Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

🤰MAI CIKI CE 🤰
By
Narnah'kanwar soja










Littafin marubuchiyyar..
BIYAYYA GA UWA tasa na kasa fahimtar darajar FARASHIN SO a rashin sani na afka DUHU CIKIN HASKE sanadin HANYAR RUWA na kai ga MIJIN MAGE, tsantsar tsoro da fargaba na RUHI BIYU na manta ne MAI CIKI CE .











🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*













PAGE 1&2




Watssapt number 0810123539
Facebook page : NARNAH ƘANWAR SOJA
Istangram : NARNAH'KANWAR SOJA








Free book Comment and share please


****BORNO ****






Sosai take gudu a cikin wanan uban duhu ga iska dake kad'awa da 'karfe bishiyoyi sai girgiza ganyen sa yakiye , cikin ta ne ya 'kara murd'awa kasancewar cikin na ta ya fara girma da alama gudun ya ratsa cikin ne, sanye taki cikin wando na Pakistan duk duttyn ga shi ya 'bo'boli sai 'katuwar riga da ta kai guiwar ta ,. ko d'an kwali babo akan ta siriruwa ce sai uban gashin ta da ba kitso duk a hargitsi yaki , gudu take ko waiwaye babo duk da cewa cikin na ciwo sosai






Nishi ta kiye da 'karfen ta ihu ta buga lokachin da tayi tuntu'be da gatun duste gaba gaba tayi tuntu'be idon ta ne ya rufe ta cire tsammani cewa zata rayu idan har ta afka akan wanan dutsen hannu biyu biyu ta tallafo cikin ta rintse idon ta iska ne ya tunkud'o ta ta afka a 'kifen dutsen 'kafar ta ta murd'e ya bada wani sauti 'kass da yasa ta runtuma uban ihu da cewa "inallillahi wa inna iallhin raji'oun" sai hawaye daki bin kuncinta, wani nishi ta saki take ruwan sama ya fara zubuwa kamar da bakin'kwarya shaaa ga bishiyoyi dake tallafa gun kad'awar ruwan kanta ta d'aga sama tana jin ko wane d'igon ruwan a jikin ta,





**************** KANO ************



Dooooom 'kara ya buga "subhanallahi subhanallahi subhanallahi ina bindiga ta farmaki ne HABLAT , " wacce ake kira da HABLAT ce ta haska 'karamar wayar ta " haba dai farmaki kuma Daddy Majhat nicce fa na zuba ma dundu a baya ," tsaki yaja " fisabilillahi to haka ake tashin mutum a barchi a wanan tsakaliyar daren me kikiye ido biyu zaki tashi ne kamar ana ya'ki," ya fad'a yana murza ido da jan bargo.














Bargon ta kama tana dariya haushi ne ya ishishi ya fisgi bargon a hanun ta ya kuma 'kasa " idan aljannun ke ne suka farka ke zauna ne na bar d'akin ma dukka "dariya takiye wanda ya 'kara k'ufalar da zuciya sa, a zuciye ya bud'e 'kofar ya saki da 'karfe bayan minti biyar ta fara juyi akan gadon tsaki taja ta sauko








"ohh ne HABLAT barchi ma samu ne kowa na barchi banda ni " agogon wayar ta ta haska "karfe biyu da minti goma ,saukowa tayi a hankali ta kunna hasken d'akin nan da nan ya kauraye ko'ina silifas tasa ta shiga toilet.














Matsakaichin d'akin nata na 'karewa kallo da ke da gado da Waldrop mai kyau sai mirro da taye jire kayan adon ta album ne mai kyau tsayawa nayi ina ganin ta kyakyawar yarinya ce mai kimanin shekaru goma sha bakwai ,fara mai matsakaichin hanci sai 'karamin bakinta da dara daran idon ta da ya dace da O face nata saka'le da hannun wane guy dake sanye da uniform na Navy army Masha Allah chocolate colour mai fad'in 'kirji mai matsakaichin tsayi, fittowa tayi ta shafa 'karamin cikin ta da takara mata kyau ainun.














A hankali ta bud'e 'kofar hangusa tayi yana barchi hankalin kwance murmurshi tayi a hankali ta taki har inda yaki gashin kanshi taki shafawa a hankali tana lumshi ido chan ta matasa a jikin sa ta fara buga 'kafarta ta fashe da kuka mai sauti a firgichi ya tashi "to biyoni kuma kikaye yanzu kingama dariya yanzu kuma kuka to me ya faru ne dai wallahy kin dame rayuwa ta" HABLAT ?








Turu baki tayi Abban Majhat na rantse yunwa nakiji kuma na kasa barchi ka d'an banzan 'kai'kayi da bayana yakiye kuma " dakata hakan nan HABLAT hankalin ke ya kwanta tunda kin tashi ne yanzu gayyamin abu d'aya da zan miki " murmurshi tayi "shiyasa naki sonka Abban Majhat yanzu dai 'kwai zaka soyamin mai dad'i don Allah ina jira irrin wanda naki maka ina amarya ka gane ko ? baki ya sake ya kunna balk ya fitto tsakar gida kitchen ya nufa dubawa yayi ya kunna 'karamin celinder da suke girki , nan ya d'auko 'kwai da tattasai da albasa ya fara yankawa , nepha ne suka d'auki wuta ,











" ohhh Nigeria har yanzu wutan lantarki bai tsaya mana ba ,tunda safe ma babo wutan nan fa yanzu zafi zai tashi kamar jira suki sauro suyi ta wa mutum ihu ". bataga ma magana ba ta hango shigowar sa , " awww Abban Majhat har ka gama waiyoo my soja " hararra ya buga ma ta ce miki akayi ne mashin ne kiban Nokia ke nayi haske "mika mai tayi tana 'kunshi dariyar da ta zo mata,








kumawa yayi ya d'aura frypan da mai celinder nin ce ta mutu "what happen "kunnawa ya kuma ye ta mutu "inallillahi wa inna iallhin raji'oun gas ya 'kare ga nepa babo ga rigimar HABLAT ya zanyi ne Hafeez?










Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞






Dukkan yabo da godiya sun tabbata gun Allah maɗaukakin sarki, wanda ya bani lafiya sannan ya bani damar rubuta muku wannan littafin.






Allah ya ƙara dubun salati a gun mafificin halitta shugaban Al'umma, Annabi Muhammad (S. A. W), da ahalin sa da sahabban sa da dukkan masu bin tafarkinsa har zuwa ranar tashin Alƙiyama.*



*Ina roƙon Allah ya tsaremin alƙalamina daga rubuta duk wani abu da zai kawo ɓatanci a cikin al'umma. Allah ina roƙonka yadda ka bani damar fara rubuta wannan littafi lafiya, Allah kabani ikon gamashi lafiya, kura-kuran da zanyi ciki Allah ka yafe min da wanda nasani da wanda ban sani ba*







COMMENT AND SHARE FISABILILLAHI
🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja









PAGE. 3 & 4
BORNO



Kanta ta d'aga sama tana jin ko wane d'igon ruwan a jikin ta, shiru cikin nata yayi ya daina motse hannu tasa ta shafa 'karamin cikin "Ya Allah ka karimin abinda ke ciki na a kowane hali ka bani dauriya da juriyar da zan iya kasancewa dashi a kowacce hali ," tsawa ne ya ratsa dukkan dajin wane haske ne daga nisa ta hango mai kamar wuta ya sauka akan wane bishiyar da take iya hangowa wuta ce ta kama bishiyar ga ruwa na dukkan fillin sai dai bai iya kashe wutar ba jinta ne ya dauke gaba-daya don firgita da shiga tashin hankali da ta shiga yanzu tunda Allah ya halicci ne ban ta'ba shiga irrin wanan bayanin yanayin ba a hankali ta sa'buli jikinta anan ta zube a kwance a sume..













Chan wane zazza'bi ya rife illahirinn jikin ta wane irrin ciwon kai ne ya ziyarci ta kaff kafff jikin ke rawa kakkarwa takiye nan ta mi'ki ruwan sama ya mata suka yanzu dai 'karfen sa ya rayu sai yayyafi a hankali tana jikin ta ta bude 'kasar wane bishiya sai rawar jiki take hankali tashi a tsorachi ta dungule filli daya duk ta fitta a cikin hayachin ta kuka ta fashe dashi ," la'illa ha illa anta subhanaka inne kuntu minna zalimin , lokachin da Annabi Yunus ya kasance a cikin gatuwar kifi a duhu da kad'aice a cikin jarabawar da Allah ka mishi wanan kalmar yake fittowa har lokacin da ka amshi tuban sa wahalar sa ta 'kare ka fidda shi wanan adu'ar yaki maimaita wa a wanan duhun da babo haske ko kad'an.














Ajiyar zuciya ta sauke " ya Allah nima ka fidda ne a wanan yanayin tabbas nasan jarabawar ce domin HANYAR RUWA bata kasance mai tantance ruwa mai kyau ko mara kyau ba a koyaushe hanyar ta d'aya ne ni nasan ITA CE 'KADARRATA komai zai zo 'karshe amman ya Allah na tuba ka sassauta min jarabawar nan na wahala ya Allah ka taimaka ma rayuwa ta ka kari min ciki na ni nasan na kasance MAI CIKI CE yasa na afka wanan 'kadarar ,"









Zafin jikinta ne ya tsananta yasa ta 'kara dungulewa wasu irin hawaye masu ɗumi ke kwaranyo mata babu ƙaƙkautawa
,har wahalllen barchi ya kwashe ta ,chan cikin barchin ta tafa jin wasu zantuttuka akan ta da bata gani mafarki ne ko gaske.

















********KANO*********





" Inallillahi wa inna iallhin raji'oun gas ya 'kare ga nepa babo ga fitina da rigimar HABLAT ya zanyi ne Hafeez?





"My soja ina jiran ka fa sauro ga zafi ga yunwa unborn tana kuka ," tsaki yaja "aikin banza ta fara wai unbornn bayan itta ce mayyar egg nin abun kad'an ace ciki ne ya kiso "an coming dear " ya fad'a Yana tura baki murhun gawaye ya jawo nan ya zuba cikin minti biyar ya soya kwai da ya sha albasa da peper, zufa ya ce "thank God na gama " baby am fin" maganar ce ta tsaya a bakin sa da ta bari a bud'i ganin kayan sa da ya amsu a gun mai gogga da mangariba don gobe Friday yasa kasancewar ba nepa ,ganin taye pillow da kayan bai san lokachin da.











"HABLAT "a razani ta tashi "my soja lafiya kamar kaga boko harram da boom" HABLAT gaki baban boko Haram a gida na , bansaniba " zaro idon ta tayi "nicce kuma boko Haram yau my soja ," ey kice nace kicce ya zubgira plate nin yaja kayan sa ya shiga d'aki nan da nan yawun ta ta tsinki ko kallon sa bata kuma yi ba ,ta kutsoro tasa abakin ta wani uban Maggi ne ya kai farmaki a harshen ta ga dan banzan borkono da sauro ta zubar da sauri tasha ruwan goran dake kusa da ita ,'daukan plate nin tayi ta nufi d'aki dashi wane bakin ciki ke tukaru zuciya ta , ganin sa da tawol tasan ya watsa ruwa ne Hah take kallonsa " to sauniyar mayu yanzu kuma kallon me kike min kamar na miki sata ," had'a fuskar mai kyau tayi "kamin satar harshin mana kasa uban borkono ga Maggi yayi yawa ne bazan iya ce ba "okay nikam zance don bazanyi asarar kudi na ba amsa yayi ya cinye tasa da lima ukku ya gama tana tsaye kawai ta aza hannu akai ta kurma uban ihu har sai da ya yarda plate Nan ta duvere a 'kasa tana wanchakali da "kafafunta " ke HABLAT wane irrin hauka ne haka "











"nicce my hauka bayan ka min abinchi ne kai wane irrin miji ne ma bazaka rarrashi ne nace ba wallhi sai ka biya ne, ka biya ne abu na ," plate ya d'auka je yayi kamar ya buga mata akai ya huta ko zai samu sallama, ganinsa tsaye Yana kallon tabta Fara kuka tana cewa "ka biya ne abinchin na ka biya ka biya " girgiza kafad'ar ta yayi " haba baby na umm kuka baya Miki kyau zo na kwanta dake na miki foffota dare yne fa yanzu kina ihu aljjanu zasu d'auki muryar ke Kuma ga ma'kobtan mu Kar su Miki dariya sa safe " to ne my soja Ina ruwa na da Matan gidan nan kawai ka biya ne abinchi na ko kuma cikin Nan ya xube don inaji tana cewa Mommy ne Majhat idan bance ba zan fitto yamzu na mutu tunda Abba ya cinye min egg na ," ta fad'a with ennocent face..











Wani malolon ba'kin haushi da tai'kaice yaje a zuciya sa yace "ai kuwa da kinsan ne ne ubanki yau ," a zahirin kuma dariya ya ficce dashi har yana sha'kuwa "wallahi HABLAT ke daina 'karya wanan 'karyar Taki ko ko al'kibla bazata gani ba" Baki tabud'i zataye wane ihun ya toshi bakin ta da hannun sa ,"idan na samu muruhun gawaye bai mutu ba zan miki idan ya mutu kuma Majhat nin ta fitto taga Nigeria da kyau ," girgiza kai tayi ya Kuma kitchen badon ya soba.. tsayawa yayi yana ganin ikon Allah.....










Dramar Hafeez da HABLAT ko me ya faru a kitchen nin oho Amman wanan Majhat nin ko akaiw labari a gaba ,








Wacecce yarinyar dake cikin daji Kuma Mai ciki ce me labarin ta ya 'kunsa. ko biyo ,






Al'kalamin ƙanwar sojah-----------ce ✍️💞







🤰MAI CIKI CE 🤰
by
Narnah'kanwar soja








The comedian sweet love story with full of sympathy.


PAGE 5 & 6



BORNO



Chan cikin barchin ta tafa jin wasu zantuttuka akan ta da bata gani mafarki ne ko gaske ba , " ihooooo MAI CIKI CE!!! " saurin toshi mai baki sa wane yayi don gudun kar ta farka, wasu 'baƙaƙin hallitu ne mafi yawancin su da tumbin guntaye da babo takalma sai wane ganyen da suka d'aura a kunkumin su, sun shafa jan abu a asaman goshin su jikin su kuma duk sun shafa mata farar 'kasa ganin ta fara buɗe ido suka zagaye ta nan ta farka sallati ta sake ganin irrin wanan mutanen da tunda Allah ya halicci ta batasan ko labarin su ba ,








Da sauri sauri zuciyar ta ce ta fara bugawa a saba'in saba'in da sauri ta dafa ƙasa ta jaa jikin ta ta jingina da bishiyar bayan ta, ƙafarta ne ya mata zafi da sai da ta sake siririyar ihu da muryar ta na masu barchi , ganin 'kafar ta kumbura ne yasa tace targaɗi ta samu na gocewar ƙashi a daren jiya , sakamakon buguwa da ta samu.











Wane daga cikin mutanen nan ne ya matso kusa da ita da niyyar ya ta'ba ta "don Allah kumin rai kar ku cutar da ne kuyi ha'kuri " ina bai jita ba hannun ta ya ture nan ya d'aga rigar ta sai ga 'karamin cikin ta fari sol da ya fara turu kai gaton hannun sa ya sa ya shafa kai dariya ya kicee dashi "MAI CIKI CE" take mutanen nan suka fara tafi suna girgiza jikin su da tumbin su sai fidda harshe waje sukiye duk abun nan dake faruwa wane daga cikin su yana daga tsaye matashin da zai kai shikkaru goma sha tara a rayuwar sa ,abun ne ya ishishi ganin irrin abinda uban sa kiye akan yarinyar sarai yasan manufarsu don sun ga itta nin MAI CIKI CE da tune sun danne ta dukkan su ,dogon tsaki ya ja yaja sandar sa yayi gaba, ba tare da ko ganin fuskar ta ba .











Hankalin su ne ya dawo jin tsaki da akaja babban cikin su ne ya d'aga muryar sa mai amo "PAYAM baka da kunya ko don uwar sa ma taurin kai ne da itta" nan suka kicce dariya ganin duk hankula su yana gun tafiyar yaron ta sulalle zata gudu sai dai kash wane mugun jire ne ya kifar da itta ga ƙafarta dake mata zugi " heeeeeeee gudu gudu gudu yarinya bai mai ceto ke a dajin nan nan nin gidan mu kika zo mu hamsin ba biyu ne a dajin nan sai dai ke da wanan cikin ne hamsin don haka bama son taurin kai ," da hannu d'aya wane ya d'agata sai tirjewa takiye tana bugun sa amman a banza don irrinta goma zasu na bugun sa da hannu bazaije komai ba. a kafad'ar sa ya rataye ta kamar kaya jin ihunta yayi yawa ne wane ya dango gashin kanta ta gaba ya zuba mata farin abu a fuskar nan da nan ta hau maye sai barchi ......














KANO CITY





" Idan na samu murhun gawaye bai mutu ba zan miki idan ya mutu kuma Majhat nin ta fitto taga Nigeria da kyau ," girgiza kai tayi ya kuma kitchen badon ya soba tsayawa yayi yana ganin ikon Allah.....








Dariya yayi wanda ya 'kara masa kyau ainun ganin ashe bai kashe wutan ba da sauri ya d'auko wasu egg nin guda biyu da gishiri kaɗan a wanan time nin ko Maggi bao saba sai guntun albasa don haka tace mai cikin minti biyar sai gashi nan ya taho ,ganin ta kwanta nan da nan aka sharar barchi take " HABLAT ! HABLAT!! HABLAT!!! ke tashi kinga har nagama ko yanzu kam zaki ce ai "wane malollon ba'kin ciki ne ya tukaru zuciya ta "haba Abban Majhat yanzu ka dubi girman Allah kana ji kana gani ban samu barchi ba sai yanzu ka sa wane qaton muryar ka ta gardawa ka tashi ne wallahi kana cuta ta a gidan nan "








"What nosense Madam nine gardi mai muryar gardawa kinye sa'a samun miji irrina har na iya miki girki cikin tsakaliyar daren nan amman don baki da kunya ke dubi tsaban ido na ke zagi ne ? lallai HABLAT na miki dariya dewa daman ana fad'a ban yarda ba sai yanzu idan ba'a kulla daku kuce an tsaniku don kuna da ciki, idan ana kula da ku ana biye muku kuma ko shimfiɗ'a tabarmar rashin kunya good kin kyauta wa kanki, " sai da ya gama zazzage maganar sa ya juyu don ya ganta da kyau sai dai me yaga tana barchi abin ta " serious barchi fa take yanzu ohhhh ne Hafeez ne kuma nawa ƙaddarar kinan ɗaukar ta yai ya kwantar akan gado yaja mata mayafi haka ya zauna a bakin gadon yana mata fifitta ,wasu hawaye ne ya zubu mai a idon sa lokachin da yake ganin ta saurin kau da tunanin sa yayi ta hanyar kwanchiya

1 Comments On MAI CIKI CE
avatar
anas-muhammad

1 year ago

Reply

Good novel

Please Login or Register in order to submit comment