Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayan naki abincin shi mana, to tace Ta mike ta hada a tray sannan Ta nufi dakin nashi Dan lokacin wajen 9 saura na dare.

By Hajara Mami natty girl
[2/17, 1:23 PM] hajarafalalumuhammad: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 58*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Da sallama ta tura kofan parlour nashi ta shiga ta rufe yana zaune yana danne danne a system din dake gabanshi ,dinning din parlour nashi ta karasa ta ajjiye abincin sannan Ta nufi inda yake ta karasa ta zauna kusa da shi, Yaya bakajin yanwane naga bakaje cin abinci ba? Shikenan ina da mata sai ina zuwa wani cin abinci haba ai sai magana, murmushi tai Bari in kawo maka abincin nan ta mike ta nufi can din ta dakko sannan Ta dawo ta zuba mashi gashi, karba yayi kije Dakina ki rufe wannan shower din dana kunna, mikewa tai ta shiga ciki bata dadeba ta dawo ta zauna kusa dashi, yaya zan tafi ai baka bukatar wani abun ko? Ai babu inda zakije anan zaki kwana narai narai tai da ido haba yaya bazan Iya kwana anan ba, ajjiye abincin yai saboda ba mijinki bane nifa na kasa gane miki Aisha me yake damunki? Anan zaki kwana na gama magana, shiru tai batace komaiba amma Ta gama kunbura yanzu in Inna Da hasinart suka ji shiru me zasuce, murmushi yai ganin ta hade girar sama data kasa, aa ni karki mun kuka Tashi ki tafi abunki, batace Mai komaiba sannan kuma bata mike ba tanan zaune har wajen 10:30 kallanta yai nifa bacci Zanyi in kuna kin xanzane zaki kwana anan ne to, aa zan tafi ta Mike tai bakin kofa amma abun da bata saniba sanda ya aiketa har ya kulle kofan ya cire key din, kallanshi tai Ya mike yana hada kayanshi dan shirin barin gun, yaya kaga kofan taki buduwa, aa ki kwada dai ai yanzu naga kika bude kika shigo taya zaa ce taki buduwa ki sake jarrabawa, aikuwa ta juya taci gaba da jarrabawar kamar yadda yace mata amma Sam taki budewa,.

Yaya wlh taki ta bude ajjiye system dinshi yai a gun da yake ajjiyewa sannan Ya nufi inda take din Bari in bude miki, ta matsa ta bashi gu kamar gaske saida ya nufi kofan kawai ya kashe switch na parlour duk ko ina ya kasance duhu sosai Ta tsorata tadai daure Yaya an dauke wuta ko gashi babu waya a hannu na Dana... Bata karasa abun da zata fada unexpected taji ya daga ta ya dauketa har ta tsorata zuciyar na dukan Tara Tara itta bata,bai ajjiyeba sai a dakinshi ya sauketa, kallanshi tai gabanta na faduwa Yaya kaban tsoro fa, eyya ya fada kije ki kwanta ki jirani, anan zan kwana? Bai bata amsah yai wucewar shi toilet kallan dakin tai, bakin gadon ta zauna itta har GA Allah bata San kwanan anan amma yata Iya kwanta tai da hijab din a jikinta danbata cire ba,.

Sanda ya fito ya ganta ta kwanta harda rufe ido alamar bacci rake yai murmushi ya zauna a gaban madubi yai shafe shafenshi ya fasa wannan Ya fesa wancan sannan Ya Mike ya kashe wutan dakin Aisha dake kwance gabanta sai faduwa yake, kusa da itta ya matsa yana kokarin cire Mata hijab din saboda zafi ake da sauri ta rike hijab din dashi zan kwana ka barshi kawai, aikuwa baki isah ba malama ba yadda ta iya dole ta sake ya cire mata ya daura kanshi akan Nata pillow din, yana iya jiyo yadda zuciyarta ke bugawa duk ta gama tsorata, hannunshi ya daura kan kirjinta yaji yadda zuciyarta ke bugawa, Ai Aisha ya kira sunanta uhmm ta amsah wannan faduwar gabanfa Aisha nifa mijinkine Aisha shiru batai magana ba ya joyu da itta yana kallanta saboda kawai dan Haske a garin, ina sanki sosai Aisha tun sanda na Fara ganinki Aisha in bazaki manta ba kinje siyan Abu, amma sai naga kamar baki sona Aisha ki fadamun, ni banceba Yaya nima ina Sanka wlh, Da gaske ya fada tare da dago fuskanta? Eh ta daga, abun yazo mata ba zata taji yana kissing nata automatically mutuwar kwance tai, sosai yake mata hot romance, (to dai kunsan matuniyar Taku wato hajara bata tsayawa a wannan harkar hakan yasa na ajjiye wayata nai fitowata na kama hanyar gida duk nasan fatima Mika, IL taso in debo muku rahoto amma ina,.

By Hajara Mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 59*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Hasinart kuwa Ta zauna a parlour tana jiran dawowar Aisha saboda Ta rufe kofa amma jin Ta dade Yasa a kawai Ta rufe kofan Ta koma Ta kwanta da tunani a ranta yanzu jman yana can da masoyiyar shi amma itta Tana nan Tana fama ganin bacci yaki zuwa yasa Ta Mike kawai tai alwala sannan Ta fara nafila sai datai sallah asuba sannan Ta samu bacci ya dauketa (Allah sarki hasinart kina da aiki ba babba dama hakura kikai ).

Tun kiran farko jman ya tashi ya kalli Aisha dake baccinta baya San ya tasheta Dan yasan tasha wuya Amman dole ya tasheta dan tayi sallah sai Ta koma mikewa yai yai shiga toilet yai wanka sannan Ya dawo ya Fara sallah nafila Bayan Ya idar ya nufi inda Aishan take bacci, hura mata iska yai a fuska har tadan motsa juyar dakai Ta ci gaba da baccinta, murmushi yai a hankali yake kiran sunan Ta tare da rike hannunta,.

Bude ido tai ta sauke su a kanshi, Da sauri ya juyar dakai sabods yanzu kunyar shima take yi murmushi a tashi ai wanka ai sallah, zan Tashi amma kadan fita parlour to, in fita kuma ai taimaka Miki Zanyi fa, ni zan iya kaje kawai, murmushi yai bai jira cewar Ta ba ya dauketa tai saurin rufe ido dan bata San hada ido Ma dashi, ajjiyeta yai a toilet din ya bata kiss sannan Ya fita yana fadin ki fito sai in jamu sallahn, ta Dade a toilet din sannan Ta dauki towel din toilet din Ta daura Yayi karami da yawa ba zata iya fita a haka ba, bakin kofan Ta tsaya Yaya dan mikon hijab dina ,to yace ya dauki hijab din ya mika mata zata karba ya bude toilet din ya shiga,ban gama bafa ka shigo Ta fada tare da komawa bayanshi,murmushi yai to gama mu tafi hijab din Ta karba Ta saka sannan tace na gama, zata tafi taji ya dauketa ya fitar da itta akan sallaya ya ajjiyeta ya dakko mata wasu kayan Dan dama akwai su a dakin shi sukai sallah sannan suka koma baccin yana rungume da itta,.

Hasinart kuwa yau Tana tashi tai aikace aikacen Ta sannan Ta zauna Tana kallo Bayan Ta tabbatar da ta yi girki Ta zauna hakan har inna Ta sakko suka zauna suna kallan tare har inna Ta gaji taci abinci Ta koma ciki su jman basu shigo ba har wajen 11:00 hasinart na zaune suka shigo tare Hannun shi cikin Na Aisha itta kuma kanta a kasa da sallama suka shigo hasinart Ta amsah tai musu kallo daya Ta dauke kai Aisha kuwa kunya taji itta bataso wani yana parlour ba, kan dinning Ya ajjiye yana shirin zubawa hasinart Ta karasa gun, Zanyi serving namu ya fadawa hasinart OK Ta fada Tana shirin barin gun take jiyowa Aisha Na fadin yau ba zakije aiki bane hasinart, kallanta hasinart tai AI nabar aikin ne shiyasa, saboda me,? Saikin gama za muyi magana, jman da tun karasowar Ta ya hade rai baice komai ba yaukam da kanshi ya yabata abincin sannan suka koma parlour suka zauna shima baida niyar tafiya aiki, hasinart Ta mike zata bar gun jman yace tai zamanta duk Dan ya kona mata raine yai hakan ,suna zaune sai hira yake zubawa Aisha ittama kanta bata San Haka yake da surubuta duk sai taji wani saboda ganin halin da hasinart Ta shiga saboda yanzu Ta gama yarda da zarginta akan hasinart nasan jman ne,.
Suna zaune sukaji sallama suka amsah suna kallan kofa saudat ce da uban akwati a hannunta suka saki baki suna kallanta Ta karasa Ta zauna sannan Ta Fara magana ,dad da mom zasuyi tafiya shi Yasa na dawo nan ai gidan Yaya nane bawanda zai hanani

By Hajara Mami natty girl



[2/18, 2:53 PM] hajarafalalumuhammad: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 60*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


ο»Ώο»Ώο»Ώο»ΏKallanta Aisha tai sannu da zuwa ai kamar gidankine nan dinma, hasinart dake zaune batace komaiba amma Ta hade rai kamar bata taba dariya ba, kallan jman saudat yai Yaya bakace komaiba? Kallan Aisha yai ki bata dakinki Ta zauna anan, kallanshi Aisha tai ni kuma fa? Ki dawo bangarena akwai wani dakin acan, shiru tai batace komaiba hakama hasinart itta kuwa Saudat taso aca gu daya zasu zauna da Aisha sabods tana San ittama akwai abun da zatai mata acikin maganin da aka bata, mikewa Aisha tai, tai dakinta hakama hasinart Ta Mara mata baya,.
Kallan Saudat jman ni Allah yana gani bana San zamanki a gidannan amma bayarda na iya ne sannan Abu na gaba da zan fada Miki ki Iya zama da mutanen gidannan gidana kullan a lafiya yake kar zuwanki ya jamun wani Abu bana so, gyra zama tai tare da make murya babu wani abun da zai faru sunanan inna Ta sakko nan jman ya sanar mata Da zuwan Saudat tace Allah Ya basu zaman lafiya .

Zama Aisha tai akan gadonta tai shiru tare da zaba tagumi, har GA Allah bata San zaman Saudat a gidanna tasan ba alkhairi bane gani take kamar Saudat zata iya jan ra, ayin jman ne, zama hasinart tai kusa da Aisha nasan hakiji dadin abun da jman yace amma gara Hakan ai,ba alkhairi ne ya kawo Saudat gidanna ba amma insha Allah saidai komai ya koma kanta ni nama fi san zamanki a can din ni naji da komai ,murmushin jin dadi Aisha tai tabbas indai hasinart na side dinta ba zataji komaiba ,nagode sosai Allah Ya barmu tare murmushi ittama tai suka mike tana tayata hada kayanta duk wani Abu Da zata dauka sannan Ta rakata takai kayan,.

Saudat ta shiga dakin Tana kallan ko ina tai murmushi insha Allah zata gudanar da aikinta normal Ta zauna ,.

Bayan sallah magariba hasinart na kitchen tana hada abinci Dan ta gama man, Da sallama Saudat ta shiga hasinart Ta amsah Tana kallanta Ta karasa Ta tsaya Tana kallan yadda hasinart ke hada kayan abincin amma bataga alamar akwai na jman agun ba kuma nashin take nema kallan hasinart tai ina abuncin yaya inasan ni zan kaimai nashi? Kallanta hasinart tai ki Bari in anzo cin abinci zaki ga nashin AI da ke kike kaimai matar shi zatazo Ta dauka, zatai magana Ta jiyo Aisha Na fadin haba ke kuwa Saudat daga zuwa sai aiki ki bari tare muke ci dashi ai no need kice zaki kai Mai inma yana da bukatar akaimai ni ke kaiwa tunda miji nane, batace musu komaiba Ta raba Ta gefen Aishan ta fice suka bita da ido, tsaki hasinart taja taci gaba da abun da take Aishan ittama rain fice a parlour ta ga Saudat zaune inna Ma na zaune amma ba Wanda yaiwa kowa magana, zama ittama tai kallan inna Aisha tai inna kwana biyunnan kamar bakijin dadi? Unmmm Aisha jikinne wlh sai a hankali kinsan in ka Fara tsofa, kallan su Saudat tai Dan Allah kuyi shiru kun cikan kunne sannan kuma kallo nake, kallan ta Aisha tai zatai magana Inna ta rike mata hannu Rabi da itta karki ce kala hakan yasa Aisha yin shiru bata komai ba suna zaune hasinart Ta gama hada abinci sannan Ta koma gunsu suka zauna har sallah isha kowa yai sannan suka koma parlour basu dade da zama ba jman ya shigo ,.

Zama yai suka gaisa da inna sannan Ya Mike yai dinning hkaan yasa sukabi Bayan shi suma suka zauna basu dade da zama ba Saudat ta sakko dan dama bata gun a lokacin, ittama Bayan Ta zauna Ta kalli jman tare da mikewa yaya Bari inyi serving dinka jin hakan yasa Aisha saurin mikewa Ta rigata daukan cooler din abincin Ta Fara zubawa a flat tare da hade rai, murmushi kawai hasinart tai ta Fara zubawa inna, Saudat ta koma tare da hade rai saida suka Fara cin abincin kafin Saudat ta Fara magana yaya karma Jawa wannan ta nuna hasinart kunne kawai dan naje zan taya aiki dazun taso Ta fada mun magana itta bata san nidin wace agun ka bane Allah ka Ja mata kunne kallan hasinart yai k kiyaye bana san neman fada itta kanwace a guna abarta tai yadda take so, kallan shi hasinart tai zan kiyaye amma a fada mata bana San katsa landan a aikina kowa yai aikin gabanshi indai kuma aikin nawa zatai sai in bar Mata basai na tayata nidin indai tayin dolene

By Hajara Mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 61*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Kallan Saudat jman yai Saudat girki aikin hasinart ne tunda bata San tayinki saiki hakura kawai, gyra zama tai haba Yaya bazai yuyuba da girman ka ace wai girkin yar aiki kake ci kawai Ta Bari zan dinga maka itta tai na gidan, kafin yai magana Aisha ta karba bana bukatar kanwar miji taiwa mijina girki ni zan Mai Da kaina ittama hasinart din na barta na wani lokacine Amma tunda abun haka ne Zanyi Da kaina bana bukatar tayinki Ta fada Tana kallan Saudat, mikewa inna tai tabar gun Sun cikata da surutu gashi bajin dadin jikin Nata take Yi ba, shima jman din mikewa Yai ya nufi bangaren su hakan yasa Aisha Bin bayanshi aka bar Saudat da hasinart,.

Kallan Saudat hasinart tai karki damu indai dole ni kike San tayawa aiki AI akwai shara da wanke wanke zaki Iya yin su, mikewa Saudat tai kalleni da kyau da Na miki kama da Irin wannan mata AI saiku din Tana kaiwa nan tai gaba ,Hmmmm kawai hasinart tace Ta zauna kawai Tana tunanin duniya,.

Dakinta dake bangaren Aisha ta shiga tai wanka tasaka kayan bacci sannan Ta kwanta tare da kashe fitila, tana jin sanda jman ya shiga ya hango Ta kwance Ta rufe ido alamar bacci take karasawa yai kusa da itta ya zauna yana kallanta, yasan idonta biyu yaga kamar fushi take dashi amma shi haiga wani abun fushi anan ba, kusa da itta ya kwanta tare da fuskantar Ta yana kallan face dinta har tana jin nunfashin shi hakan yasa zata juya yai saurin rikotaw, wai lefin me nayi duk dan nace kiba Saudat dakin kine shi Yasa ko yayane? Shiru bata bashi amsah ba,ok nifa ganinai gara ki dawo kusa dani akan ki zauna acan aimun afuwa, bude ido tai ta kalleshi nifa ba haushi najiba kawai dai bana San zaman Saudat a gidanne, to saboda me Saudat fa kanwa tace, Eh amma AI akwai aure tsakanin ku, sai akai Yaya da dakwai aure tsakanin mu? Turo baki tai nidai inma kasan zaka sake aure na riga dana samoma mata amma badai Saudat ba, dariya yai dama haka kike da kishi? Bai jira me zatace ba ya Fara kissing Nata,.

Washe gari
Kamar kullun Hasinart Bayan Ta tashi Ta fara aikace aikacen Ta gama sannan Ta daura abincin safe ,saida Ta gama sannan Ta nufi dakinta danyin wanka Tana fitowa taga Saudat. Zaune a parlour tana kallo har zata Koma kitchen din sai kuma Ta fasa,,Ta wuce abinta, tana shiga Saudat ta Mike tai kitchen din,.

Aisha ce ke Taya jman shiryawa yaya me yasa Ka kuri hasinart agun aiki? Ohhh aiko ki tai kenan? AA bama muyi maganar ba nasan dai kaine zaka kora, hannunta Ta rike ya saka mata wani zoben gold ga zuciyata nan ki rike mum da kyau kallan zoben tai ta mmurmushi AI dole Na, yai mata murmushi sannan suka fito tare,.

Saudat ta dage sai bada maganin take a cikin abincij dake gabanta saida Ta gama tana juyowa gabanta ya fadi har maganin Ma saida ya fadi kasa hasnart ce tsaye a bakin kofa Tana kallanta
[2/21, 7:55 PM] hajarafalalumuhammad: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 62*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

*YA ALLAH INA ROKANKA A DUK WANNAN DAYA DAGA CIKIN LITTAFAN NAN πŸ‘‰DUNIYA LABARI,MAI SONA,HANIFA MORE ESPICIALY* ```YAYANA MIJINA```, *MASARAUTAR MUCE,NI NAGA DUBIYA ABDUL JEY*πŸ‘ˆ *BABU WANDA YA TABA HANA WATA KO WANI KIN YIN SALLAH AKAN LOKACI YA ALLAH INA WANNAN ROKAN*
*YAN UWA KO KUNSAN HUKUNCIN WANDA YANA SANE YAKI TASHI YAI SALLAH A KAN LOKACI*???

ο»Ώο»Ώο»Ώο»ΏKarasawa ciki hasinart tai tanawa Saudat kallan Sama da kasa batace mata komaiba ta dakko abincin dake cikin cooler Ta tsaya gaban Saudat kafin ta daga yuje mata doyar Data soya Da kwan dai dai lokacin su jman da Aisha sun shigo kitchen din saboda aisha tace zata shiga jman yace zai bita, ganin jman yasa Saudat sakin wani gigitaccen kara Tana yarfe jiki da sauri ya karasa yana fadin maye Hakan hasinart baki Da hankali ne? Da sauri Aisha itta ta karasa shiga ciki, kallan shi hasinart tai abu naga,,, Da sauri Saudat ta karbe Yaya bade naga tana Yi a cikin abincin tai saurin yin kasa tai dakko kullin kaga abun da naga tana zubawa a ciki Dan kawai Na mata magana shine ta juye min abincin a jikina, kallan ta kawai hasinart take lallai wannan yarinyar ta iya karya wani karan Saudat ta saki tare da rumgume jman din, nan take gaban Aisha ya Fara faduwa da sauri ta karasa ta janye Saudart ke dallah can baki Da hankaline kuma da kike fadin Tana barbade karya kike wannan sau nawa tai girki a gidannan duk bataiba sai zuwanki zamanki gidannan bashi albarka wlh Ta fada idonta ya kada,.

Katseta jman yai Haba Aisha ki tsaya kiji me zatace mana bai kamata ki katseta haka da sauri ba,kallan shi Aisha tai hakama hasinart da sauri Aisha ta fita tabar kitchen din inda hasinart ta Kalli saudat wacce ke mata murmushi, dauke kai hasinart tai Lallai wannan yarinyar da itta take kuma zata nuna mata true colors nata itta, tunaninta ya katse jin abun da Saudat ke fadawa jman Yaya shi yasa taki ta yarda in dinga tayata aiki Ashe tasan me take wama ya sani ko Aisha ce ke sakashi, wata harara ya bata hakan yasa tai shiru ya fice dan yasan ran Aisha ya baci komai zaice ba zata saurare shiba hakan yasa Ya fice office kawai, yana fita hasinart Ma tafice inda Saudat ta bita da harara,. Wannan yarinyar ta gama bata mun budget da tuni Na gama abun da Zanyi Yanzu saidai in shiga wannan fannin tai tsaki tare da yin sama kawai,.

Da sauri Aisha ta fada dakin inna, Inna tai bita da ido wacce take kan sallaya tana jan carbi ,saida inna ta gama sannan Ta Kalleta me nene? Mikewa tai daga kwancen da take babu komai inna tabe baki Inna tai ina Abdul din? Yace kiyi hkauri yau akwai aikin da zaiyi ne karya shigo Yasan bazai fita da wuri ba, babu komai ta fada sannan Aisha ta Koma ta kwanta idon har ta rufe ido ganin Saudat take jikin jman tai ta jan tsaki, kallan ta Inna tai nifa ba zaki ta jamun tsakiba Dan Allah ki Koma naki dakin tunda ba zaki fadamun abun da ke damun ki ba, jin hakan yasa Aisha shiru bata sake yiba,.

Shiru hasinart tai a daki tabbas tasan yau Saudat ta daura mata laifi amma zatai maganinta ne, jin an turo kofa yasata kallan kofan Aisha ce ta karasa shiga ta zauna kusa da hasinart din, kallan ta hasinart ta wlh Aisha ban da sauri Aisha ta rike hannunta tare da rufe mata baki, haba hasinart nafa sanki ki daina wannan tunanin baxan zargekiba kwata kwata Dan Allah ki daina murmushi hasinart tai nan ta kwashe komai ta fada mata yadda abun Ya faru, nan Aisha tai mata godiya duk da batasan akan mene ake yin Asirin ba,.

Jman zaune a office shi yanzu baisan daya zasu kare da Aisha ba tabbas fushi take dashi, shima Yasan hasinart ba zata aikataba amma bayasan Ya bata gaskiyane taji dadi Dan duk wani abun da zai sakata jin dadi baya so Amman abun shine ya batawa matarshi rai yai tsaki dai dai lokacin akai knock yace a shiga,msi gadin kofanshi Ya sanar Mai yayi bako yace ace Ya shiga,.

Da sallama Hafiz Ya shiga ganin shi yasa jman sakin murmushi ashe kaine shine ko alarting babu saidai in ganka, murmushi Hafiz Yai Ya mika Mai hannu suka gaisa kaida baka neman Mutane ni ai gani number dinma tunda aka karba aka watsar da yina, dariya jman yai harna isah wane ni dama ina shirin kiranka ne fa babu waninan Ya fada tare da zama nan suka gaisa sannan suka hau hira Na yaushe gamo,sosai suka sha hira daga bayan Hafiz yamai sallama Ya wuce Abunsu,.

By Hajara Mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 63*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Saudat ce zaune a dakinta ta dakko wayarta ta kira mom dinta, salam alaikum mom wa, alaikumul salam yata da fatan komai Ya fara tafiya dai dai? Dan tabe baki tai wanne dai dai mom yanzu Na fara aikin amma wannan banzar dayar ba Aisha ba Ta bata mun aikina amma duk da hakan AI Na Mayar mata Da abun kanta kinsan AI ance in baka iya kama barawoba barawon shi sai kamaka Nan ta kwashe komai ta fada mata sosai abun yaba Mom dariya amma Ta nuwa Saudat din kan cewa ta dage, jin zaa bude kofa yasa Saudat din kashe wayar Tana kallan kofa shigowar hasinart yasa Ta murmushawa,.

Karasawa kusa da hasinart tai toh Ya kika GA ya kikaga yadda ake game, dariya hasinart tai karki damu kinsan dama a duk wata game Tana kasancewa ne sai an fara yarda wanda ke bigata kafin shima Ya fara ci yanzu ina binki ne Dan Inga Yadda game din zata tafine abun da baki saniba tunba yauba nake bin yadda zanci wannan game din tun sanda naji kuna kullah yadda zaku yi keda maman ki na fara tanadin wannan game din,.


Dan zaro ido Saudat tai wowww gaskiya dole in tafa Miki ta fada Tana tafi, amma abun da baki Saniba shine akwai games din da dole Mai bugawa baya iyawa dolenshi Ya hakura Ya barta yadda ya ganta saboda haka ba zaki Iya daniba duk banyi tsammanin dake zanyi wannan aikinta naso ace da itta ogar taki Zanyi,. Murmushi hasinart tai lallai ke farin shigace a games dinma baki San duk game da aka yitaba dole akwai yadda zaai a cinyeta, inhar kikaga Mai yin game Ya Bar game Toh ki tabbatar game dince bata da wani dadi ko Mai yinta Dan koyo ne bai Iya komai saboda hakan in Mai bugawa yaga hakan yakan barin game din saboda karta batamai lokaci, saboda Haka ki dauki wannan game din taki ba, a bakin komaiba Dan baxan kulaki ba saboda bata mum lokaci zakiya zan Bari sai kin gama shirinki Ki ni kuma tashi daya zan bata

Please Login or Register in order to submit comment