Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauqo daga kan gado ta dauki gyalen dogon rigan da yake jikinta ta yafa kawai tace "tashi muje gidan lubna, kaina ya daure, ban san me zanyi ba, zata fini sanin ya za'ayi" daukan gyalenta xahra ma tayi suka fito a palour suka tarar da mummy sukace zasu je gidan lubna, tace Allah ya kiyaye a gaisheta.
Suna fita daga garin sultan yace "taya zamu nemota bayan bamu san inda ta nufa ba, kuma ko hotonta bamu dashi" Jameel ya miqa mishi pic din da kaka ya bashi ya qurawa hoton ido kaman tana kama mishi da wata daya sani, tunawa da cewa ya taba ganin fatun yasa yabar tunanin, yace "wannan fa tana yarinya ce, ina wanda ka dauke mu? Jameel bai masa magana ba, tunowa da cewa fateema ta yaga yasa yayi zugum yana kallon dajin Allah. Suna shigowa gombe yace "jameel muyi gidanka" haka suka iso kowa da tunanin da yakeyi, ko gama parking jameel baiyi ba sultan ya bude ya fita da sauri jameel ya qarisa parking din ya biyo bayanshi "whats wrong sultan? Ina!! Already ya shige. Ko tsayawa kallon wadanda suke palourn baiyiba ya wuce gurin da dustbin yake ya juye a qasa.

Maman FateeyπŸ‘―πŸ‘―



Zaharaddeen shomar
Whatsapp 08168575100



[4:13PM, 8/5/2016] Mum Fateey: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🌻🌻🌻FATU A BIRNIπŸ‘œπŸ‘  🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Na Mrs Aslam Haidar✍
4⃣0⃣

Fitansu suka wuce gidan tv bayar da cikiyan, ba qaramin daru sultan ya tayar musu ba kan sunce bazasu karbi hoton a matsayin wanda zasuyi cikiyar ba, A cewarsu suna buqatan hoton ta na yanzu, yanda jama'a zasu ganeta, da kyar suka karba ganin yana neman daga musu hankali, suka ce zasu saka amma ba dole bane jama'a su gane ba. A gidan radio ma hakan ya faru sun buqaci a fada musu kamanninta da shekarunta, kamannin Jameel ne yayi guessing ya fada shekaru kuma sultan yace "17 noo 18" kallon mamaki ma'aikatan suke binsu dashi, ace yazo a masa cikiya amma bashida cikekken details.
A hanyansu ta dawowa sultan yayi shiru yana tunanin abunda zai faru gaba, don shi gani yakeyi fatu ta mutu ko kuma an sace ta, gani yakeyi baza a taba ganinta badon wata takwas ba wasa ba, yanzu me zai cewa mammin sa, yanda take muradin ganin qanwarta da zuriyarta, akan son kai irin nashi ya saka mafarkin mahaifiyarshi bazai taba zama gaskia ba. Hawaye naga ya gangaro a fuskar sa, yayi saurin gogewa don kar jameel ya gani, Yace "jameel nayi kuskure kuma nayi nadama, daa na yarda da qaddaran auren yarinyar nan daa haka sam bai faru ba, nayi wa mammi alqawarin nemo mata qanwarta, amma sai gashi ta dalilina da selfish mind dina nayi sanadiyyar bacewar the one nd only blood din aunty na. Ban san a wani hali yarinyar take ciki ba, ko tana raye ko ta fada hannu mara kyau I dunno, jameel Allah zai kamani akan hakkin fatu, tana matsayin matata shekara da wata takwas ban waiwayeta ba" muryan shi ya fara rawa hawayen da yake qoqarin boyewa ne ya silalo, jameel ya kalleshi ya girgiza kai cikin tausayawa, sultan ya cigaba da magana bayan ya share hawayen "jameel da na dauki shawararka tun bayan auren da ban shiga matsala yanzu ba, yarinya ce fa, she's just 17 a lokacin, tana kuka ina fada mata maganganu marasa dadi, kamar qanwata take fa, qanwata ce kuma matata" gyara zamanshi yayi idonshi na hawaye yacigaba "ban san wani hali kakanta da mummy zasu shiga ba in har ba'a samu yarinyar nan ba, ban san da wani ido zan kalle su in musu bayani ba" Zai qara magana jameel ya dafa kafadarshi yace "its ok, ka rage damuwa sultan, za'a sameta da yardar Allah"
[9:17PM, 8/5/2016] Mum Fateey: 🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
🌻🌻🌻FATU A BIRNIπŸ‘œπŸ‘  🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
Na Mrs Aslam Haidar✍
4⃣1⃣

Sun shigo unguwan jameel yace "mu wuce gidana muci abinci ne? Sultan yace "ka kaini gida kawai, nikam na koshi" gidan su sultan ya nufa, a haraban gidan yayi parking ya fito amma sultan yaqi fitowa, gani yake yana shiga mammi zata karanci abunda ya faru! Jameel ya bude masa kofa ya jawo hannunshi ya fito dashi kamar mara lafiya, a palour gidan ya zaunar dashi ya fara kwalawa amrah kira, amrah da take dakinta ta amsa ta fito ta gaishe shi ta dubi sultan da ya wani sanyi dashi kamar maraya tace "ya sultan bashida lafiya ne? "Ehh, ki kawo mishi abinci" tace "too" ta wuce kitchen, dai dai nan mammi ta fito daga dakinta tana waya, ganin sultan cikin wani yanayi da bata saba ganinshi ciki ba yasa tace da wanda take wayan "zan kiraki anjima" ta kashe, jameel ya gaisheta hankalinta na kan sultan da yake binta da ido kamar yau ya taba kallonta (yayi laifi yana tsoron dukaπŸ˜†) Tace "meya sameka _manga_? Runtse idonshi yayi, ji yakeyi kamar ya fada mata laifin daya aikata na wasa da rayuwar abunda take muradin gani. Jameel ya ari bakinshi yace "kanshi ke ciwo mammi kuma bai ci abinciba, a bashi paracetamol in yaci" amrah ta fito da tray a hannunta ta ajiye a qasa tace "inyi serving ne? Mammi tayi saurin cewa "ehh" jameel ya musu sallama ya tafi gidanshi cike da tausayin halin da abokinshi yake ciki, Amrah ta zuba masa a plate jalof na spaghetti da irish potato yaji kifi, da kyar ya yadda yaci don sai da mammi ta bata rai tukun, magani ta ballo masa ta bashi dolenshi yasha ba don zai yaye mishi matsalan da yake ciki ba. Yana gamawa mammi tace ya tafi dakinshi ya kwanta ko na 30mins ne.
Su fatu na isa gida suka wuce dakinta, tunanin fatu daya yanzu kuma, kar magana ta fito mummy taga laifinta, shiru tayi tana tunano halin da tabar mijin nata ciki, xahra ta buge ta tace "kinyi abu yana damunki, ko a yanzu sultan ya jijjiga, abeg karki sashi kwanciyar asibiti, kinsan ajeebo ne bai saba da damuwa ba" harara fatu ta watsa mata tace "eeyee tunda ni kuma ajeebako ce na saba da damuwa sai in tausaya mishi ba? Levels tace "ba haka bane qawas, lamarin duniyan nan in kowa yace zai rama abunda aka masa fa baza'a zauna lafiya ba, kuma hakuri yana da kyau, ko yanzu ya gane kuskurenshi kuma yayi nadama, shawara nake baki" tana gama fada ta shige toilet. Kogin tunani fatu ta fada 'tana son mijinta sosai, tana son kasancewa tare dashi, amma yini daya yayi kadan a cikin horon laifin daya aikata' ajiyar zuciya ta sauqe ta rafka uban tagumi, alamar an bude kofa yasa tayi saurin sauqe tagumin, xahra na fitow tace "ni zan tafi gida" rakata tayi mal habu ya maida ita, fatu ta dawo gida cikin damuwa, kitchen ta nufa tana taya dija aiki don rage yawan tunani.

Maman FateeyπŸ‘―πŸ‘―


Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


2 Comments On FATU A BIRNI
avatar
call-mae

1 year ago

Reply

Hi

avatar
fatima-aliyu

1 year ago

Reply

Allah ya Kara basira

Please Login or Register in order to submit comment