Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώο»ΏπŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{7/4 / 2017} 10: 30 p.m.

πŸ“š SA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“


PAGE 1⃣


Tafe yake cikin sauri acikin tsaleliyar 🚘 yana sauraron kidin turawa ahankali yakebin wakar cikin san-sanyar muryarshi daka ganshi kasan yana cikin nishadi shan kwanarshi keda wuya be ankaraba yayi ciki dawata yarinya😳 cikin hanzari yaja wani burki jikake kiiiiiiiiiii.....πŸ™†πŸ»β€β™‚ agigice yafito daga motar yana furta INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJU UN... kan kace kwabo mutane sun taru fam kowa yana alhinin abun cikin hanzari yadauketa kantase zubda jini yake agaskiya taji rauni fiye da tunaninshi πŸ˜₯ cikin hanzari yabude gidan baya yasata yashiga mazauninshi yatada motar gudu yake zundumawa kan kace kwabo ya isa wani katafaran asibiti mezaman kanshi (GAR KUWA) yadanna motar cikin katafaran asibitin cikin hanzari yayi fakin arude yake yabude mazaunin bayan mota dayasata yaga haryanzu jinine kawai keta tsiyaya πŸ™†πŸ»β€β™‚ agigice yadaukota yayi cikin katafaren asibitin da ita nan da nan likitoci suka amsheta sukayi (emergency room) da ita kan kace kwabo anfara bata agaji na gaggawa kasancewar taji rauni matuka ni kaina seda nazubda 😰 shiko gogan duk arude yake yanata mai_maita innalillahi azuciyarshi cande wayarshi tayi ruri harta katse hankalinshi baya wurin seda tadau wani sabon rurin sannan yadawo daga duniyar tunanin daya sunduma ahankali yaciro wayar daga aljihunshi yakara akunnanshi muryar mom dinshine yaratsa dodon kunnanshi son inakashigane banganka agidaba kmr yadda kasaba zuwa duk safiya i hope de lpy ga dad dinka yadawo asanyaye yace mom lpy q ina ftn dad ya iso lpy cikin kasaita tace gashinan yaki cin abinci waiseyaga ANNUR dinshi tadan karasa mgnr da murmushi kmr yana gabanta yace kibashi hkr mom insha allah ganinan zuwa gdn ina cikin wabi uzurine mom cikin kasaita tace allah yakawoka lpy dan dg jin muryarshi tagane baya cikin wal wala taso ta tmbyshi meyasameshi amma ksn cewar tasan bayason tmby inyana cikin damuwa duk su biyun suka ajiye wayan shidai gaba daya hankalinshi baya jikinshi duk tunaninshi ya halin da yarinyar nan take OHO 😳πŸ˜₯ yana cikin tunanin hkn sega wata likita tana nufo inda yake takaraso tana fadin yallabai barka cikin dan sakin fuska yace yauwa barka DR hannatu yame jinkin? yafadi hkn cikin muryar damuwacikin muryar kwantar da hankali tace masa dasauki tadan samu ciwuwwukane kawai amma kadaka damu insha zata samu lpy tade samu baccine yanzu cikin murya irin nasu na kasaitattun mutane yace OK tare dasa hannu a aljihunshi yaciro kudi yan dubu daya-daya bandir 3 yamika mata ta kalleshi cikin girmamawa tace yallabai ai kunada isassun kudi ba a bukatar wasu kudin yace nasan da hkn ki karba tamiko hannu takarba tana godia yace nabar kimi komi na kulada ita zanje gidah amma zuwa anjuma zan dawo ki kulamin da ita pls πŸ‘ DR hannatu tace karka damu Mejor yajuya yanufi inda yafaka motarshi yanashiga yatada motar se gidah yana isa yayi hon malam sani me gadi ya wangale masa get din gidan ya danna mtr ciki yafakata a inda aka tanada dan faka motoci agaskiya gidan yakayatu garin kallo har seda alkalamina da takaddata suka subuce cikin sauri na lalubo su naci gaba da ruburunaπŸ˜‰ cikin isa da kasaita yafuto dg motar yana taku dai-dai kmr dawisu πŸ‘ŒπŸ» nan da nan gaba daya yan aikin gidan suka garzayo dan kwasar gaiduwa cikin sakin fuska yake amsa gaisuwar tasu yaciro bandir din kudi nikaina bansan ko nawa bane yamika musu nanfa suka shiga goro godia ahankali yanufi wata kayatattiyar kofa yabude yashiga wani kayatattan falo agaskiya falon yahadu daga wata kofa wata tsohuwa tafuto tana ganinshi tawashe baki tare da sugunnawah tce barkada isowa yallabai anwayi gari lpy cikin Sakin fuska ya amsa gaisuwar tare dacewa baabaa talatu ina momy kotana samane? Cikin girmamawa tace tana falon ALHAJI nasama yace OK yaciro kudi bandir biyu na yan dubu dubu yamika mata nanta tamiko hannu ta amsa tanata kwararo godia tare dasa masa albarka yaji dadin addu'o inta gareshi yadanyi murmushi yace baabaa akwai mutumin nawane tagane me yake nufi yana nufin kunun ayah dasauri tace akwai rankaya dade yace akawomin zanshiga falon dady ne yanzu tace angama yallabai yana kaiwa nan yahau saman fenen shi kanshi benen abin kallone ankayatashi sosai yana hatewa yabude wata kofa cikin sallamarshi yashiga daga ciki aka amsamai cikin ladabi ya isa inda suke yasugunna yagaida mahaifinshi tsohone me cike dakamala da kima da isa gakuma uwa uba tsoron allah ga dukiya mahaifin annur kenan yajuya ga mom yakai data ta amsa cikin sakin fuska dady ne yace babana inaka shigane tinda nadawo nake son ganinka cikin sakin fuska yace dad ina nan dftn ka iso lpy cikin sakin fuska yace lpy q se sukaji sallama suka amsa ta iso cikin girmamawa tana kwasar gaisuwa ta iso kusa dashi hannunta dauke dawani jok da kofinshi daka kallo daya zaka gane jok dinnan na GOLD ne cikin girmamawa takaraso ta ajiyemasa akusa dashi tasugunna zata tsiyayamai yace tabarshi yayi mt godia tajuya tafice abinta yana dan kurbar kunyn ayan ahankali amma hankalinshi baya jikinshi yafada duniyar tunanin yarinyar daya kade dadyne yaketa masa mgn amma ina yana duniyar tunani seda mom tadanyi masa da dan daga murya son meke damunkane wai? yadan dago firgigit yace mom bakomi me kika gani tace a a mekedamunkade son duk naganka wani kalane yau kobakada lpy ne cikiin dan nuna damuwa dadyma yace ANNUR meya samekane? ahankali fuska alamar damuwa yace dady wlhy nakaryo kwana zanzo gida daga gidana se kawai nabuge wata yarinya dukna damu gashi taji rauni sosai dady daga ganinsuma talakawane wlhy dan tallar goroma takeyi se idanunsa suka ciki da kwallahπŸ˜₯ ahankali dady yafurta subhanallah allah yakyauta yabata lpy kade kaita asibiti koh yace EH dad nakai.... Kafin yakarasa mom ta amshe da i hope de bada hannunka ka kaitaba kuma ba a motarkaba cikin yatsina fuska take fadin hkn annur yace mom inba amotanaba a ina zan kai... Kafin yakarasa tace tare dazaro idoπŸ‘€ talaka kasa amotarka maza maza afitar da motar daga gidannan kadena hawanta kasan kiyayyar dake tsakanina da talaka kuwa ANNUR maza kaje asibiti adubamin kai kowata cutar tashigeka duk tabi tarude shide alhaji yana kallon ikon allah dan yasan hln mtrshi cikin taushin murya yace HASSANA kinasu wai yaushe zaki dena irin wannan halinne shi talaka ba mutum bane seke kece mutum........


Tirkashi kunjifa masu karatu shin yazata kayane .....akwai wani BOYEYYEN AL'AMARI....... sekun biyoni asannu zaku gane
SA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ‘―

ban mance dakeba bestie HERLYMERH kina raina allah yadawo dake lafia aminπŸ‘
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{16/4/2017} 10: a.m.

πŸ“š SA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“

PAGE 3⃣


Yana fadin barkada war hk momin saudia (cikin harshen larabci yake mgnr) dg dyn bngrn kyakyawar macen datake zaune cikin shigar larabawa akayataccen falonta tadaura kafa dy kn dy (ni kyawuntanema ya gigitani harseda nai mt kallon tsaf naso ace masu krt suganta amma kashh..😜) ta amsa da lpy q ANNURUL KALBI (sunan datake krnsh dashi kenan) kwana biyu bana samun wyrk dptn lpy cikin nishadi ya amsa da mom nml network ne se ahnkl kwana biyunnan ta amsa da OK nande sukadan taba hira cikin so da kaunar juna kafin dg bisani yamikama mahaifiyar tashi wyr jinayi tace (cikin harshen larabci) hussaina kigaida me gdn (nace ashe yar uwartace) nande sukayi sallama ckn farin ciki da begen juna HAJIA HASSANA tajuyo ga dan nata tace WOW!! MY SON kayi kyau irin wannan wnk hk se ina? ydn sosa keya yace TNCX mom zanje wurin JAFAR jia munyi wy yacemin yashigo gr (amininshine) tace OK yadan dago yakalli fuskarta yaga har ynz akwai fishi atattare da ita cikin ladabi yace mom dan allah karki sama zuciyarki bcn raina kiyi hkr ki yfn cikin kwantr da murya yafadi hkn cikin alfahari da dannata tace bakomi ANNUR amma ksn banason karinka hurda da talaka kakiyayi bacin raina cikin ladabi ya amsa da insha allah mom tare da mikewa yana fadin bari in wuce mom bye yafadi hkn tare da manta mata wani kyakyawan kiss πŸ’‹agoshi cikin jin dadi tace bye my son tare da dg mishi kyakyawan hannunta πŸ‘‹πŸ» haryakai bakin kofa tace ANNUR yajiyo tace kada ka kara hawa wannan motar afita da ita dp gdn nan kaji my son cikin ladabi yace angama MY CWT MOM kai tsaye yafice dp dakin
harabar gdn ya nufa inda aka tanada dn ajiye motocin gdn daya dg cikin motocin yashiga me kirar JEEP black colour (masu krt ku haskomin farin saurayi cikin kaya MILK yashiga bakar mota hmm base nafadi sauranba...) cikin kasaita ya shiga motar kasancewar tsaf motar tk ko kura babu dan duk safiya se an wanke motocin gdn duk da yawan dasuke dashi akalla zasu kai 20 koma fiye da hkn kuma babu ta kasa da ta 100 miliyon nan da nan me gadi yawangale mishi get yana fadi allah yatsare yallabai cikin sanyayayyar muryarshi yace amin
Ahankali yake jan motar kai daganin yanayin yadda yake jan motar zakagane natsassen gay ne
parking yayi awani katafaren OSTRICH cikin kasaita ya futo da taku dai2 tamkar dawisu yashiga cikin ostrich din ahankali naga yafito tare dawani dan madai daicin yaro dauke da ledoji masu tambarin ostrich din murfin baya ya bude akasa masa ledojin yaciro bandir din yan dubu 2 bandir daya ya mika mishi nan da nan yashiga kwararo godia be saurareshiba yabude mazaunin me tuki yashiga yasama motar key
Cikin kasaita yayi paking din motar afar fajiyar asibitin yafuto tare da dauko ledojin yana tahowa cikin asibitin yaci kr da DR hannatu cikin fara'a tace barkada zuwa yallabai shima cikin fara'a yace barkadai DR ya aikin tace lpy q yace awani room kuka ajiyemin mara lpyr tawa tace muje tare dama inason zuwa dubata ai taji sauki kwarai komi yazo dasauki cikin farin ciki yace masha allah DR allah yabaki lada ta amsa da amin atare suka jero suna hira( kasancewar itace likitan mom dinshi suna shiri sosai kasantuwar ita babbar likitace a india tayi karatun ta ) ahaka har suka isa dakin bude dakin keda wuya idanuwanshi suka sauka akan kyakyawar yarinyar kasancewar tinda yabigeta bega fuskartaba RAS!!! gabanshi yayi wani mummunan faduwa saboda tsabar kyawun yarinyar farace ita tas saboda tsabar farinta harda wani ratsin ja2 ajikin farin ga dara2 idanu ga gashin gira har hadewa sukayi da junansu ga hanci dogo gashi tsiriri ga dan karamin baki madai daici dai2 kissπŸ’‹ gawani saje daya kwanta agefen fuskarta ga dogon gashi kasancewar ba dan kwali akanta (dama dan mayafine ajikinta sanda yabigeta kuma yafadi acan inda yabigeta) azaune take amma daka ganta zaka hane akwai kirar jiki me kyau ga dukiyar fulani tab yacika kirjinnan ga hips duk da zanine ajikinta amma hips din kmr yafasa zani yafito saboda tsabar akwaishi
da wannan tunanin har suka isa inda take kwance idanunta biyu tana kallon tsilin din dakin seda suka karaso wurinta tadawo da dubanta garesu ahankali ya isa yar madai daiciyar durowar dake gefen gadon nata ya ajiye kyn daya shigo dasu acikin durowa tareda jawo wata yar farar kujera yazauna DR hannatu ta iso tare da taba kanta yajikin cikin murya me zaki daratsa dodon kunne da kuma kiďima me saurare tare da kumatunnta duk suka lotsa atare tace dasauki allah yakara sauki atare da ANNUR suka amshe da amin cikin zolaya DR hannatu tace yallabai wai balarabia ce wannan kabige wlhy yrnyr har kama ng kunayi dan murmushi kawai yayi me fitar dasauti tare da fadin DR meyasa ba asa mata drip ba? tace yallabai nasa mata yakarene kuma bata bukatar wani yace OK nande tagama dubata tafice abinta
ahnkl yadawo da dubanshi gareta tama tashi zaune yace yakikejin jikin? Yafadi hkn ne tare da kai hannunshi inda durowar nan take yadauko wa'innan ledojin daya shigo dashi Tace da sauki yace allah yakara sauki tare da mika mt ledojin ta amsa tare da fadin amin yace kici abinda kikeso aciki nasan kina jinyunwa koh tace a'a ai wannan data fita takawomin abinci gama sauranshi can tafadi hkn tare da nuna inda ta aje sauran yace ok ammade kici wannan din kinji tace toh tare da ajiye ledar agefenta dan batason yawan magana
Shiru yadan ziyarci wurin nadan wani lokaci shibema lura da itaba dan yakoma daddanna wayarshi ne yadan dago kenan se kawai yaga hawaye shar a idanunta arazane yace meye kike kuka? cikin shashsheka tace dan allah gida nakeson tafia nsn hnkln mahaifina atashe yake beganniba tin tsafe har yamma takara fashewa da kuka wata ajiyar zucia yasaki danshi yazacima ko ciwanne yasata kuka cikin muryar kwantar da hankali yace ky hkr harsu sallememu kinga basu sallamemuba nanfa takara fashewa da kuka tana fadin dan allah ka kaini gidanmu wayyo babana!!! duk ya daburce yace yi shiru zan kaiki yanzuma tadan tsagaita kukanta tare da share hawayenta da habar zaninta ya daga waya yakira DR hannatu yayi mt bayani tace bamatsala yallabai yanzu za'asamo muku sallamah yace OK tareda kashe wayar
Yajuyo da kallonshi gareta tareda fadin shikenan hnklnk ya kwanta cikin dan sakin fuska tace EH nagode yace bkm besan meyasaba yaji yrnyr ta kwanta mishi arai gata silent komi nt burgeshi yakeyi
Nan da nan aka basu sallama sukashirya tsaf zasu fito kenan tace bzn iya futaba banda hijjab yadan kalleta yace OK yakira DR yafada mt tace bkm akwai extra hijjab bari nakawo mt ba afi minti 1 ba se gata tashigo dawani dan madai daicin hijjab ahannunta 3 yad (pink colour) me hula da hannu tamika mt cikin ladabi ta amsa tana gdy tace ahaba bkm sabonema kar hijjab din tasaka wai kmr dn ita akayishi shi kanshi seda yasaki baki wurin kallonta (duk da yasaba ganin turawa amma nt kyaun nada banne) DR cikin fara'a tace kinga hijjabdin wlhy kmr danke akayishi yayi miki matsifar kyau cikin annashuwa tace nagode
Suka taho tanayimishi kwatance da hk har suka iso kfr gdn nasu cikin farin ciki tafita dg mtr tanashige gdnsu batama jirashiba saboda duk hnklnt yakoma kn babanta dagudu tashiga gdn shikuma girgiza kai kawai yayi
Tanashiga taga babu kowa atsagar gdn kai tsaye dkn abban nt tanufa tana shiga taganshi yanata lazimi jin muryarta yasashi saurin shafawa tareda mikewa yarungumeta yana fdn ina kika shiga me natsara (sunan dayake krnt dashi kenan kuma shine fassarar sunanta) cikin zumudi tace abbah nima bnsn meyeba kawaide naganni a asibiti arazane yasaketa yn fdn YA SALAM se alokacin yalura da kur kurjewar dake fuskarta takatsemai tunani da fdn gama wanda yabigeni can akofar gidah dai2 lokacin dy dg ckn dalibanshi sukayi sallama yafito sukace ana sallama da kai mlm yace toh kace ganinan zuwa....


Kashi... Kicigaba dabina asannu zakusha lbr πŸ˜‰

Inasonku masoyana kuna raina 😍😘

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{14/4/2017} 9: 36 p.m.

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLAHIπŸ“


PAGE 2⃣


alhaji imran wato mahaifin ANNUR yaci gabada fadin yakamata kisan cewa da talaka da me arziki duk day... Kafinya karasa takatseshi da fadin a'a alhaji me kudifa da banne karka kara hadani da talaka kai ksn asalina duk dangima batalaka ballan tana kace da kudinka nk takama tana gama fadin hk ranta abace tamike tabar falon
alhaji ya kalli ANNUR yace ka kyauta dana ina alfari dakai daka san drjr dan adam dan adam ba abin wula kantawa bane nande yayita masa natsiha kafin dg misali yamike tareda fdn zanje inhuta ANNUR yace ahuta lpy shima ya nufi nasa bangaren.

BARI IN WAIWAYI IYAYEN WADDA ANNUR YABIGE

Wani dan madai daicin gidane me dauke da dakuna uku gidan kasane daga zauren gdn almajiraine keta karatu acikin gidan kuma wata gajerace bakakirin take zaune tana natsa dan wake daga gefenta wata yarinyace itama bakace amma tasha bilicin aganina zatakai 15 year yara se shigowa sukeyi dama mny da yan samari suna tsiyan dan waken itako yarinyar tana inuwa abinta tasa eyefis akunnenta se bin wakar kwanja take tana girgiza kai (ni dariyama taban seda na kyakyata harda hawayeπŸ˜‚)
Wani tsohone me cike da kamala da annurin musulunci yashigo gdn cikin salla dakaga fuskarshi ksn yanacikin damuwa bawanda ya amsa ms sallamar hkn yabata masa rai ckn fushi yace hajara!!! Bakyajin sallamane cikin bacin rai tace dawanne kakeso inji koso kakeyi inbar masu tsiyan danwaken in amsa mk sallama nifa mlm banson jaraba tafadi hkn tareda murguda masa baki 😏 yace allah yaganar dk hajara tayi banza dashi yashiga dan madai daicin dakinshi ko minti 2 beyiba yafito yaga hafsat sejin waka takeyi tanabi kmr wt mahaukaciya afusace yaje ya kwace wyr yana fadin ke bakida hnkl ko? Bakida aiki senajin kyn shedan koh? Zumburo baki tayi tr dayin gungunai ciki2 nanfa hajara tahauta dire banson takura mlm bn so ashiga rayuwar diyata cikin bacin rai da takaici yace allah yashiryaku hajara ta amshe da amin inta kai zuciya be kulataba ksncwr bayason haya niya yace hajara har yanzu yarin yar nan bata dawoba kuma tasaba dawowa da wuri har taje islamiyya (ksncwr rnr asabarne ba scul) amma tin safe har yanzu cikin yanayin ko in kula tace ina ruwana ai wlhy koma meya sameta dole akawomin kudin gorona nisu nasani inba hkb indaki kudina cikin takaici mlm yace kiguji haduwarki da uban hajara kituna akwai mutawa duk abinda kashuka shi zaka girba kashuka alkhairima yaka kare hajara in tallar kikeji ki daurawa diyarki mana bada izinina kike daura mt tallaba kumase uban giji yasaka mt ko ajikinta tace in wa'azi kakeji kaje ga dalibanka nan kayi musu wa'azin danni baya shigata ya gir giza kai kawai yajuya cikin zafin nama ta isa inda yake tarike mai riga tana fadin ina zk mt da wy wlhy seka bt wyrt bazata sabuba ta fizge wyr be damuba dan bt tata yakeba yawuce abinshi inda almajiran suke yanufa yazauna awurin da aka tanada dan malami tunani kawai yky idanunshi nkn kofa kozega shiguwarta amma shiru2 ba lbrnt nande yamike yanufi gdn dayake tsammanin ko tana nan duk dade yasanba halinta bn
Yana isa get din yarinka bugawa tareda sallama wata yar madai daiciyar yarinyace kyakyawa da ita black beauty tabude get din tare da fadin waye? tana ganinshi ta sugunna tagaidashi cikin ladabi ya amsa mt fuska ba yabo ba ballasa tare da fadin khausar ya mutan gidan? Tace lpy q abbah yasake fadin ko intisar tazo cikin rashi fahimta tace a'a abbah tace zatazone yace a'a tinsafe tafita hrynz shiru b lbrnt shene ny ztn ko tazo nan ne cikin kidimewa tace INNALILLAHI WA'INNA ILAHIRRAJU'UN!!! Tare da wata zazzafae kwallahπŸ˜₯ cikin kwantar da hnkl yace kada ki dm khausar insha allah tana cikin koshin lpy cikin damuwa tace muje tare abbah ko allah zesa muganta mlm yace baza ayi hkb khausar ki koma gida kinji batason masa hadddama hk takoma zuciya cikeda tunanin awani hali aminiyarta take se hawaye sharr...😭
Duk inda mlm ysn ze sameta yaje amma shiru b lbrnt yacinema hry gaji yakoma gd kawai kota kmsu hajara be biba yadauro alwaya yashiga nafil fili tareda addu'ar allah yabayyanata (ni kaina seda natausayamai harda dan gajeren hawayenaπŸ˜ͺ)


BANGAREN ANNUR

Cikin sauri yafada bandakin bedrom dinnashi gaba dy hnklnsh yana kan wadda yabige yasillibo wankanshi cikin hanzari yasa kynsh mnyn ky ne shadda riga da wando (milk colour) yadauko hula yasa da takalminshi agaskiya kayan sun amshi jikinshi ba krmin fito da kyawunshi sukayiba kyakyawane shi ajin 1πŸ‘ŒπŸ»πŸ˜‰ gaji dogo gashi fari tas ga sumar nan tashi ta kwanta luf2 gasajenji bakikirin ga gashin gira yawadaceshi har wani hadewa da juna dukayi ga dogon hanci har baka gadan madai daicin baki uwa uba kuma idonshi masu km da mejin bacci sexy eyes agaskiya gaydin yahadu (bnsn yzn misalta muku kyawun nashiba baze misaltuba ni kaina gay din yarudani πŸ˜‰)
Yadauko tsadaddan tulare yafeshe jikinshi dashi (seda nayi suman tsaye sabida tsabar kamshin turaren😜)
Yafito tare da daura dan madai daicin agogon GOLD din ahannunshi falon nata yanufa be ganta afaloba hkn ya tabbatar mishi datana bedroom dinta tin kafin yakarasa yaji alamar tana waya (larabci naji sunayi da wadda suke wyr azuciyata nace ashe ta iya lrbc) cikin sallama yabude kofar dakin tare da kusakai ya isa kusa da ita yazauna tareda daura kanshi acinyarta yana jira takarasa wyr sekuma ng tamiko mishi wyr tare da fadin momynkace ta saudiya cikin ladabi ya amsa yakara akunnenshi....

Kashhh! Gashi nadebo lbr se ince kuci gb dabina asannu zaku gane wannan BOYEYYE AL'AMARIn😜

Ban mance dakuba masoyana masu son ganin farin cikina ina gdy allah yabar kauna πŸ˜‰πŸ‘

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULAHI πŸ“
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘
BOYEYYEN AL'AMARI
πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘πŸŒ‘

{17/4/2017} 12: 30 a.m.

πŸ“šSA'ADATU BINTU ABDULLHI πŸ“

*PAGE 4⃣*


Mlm suleiman yafito yana dotsowa wani kyakyawan saurayi yagani jingine gefen motarshi ya iso yayi mishi sallama tare damika mishi hannu sukayi musabaha cikin ldb suka gaisa kafin dg bisani yace sunana SULEIMAN IMRAN DAURAWA yadauramishi dabayanin yadda akayi yahadu da diyarshi cikin annashuwa mlm yace bkm dannan ANNUR yabude byn motarshi yadauko ledojin dy siyo mt kyn kwalama takici tare dakudi yn dubu2 bandir 2 yamika mishi mlm ydny murmushi tare da fadin a'a ngd dakama bigemin diya harka tsaya ka kaita asibiti bana bukatar komi agareka nanfa ANNUR yayi 2 dashi amma fur yaki amsa ahakade jiki ba kwari yashige mtrshi tare da tunanin irin hln mutumin dg

2 Comments On BOYEYYEN AL'AMARI
avatar
nafeesat-yusuf

1 year ago

Reply

Continuenation pls

avatar
shuraihu

1 year ago

Reply

Replying to nafeesat-yusuf

We will complete it soon Insha Allah

Please Login or Register in order to submit comment