Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

direction din dayake jiyo kamshi yadingayi harya iso dakin mama dake kwance suna bacci hankali kwance duk dayasan abinda ze aikata zunubine amma babu yanda ya iya dolenshi yayi hakan inkuma ba haka suka samu kambun sarautar da akawa lakabi da ( JAAAZANA) tabbas zasuyi zalunci yanke shawara yayi yashiga cikin mama ganin ya macece yasashi tunanin anya zata iya tsira daga sharrinsu kuwa tunawa dayayi itadin yar baiwace zata iya tunkararsu tayakesu hartaci galaba akansu domin takasance me karfi biyu daga jaaazana yayi sama yayi wasu sambatu nan take yanarke yakoma kamar ruwa jijiyoyin jinin jikinta yabi yadinga zuba mata su harseda suka gauraya da jininta tsaff sauran daya rage kuma yasa mata acikin cikin mama tayanda shine zezama ruwan shanta yana gamawa yafito daga cikin, dolenshi yamusu bayani domin kuwa yarsu yanzu tarigada tazama shugabarsu dole duk daren dadewa zata tafi tabarsu dan karamin guguwa yatayar saboda yasamu sutashi aikuwa da sauri baba da mama suka tashi wato(sumayya da Muhammad) ganin farin balarabe atsaye akansu yana sanye da fararen kaya sukwal kayan anmai ado da lu'u_lu'u jikinshi se zubar da jini yakeyi adan tsorace suka mike tsaye suna adduah dan sunsan de wannan ba mutum bane suna tsayawa kuwa sarki abdud daar yazube akan guiwowinshi ya sunkuyar dakai alamar girmamawa wa shugabarsu datake cikin ciki cikeda mamaki baba yace " bawan Allah daga ina meyakawo wajanmu Allah yasa bada mugun nufi kazo mana ba " mikewa sarki abdud daar yayi yafara basu labarin shi wanene shi daga karshe yabasu labarin abinda yasa yazo wajansu dakuma ajiyar dayayi ajikin yarsu datake ciki dakuma mugayen kungiyoyin dasuke son kasheshi dakuma yaqarsu da yar cikinsu zatayi yahada dabasu hakuri sannan yamusu waazi da kaddararta ne tazo ahaka , inbanda innalillahi wainna ilaijiraji unnn babu abinda suke nanatawa kuka mama tafashe dashi cikin kuka tace " baka kyauta mana ba baka kyautawa rayuwarmu ba yar jaririyar dabataji ba bata gani ba wacce batama zo duniya ba zakasa rayuwarta atasgaro meyasa bakaje wajan wasu ba kazo gunmu wallahi kacuceni kuma allah seya sakamin nida nake mahaifiyarta kake kokarin rabani da yata zakasamin ita acikin rigamarku " ta karashe maganar tana kuka me tsuma zuciya riketa baba yayi yana rarrashinta, sosai sarki abdud daar yaji tausayinsu amma bashida zabi jaaazana yarsu ta zaba dole itace zata mulki masarautar nasminaya daga kai yayi yakalli sama nan take jakadiya abashiyya tabayyana itama jikinta duk rauni da manya_manyan masu mukamai a nasminaya kusan su 10 suka bayyana suna kallon mama suka zube akan guiwowinsu cikin girmamawa bayani sarki abdud daar yamusu yace ga" amanata kuma sarauniyarku tagaba ku kula da ita kubata dukkan kariya da rayukanku karku yarda kubar wani abu yasameta koda kuwa kuzaku rasa naku rayuwar" juyawa yayi ga abdud Shakur babban nahannun damanshi yace " kaida jakadiya abashiyya amanarta na hannunku ku kareta daga sharrinsu tanzarzar karda kusake waninku yayi gigin fada mata ko ita wacece harse lokacin karfin iko zefara bayyana ajikinta itada kanta zata gano ko ita wacece kuma tabar duniyar bil adama takoma masarauta domin baku kariya " yagama jawabinsa yaname juyawa gasu baba " yace iname nemar afuwarku daku yafemin dan banasan inmutu da hakkinku akaina dan Allah kuyafemin yarku tana cikin kariya babu abinda zesameta sekun tabka wani babban kuskure dazesa sufara farmakanta! Nan ne itakuma zata fara taka matakin rabuwa daku" cikin tsoro baba yace" menene wannan kuskuren dazamu kiyaye " domin su gaba daya sun gama tsorata dasu " budan bakin sarki abdud daar yace " ko wani irin hali zaa shiga karku yarda sarauniya takai dare awaje inkuma hakan yafaru to sukuma zasu fara farmakanta da dukkan karfinsu " jiki asanyaye baba yace zamu kiyaye in sha Allah kallon fuskanta mama sukayi wacce har alokacin kuka takeyi jakadiya abashiyya tace " sumayya kuyi hakuri ku gafarta mana dole zamu kasance daku har tsawon sanda sarauniya zata koma gunmu zamuta bata kariya da rayuwarmu " watsa mata harara kawai mama takeyi itakuwa abashiyya se murmushi takeyi mata ganin lokaci nakurewane yasa sarki abdud daar yace" bakuce kunyafemin ba dan nasan mutuwa zanyi ba lallai musake haduwa ba" hada baki sukayi wajen cewa munyafe maka duniya da lahira murmushi gaba dayansu sukayi, lokaci daya dukansu suka bace batt komawa masarautar sukayi suka samu anmusu taasa sosai shahada sukayi sukaci gaba da yaki cikin rashin saa tanzarzar yayi nasaran kashe sarki abdud daar har lahira, zagaye masarautar sukayi kaff basu samu jaaazana ba hakan yasa afusace sukabar nasminaya.
Bakaramin takaici sukayi ba da mutuwar sarki da matarsa da danshi ba sunji badadi sosai babu abinda yake kona musu rai kaman isukaga kujeran mulkinsa babu kowa akai tunsuna boye musu gaskiya har suka gaji jakadiya abashiyya da abdud Shakur ne suka fito suka musu bayanin kan cewa sarauniyarsu na nan zuwa garesu nan bada jimawa ba sunyi farin ciki dajin wannan maganar haka suka dibi dakaru fiye da dubu zuwa ga gidansu sarauniya domin bata kariya.

Wata bakwai ciff_ciff mama tafara nakuda aikuwa adaren ranan jakadiya ce ta karbi haihuwar ganin fuskan sarauniyarsu dakuma bayanta nadauke da zanen tambarin masarautar su (tattoo dake bayan fanan) yasata shiga cikin farin ciki mara misaltuwa daduk masarautar nasminaya, duk data kasance bakwai ni amma tafi wani dan wata taranma girma dakuma kuzari jakadiya ce tabukaci da abawa sarauniya nata dakin daban saboda suji dadin kula da ita dukda basaso haka suka ware mata dakinta daban ranan suna yarinya taci suna Fatima suka mata lakabi da fanan, ahaka tadinga girma dawasu abubuwan mamaki atare da ita Kuma koda wasa basa yarda tayi nisa da gida dazesa takai mangrib kansu daya da suhaima yar gidan kabiru.
___ tunda takai shekara 10 kuma wayan nan abubuwan al'ajabin suka dena bibiyarta kawarta daya dal itace amira, fanan nada shekara she uku aduniya mama tasake haihuwar ya mace suka samata ilham (auta) time din kuma su usman suka gama makaranta , haka fanan da Amira suka girma harsuka gama secondary school dinsu tare akasamo musu addimission a garkuwa school of health lokacin suna aji hudu a islamiyya, dake 2yrs program ne suka gama dawuri sukayi graduate batare da bata lokaci ba baban Amira yasamo musu aiki a asibitin specialist suka fara aiki, akaxo akayi auren anty firdausi, babban abinda su baba suka fara lura dangane da fanan shine babu wani namijin dayataba tunkararta da sunan yana sonta abun yadaure musu kai Sosai amma haka sukayi shuru.


Wannan shine takaitaccen tarihinmu cewar baba ba karamin girgiza sukayi ba dajin haka abin yabasu mamaki fiyeda yanda baa tunani gyaran murya me martaba yayi yace " tabbas fanan baiwar Allah ce wacce batasan komai ba ta cancanci girmamawa da farantawa kafin tabar duniyarmu domin ni inada labarin nan domin kafin sarki abdud daar yabar duniya Abdud Shakur yasameni yafadamin abinda yafaru dukda bansan waye sarkin nasu ba amma na tausaya musu matuka gashi bamuda hanyar taimaka musu sede nasa akata musu adduo'i! Nasan abdud Shakur ne alokacin da natafi aikin hajji nida iyalaina muka hadu dashi muka fara abokantaka be boyemin komai ba yafadamin shi jinni ne hakan bedameni ba mukaci gaba da zumunci duk sanda yasamu lokaci yakan kawomin ziyara ,ranar wata jummaa ne cikin tsohon dare yazomin amafarki naganshi acikin mawuyacin hali nan ne yake sanar dani abinda suke fuskanta yakuma bayyanamin kancewa sunyi sabuwar sarauniya ashe fatima ce Allahu akhabar " azaad de jinsu kawai yakeyi shidama tunda yaga fanan yagane bawai wani abu bane ajikinta itadince dakanta duk da bawai yayi believing da wayan nan abubuwan bane adduah yadingayi Allah yasa su shashantar da maganar auren. Haka suka cigaba da tattaunawarsu, Abba yace " ai dah nakowane Allah Ubangiji yakareta dakuma al'umman musulman duniya daga sharrinsu" amsawa sukayi da Ameen fara raba goro akayi ganin da gaske sukene yasa azaad cewa " Abba amma kasan dacewa akwai alkawarin aure tsakanina da aneesa " Abba zeyi magana me martaba yarigashi da fadin" karka damu aikana da daman dazakayi hudu" dariyar shakiyanci yaseer yasa. Shuru yamusu yana sake_saken aranshi, haka aka daura auren azaad muhammad mainasara da Fatima muhammad Umar akan naira dubu dari biyu lakadan ba ajalan ba nan take suka fara gaggaisawa da juna suna taya juna murna bakin ciki kamar zekashe azaad afusace yamike yafita a falon bin bayanshi doctor ammar da yaseer sukayi. Su ya Usman kuwa tunda sukaji wacece kanwarsu din gaba daya walwalarsu taragu barinma insuka tuna zata tafi tabarsu wata rana.

Bada umarni me martaba yayi akira mishi matan gidan kiransu ya al ameen yaje yayi suka fito danduk wainar da ake soyawa basu saniba zama sukayi suna gaida me martaba kallon fanan da har time din take kwance akan kafadar ummi yayi gyaran murya yayi yabude taro da sallama " Fatima naji duk wani abinda yafaru daku iname baki hakuri da lefin danmu yashafeki amma kisani kaddara bata canzawa sede tadau lokaci " haka de yamata nasiha me ratsa jiki ita da gaba daya jamaar dake falon daga karshe yace " se abu nagaba yau aka daura miki aure keda azaad domin kutsira daga kazafin da akamuku " dagowa fanan tayi dasauri tana kallon me martaba dan san gasgata maganar daya fada wani azaad din yake nufi ................

Alhamdulillah nan nakawo karshen book 1 da izinin Allah .
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment