Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanzu zatafita a hayyacinta. Dogon numfashi taja duba dakin tayi taga bataga kowa adakin ba yatabbatar mata dasun fita itama fita tayi taje addimission ward tana duba patient's. A waje kuwa dakyar Ammar yayi nasaran dakatar dashi azaad kadakata kajini tsayawa yayi kashiga mota muje inkaika gida Amma is very dangerous kahau taxi πŸš• shuru azaad yayi be tanka mishi ba Yana tsaye a inda yabarshi ammar yazo da motor shiga yayi suka kama hanya babu Wanda yacema Dan uwansa kala, cikin gra suka shiga anguwar dayake dauke da manya manyan gidaje nagani nafada wata Dan karerin gate naga hancin motarsu tanufa security ne da sojoji abakin gate din suna gadi kasancewar sunsan doctor ammar shisa suka wangale mishi gate shiga sukayi wata dankareriyar gidane wacce Tasha kudi tundaga Bakin gate zaka gane wanann gidan bana kana nan masu kudi bane domin anyi barnan dukiya kamar baa kaunarsu parking space yaje yayi packing din motarsa fitowa sukayi atare azaad nagaba Yana sanye da facemasks afuskanshi tafiya yakeyi cike da izza da takama falo yashiga da sallama abakinshi kasa kasa ya Salam nikam sumane kawai banyi ba ganin aljannar duniya kamar baa Nigeria ba falone na alfarma Wanda yaji kayan alatu komai na more rayuwa akwai sa aciki. Ganin dayayi bakowa a falone yasashi haurawa upstairs yanufi dakin ummi abakin kofa yatsaya Yana kallonta tana kwance akan gado idonta alumshe kyakyawar balarabiya ce Wanda kana ganinta kasan tabbas wannan itace tahaifi azaad ga kannenshi azagaye da ita harda first born dinsu itama tana zaune kusa da ummi hannunta acikin nata sunyi jugum shigo dakin yayi babu Wanda yalura dashi kama dayanda hannunta yayi ahankali yafurta ummi arazane dukkansu suka dago suna kallonshi cire facemask din fuskanshi yayi mikewa sukayi tsaye suna nunashi da hannu Banda ummi data kura mishi ido tana hawayen farin ciki rungumeta yayi yanadan bubbuga bayanta cikin rada yake fadin am sorry ummi am so sorry πŸ˜” areef ne yayi karfin halin fadin ya azaad dama kana Raye baka mutu ba kafin fawwaz yace Yaya dama kullum ummi maganarta Daya ita tasan AZAAD dinta be mutu ba fadawa jikinshi zeenat tayi tana kuka.....




SE munsake haduwaπŸ₯ΊπŸ˜₯πŸ˜₯πŸ˜₯πŸ₯°πŸ₯°
Muhadu a comment section

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺


Story Written by (MRS 🌹 ISHAM 🌹)



Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy πŸŒΉπŸ™πŸ™




Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ₯°πŸ€Ž





____________________________________________




Page 1️⃣1️⃣




Gaishesu fanan tayi suka amsa Banda zeenat Wanda idonta kurr akanta SE murna takeyi tayi kawa ummi ce tace nikam zeenat tunanin me kikeyi haka murmushi tayi tadawo kusa da FANAN tazauna tarike hannunta tace laaah ummi nayi kawa dariya gaba Daya Yan falon sukayi Ammar ne yace ummi Ina yaseer da azaad suna garden ok garden din yawuce Anan yasamesu suka gaisa yawa azaad yajiki me kula dakai tazo fa mikewa sukayi dukkansu tunaninshi bekawo mishi wannan yarinyar ammar yazo da ita ba shiga falon sukayi harsun haura stairs doctor ammar am FANAN kikaraso mikewa tayi suka haura tare da zeenat shiga sukayi da sallama abakinsu Jin muryantane yasashi yadago Yana kallonta Kara daure fuska yayi ke meya kawoki nan tsayawa tayi haba azaad Meye haka ankawo wacce zata dubaka Kuma kanace mata meyakawota kallon Ammar yayi yace inde wannan ce zata dubani to na hakura yarinyar da itama tana bukatar aduba kwakwalwarta sbd bana tunanin tana da ishashen hankali bayanda baayi ba Amma azaad yace bazatana kula dashi ba kawai aje akawo me hankali fanan kuwa ranta yagama baci saukowa tayi kasa anan tasamu su ummi sallama tamusu ah ah harzaki tafi kingamane ah ah yace wai bazan dubashi ba takarasa magana idonta nakawo ruwaπŸ₯Ί ganin haka yasa ummi tace kyaleshi zoki zauna anan koyanaso ko bayaso sekin dubashi tunda tun farko ke kika fara zama tayi kusada anty Amina, hira anty Amina tafara Janta dashi saboda yarinyar ta burgeta tun bata sake ba harta sake suna hira suna dariya zeenat ma zuwa tayi akaciga ba da hiran da ita ummi tace ai itama wannan naso tayi school of health Amma Taki wai ita law zata karanta dayanzu itama tafara aiki a asibiti dariya FANAN tayi tace Kuma aikinga banisa tsakaninku hira sukasha sosai time din sallah zeenat tace zo muje dakina muyi mikewa sukayi sukabar anty Amina da ummi afalo bayan tafiyansu ne anty Amina tace wlh nikam wannan yarinyar taburgeni baruwanta ga hankali murmushi ummi tayi tace ai kina ganinta Kinga jinin Fulani haka sukaci gaba da hira kafin suka bar falon. Adakin zeenat kuwa FANAN ce tafito daga toilet tadauro alwala dogon hijab zeenat tabata ta tada sallah bayan ta idar ne taninke sallayan ta ajiyeshi a inda tadauka tana karewa dakin kallo yamata kyau sosai komai pink and white zeenat ce tashigo dakin hannunta rike da wayanta iPhone 12pro mika mata tayi samin number ki samata tayi takira taga number atake tamata magana a WhatsApp fitowa falo sukayi a dining sukasamesu Amma Banda yaseer, azaad Ammar su part din Azaad aka kaimusu,
FANAN zoki zauna muci abinci murmushi tayi tace alhamdulillah nakoshi haba kekuwa kizo muci ko kunyarmu kikeji sunkuyar dakai tayi tana murmushi allah nakoshi fawwaz ne yace zamu miki dure fa inbakizo ba dariya akayi bayanda Basu da itaba tace akoshe take komawa falo tayi tazauna Ammar ne yasauko yace FANAN jeki dubashi nizan wuce doctor yace fa bayaso noo karki damu kijeki kawai to shiga dakin tayi fuskanta ahade takarasa syringe πŸ’‰ tadauka taja ruwan allura ko kallonta beyiba yamika mata hannu yayi yaseer de Dake gefe yazuba musu ido bayan tagama mishi allura Tamika mishi magani sannan tace Kaci abinci ne bece mata kallaba yakai maganin setin bakinshi zesha takara tambayanshi Kaci abinci nikam Ina ruwanki danine konaci ko banci ba gyada Kai tayi tarike kugu tace aikuwa yau inde Bakici abincin nan ba bazakasha magani ba mikewa tsaye yayi ganin yamikene tsoro yakamata Amma bata nuna ba ni saankine dazaki tsaya kinamin rashin kunya cikin i'ina tace ummm nide ai ba rashin kunya namaka ba Gsky nafada maka dama ance Gsky dahci gareta nufota yayi tafara ja baya harta iso jikin bango tsoro taji sosai gashi baa hanya kofa takeba daff da ita yazo yasa hannu yamatse Dan karamin bakinta kafin yace nace ni saankine girgiza Kai tayi ah ah idonta taff da kwallah okay kinsan niba saanki bane Amma kika tsaya kinamin rashin kunya kayi hakuri bazan sake ba idonta yake kallo Wanda yacika da ruwa harwani sheki yakeyi iya karfinta tasa ta tureshi Amma Ina kamar Wanda tature dutse ko motsi beyiba ganin haka ba solution bane yasa tafasa ihu wayyo allah na zekasheni fusata yayi yasaketa yaje dauko belt aikuwa kafin ya Ankara tagudu yaseer kuwa mezeyi inba dariyaba dariya yakeyi harda rike ciki gaskiya dude wannan yarinyar itace Dede dakai mugun kallo yawatsa mishi kafin yaja dogon tsaki ita kuwa kafin taje stairs tagyara tsayuwarta tana aiyana irin muguntar daze mata in yakamata.

Karasowa falon tayi Amma bakowa abakin kofa taga wata mata atsaye tana sanye da abaya Baki Wanda yasha stones fuskanta tamkar bana mutane ba idon yayi Baki kirin bako digon fari aciki fuskanta kuwa ahade kamar Wanda aka aikowa da mutuwa hancinta nafitar da hayaki bakaramin tsorata FANAN tayi ba duk ita atunaninta gamo tayi adduah tafarayi acikin zuciyarta fitowa su ummi sukayi Jin motsine yasa FANAN juyawa dawuri taga su ummi ne ah ah mommyn su kece shigowa mommy tayi tace eh wlh Aysha nice mamakine yakama FANAN ganin atake suffarta yacanza takoma mutum sake sake tafarayi azuciyarta Anya ba idonta bane yamata gizo tana nan atsaye mommy tawuceta zama tayi a kujera fuskanta ba yabo ba fallasa sama sama suka gaisa da ummi kafin anty Amina da zeenat suka gaisheta yatsina fuska tayi kafin ta amsa sannan tace Mansoor ne yazo yaban labari Ashe azaad na lafiya eh wlh lafiyansa KLAu okay yayi kyau haka akeso ai kallon inda fanan take tayi kafin tace wancan Kuma daga Ina anty Amina ce tace nurse din Azaad ce ita take dubashi mugun kallo tawatsawa FANAN atake idonta yajuya ke zonan kasa motsawa tayi domin MATAR nan akwai wani Al amari tattare da ita daka mata tsawa tayi bake nake kiraba karasowa gabanta tayi Meye sunanki fanan okay bar gabana tashi tayi ta koma can gefe har cikin ransu Basu ji dadin abinda mommy tayiwa fanan ba mikewa tayi tace se anjumanku bayan fitan tane ummi tace zo FANAN karasowa tayi jikinta asanyaye kiyi hakuri kinji haka hanlinta yake murmushin yake tayi tace karki damu ummi bakomai yauwa yar albarka dama nasauko zanmuku sallamane SE gobe harzaki tafi eh ummi yamma tayi hakane Abu me aiki ummi takira tace taje daki takira mata areef ko fawwaz dayansu yazo yakaita gida dasauri ta girgiza Kai tace ummi ah ah zanje dakaina meyasa bazaki bari yakaiki ba ummm in baba yaji lbr zamin fada jinjina tarbiyansu tayi kafin tace shikenan pause dinta tadauko Tamika mata 1k gashi kiyi transport ah ah allah akwai kudi ajakata kinganki banason musu kikarba kawai ganin datayi inbata karba ba ummi bazataji dadi bane yasa takarba tamusu sallama zeenat ce tarakota har titi tasamu napep ta tafi.


Abangaren mommy kuwa tana komawa part dinta tafara sambatu ita kadai naje daniyan karasashi da bakin tsafina Amma wannan yarinyar ta wargaza komai dole takarbi hukunci wasu sambatu tayi nan take Takoma wata halitta meban tsoro gashine toko Ina ajikinta wani daki tashiga yakulle zama tayi akasa ta harde kafanta nan take candles suka kawo wuta wasu irin maganganu tafara mara kan gado tun tanayi ahankali harta farayi da karfi wani guguwace ta tashi wani katon basamuden aljanine mara kyan gani yabayyana acikin guguwar Yana wani irin dariya mara dadinji kafin yayi shuru yakalleta yake hafsatu kungiya tabaki umarni Daki saduda da kudurinki akanshi kafin nan dawani lkc kallonshi tayi tace yakai shugabana TANZARZAR Meye yasa kace inbari bayanzuba takarasa magana kanta akasa sbd hakan shine kwanciyar hankalinki itakuma wannan yarinyar tabata bara zanane agunki domin tana dauke da wata irin baiwane atattare da ita Amma bazaki San hakan ba SE rashin hakurinki yakaiki kintabata yagama mgn Yana me dariya kamar mahaukaci kafin batt yabace..........



Tofa😳😳 ana wata ga wata ...... SE mun hadu a comment section

πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺


Story Written by (MRS 🌹 ISHAM 🌹)




Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen πŸ₯°πŸ₯°πŸŒΉπŸ™




Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ₯°πŸ€Ž








____________________________________________





Page1️⃣2️⃣





Ajiyar zuciya mommy tasauke Takoma Dede kafin tafito falo zama tayi akujera tana tunanin hanyan dazatabi domin ganin bayan azaad gashi shugaba tanzarzar yace ta dakata haka tayi hakuri kafin zuwa lokacin da zebata umarni.


Fanan nazaune afalo suna hira da mama da suhaima tana Basu labarin zuwanta gidansu azaad mamace tace to seki kiyaye babu ruwanki da su kiyi abinda yakaiki kidawo gida kinji ko to tace tana me son tagayawa mama yanda taga wannar matar dazun Amma takasa mama bari inje inyi wanka kallonta mama tayi tace to agwagwa afito lafiya dariya suhaima tayi tace ai FANAN tafi agwagwa sede gwado batace musu kala ba tawuce daki cire kayanta tayi tadaura towel tashiga wanka bayan fitowanta ne harta fara shafa Mai kome tatuna oho sake towel din tayi yafadi yabar jikinta tattare gashinta tayi tadawo dashi gefen dayan wuyanta kafin tadan juya baya kadan yanda zataga bayanta a mirror wani irin Zane ne me rikitarwa kamar rubutu kamar drawing sekuma zanen mashi🏹 karami Dake cikin zanen bawani babba bane bakine sosai Amma Yana sheki sosai kullum cikin tambayar kanta takeyi shin wannan zanen ya akayi tasameshi domin tun tana karama tasan dashi Kuma kota tambayi mama sede kawai takawar dazancen ahankali tashafashi afili tace ya Allah kaine masanin Dede kafini sanin menene dalilin wannan zanen ajikina saboda wannan de ba tattoo bane domin babu yanda zaayi iyayenta na musulmai sumata tattoo tana ya mace balle wlh baba baze taba yarda ba shin mehakan yake nufi kayanta tasa tare da kudurin yaukam seta Kara tambayar mama fitowa tayi suhaima tasamu afalon tace Ina mama tana daki shiga tayi tasameta akan gado mama Naam dama nazo tambyarkine to Allah yasa nasani Dan Allah kifadamin Meye maanar wannan zanen Dake bayana kallon kasa kasa mama tamata kafin tace FANAN jeki kwanta dare yayi nima bacci nakeji cikin sauri takaraso kusa da mama tatsuguna mama ke kadaice Zaki iya bani amsar tambayata karkimin haka kinji cikin dakewar murya mama tasake cewa kitashi nace ko ganin ran mama naso yabacine yasa tabar dakin ajiyar zuciya mama tasauke ya Allah kanuna min ranan dayakamata yarinyar nan tasan gaskiya domin jinake kamar zan iya fada mata Gsky duk dama itace zata gano dakanta kwanciya tayi tare da adduah bacci, FANAN kuwa kukanta Tasha merai da lafiya yanzu waye tasan zata tambaya har karfe 2 nadare suhaima Dake gefenta ne tamike tazo kusa da ita kanta akasa cikin murya me sanyi dakuma kauri tafara magana FANAN amsarki na nan tafe agareki bada jimawa ba Amma kisani gaggawa bashida amfani arayuwarki kedin badaya kike dasauran gama garin mutane ba kallon suhaima take kamar film yanda take magana abin yabata mamaki dago Kai suhaima tayi ja baya FANAN tayi ganin idonta farine kal ba digon Baki yanda idon ke sheki kamar star ✨ murmushi tayi nasan kina tunanin wacece ni sunana abashiyya nabarki lafiya luuuu suhaima takwanta taci gaba da baccinta tsorone yakamata yanda FANAN taga rana haka taga dare kafin taje tadauro alwala tafara gabatar da sallah tana mikawa allah kukanta har asuba sannan tayi sallah ta tashi suhaima tana kare mata kallo Mikewa suhaima tayi tana rike Kai tashiga toilet tayi alwala tafito duk abinda takeyi fanan nakallonta takasan ido bayan ta idar da sallah ne taraso kusa da FANAN ykk lfy Lau ummm yau kam daciwon Kai natashi kinada maganine eh bari induba miki bata maganin tayi Tasha suka fito waje.



Zaune suke a dining sungama breakfast kenan sukaji karan takun takalmi kwas, kwas, kwas wata budurwace Wanda akalla bazata wuce 27 ba Tasha wata matsiyaciyar dogon riga Wanda dashi da babu duk dayane ga gashin attachment akanta fuskan nan yasha uban makeup πŸ’„ tana tafiya tana kareraya jiki kamar ashawo suna ganinta suka hada fuska karasowa tayi batabi takansu ummi ba direct kujeran da azaad yake taje rungumeshi tayi kafin ta manna mishi kiss πŸ’‹ a kumatu baby I really missed you tana kokarin zama akan cinyarshi mikewa yayi da sauri Yana dakatar da ita aneesa Meye haka bakida hankaline sorry baby sannan dakika shigo Bakiga kowa bane ah ah nikam kaidaya kawai nagani mtsssw okay ummi duk Baki gansu ba kenan juyowa tayi takalli ummi kafin tadaga hannu tace hi ummi hi anty watsa mata harara anty Amina tayi ummi kam takasa magana tabar musu falon anty Amina ce tace wai ke wacce irin mahaukaciya ce meyasa kwata kwata bakida tarbiya kallo reni tama anty Amina excuse me Ina ruwanki da rayuwata sannan maganar tarbiya please inkinsan inda ake siyarwa kisiyomin tunda am soon gonna be your sister in_law marinta azaad yayi get out before I loose my temper kuka tafarayi sorry baby cikin tsawa yakara cewa get out fita tayi tana kuka............




Sorry kumin afuwa semun hadu gobe am very busy today shisa nadaure namuku karkujini shuru

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD




via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺

Story Written by (MRS 🌹 ISHAM 🌹)




Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy ameen πŸ™πŸŒΉπŸ€ŽπŸ₯°






Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ€ŽπŸ₯°




____________________________________________




Page1️⃣3️⃣





Afusace aneesa tafita shiga motorta tayi wani wawan riverse tayi gudu takeyi akan hanya tana kuka horn tadinga dannawa awani dankaren gida bayan me gadi yabude tashigo packing din motor tayi kafin tazo tasameshi tana karasowa ta kwasheshi da Mari Kai wani irin dakikin jahiline ni zaka bari inajiranka to Dan ubanka yau seka bar gidan nan kuka baba me gadi yakeyi Wanda akalla ze iya haifanta Amma ko girmanshi bata duba ba tamishi cin mutunci kafin tashiga main falo anan tasamu daddynta da mom da gudu tafada jikin daddy tana kuka hankali tashe yafara magana my angel meyasameki waya tabaminke Dan gidan waye waye ubanshi a Nigeria mom ko kallonsu batayi ba kawai ta girgiza Kai domin bakin cikin abinda suke aikatawa yanda daddy ya bata dakuma sangarta aneesa abin bakaramin ci mata tuwo akwarya yakeyi ba ko kallo Basu isheta ba cikin kuka tace daddy azaad ne yazageni Kuma ya mareni whaattttt Mari azaad din ne yamareki ranshi yayi kololuwan baci duk duniya babu abinda yatsana sama da abinda zetaba mishi angel ita kadai yahaifa Amma bayanda zeyi azaad ne fah yaso rabata dashi Amma me tana sanshi kamar ranta gashi Shima akwai burinshi dayakeso yacika atare dashi, lallashinta yafarayi kiyi hakuri my angel kedama very soon zakuyi aure seyanda mukayi dashi, dashi da families nashi sesunyi danasani murmushi yayi yashafa kumatunta are you happy now nooo am not Taya zanyi farin ciki bayan my account is almost low sorry angel bari in miki transfer nan take yamata Transfer 5million alert ne yashigo wayarta bayan taduba tayi ihu kafin tarungumeshi I love you so much dad ganin farin ciki akan fuskan yarsa tilo neyasashi jindadi tashi tayi tahaura sama dawowa kusa dashi mommy tayi am alhaji wlh abinda kakewa aneesa wannan fah kasani bafa gata bane bata tarbiya ne keeeeee Zainab ya isheki haka babu ruwanki da yata tunda ke kintsaneta ko nawa nabata aiba kudinki bane aikin banza bar mata falon yayi zamatayi tafara hawayen bakin ciki ita da yarta Amma yanzu tanaji tana gani aneesa tafi karfinta ko kallonta batayi balle tasa ran samun gaisuwa wucewa bedroom nata tayi.



Tsaye yake agaban mirror Yana gyara gashinsa sanye yake da suits black color shirt din cikin ne kawai ajikinshi besanya jacket dinba idonshi manne da Baki sun glass hannunshi daure da agogon Rolex cover shoe ne akafarshi me tsadar gaske se sheki yakeyi bakaramin kyau yayi ba daukan jacket din yayi yasa wow 😲 azaad kyakyawa ne tako Ina wayarshi yadauka da laptop dinsa yafito dakin ummi yaje yagaisheta allah yamaka albarka me sunan baba ya Allah yakareka daga sharri masu sharri adduah take mishi Yana amsawa da Ameen sallama yamata yafito tafiya yakeyi cikin kasaita da Isa securities kusan 8 suka karaso inda yake suka gaisheshi suka karba abinda yake hannunshi motor 5 ne atsaye agun Bude mishi sukayi na tsakiya yashiga sukuma suka shiga nagaba da baya tafiya sukeyi cikin takama har suka iso wani katon company Wanda bana tunanin kaff cikin garin gombe akwai irinsa daga kaina nayi Dan in karewa ginin kallo company Wanda bashida maraba dana outside country asama aka rubuta AZAAD THE BILLIONAIRE COMPANY bayan motor yayi packing securities din suka fito suka ja layi suna jiran fitowarshi seda yayi good 10 minutes kafin yafito da kafarsa daya yawaje daga baya yafito tundaga waje ma aikatanshi suke diban gaisuwa da tarin farin ciki afuskansu domin shidin ubangidane nagari suna matukar alfahari dashi cikin takun girma yake tafiya securities din nabinsa abaya cikin katafaren company shi yashiga duk wani zirga zirga cakk yatsaya lokaci Daya nan suka fara diban gaisuwa mata kuwa kowacce burinta tayi magana dashi kullum cikin zautuwa sukeyi da kyau din boss dinsu karasowa kusa dashi sakatariyanshi tayi tazo cikin rausaya tace you are highly welcome back boss we very happy to see you again girgiza Kai kawai yayi office dinshi yanufa tana biye dashi lifter suka shiga Wanda yasadasu da office dinsa karewa office din kallo yayi babu abinda yayi yanda yatafi yabarshi haka yadawo yasameshi komai tsaff zama yayi akan kujera Yana fuskantar sakatariyarshi datake binsa da kallo kamar zata hadiyeshi cire glass din idonshi yayi yace Ina bukatar duk wani document Daya kasance suke nan bayan tafiyana cikin kisisina tace yes sir tafita.





FANAN na girki a kitchen itada suhaima auta tashigo tace mama nakiranku to Muna zuwa mama gamu yauwa dama zan aikekune federal low_cost gidan antynku firdausi to mama kayan cikin leda tabasu da kudin napep dukansu dogayen hijab suka saka suka fito bayan sun Isa gidan ne me gadi yabude musu suka shiga knocking sukayi akofan falo me aikintace tabude suka shiga gaishesu tayi suka amsa suna tambayarta Ina anty tana daki bari inkirata zama sukayi suna jiranta fitowa tayi tana kama Baki tana fadin wata sabon gani yau kune agidana dariya sukayi haba anty sekace bama zuwa hararansu tayi tace dallah can yaushe kuke zuwa din har gwara suhaima ma zan iya mata uzuri tunda ba anan takeba Amma ke fa seki kusan shekara Baki lekoni ba sede nan ma in mamankice ta aikoki sorry antyna karki damu zandinga zuwa akai akai dama mamace tabamu sako mukawo miki dama nasani ai bazakuyi zuwan kanku ba sede aikan kam Yan renin hankali kawai boye fuska FANAN tayi tana dariya yauwa anty Ina junior ai suna school yanzu yakoma yini saboda nima inhuta ayyah Kiran me aikin tayi tace mata tahado musu abinci kawo musu abincin tayi ta ajiye akan tebur din gabansu tuwon shinkafa ne da Miyan egushi yasha nama da kifi sunci sosai wallahi fanan kamar nasan zakizo nayi favorite dinki ai wlh kinkyauta anty NIDA tuwo da egushi akwai Amana SE Santi takeyi suhaima ce ta harareta ke dallah kinfadame mu to Ina ruwanki dani to zaku fara ko dama andade baa haduba cewar anty firdausi shuru sukayi har bayan mangrib suna gidan bayan sunyi sallah ne daddyn junior yashiga daukeda junior akafadarshi yayi bacci ah ah suwa nake gani haka Tabb dama ku ana ganin idonku wayyo daddyn junior wai sedukanku kunyi complain ne aidole muyi allah FANAN bakida kirki yaushe rabonki da gidan nan ayyah am kudinga min uzuri wlh aikine yakeshamin Kai to shikenan ya aikin alhamdulillah yau bakije ba kenan eh wlh dama zandan kwana biyu banje hospital ba tofa meyasa patient din danake dubawa yanzu yakoma gida shine nake zuwa dubashi allah srk allah yabashi lafiya yagama magana Yana kwantar da junior akan kujera zama yayi awani anguwa yake haka ummm a gra ne wai shi AZAAD THE BILLIONAIRE what kikace azaad kike dubawa gaskiya kinada matukar rabo mutumin da duk duniya inbada iyayenshi beyarda da kowa ba Kuma bakomai yasa hakan ba face tarin makiyan dayake dashi ba shuru sukayi sunajin bayanin da daddyn junior yake musu Kuma bakomai bane yasa yakeda makiya tako Ina ba bace yakasance shahararren Dan kasuwan matashi da babu kamanshi Kuma duk inda zakije kisiya Abu 3k to tabbas idan abun yafito daga companynshi to zakijishi 2k ko 1500 abin Yana matukar Kona ran sauran Yan kasuwa shikuma bayana haka bane Dan yabata musu kasuwancin su ah ah shidan talakawa su samu saukine bashida matsala da yasamu riba ko karya samu Kuma Koda salary ne wlh metsoka yake bawa mutanen dasuke tare dashi ni munyi karatu tare a university of United State anan nasanshi tabe Baki FANAN tayi Amma kam Yana da girman Kai da iyayi sosai dariya daddyn junior yayi yace wannan kuma inbeyi ba aibecika azaad Muhammad mainasara ba shidin fa tako wani bangare yahada jini da sarauta ummi mahaifiyarshi itadin yar sarkin Dubai ce yarsa ta uku sekuma mahaifinshi Shima Dane agun sarkin gombe ii babu yanda baayi abbansu yakarbi sarautaba Amma yaki saboda bayida shaawar haka Kinga kuwa jinin sarautane yake yawo ajininshi suhaima ce tace wlh tun baa gama labarin ba naji yaburgeni tsaki FANAN tayi bakida hankali yarinyar duk yanda kike tunani wlh yawuce nan anty firdausi ce tace Amma anan zaku kwana ko Tabb wlh tafiya zamuyi bamucewa mama zamu kwana ba to bari inkirata insanar mata karta jiku shuru kira layin mama daddyn junior yayi cikin girmama suke magana kafin yakashe wayar tace ba matsala suka cigaba da hiransu .


Washe gari da safe misalin 8 bayan sunyi breakfast ne suka fito zasu tafi kayan kwalliya da turaruka dayawa anty firdausi tabasu sannan driver yakaisu gida shiga sukayi suka samu su baba da ya al Ameen da ya Usman sunfita autama tawuce school shiga sukayi bakowa

Please Login or Register in order to submit comment