Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ya karasa inda take zaune karma kisa tan wai dan naga yadda kika sha kasa zan tausaya miki ince karki biyani remote dina wlh saikin biya inyaso sai ki fadwa wannan banzan karuwin naki ya siya miki sannan hakan bazaisa kice zaki ki zuwa aiki ba indai har baki zo ba wlh kin kori kanki sannan aikin gida dole ki mun su malama, yana karasa ya wuce ta gefenta yai gaba abun shi kawai ta bishi da kallo tana hawaye dama na mutu kawai na bi daddy na da mom dina maye amfanin zamana a wannan duniyar ta karasa tare da fashewa da kuka ya zatai haka ta mike tai dakinta ta danyi gyare gyaren inda ya fashe sannnana ta fito ta nufi kitchen har ta gama girkinta Aisha bata leko ba hakan kuwa ya bata mamaki kodai Aishan ta canza ne itta ma,.

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 42*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Sai da ajjiye komai a kan dinning sannan ta nufi dakin ta dan kuwa zazzabi take jin yana shirin kwanatar da itta, .

Sai wajen 9:00 jman ya dawo koma dama sai ya dawo suke cin abin ci, baya ya gama abun da zaiyi ne ya fito parlour suka hadua dinning kallan Aisha yai wai wa tabarwa yayi serving di jeki ki karata plz,da sauri inna ta karba barta Dan Allah ni ai sai in zuba muku naga kamar bata jin dadi ne fa shiru yai baice komai ba Aisha ta bude dan zuba musu yadda tai shinkafar bata gama dahuwa ba ko helf done iya kaci kenan ga miyar sai karniin kifi take kallan Aisha yai plz kije ki kiramun wannan yarinyar yanzun nan ya fada rai bace ta wuce kawai, da sallama ta shiga dakin hasianrt bacci take kta dukun kune a cikin bargo kana ganinta kasan tana cikin wani condition ne karasawa Aisha tai ta tashe sannana ta sanar mata da kiran da yake mata, bata jira mai zata ce mata ba ta wuce kawai, .

Da kyar ta mike ta fito ya karasa dinning din gani ta fada tana karasawa bata rufe baki ba ya dauki anincin da Aosha ta zuba mai ya watsa mata da sauri ta rufe ido karta bari ya shiigar mata da sauri Aisha ta rufe baki irin abun ya bata mamaki sai kuma ta tuna sanda Hasinart ta taba zuba mata abinci kamar dai yada jman yai mata yanzu Allah sarki duniya DUNIYA LABARI ta fada a zuciya, .

Haka ake girki a garinku wannan wanne irin iskan ci ne?taya kike tunanin zan dinga baki kudin aiki kina yimun wannan banzan abincin wlh ki tabbatar da kin gupyara in ba haka wlh sai dai kisan inda dare yai miki dan wlh kurarki zanyi yana fadan haka yai gaba abun shi ya barta gun sai hawaye da take kallata inna tai kiyi hakuri hasinart wai Dan Allah mai ya hada ki da sgi ne yake baki wuya haka? Da gudu ta bar gun ta nufi dakin ta tai kukan ta koshi sannan ta mike taje ta wanke fuskan ta haka ta zauna tana fama da da ciwon kanta da ya sake karuwa saboda kukan da ta sha,.Aisha kuwa duk jikin ta yayi sanyi duk sai yaji yaya jey dinta bai kyauta ba bai kamata yai haka ba, .

WASHE GARI
Ciwon kan ya rufe hasinart sosai dan sallama da kar ta mike tayi kuma gashi friday bata sn ya zatai dagun aiki ba bama wannan ba aikinta na gidan ya zatai, tana yi sallah ta daure ta fito ta nufi kitvhen ruwan te a kawai ta hada ta ajjiye musu a dinning sai bread da dan kwai data soya shima tana gamawa ta nufi dakinta ta dinga kwara amai kamar hajin cikin ta zai fita,.

Jman daya fito bai gane cewa batasai aikin gidan ba tunda dama gida kullun a gyare yake haka ya zauna yana kallan labaran safe da sallama Aisha ta karasa parlour ya amsa yana kallan ta, ina kwana yaya jey? Kin tashi lafiya? Qlau yaya jey inna bata tashi ba kuma? Eh yaya jey ok muje plz ki zuba abinci zan wuce dinning haka suka nufi dinin g din bai damu ba da yaga abun data dafa ta zuba mai ya fara ci, yaya jey naam ya faa yaya in agnin abu da kaiwa hasinart jiya kamar bai can can ta ba ai naga bata karasa kwarewa ak n komai bane da sannu zata gyara koma maye

Sorry for the typing errors dan banyi editing ba

Hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 49*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

*special greeting to you my beautifull angel sister that is πŸ‘‰hafsat abdulkadir gumelπŸ‘ˆ*

Wani littafine ta gani ta dakko ta fara karantawa ranar da jman ya sanar wa mom h lin da alhaji bado yasa mahaifinshine da kuma halin data shiga da komai da komai ajiye littafin tai ta kifa kai ta fara kuka sosai, binta Aiaha tai tana buga kifa alamar ta bude mikewa tai ta bude drower sannan ta dakko dan kwalin dake ciki ta daka kujeran madubi ta daura dan kwalin tabbas ta san wanda ya kashe kanshi bashi bajin kanshin aljannah amma hakan zatai hakan sai ya fi mata,.

Da sallama jman ya shigo da sauri Aisha ta sakko jin murmyar shi yaya jey ga hasinart can wlh ta rufe kanta a daki taki budewa Dan Allah kaje kai mata magana kai jibi yadda kika daga hankalin ki ittadin bata da hankali ne tayi abun da zatai mana, sakkowa inna tai haba abdul karka manta yanzu fa a karkashinka take duk abin da ya sameta kaine sila haba, to inna bari inje in dakko key din dakin yauwa ta fada yai sama yaje dakin shi sannnan ya dakko key ya nufi dakin budewa yai,.

Sosai shima ya firgita ganin ta rataya kanta a fan gata nan tana lilo Aisaha da inna kuwa mutuwar tsaye sukai abun da suke gani a TV da sauri jman ya nufi inda take din ya taka kujeran ya kunce ya sakko da itta kwantar da itta yai su Aosha da gudu suka karasa gunta sosai Aisha ke kuka mai mzai kai hasinart aikata hakan kuwa? Tafikan hannunta suka hau gogawa saboda har jikinta ya fara yin sanyi inna kuwa sai salati take wannan abu har ina, .
Waya jman ya dauka ya kira doctor habu, shima doctor habun bai dade ba ya zo yai dube duben shu ya tabbatar da tana numfashi amma jikinta yayi sanyi sosai ya sa aka dakko mai ruwam zafi ya fara mata massage da ruwan zafi sannan yai bata abun da ya kamata, kallam shi inna tai dannan ya taje zata tashi ko jikin da sauki?wh inna jikin da sauki amma badan an bata taimakon gaggawa ba da saidai a cinci kawarta Allah ya kare suka amsa da ameen sannan yai musu sallama,,

Sunana zaune suna jiran tashinta kallan su jman yai wai me kuje kuyi abun da zakuyi in ba haka ba bata lokacinka zakuyi anan gu,ba wanda ya kula shi hakan yasa yai ficewar shi kawai,.

Saida yai wanka yaci abinci sannan ya kira gidansu na can ya sanar musu zuwansu gobe, kuma agobenne zaa daura anren shi da Aisha,.

A hankali ta fara bude idonta sannan ta bude su gaba daya kallan su Aosha taia kafin ta rile kanta saboda sara mata dayai,ashhhh ta fada da sauri Aisha ta rike ta lafiya, ba komai kainanae kawai ok tace kallan su tai me yasa ban mutu ba naga ai na rataye kaina ne?da sauri jman ya karba har wani abun dadin fada ne kina wani fada kin rataye kanki ko kunya b bu kinma san hkuncin wanda yai aikata hakan a kanshi kuwa kina da hankali,?
Da zamana anan ana bata mun rai ba gara ace na mutu na huta ba kowa baya sona kowa baya kaunata hakan zaita faruwa dani har karshen rayuwa ya zanyi lokacin mutuwa na baiyi ba amma gara kawai in mutu in huta ,.

Wanin banzan kallo yai mata sai yanzu kika san da hakan?ai kadan kika fara gani, kallan shi tai kasan da haka me yasa zaka taimakeni dan nasan Aosha ko inna babu wanda zai iya taimakana sai kai kasan da haka saboda me zaka taimaka mun bana bukatar wannan taimakon na ka abduljabbarka rike kayanka, shiru yai yana kallanta yai tsaki ya fice kallanta Aisha tai ki daina surutu bakiga condition din da kike ciki bane sannan kina sa,insa da shi sai yazo yana bata miki rai, shiru kawai Aisha tai wannan kiyayyar dake tsakaninsu Allah ya sauwake,.

Sorry plz a yi hakuri da wannan

*ABDUL JEY 50*

ο»ΏWashe gari da safe suka kama shirin tafiya sabida bada wuri zasu wuce ba saboda daurin auren da za,ai duk da ba wani biki za ai ba tunda bikin a haka ya zo sai sun dawo tukun zaai komai,.

Fitowa hasinart tai tana aikinta amma ganin yadda suke shuge da fice yasa ta tsaya taga idon Allah tumda itta bata san da zancen wannan auren ba sakkowa Aisha tai har kin tashi zan tambaya miki yaya jey mu tafi tare dan una tunanin zai ce ba zaki ba, kallan rashin fahimta tai mata ban gane ba ina zaku je kuma? Aa ban gane ba baki san yau aurena da yaya jey ba sannnan kuma za muje can ainihin garinsu baki sani ba?da sauri hasinart ta rike kanta ashefa yaune auren bata sani ba, kallanta Aisha tai me ke damunki kuma hawayen dake face dinta ta goge babu komai ta fada tare da wucewa kawai da kallo Aiaha ta bita wannnan kukan fa Alhakin murna ya kamata ta taya ta,.

Jman ne suka zaune da kawun Aisha duk an siyo su goro su alewar daurin aure a babban masallacin da suke sallan juma,a zasu daura auren kuma baba ne waliyin jman wato wannan makocin nasu,,

A can kuwa gidan su Aisha mai lalle aka kira tana mata saboda bai kamata ace amarya babu kwalliya, sosai akai mata kunshin yai kyau kallan inna Aisha tai inna a kira hasinart ittama ai mata lallen mana, eh garama da kika tuna mu ta fada tare da mikewa tai cikin dakin hasinart din kuja taga tana yi ta karasa da sauri meye kuma kukan me kike haka? Da sauri ta tashi ta goge hawayen babu komai kaina ke ciwo kallan ta inna tai kallan ban yarda ba amma ban yarda ba hasinart taya yau ranar farin cikine amma ki zauna kina kuka akwai abun dake damunki, sosai inna ta dage dan ganin ta gano abun da ke damunta amma fir taki fada mata dole ta hakara ta bar zancen sannan tace ta tashi su je ai mata filawa babu musu ta tashi suke fita tare ta zauna kallanta Aisha tai tai mata murmushi ittama ta kirkiro na dole sannan aka fara mata filawar haka har aka gama yi mata sannan suka zau na suna dan hira,.

A can bangaren jman kuwa ana idar da sallama aka daura auren shi da Aisha sanda aka daura saida ya saki wani murmushi sannan ya dakko wayar shi ya turawa Aisha, *Let me guess what U R doing…*
Reading book?
Na Na!
Listining Music?
Uhu!
Watching TV?
Nah!
Caught U!
Missing me and reading my SMS na.!!
Oh now U R smiling*
*Am so happy you have bcome my only wife insha Allah*
Ya tura mata kafin ya ci gaba da abun da yaje na amsan kayan jyauta da ake bashi bakin jman yau kam yaki rufuwa abun sai wanda yaga ni,.

Aisha suna hira da hasinart tex massega din ya shigo mata ta daga wayan kallan message din tai wani kayataccen murmushi ya kwace mata kallanta hasinarta kafin ta dsuke kai tasan bazai wuce tex message na jman ba kallanta Aosha tai dan kar taji babu dadi sannan tana san ta tabbar da zarjinta yasa ta mikawa hasinart hasinart kinga abun da yaya jey ya turan kallanta hasinart tai ai baa haka taya zan karanat abu da miji ya turowa matar ta no karki damu karba kiga badan ta so ba ta karba ta fara karantawa tun tana murmushin yake har bata san ssnda hawaye ya zubo ba taya tana san mutun amma baisan ma tanayi ba wannan abun ya fara iasarta fa,.ganin hawayen ya sauka kan screen din wayar yasa tai saurin goge hawayen,.

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 51*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Kallan aisha hasinart tai gashi na taya ki murna sosai tana karba hasinart din tana shirin mikewa aisha tai saurin riko ta ina zaki hasinart tambaya nake san miki sosai gabanta ya fadi aunty hasinart lafiya naga a duk sanda kika ganni da ya jey ko kuma kikaga muna wani abun da yaya jey sai naga mood naki ya canza sannan yanzu na baki wannan message din ni banga abun kuka ba hasinart ki fada mun gaikiya ni kuma zan taimaka miki hasinart sosai hasinart ta hargitse bata san Aisha na da tunani haka ba da sauri ta riko hannunt a,.

waya fada miki haka aisha kina tunanin zan so andul ne kina ganin bafa ya sona? Aa hasinart ta iya yuyuwa ke kina sanshi amma shi baya sanki in ba haka bama maye na kuka,tsaki taha wlh zamu bata aisha na tuna da saurayinane wanda yake sona amma iyayenshi suka ki yarda gani nai da tuni muna haka zaai auren mu amma Allah baiyi ba shune abu yasa nai hawaye fa, ammma da sauri ta saki hannun aisha ta mike bari in je inyi abu da kallo Aisha ta bita kwata kwata ba ta yarda da itta ba taya hasunart zata boye mata alhalin gashi nan ta gani a idonta,.

Da sauri hasinartta koma daki ta zauna tana haki lallai aisha yai ta kusa tasa bp dinta ya hau dafe kirji tai kawai,.

Kallan agogan hannunshi jman yai baya tunanin zasu iya tafiya yanzu saboda uku tayi amma sai sunje zaiyi magan da inna, .

Yana parking yai cikin gida abun shi dakin inna ya nufa da sallama ya shiga ta kalleshi tana murmushi murmushi yai tare da yin kasa da kai wai yau kunyar inna yake, uhmmm ta fada tana tabe baki to kunya ta yau kuma ake? Sosa keya yai kawai ya zauna inna zamu iya wannan tafiyar yau kuwa kina ganin ba zamuyi dare ba? Aa ai dama so nake ka dawo in sanar maka mu bari gobe sai mu biga uban sammako mu wuce kawai yau hakan yayi inna haka suka dan taba hira sannan ya mike in a zanje in da watsa ruwa, to a sauka lafiya fitowa yai yai kasa dan zuwa nashi bangaren a parlour ya gansu zaune hasinart na zaune tana yanaka alaiyahu itta kuma Aisha tana zaune tana kallo murmushi ya karasa da sallama ya zauna kusa da Aisha suka amsa dukan su, Aisha dai itta tai kasa da kai, to yau kuma rowar fuskan ake mun ai shikenan bayan ta riga ta zama tawa, kallan hasinart tai dan tana san taga reaction nata amma bata ganin faskan nata sanoda tayi kasa da kai,.

Kallan jamn Aisha tai yaya jey in ban takura ba Dan Allah mu tafi da hasinart wqnnan tafiyar ai bama tafi mu barta itta daya ba ko? Tabe baki yai duk yadda kike ce amma itta bata da bakin tambaya ne saike zaki tambaya mata? Aa aini da itta duk dayane tabe baki yai itta indai har ba zata tambaya ba ta hakura da tafiya ina san ganinki kuma anjima zan baki gift din dana kawo miki yana kaiwa nan ya mike ya fice, hasinart ma ta mike tai ciki,.

Yana fita yaga hafzi tsaye a jikin mota a harabar gidan shi da kamar ba zaije ba sai kuma ya karasa gunshi suka gaisa kazo gun hasinart ne ni indai da gaske santa kake ka fito kawai mana,murmushi yai taya zan bijirewa iyayena abun da suka ce sunce ba zan aureta tpba saboda halin mahaifinta bata fada maka ba kenan? Shiru jman yai dama abun da bata mata rai kenan jiya yai shiru kawai for the first time yaji yadan tausaya mata, nasan kai yayanta ne plz ka bata hakuri fushi take dani plz kallan shi jman yai karka damu zan bata amma indai bata hakura babu ruwana murmushi hafiz yai shima jman haka, mika mai hannun yai can we be friends murmushi jman yai kwata kwata baida aboki this is his time why not ya fada tare da mika mai hannu sannan sukai exchange din number,.

Wannam kenan

By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 54*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Rike hannun zuwaira tai wacce ta kasance ittama yar uwarta ce kallan ta zuwaira tai jin yadda ta rike mata hannun, lafiya baki jin dadi ne hak?no babu komai ta fadi tare da sake mata hannun sannan suka karasa, sosai suke gaisawa da kowa dangi faram farm da su babu abun dake shige musa gaba, haka har suka shiga ciki,.

Aunty lami ce ta ba su Aosha dakin da zasu zauna shi kuma jman y koma can bangaren maza,.hasinart ce ta kalli aisha wannan mutane haka ni ban taba zama da mutane, asu yawa haka ba ith seens kamar famiky house ne? Eh dama da gani ai family house ne Aisha ta fada,.

Aunty lami ke hada abincin da za,a kaiwa su Aisha da sallama saudat ta shiga ciki aiki kuke ta fada tare da karasaw ?eh wai ina hada musu bincine zuwaira ta kai musu da sauri ta karba karki damu zan taya ta mukai murmushi kawai tai suka ci gaba da aikin su har suka gama sannan ta kallesu to kukai musu yanzu fa dan da gani sun kwaso gajiya suka dauja suka kama hanya,.
kallan zuwaira Saudat tai wai waye yadannan muna da reletion da sune?gaskiya ni ban sani ba amma ina tunanin ko matar shice, kallan sama da kasa saudat tai mata haba taya zaiyi aure muna gari daya ace ban sani ba ai bama zai yuyuba, ni din fa kallanta zuwaira tai ta tabe baki wato kinga yayi kudi shine zakice sai shi ko da dayace yana sanki ba da kanki kike baki sanshi ba amma yanzu kice aikema kinsan bazai yuyu ba nasan shi bazai so kiba bari ma in baki shawara gara ki hakura tana kaiwa nan tai gaba abunta ta barta sosai ran saudat ya baci har ma me suka fita dukansu me zasu nuna mata da zuwaira zatace bazai so taba ai wannanma karya ce indai kuwa hakan ta faru tofa ko ta yayane sai ta san yadda zatai tai gaba ranta abace, .

Da sallama zuwaira ta shiga suka gaisa sannan ta zauna suna dan hira har saudat ta shiga suka amsa sallamar da sukai sannan ta ajjiye kallanta Aisha tai ta ganeta ta tabe baki suka hada ido kuwa yaba kowa harara sanna ta

Please Login or Register in order to submit comment