Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka taya shi murna yan aiki kwata kwata baya mai bakimpn ciki saima muran da suke taya shi,.
Kallan ogansu yai na baka wannnan gu kawo kayan kyauta oga kaima ai dole ka samu, kai ranar igansu har kukan dadi yai,snnnna jman ya tafi baisan da Alkhairin da zai sakawa baban makocin suba kawai zai bashi gidan da yake ciki sannnan ya bashi abu yaja jari

Wannnan kenan, afuwa for typin error

By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 27*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


*YOU ARE THE BEST SISTERS HAUWA MUHAMMAD FALALU TOGETHER WITH HAFSAT MUHAMMAD FALALU*


ο»ΏYau anyi sadakar ukun dadayn hasinart, duk in kasan hasinart a da yanzu inka ganta zaka tausaya mata saidai in baka da imani dan duk ta rame ta zama abun tausayi,.

Kawu ne shida momy sameer, kifa fadawa saudat ta shirya ta itta zamuje gunnan dan yau zaije ganin company kuma nima a matsayina na mahaifinshi kinga ai dole inje sannan kice saudat ta shirya taci ado fa ki tabbatar da hakan tayi kyau fa dan ina jina agun zan shaidawa mutane cewa itta ce matar da zai aura, murmushi tai aikuwa daka kyauta zan fada mata ni zan shiryata ma, aa ki barta tayi wannan kwalliyar tasu ta zamani, tabe baki tai duk kwalliyarta ta kainine ai kwalliyar tawanpce tasa ka ganni kana sona, murmushi kawai yayi ya wuce abun shi,.

Wajen 11:00 jman ya nufi gidan nashi ya tura gate mai gadi ya mike yana kwasar gaisuwa ya amsa ya na fadin ya aikin?lafiya qlau dannan amma ina da magana, tsaywa yai ok ina jinka,dama cewa nai ban saniba ko zaka ci ga ba da zama dani a matsayin mai gadi ko kana sona ko akwai wanda zaka kawo ai gyara in sani,gyara tsayuwa yai aa baba saidai in baka san aikin ne?aa ina san aikina, shikenan baba ka cigaba da aikin ka kawai amma baba dan Allah a rike amana kar azo ana samun matsala ta inda zamu sami matsala kenan, murmushi yai ai karka damu indai nine baka da matsala insha Allah zan rike ka da amana, murmushi sannnan yace zai shiga,a fito lafiya ya fada,.

Da sallama ya shiga gidan hasinart dake zaune a porlour kanta a kife hawaye kawai take tana jin ya shigo tai saurin mikewa tana goge hawayen face dinta tana kallan shi, tabe baki yai tare da zama a akan kujera, ki je ko debo mi n keys din motocina.,shiru tai ashefa har da motocin aka siyar ohhh god ta fada a zuciya sannan ta shiga cikin dakin dad dinta keys din ta bedo gudu hudu sannan ta fito ta mika mai bai karba ba illah wayar shi daya dakko ya kira manager, ina fatan ka tabbatarwa kowa yazo dan wlh inhar na isa wannan company aka sami wanda baije ba ya tabbatar ya kori kanshi, kallan shi hasinart tai wato da itta yake bata san ana wani taro ba taya zatabar gida babu kowa Alhalin iana zuwa mata gaisuwa tunowa tai da 1million din da yake binta hakan yasa ta tsorata ya zama dole taje ba yarda ta iya,.
jman daya mika hannu tun dazu zai karbi keys din bata san ma yana yi ba dan ta tafi wata duniyar tunani, tsaki yaja tare da fadi keyyyyyyyy?sosai ta tsorata tana kallan shi, in zakiyi tunanin ki malama ki tsaya saina gama tukun gara ma in miki tuni you are my sarvent ima fatan baki mantaba ya fada yana kallanta rai a hade, goge hawayen tai eh ina sane kayi hakuri plz,hararta yayi ya fisge keys din har saida ya dan ja hannunta hakan yasa taji zafi,.

Mikewa yai baice mata komai ba ya fice,ta bishi da kallo ya zatai dole zataje ta shirya ne hakan yasa tai toilet,wanka tai tana hawaye ya zatai ina zata saka kanta wai ace yau sadar uku amma zata fara fita, haka ta fito powder da dan janbaki kawai ta saka sannan ta dakko abaya ta saka tai rolling kana ganinta kasan tana ciki damuwa amma duk da hakan tayi kyau,.

Aishart ce a daki ta saka kayan da ya kawo mata dinkin les ne riga da zani sai mayafi colour ash da rashin grenn ta kallinma ash da rashin grenn din sai mayafin shi kuma ash, sosai tai kyau zainab makociyar su da inna ta kira wai ta mata kwalliya saboda itta ce ke daukan wanka a unguwar su hakan yasa inna kiranta, kallan Aisha tai gaskiya kinyi kyau lallai wannan yayan naki yana sanki da yawa bama zai kara tabbatar da hakan ba sai ya ganki,harararta Aisha tai tare da mikewa ta dauki mayafin ta yafa, .

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 28*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Saudat ce tsaye bakin madubi nata kallan kanta tabbas tasan tayi kyau haka yasa tai murmushi itta les tasa pink da rashin baki tasa pink mayafi sai black takalmi, shogiwa mom tayi woowww wlh kinyi kyau ke nasan dole kiyo gaba da imanin shi, dariya saudat tai tare da rufe fuska wai a dole kunya, mom tai murmushi sai kije dad dinki yana jiranki a waje, .

Wowww dad din nata ya fada sanda ya ganta amma kin hadu kai nasan dole yata taci gasa ya fada yana kallanta, tai murmushi sannnan sukai gaba,.

A kofar gidan su inna jman yai parking ya fito (sosai na tsorata dan har wayata saida ta fadi kuma taci screen amma yaban kudin gyran hhhh)
Sosai suit din ta karbe shi Ash ce da neck tie ratsin green sai rigar ciki fara sosai yai combing kan yayi kyau sai sheki yake, ga covet shoe shima ash, .

Rufe kofan yayi sannnan ya shiga ciki da sallama, inna ta amsa tana ganin shi ta saki shinkafar hannunta bda take san wankewa tai daki tare da rufe kofan jman ya bita da kallo baki sake, kallanta Aisha da zainab sukai maye inna? Kallan su inna tai kuyi magana a hankali mana ina jin wani mai sace mutanene yazi irin wadannan nmutanen, mai sace mutane kuma,kusa da kofan jman ya karasa inna ki bude kofan nine fa, kaiii inna cewar Aisha yaya jey nefa keda dan naki, ke dallah bashi bane, uhmm mi nna matsa in bude mai kofan ni kinji, da kyar inna ta bude kofan ta leka sosai jman yai dariya rabun dayai wannan dariyar har ya manta, sai a lokacin inna ta ganeshi hakan yasa ta bude kofan tana kallan shi,Aisha ta dauki mayafinta ta fito, kallan shi tai dan kallan inna yake sosai yai mata kyau bata kula da kyan jman ba sai yanzu, mintsilarta zainab tai irin wannan kallo ai ana ganinku ansan kun dace,.

Hmmmm kawai Aisha tace, .inna yanzu dan naki kika kasa ganewa, yi hakuri na dauka masu yankan kaine kaji ba ganeka bane banyiba kawai dai ban tsaya na kalleka bane,murmushi yai ina kanwata zamu wuce saboda ina sauri ne,?gatanan inna ta fada tare da nuna Aishan, kallan Aishan yayi sosai gabanshi ya fadi shi duk kyanshi da ake fada sai yaga baima kai aishan ba,ganin kallon da yake mata yasa ta hade rai tare cda fadin na gama,murmushi yai inna zamu wuce,zainab ma tace inna nima zan tafi kallanta jman yai inna wace wannan?ohh zainab itta taiwa Aishan kwalliya ai,ok ya fada sannan ya dakko kudi a aljihun shi ga kudin kwalliya, dariya zainab tai aiba na kudi bane,murmushi yai babu komai karbi kawai, ta karba tare da godiya,

Kallan inna yai mun wuce, adowa lafiya ta fada tana kallanshi, tare suka fita da zainab tai musu Allah ya kiyaye sannan ta wuce gida, kallan Aisha yayi bismillah tare da bude, ata kofa, nagode ta fada tare da shiga ciki sannnan ya rufe ya zaga ta dayan bangaren,.

Tada motan yai suka fara tafiya ba wanda yace kala sai can dai ya kalleta, gaskiya wannan zainab din ta iya kwalliya kamar ba keba dan kinyi kyau, murmushi tai dan taji dadi sosai a zuciyarta tace aiban kaiba ba, saiji tai yace wane ni ina ni ina hada kyau dake, kallan shi tai batasan zancen ya fito fili ba,karatu yasa a motan, babu wanda ya kara magana har suka isah,.

Suna isa idonshi ya sauka kan kawu da saudat da tasha kwalliya, tsaki yaja Aisha da take shirin bude kofan ta fita yai saurin riko hannunta, da sauri ta kalleshi haka shima yai saurin sakin hannu saboda yadda yaji,plz favour na ke nema zan nuna kine a matsayin budurwata ina fatan babu matsala?kallan shi tai, babu komai ta fada sannan suka fita a tare,.

Su hasinart kuwa suna ciki isowarshi kawai suke jira duk yan company shi suke jira suha zaune sukaji amce ya karaso hakan yasa suka fito a tare, a kan Aisha idon hasinart ya fara sauka sosai gaban ta ya fadi har saida bala accounter ya lura da hakan yace sorry dun a tunaninshi ko bata jin dadi ne wannan kenan


By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 29*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Karasawa kusa da jman sukai inda saudat btai mutuwar tsaye tana kallan Aisha kallan kawu tai dad kaga shi da wata fa ya daina sona dad, harararta yayi maye naki a ciki shida bakin shi kikaji yace itta yake so sanoda haka bana san kina karaya,daga kai tai alamar to sannan suka nufi inda yake,.

Kallan hasinart Aisha tai kardai yaya jey ne ya sai gidan su hasinart da company su, kallanta hasinart tai tai mata murmushin yake haka ittama Aishan sannan ta dauke kallanta gun aisha ta mai dashi gun jman da yake gaisawa da mutane sosai yai mata kyaun hmmm kawai tace Allah ya daura mata san wanda baya santa bai ma san tanayi ba,.

Masu gift na bashi yana karba tare da godiya, kawune ya karaso kusa dashi weldone my champion son gaskoya ka birgeni kaga yanzu sai zancen aure ko?murmushi jman yayi, saudat ta mikamai abua anyi rapping yadda akewa gift kallan Aisha yai madam plz karbi wannan ki ajjiye becouse special ne dan na kanwar kine, ya fada yana kallan saudat di sakin baki saudat tai tana kallan shi bata gane wai kanwar taba,kallan kawu tai yai mata alamar karta give up,murmushin yake tai n,kallan kawu yai kawu meet my wife to be insha Allah, kallan shi yai kafin ya maida kallan shi ga Aisha, tai murmushi tare da fadin ina wuni?ya amsa ba laifi,.

Bala ne ya karba yanzu zamu bude company kafin a shiga ciki sai muyi abun da ya kawo mu,almakashi aka mikawa jman ya bude company aka hau mashi tafi, sannnan suka shiga ciki nan jman ya zauna inda aka tanadar danshi Aisha akusa da shi sai hoto ake musu,kana ganin su kasan sun dace kallan su kawai Hasinart take kwata kwata bata san Aisha nada kyau har haka ba sai yai tasan no way ace wai jman zai sota, kwallar dataz zo mata tai saurin goge wa haka aka gama taro kuwa ya kama gabanshi inda yan company suka shiga ciki danyin meeting nasu na kansu iya su yan company, kawu yana ji yana gani aka ki barinshi ya shiga amma aka bar Aisha ta shiga abun ya bala,in bata masa rai kamar ya hadiya zuciya tashi taya yaji ya tsani Aisha tsana kuwa babba yai tsaki suka kama gaba shida saudat duk ran su a bace, .

Bala ne ya mikewa ya fara magana bayan an bude taro da addua, .

Muna wa sabon mai company ninnan sannu da zuwa tare da adduar Allah ya kara girma ya kara budi ya kaimu ran aurenshi shida Madam ya nuna Aisha ai kuwa gu aka hau tafi, hasinart dai bata motsaba amma zuciyarta tafasa take sosai tana dai adduar Allah ya cire mata san jman daya daura mata dan tasan yanzu yai mata nisa, .

Baya daga nan ni sunana bala usman accounter na wannan company, muda babbar mu wato jigun wannan company dan itta ce ke taka babba rawa a wannan company take mana zane a wannan company wannan ba kowa bace illah hasinart Abdulrazak bado,mikewa tai aka mata tafi inda jman ya tabe baki kawai, sannan ta koma, nan dai bala yaita fadan yan company kowa da matsayin shi da albashin da ake ba kowa,kallan jman yayi amma ranka ya dade yanzu komai ya baci dan kuwa an yi wata ba,a ma,aikata kudin albashi ba sannna bamu da kudin siyan kayan amfani komai dai ya tsaya saboda haka sai an bada wani abun,.haka bala ya gama bayanin shi kafim jman ya mikew dan karin bayini abun da zaice.,

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 30*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Da farko mdai ina mai mika godiya ga duk wanda yake wannan company sannan ina alfahar daku, sannan abu na biyu zan bada million 50 ayi amfani dasu wajen aiki inganyadda abun yake tafiya da fatan zai iya?aikuwa nan suka hau tafi,ya kalli accounter sannan ina san ka fadamin kudin da ake ba ma,aikata yana kaiwa nawa gana daya amma mark you kar ka samun da wanda yasan ya bar wannan company sai yau ya dawo kai duk wanka ma kasan yayi mwata bai zo wannan company ba kar ka hada mun dashi yaje ya ci gaba da aikin daya samu,ya karasa yana kallan hasinart da gaban ta ke faduwa itta dama,tasan da itta yake,dana fadi hakan ina nufin na kuresu kawai suje inda suka samu da,.

Nan ya ci gaba da bayanin shi inda hasinart kawai tai kasa dakai tana share hawaye idon Aisha akanta duk bata jin dadin halin da hasinart take ciki duk da bata san inda abun ya dosa ba,. Saida ya gama bayanin kafin bala ya tashi ya fara mai bayanin dalilin da ya hana hasinart zuwa aiki harna wajen wata da kwanaki, tabe baki yai tayi reporting ne?aa sir but gaba dayan mu we know about her condition sannan a lokacin company nasu ne, murmushi kawai jman yayi yanzu kuma ya zama nawa kuma dole a bi dukar dana daura,hmm kawai bala yace sanna ya rufe taro da addua,.

Jiki babu kwari hasinart ta bfito duk kana ganinta kasan tasha kuka, wannan kuma bai dami jman ba shima abun ma kawai yaji dadi koba komai ya kuntata mata, karasa kusa da itta bala yai, hasinart ki daina kuka komai fa saida Allah ya kaddra maka zai faru akanka kafin ya faru ki daina daga hankalin ki,bala ba wannan bane abu da yake damuna ba kawai ina tuna da ne bala! Aina san kadda kuma na yarda da itta saboda haka karka wani damu,murmushi kawai yayi naga ba, a mota kika zo ba muje in sauke ko,ok thanks sosai bala na gode,.

Aunty jin an kira sunata yasa ta juya, Aisha ta karaso kusa da itta aunty ki daina kuka kinji zanwa yaya magana komai zai wuce nasan zai hakura,hmm Aijs yayanki ne dam Abdul jey,?murmushi Aisha tai wai Abdul jey wato suhan data saka mai kenan, eh aunty yaya nane,uwa daya ko kuma aa?kallanta Aisha take tana san gano wani abu amma ta sharar, yayanane na dan kanin b banmu nima da bansan dashi ba sai nan ba da dadewa ba saboda hak ki daina daga hankalinki, ki barshi kawai Aisha bana san ki rukan shi ki bari kawai ta hade rai kana ganinta ta dawo hasinart dinta tada,kallan bala tai muje plz,ta shiga ya ja suka wuce,.

Da kallo kawai Aisha ta bita maye kuma abun jin haushi anan, hmmm kawai tace sannan ta nufi inda jman yake jiranta.
Shiga tai bace mai komai ba amma kana ganin ta kasan bataji dadin abun da hasinart tai mata ba kumama a gaban bala,tai tsaki, jman kuwa shima yaji haushi wato ta batwa Aisha rai,jan kotan yai suka fara tafiya, .
Yaya jey mai yasa ba zaka hakura kabar aunty hasinart ba duk wanda yai taimako shima Allah zai taimaka mai,kallanta yayi yai tsaki ke baki da zuciya ne? Duk da ta bata miki rai amma sai kinyi maganarta, murmushi tai bafa bata mun rai tayi ba kawai condition dintane bai mun dadi ba plz yaya jey kayi hakuri,naji zanyi tunani akai,yauwa ta fada tare da sauke ajiyar zuciya tare da dafe kirji irin tayi babban aikin anan, hakan datai yasa shi yin murmushi,sannna yai parking ya shiga super market din dayau parkin a kusa da itta,.

Gun wayoyi yaje yana kallah wacce zat dace da Aisha yake kallo, haka dai ya samu purple hadddiya sanna ya siya ya fito suka wuce lokacin da suka je an kusa shiga magari hakan yasa ya mik mata tace zaije ya dawo,ta fadawa inna ta karba tare da godiya duk da bata san meye bane

O
:O
:O

By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 31*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Da gudu saudat ta shiga gidan mom dake parlour tana kallo tai saurin rikota meye kuma na ganki haka?sake fashewa tai da kuka, kallanta kawai mom ke yi haka dad dinta yazo ya samesu tsaki yai ya sami gu ya zauna tare da cire hular kanshi yana firfita da itta, alhaji wai lafiya ne?hmmm lafiya qlau kawai wai dan ta ganshi da wata shikenan duk ta bi ta damu wai bazai so taba ko maye a ciki itta yarinyar ai da shishigi ta sami gu ke da kike ma yar uwar shi ai dole ne ya sako in yaki ba sai in hadashi da manya ba dan daga gani zaiyi rashin ji,.

Rikota mom tai wannanne kawai ya saki shiga damuwa karki wani damu ai nasan duk jyanta bata kaiki ba saboda haka ki daina daga hankalinki,mom baki ganta bafa wlh ta fini kyau taya ma zai soni bpni bansan ya zanyi ba,ke dallah can ki daina daga hankalin ki ko da boka zamu shawo kanshi kallan mom dad yai garama dai kije gun bokan daya shawo miki kaina itta ki jawo mata kanshi,zaro ido mom tai ni dince naje gu n boka saboda kai Allah ya sauwake, murmishi yai aina san komai,hakan da sukai yaba saudat dariya ta murmusa kawai hakan yasa sukai dariya dama dan su sata dariya ne,karki damu kinji yata?daga kai tai alamar taji sannan tai ciki,mom ta harari kawu tare da barin gun ya bita da dariya.

Har kofar gida bala ya kaita, kallan shi tai na gode, murmushi yai you are welcome,kallanta yai olz hasinart karka kisa damuwa a ranki ki jawowa kanki wani ciwon, thanks for your care bala na gode sosai, nine da godiya da aka ban lokaci ya fada tare da daga mata hannu alamar bye ittama ta daga mai sannan ya wuce,.
Cikin gidan ta shiga yanzu wannan gidan ya kusa ya zama ba wanda zata sake kwana aciki ba ko ina zata nufa kuma Allah masani hmmm tace tare da shiga ciki,.

Da sallama Aisha ta shuga gidan su aa sannu da zuwa har angama meeting di? Eh inna ta fada tarw da zama inna ashe yaya jey baida kirki wlh ya kuri wasu a aiki dan kawai sunga company ya tsaya sukayi tafiyar su shine aya kure su ko imani babu,sakin baki inna tai tana kallanta shine rashin inami aini banga wani abu ba wani yace su bar aikin da basu da amana ne, inna har da aunty hasinart fa dan kawai bataje tana jinyar baban ai yayi mata uzuri,tsaki inna tia nidai ina jin wannan yarinyar bata barki haka ba ta fada tare da mikewa tai ciki, Aisha kuma ta debi ruwa tai Alwala sannan ta shiga ciki, tai sallah yptana nan zaune ahar akai isha tai sannan ta cire hijab din,kallanta inna tai saiki tashi ai kici abinko, daukan shinkagar da miyar Aisha tai atci sanna tai shirin kwanciya,kallanta inna tai yau kuma ba zamuyi hirar ba har zaki kwanta?inna kaina bacci nake ji wlh, to ai nshikenan inna ta fada tare da kunna redio tana ji itta kuma tahu gado,.

Kinyi kyau wannan zainab din ta iya kwalliya, wanna kalmar ta fado, ata hakan ya sata, murmushi sai a lokacin ta tuna da wannan abu da ya bata hakan yasa ta sauka ta dakko kwalin waya ce sosai tai mata kyau ga sim nan da gani sabo ne hakan yasa ta saka a cikin wayar sannan ta mikawa inna, inna kinga watar da yaya jey ya siya mun,karba inna tai inani ina iya wannan wayar kaga masoyan asali ta fada tana kallan Aisha,hmmm Aisha tace tare da kwanciya ki samun wayar a charge ta kwana,murmushi inna tai anaso ana kaiwa kasuwa ki bari dai wata ta dauke shi wlh,murmushi kawai Aisha tai abunta bata ce komai ba,.

By hajara mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 32*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


Washe gari
Yaukam jman ya tashi da shirin zai koma gidan daya siya wato gidan su hasinart a da, gun baba ya je ya bashi komai na wannan hidan sannan yai mai sallama tare da sanar mai zai na zuwa, .
Yau kam hasinart da wuri ta mike saboda zata je aiki bata san wannan rashin mutuncin zata je bashi hakuri ta yanke wannan hukuncin dan bai zama lallai ya zo nan dinba, damma da kudi a hannun tana shiryawa ta kana hanya ta hau texi,.

Har bakin company ya saukta, kallan company tai an canzawa company suna,ABDUL JEY ART COMPANY taga ansa, kallan sunan tai desing din yayi kyau, sharw hawaye daya zoubo a face dinta tai,.

Shiga company tai bakin fuskat kawau take gani batace komai ba kawai ta shiga office din data san nata ne,idonta ya sauka kan wani dake ta fama da zane a system din dake gabsnhi wanda take amfani dashi wajen yin zane indai sun sami aiki,juyawa yai yana kallanta jin an shigo,.
murmushi nyai mata tare da fadi good morning?morning sunana bilyaminu abbas wanda yai replecing din gunki sannan oga yace kije office ki sameshi yana ganin ki,ok nagode ta fda tare da ficewa da sauri dan kuwa hawaye kesan zubo mata,.

Sannu da zuwa taji muryar bala a bayanta hakan yasa ta goge hawayenta da sauri ta juya tana murmushin dole sannu bala har kunzo?murmushi yai karki damu ninansan baki saba wannan futar safen ba yanzu 9;00 kuma 8:00 ake zuwa oga tun 8:30 yazo yace yana san ganinki karki damu bazai kureki ba,murmushin yake tai suka nufi office din ABDUL JEY OFFICE taga ansa yadda aka rubuta yai mugun burgeta,gabanta taji ya fadi ta kalli bala,aacounter tsoro nake ji fa, karki wani damu yana da saukin kai komai zai tafi normal ke dai karki nuna tsoro,hmmm ta sauke ajiyar zuciya ok shikenan bari inshiga,a fito lafiya ya fada tare da yin gaba,da sallama ta shiga,idonta ya sauka kanshi daya ya riga ya gama zama handsome yana rubuce rubuce a file y ansa tare da kallanta kafin ya ci g ba da abu da ayake hakan yasa ta karasa, a ka'ida sau am maka izinin zama tana gani a gun dad dinta imsu baka sun shigo hakan ya sa batai garajen shirin zam ba,.

Tana tsaye tana kallan agogo, har tayi 1hrs a tsaye saida ya gama abun da yake lokacin duk ta gama gajiya,you

Please Login or Register in order to submit comment