Kai tsaye gidan su
Ayush ta je,ganin mutane a
waje,ga motoci ya tabbatar ma ta amarya ake jira a
tafi wajan walima. Gidan ta shiga tana tambayar
Aysuh,wata kanwar ta ce ta gano Hajjo,ta ce laaa
Anty Hajjo,ai ban gane ki ba da. Ita ta kai ta inda
akewa Ayush make up,an gama ma ta kenan sai ga Hajjo
gaban ta. Ta yi kyau sosai, Ganin ta Ayush ta ji
wani iri,kunya ta rufe ta,ta ce da jama'ar wajan su
dan ba ta wuri,kawayen su sai yiwa Hajjo biki su
ke,wai bikin Ayush guda sai yau ta ke zuwa.
Bayan kowa ya watse daga Hajjo sai Ayush,Hajjo ta
ce Ayush,ina zumunci? Lefin me na mi ki haka? Bikin ki
Ayush ki kasa fada min? Abun ya kai haka?
Idanun ta sun yi rau,ta ce ban san da wani baki zan
baki hakuri ba Hajara,ban san da wani ido zan kalle
ki ba,ba yanda zan yi ne. Hajjon ma kwalla ne ya
cika idanun ta,ta ce y? Saboda me ya sa? Kin fitar da
ni daga cikin yan uwa da abokan arziki? Is dat y? Ayush ta
girgiza kai. Hajjo ta ce den y? A sanyaye ta
ce saboda mijin da na aura ne....Hajjo ta kasa
fahimtar ta,ta ce kamar yaya mijin da ki ka aura?
What bussiness do i hav wit him? Shi ya ce kar ki yi
zumunci da kawar ki Hajara? Ta yi saurin cewa no
ba haka bane! Wata yar budurwa ce ta leko ta ce Ayush
tin dazu fa Su Ya Suraj su ka zo,ya ce ki fito!
Ayush ta gyada ma ta kai. Kamar blow haka abun
ya bugi Hajjo. Sai a sannan ta gane komai,hw can
she blind? Ta kasa ganewa tintuni! Ta na murmushi
ta ce Suraj? Suraj ki ka aura Aysuh? Dama shi ne
Crush din na ki? Shi ne cousn din na ki da ki ke matukar
so? Ayush ta gyada kai hawaye na zuba
daga idanun ta. Hajjo ta ce oh my God!! Da na yi
making mistake of my lfy! Ashe soyayyar Khalid ba
karamar alkhairi bace a gareni!ta yi hugn din
ta,tana mumu me ya sa baki fada min ba Ayush! Me
ya sa. Ayush ta ce saboda ke kawata ce Hajjo,kuma ke ya
ke so ba ni ba tym

Please Login or Register in order to submit comment