Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

awajensu?. oho.
K'arar doorbell yadawo da meerah hankalinta, hakama su Lyn, Happy taje tabud'e, ganin Anty kubra yasakata sakin ihu da rungumeta.
Suma sauran duk fitowa sukayi Dan ganema idonsu.
Babu Wanda baiyi murna da ganin Anty kubra ba, sai Aysha da meerah, Dan Aysha tana ganin wadda akema ihun takoma wajen zamanta tacigaba da game d'in ta.
Garama meerah tayima Anty kubra dariyar hak'ori.
Yanzuma Anty kubra tare take da 'yanmata biyu wad'anda zasukai 17-18, saikuma k'aramar yarinya dabata wuce 15 ba, zasuyi kai d'aya da Aysha.
Bak'aramin mama ki Anty kubra tayiba da ganin yanda Aysha takoma, sai ta6ata takeyi tana yabawa. Itadai Aysha batace da ita k'alaba Dan tagama tsanar Anty kubra daduk wani mai irin halayenta, wlhy daza'a bata dama zata iya salwantar da rayuwar Anty kubran.


Kwana biyu dazuwan Anty kubra saiga john yazo, bak'aramin tashin hankali Aysha da meerah suka shigaba awanna karon, Dan basuda tabbacin Aysha zata tsira, tunda dama cayayi bayan ta mammala karatu, kuma tagama kusan 4weeks ma kenan.
tunda ya iso gidan idonsa nakan Aysha, sai had'iyar yawu da lashe la66a yakeyi saikace tsohon maye, tarema sukazo da abokansa biyu, suma duk turawane.
Aysha dai tashige d'aki ta 6uya, hankalinta yatashi, sai yau tadawo daga shagalar datatafi Na manta abinda aka kawotayi, gatanda Anty meerah ke bata da ya Naufal ya dulmiyata a mantuwar ko ita wacece?.😭

Shigowar dataji anyi yasakata k'ara sautin kukanta, azatonta anty meerah ce.
Saidai ta6a kafad'arta dajin muryar john yana fad'in hii baby, miye matsalarkine??.
Yasakata d'agowa abirkice, ta watsa masa manyan danunta dake a rikice.
Jiyayi gaba d'aya tsigar jikinsa yatashi, Aysha ta takaloshi gaba d'aya, yay saurin kai hannu danufin rungumota.
Zabura tayi zata gudu ya damk'ota tafad'o cinyarsa.
A'uzubillahi minashshaid'anirrajimm!!!! Aysha tafad'a da k'arfin.
Yayinda shikuma john yamatseta yana wata dariyar rashin mutunci, danshi baisan mi ayshar ke fad'aba.........✍🏿




Hummm yaukam dai to🀐😢, amma bara nayi shiru kawai😭.


Ayi manage yau inada bak'i😍✌🏻


*_Dan ALLAH mai buk d'ina SANADIN BIKIN SALLAH, ya taimakamin dashi_*
Sonake nayi Documenting nashi pleaseπŸ™ŒπŸ», ataimaka.







*_yau bana cikin walwalaπŸ•΄, my lil sholy._*😰
[8/14, 7:12 PM] Aisha Galadima: *_TypingπŸ“²_*



🀰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{πŸ”ͺwuk'a bata hudashiπŸ—‘}_



*_Bilyn Abdull ceπŸ€™πŸ»_*



*_NIKA'DAI WRITER ASSO........_*😜


*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🀲🏻😭



*_part 1_*
(littafi na d'ayaπŸ“•)

_My dota Aneeluv & Raheenat mammoudou. Gaisuwa agareku da fatan alkairi my dears_
😍😍😍😘✌🏻


2⃣6⃣

*Sosai* suke kiciniya, amma da alama John yabar ayshar ne kawai, Dan k'arfinta danashidai ba d'ayaba.
Aikam saida tagaji Dan kanta tahak'ura saboda galabaitar datayi, sai nishi takeyi da hura hanci.
John yatsira mata idanu yana murmushi, cikin harshen turanci yaja hancinta yana fad'in o baby!, kingafa kin wahalarmin da kanki, ina mamakin yanda zuciyata ke tausayinki da sonki, alhalin banta6a hakan gawata bak'ar fataba, amfaninku agareni naji dad'i daku, Ku nemomin kud'i, kumin bauta.
Amma ke tadabance acikinsu, wani lokacin har nakan fad'a tunaninki, anya ked'in mutum Ce?.
Harara Aysha ta dallah masa da manyan idanunta, sannan tamurgud'a bakinta, da Hausa tace, "a'a aljanace, kuma wata rana bak'ak'en fatar saisun zamemaka dodonni, saika zama bawansu, kud'in dasuka tara maka saisun koma nasu, jindad'in dasuke sakaka saiya zame maka masifa, mugu azzalumi haihuwar asara.
Shiru yayi yana kallon yanda bakinta ke motsawa, burinsa kawai ya d'and'anesa, bajin kalamanta yakeyiba, amma tabbas yanayinta yanuna rashin kunya take masa, amma bai damesaba, jin Aysha yakeyi daban acikin halittu, komai nata na burgeshi sosai, haryakanji kamarma nangaba zai iya aurenta, koyanzu dayakeson d'an d'anar zumarta amatsayin masoyiya zai aikata hakan ba wai Dan kwad'ayiba.
Yamatse Aysha tsam ajikinsa, yayinda itakuma jikinta ke rawa, tana karanto duk addu'ar datazo bakinta.
Abubuwan daya fara mata yasakata dagewa ta gallah masa cizo a damtsen hannunsa.
Uhchhhh! Yafad'a sabodajin azabar zafi, abinka dajikin bature harta hudamasa wajen da mayun hakwaranta.
Amma john yakasa sakinta, kam yarik'eta da d'ayan hannunsa, yayinda yake yarfe Wanda tacijeshi d'in.
Aysha kam sai dariya kecinta ganin yanda yake yatsina fuska dafad'in oooh baby, shiii!!.
Ganin tana masa dariya shima saiyayi dariyan, yad'auketa cak yana fad'in aii saina rama.
Ganin yanufi gado da ita yasakata sakin kuka dabashi hak'uri, amma ko'a jikinsa....



_______________________________
Yaya Fad'ima lfy kuwa?.
Anty Mamie tayi maganar tana kallon mama data dafe k'irjinta tayi shiru ajikin Fright. Dan suna kichinne suna girkin rana, kasancewar girkin mamane sai Anty Mamie ke tayata.
Wlhy Bilkeesu jinayi gabana yayi wata mummunar fad'uwa, ga girata ta haggu NATA harbawa da Sauri tun d'azun, dama da safe nayi wani mummunan mafarki akan AI'sha.
To muyita addu'a Yaya fad'ima, ALLAH yajishemu alkairi, amma ita ayshan tana inane wai nikam?.
Tana karatu.
To mucigaba damata addu'a ALLAH yakare manager ita ako inane.
Jin jina kai mama tayi, ak'asan zuciyarta kuma tanata addu'oi ga d'iyar tata dabatada takamaiman indama take ahalin yanzu, tunda gwaggo bintu bafad'a musu k'asar da ayshar zata tafiba.
Harsuka gama girkin sukuku mama take, haka tanufi d'akinta tayi alwala kasancewar lokacim azhur yayima.
Saida tayi nafila Raka'a biyu, tamik'ama ALLAH kukanta akan yakare mata marainiyar d'iyarta ako INA ta tsinci kanta, tayi kuka sosai a sujuda d'inta, hakama a sallar azhur taita mik'ama ALLAH kukanta...


_____________________________
John NATA bidirinsa da Aysha, wadda har shid'ewa takeyi saboda azabar kuka dakiran sunan ALLAH yakawo mata agaji, saida yakai inda yake kwad'ayin zuwan saikuma yadakata yatsaya yana kallon ayshar ransa a6ace, yaja wani wawan tsaki tareda tureta gefe yasauka a gadon.
Ganin haka yasaka Aysha sauka da gudu tashige bathroom tasaka key.
Dubawa tayi danson ganin miya dakatar da john daga yunk'urin keta mata haddi? Bata ta6a tunanin zata tsiraba kam a yau.
Jini tagani sosai ajikinta, tasauke ajiyar zuciya mai k'arfi da mik'a godiyarta ga ubangijin talikai, lallai ubangijine yayi belin ta tunda ya k'addaro zuwan period d'inta alokacin dabatayima tunaniba, a lissafin tama sai next week yakamata yazo mata.
Takuma k'an k'ame jikinta da john yagama rabata da suturarta, kukan farinciki tak'ara fashewa dashi, saida tayi mai isarta sanan tashige cikin πŸ›€πŸ» tana wanka, yayinda hawaye kecigaba da zirara akumatunta har yanzu. Duk inda hannunta yakai tatuna john yata6a saitace ALLAH ya Isa tsinanne haihuwar asara, ALLAH ya wargaza rayuwarka fiye da yanda kake wargaza ta 'ya'yan jama'a, ya ALLAH kahana wannan kafirin farinciki arayuwarsa😭, dagashi harsu hajia babba.
Sama sama take jiyo kuka, wannan yasakata tsayawa tsam tana saurare, jitaifa da gaske kuka akeyi acikin d'akin, saita fito daga cikin kwamin wankan tazo jikin k'ofa tana lek'awa tajikin 'Yar k'ofar da'aka tanada domin hakan.
Zaro manyan idanunta tayi waje tana fad'in innalillahi Ngozi!.
Amma john d'innan mugune.
Tarintse idanunta tausayin yarinyar nasake shigarta, jitake sautin kukan Ngozi tamkar ana watsa mata garwashin wuta a sassan jikintane.
Yarinyar sai kiran Jesus takeyi da dadynta harda momy da brother d'inta, saboda azabar datakesha a wajen john.
Ganin tadamasa da Sha'awar da Aysha tayi, gashi kuma tana period, shikam yanada k'yank'yami, wannan yasaka yabar ayshar, to amma bazai iya hak'uraba, saiyasa aka kawo masa yarinyar da Anty kubra tazo da ita shekaran jiya, wadda zasuyi kaid'aya da aysha, dafarko yarinya tayi muk'uy tana jin dad'in wasanni da john keyi da ita, shiyyasa Aysha batasan wainar da'ake toyawaba sai ihunta taji kawai.
Haka Aysha takasance, ita kuka a bayi Ngozi kuka a hannun john, har saida taji shiru sai shashshekar kukan Ngozi kawai.
Cikin sand'a takuma lek'awa kamar muna fuka, saitaga babu john ad'akin sai Ngozi dake kwance share-share kamar sabuwar gawa.
Ahankali tabud'e tafita bayan tasaka farar rigar wanka, tanad'e kanta da k'aramin towel.
Koda taga halin da Ngozi take ciki saita durk'ushe takuma sakin kuka mai tsuma zuciya, dayanzu ita john yayma wannan cin mutunci, dayanzu ita ya kacaccala haka kamar saniyar watanda.
Ngozi sai d'aga ma Aysha hannu take alamar ta taimaketa, muryarta ko fita batayi sosai saboda ihun datasha.
Aysha tamatsa kusada ita tana cigaba da zubarda kwallah, ahankali takamata Ngozi tayunk'ura zata tashi, azaba tasakata kiran Jesus!!!!!!!!!.
Itama Aysha saita kwalla k'ara kawai, danta tsorata.
Adaidai lokacin Anty glory da Lola da Anty kubra suka shigo d'akin dagudu, yayinda meerah datasha uban kuka take binsu abaya, Dan ita azatonta angama wargaza tanadinta akan Aysha.
Gaba d'aya su Lola suka kwashe da dariya ganin abinda ke faruwa.
Amma banda meerah data nufi Aysha tana fad'in my lil miya faru dake? Miya faru? fad'amin.
Jikin meerah Aysha tafad'a tasaki kuka, cikin kuka tace, "babu komai Anty meerah, amma jibi yanda yakusa kashe Ngozi, k'aramar yarinya saboda z......
Da sauri meerah ta toshe bakin Aysha gudun kada tamusu bankad'a, Dan furucinta daidai yake da Dana Sani.

Anty glo.....tadafa bayan Aysha tana dariya, sholy kardai ki rud'a kanki, nasan kema gab kike dakar6ar irin wannan sak'on, dakin hak'urama yamiki yau dayanzu kin wuce wajen, nakula tsorone dake.
Shimadai mamakin d'aga miki k'afar dayakeyi nake wlhy.
Babu Wanda ya tanka tsakanin Aysha da meerah.

Lola tad'auki Ngozi zuwa d'akinta, danta taimaka mata wajen kimtsa jikinta, su Anty glo...kuma suka fita suna dariyar shak'iyanci.
Aysha tarakasu da harara da tsinuwa azuciya.
Zanin gadon dayay kaca-kaca da jini meerah tafara nad'ewa zuciyarta Na k'una.
Aysha tace, ''gsky Anty meerah bazan kuma kwana a bedsheet d'innanba, kawai asakashi abola.
Shiru meerah Tamata, Dan ita hankalinta yatafine ganema musu mafita domin ku6tar da ayshar.
Ganin Anty meerah bata tankaba itama Aysha saitayi shiru...


____________________________
Wlhy band'auki kud'innanba, kuji tsoron ALLAH yarannan, dagirmana kudinga muzantani, har abin yakai yau da d'oramin sata? Gwaggo bintu tak'ara maganar da fashewa da kuka.
Baki Najwa tamurgud'a mata, yo inbake kika d'aukaba wanene? Momy dai tasan bamu ta6a mata sataba ehe😏.
Hakamasu Ebera basu ta6amana sataba saida kikazo gidannan akayi yau, Dan haka wlhy kifiddama momy kud'inta kafin muyi miki 'Yar zazzage.
Gwaggo bintu tafashe da kuka tanata rantse-rantse, su Huzaifa kam sai k'yalk'yata dariya sukeyi sunga gwaggo bintu Na kuka.
Anty zuwairah tace jeki, anjima zan nemeki.

Kamar munafuka haka gwaggo bintu tafita tana kuka, wai yau yaranda tayi jikoki dasune suke cimata mutunci, itadai wlhy zanman gidannan ya isheta, gara tasan abinyi, wlhy barin gidannan zatayi bazata zaunaba, anya kuwa ba hak'k'in marainiya baneba yafara kamata?.
Can gefe tasamu tanata kuka, da dana sanin kuskurenta, gashinan tanaji tana gani zaman gidan datakejin dad'i ya gagareta, shiyyasa akace *_CIKI DA GASKIYA WUK'A BATA HUDASHI!_* lallai wannan zance gaskiyane, inhar kanada gaskiya komai rintsi hankalinka a kwance yake.
Ita gata rashin gaskiyar yahanata kwanciyar hankali.😰
Yanzu miye mafita? Kodai taje Kano tafad'ama mama gaskiya? Asirinsu hajia babba ya tonu kawai.
Kai wannan gangancine kuma, su hajia babba sunfita k'arfin aiko a k'asarnan, Dan sunada d'aurin gidi sosai, gasu masu arzik'i, kada taje reshe ya juye da mujiya kuma.
Kai yanzu miye mafita?.
Wata zucia ta
ce addu'a.
Hakane kuma tafad'a tana kad'a kai.



_____________________________

John kam yak'i tafiya yana nan, jira yakeyi Aysha tagama period danya d'auki alk'awarin cika burinsa awannan karon, ganin Surar Aysha yasa bazai iya d'aga mata k'afaba.

Akwana biyunnan Aysha dukta tsangwami kanta, harwata ramar wahala tayi kuwa, Saboda tunani dayawan kuka.
Ita kanta meerah tana cikin wani yanayi da rikitaccen tashin hankali.
Yau gidan shiru kowa yafita harkokinsa, dama john ba a gidan yake kwanaba.
Aysha ce kawai sai Serah da meerah, itama serah batada lfy ne shiyyasa bataje ko inaba.
Kallon film d'in *SARAFINA* yad'auke hankalin Aysha da Serah, cikin sand'a meerah tashiga d'akin Anty glory gudun karsu ganta.
Bincike takeyi cikin hanzari, nikaina bansan mitake nemaba.
Takusan gama dube d'akin bataga komaiba, hawaye yacika mata idanu, akuma wannan lokacin ne su Anty glory suka dawo gidan, shigowar Anty kubra yasaka meerah shigewa bayan wata k'atuwar flower dake kusada bathroom d'in Anty glory.
Jikinta sai rawa takeyi, Anty kubra tafara dube-dube danjin kamar numfashin mutum.
ganin haka meerah tasaka hannu da sauri ta toshe bakinta.
Bayan kamar 6-second Anty kubra tadainajin motsin saita shiga bathroom, dama fitsari yashigo da ita d'akin.
Saida tafito tazokuma saitin flower d'in tad'auki wani story buk acikin kantar dake wajen tafice.
Meerah jitai tamkar tasaki fitsari a wando awannan lokacin.
Kubra tad'auki nvl d'in tayi fitarta tana 'yar wak'arta.
Da Sauri meerah tasake fitowa tacigaba da dube-dubenta, harta fara fidda rai dasamun abun takama hanyar fita saikuma tadawo baya, katifar gadon tad'aga, tafara dubawama anan, cikin ikon ALLAH tahangi wani akwati k'arami a k'ark'ashin gadon, da hanzari tad'akko shi.
Tagabato fitowa daga d'akin tajiyo muryar Anty glory nacewa waini ina meerah?.
Aysha tace, ''tana d'aki, inaga wani abun takeyine ko barci.
Ok, bara nawatsa ruwa. Anty glory tafad'a tana nufowa d'akin nata.
Da Sauri meerah takoma bayan filawar d'azun tamak'ale, Anty glory tashigo.
Tofa waya yima gadon haka?.
Gaban meerah yafad'i.
Tacigaba dafad'in ko kubra ne itafa dama aii mayyar gadoce, kayanta tacire tashiga wanka abinta.
Meerah tayi wuf tafita, dasauri tanufi hanyar d'akinsu saboda hankalinsu Anty kubra yatafi kan TV.
Harta kama handle d'in k'ofar Anty kubra ta hangota, a'a meerah dama ba barci kikeyiba..............✍🏿








*_wayyo baba ina kewarka wlhy, ALLAH yagafarta maka, yasadaka da rahamarsa._*πŸ˜­πŸ˜­πŸ€šπŸ»βœ‹πŸ».



Bazaku ringa samun posting ba kullum k'ila, saboda wasu 'yan dalilai.βœ‹πŸ»πŸ˜’, idankuma andace naringayi.πŸƒβ€β™€



*_Team Sholy_*😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😘✌🏻
[8/15, 1:05 PM] Aisha Galadima: *_TypingπŸ“²_*



🀰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{πŸ”ͺwuk'a bata hudashiπŸ—‘}_



*_Bilyn Abdull ceπŸ€™πŸ»_*



*_NIKA'DAI WRITER ASSO........_*😜


*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🀲🏻😭



*_part 1_*
(littafi na d'ayaπŸ“•)


_Sak'on gaisuwar nakune yau 'yan group d'in miss xoxo *HOME OF NOVELS & HAMAGEE AND FAN'S*, gaisuwar ku babbace ina godiya da k'auna._
_inayinku wlhy, irin sosai d'innan😍😍😍😘✌🏻_


2⃣7⃣

Cikin rawar baki data jiki meerah tace, umm...um Anty kubra ina kichin ne, sanyi nakeji shine nadafa shayi nad'ansha a can.
Bata jira cewar Anty kubra ba tafad'a d'aki wuff.
Haka kawai kubra taji bata yarda da meerah ba, dasauri tamik'e tanufi d'akin nasu.
Saidai tana shiga ta iske meerah kwance agado tana hawaye.
Kuka kuma? Waike mike damunkine? Naga wannan karon tunda Nazo duk kinwani canja? Kodai wani yafara tsara miki wani abune?.
Zaune meerah tatashi, a'a Anty zauna kiji abinda yasakani kuka, wlhy Naufal ne ko! Wai mukai fad'a jiya, shinefa yace wai murabu kawai, nikuma wasu kud'i nakeson tatsa ajikinsa, idanma zamu rabunne saimu rabu, tunda dama kinsan mu rayuwarmu babu doguwar soyayya.
Dariya Anty kubra tayi, tace, akan wannan kike 6ata ranki, kwantar min da hankalinki, bayau saura kwana 6 birthday d'in John ba? Kuma yace anan k'asar zaiyi celebration?.
Eh Anty.
To aranar zan koya miki wani salon dazakiyi maganin iskancinsa, ki gayyatoshi kedai.
Cikin murna meerah ta rungume kubra, kekyace murnar gaskiya takeyi, amma a can cikin ranta fad'i takeyi nima aranar zanbaku mamaki aii. Dan nasan dukkan shirin dakukeyi akan Aysha ranar.
Bayan fitar kubra ad'akin meerah tad'aga filo tazaro box d'innan, dama tanajin tafiyar Anty kubra tacusashi awajen.
K'ark'ashin gadomsu tasakashi itama tafad'a wanka cikin farincikin tasamu nasara.
Bayan tafito tad'auki wayarta tayima ya Naufal text message, tana turawa tatshi tahau d'aukar abubuwansu masu muhimmanci tana shiryawa a k'aramar bag.
Saida tagama tsince komai tas sanan tad'aukar musu kayan dabasufi seat 5-5 ba suma tasaka awata bag d'in.
Kafin Aysha tashigo tagama komai tasaka bag d'in cikin wardrobe nasu.
Koda Aysha tashigo bata Sanar mata komaiba, fira sukad'an ta6a Aysha tayi barci, itakuma tatashi tafita fallo kar a d'auka wani abun suke kullawa.

Da daddare meerah tashirya tafita club kamar yanda suka saba, Aysha kam barcima tayi kwanciyarta.
Bayan kowa yagama kwalliyarsa tarashin mutunci yafita, meerah tadawo gidan, dama tunkan tafita saida tad'auki mataki akan CCTV d'in dake falonsu data k'ofar dazaka fita zuwa titi.
Bag's d'inan tad'auka tafita dasu, ya Naufal dake mota takaimawa, yauwa ya Naufal kaje dasu, sauran bayani kuma saimun zauna, insha ALLAH zakaji komai daya angancemu a wannan karon.
ALLAH Sarki Naufal sarkin sauk'in kai, murmushi yamata tareda fad'in karki damu, bara nawuce kada wani yadawo cikin 'yanmatan gidan naku.
OK.
Bayan tafiyar ya Naufal meerah tadawo tad'auki box d'in data d'akko ad'akin Anty glory tamaidashi, danta d'auki abinda takeso aciki.
Kuma ficewa tayi bayan tamaida CCTV cemara d'in gidan yanda suke cikin dabara batareda samun wani kuskureba.
Fitarta babu jimawa Anty glory da anty kubra suka dawo sukam, Dan meerah ma taga sanda aka ajiyesu amma tad'an 6uya dankarsu ganta.
Dukda haka saida Anty glory tace nikam sainaga kamar meerah ta gitta yanzunnan.
Kai a'a gaskiya glory, kodai kinsha abinda yafi k'arfin kankine? Cewar kubra.
ALLAH sainaga tamkar itane.
To ba itabace kuwa, idonkine kemiki gizo kawai.
Shiru Anty glory tayi tunda batada hujja.
Duk firar dasukeyi meerah namak'ale tana jinsu, saida taga sunshiga gidan sanan tafita daga Inda take 6oye.
Kusan atare suka dawo dasauran 'yan gidan, daganan suka Shiga ramuwar barci kuma.




_____________________________
Tafiya yakeyi cikin Nutsuwa da k'asaitarsa, kaida kagansa kasan kaga jarumin ma'aikaci, su Samuel na take masa baya.
Inda Oga David yake rufe suka nufa, yaud'inma d'akin dund'um yake da duhu, saida aka kunna fitulu masu hasken tsiya.
Bak'aramin girgiza nayiba daganin yanda aka maida Oga David, gaba d'aya yafita hayyacinsa, Wanda yasansa ada bazai ta6a shaidashiba ayanzun kam.
Khaleel ya zauna idonsa akan Oga David d'in, fuskarnan d'am-d'am babu alamar sauk'i, iska ya furzar daga bakinsa, yad'age gira sama, tareda crossing kafafunsa, cikin muryarsa mairazana marajin magana yace, "David Obiner! haryanzu kana kan bakanka ne?".
Dak'yar David ya iya d'ago kansa, idanunsa suna lumshewa da bud'ewa cikin matuk'ar nuna wahaltuwa, maganarma bafita takeyi dak'yauba, yace young man kona fad'a maka babu abinda zaka iya musu, munada d'aurin gidin manya-manyan jami'an tsaro takowanne fanni, harma acikinku, karkaga kasamu nasara akaina kacigaba da walar da kanka dason kama sauran friend's nawa, nima kuskure aka samu, kuma zanfita, kasaka aranka nakusa fita anan gurin, daga wannan lokacin kuma zan nuna maka k'arfin ikona.
Murmushi ya khaleel yayi, haryanzu kuma idonsa nakan David, yasauke k'afarsa k'asa yanacigaba da kallonsa, kaikace television yasamu, bindigarsa yaciro a k'ugunsa yana gogata a gemunsa, haryanzu baice komaiba, kallon dai David d'in yakeyi.
Su Samuel da youseef ma suna tsaye suna kallon ikon ALLAH, sunsan shirunnan Na J bakomai bane face hasala da zuciyarsa keyi, kuma tabbas yau sai David ya d'an d'anama aya zak'inta..........
Basuko kai k'arshen tunaninsuba sukaji k'arar bindiga da ihun Oga David alokaci d'aya.
Babu Wanda hantar cikinsa bata motsaba, amma gogan naku tamkaa bashine yayi harbinba, yawani d'age gira sama yanacigaba da wasa da bindigarsa hankali kwance.
Saida David yagama ihunsa da murgina-mirginar azabar shigar bullet ajikinsa yakoma fidda numfashi dak'yar ga uwar zufa daketa kwarara tako ina ajikinsa, kaikace wanka yayo, ga k'afarsa da ya khaleel yaharba sai zubda jini takeyi.
My Sweet Friend! Kashirya fad'ane?.
Ya khaleel yay maganar yana latsa wayarsa.
David da azaba ta Isa yace, "bazan fad'aba, amma tunda kace kai jarumin ma'aikacine mai kwazo akan binciken mai laifi mizai hana naga kwazon naka, kana kiran kanka young tiger amma kakoma kare mai dogara ga uban gidansa, mizaisa ka la6e a bayana wajen nuna jarumtarka, inhar kacika tiger kaje daji domin farauto abincinka, hakan shine zai tabbatarmin kaid'in jarumine, amma cigaba daneman bayanai awajena yanasani kallonka amatsayin kare Wanda kullum sai uban gidansa yanemomasa abincin dazaici".
Saida yama David kallon mintuna 4 sannan yamik'e yana wurwura bindigarsa, baicema kowa k'alaba yabar d'akin.
David kuma yakece da dariyar mugunta, dukda muryar tasa agalabaice take.
Bai waigoba, kuma baice kalaba harya fice, cikin hanzari su youseef suka take masa baya.


Koda

2 Comments On CIKI DA GASKIYA PART 1
avatar
nusaiba-4-8

1 year ago

Reply

Inason in karanta saboda Ina Jin Dadin littafin marubuciyar

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to nusaiba-4-8

ki yi subscription namu sai ki downloading

Please Login or Register in order to submit comment