Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

me aka fada mai har ya shiga wannan rudi n last call nashi ta shiga ta kira nan aaka sanar mata banda innalillahi babu abun da take shikenan duniya tai musu juyin waina abun da take ta gudu kenan gashi nan ya faru, driver ne ya dauketa ya kaita asibitin duk wanda yasan hasinart a yadda take yanzu in ya ganta sai ya tausaya mata duk rashin imanin mutun kuwa, .

Tana zuwa asibitin yayi dai dai da fitowar likita, kallanta doctor habu yai kwata kwata yarinyar ta gama bashi tausayi fuska akode komai yanzu ya canza yau ta rasa mamanta ga babanta yau ya kamu da wani ciwon, da sauri ta karasa gun doctor habu doctor me ya sameshi meke damunshi plz? Look hasinart karki wani damu ya sami sauki muje office sai in miko bayani, haka ta bishi duk ta matsu ya fada mata maye ne,.

Kallanta doctor yai, hasinart kinsan Allah ba yadda bayayi yakan dauke mutun a duk sanda yaga dama,doctor ya mutu ne?no hasinart let me bynhasinart ki dauki wannnan matsayin jarabawar da Allah yai miki kiyo hakuri hasinart daddy kin ya kamu da ciwon PARALYZE,da sauri tai baya daga itta har kujeran amma Allah yayi bata fadi ba,paralyze ta maimaita kafin ta kalli doctor plz doctor help me out ko nawane zan biya, hasinart kiyi hakuri baa warkewa a wannan matsalar saidai mutuwa,in kuma kuka fita waje kudin kune kawai zasuci babu wani aikin da zasu muku,innalillahi kawai take fada ta rasa meke mata dadi yanzu inna zata saka kanta na take yan bank suka fado mata ba shiri ta fara hawaye babu kakkkautawa yanzu ina zata saka kanta basan inda family babanta suke ba balle ta nemi tai mako,.

Tuna mom dinta tai sanda take mata fadan sanin yan uwa amma ta maida abun kamar wasa yanzu gashi komai yana shirin canzawa,.
Kallan doctor tai doctor yanzu yaushe zaku sallame shi?wannan ba matsala bane yanzu ma amma in kuna so zamu iya baku nurse daya da zata dinga kulada shikomai da komai amma fa kudin duk wata dubu dari ne, no doctor zanyi komai da kaina, ok hakan ma sai ya fi muje. Haka sukaje aka daukeshi aka sakashi a motan har gida aka kaishi dakin shi sannna suka wuce, tunda wannnan ciwon ya samu alhaji yake ta daya sani yanzu duk wani dawai niya yarshi ce zata sha wannnan wuyar ina dadi a duniyar yau kaine gobe ba kai bane,.

Yaukam da kuka Aisha ta koma gida, ganin hakan ya sa hankalin inna tashi da sauri ta riko ta, mene ne?Aisha meke damunki?inna momy ta mutu sannnan gashi baban hasinart ya kamu da cutar nan ta shan inna bazai iya komai ba sannna gashi aunty tana fada mun komai ya lalace saboda kudin su yanzu babu tace mun ma karka in sake zuwa bata da kudin biya na yanzu ya zanyi inna nidai zan dinga zuwa kawai dan basu da kudi yanzu shikenan sai in juya musu baya, ta fada tana hawaye, naji yi shiru Aisha ai komai haka yake yau kaine gobe ba kai bane ki daina kuka addua zakiyi,daga kai tayi toh inna ama zaki dinga barina ina zuwa taya aunty aiki ko? Inna dai bata ce komaiba dan dama yau take shirin cewa Aisha aikin ya isah haka amma tunda ga halin da ake ciki babu matsala zata barta koda na satine ta dinga zuwa wannnan kenan.

Duniyar kenan juyi juyi ce duniya taiwa alhaji juyi kullun baida aikin da ya wuce kuka, hasinarta tana kokarin sosai wajen kula da mahaifinta hakama Aisha na zuwa tana taya ta da wasu aiki dukda ta nuna mata bata da kudin da zata dinga biyanta yanzu amma ta nuna zata tai hakan kuwa yaiwa hasinart din dadi,.

By hajara mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 20*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~



Yau Hasinart ke waya da acconter na company nasu,ina kwana madam?lafiya qlau accounter ya aikin yake tafiya da fatan komai lafiya dai?eh to madam a gaskiya komai ya tsaya dan yanzu baa samu kamar da sabod gaskiya har yanzu bam samu wani aikin ba ga shi kudin company babu ba,a biyawa masu aiki kudin suba dan gashi har wasu sun fara barin aikin ma,.
Hawayen da ya zubo mata ta goge yanzu accounter maye abun yi to?wlh ranki ya dade ban sani ba kawai komai sai addua,jijjaga kai tayi shikenan tunda abun bazai yiyowa kawai kaima kaje ka nemi wani aikin inaga hakan zaifi karka tsaya kazo kana daka sani,.

Aa haba madam aiba bazaai haka ba da kuwa na cika butulo hakan dai zan zauna muyi ta fama muna addua in Allah ya yarda komai zaiyi sauki,murmushin jin dadi tai sannnan sukai salllama,kallan daddy ta tai da yake hawaye, dad meye kuma? Banasan kana wannan kukan wlh koma maye zan jure bazan barka kasha wuya ba dad ta fada tana goge mai hawayen,.

Yau Aishat da ciwon ciki ta tashi sosai hakan take fama da shi a ko wannne wata,sannu inna ta fada tana kallan ta bari yayanki yazo sai ya kaiki asibiti kinji karki sami damuwa,itta dai bata ce komai amma tana mamanki innar tata da komai sai tace wani yayanta itta da bata taba ganinshi ba,.

Jman ne suna zauna ana hirar duniya,inda ogan labari ya kaishi har ya gangara kan alhaji bado,yanzu gashi wannna shahararran alhajin mai kudin nan yanzu ina kudin komai ya baci mai gashi nan ya kamu da paralyze,kallan shi jman yayi alamar yana san karin bayani,ai kai baka sani ba? wata sa'ana zaiyi har yakaishi da zuba duka jarinshi, an aiko mai da kayan sukai accident komai ya nutse a ruwa, da yaji wannnam labari ne ya sa shi kamuwa da wannnan ciwon sanna gashi a ranar ne matarshi ta mutufa,.
Dariya jman yayi hakan yasa yan gun aikin su sakin baki suna kallan shi dan kuwa inkaga dariyar jman ka tabbatar abun yayi abun dariya ne sosai, ogansu ya fara magana haba jman wannnan ba abun dariya bane shine kake abun dariya kaga yadda ya koma kuwa abun tausayi, tsaki yaja har akwai abun tausayawa agun wannnan mutumin ne ai kadan yaga wannan ba komai bane tunda junin shi wulakanta talakawa, yai tsaki ni zanje gun inna ta sannan za'a kawo sabin kayan da logas, yai gaba abunshi suka bishi da kallo,.

Hasinarta na zaune a parlour tana aiki mai gadi ya shigo da sallama ta amsah tana kallan shi ranki ya dade ana sallama, ok kacesu shigo ya fice sannan sukai sallama suka shigo,sosai gabanta ya fadi saboda kana ganin su kaga yan bank,sannu madam ya jkin alhajin? Jiki alhamdulillahi,yauwa dama daga bank muke suka mika mata takardun hannun su wannnan sune takardun da alhaji ya ciki sanda yazo neman kudo gunmu ya shaida mana indai har kudin mu bai fito ba zamu iya saka company da gidanshi a kasuwa sanda labarin asarar dayai ya zo gunmu mun tausaya hakan yasa muka ba da lokaci ko company zai farfado amma abun mamaki sai muka sami labarin wasuma barin aikin suke shi yasa muka ce gara muzo asan abun yi,hawayen fusknta ta goge dama wannan ranar kawai take jira gata kuma tazo yanzu ya zatai,,

Kallan takardar tai million 100 ne daddy nata ya ara abun yaso bata tsoro har ina daddy nata ya ari wannnan abun, abun ya bata tsoro mai yakai daddy ta banda kudin company harda wannnan uban kudin,kallansu tai shikenan yaushe za,a zo siya?eh sai munyi tallan gidan da company mun dauki hutunan su mu zamu wuce, daga kai kawai ta sannna suka wuce abun su,.


By hajar mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 21*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


ο»ΏDa sallama ya shiga gidan, inna dake tsakar guda tana tsintar shinkafa ta amsah tana murmushi, zama yayi sannu innar mu ya gida ya aiki kawo in taya ki da aikin, yaya abdul ai zama bai ganka ba ga kanwar ka can ba lafiya wannan al,adar tata haka take bata wuya kuma ba magani asibitu zaka kaita a bata magani,Allah sarki ya fada tare da karbar shinkafar yana tayata tsaintar, mikewa tai ta shiga dakin, kallan Aisha tai maza ki tashi ki wice kije da yayan naki,kallan innar tai haba inna sai kin fada mai koma maye, inyeehhh lalalli kin sami sauki maza mike ki wuce kuta fi,hijab dinta ta dauka sannan ta fito kai akasa, kallanta jman yayi tare da fadin lafiya, ya dan zaro ido ganin ittace dama ittace Aisha, ya tabe baki tare da ci gaba da abun da yake.

Na gama ta fada ganin baida nuyyar tashi ya mike tare da fadin inna sai mun dawo, to kawai tace yai gaba sannnan ta bishi a baya,kallan bayanshi tai kawai inna ta gama da itta ta gama fada mai koma maye, juyowa yai dan mata magana, ta zaro ido irin ta tsoratar nan, har abun yaso bashi dariya ya dan murmusa sannan yace ina zamu asibitin zamu ko kuma za muje chemist ne?kinsan maganin da kike amfani dashine, daga kai tayi alamar eh ok, sunana abdulj bbar basai kina kame kamen sunan da zakk samun ba, murmushi kawai tai batace komai ba sannnan suka nufi chemist din t a fadi maganin aka bata sannan ta dakko kudin zata biya yace tabar shi ta kuwa bari ya biya sannan suk a hanyar komawa, a wani shago ya tsaya ya siya mata always sannan suka fito ya mika mata ta kuwa karba dan kuwa bata san maye bane sannan suka kama hanya.

Da sallama suka shiga gidan su a shigowa inna ta bisu da ido sosai suka burgeta, ta murmusa me zataiwa jman wanda zata saka mai daya wuce kawai ta bashi auren Aisha,zata tambaye shi inhar yana san Aisha itta mai bashi ce,haka suka zauna shida inna Aisha dai ta wuce daki kwata kwata ba zata iya zama a kusa da jman ba kunyar shi take ji duba ledar tai dan ganin maye taga always da sauri ta mayar tana wani zaro ido kamar taiwa sarki karya, sai kuma ta turo bako shikenan yasan ko ma maye gaskiya inna bata kyauta ba, shiru tai tana jiyo labarin su shida inna sai dariya suke, ittama ta murmusa sannna ta sha maganin tana san zuwa ta taya hasinart aiki hakan y asa da tasha maganin, ta dauki hijab dinta sannan ta fito kallan inna tai inna zan wuce gun aiki ne, kallanta inna tai batace komaiba ta kalli jman daya hade rai shi a dole ba zataje ba, kallanshi Aisha tai ganin shi inna take kalla ya wani hade rai yana danne danne a waya, t tabe baki kawai, mikewa inna tai tabar gun ta nufi gun girkinta, ganin hakan yasa Aishan ittama zata fice ya kira sunanta.

Aisha!tsayawa tai bata tafi ba ya tsaya yana kallanta, dake nake ya fada rai a hade,juyowa tai ganin ya hade rai hakan yasa ta koma ta zauna gani,inna bata fada miki nace karki sake zuwa wannnan gidan ba kome kuke da bukata ku fada mun zan baku bana san wannnan yawun, kallanshi kawai take yadda yake bata commend kamar wani mijinta, eh dama yanzu ba dan aiki nake zuwaba ina dai zuwa ina taya aikine, to daga yau karki sake zuwa ya fada ba tare da ya kallleta ba hawaye ya ciko idonta ta kalli inda inna ke aikinta batace komaiba wake wakenta ma take hakan ya kara bata mata rai wai inna ba zatai magana ba tana ji yana wani bata commend kamar wani mujinta..

A hankali ta fara magana Amma YAYA JEY nibanga amafanin hanani zuwa ba nufa nai niyya Dan Allah ka barni inje, kallanta yayi Hakan yasa ta dauki idonta akanshi ba zata iya kallan har na wani lokacin ba,tabe baki yai baice mata komaiba ya ci gaba da danne dannen shi,haka taita zama ganin baima kalleta ba yasa ta mike ta shiga daki tait a kukanta har cikin zuciya yake jin kukan amma ina shifa bazai bari take ba wannan kenan,.

By hajara mami natyy girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 22*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

After 1 week

Kawu dake zaune yana kallan news ya kwalawa matar shi kira saude saude!da sauri ta fito lafiya alhaji kake kirana haka?lafiyar kenan kalli wannnan company din da gidan na alhaji bado ne ake tallar shi ina ina san siya gibe ne zaai komai zanje nima in kwada tasa bajintar kinga inna samu komai ya gama tafiya dai dai,murmushi tai to Allah ya bada saa, ya ansah da ameen, .

Yan gun aikin su jman ne zaune suna ji radio yadda abun zai kasance dan kuwa gaba daya zancen ya yada garu ruwa zancen saida company din Alhaji harda gidan shi ma, .da sallama jman ya shiga cikin ya zauna suka amsah sannan suja ci gaba da jin kabaran su anan ne sukaje gobe zaai ciniki sannan suka kashe redio, ogan sune ya fara magana gaskiya zan tausayawa wannan yarinyar tashi ya kalli jman ka san wannan yarinyar wadda ta kawo maka gyaran mota ranar tifa yar shi ce,tabe baki yai dan ya ganeta yarwa kuma?yar alhaji bado mana kasan za'a saida company shi da gidan shupiba, tsaki yaja gara ai uban wa ya kaishi hada kai da yan banki ya, kallan mamaki ogan nasu yake mai wai yaushe jman ka zama hakane ka zama wanda bashi da imani?hmmm oga baka saniba shine yai sanadiyar mutuwar mahaifina ba dole in tsaneshi ba tsana kuwa babba indai har ban maiba wa zanwa,jijjjaga kai kawai ogansu yayi suka ci gaba da hira.

Da salllama Aisha ta shiga gidan hasinart dake paolour ta zuba uban tagumi ta kalleta tare da goge hawayen fuskarta, zama Aisha tai a kasa kusa da hasinart din lafiya kike kuaka aunty?Aisha lafiya qlau, ok aunty abu da yasa banzu dan kwanan nan ba banda lafiya ne,Allah sarki nima nayi tunanin hakan ai Aisha, kallan Aisha tai aisha dole fa ki hakura da zuwannan saboda daga gobe gidannan zai zama ba namu saboda gaskiya gobe zaa saida shi, kallan ta kawai aisha take alamar tana san karin bayani nan dai hasinart ta fada mata,sosai Aishan ta tausaya bata da abun da zatace dayawuce suyi shiru kawai hakasuka zauna sukai jigum, .

Washe gari Aisha duk ta hada wani kayan data san zatai amfani dasu dan tasan zaman gidan ya riga daya kare,tun safe yan bank suka zo suka fara shirye shiryen saida komai.

Jman na zaune a gun aiki su kaya yake jira za'a aiko masa, da sauri ogan ya dakko redio maza maza yan gunnan kuzo muji yada zaai saida wannan gidan aikuwa babu shiri suka matsa kusa dashi, kallan ogan yayi wannme gida kuma?gidan alhaji bado da company shi mana, shiru jman yayi inda aka fara, .

Yan bank suka saka 50million suna jiran a kara kawune yai ta mazan cewa ya kara 1milliom wani yace ya kara akan na kawu hakan sukai tayi daga mai cewa ya kara dubu dari biyar haka dai har aka kai 70million saura 3,kamar an mintsili jman ha mike yaje ya hau texi yasa aka kaishi gida, direct kudinshi yaje ya dakko a jakan sannan yace a kaishi gidan Alhaji bado hakan kuwa akai, ana shirin saida wanda yake akarshe jman ya shiga sannnan yace ya kara 2million akai, da sauri kowa ya kalleshi baya kawu daya tsorata saikuma ya sauke ajiyar zuciya yasan karya yake bazai iya siyaba, yan banks sukace akwai wanda zai kara shiru hakan yasa suka ce su siyar amma dukda hakan 1million dinsu bai fito ba,hasinart data shiga rudani ta rasa yadda zatai komai an siyar harda motocinta komai ta dakko amma kudin bai kaiba, wani a cikine yace aga shawara akai alhajin waje asaida wani abun nashi daga jikin shi kuda kidney su samu kudin su.

Alhaji dake gefe yana kwance sai hawaye ke zuba a face dinshi, da sauri hasinart ta karba aa dan Allah karkumun haka naji zanwa wanda yasai gidan aiki harna 1million i promise, no madam saidai ki tambayeshi indai zai biyamu to, juyawa tai dan itta bama tasan wanda ya sai gidan ba hakan yasa ta juya dan tamayarshi ;da sauri ta zaro tana kallan shi

Dan Allah kuyi hakuri da typing error wlh bazan samu inyi editing ba ina abu ne

By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 23*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Sosaai gabanta ke duka wai yau ittafe zata nemi alfarma akan 1million kuma a gun wanda ta rainawa hankali share hawaye face dinta tai ta karasa kusa dashi kafin tai kasa ta zube ta rike hannu biyu Dan Allah kamar yadda Allah ya taimake ka taimaka ka basu kudin wlh zan maka aiki na kudin Dan Allah, kallan tsana yake mata kafin ya kalli Alhaji bado dake hawaye kawai a zuciya baya san hasinart ta nemi wannnan alfarmar dama ta bari kawai an cire wani abun nashi shi yadda yake jima kamar mutuwa zaiyi baya san mutuwa yafisan jman ya dauki fansar a aknashi amma yasan indai ya mutu kan hasinart zai dauki fansar, kallan yan bank din yayi babu matsala zan biya, murmushi hasinart tai tare da sauke a jiyar zuciya, ya basu kudin kafannan aphasinart tai singning a akan komai shima yayi komai ya koma mallakin jman,.

Sallama sukaimai suka wuce inda kawu yai mutuwar zaune baisan kudin da ake cewa jman yayi ba yakai har haka ba taya taya hakan ta faru dole yasa saudat taso shi kodan suvi wani abun dan yasan jman bazai taba samai wani abun ba, da haka ya fice bai cewa jman komai ba jman ya bishi da kallo hade da murmushin kadan ka ganima,.

Mikewa hasinart tai nagode ta fada tana kallanshi, tsaki yaja kafin ya karasa kusa da Alhaji ba tare da ya kalli hasinart ba ya fara magana ki tabbatar kin bar mun gida kafinnan zuwa sati daya saboda zan kawo nawa iyayen ina fatan kin gane,kallan alhajin yai ai bai kamata kana hawaye ba kadan ka gani daukan fansa zanyi akanka imma ka mutu ka tabbatar zan dauka ne akan yarka,da sauri hasinart ta katse shi eh naji koma maye ka dauki fansar ka a kaina Dan Allah, wani kallo yai mata ki tabbatar in na dauka akan ki saidai mutuwa yai nasan bai baki labari ba amma mahaifin ki homo yake dan isaka ne mai shafawa mutane Aid mahaifiyarkima shiya shafa ma, kaiiii ammma banso ya shiga wannnan halin ba naso ace da bakinshi zai baki wannnan labarin shi yasa nazo daukan fansa ima fatan iin gane ya fada tare da murmushi ya fice gaba daya daga gidan,.

Hasinart mutuwar tsaye tai taya jman zaiwa mahaifinta wannnan sharrin har wanne irin tsana yai mai,kusa da dad dinta ta zauna dad kadaina kuka nasan karya yake maka ta fada tana share mai hawaye sannnana ta mike ta hada abun da zata hada yanzu ya zatai ina zasuje, kwata kwata basu taba tunanin cewa susai gida daban ba to imma sun siya i tasan har dashi yanzu za'a siyar hawayen fuskanta ta goge ta zauna kawai ta yanke shawarar zama har sai yazo din zata nemi alfarmar ya barta su zauna ko aikine tana yi in yaso intayi aiki a company sai ta dinga biyan kudin da yake binta nan kuma tana aikin gida ;,

Jman haa fitowa gidan inna yaje da sallamar shi, ta amsah tare da fadin gara da kazo gatanan ta zauna sai kuka take mun wai dan yau za'asiyar da gidan su hasinart ko maye nata a ciki kuma oho, murmushi yai tare da zama ina wuni innarmu?lafiya qlau dana ya gidan? Qlau inna,kallan Aisha yayi babu gaisuwa?ba tace komaiba ta mike tai ciki abunta kallanta inna tai aa shidai bashi yakar jomun ba shi ko ratayar ma ba,a bashi ba,murmushi yai inna magana nazo muyi, gyara zama tai inaji menene?inna gida na siya kuma gaskiya bazan iya zama ni kadai ba,aa yo ya kai kadai inna iyayenka nifa zanje mu gaisa ma,riko hannunta yayi inna kecefa iyayen nawa nan gidan kawai nake zuwa in ji dadi shiyasa nazo muyi magana inna iyeyena sun,nan take ya bata labari saiga inna harda kuka,inna gaba daya dangin babana suna dashi amma basu taimakwa inna, nima kuma danna samu banga amfanin taimaka musu ba inna wanda yaso ka shi zaka so, inajinka abdul fadan me kake soo?sake rike hannunta yayi inna so nake keda Aisha muje canmu zauna kinga gani gaki sannna akwai yar aiki ma fa harna samo miki,.

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 24*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Kallan shi inna tai haba abdul baka tunanin abun da zaije ya dawo ace namaka asiri na rabaka da danginka haba abdul dangi sune komai fa, rike hannunta yayi yana hawaye haba inna tunda kikaga a tsallakesu nazo gunki aida magana ni kedin nake so Dan Allah inna kibar zancen wasu mutane mai amfanin zama a wannnan gidan haba inna nima fa tsalakane Dan Allah, kallanshi inna tai da gaske yake shi, shikenan abdul amma sai kaje ka sanarwa da kanina baffale in yaso innaji mai zaice, shikenan inna zanje, na suka ci gaba da hira.

Aisha dake daki tana jinsu ittta ina inna duk tabi ta yarda da wannnan mutumin yanzu hakama dan yanakan kaine, tai tsaki, sannna taci gaba da jimaminta.

Kallan wayarshi jman yayi yaga ogansu ke kiranshi yai murmushi yasan cewa zaiyi yaji m i irin sunashi yasai company kallan inna yai inna zaje ana nema,to saika dawo sannan ya mike ya fice.
Yana fita Aisha ta fito kallan inna tai wlh inna sai kin jawo an yanke mana kai kawai yazo yace miki ki bishi shine kike shirin yi wlh babu ruwana, uhmmmm indai abdul ne mai yanke kan a shirye nake ina san ya yake mun din kuma bari ma kiji shizan aura miki,zaro ido Aisha tai tab bana sanshi,eh na sani ai ni ina sanshi ta fada tare da mikewa tai bandaki Aisha ta bita da kallo baki bude,.


Da sauri mai gadi ya budewa kawu gate jin irin yadda yake dannna horn,ko parking din kirki baiba ya shuga gidan, saratu saratu! Da sauri ta fito Alahaji lafiya kake kira haka?ina kuwa lafiba ban sami siyan wannan company ba amma kinsan wani kuwa wai anduljabbar shiya siya;waye kuma abdul-jabbar naseer dake game yai dariya mom bakisan yaya jey ba shine ai,da sauri ta dafe kirji taya akai ya sami wannnan kudin kodai fashi ya koma?wannne fashi bakisan ya fara sana,a ni bansan sana,ar har takai haka ba yanzu maye abun yi kinfa san ba zamu samu wani abun ba,shiru tai sui kuma tai murmushi maue na damuwa badai yana san saudat ba ai kawai mu san yadda zaai a family ku a aura mai itta dole,murmushi yai kin kawo idea amma itta bata sanshi nifa bana san in mata auren dole fa kai kaji alhaji nima bana santa dashi ai kudin kawai za muci shikenan,to kisan yadda zakiyi ka shawo kanta, wannnan ba matsala bane.

Tunkafin jman ya karasa ogansu ya karasa gunshi kaji wani mai sunanka ya sai komai kodai kaine abdul?nine oga kayi hakuri ban sanar maka ba,murmushi ogan nasu yai tare da rungumeshi yana murmushin jin dadi kai amma na maka murna amma a ina ka sami wannnan kudin nasan kudinka ba sukai haka ba?nan jman ya fada mai komai bai boye maiba, sosai ogan nasu yai murna sannna ya kira yan aikinsu

Please Login or Register in order to submit comment