Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba, zai iya rasa rayuwa.

Sarki natsaye yana saurarem likita, yana yimasa bayani, gaba d'aya hankalinsa baya jikinsa saboda tashin hankali,
Marmartaba yayi lilita godiya yafito, cike da mamakin meye prince yakeso hkan Wanda besamuba haryake neman narasa rayuwarsa,

Bilkisu kuwa gaba d'aya hankalinta yatashi da ganin fad'owar da prince yayi
Aguje tashiga napep tabi motarsu prince a baya, sai kukatayi tana mai tausaya masa halinda yashiga a kanta,

A harabar asibitin me napep d'in ya ajiyeta,
Aguje tak'arasa d'akinda aka kwantarda prince d'in, tura k'ofa tayi tashiga."





✍🏻writing by
Ummu
safwan✍🏻
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR....

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

Writing by
Ummu
Safwan

PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


page 5⃣1⃣ 5⃣2⃣

Hango Prince tayi a kwance cikin mawuyacin halin, sai wani numfashi yake fitarwa, kamar ransa zaifita,

Kuka tafashe dashi, tanufi gadonsa,
Cikin yanayi mai bantausayi,
Ta durk'usa dai dai gadonsa, tana kuka,
Ta rikomasa hannu taga baya motsi,
Ta kurma I'hu, wadda yaja hankalin likita tareda maimartaba sukayi saurin shugowa d'akin, suka tararda ita sai girgiza prince take tana kuka, tana fad'in

"Dan Allah Adnan karka mutu wlh inasonka,
Katashi a d'aura mana aure, nadad'eda fahimtar kyakyawar niyarka a kaina, inasonka Adnan kai kad'ai nakeso,pls Adnan katashi karka mutu kabbarni,

Adnan dake kwance cikin mawuyacin hali, wanda ko iya motsi bayayi,

Yanajin sautin kukan Bilkisu nayimasa yawo a kannen,
Bud'e idonsa yayi, ya d'aga hannunsa ya rik'o hannun Bilkisu ya rik'esa gam,
Yanda bazata kuncemasa ba,
Ya mayarda idonsa ya rufe, hawaye na zubar masa a gefin fuskarsa,

Bilkisu Tashiga share masa hawaye a fuskarsa,
Tana fad'in pls Adnan karka mutu kabarni wlh inasonka,
Karka mutu kabarnu sai munyi aure mun hayayyafa,

Likita da Maimartaba sai kallon mamaki suka bisu dashi,
Fahad da Bahijja ne suka turo k'ofa suka shigo,
Suka tarar da Bilkisu a kusa da Adnan sai share masa hawaye takeyi itama tana kuka,
Kuma idonsa a rufe, amma hannunsa rik'e da hannun Bilkisu, kamar Wanda za'a kwace masa ita a gudu,

Fahad yakai dibansa ga maimartaba yace
"Abba me likita yafad'a gameda abunda kedamun Adanan?"

Abba ya maida kallonsa ga Fahad yace " doctor cewa yayi,
Zuciyarsa zata iya bugawa, har yakaida rasa Rayuwarsa idan ba'abashi abunda yakesoba,

Maimartaba ya dafa Fahad, cikin yanayin bantausayi,
Yace Fahad nayi mamakin maganarda likita yafad'amun a kam Adnan,
Nidai a iya sanina Ku uku ne Allah ya mallakamun a rayuwata a matsayin 'ya'yanah,
duk daga cikinku bbu wadda yatab'ata Neman wani abu najin dad'in duniya yarasa a wurina,

Yau ga Adnan ya kwanta ciyo saboda yana Neman wani abu a rayuwarsa besamuba,
Fahad menene shi?"
Menene d'an uwanka yake nema yarasa wadda har yake Neman rasa rayuwarsa?"

Fahad ya kalli mahaifinsa, idonsa cike da hawaye saboda tausayin mahaifin nasa,
Yace "Abba nasan baka ragemu da komaiba a rayuwa, duk abunda mukeso kanayimana shi in dai har kud'i na sayensa,

Amma Abbah na alak'anta ciyon Adnan ga Bilkisu,
Fahad yanuna Bilkisu
Likita shima ita yake kallo,

Domin Adnan yanason Bilkisu kamar rayuwarsa, gani yakeyi kamar baza a aura masa Bilkisuba,

Sai sannan likita yayi magana yace "tabbas ciyon Adnan yanada alak'a da Bilkisu, idan akayi dibon yanda aka kawosa ko numfashi bayayi, amma jinta da yayi a kusa dashi, yasa haryake iya bud'e idonsa,
Ya kuma jayo hannunta ya rike da hannunsa,

Abba yayi murmushi irin nasu na manya,
Yace doctor yanxun meye mafita?"

Docter yace "mafita d'ayace a aura masa Bilkisu,
Gaba d'aya d'akin suka amsa da tabbas ahakan shine mafita,

Bilkisu na durkushe a a gab gadon Adnan, hannuta rike da na Adnan tad'ora kanta a kan k'irjinsa tana sauraren numfashinsa dan ganin takeyi da zarar tad'a daga daga wurinsa mutuwa zaiyi,

Tana sauraren duk maganganun da sukeyi harda anty Bahijja amma bata kulasuba ita dai burinta Adnan yatashi karya mutu ya barta,

Shi kuwa likita sai kokarin yake yaga fuskar Bilkisu, yaga wacece wannan Bilkisu wadda Adnan d'an sarki yakeso har yake neman rasa rayuwarsa a kanta,

Ganin batada niyar d'ago fuskarta bare ya ganta,
Yace to gimbiya kitaimaka kiceto rayuwar Adnan,
Sai anan tad'ago fuskarta sukayi ido biyu da doctor,
Doctor yace Bilkisu dama kece Adnan ya haukace a kan sonki?"

Doctor yamaida kallonsa ga maimartaba, yace ranka ya dad'e wannan itace
Wanda ta taimakesa tabashi kininta aka Sanya mashi lokacin da mota ta tureshi,
Amma ta rok'emu da cewa don Allah karmu fad'i sunanta, ta taimakesane domin Allah,

Ai kuwa maimartaba yashiga sanya mata albarka,
Bahijja ta matso kusa gareta ta rungumeta cike da jin dad'i,
Bahijja tace wannan kad'an daga cikin kyawawan halin Bilkisu,
domin a kwaita da jink'ai da tausayin, da kuma taimakawa duk mai buk'ar taimako,
Saboda kyawawan halayanta Abbanmu yake alfahari da ita cikin 'ya'yansa,

Duk abuda ake fad'a a kunnen Adnan,
Jin dayayi likita yace jinin Bilkisu ne aka sanya masa, sai ya kuma jin wani tausayinta dawani sonta yana k'ara shigar masa a cikin zuciya, jiya yake gaba d'aya ciyonda kedamunsa bayajinsa,

Mik'ewa yayi tsaye yanufi Abbansa ya rungumesa yana fad'in Abba Bilkisu Abba ka auramun Bilkisu, idan narasa Bilkisu zan iya rasa rayuwatah,

Mai martaba yashiga jinjiga bayansa, kamar wani yaron goye,
Yana fad'in ka kwantar da jankalinka insha Allahu Bilkisu takace, zata kuma zama matarka da yarda Allah,

Yasaki Abba yanufi wurin Bilkisu dake tsaye kusa ga Bahijja ya durk'usa wurin k'afarta
Yashiga yimata magiya,
Pls Bilkisu kisoni ki k'aunaceni wlh inason so nagaskiya ba nawasaba
Ki manta da abunda yafaru a baya shairin shaid'an ne, son gaskiya nake maki, pls Bilkisu Dan Allah kirabu da zaharandin wlh idan ina ganinku a tare zan iya rasa rayuwata,

Bilkisu ta runsuna k'asa ta d'ago Adnan sama ta tsura masa ido cikin so da k'auna,
Tace kadaina duk'amun kana Neman soyayyata na dad'e da Amincewa da kai, da kuma soyayyarka,
prince inasonka, kuma zan aureka kadaina d'aga hankalinka a kaina nitakace har abada,

Adnan yaji dad'in kalaman Bilkisu jiyaye kamar ya rungumeta, amma yaji nauyin yin hkan,
Murmushi yake sakar mata naso da k'auna,
Sannan yace "nagode beautynah had'ida yashafo fuskarta,

Likita naganin hka yace "dama ciyon Adnan na Bilkisu ne,
Kuma gata kusa gareshi ya warke, don haka na sallameshi, gaba d'aya d'akin suka sanya dariya,
Bahijja tace prince basu ciyon love,
Sukadinga yimasa dariya,

Sannan daga k'arshe suka fito gaba d'ayansu zasu tafi gida,
Likita yacewa dady yana son magana dashi a office d'insa,

Dady yasame doctor, doctor yasoma cewa dady
,
"Allah ya taimakeka ranka ya dad'e dama shawarace zanbayar gameda Adnan,
Tunda dai har wadda yakeso itama tana sonsa mexai hana ayi bikinsu a cikin satin nan,
Saboda yanayin ciyonsa,
Idan ya kuma shiga damuwa haryakai da fad'uwa to tabbas komai yana iya faruwa dashi,
Shiyasa nake ganin maganin ciyonsa ayimasa abunda yakeso wato a aura masa Bilkisu cikin satin nan,

Maimarta ya kalli doctor yace "nagode likita da shawararka kuma insha Allah Adnan zai kawo maka IV aurensa cikin satin nan,
Doctor yayi dariya yace Allah yanuna mana danafi kowa jin dad'i,

Sannan maimartaba yafito office d'in likita ya tararsu a mota suna jiransa tareda fadawansa suka d'unguma suka nufi gida,

Bilkisu saida ta nuna alamar bazatafisu gidansuba ita dai gida zata koma wurin jakadiya,
Adnan yarik'e mata hannu gam,
Yana fad'in bazata kuma zama a wannan gidanba,
Shikenan tadawo gidansu,
Inda zaharandin be isa yasanya k'afa yatako wannan masarautarba,

Haka dai tabiye masa suka nufi gidan Nasu,
Saboda tana gudun kartayi jayayya dashi ranshi ya b'aci harya kai ciyon zuciyarsa yatashi yafad'i yarasa rayuwarsa,

Agurguje
Bayan komawarsu gida,
Maimartaba yakira sarki Abdulrahaman, mahaifinsu Bilkisu, yasheda masa da duk abunda yake faruwa,
Gameda Adnan da Bilkisu,
Yashiga ruk'onsa a kan yajanye k'udiriinsa na cewa Bilkisu saita kammala karatu, sannan ayi aurensu, ya taimaka yaceto rayuwar d'ansa Adnan ayi aurensu,
Adnan yayi alk'awalin zaibarta tayi katun, tun daga nan har k'asar waje,

Babu abunda ya d'agawa maimartaba mahaifin Bilkisu hankali, dayaji mahaifin Adnan yace "Adnan yana iya rasa rayuwarsa idon besamu Bilkisu ba,
Shikuma ya tsani a sanadiyarsa wani ya rasa rayuwarsa,

Yanisa yacewa Bashir mahaifinsu Adnan,
"Wannan batsala bace,
Zankira ita gimbiya Bilkisu naji nata ra'ayi akan hkan,
Sukayi sallama akan cewa zuwa anjima zasu kuma yin mgna,


Bilkisu na kwance a d'akin Bahijja,
Adnan ya sanyata a gaba sai shagwab'a yake mata,
Bahijja sai dariya takeyimasa tana fad'in Ashe Adnan da Bilkisu an iya soyayyah,

Saiji tayi wayarta na ringing, tayi saurin kai hannuta ta d'auka saiganin kiran Abbantane tayi murmushi tayi,
Takara wayar a kunnenta
Had'ida yimasa sallama,
Maimartaba cikeda murna da jindad'i, jin muryar gimbiya Bilkisu,
Nan suka gaisa, yashiga fad'amata yanda sukayi da mahaifin Adnan metagani,
Ta Amince ayi auren nasu?" daga baya tayi karatun kobata amince ba?"

Bilkisu tace Abba na Amin
Allah yasa hakan shiyafi alkhairi,
Abba yace "Amin gimbiya,
Anan sukayi sallama da ita,

Yakira sarki Bashir mahaifinsu Adnan yashaida masa, ya Amince da buk'atarsa,
Anan suka yanke shawarar sanya ranar biki sati maizuwa,

Bilkisu takira safeenat tana fad'amata duk yanda akayi,
Safeenat tashiga murna tareda sheda mata gobe tana nantafe tareda jakadiya,
Sukayi sallama ta'jiye wayar cikin murna da farin ciki


Kowane gida biyun nan sunshiga murna da jin dad'i,
Yaya Abdul, yazo garin kano, maimartaba da Ammi suka turosa akan yatafi da Bahijja da kuma Bilkisu,
suka shiga shirya kayansu domin komawa yola, shirye shirye biki,
Rakiya akayimasu Fahad da Adnan tareda safeenat kowannesu sai fatan alkhairi akeyimasu,
Adnan da Fahad sunyibak'in cikin komawarsu sai don bayada zasuyine,

Yaya Abdul kuma dashida safeenat Ashe sun fahimci junansu, tun wani zuwa da yatab'ayi domin kawowa Bilkisu ziyara,
Amma Bilkisu bata saniba,
Sai yanzun yake shaidawa maimartaba Bashir mahaifinsu Adnan akan cewa shimafa yaga wadda yakeso
Ya wakilta maimartaba da a nemamasa auren safeena haka kuwa akayi, maimartaba ya aika akakira masa mahaifin safeenat, yanemawa Abdull aure,
Anan take aka sanya rana lokaci d'aya dasu Bilkisu,

A ranar juma'a ne aka d'aura Auren
Fahad da Bahijja
Adnan da Bilkisu
Abdulraham da Safeent

D'auren aurene wadda yatara duban jama'a,
K'asa k'asa
Ansha shagalin biki kownnesu yana cikeda farin ciki,








Writing by
Ummu
Safwan✍🏻✍🏻
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR......

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan

PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S



ALHAMDULILLAH ALA KULLIHALIM,
INA GODIYA GA ALLAH DA YABANI IKON KAMMALA WANNAN LITTAFI NAWA MAI SUNA
A WATA MASARAUTAR...
YA UBANGIJI ALLAH NARUK'EKA KA GAFARTAMUN KURAKURENA WAD'ANDA NASANI DA WAD'ANDA BANSANIBA."


JINJINA GAREKU MASOYANA WAD'ANDA NASANI DA WAD'ANDA BANSANI INA SONKU GABA D'AYA LUV ALL😘😘😘😘😘."
SAI MUN HAD'U BAYAN SALLAH DA SABON LITTAFINA MAI SUNA
(DA KAI NADACE)


Page 5⃣3⃣ 5⃣4⃣
πŸ”š


Adnan da Fahad sai photona sukeyi,
Kowannesu tareda amaryarsa gwanin ban sha'awa,

Abdullah kuwa babban abokin ango,
gashi a masarautar yola sai bud'ar baki yake jiyakeyi kamar atafi a barsa anan,

Bahijjace da Bilkisu a gaban Ammi,
Tana yimasu hud'ubar zaman aure.
Rayuwar aure saida hakuri,
Masu iya magana suna cewa,
Kowace "zo muzauna to yace zo musab'a,
Hakuri shine kangaba ga komai a rayuwar aure."

Bayan ta kammala masu, hud'ubar tane,
Aka rakasu wurin maimartaba shima yayi masu tasa,
Daga k'arshe kowannesu yashiga motar mijinsa tareda fadawansa,
Suka d'auki hanyar kano."

Tafiya suke amma Adnan gaba d'aya ya susuce yafita hanyacinsa, sanadiyar wani k'amshin turare da yakeji yana tashi a jikin Bilkisu,
Wadda ita kuma Amminta tabatashi kala biyu,
Tasanya
D'ayan tafad'a mata da cewa idan zata kwanta baci akeso tashafashi,
Daga zamfara Ummu Safwan takaiwa Ammi shi nata gudun muwar,

Besan lokacinda yajanyota a jikinsaba yashiga shinshinarta kota ina a jikinta,
Bilkisu kuwa jikinta sai rawa yakeyi,
Saboda rik'onda Adnan yayimata bana wasa bane,
Saijin bakinta tayi a cikin bakinsa yana tsotsa gaba d'aya yafita hayyacinsa, yana Neman zame mata d'ankwalin dake kanta,

Abdullah ne dake gaban mota zaune yanayiwa Adnan fira, saijinsa yayi shuru ya kyalesa juyowa yayi domin yaga lafiya ya yake masa maga yakyalesa?"
Aikuwa yayi arba da prince yana tsotsar bakin Bilkisu,

wata irin k'ara yasaki wadda tasanya direba saurinyin parking a gefen titi,

Shi kuma Adnan yayi saurin sakin Bilkisu tareda rumgumeta a jikinsa,
Domin ya d'auka had'ari ne zasuyi,

Abdullah sai cewa yake "innalillahi wa'innailaihiraji'un
Yau nayi bak'in gani,
Adnan yanzun bazaka iya had'iye kwalayinkaba harmu k'arasa gida,
Awa nawa tarege mana idan kayi hakuri,

Haushi ya kama Adnan,
Yacewa Abdullah "badai sa'ido ne nomankaba to wlh idan baka dainaba sai ka ganewa kanka abunda zai hanaka barci,

Adnan yace "ghali ja mota mutafi idanshi betashi tafiyaba saiyaita tsayi a daji,

Sannan Abdullah yabud'e mota yashiga tareda runtse idonsa yatsiri barci.

Sun sauka lafiya gaba d'ayansu,
A sashen Ammi aka nufa da amaren, Bahijja da Bilkisu,
Adnan kuwa yana lak'e da Bilkisu,
yak'i fita abokanensa sai kiransa sukeyi a waya akan yafito sutafi wurin dina dasuka sherya masa amma sai cemasu yayi shi babu dinar da zaitafi domin bazai tafi da matarsa atsuramata ido ana kallonta,
Sai dai yace masu 'Ya gode da karar dasuka nuna masa."

Shidai Fahad tunda suka sauka lafiya,
Yaga anrik'a su Bahijja an nufi d'akin mmy dasu be kuma wai wayartaba saboda kunya.

Momy ta kalli Adnan dake zaune a kusa da Bilkisu kamar ya rungumeta yakeji,
Tace "Adnan
Yad'ago kai ya kalleta yace "na'am momy

Tanuna masa hanyar waje tace "tashi kafita karna sab'a maka,
Kajimun yaro marar kunya."

Adnan yaturo baki yace momy menayi kuma?"

Tace "kafita nace.'

Haka yatashi yafito, yana turobaki alamar ransa beso fitowarsaba,
Yaso abashi matarsa yatafi da abarsa sashinsu."

Bayan mmy tayi masu hud'uba,
Aka kaisu wurin maimartaba shima yayi masu tashi hud'ubar,
Yakira momy yace taraka kowacensu d'akinta,

Momy takira jakadiya suka tafi a tare."

Sashen Bahijja aka fara zuwa sannan sashen Bilkisu,
Duk gida d'aya ne sai dai kowannesu da sashensa wadda yasha kayan alatu,

An ajiye Bilkisu a d'akinta,
Tana zaune ta lullub'e fuskarta da alkibbarta,
Har k'arfe goma Adnan beshigoba,
Ganin haka yasanyata shiga toilet tayi wanka tasanya kayan barci had'ida shafa turaren da Ammi tabata,

Tahau kan gadonta tayi kwancenta,
Barci b'arawo ayayi awon gaba da ita,

Shi kuwa Adnan yana can tareda abokanensa, yana fama dasu,
Akan cewa saisushigo sunga amaryar.
shi kuma yatare k'ofa yana fad'in bazasu shigoba su kallan masa mata,
Shidai Abdullah yana gefe bece komaiba domin yasan halin prince.

Ganin prince bazai barsu sushigaba, yasanya kowa Yakama gabansa tare dayi masa saida safe tareda fatan alkhairi,

Sai a sannan prince ya juya yanufi gida,
Tun daga bakin k'ofa ya jiyo kamshin turare,
Gaba d'aya jikinsa ya mutu, tafiya yakeyi kamar wadda kwai yafashe masa a ciki,

Da kyar yasamu isa d'akinsa yafad'a toilet yayi wanka sannan ya nufi d'akin Bilkisu.

Sallama yayi yatura k'ofar d'akin yashiga,
Yaji wani k'amshi mai kashe jiki ya doki hancinsa,
Gaba d'aya jikinsa ya mutu,
Da kyar yasamu yak'arasa wurin gadon Bilkisu,
Dake kwance tana barci,
Fuskarta ya tsurawa ido cikeda sha'awa,
Besan lokacinda yasa hannu yashafa gefin fuskartaba,
Had'ida kaimata kiss a gefin kumatu,

Hakan yayi daidai da farkawarta daga barci ta tsura masa ido takasa tashi saboda kayan da kejikinta duk kunya ce takamata,

Ganin tak'i tashi yasanya prince hayewa hakan gadon gaba d'aya ya yaye b'argon da ta lunlub'a dashi, yana fad'in "gimbiya tashi muyi sallah kici abinci saiki kwanta, nasan duk kingaji,

Ganin tayi zai tallabota yasanyata tayi saurin mik'ewa tsaye tanufi hanyar toilet domin yin arwala,
Tafiya take sai kallon dukiyar fulaninta yake yana lasar baki kamar wani maye."
Bilkisu Allah ya horemata dukiyar fulani gasu tsaitsaye sun cinciko,

Tana fitowa ta sanya alkinbarta, shikuma
Yashiga gabanta ya tayarda sallah,
Raka biyu sukayi yayi sallama, had'ida dafa goshinta yashiga jeramata addu'o i,

Bayan sun kammala, ya matso mata da gasanshiyar kaza, had'ida fresh milk mai sanyi,
yashiga bata da kanshi tana ci, harsaida ta k'oshi,

sannan yatsiyayo mata fresh milk d'in yace kuma sha."

Ta girgiza kai alamar ta k'oshi,
Yakara mata kofin a Bakinta yana fad'in tak'arasha ko kad'an ne,

Wurin tajanye k'ofin tana girgiza kai alamar ta k'oshi,

yasanya madarar tazube mata gaba d'aya ajikinta,
Wata zabura tayi taturo k'irjinta,

batamasan tayitaba,
Shikuwa hankalinsa naga k'irjinta gaba d'aya hankalinsa yatashi,

Sauri yayi yamike tsaye ya tallabota ya d'orata a kan gado,

Yashiga lashe mata madarar data zubarmata a kan fuskarta har zuwa wuyanta,
Runtse idonta tayi tana maijin kunya,
Saiwani abu takeji yana mata yawo tun daga saman kanta har zuwa tafin k'afarta,

Prince kuwa gaba d'aya yafita daga hanyacinsa, besan lokacin da ya tura kansa a cikin rigartaba domin laso mata madarar da yagani tazuba har cikin rigarta,
Lasarta yakeyi saiwani numfashi yake fitarwa,
Rigar gaba d'aya yacire a jikinta,
Yashiga lasarta tundaga wuyanta har zuwa k'afarta,

Bilkisu idonta a rufe yake itama tashiga wani yanayi mai wuyar misaltawa,

Harshensa yasanya a kunneta yashiga tsotsa,
Wani abu taji yayi mata shocking,
Tayi saurin gantsarewa taturo k'irjinta,
Aikuwa nantake prince ya kaiwa k'irjinta cafka, yashiga sarrafashi cikin wani salo mai tafiyar da hankalin 'ya mace,

Cannaga yakai bakinsa yashiga tsotsar k'irjinta,
Tareda zage rigarsa had'ida wandonsa,
Ganin hakan yasanyani yin sauri nabaro d'akin had'ida jamasu k'ofa,
Karnaga narwa idona abunda yafi zare tsawoπŸ€”


Bara nalek'a sashen Fahad da Bahijja nagani barci sukeyi komeye?"

A hankali natura k'ofa nashiga,
Ai kuwa a guje nadawo,
Domin kuwa naganarwa idona,
Fahad da Bahijja sun tsunduma duniyar ma aurata,
Saiwani numfashi suke fitarwa,

Ban kuma daddaraba nace bara nashiga jirgi tafi yola domin na lek'omaku,
Abdull da safeenat,
Saukata keda wuya banzame a ko inaba sai a gidan safeenat,
Kai tsaye nashiga had'ida sallama, amma bbu Wanda ya amsamun sallamata,
Tura k'ofa nayi nashiga,
Da baya da baya nafito d'akin domin kuwa abunda nagani saida yasanyani jinkunyaπŸ™ˆ

Saida muce Allah yabada zuri'a d'anyaba."


ALHAMDULILLAH
taku har kullum
Ummu Safwan
Kusa raurareni bayan sallah da sabon novel d'ina mai suna
(DA KAI NADACE)

MUSHA RUWA LAFIYA LUV ALL MASOYANA😘😘😘😘😘
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin

Please Login or Register in order to submit comment