Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yace "doctor kaga Bahijja yayi nuni da Bahijja yace kamarsu d'aya da Bilkisu na,
Amma Bilkisu tafita kyau,

Gaba d'ayansu dariya suke masa ganin yanda soyayyar Bilkisu ta kusa zautar dashi,

Bahijja tace, ayye Adnan yanzun Nice Bilkisu tafini kyau?"
To lallai bazan baka aurantaba nafasa,

Aisai ganinshi tayi durk'oshe a gabanta rik'e da k'afafunta, yana fad'in "yi hakuri Anty Bahijja ki aura mun Bilkisu wlh idan narasa Bilkisu zan iya rasa rayuwata,

Sai a kunnen maimartaba, yace bazaka rasa ranyuwarka ba Adanan indai akan Bilkisu ne domin munyi mgana da mahaifinta yabaka Bilkisu amma dasharad'in sai ta kammala karatunta."















Writing by
Ummu
Safwan
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR.....

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


Page3⃣7⃣ 3⃣8⃣




Adnan yace "dady kataimakamun karnarasa Bilkisu wlh idan narasata zan iya rasa rayuwa,
A yanda nakeji Bilkisu itace rayuwata rashinta a gareni komai zai iya faruwa dani, pls dady kataimakamun.
rik'e yake da k'afar dady yanayimasa magiya,

Maimartaba ya dafashi ya mik'ar dashi tsaye, tareda rungumeshi a jikinsa, cike da tausayin d'an nashi, ganin yafad'a tarkon soyayyah.

Yace "Adnan nafad'amaka ka kwantar da hankalinka Bilkisu tazama matarka,
Koyanzun idan kashirya za'a d'aura maka aure da Bilkisu amma da sharad'in zaka barta tacigaba da karatunta,

Idan kuma baka buk'atar matarka tadinga yawun makarata to kak'ara hakuri har lokacinda ta kammala karatun nata sai ayi bikin naku.

Pls Adnan kadaina damun zuciyarka da yawan damuwa,
Domin kaji bayanin da likita ya yimuna akan cewa ciyon zuciya ne yakeson kamaka saboda yawan tunanin da kakeyi,

Adnan yace "dady nayarda a aura mun Bilkisu zanbarta tacigaba da karatunta daga nan har k'asar waje idan tana buk'ata, wlh dady nayimata alk'awari zankaita domin tayi karatunta,
Ya juya ya kalli Bahijja dake zaune duk tausayinsa yama lunlub'eta,
Yace dady ga Anty Bahijja nan itace shaidata
zanbar Bilkisu tayi karatu."

Dady yace "toshikenan tunda ka amince zamuyi waya da mahaifin nasu, sai nafad'a masa yanda mukayi dakai kaga daga k'arshe sai a sanya ranar aurenku lokaci d'aya tare da yayanka fahad gaba d'aya.
Murmushi yayi harsaida hak'oransa suka fito, cike da jin dad'i yace nagode dady."
Gaba d'ayansu suka sanya dariya."



Bilkisu ce keshir shirenta domin komawa makaranta, ta kamalla shiryawa, tsaf.
amma zuciyarta cike take da kunci domin tun jiya kobarci bata samutayiba, saboda tashin hankalin maganar da Abba yayi mata na auren Adnan,

D'akin maimartaba Tanufa, domin yimashi sallama,
Tura k'ofar tayi tareda sallama,
Ta isa kusa dashi ta durk'usa k'asa tareda sunkuyarda kanta, "tace Abba barka da hutawa.
Allah yataimakeka Allah ya tsare mana lafiyarka
Abba nashirya zan koma makaranta.

Abba yatashi daga kwancen dayake, yana mai murmushi a fuskarsa yace "gimbiya Bilkisu harkinsherya?"
Sai makaranta yanzun ?"
To Allah yakaiki lafiya, Allah ya tsaremumke a duk inda kike ,
Ina alfahari dake Bilkisu a cikin 'ya'yana domin jajircewarki a kan karatunki, Allah yabaki ilimi mai amfani."

Tasunkuyar da kanta k'asa tana mai zubar da hawaye, tace "Amin Abbah.

Maimartaba cikin rashin jin dad'in ganin hawayenta yace "Bilkisu mekikeyiwa kuka?"
Meke damunki?"
Tun lokacin da nayimaki mgnar auren d'an gidan sarki Bashir naga kinshiga wani yanayi natashin hankali bayan kuma ance kunfahimci junanku tun a makaranta,
Bilkisu waimeke damunki ne?"

Takuma sunkuyarda kanta tana mai shinshikar kuka, data tuna da cewa wai Adnan ne zaicewa sun fahimci juna dashi.

yabiyo ta wannan hanyar ne domin wata mummunar manufa tashi, ya aureta don yaji dad'in wulak'antata, amma tayi alk'awari a rayuwarta bazata tab'ayiwa mahaifinta musuba,
kuma bazata tab'a sanyashi yaji kunya a idon jama'a ba, bazan tab'a barin Abbanah yazama mai magana biyu,
amma zata nemi alfarma a wurinshi, wadda tasan zaiyimata ita.

Tasunkuyar da kanta k'asa, tace " Abba babu abunda yake kedamuna,
Amma don Allah Abba ina Neman alfarma a wurinka.

Cikin yanayin tausayi, yace "fad'i Bilkisu ina saurarenki,
Tace "Abba don Allah katausayamun koda sun aikoma da cewa A d'aura aurenmu tare da Anty Bahijja,
Abba don Allah kataimamun kar d'aura dani,
Harsai na kamalla karatuna sannan.
pls Abba kataimamun ta kuma fashewa da kuka,

Abba yace "share hawayenki Bilkisu bazantab'ata yimaki abunda bakyasoba,
Tunda kinfi buk'atar saikin kammala karatun naki sannan kiyi aure, to shikenan sai ayi na antynki Bahijja daga baya sai a yinaki bikin,
Hakan yayi maki kuwa?
D'aga kai tayi had'ida yin murmushi jindad'i, tace "ngd Abbah

Abba shima murnushin yayi yace "daina yimun godiya burina shine akullum naga nafarantamki rai yanda kema kike k'okarin farantamun nawa ran, .
Tashi kitafi kar dare yayi maki a hanya.
Tamik'e tafita had'ida yimasa sallama,


Adnan jiki yayi kyau ansalameshi a asibiti,
Dashigarsu gida ya fad'a d'akinsa ya yayi wanka yayi kwanliya ta d'aukar hanka,
Sauri kawai yakeyi isa makaranta domin yayi ido biyu da Bilkusu,
Motar Abbansa yashiga wadda tafi motarsa komai, da shigarsa motar ya kalli fuskarsa a madubi yaga yayi kyawon da betab'ayin irinsaba murmushi yayi a ransa kuma sai cewa yake dole ne idan Bilkisu ta ganni taji itama takamu da matsanancin sona,
Yaja motar yanufi makaranta, domin Neman Bilkisu,

Dashigarsa makarantar mazaje group sai kuwa sukeyi naganinsa, amma be kulasuba sai waige waige yakeyi shidai burinsa yayi ido biyu da Bilkisu."












Fareeda basheer😘
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR...

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


3⃣9⃣ 4⃣0⃣


Amma besamu ganinta ba,
Acan ya hango safeenat zaune ita kad'ai, tana karatu, yanufota yana waige waige koda zaiga Bilkisu,
ko alamunta beganiba,
Yayiwa safeenat sallama had'ida samun wurin ya zauna a kusa da ita

Safeenat kallon mamaki tabishi dashi, sannan tabud'e baki tace malam lafiya ?"
Kowane sabon rashin mutuncin ne ka b'ullo dashi dashi ta hakan?"
To bud'e idanunka da kyau kaga kowacece kake zaune a kusa gareta,
Safeenat CE
Ba Bilkisu ba😑
Don haka kashiga hankalinka,

Adnan yace "pls safeenat saurara kiji banzo da niyar cutarkuba wannan karon alkhairi ne yakawoni wurinku,
Pls Don Allah ina Bilkisu?"
tund'azon nake nemanta bangantaba,

Safeenat tayi zumut tamik'e tsaye,
Ta hararesaπŸ™„ tace "bansa ran da akwai alkhairi a tareda kaiba.
Kabiyomun ta wata sigane, wadda bantab'a ganinka a cikintaba domin kana bukatar nafad'amaka inda Bilkisu take, dan kaji dad'i wula k'antata,
To kasani bazan tab'a fad'amaka a inda Bilkisu takeba saidai jin haushin hkan yasanya kayimun wulak'acin da kayi niyar yimata,πŸ™„
Tad'auki littafanta tayi tafiyarta bata tsaya kuma saurarensa ba,

Shi kuwa sai kiranta yakeyi "safeenat tsaya kiji,
Wlh ba mugunta ce takawoniba alkhairi ne yakawoni Neman Bilkisu,
ki yarda dani,
Ko wai wayanshi batayi ba tayi tafiyarta tabar makarantar gaba d'aya,

Tashi yayi yashiga Motarsa, ya jata da k'arfi yanufi gidansu Abdullah,
Kai tsaye yashiga gidan taredΓ  sallama ya tsugunna ya gaida mamansu Abdullah, ya tambayeta ko Abdullah na ciki kuwa,?"

Tasheda mashi da cewa eh yana ciki barci yakeyi domin tund'azun befitoba,
Ya mik'e yashiga d'akin Abdullah,
Ya tarar dashi zaune a kan kujera yana gyangyad'i,
Yadukesa a kafad'a yace "meye kuma abun zama a kan kujera kana gyangyad'i saikace wani maraya?"

Abdullah yaturo baki yace "kabari kawai prince abubuwa suntafaru kwana biyu nan bangankaba idan nakira wayarka akashe nakejinta,
kuma gashi nadaina fita waje,
saboda nad'auko mgna, wani soja kenemana ruwa a jallo,

Prince yayi dariya yace "aikaidaman aikinka kenan d'aukar magana,
Yanzun kuma a hannun soja kafad'a?"
Ai kuwa zakaci dukan tsiya domin kasan halin soja ba sauki ke gareshiba,

Nidai ba wannan yakawoni ba,
Abdullah bakada labarin 'yar gidanka Bilkisu?"
Domin naje makaranta tund'azun nayi zaman jiranta tunda safe bangantaba,
Kuma nasan Yanda Bilkisu keda nacin karatu, babu abunda zai hanata zuwa makaranta
Sai da babban lalura ko kuma ciyo.
Don Allah Abdullah kanuna mun gidansu Bilkisu,
Nadibota domin na tabbatarda lafiya glau yake,
Abdullah bakida hanci yasaki yana kallon prince cike da mamaki
Sannan yayi k'arfin halin yimasa magana, yace
"Prince lafiya kake kuwa?"
Kokasan abunda bakinka yake furtawa kuwa?"
Idan banjika sosai ba,
kamar cewa kayi nakaika gidansu Bilkisu domin kadibo lafiyarta?"

Prince yace "kwarai kuwa,
Hakan nace.

Abdullah yarik'e bakiπŸ€” cike da mamaki,
Yace "prince yaushe hakan tafaru da kai?"

Badai kacemun
Zakayi son Bilkisu kakeyi ba?"

Prince ya dafa Abdullah yace "Abdullah babu tantama son Bilkisu nakeyi,
So kuma mai tsanani, a yanda nakeji bazan iya rayuwa batareda Bilkisuba,
Rashin ganinta da banyiba kwana biyu jinake kamar nahad'e zuciyata na mutu,
Domin nikad'ai nasan irin yanda nakeji da kuma yanayinda nake ciki narashinta,

Abdullah cike da al'ajabi yake kallon prince,
Yace kaikuwa yaushe hakan tasameka nafad'awa tarkon son Bilkisu?"

Prince yace "nima bansaniba farka kawai nayi naganni nafad'a tarkon sonta so mai tsanani,
Pls Abdullah karka kuma tambayata komai katashi mutafi kakaini gidansu Bilkisu sannan daga baya kaci gaba dayimun tamboyin da kakeyimun a kanta,

Abdullah yayi murmushi yace to 'prince Bilkisu bata garin nan tatafi yola.
Nima garin bintane zuwa yolar Allah yahad'ani da wannan sojan wanda a yanzun yahani fita ko ina,
Yashiga fad'awa prince abunda yafaru tundaga farko har zuwa k'arshe,

prince dayake cikin halin tashin hankalin rashin Bilkisu, saida yayi dariya harda rik'e ciki,πŸ˜‚
Abdullah yahasala da dariyarda prince yake masa, ya mik'e tsaye yanuna masa hanyar wajeπŸ‘‰πŸ»yace "kaga malam fitarmun daga d'aki nagaji dajin dariyarka,
Nad'auka tausayamun zakayi, nayi awon arziki amma saika sanyi a gaba kanayimun dariya,😑
To fita kabani wuri nibansan gidansu Bilkisu ba, kaje can kanema.

Prince ya gintsi dariyar dayakeyi,
Ya zauna a kusa dashi had'ida rik'e hannunsa yace "haba my friend wasanefa niba kai nakeyiwa dariyaba,
Yasanya hannu a aljihunsa yaciro bandir d'in 1000 bandir biyu ya dank'awa Abdullah a hannunsa,
Yace wannan nakane abokina sakamakon
Labarinda kabani dayasanyani nishad'i nakyawawan halayya Bilkisu,

Abdullah yayi dariyar jindad'i
Yace aiba anan labarin yatsayaba domin kuwa bayan sun kammala waya da mahaifin nata,
Naji tana shaidawa safeenat cewa zata tafi yola,
Amma kwana d'aya zayayi zadawo,
Saboda shirye shiryen jarabawa dazasu farawa,
Kaga kuwa inhar kwana d'ayan tayi,
To ayau d'in nan yakama zata dawo.

Prince ya girgiza kai alamar jindad'in bayanin da Abdullah yayi masa,

Yace wa Abdullah tabbas a yau ne zatadawo,
Amma don Allah my friend karakani gidansu, mugani koda tadawo,
Nidai muradina naganta nayi ido biyu da ita koda zanji sanyi a rayuwatah.

Abdullah yatashi tsaye yace "ba matsala Prince komai zan'iya yimaka indai befi k'arfinaba musamman a kan gimbiya Bilkisu

Suka mik'e tsaye gaba d'ayansu,
Suka nufi hanyar fita daga d'akin,

Sai Abdullah yadawo baya ya zaune,
Prince yabishi da kallon mamaki yace "lafiya dai Abdullah?" Naga kadawo kasamu wuri kayi zamanka?"

Abdullah yace kamanta halinda nake ciki ne?"

Koso kakeyi infita inci garo da wannan k'aton sojan,
Ya sanya bindiga πŸ”« ya d'aukemun kai da ita, ya harbeni kaikuma kayi tafiyarka kabarni nan,
Saikaci gaba da rayuwarka a duniyar cikin jindad'i ko?"

Prince ya dinga dariya,
Yace haba Abdullah ina tareda kai har soja ya isa ya harbeka ina tsaye kuma na kyalesa?"

Abdullah yayi dariya dominshi cika bakin prince har dariya yakebashi saikace wani jarumi,

Yace "lokacinda gimbiya Bilkisu takira fadawanta suka sanyani a mota suka yafi dani a lokacin kana ina?"

Tsaye kayi kana kallona kakasa tab'uka komai,
To wannan ma hka zakaga soja yasanya bindiga ya d'aukemun kai, kuma kakasa hassala komai,

Prince yayi dariya yace ai ita Bilkisu ta da bance,
Kuma sarautarsu k'arfi ke gareta,


Shi kuma soja yana k'arshin masarauta dole yayi masarauta biyayya domin a k'arkashin masarauta suke,
Don haka tashi mutafi babu abunda zai faruwa harmutafi mudawo my friend saki jikinka,
Yaruk'o hannunsa suka fita."













Writing by Fareeda Bashir✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR.....

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S



page 4⃣1⃣ 4⃣2⃣


WANNAN PAGE D'IN NAKUNE DOMIN JIN DAD'INKU MEMBER'S OF PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S, ALLAH YAK'ARA HAD'A KANMU YATSAREMU DA SHAIRRIN MAHASADAπŸ™πŸ»πŸ™πŸ»


Gimbiya Bilkisu Sunshigo garin Kano lafiya tareda fadawanta,
Gosulun motoci ne ya tsayardasu a kan titi sun d'auki kusan minti 10 sannan sukasamu gosolun ya tsagaita sukawuce,

Tafiya sukeyi saigani sukayi wata mota na biyarsu a baya,

Fadawa sune suka lura da hakan
Suka fad'awa Bilkisu, domin tambayi umurninta su tsaya suga kowaye ke biyarsu?" kosu cigaba da tafiyar da sukeyi?"

Tabasu umurni da karsu tsaya,
Watak'ila basu yakebiyaba.

Harsuka k'ara masaukin Bilkisu, suka tsaitsaya."

Shima wadda kebiye dasu ya tsayar da motarsa a daidai wurin da suka tsaya,

Fadawa sukanufesa da alamar tambaya a fuskarsu, Bilkisu ce ta dakatardasu,
Dacewa "kubarshi ya k'araso muji abunda ke tafedashi.

K'arasowa yayi dai dai a kusa da ita, Fuskarsa kan Bilkisu yana murmushi,
Kallon mamaki tabishi dashi tana tunanin a ina tasan wannan fuskar?"

Cigaba yayi da kusantota da murmushi a kan fuskarsa,
Ganin hakan dayakeyi,
Fadawa basujira umurninta ba sukayi saurin dakatardashi,
Suka had'a baki gaba d'ayansu, suka
Dakata d'an talakawa.
Mundad'e muna sanyamaka ido kana bibiyarmu tun a kan hanya,
Meke tafe dakai?"

Bilkisu tayi saurin dokawa fadawa tsawa, tace "banason hakan banason ana wulak'anta d'an adam a gabana,
da talaka da mai kud'i duka Allah ya haliccesu, indai ina taredaku karna kuma jin kunyiwa kowanne mutun wannan kalamin,
Kubarshi ya k'araso nace, domin naji abunda ke tafedashi,

Bilkisu na magana amma kallonta yakeyi cike da sha'awa, bedamu da abunda fadawa sukayimasa ba,

Ya k'arasa kusa da ita yace "gimbiya Bilkisu halayarki suna burgeni suna kuma bani sha'awa,
Saboda kyawawan halayarki yasanya nake bibiyar rayuwarki domin ganin nacinma burina a kanki na aurenki,

Da farko sunana Zaharandin Mansur nid'an minister garin nanne,
Tun lokacinda nad'ora idona a kanki Allah yasanyamin sonki a rayuwata,

Bilkisu kyawawan halayanki sune suka kuma dasamun wutar sonki a rayuwata,
Harnakai bana iya ganin kowace mace a duniya sai ke,

Pls Bilkisu ki amshi soyayya ta wlh nayimaki alk'awarin bazan tab'ata wulak'antakiba
Zankula dake zanriritaki a cikin Mata,
Zaki zamo tauraruwa a cikin taurari,kuma nayimaki alkharin bazan tab'a yimaki kishiyaba, pls Bilkisu ki amshi soyayyata.

Bilkisu kallo tabishi dashi cike da mamaki ganin yanda ya katse sai zuba zance yakeyi,

Tajuya ta kalli fadawanta take tsaye suna kallonsa,
Tayi masu nuni da suyi tafiyarsu saitanemesu, suka shiga motarsu sukayi tafiyarsu.

Ta maida kallonta a xaharandin tayi murmushi tace "nagode da k'aunar da kanunamin,
Hak'ika naji dad'in soyayyarka gareni,
Domin inason mai sona a duk inda yake,

Ta kalli agogon da ke hannunta, tace kayi hakuri sai wani lokaci domin yanzun lokacin cin abincina yayi,
Gashi kuma yanzun nadawo daga tafiya,
Tajuya zata shige gida kenan,
Sai hango Prince tayi a tsaye a bakin motarsa tareda Abdullahi
Adanunsa sun kad'e sunyi jajir, jikinsa wani cincira yakeyi yana rawa, saboda b'acin rai,
Abdullahi ne rik'edashi yana lanlashinsa had'ida bashi magana,

Bilkisu ganinda tayimasa a tsayen saida gabanta yafad'i, domin tasan ba alkhari bane yakawosa,
Ya k'arasa wurin zaharandin yarik'emasa kwalar riga yana fitar da huxuci kamar wani zaki,
Yanafad'in " meyakawoka wurin matata?"
Wani dalili zai sanyaka zuwa neman aure cikin aure,
Domin Duk maganganunda kake furtamata a kan kunnena yake.

Ya kuma cacumo masa riga, saida idanun zaharandin suka firfito waje, akan jinzafin rik'on da Adnan yayi masa,

Yace gargid'i nake maka ba umurniba,
Duk lokacinda nakuma ganinka a k'ofar gidan nan,
Ko kuma na kuma ganinka tareda Bilkisu saina b'atarda kai daga lokacin ba mai kuma ganinka."

Ganin rik'on da prince Yayiwa zaharandin yana neman kashesa,
Cikin yanayin tashin hankali tak'arasa kusa dashi
Tasanya hannunta tabuge hannun prince daga wuyan rigar xaharandin
Tace "sakesa Adnan waime hakan?"
Idan ka kashesafa?"

To bari kaji zaharandin shine Mijin da zan aure, kuma shi nakeso a rayuwatah,
Kuma kasani daga yau duk wani abu yasameshi,
Kaima baza'abarkaba sai anhukuntaka,
Domin furucin dakayi yanzun shi zai d'aureka har lahira.

Da kuma kake i'k'irarin ni matarkace waye ya d'aura mana aure dakai,
Allah ya tsareni da aurenka dana aureka k'ara na tabbata banyi aureba,
Domin babu komai ataredakai sai tsabar mugunta,
Da kuma wulak'anta talakawanka."

Ta juya wurin zaharandin da yayi tsaye yana kallonsu idonsa yayi jajir d'in wahala,

Tace "my love yi hakuri shiga motarka kayi tafiyarka, sai munhad'u a makaranta gobe saimu iyar da maganarda mukeyi,
Tabud'e masa murfin motar
Tayimasa nuni da hannu da yazo yashiga
Yaji dad'in irin karamcin da tayimasa a gaban Adnan,
Murmushin dole ya k'ak'aro yazo zaishiga motar yace "my one and only kikulamun da kanki,

Naji dad'in kulawarki a kaina luv u
Tace "luv u 2

Yashiga motarsa yayi tafiyarsa yana mai d'aga mata hannu
Itama hakan.

Duk abunda sukeyi a kan idon Adnan, jiyake kamar ya had'iye zuciya ya mutu saboda bak'in ciki.

juyawa yyi yanayiwa Bilkisu magana yana fad'in "Bilkisu tsaya kiji abunda ke tafedani alkhairi ne wlh ba muguntace taka woni wurinki ba.

Ko sauraransa batayiba tayi tashegiwarta gida."









Writing by Fareeda Bashir✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

A WATA MASARAUTAR......

πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘


Writing by
Ummu
Safwan


PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S


Page 4⃣5⃣ 4⃣6⃣




Sai ganin xaharandin
tayi cikin motar fuskarsa d'auke da murmushi,
Ya bud'e murfin motar yafito fuskarsa cike sa fara'a,
Yake cewa gimbiya barka da fitowa tund'azun nake zaman jiramki domin naga kyankyawar fuskarki koda zanji dad'i,

Bilkusu ta kallesa sama da k'asa, tace "nagode zaharandin da kulawarka gareni amma kasani idan ina tafiya ba'a tareni a hanya, ina fatan hakan yazamar makashine na k'arshe

Xaharandin yace insha Allah gimbiya hkan bazai kuma faruwaba,
Nasan makaranta kika nufa kushigo mutafi nima can zantafi,

Tayi murmushi tace "nagide zaharandin a k'asa nakeso natafi,

Ya durk'usa k'asa yana rok'inta, yanafad'in gimbiya kiyi hkr

Please Login or Register in order to submit comment