Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alhamdulillah munsamu numfashinsa yadawo Dede, alhamdulillah suka fada atare suna musabaha, sannan doctor yace sede wani hanzari ba gudu ba yashiga coma inba iKon allah ba ze Kai wata Daya ko fiye da hakan kafin ya farfado. Kallon juna sukayi yanzu yazaayi gashi yanzu niba mazaunin gombe bane a Yola nake dama inakan hanyane nahadu da wanann bawan Allah yace intaimaka musu ah ah bakomai karku damu inde bazakuna samun daman zuwa akai akai ba Munada nurses kwararru wayanda zasu bashi kulawa yanda yakamata kafin yadawo hayyacinsa. Masha Allah shikenan yanzu doctor kamin lissafin duk wani charges din abinda akamishi dakuma Wanda zaa mishi nan gaba har izuwa time din daze samu lfy sannan kaban phone number ka sbd indingajin lfyr sa . Kallonsa doctor yayi yace Gsky alhaji kanada kyakyawar zuciya duk da bakasanshi ba gashi kataimakeshi inba damuwa zan iya sanin sunanka, sunana alhaji badamasi me ruwa Kara kallon sa dakyau doctor yayi yace dama kaine alhaji badamasi me ruwa iKon Allah yau de naganka dariya sukayi kafin yayi WA doctor transfer 2million domin yanasan abawa wanann bawan Allah de besan awata duniya yake ba kulawa na musamman. Sallama sukayi wa doctor tare da alkawarin zasuna zuwa dubashi akai akai.

Bayan tafiyansu time din har 9:00am yayi akafito dashi aka kaishi private ward inda SE Wanda ya Isa zeyi jinya aciki. Komai na more rayuwa akwai sa aciki ansa duk wani abinda zaawa coma patient amfani dashi akwai. bayan sungama seta mishi su oxygen da pulse oximeter, ventilator machine etc. Fitowa sukayi suka shiga office din doctor ammar suna tattaunawa akan waya kamata su tsayar akanshi wanda zedinga bashi kyakyawar kulawa Daya daga cikinsu yace ni aganina abawa nurse mufida koya kuka gani girgiza Kai doctor Ammar yayi yace noooo tanada rawan Kai Gsky bari zuwa karfe 12 narana zanbi list din nurses din dabasu fi 1yrs dafara aikiba acikinsu semu tantance waye ya kware dabawa patient kulawa yanda yadace dakuma sakin fuska da nutsuwa duk kansu sun yarda da shawaran Daya kawo.


FANAN tagama duk wani aikin data sabayi kullum tayi wankanta tashirya tafito falo tayi breakfast πŸ₯ž sannan tayi musu sallama ya Usman ya ajiyeta Yana zolayanta yau naga kamar yar kanwar tawa da farin ciki ta tashi dariya tayi wlh kuwa ya Usman kome yasani haka oho dariya yayi yace tom Masha Allah ai haka akeso tafiya yayi tana mishi bye bye tashiga asibitin.
Bayan tashiga tafara duba patient's duddubawa tayi bataga bestie ta Amira ba alamun bata karasoba tukun.

Amira batashigo ba SE 11:30 tana shigowa kuwa wajan FANAN tayi kawata yau kam kinyi latti mtsssw tsaki tadanja kede bestie bari kawai bestie bakisan meyafaru ba daddy ne yasamomin addimission a pen resources wai zanyi degree Dina acan rungumeta fanan tayi cikin farin ciki tace wlh bestie natayaki murna sosai. Zuba mata ido kawai Amira tayi kafin tace nikuma wlh banaso nafijin dadin haka na wani degree ne zedameni wlh kwata kwata banasonyin nisa Dake duka FANAN takai mata kekam wlh se adduah sannan kuma ai ba rabuwa zamuyiba nasan inkin dawo school zakizo asibiti ko eh in sha Allah haka nakeso suna tsakiyar magana wani security yashigo yasamesu yace Dan Allah, Tambaya nake sukace allah yasa munsani dorawa yayi dacewa doctor ammar ne yake neman Fatima M Umar dakuma Aysha abubakar wada kallon juna FANAN da Amira sukayi kafin sukace mune allah yasa balefi mukayi ba ah ah bansaniba Gsky cewa yayi de inkiraku okay tom Bismillah muje, tafiya sukeyi Yana gaba suna binshi abaya harsuka Isa office din doctor ammar sallama sukayi suka shiga gaishesa sukayi Amsawa yayi yana tsokanansu Anya ku ba Yan biyu bane kuwa kullum Kuna tare dariya kawai sukayi. Tom yanzu de kuzauna zama sukayi kafin yace Meye sunanku fada mishi sukayi......




To masu sauraro koya zata kasance kubiyoni kuji.😜😜😜😜
πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺


Story Written by ( MRS 🌹 ISHAM 🌹)
Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy Ameen πŸ™πŸ™


Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°



___________________________________________


Page5️⃣



Fada masa sunansu sukayi, doctor ammar gyara glass din idonshi yayi yace Muna dawani patient ne Wanda muke bukatar abashi special care Wanda yake cikin coma yanzu haka, so nayi bincike akan Wanda yakamata yakula dashi se bincike na yafado takanku yanzu dole ne mutum Daya nake bukata wacce zata dinga bashi kulawa dakuma attending nashi da wuri Banda letting, yanzu yakuka gani fanan nakokarin magana Amira tayi sauri tace am doctor Gsky sede abawa FANAN kura mata ido sukayi sunason Jin dalilin dayasa tafadi haka,kafin tadaura dacewa nide yanzu Gsky koda ace nice zanna kula dashi tofa Gsky bazanna zuwa da wuri ba saboda nasamu addimission a pen resources zanyi degree anan shisa nace abawa FANAN gyada Kai doctor Ammar yayi cikin gamsuwa da bayananta yace to FANAN yanzu gareki daga yanzu aikinki yafara saboda inada yakinin Zaki bawa patient dinki kulawa yanda yakamata.
Harga Allah fanan bataso haka ba har zuciyarta taji badadi domin tasan dole yanzu zatana takura fiyeda dah Amma haka ta kaqulo murmushi dole tayi tace to shikenan doctor allah yabani iKon kula dashi shikuma allah yabashi lfy amsawa sukayi doctor ammar nakara yaba hankalinta da nutsuwarta, kafin yace ke Amira Zaki iya tafiya sallama tamusu tafita juyowa yayi yakalli FANAN yace muje dakin nashi tafiya sukeyi Yana gaba tana binshi abaya harsuka Isa shiga ciki sukayi har gaban gadon nashi Yana kwance besan inda yakeba. kura masa ido doctor ammar yayi tabbas yasan wannan fuskan Amma yamanta, daure masa Kai abin yayi domin kuwa ba shakka yasanshi Kuma sani bana wasa ba sannan baya tunanin a Nigeria suka hadu. Ganin tunanin baze kaishi ba yajuyo Yanawa FANAN Dake bakin kofa magana karaso mana kintsaya awaje. Shigowa ciki tayi tana karewa dakin kallo, sauka idonta yayi akan wani kyakyawan balarabe idan kuwa ba Arab guy bane to tabbas half_cast ne domin kuwa kyaunshi yawuce misali, karasowa tayi tana kallonshi domin kuwa kyaunshi yatafi da ita, duk da akwai oxygen afuskanshi hakan behana kyaunsa bayyana ba, tubarkallah Masha Allah tafada azuciyarta.ashe doctor ammar nata mata magana ita batajishiba tana ta santin kyau din patient dinta, sunanta yakira da Dan karfi FANAN firgit tadawo hankalinta Naam murmushi kawai yayi domin yasan abinda yasa tashiga tunani yace your time Start from now on tace okay doctor. Fada mata Abubuwa masu amfani dazata dingayi yayi kafin yafita yabarta. Warm water tahada a bowl tasa karamin towel tajika tafara goge mishi jikinshi sannan tayi feeding nashi through vein Yi mishi abinda yakamata tayi har zuwa karfe 8:00 nadare kafin tagama komai fitowa tayi tawuce gida.


Tana shiga gida tasamu mama da baba awaje tambayarta suka shigayi meyasa tayi dare, bayanin duk abinda yake faruwa tamusu to shikenan allah yabashi lfy sannan kuma duk sanda zakiyi dare ki kirani awaya ko yayanki azo adauke ki karki Kara dawowa dakanki kinjini ko baba yagama magana Yana kallonta amsawa tayi da in sha Allah baba shiga cikin falo sukayi duk kansu anan tasamu taci abinci. Sannan tawuce dakinta tayi wanka tafito tasa kayan bacci ta kwanta tana tunanin wannan bawan Allah daga gani yayi matukar Jin jiki kudurtawa tayi aranta in sha Allah zatasashi a adduahrta . Ahaka har bacci yadauketa bata sani ba, karfe biyu nadare ta farka taga ashema bacci tayi lalle yau takwaso gajiya mikewa tayi tashiga toilet tayi alwala kasancewar tafara sallah shinfida sallaya ta tada sallah adduah tadinga Mishi nasamun sauki ta idar ta koma tayi adduah bacci ta kwanta.


Washe gari 5:40am ta tashi tayi sallah bayan tagama azkar ta mike taje ta gaishe dasu baba sannan tafara aikinta nayau da kullum tahada breakfast πŸ₯ž sannan Takoma taje tayi wanka tashirya fitowa tayi ta karya baba yabata kudin transport sannan Ya usman yakaita direct addimission ward tayi taje taduba patient's dinta bayan ta sallamesu tawuce private ward kamar yanda tabarshi jiya haka tasameshi bayida maraba da gawa karasawa tayi inda yake tamishi duk wasu abinda yakamata.

Sannan tasamu waje tazauna tana hutawa.


Misalin karfe uku Narana doctor ammar yashigo yasameta tana feeding dinshi murmushi yayi yace dakyau nurse fanan aikinki nakyau yar dariya tayi tagaisheshi ya amsa Yana tambayarta yame jiki tace jiki da sauki duddubawa yayi yaga komai natafiya yanda yakamata kafin yafita. Yau da la'asar tafito tahadu da Amira suka wuce gida tana bata labarin yanda patient dinta yake dakyau kamar aljani. Amira da batama ganshi ba harta fara Santi 🀣🀣lol .



Bayan 3 weeks.


Fanan ce zaune a dakin ta kura masa ido tana kallonshi yaude kimanin sati uku kenan Amma haryanzu bawani approving din da akasamu. Shikanshi doctor ammar abun nadamunshi domin yanda result yanuna baze wuce 1month ba ko kuma balallai yakaiba. Amma haryanzu bacigaba, fita fanan tayi adakin.


Abubuwane suka fara mishi flash a kwakwalwarshi magana yafaraji cikin sautin kuka ana fadin azaad abbanku yayi hadarin mota ahanyar dawuwarshi daga meeting da governor kayi sauri Yana asibitin medical center, Abubuwa ne suka fara tariyo mishi daga lokacin da yafito haryashiga mota har izuwa time din Daya fada Rami daga nan yabude idonshi Yana me rike kanshi dakarfi tsaban yanda yakejin kan kamar ze fashe mikewa yayi Yana karewa inda yake kallo anan yagane a asibiti yake. Mikewa yayi yaje gaban mirror πŸͺž Dake dakin yayi tsayawa yayi Yana karewa kansa kallo ganin yanda yazamane ya tabbatar mishi da yadade anan bincike yafarayi adakin karasawa jikin machine din Dake dakin yayi nan ne yatabbatar dacewa yashiga coma innalillahi wainna ilaijiraji unnn yanzu tsawon wani lokaci nayi anan ummina awani Hali take abba ya Salam. Sujjada yayi Yana Kara godewa allah dayasa yafarka yanzu. Kusada wata yar karamar system Dake ta nuna green din wuta da manyan rubutu yananu na awake ,awake,awake,awake alamun yafarka kenan tabbas in wayanda suke lura dashi suka shigo nanne zasu tabbar Daya farka kashe system din yayi, Jin kamar takun tafiya yasa yayi saurin komawa yakwanta kamar bashi ba. Shigowa FANAN tayi tasawa dakin key takaraso kusa dashi tadubashi sannan Takoma kan kujera tajire hijab dinta da dan kwali taja zib din riganta sbd gabadaya atakure take kayan sundameta bayanda ta iya ne kawai hankalinta akwance saboda tasan patient dinta baya cikin hayyacinsa. Shikuwa Bude ido yayi Yana kallonta, kallo Daya yamata yagane itace ke kula dashi Amma aitayi yarinya duk abinda takeyi akan idonshi jikintane yabata ana kallonta juyowa tayi dasauri rufe idonshi yayi tagama kallonsa kafin taci gaba dacin snacks dinta. Bude idonshi yayi Yana Dan murmushi bayan kamar 30 minute ta mike taje towel tadauko tazo zata goge mishi jikinshi tsayawa yayi Yana ganin ikon allah,mamaki cike aranshi yanzu yarinyar nan harda jikina take tabawa tana kallona shi damuwarshi ma karta kalle inda be kamataba duka duka nawa take, goge mishi jikinshi tayi Takoma tazauna tana haki. Jinjina irin karfin halinta yayi sbd yanda yake dinnan harta iya juyashi ta goge masa jiki tayi, afili tace wash allah na yau kam da wuri zankoma gida gyara jikinta tayi , kusa dashi taje ta tsaya tafara kwararo mishi adduah samun sauki sannan tatofa ahannunta Tashafa mishi afuska tanata murmushi kasa kasa yake kallonta bakaramin dadin adduahrta yajiba.


Bakin mirror πŸͺžta tsaya ta kallon kanta dogo kanta tayi kawai taga mutum abayanta kamar aljani ihu tasaka tajuyo zata gudu ganin yanda ta tsoratane , taku biyu yayi yariko kugunta aikuwa atake yaji jikinta yasake duba fuskanta yayi yaga tasuma jinjina tsoro irin nata yayi domin kuwa shi bada niyyar yatsoratar da ita yajeba magana yakeso yamata Amma gashi tasume mishi Dan karamin tsaki yaja. Kwantar da ita yayi akan kujera, fridge yabude yadauko....




via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD




via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺


Story Written by MRS 🌹 ISHAM 🌹

Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy Ameen πŸ™πŸŒΉπŸ€Ž



Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ₯°




__________________________________________



Page 6️⃣




Yadauko faro water ya shafa mata afuska ajiyar zuciya tasauke ahankali tafara Bude idonta, kamar amafarki kawai taga mutum na kallonta dasauri tamike zauna tana tariyo abinda yafaru, juyawa tayi takalli kan gadon nashi taga bayanan sannan tasake dawo da kallonta kanshi karfin halin qirqiro murmushi tayi ta tashi tsaye kafin tace yajikin naka shuru yamata bece mata komai ba ganin datayi bece komai bane yasa tayi tunanin to kode baya magana ne kokuma brain nashi yatabu Kara magana tayi tace tashi kaje kwanta indubaka da sauri yadago Yana kallonta daga sama har kasa wannan yar karamar yarinyar ce take mishi magana kamar wata mamarshi Mikewa yayi yaje gadon yakwanta yazuba mata ido Yana San ganin abinda zatayi fara dubashi tayi taga komai normal Amma tarasa gane abinda yahanashi magana sunkuyowa tayi da kanta gabb danashi kan tace meya hanaka magana shuru yamata bece komai ba takaracewa to kode Kai kurmane nanma shuru tofa alamu sun nuna kamarma bakajin abinda nake fada to shikenan yanzu de bari in kawo maka peper da pen karubutamin sunanka shide yazuba mata ido Yana jinjina surutu irin nata afuska kamar bazatayi yawan magana ba Amma kamar wata parrot 🦜 duk tacika mishi kunne yama rasa meze ce mata. Zata Kara magana cikin tsawa yace shut up your mouth 🀫 kinbi kindameni komawa gefe tayi tana kallonshi kafin tawani fashe da dariya harda rike ciki. Shikam yau yaga takanshi dama mahaukaciya akabawa kula dashi ohhhh kome tamishi lokacin dayake cikin coma oho🀣. Tsaqaitawa tayi da dariyar tace walahi banyi tunanin zakayi magana ba tom yanzu de yakake yajikin naka sezuba takeyi shikuwa daure fuska yayi beko Kara kallon inda take ba, fita tayi daga dakin tawuce office din doctor ammar aikuwa tayi saa tasameshi da sallama abakinta tashiga tanata murmushi dagowa yayi yakalleta yace ah ah Fatima kece eh dama nazo fada maka patient Dina ya farfado ai tun kafin tagama rufe Baki yafita a office din suka shiga dakin abakin gado suka sameshi Yana zaune kanshi akasa . Karasowa kusa dashi doctor ammar yayi yace barka de be dago ba SE bayan 3mint yace yawwa bekara cewa komai ba. Yanzu meyake damunka dago ido yayi ya kalli doctor ammar , waro ido doctor ammar yayi yace AZAAD MUHAMMAD MAINASARA jiki narawa yace dama kaine dama kana Raye tsaki azaad yayi yace please banasan dogon magana nan wani garine domin kuwa tun kallo Daya dayawa Ammar yaganeshi, azaad nan garinkane garin gombe state ok yace,FANAN Dake tsaye abakin kofa tazuba musu ido tana kallonsu dago Kai yayi yaga tana kallonshi harara yawurga mata dasauri tadauke kanta. Sake dubashi doctor ammar yayi yace yanzu meyake maka ciwo ahankali yace babu kawai ciwon kaine okay dama shi SE ahankali zesake ka. Cewa yaushe zaaban sallama eh zaa sallameka Amma gaskiya zekai nanda 1week sbd kagama discovery ok yanzu de wannan kayan jikin nawa sun damameni am so exhausted to shikenan doctor ammar yace yafita dasauri. Karasowa dakin FANAN tayi taje tadauki glucose tahada mishi a cup Tamika mishi gashi batare dayakalla ba yamika hannu yakarba yakai Baki yayi yasha asukwane yatofar dashi ke Meye wannan Baki da hankali ne Zaki ban glucose, narai narai tayi da ido kamar zatayi kuka tace yanada kyau kadingasha hararanta yayi yace to bazansha ba din yanda yake mata tsawa ne yasa tafashe mishi da kuka dago Kai yayi ya Salam malama kimin shuru natsani Jin kuka Meye namiki dazakimin kuka , cikin muryan kuka tace meyasa kamin tsawa nibaamin tsawa agidanmu, shikam takaicine kamar yakasheshi yama rasa yanda zeyi da ita , to shikenan kimin shuru banason kuka share hawayenta tayi kafin taje kan kujera tazauna ahaka Sega doctor ammar yashigo shida wani security Yana rike da leda Niki Niki ya ajiye yafita doctor ammar dawo da kallonsa yayi kan AZAAD yace ga komai da komai Wanda zakayi amfani dashi fito masa dakomai ammar yayi yajerasu tsaff a wardrobe din dakin fito mishi da kaya yayi marasa nauyi Bakin wando dakuma Riga fari dasu brush tooth paste da takalmi da etc. Karba yayi bece mishi komai ba yawuce toilet yafara wanka. Fanan yanaga kinyi shuru kode bakyajin dadine inji doctor ammar lfy na KLAu doctor okay yace kafin yakara dacewa kinsan wayene azaad kuwa girgiza Kai tayi yace bakyajin sunanshi agari bama iya gariba har kasashen waje tace bantabajiba shuru yayi kafin yayi tunani okay Amma kintabajin sunan AZAAD THE BILLIONAIRE eh tabbas natabaji Amma ai Kwanan nan naji labarin ai yarasu ah ah berasu ba shine wannan ai zaro ido tayi tace dama shine eh mana kafin sukarasa magana yabude kofar toilet fitowa yayi tsarki yatabbata ga allah dukansu idonsu nakanshi FANAN kam suman zaune tayi kyaunshi yakara fitowa dogo ne sosai yanada jiki amurde irin wanyanda suke daga karfe yanada farfadan kirji kanshi kuwa gashine atare yagyarashi ga sajenshi mejan hankali yanada manyan ido dara dara sexy eyes πŸ‘€ ga dongon hanci bakinshi Dan karami Yana dauke da pink libs dawo da kallona nayi hannunshi dogayen fingers ne dashi masu dauke dagashi ya Allah azaad kota Ina yamatukar haduwa kamar shi yayi kanshi. AZAAD MUHAMMAD MAINASARA kenan shahararren Dan kasuwan da ake tunkaho dashi a Nigeria da kasashen waje saurayi Dan kimanin shekara 33yrs aduniya Wanda yakasance half cast mahaifiyarshi balarabiya ce mahaifinshi bafulatane Kuma babban Dan kasuwa Kuma Dan siyasa......

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺


Story Written by (MRS 🌹 ISHAM 🌹)


Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy Ameen πŸ™πŸ™πŸŒΉ



Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ₯°




___________________________________________



Page 7️⃣



AZAAD magana yafara cike da kasaita yace Ammar yanzu kana nufin kace labarin mutuwana ya kewaye duniya hmmm lallai dole indauki mataki karasa maganar yayi Yana zama akan kujera Satan kallonshi FANAN tayi kasa kasa tace oho wannan mutumin daga gani zeyi jiji dakai auuu haba de dasauri tadago Kai ta kalleshi Ashe yaji abinda tafada Amma Taya yajini NIDA nake magana azuciyata Tabb lallai wannan maye ne , nidin ne maye yakarasa maganar Yana hararanta Aida sauri tamike tabar kusa dashi domin yanzu yafara bata tsoro. Kallon doctor ammar tayi tace doctor zantafi gida yamma tayi tunda nagama aikina Koh murmushi doctor ammar yayi yace haba FANAN saurin me kikeyi haka ai haryanzu patient din naki begama recovery ba,duk abinda sukeyi akunne AZAAD Amma ko kallon inda suke beyiba shi tunaninshi ya umminshi awani Hali take ciki. Sallama doctor ammar yamusu yace to nikam zan wuce SE gobenku FANAN ce kawai ta amsa bayan fitanshi tashiga toilet tafito da towel ahannunta ajike takaraso kusa dashi ko magana bata mishi ba takama kanshi tafara gogewa dagowa yayi yazuba mata ido Anya wannan yarinyar akwai kunne ajikinta kuwa, daure fuska tayi taci gaba da goge mishi jikinshi to shi abinda yake bashi mamaki agabanta fah yafito daga wanka to kode ta manta dayayi wankane tazo tana goge min jiki

via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD

πŸ§‘β€βš•οΈπŸ§‘β€βš•οΈ NIDA PATIENT DINA 🩺


Story Written by (MRS 🌹 ISHAM 🌹)



Da sunan allah me rahama mejinkai πŸ™ Ina fatan kamar yanda nafara rubuta wannan littafin lfy yabani iKon gamawa lfy Ameen πŸ™πŸŒΉ



Wannan littafin sadaukarwa ne gareku fans Dina allah yabar zumunci πŸ₯°πŸ₯°



____________________________________________


Page8️⃣



Ahankali yace ya Isa please okay kawai tace mishi tabar wajan bin bayanta yayi da kallo Yana girgiza Kai wannan yarinyar daga gani zatafi zeenat rashinji juyawa tayi ahankali tanaso tasaci kallonshi karaff suka hada ido mugun kallo yawatsa mata murguda mishi Dan karamin bakinta tayi mikewa yayi aharxuke ganin datayi wajanta yanufo aikuwa tafara kokarin guduwa taku biyu yayi yacafko ta yaja hannunta har bakin gadonshi kafin yatsareta da ido ke wakike harara cikin fuskan shagwaba tace nifa bada Kai nakeyi ba to dawa kike inbadani kike ba nida wancan filon nakeyi juyawa yayi yakalli filon yace okay tunda ke karamar mahaukaciya ce maza bawa filon hakuri zaro manyan idonta tayi waje gyada Kai yayi yace yes bashi hakuri Kuma karki yarda kibari wajan nan se filon ya hakura. Kwanciya yayi abinshi itakuwa FANAN tafara bawa filo hakuri tun tanayi ta dadin Rai harta fara kuka idonshi alumshe Yana kallon duk wani motsinta juyowa tayi setaga alaman yayi bacci sanda tafarayi takarasa kusa dashi ahankali tace yauwa yayi bacci juyawa tazoyi zata gudu tsantsi yakwasheta tafada jikinsa kan faffadar kirjinshi cikin sauri tafara kokarin tashi zagayo da hannunsa yayi ya matse kugunta ajikinshi yar Kara tayi sbd tadanji zafin rikon dayamata matso da fuskanshi yayi gaff danata har sunajin saukar numfashin juna ahankali yabude Baki kamar bazeyi magana ba yace meyakawoki jikina kika kwanta dasauri takalleshi ganin yanason mata sharri hararanshi tayi tace mekuwa zanzoyi jikinka hannu yasa yamatse mata Baki yarinyar nan naga kamar kinaji da tashen balaga Amma karki damu kafin inbar asibitin nan sena gyara miki zama takasa magana kawai SE hawayen dakebin kuncinta kallon cikin kwayar idonta yakeyi kafin yamaida kallon nashi libs nata da take tacizewa ahankali tsabar azabar rikon dayamata kokarin tashi tafarayi da iya karfinta Amma ko motsi beyiba seda yatabbatar tagalabaita kafin yasaketa yace tashi kibarmin jiki mara kunya kawai mikewa tayi tana share hawaye ahankali taje tadauki hand back dinta tasa facemask ko kallon inda yake batayi ba tabar dakin sauri sauri take tafiya yau ko takan Kiran Amira batayi ba tawuce gida shigowa tayi da sallama abakinta bata samu kowa afalon ba tashige dakinta kawai tacire kayan jikinta tafada toilet tayi wanka tare da alwala tafito tana tuna abinda azaad yamata kwafa tayi kawai ta tada sallah bayan ta idar ne tafito tasamu kowa ya hallara afalo gaidasu tayi amsawa sukayi suna tambayarta ya aiki alhamdulillah kawai tace auta ce tazo kusa da ita tazauna anty Ina tsaraba na laaah wlh auta namanta Amma in sha Allah gobe zankawo miki ko tom shikenan anty, abinci suka fara ci bayan sun gamane baba yace yauwa namanta banfada muku ba su Al ameen gobe zasuzo gombe fah cikeda murna tace allah yakawosu lafiya tsabar farin ciki tarasa inda zatasa ranta domin kuwa ba karamin good time sukeyi da ya al Ameen dakuma suhaima kanwarsa, sudin yaran kanin baba ne. Ya usman ne yamikawa fanan wata leda me kyau da ita kayan cosmetics ne aciki sesu perfumes godiya tamishi aka cigaba da hira nan taji wayarta na ringing dubawa tayi taga wayene ganin my bestyne yasa tayi saurin daga kiran suka gaisa bestie ya akayi yau Baki jirani ba kokin koma gida dawurine eh kekam wlh inada wata uzurine shisa nadawo banbiyoki ba to shikenan bakomai SE gobe kigaida mama okay zataji, tashi fanan tayi tace musu seda safenku allah yatashemu lfy suka amsa shiga daki tayi tabude ledan Da ya Usman yabata powder ce mekyau dasauran kayan kwalliya lotion 🧴 tafito dashi Shima mekyau SE Kuma turare masu dadin kamshi murmushi tayi tace allah sarki ya usman allah yakara budi jera kayan tayi agaban mirror gadon tahau tafara game din Angela.



Washe gari bata bar gida ba SE 11:30 ta tafi hospital shigowa tayi tasameshi Yana breakfast πŸ₯ž Ina kwana tace mishi ko kallonta beyiba balle tasaran ze amsa bakin desk Dake dakin taje ta dauki magungunansa ta mika mishi da ruwa karba yayi yasha SE asannan ne yadago Kai yakalleta jeki daukomin tissue ko kala batace mishi ba takawo mishi ta ajiye akan table din gabansa suna haka doctor ammar yashigo gaishesa FANAN tayi ya amsa yamata yamejiki kafin yaje yamikawa AZAAD hannu sukayi musabaha yamishi y jiki kafin yace AZAAD akwai yar matsala fa kallonsa yayi yace name kenan ummi ba lafiya jiya naje nadubata jininta yahau Amma yanzu dasauki mikewa yayi yafara tafiya dasauri Ammar yatsayar dashi karka tafi yanzu AZAAD karkayi wannan gangancin kasan rayuwarka tana cikin hatsari Kuma haryanzu baka gama komawa Dede ba cikin tsawa yace I don't fuckin care ummi bata da lafiya sannan kanacemin intsaya mtsssw dogon tsaki yaja yafito yabar dakin dasauri Ammar yabi bayanshi Dan yasan halin azaad yanzu seyace zehau taxi shibesan yanda ake farautar rayuwarsa ba FANAN kam tunda yadakawa ammar tsawa tayi sumar tsaye domin aduniya tsawa Yana Daya daga cikin abinda yake birkita mata lissafi tana Daya daga cikin mutanen dabasa jure tsawa

Please Login or Register in order to submit comment