Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wuce ta fada tana shirin barin gun yai saurin tare hanyar sannna kuma ban gama ai,so nake insan dalilin da yasa aisha take san dole saina zauna dake ba alhalin ba sanki nake ba ni, kallanshi tai wannnan kuma itta zaka tambaya xata bar gun ya kara tare hanyar ke nake san ki bam amsah malama kallanshi kafin ta kalli inda sudais yake yana shirin yin kuka plz ka bari kuka zaiyi bari in lallashe shi tukun ta fada tare da wucewa ta gefen shi ya bita da kallo shi abun yana bashi mamaki yadda take balain san yaron ko mamashi iyakaci kenan dan dan zaman da sukai a asibiti ya fahinci hakan daukan yaron tai Tana daukanshi yai shiru ta zauna bakin gadn tana mai wasa ,kallanta kawai jman yake ya tabe baki a ranshi yana aiyana ko dan ya daina mata abunda yake matane yasa ma take yin hakan oho mata ya kara tabe baki sannna ya fice itta kuma tai saki kawai dan itta yanzu ya daina burgeta san nashi ma ya ragu duk yanzu tafi san sudais,.

Yana fita yaga inna a parlour yauwa dama nemanka nake ta fada tana murmushi gaidata yai ya zauna kusa da kafarta ganin ai inna ina jin ki ,yauwa dama magana za muyi akan aurenka wai aisha take san fada mun ka dage zaka saki hasinart kallanta yai sai kuma ya dauke kai, abdul kasan me zaka jawuwa kanka surutun mutane zaa daukeka mugu wanda bai san darajar mata ba haba abdul hasinart Allah ya rubuta matar kace ne yasa ba zaka karbi kyautar da Allah yai maka ba ka kalli irin halaccin da hasinart ta makasanda saudat tazo gidannan kasan irin masifun data saka kanta duk dan taga auren ka da Aisha ya daure kasan kuwa saudat da niyyar raba aurrenka dazo gidannnan sannna tasan yadda zatai ta kwace dukiyarka amma kasan me hasinart itta tau fada da itta ta kareka daga sharrin ta sanna ta saka kanta a hadari duk saboda kai kasan har abinci wataran saudat ta sawa guba dan aisha ta cutu amma hasinart ta tuna mata asiri da ga karshe da taga saudat nasan karya tata taci abincin sai ds muka kaita asibiti tun daga ranar saudat tabar gidannna duk baka san da haka ba kuma duk wannnan abun datai duk dan kaine haba abdul muma badan Allah yana yafe mana ba da tuni mun shiga uku amma kai me yasa ba zaka yafe ba abdul kar ka zmaa mara yafiya mana karka zama mara imani mana,.

Dan Allah abdul badan niba kayi hakuri kan zauna da hasinart hawayen daya zubo mai ya goge tabbas duk baisan da haka ba amman daga yau ya daina tsa gumar hasinart insha Allah inna nadaina na miki Alkawari kuma zau zauna da itta sosai inna taji dadin yadda ya fahince ta da haka yai mata sallama sannna ya fice yana tunaninta inda zai fara danshi bai taba san hasinart ba baissn ta inda zai fara ba yasan konan gaba indai zai sota tofa bama zata taka kafar aisha aisha rayuwar shice,.

Masallaci ya wuce dan jikinshi dum ya gama yin sanyi shi baisan hakan ta faru a gidanshi ba kuma aishan bata sanar mai ba,.

By hajara mami natty girl
[2/27, 6:12 PM] hajarafalalumuhammad: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 70*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


Tunda ya fita sai bayan sallah isha ya dawo yana dawowa ya wuce bangaren su, da salllama ya shiga ta amsah tana zaune a parlour tana kallo murmushi yai ya karasa kusa da itta ya zauna ,sannu da hutawa ya fada tare da daura kanshi akan cinyarta, sannu da dawowa ta fada tana daukan remote kallanta yai kinsan kuwa sanda aka cemun kin mutu kadan ya rage ban je nima na kashe na wa kanba?murmushi tai tana jin dadin yadda jman ke nuna mata so ,kallanshi tai tare da shafa kanshi inma na mutu ai kana da mata ko ,hade rai yayi nifa bana san in ina miki maganar kina sako mun wani zancen Dan Allah ki bari yi hakuri ta fada tana murmshi bazan sake ba amma ao ya kamata a sota ittama mikewa yai yana kallanta ganin kallon da yake mata yasa tai murmushi wannnan kallon fa sai kace kana min bincike, murmushi yai tare da dauke kai so nake inga ko din daina sona ne naga yanzu kwata kwata baki kishina bansan me nayi ba, daura kanta tai a kafadar shi haba dai nina isah ince bana sanka wlh ina sanka kuma in Kishinka mijina kawai ina san cire wannna gabar taka kaoda hasinart ne ta fada tare da bashi kiss a kumata, juyowa yai ya kalleta indai wannnan ne ai na dai yanzu ai bama wannan abun ,murmushi tai zanfi kowa jin dadin hakan kuwa indao har zaka cire tsanar da kaiwa hasinart din ,hmmm kawai yace ya bata kiss nifa yanwa nake ji wai ina ma sudais yake ban ganshiba ya fada yana kallanta?

Murmushi tai naba hasinart shi duk maisan ganinshi yaje cam ya ganshi ta fada tana murmusji shima murmushin yai shikenan ni ina san ganinshi ai bari in gama inje inganshi ai duk dayane in hakannkika yanke ba tare da shawara da mijin kiba ,murmushi ai amaryar bananshi ce ta daukeshi muje in zuba maka abincin dan na dakko maka naka ,yana murmushi ya bita dinning ta zuba mai sannna ta zauna tana bashi labari wanduk akan yadda hasinart take kula da sudais ne baya cewa komai saidai kawai yai murmushi ,yana gamawa ya kalleta yanzu muje ki rakani in karbo shi kinga dare yayi ai,komawa parlor tai ta zauna ba inda zani kaje ka karbo shi daga nan ma.ka mata saida safe dama acan ka kwana ai da kwananka biyi kenan anan kamata ma yai ta dawo wannann bangaren, aa anan zan kwana ni sannna gobem kice ta dawo ,da sauri ta katse shi ka fada mata daga can mana ,baice komai ba ya fice ta bishi da kallo ,.

Zama tai a kan kujera ta zuba tagumi Allah ya gani tana kishin mjinta amma tana san ta cire tsanar da yaiwa hasinrt sannan tana tsoran sanda zaice zai sake aure gara wannna ta riga ta datasan ko wace itta gara hasinart akan wasun da bata sansu ba,.

Da sallama ya shiga parlourn bangaren inna amma babu kowa hakan yasa ya kalli kofan dakin hasinart ya karasa ya dade tsaye a bakin kofan kafin yai sallama tare da tura kofan dakin babu kuwa sai sudais dake kwance yana bacci abunshi akan gadon hasinart kallan dakin yai ko ina tsaf a tsaftace jin karan ruwa ya tabbatar masa da tana toilet kan gadon ya zauna kusa da sudais yana kallanshi murmushi yai wannnan shine first born dina kuma babba abokina dan fisrt born shine abokin shawara, kai tsaye hasinart ta fito daga toilet din dan bata ji sallamarshi balle shigowar shi, juyawa yai yana kallanta dan jin ta fito suna hada ido tai saurin komawa toilet din dan towel ne kawai a jkinta gabanta na faduwa yaushe ya shigo kuma,tabe baki jman yai wai dan ta ganshi ta gudu ya ja tsaki sannnan ya dauki hijab dinta dake kan mirro yaje bakin kofan ya tsaya,.

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 71*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Ga hijab dinki ya fada tare da mika mata ta mika hannu ta karba sannna ta saka shi kuma ya koma ya zauna ya dakko wayarshi yana danne danne ,ta fito kamar wata muna fika ta janyo kaujerar madubi ta zauna, ina wuni ta fada kanta a kasa lafiya ta fada ba tare da ta kalleshi ba,.

Uhmm dama ina san za muyi magana ne ,kallanta yai ina jinki ta dauke nata idon dan ba zata iya kallanshi ba, Dan Allah abdul jey kayi hakuri abun da suka faru can baya tsakanina da kai dama can girman kaine yasa ban baka hakuri ba Amma na gane kuskurena kayi hakuri sannna ka yafewa mahaifina ta fada idonta na zubar da hawaye sannna taci gana maganar aure kuma Dan Allah ka sakeno saboda bazan iya kishi da aisha ba nazan iya auran mjinta ba Dan Allah a yanzu kan idonta ya gama cika da hawaye sai yin sho kuwa take ba bu kakkautawa, kallanta yake for the second time ya kara jin tausayinta na yau tausayin yafi na ko wannme rana duk yaji abun da yai mata ma abaya bai kyauta duk yaji ma ya gama yafe mata duk abin da ta mai ,katse shi sannna ha wannna dazun inna taban wai kudin sadaki na nasan banda abun da zan biyaka tai makom da kaimun sanda mahaifima yaso to zarta banda abun da zan iya baka sannna banda bakim maka godiya na gode Allah ya saka ya lara budi kallan kodin yai kafin ya kalleta murmushi yai ki bar kudin zan karba duk randa nake da buka ta sannna ki shirya gobe zaki koma can bangaren dan bazan raba kan mata na ba,da sauri ya kalleshi itta da take san ya saketa sai kuma ya fara fadin haka ,bai jira. Zatace ba sannna ya daura jibi za muyi taron sunan sudais sai a shirya da ga haka yai shiru duk sukao shiru ,.

Kallan sudais yai ya mika hamnu ya dakko shi dan ya tashi ,kallan sudais din yai kai sauri ka girma saboda dakai zan dinga shawara komai zanyo saboda kaine first born dina ance first born aboki ko ya fada yana kallan hasinart tai murmushi tare da yin kasa da kai, kallan sudais yai zakaje gun mom.dinka ko? Sosai yaba hasinart dariya yadda yake.maganar yana nuna kamar wani shi sudais din yasan me yake fada ne, ta kuwa dan murmusa ya kalleta tare da yin murmushi shima mikewa yai bari in tafi dama saoda safe nazo inyi muku, da sauri ta tare shi tare da fadin ka tafi dashi to tunda can din zakaje, kallanta yai ai dama bani na kawo shi ba ko saiki mayar dashi, ina jiranki muje, kayanta ta dakko ma baccina drower sannan ta shiga toilet ta saka ta sako hijab dinta sannnan ya fito ta dauki sudais din suka tafi suna tafiya ba wanda yacewa wani kala har suka shiga tare da salllama aisja ta amsah tana kallansu fuskarta fauke da murmushi mika mata shi hasinart tai sannna ta juya tare da fadin saida safe ta juya jman yace mata saida safe hakan kuwa yai mata dadi har saida tai murmushi sosai aisha taji dadin yadda jman din yai wa hasinary din ta daura kanta a kafadarshi ta re da fadin muna sanka nida sudai har ma da aunty hasinart ,murmushi yai tare da rumgumeta nima ina sanku ai mamata da yarona,.

A bangaren hasinart kuwa baccin yai yai mata dadi dan itta tama.manta yaushe rabon datai irin wannnan bacvon yau jman ya farnta Mata kuma taji dadi tasan duk wannnan aikim aisha ne itta kiwa mai zataiwa Aisha wanda zata saka mata dashi,.
Wannnan kenan
Haka sukat ta shirin bikin sunan yaron har gashi yau suna an taro a gidan dan har ya. Jigawa ma sun zo harda su saudat ma zo,.

By hajara mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 72*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Aisha ce zaune a daki itta daya daga wanka ma ta fito tana gaban madubi tana shafa mai ,da sallama jman ya shiga ciki yasha kwalliya, kallan shi tao ta jikin madubi sannna tai murmushi ta juya tana kallanshi kaga baban yaro ka sha kyau wlh dama haka kake da kyau ban sani ba?daroya yai aikuwa da wasa kike kice wai baki san ina da wannnan kyan ba murmushi tai sannna ta sa kayanta yana zaune yana kallanta da dakko sarka zata sa yai saurin mikewa haba ai na wa matata sabowar sarka ni zan saka miki murmushi tai ta juya tare da fadin toh, saka mata yai da gani sarkan ta gold ce woww ta fada tare da shafa sarkan har dannkunne ya saka mata sannna ya saka mata abun hannu ya rumgumeta ta baya, murmushi tai ta juya ta rumgumeshi taji dafi sosai, dagowa tai ta kalleshi ina ta hasinart kuma? Bai mata musu ba ya dakko ya mika mata kallan sarkan tai bata kai tata kyau ba da gani kuma bata kai tata tsada ba sai taji wani iri anya kuwa mijin nan nata zai iya adalci tsakanin su kallan shi tai ni nafi san wannnan ya gane dalilin da yasa ta fadi hakan dariya yai wlh akwai da jan fada da wasa nake miki ya dakko wata aljihun shi ya muka mata sarkan irin tata sak babu ahun da ya raba su ,dariya tai dama kwadani zakai kenan ta fada tana murmushi eh mana ya ya fada shima ,Allah ya baka ikon mana Adalci mijina ina sanka kafin ya bata sah ta bashi kisa ya fahinci taji dadin hakan sakinshi tai tana murmushi ina sudais ya tambaya yana kallanta?ya gun manan shi tabe abki yai dan yasan hakan zata ce dan zaman sidaia yafi agun hasinart dan shan nono kawai yake kawo sudais gunta ,ok ya fada bati inje A dawo lafiya Allah ya kiyayae ta fada sannna ya amsah da ameen ya fice,.

Bangaren da hasinart take ya nufa dannyan zu ittama ta dawi bangaren nasu amma sai an shiga wata kofa take sakada da bangaren hasinart duk.yan taro suna bangaren inna shi yasa bangaren nasu babu mutane , parlorn hasinart babu kowa hakan yasa ya nufi dakinta da salllama ya shiga ta gama shiri kwalliyane kawai batai ba amma ta saka kayanta tana durkushe kisa da sudais tana saka mai parm pars ,ta amsah tana kallan jman din karasa shiga yai ya zauna kisa da inda sudais yake kallan ta yai duk daga uwa har dan babu wanda ya gama shiryawa kenan?murmushi tai batace komai ba yana nan ta gama shirya sudaia tamai shiga ta gani ta fada kallanta jman yai sosai yaji dadi yadda take nunawa dan shi so duk laifin ta wannnan hanyar ta samu suka goge a zuciyar jman mikewa tai lokavin data gama ta mika mai shi gashi nasan fita zakuyi ko ? Karbanshi yai aa gama shirinki bata mai komai ba ta mike ta nufi wajen madubi ta fara diban kayan kwalliya kallanta yai ina kuma zakije ? Toilet zanje in shirya tabe baki yai kwallliyar ma sai anje toilet kinga yi kayanki ba kallanki zanba ,abun ma sai ya bata kunya da kuma dariya batave komaiba ta zauna ta fara kwallliya aikin ta kawai take danntasan kallan Nata yake shida yace bazai kalletaba ,har ta gama sannna ta dakko sarkanta zata ya ajjiye sudais,ya karasa inda take tana zaune akan kujera gabanta ya dinga faduwa ganin ya nufo inda take tama kasa saka sarkan ,.

Yana karasowa ta mike zata bar gun yai saurin riko hannun ta ,.

By hajara mami natty girl
[2/27, 6:12 PM] hajarafalalumuhammad: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 73*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


Sosai gaban hasinart ke faduwa ,dawo da itta yai ina kuma zakije bayan baki gama shirin ba ,ta kasa mai magana ya fuskanci ta tsorata ne murmushi tare danjuyar da itta tana kallan madubin tayaki shiryawa fa zanyi ya fada tare da dakko sarkan ya saka mata tabi wuyanta da kalllo bata taba kawo jman zai taba kyauta rayuwarta ba amma yau abum ya bata mamaki kuma sarkan tai balain mata kyau duk tana tsaye ya saka mata dannkunne harda abun hannu kamar yadda yaiwa Aisha din ,sannna ya kalleta ta jikin madubi duk idonta ya cika da kwallah murmushi for the fisrt time shima baisan sanda yai ba kawai dan ya tsanci kanshi da rumgumeta ta baya ,nunfashin hasinart kuwa har kasan daukewa yai yau dole ta shiga cikin tarihin rayuwarta ,ya katse mata tunani tare da fadin kinyi kyau sosai wannna gift ne nai muke keda Aisha ,juyawa tai a yanzu kan idonta ya gama cika da hawaye har ya fara zuba nagode ta fada muryarta na rawa, ba komai ya fada yana kallanta ,kalllanshi tai yaya jey ,dan zaro ido yai sai kuma yai murmushi ittama ta koma yaya jey din ,baka ban amsah ba ban saniba ko ka yafe mun ta wannnan ne zan sami kwarin gwiwar maka godiya sosai ,ajiyar zuciya ya sauka babu komai hasinart komai ya wuce muma muna laifi ai sannan Allah ya yafe mana saboda haka babu komainna yafe miki hasinart mahaifinkinkuma saidai ki naima mai gafarar uban giji ,tsabar murna bata san sandanta fada jikinshi ba ta rumgume shiba tana kukan dadi Aisha da inna da jeu sun zame mata komai bata da baun da zata gode musu, murmushi yai ta mime tare dajin kunya ya dauki sudais sannna ya fice ta bishi da ido har ya fita,.
Zama tai a kan kujerar maduhi ta taba sarkan wuyanta tare dayin murmushi kodai jman ya fara santame bata da tabbacin hakan ta sake murmushi sannna ta mime ta dayra dan kwali sannna ta ficw tabi ta bangaren Aisha,.

Jman kuwa gun yan suna yaje aka fara daukanshi hutu shida dan nashi, saudat ta karbi sudais sannna ta kalli.jman nawa yata kamo wlh sauran a hana mu ,dariya yai nina isah ban kai haka ba ai,da waye mijin naki?tare suka fita ta nuna Mai hafiz da hannu dake tsaye damankuma sun yi waya kan yazo suna ashe shine wanda iyayen nashi suka nema.mai saudat kuma ya amince da hakam ,karasawa gun hafiz yai dama kaine wanda kanwar tawa take so ? Ai kanwar kace duk sukai dariya sannna yace abunmaki sunan sukaji shigowar yanazan jigawa inda safiyanu ya cika su da surutu sannna ya dage sai yaga hasinart shidai jman baice mai komai ba amma baya san alakar shi da hasinart a yanzu,.

Sanda hasinart ta shiga parlorn Aisha yayi dai dai da fitowar aisha, da murmusji aishan ta kalleta sai kuma tai dariya da alama amaryar yamu tana cikim farin ciki kallan Aishan tai tare da fadin kai Aisha bana san tsakana sai kuma ta rumgumeshi Aishan harda dan kukan ta Aisha taba nemi sanin maye ba amma da gani na murnane, itta abun ma dariya yaba Aisha da haka suka nufi gun yan suna, suna fita safiyani ya tare hasinart kaga amarya ta ango ,kallanshi tai har yanzu kananan yadda kake duk sukai dariya ,haka taron yaci taro anci ansha sannna kowa ya watse,.

Washe gari yan jigawa suka koma,yau kam Aisha ta fadawa hasinart yau kwanantane kuma kwana biyu zasu nayi,haka suka hadu sukai girki tare suka tsara dan aisha tace yau ranar amarya ce sai tsokanar hasinart take itt Kuwa saidai kawai tai murmushi,.

Wajen 9 kowa ya gama shirin kowa yana nashi bangaren dum sun gama komai, Da salllama jman ya shiga dakin Aisha ta amsah tana kallanshi sannantai murmushi,.

By hajara mami natty girl

πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 74*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~
Bayan ya zauna ya kalleta tun kan yai magana ta riga shi muje in raka ka kasan yau kwanan amarya ne kallanta yai yasan daurewa kawai take ,murmushi yai ya mike ta dakko hijab dinta rumgumeta yai karki damu.matata babu wani abun da zai canza wanda nake ji game dake wannnan alkawarine,murmushi tai ra goge hawayenta sannna ta rike hannun shi to meya kawo wannna muje plz ,da kanta ta kaishi daki hasinart lokacin suna wasa itta da sudais, zama aisha tai kusa da itta to sai a kawo yaron ga babanshi nan a ji da shi, kallan Aisha tai ittama duk jikinta sai yai sanyi idonta ya kawo ruwa ganin hakan yasa Aisha mikewa ta fice bata san ta sakata kuka su dauki wani abun ,.

Yau haka aisha ta zauna duk gata nan dan duk macen da tace bata da kishi karya take ,haka tai masu sallah Tare da adduar Allah ya hada kansu sannna ta sami bacvi ya dauketa,.

A bangaren hasinart kuwa zama jman yai,kallanshi hasinart tai taga danne danne yake a waya hakan yasa ta debi kayanta ta nufi toilet acan tai wanka dan zafi ake ta fesa turarenta sannna ta saka kayanta ta fito tana fitowa jman din shima ya shiga yai wankan shi sannna ya fito dakinshi dake bangarenta ya shiga ya saka kayan dazai iya kwana dasu sannna ya dawo lokacin harta lashe kwan dakin dan bata kawo zai dawo ba,kwanciya yai akan gadon yana dan danne danne a wayarshi text na good night ya turawa aisha sannna yaa jjiye wayan ya karasa kusa da hasinart din gabanta sai faduwa yake ,juyo da itta yai tare da kiran sunan ta ,hasinart ta amsah tanan kawai me kike so a wannnan rayuwar? Uhmm kawai dai inasan san wanda nake sone duk nasan ba sona yake ba hakan data fada ya bashi dariya yai dariya waye yace maki baya sanki? Da idona na gani ai to inna maye gurbinshi nace ina sanki fa ,shiru tai batace komai ba ya katseta duk da nasan hafiZ kike so ko? Shiru tai bata ce mai komai ba a ranta tana fadin ni kai nake so yaya jey amma bazan iya fada maka ba, bata san a fili ta fada ba karki damu indai nine kin samu nima ina sanki Hasinart bai jira mao zatace ba ya fara romancing nata ,.wannnan kenan

Washe gari tun kan su tashi aisha tai musu abinci ,hasinart kuwa cikin farin ciki take sosai dan bata taba kawo wannnan ranar a rayuwarta ba amma Allah haka yake yana yadda yaso,kuma.sai sam jman da kunyar shi tankara shigarta wannnan kenan,.

Haka.masoyan suke zaune da juna cikin so da kaunar juna dan kuwa basa fada da juna suna san mjinsu abunsu shima ya na kwatanta adalci garesu dai dai gwargwado, Kuma ya nemowa Aisha makaranta kuma hasinart itta take kula mata da sudais dama can itta take kula dashi dukda nata cikin da take fama dashi,.

*ALHAMDULILLAH DUKA DUKA ANAN NA KAWO KARSHEN WANNNAN NOVEL NAWA INA FATAN KUN NI SHA DANTU SANNNAN KUN ILIMANTU ALLAH YASA*

*BARI IN FARA MIKA SAKON GAISUWA ZUWA GA ADAMS ALLAH YA BAR ZUMUNCI NA GODE DA GUDUN MAWARKA*

*BAZAN MANTA DA KU BA ,MAMAN SHUKRAH AND HAJAR NOVEL,HAUSA NOVEL AND OTHERS,CLEVER WRITTER,HAJARA MAMI FANS ON FACE BOOK TOGETHER WITH KHALEESAT HAIDAR NOVEL GROUP DAMA SAURAN DA BAN SAMI FADAN SU BA*

```SADAUKAR WA TO YOU MY FAMILY
FALALU'S FAMILY```

*GAISUWA
*HAKEEY,RUNKA,HAJJARA IBARAHIM,SA,ADATU GARBA ,HAFSAT ABDULKADIR, NAFISAT ISAH ,NAFISAT AHMAD AHMAD,SHAMSIYYA UMAR THANK FOR YOUR SPORT*
GREETING
AUNTY UMMI
AUNTY HURY
AUNTY FATIMA NASIR
FATIMA SALEH AHMAD
HAUWA UMAR ALFAH
MARYAM IBRAHIM YARIMA
FATIMA MUHD MIKA'IL
JAMEESHA

TO YOU MY SALSABILAH

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website

Please Login or Register in order to submit comment