Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Meke faruwa?" Naga kadawo a guje hakan?"

Abdullah yakai zaune dafe dakai, yacewa prince "inafa lafiya ina fita yanzun naci karo da wannan masifanfen sojan,
sanye da kayan sojoji, da k'atuwar bindiga rataye a kafad'arsa.

Yanuna prince da hannuπŸ‘‰πŸ» Wlh duk abunda yasameni da kai zanyi kuka,
saboda saidana fad'a maka bazan fitoba amma katilassamin saida nafito yanzun ga irinta nan abunda nakewa gudu yafaru. ya d'ora hannu a kaiπŸ™†πŸ»β€β™‚ shikenan yanzun kasheni zaiyi."

Adnan mezaiyi inba dariyaba,
Yacewa Abdullah "mutafi ka nunamun kowaye wannan sojan dayakeso yafirgitarmun da Amini,

Abdullah yakaimasa hararaπŸ™„ Yace "saidai kai kafita,
kagansa amma ni daga nan babu inda zankuma matsawa.

Prince safe da ciki yana dariyaπŸ˜‚ yace "to fad'amun a dai dai wane wuri kaganshi?"

Abdullah yace "daka lek'a waje,
zaka ganshi zaune a kan kujera, da bindiga a hannunsa.

Prince yafito yana dariya,
Mahmud ya hango abokin Fahad sanye da kayan sojoji
Adnan yayi murmushi yak'arasa wurinsa, had'ida yi masa sallama, ya mik'amasa hannu suka gaisa,

Adnan fuskarsa cikeda murmushi yace " yaya mahmud,Ashe dama kaine ka firgita aboki?"
Aduk lokacin da yayi ido biyu dakai saika firgitashi har saiyasaki fitsari,

Mahmud yayi dariya yace "wannan abokin naka shikuwa menaimasa hakan?"
wadda yasanyashi jin tsorona harda fitsari?"

Adnan yana dariya yafad'amasa duk abunda Abdullah yafad'amashi a kan shi,

Mahmud dariya yashigayi, yace "tuni namanta dashi, nayi cigiyarsa kwana biyu domin nabashi kayansa bangansaba, yanzun haka jakar kayansa na but d'ina dasu nake yawo, ina cigiyarsa ko zanganshi amma ko alamarsa babu,
Namayar da kayan na'ajiye a but d'ina."

Adnan yace yaya mahmud d'aukomun kayan nakai masa, domin maganar da nake maka yanzun haka yana d'akina ya b'oye,
da yalek'o ya ganka a zaune,
Domin idan bada kayansa nashigar masaba nanuna masa shedar ka hakuri, to kasani tsogunne bata k'areba, domin Abdullah bazai tab'ata fitowa daga d'akin nan nawaba, saboda tsoron da yake maka,

Mahmud yayi dariya yatashi yabud'e but d'in motarsa ya d'aukowa Adnan jakar kayan Abdullah yamik'a masa yace, "kace masa nace yafito mugaisa,
Gaba d'aya suka sanya dariya harda Fahad dayake k'arasowa."

Adnan yashiga d'akinsa rataye da jakar kayan Abdullah,
Da shigarsa d'akin yadinga yiwa Abdullah dariya yana fad'in matsoraci, to ga jakar kayanka nan na k'arboma, gobe ma ka kuma shiga motar soja kace yola zakatafi.

Abdullah ya k'arbi jakarsa be kuma cewa Prince komaiba,
Yafito yayi tafiyarsa."


Bilkisu kuwa da shigarta gida, fad'awa tayi a kan makeken gadonta tashiga rera kuka,

Jakadiya tajiyo kukanta, taturo k'ofa tareda sallama, tashigo d'akin , taganta cikin yanayin tashin hankali,
Tashiga tambayarta,
Gimbiya Bilkisu meke faruwa kike kuka hakan?"
Nidai a iya sanina lafiya k'alau muka dawo, babu wani abu danasani wadda yake damunki,
Amma yanzun cikin lokacin k'ank'ani rayuwarki yab'aci harkike zubarda hawayenki.

Bilkisu tayi murmushin dole, tadafa jakadiya tace "karki damu jakadiya wani abu ne, take Neman sanyani gaba,
kitaimaka mun da addu'a, idan nasamu lokaci zanfad'a maki komai.

Jakadiya tace "Allah ya sausauta maki ko menene shi,shugabata,
Bilkisu tace Amin."

Wayarta ta d'auka takira safeenat, take shaida mata da cewa tadawo,
Safeenat tashiga murna dajin dad'i daga nan take shaimata gobe sunada test da safe dan haka tashigo makaranta da wuri,
Bilkisu tayi murmushi tace Alllah ya kaimu my sis."


Shiri takeyi domin tafiya makara,
atamfarce a jikinta tasanya hijabinta har k'asa, tad'auko jakarta ta rayata, tayi kyau sosai,
Tafito tayiwa jakadiya sallama tanufi makaranta,

Tafiya takeyi saiji tayi ana mata horn,
Bayanta, Bata waigaba, kuma bata fasa tafiyarba sai sauri take domin tak'arasa makaranta,

Ganin batada niyar tsayawa,yasanya, yayi saurin shiga gabanta, ya gifta mata mota ya tare mata hanya."








Writing by fareeda Bashir
(UMMU SAFWA)
LUV U ALL😘😘😘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR......

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


Page 4⃣5⃣ 4⃣6⃣




Sai ganin xaharandin
tayi cikin motar fuskarsa d'auke da murmushi,
Ya bud'e murfin motar yafito fuskarsa cike sa fara'a,
Yake cewa gimbiya barka da fitowa tund'azun nake zaman jiranki fitowarki domin naga kyankyawar fuskarki koda zanji dad'i a rayuwata,

Bilkusu ta kallesa sama da k'asa, tace "nagode zaharandin da kulawarka gareni amma kasani idan ina tafiya ba'a tareni a hanya, ina fatan hakan yazamar makashine na k'arshe

Xaharandin yace insha Allah gimbiya hkan bazai kuma faruwaba,

Nasan makaranta zaki tafi pls kishigo mutafi nima can zantafi,

Tayi murmushi tace "nagode zaharandin a k'asa nakeso natafi,

Ya durk'usa k'asa yana rok'unta, yanafad'in gimbiya kiyi hkr kishigo nak'arasa da ke,
Banaso kina tafiya a hanya, kamun ki kai duk namijin da yaganki nasan sai ya kalleki, ni kuma yi hakan zai iya sanyamun ilah a rayuwata,
Pls Gimbiya Dan Allah badan halinaba kishigo nak'arasa dake makaranta,

Ganin ya had'ata da Allah yasanyata shiga motar suka nufi makaranta,

Tafiya sukeyi sai fira yakemata tun bata kulashi hartasoma fara kulashi,
A nan ta fahimci zaharandin mutum ne mai yawan barkwanci, a haka har suka isa makaranta,

Shigarsu makarantar yayi daidai da fitowar prince daga class,
Kallo yabisu dashi cike da tashin hankali da tsantsar kishi a fuskarsa,

Bilkisu ta hango prince tsaye ya tsura masu ido yana kallonsu, saida gabanta yafad'i, amma kuma ta dake tabiyewa Zaharamdin yaci gaba da bata labari tana dariya,

Jikinsa ne yasoma rawa alamar b'acin rai zuciyar maza ta motsa,
Abdullah yayi saurin matsowa kusa dashi ya rik'ashi ya zaunar dashi, yana bashimagana,
"Pls Adnan ka sansautawa rayuwarka, kadaina nuna kishinka hka akan Bilkisu, wadda batasan kanayiba,
Idan ta fahimci kana kishinta hakan, to tabbas na tabbata zatadingabi ta wannan hanyar domin ganin ta tadinga musgunawa rayuwarka ,

Adnan yadafa Abdullah yamik'e tsaye, yace "Abdullah son Bilkisu da kishinta suna neman kasheni, bakaji yanda nakeji a zuciyataba idan nasanya idona naganta tareda zaharandin Jina nakeyi kamar nahad'iye zuciya na mutu,
zansanya a d'aukemunshi, tabar ganinsa gaba d'aya,
domin ya daina d'aukemata hankali, har saina dasa soyayyata a zuciyarta harmuyi aure

Abdullah yace "haba abokina kazamo namijin duniya mana a fagen soyayya, idan kasanya aka d'aukesa tomekayi kenan?"
hakuri zakayi kafafata dashi harkasamu ka kwato soyayyarka awurin Bilkisu,

Duk maganganunda sukeyi a she akan kunnen Safeenat sukeyinsu,
Tazo wucewa, takusa dasu, basu d'ura da itaba,
Sai gani sukayi tarab'asu ta wuce, had'ida yimasu wani kallo na nuna alamar duk abunda kuke fad'i najishi a kunne na,
Tanufi wurin Bilkisu cike da mamaki ganinta tana magana da xaharandin harda dariya.

Adnan yabita da kallon mamaki,
Yajuya ya kalli Abdullah yace masa "ina ganinfa duk maganganun da mukeyi Safeenat tajisu,
Abdullah meye mafita?"

Abdullah yace wannan ma wata damace damukasamu mubiyo tawurinta mu fahimtarda ita, saita tashawo maka kan Bilkisu,
Adnan yace "idan mukatashi daga makaranta musameta a gida saimuyi maganar,

Safeenat kallon mamaki tabi Bilkisu dashi,
Tayimasu sallama, zaharandin ya amsa had'ida cewa "k'awarmu barka da zuwa,
Ita kuwa Bilkisu zuwan safeenat tayimashi sallama,
Tarik'a hannun safeenat suka nufi class,

Safeenat fuskarta cike da alamar tambaya,
Bilkisu ta lura da hakan tace "sis kobaki tambayanba yanzun zanfad'amaki domin
Naga hkan a fuskarki,

Safeenat tace "ina sauraranki, meye had'inki da zaharandin Mansur?"

Anan Bilkisu tashiga bata labari tunfarkon had'uwarsu harkawowa yanzun da tagansu a tare,
Tacigaba da cewa wlh Safeenat babu soyayyar zaharandin ko kad'an a rayuwata,
Domin baya d'aya daga cikin mazan danakeso na aura, ina kulashi ne domin na musgunawa Adnan dan na lura dazarar yaganni taredashi jiyake kamar yahad'iye zuciya ya mutu,

Safeenat tace "tabbas prince sonki yakeyi domin nadad'e da gano hakan ataredashi, kinkoga kuwa shine daidai dake domin kunyi maching dashi,

Bilkisu tace "Allah ya tsareni na aure wacan mugun maigirman kan tsiya,
Wadda me d'auki talaka a bakin komaiba saidai abun wulak'an tawa,
Keni wlh banmafa yarda dashiba, akwai abunda yakeson k'ullawa shiyasa yabiyo ta wannan sigar wai sona yake, kuma nasan Allah yafishi,
Takuma kallon Safeenat tace "tace ina ganin alamar tarkon yaudararsa yafara kamaki, kinsoma yarda dashi.
Safeenat tayi murmushi taja hannunta suka shiga class,

Bayan antashi daga makaranta Adnan da Abdullah sukayi zaune a mota suna jiran fitowar Safeenat da Bilkisu,
Domin subi safeenat gida, domin suyi magana da ita ta fahimta,

Sai hangosu yayi sunnufi motar Zaharandin yabud'e masu sunshiga suna dariya gaba d'ayansu,
yaja motar suka bar makarantar,

Prince yacije Baki, ya duki sitiyarin mota,
Had'ida kallon Abdullah yace "wlh Bilkisu sutake takasheni, ita bata lura da irin sonda nake matabane?" takeyimun wannan wulak'ancin, amma nasan maganinta,

Yaja motar da k'arfi yabi bayansu."













Luv u all😘. Writing by Ummu safwan✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR.....

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


Page4⃣7⃣ 4⃣8⃣

Tafiya suke yana bin bayansu,
Safeenat a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu gida,

Adnan yayi parking a daidai k'ofar gidansu Bilkisu,
Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat,

Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje,
Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa,

Hijabinta ta d'auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke nemanta,

Arba taci da prince tsaye k"ofar gidansu tareda Abdullah,

Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida,

Prince yayi saurin cingabanta yana fad'in pls safeenat kitsaya ki sauraremu mana kisan abunda ke tafedamu,

Tayimasa wata kalar harara, tace meke tafe daku, bayan mugunta,
Ai kobaka fad'i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun abunda kaga dama,

Prince yace "pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba,
Hasalima wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k'awarki,

Ya koma kalar tausayi yace "Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce,
Kuma kitayani bawa k'awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idanunta, wadda ni kuma banajin dad'in hakan a rayuwata."

Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun hakan idan bansamu Bilkisu ina iya rasa rayuwata,
Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawayensa,
Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k'aunace ni, koda zanji dd'i a rayuwata,

Safeenat ta tausayawa prince sosai,
Domin ta fahimci yafad'a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud'i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu,

Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa,
tace mik'e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na,
Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu,
Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma zama matarka

Yayi murmushin jin dad'i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa,

Ita mata tayi murmushi tace ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne ina kuma taimake K'awata Bilkisu domin kundace da juna,

Sai a lokacin Abdullah yayi magana,
Yace muna godiya k'awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k'arshen shekara muna had'ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k'awarki ta harci Bikin,

Safeenat tayi dariya tace prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah,

Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki.

Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina waken dauko Mayan daza'a anfanidashi wake bikin dazasuyi na ranar masaya,
Mazaje group dune shuwagabannin bikin don yau kusa two years basuyiba

Suna shigowa harabar makarantar prince yahangi mortar Zaharaddin kuma ga'alama kamar bilkisu ce aciki, nan take yaji gabanai yafadi rayuwarsa tabaci gabadaya,

Dakarfi adnan yaja b urki yace wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba taga yadda make sontaba,ammatake min wala"kanci Rana wani kula wacan jakin mekama da sillan kara amma zanyi maganinta,
Kuma bazan sake kulataba Dan duk abunta yau saura one month bikinmu,amma kamin lokacin saina saitama zahaddin bankali Dan sai yasan yata"ba jinin sarauta

Yana zaune cikin mota yana sakin surutu yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafita yayi wurin safeenat

Shidai abdallah baicemai komiba kuma baicemai ina zakaba don yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba don yawahala sosai,Dan haka bemace ina zakaba bare yakallesa

Yarima yazo wucewa hankalinsa yakai wajen Bilkisu sake kwasar dariya,ita harga allah bata lura dashiba shikuma yayi tamaza ya gitta tawajen yayi kamar bai gantaba,don ko motar bai kallaba,

Yana zuwa wajen safeenat yazauna yace kawarmu yakike mikikeyi anan kedaya tace toh yazanyi inanan ina Mazarin karatuna yace wane topic ne idan na,iya intamaki race biology ne reproducthon system OK bara ingani nafa yashiga koya mata saida yatabbatar data iya sosai kana yarabu da ita, suna gamawa yace ina tukueci race gaya photon Bilkisu me har yamiko hannu ya,ansa ta hanamai ta tashi zata tsere aikonan suka kama yar tsere
Gimbiyace tafuto cikin motar Zaharaddin tana bidar safeenat can ta hangota itada yarima suna dariya, batasan miyasa taji gabanta yafadiba tareda bacinrai duk hankalinta taji yatashi duk abundant takeyi Zaharaddin nakallonta yace gimbiya yanaga kinbata rai kamar kina kishi daganinsu tare, race was no Allah yatsare inyi kishin wa nihaushina da "batarai baiwuce safeenat data tsaya tana magana da wancan azzalumin muguba, sai Zaharaddin yayi murm ushi yace wait harnaji sanyi araina, daganan sukayi sallama akan saisun hadu ranar masoya

Saboda jin haushi irin na gimbiya ko bid"ar safeenat batayiba tawuce wata gida saide side suka hadu a can gida

Safeenat nakomawa ta Shiga wajen gimbiya tace shine kika tafo warki kikabarni
Bilkisu tace yo ganin nayi kina tareda masoyinki ina nake miki magana safeenat tayi murmushi Dan tasan kishine kuma tasan gimbiya da prince suna son junansu babu de Wanda yasan dahaka cikinsu musamman Bilkisu harma kara adnan yasan annabi yafaku side bilkisu
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR.....

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


Page4⃣7⃣ 4⃣8⃣

Tafiya suke yana biye dasu a baya,
Safeenat ce a kafara ajiyewa domin gidansune na farko, sannan yawuce domin ya ajiye Bilkisu,

Adnan yayi parking a daidai k'ofar gidansu safeenat,
Yasamu yaro ya aikashi domin akira mashi safeenat,

Safeenat tayi mmki sosai dataga yaro yashigo wai ana sallama da ita a waje,
Cike da mamaki tacewa yaron kaje kace ganinan zuwa,

Hijabinta ta d'auko tasanya tafito dan ganin kowaye ke sallama da ita,

Arba tayi da prince tsaye a k"ofar gidansu tareda Abdullah,

Kallon mmki tabisu dasu tare da yunkurin komawa gida,

Prince yayi saurin shigabanta yana fad'in "pls safeenat kitsaya ki saurareni, kisan abunda ke tafedamu,

Tayimasa wata kalar hararaπŸ™„, tace "meke tafe daku, bayan mugunta,
Ai kobaka fad'i abunda yakawokaba ninasani, kabiyini gida ne domin nima kayimun wulak'ancin da da kaga dama,

Prince yace "pls safeenat ba wannan ne yakawoni wurinkiba,
Hasalima Nazo wurinkine domin nabaki hakurin abunda yafaru a baya wanda naimaku da keda k'awarki,

Ya koma kalar tausayi yace "Pls safeenat kuyi hukuri kuskureni, kuma nagane kuskurena, dan Allah safeenat komai yawuce,
Kuma kitayani bawa k'awarki hakuri, domin har gobe idan mukayi ido biyu da ita ina hango tsanata a cikin idonta, wadda ni kuma banajin dad'in hakan a rayuwata."

Safeenat Allah yajarabeni da mutuwar son Bilkisu wadda nakeji a yanzun idan bansamu Bilkisuba zan iya rasa rayuwata,
Yakai duk kushe a gaban safeenat yana mai zubarda hawaye a fuskarsa,
Yaci gaba da cewa safeenat kitaimakamun kishawomun kan Bilkisu ta amince dani tasoni ta k'aunace ni, koda zanji dd'i a rayuwata,

Safeenat ta tausayawa prince sosai,
Domin ta fahimci yafad'a matsananciyar soyayyar Bilkisu, Prince wadda yakeji da kud'i, da mulki da kuma sarauta, yaugashi a tsunne a gabanta yana zubarda hawaye domin Neman soyayyar Bilkisu,

Takai kallonta a wurinsa, fuskarta cike da tausayinsa,
tace "mik'e tsaye prince kadaina tsugunnawa a gaba na,
Nayarda dakai kuma nayarda da soyayyarda kakeyiwa Bilkisu,
Kuma insha Allah zantaimaka maka Bilkisu tasoka ta kuma k'aunaceka daga k'arshe ta zama matarka

Yayi murmushin jin dad'i, yace nagode safeenat, idan kikayimun hakan komai zan iya mallakamaki a rayuwa,

Ita ma tayi murmushi tace "ba wannan a tsakaninmu zantaimakeka ne, ina kuma taimake K'awata Bilkisu domin kundace da juna,

Sai a lokacin Abdullah yayi magana,
Yace muna godiya k'awarmu da wannan taimako naki, saidai karki manta ranar Monday ne ake bikin ranar masoya wadda kikasani a duk k'arshen shekara muna had'ashi a cikin makaranta, pls safeenat ki taimakemu kishawo mana kan k'awarki ta harci Bikin,

Safeenat tayi dariya ta kalli prince,
tace "prince na Bilkisu lallai kakamu da yawa, insha Allahu zanmu halarci bikin da yardar Allah,

Anan sukayi sallama kowannesu yakama gabansa cikeda farin ciki.

Abdallah ne gaban motar prince sundawo daga gadina wajen dauko kayanyakin daza'ayi amfanidasu wajen bikin dazasuyi na ranar masaya,
Group d'insune, Mazaje group sune shuwa gabannin bikin, sai kaida komowa sukeyi, suna tsara abubuwan dazasuyi yanda bikin zai k'ayatar,

Suna shigowa harabar makarantar prince yahango motar Zaharaddin kuma ga'alama kamar bilkisu ce acikinta, nan take yaji gabansa yafadi rayuwarsa tab'aci,
Dakarfi adnan yaja wani irin burki ya tsayar da motarsa, wadda saida yafirgita Abdullah, yakai dibansa ga Abdullah daya runtse idonsa saboda tsoro, yace "
wallahi abdallah Bilkisu sotake takasheni darayuwata,Ita ba tasan yadda nake sontabane,?"
amma take min walak'anci,
Hartake wani kula wacan jakin mekama da sillan kara, amma zanyi maganinta,
Kuma bazan sake kulataba,
Har saina saitawa zahaddin bankalinsa Domin sai yasan yatab'a jinin sarauta,

Yana zaune cikin mota yana sakin suruto kishi duk yarufe masa ido yahango safeenat zaune tana karatu, saiya bude marfin mota yafito yayi wurin safeenat,

Abdallah kallo yabishi dashi cike da mamaki,
baice masa komiba kuma be tambayesa inda zashiba dan yasan wahalar dayasha akan shiga hurumin da banasaba, domin ya wahala sosai,Dan haka be tambayesa inda zashiba bare yakallesa

Prince yazo wucewa, sai ganin Bilkisu yayi sai kwasar dariya take ita da Zaharandin,
ita batama lura dashiba,
shikuma yayi tamaza ya gifta tawajensu, yiyayi kamar bai gantaba,don ko kallon indasu baiyiba,

Yana zuwa kusa da safeenat yazauna yace "kawarmu yakike?"

mekikeyi anan?'
ke d'aya?"
tace "toh yazanyi ina nan ina nazarin karatu test d'inda zamuyi gobe,

yace "wane topic ne?" Tace "biology, yace "OK Allah yabada sa'a,
Tace "Amin,

Mik'ewa tayi tsaye data tafiya, sai photo nan Bilkisu suka fad'o a jakarta,
prince yamik'a hannu zai d'auka,
Itama safeenat taduk'a zata d'auka,
Saitayi saurin d'aukewa
Aikuwa a nan suka dinga kokuwar amsar photon,

Gimbiya ce Tafito cikin motar Zaharaddin tana
Neman safeenat, a can ta hangota itada prince suna kokuwa suna dariya,
Saiji tayi gabanta ya fad'i, tareda b'acin rain ganinsu hakan da tayi suna kokuwa, cike da farin ciki a fuskarsu, hankalinta taji yatashi duk

Please Login or Register in order to submit comment