Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dashi ya tambaya.

Karasawa gunta jman yayi kafin ya kallleta sama da kasa tabbbs ittace ta tazun tsaki ya ja yaji bama zai iya tambayar tata ba gara kawai ya hakura ya sami iya kudin aikin aikinshi, ittama hararar shi tai jin yana mata tsakia ashe zai ganeta, kayan garage yaje ysa kafin ya dawo ya shiga kasan motan bai wani dade ba ya fito ya shiga motan ya kunna aikuwa motan ta tashi aikuwa nan sauran yan aikinsu suka hau mai kirari kaga jman na mota abduljabar kenan, abduljabar ta mai maiata sunan kafin ta saki murmushi tare da fadin ABDUL JEY yama fi dadi,jman ne ya dawo da itta daga tunanimta kudin aikinki malama kallanshi tai kafin ta shiga motan ta dakko kudin bama tasan nawa bane, mika mai tai ya kalli kudin,kudinki bai kai hakaba tabe baki tai me kake nufi bazan iya bada hakan bane yanzu fa na ganka kana kuka kana neman taimako danna taimaka maka shine zaka rainawa kanka hankali,murmushin ta kaici yayi ai taimakon naki ne bana butaka sosai ranta yabaci bata taba ba wani taimakoba sai a akanshi harma shi a wa da zata taimakamai ya tsaya yana raina mata hankali tsaki tai kafin yakalleshi ta watsamai kudin sannan ta shiga motan ta taja ta badeshi da kura da kallo ya bita lallai yarinyar nan ya kamata tai marking wannnan baa takashi azauna lafiya, oganshi ne ya riko jafadarshi rabu da itta mai nema baya fushi j dauka kawai ka tafi zaka rama nina san da haka, ganin yaki dauka yasa ogan diba da kanshi, dubu talatinne haka ya hada ya saka mai a hannu tuna yadda ya tafi yabar mahaifinshi da mahaifiyarshi yai, babu shiri ya karba ya tare machine yahau ya siya magungunana haka ya tafi gida.

Tunda ya karsa unguwar gabanshi ke faduwa amma ya daure har aka kaishi kofar gida idonshi ya sauka kan gawa biyo duk an shirya su, fitowa yayi nan makotansu yake sanar mai bai dade da tafiya ba mahaifin nashi shima yabi bayan matar shi,sosaiya jirjiza ya zubar da wadannan mgun gunanan ko kuma ince dubu shaba,in could imaging masu karatu.
Ku biyoni yanzu aka fara


By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 6*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Sakin magun gunan yayi wanda zasu fashe suka fashe wanda zasu watse suka watse zaro ido yai ya rike hannun makocin nasu aa baba karka cemun duk sun mutu infa suka mutu banda kowa ya zanyi kenan haba ina baba bazai mutu ba ina san ya rayu yaga yadda zan faukar mai FANSA(gareki runka littafinki na FANSA) jijjaga kai makocin nasu yayi duk shima jikinshi yayi sanyi kowa yasan jman da juriya lallai in kaga kukan j ba karami bane tunyana yaro haka Allah ya yishi, gani baban yaki mai magana yasa ya karasa kusa da gawar ya bude ta mahaifin yana jijjaga shi wai ya tashi haka ya koma kan ta maman shi wai ittama ta tashi karta tafi ta barshi ganin kumar yana san haukacewa yasa aka janyeshi aka dauke su dukdinsu akai musu sallah aka kama hanyar kaisu gidan su na har abada wanda kowa sai yaje.

Haka aka tafi dasu jman banda kuka kamar karamin yaro ba abunda dayake yi, kawu kuwa yayan baban j man kuwa yana can baisan meke faruwaba. Haka a kaisu saida aka riko jman sannna aka dawo dashi gida da kar.

Haka hasinat taja motanta taje gidan kawarta bayan sun gama shan hira ta dawo gida, dai dai dawowarta yayi dai dai da fitowar Aisha zata tafi gida tunda magariba ta kusa, tunda ta hango Aisha tai kwafa aikuwa ba zaki tafi yanzu sai na bata, miki lokaci na sa kin kai dare yarinya,tana fitowa Aisha ta tsaya tana gaidata ba tare data amsa ba ta kallleta waye ya sallameki alhalin bam dawo ba?aa aunty ai na gama aikinne shi yasa amma in akwai abun da zan miki saina fa sa tafiyar? Tabe baki tai kema kinsa tundaban sallamekiba dole ki tsaya narai narai aisha tai aunty amma indai aiki mai dade wane dan Allah ki bari sai gobe,zaro ido hasinat tai kikace ba zakiyiba baki da niyya?da sauri aishan ta jijjaga kai dan ba irin wannnan ranarce da hasinat ta saba canza mata maganaba sai tace abu tace ga abun da take nufi,da sauri ta jijjaga kai wlh ni ba haka naceba haba Dan Allah kiyi hakuri sake zaro ido hasinat tai tare da dauketa da mari kikace nayi karya shiru Aisha tai bata da tacewa dan tasan tana sake magana zata sake jawowa kanta wata masifar,gaba hasinat tai hakan yasa Aisha bin bayanta,har daki ta bita saida ta gama shan kamshinta kafin ta kalli Aisha maza maza ki debo kayana ki wanke sannnan ga wannna ta mika mata kudi kije ki siyamun kayan shampooo saikin mun zaki fita,ba tare da bata lokaci ba Aisha ta karba kudin sannna ta kwashe kayan ta je ta tsaya bayan kofa yanzu ya zatai gashi aunty ta hanata yi mata wanki da machine din wanki gashi magariba ta kusa tasan yanzu innna tana can tana ta jiranta duk hakalinta zai tashi kukane yazo mata da bata shirya ba sannnan ta fice haka ta wuce ta fara wankin :-)tai ta yi har saida aka kira sallan magariba sannnan ta gama ta shanya tai sallah, ganin tabbas dare yai mata zata iya bata lokaci indai har zata biyewa hasinat ta yanke shawarar kawai ta wuce gida in yaso gobe zasu hadu inma kashetane zatai ta kasheta hakan ta kama hanya tana Allah wadai da halayyah irinta hasinat mamanta nacan yau haka ta wuni cikin kunci ko taje ta dubata bata jeba.

Haka Aisha ke tafiya iska na kadawa, kaii yau garin yayi dadi yanzu fa irim wannan lokacinne masoya ke shakatawa, murmushi tai kai Aisha keda baki da saurayi taya kikasan hakan to dungure kanta tai da hannun tana dariya ganin itta daya sai surutu take kamar sabuwar dauka,.
Gidan sa wannnan matar ta taimaki jman naga ta shiga matar dake jeka dawo a tsakar gidan tai saurin riko yar tata ko amsa sallamar ma bataiba, Aishatu me ya tsareki ko yauma hasinat dince?dariya tai kai inna kiga yadda kika koma kema ai kinsan sai itta din wlh yanzu ma gudowa nai kawai, tsaki inna taja nifa gaskiya zaki daina zuwa wannnan aikin haba, yi hakuri mamana komai dan lokacine komai yai farko akwai karshe tabe baki inna tai zandaiga wannnan karshen ta fada tare da jan hannun yarta suka shiga ciki

Hajara mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 7*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Abdul jey ne a daki banda kuka ba abun da yake gashi nakan iya ce muku ga badaya yau bai ci abinci bama,jin ana buga kofa yasa ya mike da kar yaje ya bude kofan,babane na makocinsu tare suka shigo ya zauna kallan shi baba yai wato ba zaka daina kukan ba ko?haba abduljabbar kamar bana mijiba me yasa baka da hakuri addua fa ya kamace su naga aba akansu aka fara mutuwa ba kowafa sai ya mutu dukda nasan naka akwai tausayawa amma ya ka iya ina wanda danjishi suka mutu tashi daya ina wanda danjinshi suka nutse a ruwa duk naga sun dauki kaddaraba kaima fa haka zaka hakura kaita ruka musu rahama,jijjjaga kai kawai yayi alamar yaji dan bazai iya magana ba kukan da yasha yau.

Yauwa ko kaifa nasan bakaci abinci ba gashi maza ci a gaba na in gani, jijjaga kai yayi alamar ya koshi shizai ciba, ai ka gani tanan zamu bata kenan maza ka dauka kaci, haka baba ya sashi a gaba saida ya tabbatar ya cinye sannna ya mike anya zan barkama ka kwan kai daya anan gidan taso muje gidana, a hankali ya fara magana zan iya baba ka barshi kawai na gode ma a haka zan iya kwana, murmushi baba yai ganin yana magana yanzu ya shafa kanshi sannnan ya fice.

Haka daren yazamewa abdul sallah yake yana rokawa iyayanshi gafara.

Hasinat kuwa tun fitar Aisha data kwanta ta fara bacci ba abun da take har akai sallahn magariba akai isha bata saniba sai wajen 8:30 sannan ta tashi taje tai sallah magariba da isha sannna ta zauna sai a lokacin ta tuna da mamanta kwata kwata bata gantaba yau tunda suka hadu da safe haka yasa ta mike ta nufi dakin maman nata da sallama ta tura kofan, momy dake cikin bargo ta amsa kasa kasa, da sauri hasinat ta karsa gunta lafiya mom? meke damunki? ta fada tare da yaye bargon kallanta momy tai tare da yin murmushi babu komai hasinat bana jin dadine kin dawo, mom tashi muje asibiti ta fada tana shirin daga momy din jijjaga mata kai tai aa hasinat babu komaifa ki bari kinji ciwonane kawai ya tashi, hawaye ta fara momy wai dan Allah mai ya sa ka miki ciwon zuciya haba mom inbaki fada munba wazai fada mun? Aa hasinat kimsan shi ciwo haka yake duk sanda Allah yaga dam sashi yake saboda haka kidaina tunani wani abun ne ya samu, daga kai kawai hasinat tai shikenan mom kinsha magani,? Uhmmm ta fada tana murmushi, yauwa ni bari inje parlour in jira daddy kinsam a campany sun aiko suna bukatar wani zanen gidan so na zana gudu uku daddy yazo sai mu zabi wanda ya fi kinsan indai bana campany daddy company ba komai bane, dariyar dole momy tai, driya hasinat tai yauwa kinga na saki dariya ai ta faa tare da rufeta da bargo sannna ta fice, .

Parlour ta koma taci gaba da zanenta har daddy nata ya dawo nan ya zabi wanda zaai sannna ya wuce gun matar tashi dan jin meke damunta.

Sanda yaje ya buga taki kulashi ba yadda ya iya da ya wuce kawai ya tashi ya bata gu hakan kuwa yayi ya tafi nahhi dakin ya kwanta.

ASUBAR fari jman ya mike ta fuce ya nufi makabarta haka yaje ya zauna bako tsoro ya zauna yaita kuka yana ma iyayen nashi addua, .

Yana tafiya yana addua kawai yaji yaci karo da abun hakan yasa ya ja baya ya kalli abun jaka ce babba ba karamaba, har ya wuce sai kuma ya dawo ya zukunna yai bismillah ya bude jakan kan wata takaddan idonshi ya fara sauka hakan yasa ya dauki takardar ya fara karantawa

*Slm ga wanda ya tsinci wannan jaka fisabillah ne ammma Dan Allah wanda zai tsinta ya kasance shidin talakane, kudine masu yawa yaja jari dasu sannan indai har Allah ya gude mashi shima yayi kamar yadda yaga anyi dajar har ya tsinta ina fadan mai karutu zai fuskanci mai nake nufi bisallam*

By hajara mami natty girl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 8*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Kalllan jakan jamn yayi ina amfanin wannan kudin basu da wani amfani bayan vaba da amama sun mutu banga amfaninsu ba ya fad ya na sake zuge jakan shiru yayi yana tunani taya zaka dauki fansar jman taya kaima kasan yanzu komai saida kudi kana tunanin a yadda kake dinnnan zaka iya daukan fansar ne? Kalllan jakan yayi kafin ya dauka ya kama hanya, sanda yaje gidan ba kowa a bakin kofan sabida gari bai gama waye ba hkan yasa ya shiga cikin gidan iana zan ajjiye kudin i know aikin su zaizo wata rana zan jira har lokacin ammma baapzanyi amfani dasu ba yanzu waje ya fita ya dakkko fatanya hoe.

Sosai hake hada rami babba saida yayi sosai ya tabbatr jakan zata shiga sannan ya saka harda kudin ya rufe ya mayar da laidan gun zama yayi agun yana maida nunfashi saboda ya aikatu sosai, jin ana buga gidan yasa ya mike ya gice makocin sune sannnu abdul ya hakuri murmushin dole yai hakuri mun gode Allah,.
Yauwa ga wannan tabirman sannnan ka dakko wasu a ciki ka shinfida kasan zamu zauna zaman makoki, daga kai yayi ya karbi tabarman ya ajjiye sannnan ya shiga ciki,.

Hasinat ce take bacci duk ta hada zufa, .
wai aisha ce ta zama uwar gidanta take mulkata sosai har tafi abun da itta hasinat din take mata, a firgice ta miki lokacin 6:00 ta kalli agogo wmai hakan yake nufi Aishan ce zata zama uwar gidanta haba Allah ya rufa asiri indai kuwa da gasle hakan zai faru bata san yadda zatai ba dan zata iya mutuwa hawayen da taji yana zuba mata yasata kara shiga rudani haba mafarkine ta ya zan yadda da hakan da sauri ta mike ta shiga toilet tai alwala sanna tai sallah har da nafila tana rukan Allah yasa hakan ba gaskiya bane.

Saida ta gama sannna tai wanka tana bukatar shiga office yau da wuri dan tura sakon zanenda tai saida ta gama shiri sannnan ta sakko.

Da sallama ta karasa gun momy nata momy ya jikin naki? ta faa tana taba wuyanta, murmushi tai da sauki hasinat har kin gama shiri yau kenan da daddy naki zaku wuce office kenan? Eh mom akwai abun da zanyine, daga kai kawai mom tai, Aisha dake tsaye sosai taji dadin ganin hasinat din kamar ta canzane ko ya oho mata, cikin muryar ta mai sanyi ta furta ina kwana aunty kin tashi lafiya? Da sauri hasinat ta kalleta sosai take kallanta har saida Aishan ta zargi kanta ta kalli jikinta amma bataga abun kallo ba, hmmmm kawai hasinat tace kafin ta amsa gaisuwar ta zauna nan Aisha ta fara zuba mata abincin, .

Da sallama daddy nata ya shigo shima ya zauna aka zubamai nashi,shafa kan hasinat yayi yata kin gama shiri? Tare zamu wuce office kenan?eh daddy murmushi yai kafin ya kalli mom din.ina kwana madam ganin bata gaidashi ba?ina kwana ta fada saboda ganin Aisha agun ;itta kuwa hasinat murmushi tai kawai ya amsa baice komai ba amma yau inya dawo zai nemi yafiya, haka suka gama sannna suka kama hanyar office shida hasinat.

Ana parking suka fito tare suna tafiya ana kwasar gaisuwa,yata in kin gama aiki kizo akwai wata shawara da nake san in nema agunki kafin in yanke hukunci akan wani kasuwanci,to kasuwanci kuma todai saina zo din, itta ta kama hanyar zuwa office dinta shima haka.

Su abdul sai zuwa gaisuwa ake musu har abokanan aikin shi suma suna gun,parking din mota kawu yai ya fito yana matsar kwalla ya gaisa da yan gu sannan ya kalli abdul jey yanzu kai dannaan mahaifinka ma yana girmama ni amma wai ace ya rasu baka fada mun ba saida naji abakin jama,a kalan ka jamun zagi ace bana baku komai jibi ko dan irin wannnan shinkafar da ake dafawa in anyi mutuwa banga kayi ba duk dan ka jamun magana, yana karasawa yaji an shake mai wuya sosai jman ya rike wuyan yama kasa magana sai hawaye da yake idon kawu kuwa duk ya fito waje, da kar aka kwace shi a hannu jman din

By hajaramami nattygirl
[2/9, 5:00 PM] β€ͺ+234 806 061 7117‬: πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 9*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~


ο»Ώο»ΏJuyar da kai jman yayi duk sai huci yake makocin nasu ne ya mai magana haba abdul kamar uba fa yake a gunka, ni ba amahaifina bane wannnan indai har ya ciki masoyin baban ne sanda naje gunshi neman alfarma mai yace mun shi yasan me ya yace ai ni bana bukatar shi a gunnnan banga amfanin zuwanshi ba nasan murna yake da mutuwars hi kawai ya tafi ya fada yana huci kamar mai shirin kamo wani babban zakin. Ba tare da kawu ya sake yin komai ba ya abar gun saboda ya sha shaka ba kadan ba,.

Ta na zaune a offife dinta typing take sosai ta dage, da salllama ya turo kofan tare da shigowa, tsaki tai a nace yazo, murmushi yai jin wai tsaki tai bayau ya saba ba, jama yayi barka da fitowa sarauniyar matan duniya murmushin da bata shirya ba tai ganin tai murmushi ta sake zugashi kaga yar alhaji yar hajiya kiyi abun da kika dma ki taka wanda kikaga dama nan gani nan bari ba yaddda aka iya dake, daina abun da take yi tai ta kalleshi inda ina da wannnana matsayin ai da tuni na takr wlh ka takura mun ka rabu dani mana nace bana sanka ko ana dole ne? Gyara zama yayi bakiji wai akwai wani liiattafi da akace DOLE KI SONI ba kika sani ko hakan zaai!? Hmmmm hakan na wacccan nima zaka mun da kyau ai ni ba irin wannnan yarinyar bace inshi wancan yayi yaci riba kai baza voba malam hafiz plz ka fitar min a offfice bana san ganinka ma wlh, ok as you wish amma ba komai zan ci gaba da addua amma fa wlh badan babu kyau zuwa gun boka ba ba abunda zai hani zuwa gunshi, tsaki tai kaga bari in baga office din, da sauri ya mike no banasan takura miki yi zamanki yanzu zan wuce ya fada tare dayin murmushi ya fice.
Da kallo ta bishi tana tuna sanda ta fara haduwa da hafiz sanda motanta a hanya ta sami matsala shiya tai maka mata har gida shikenan ya daeta shi a dole santa yake itta kuma har ga Allaha bata sanshi saboda bai mata ba tabe baki tai ta mike dan zuwa kiran mahaifin nata.

Da salllama ta tura kofan pffice din office,shida PA dinshi ne suna zauna suna magana sai accounter dake mai lissafin kudin da aka samu wannnan satin, duk suka mike suka gaida ta ta masa tare da zama, dad ana aikine? Eh amma mun gama ma yanzu zasu wuce kinzo muyo maganan ne?eh dad ok saida suka gama sannnan ya sallame su suka tafi.

Zama yai ya fuskance ta sosai hasinat,jin ya kira sunanta yasa ta tabbatar lalllai babbar maganace hakan yasa ta gyra zama, wanda mule sa,ar gidaje dasu na ghana suke mu talllen wani sabi kayan aikin gine sunyi kyau sosai gine na zamani da ake yi paint di ake using dasu indai har zaai zaba zakiyo wane irin zane kike san ya zama kalala kala ne kamar zanen cikin ruwa da kifaye,ko kuma sararin samanoya,ko kuma lambo da dai sauaran su shine nake san in kawo nan nigeria nasan zaa siya dan na fara tallan su kuma naga sosai akwai masu so shine nace bana yanke hukunci ba tare dana tambayeki ba saboda duk ribar mu tana company zansa sannan zan ari kudi a banka saboda kudin company nan yayi kadan kuma kudin bank din saima yafi yawa wanda zan ara.

Kallanshi kawai hasinat take daddy wannann wanne irin kaya ne da har ribar company dinnan yai kadan kana ganin ba zaa samu matsalaba? Babu wata matsala yata,shikenan daddy amma why not musai kawai iya na ribar wannan company din mifa ban san aiki da yan banki basu da kirki daddy kar a samu matsala suyi mana abun da sukaga dama daddy,riko hannunta yayi haba hasinat adduar ki kawai nake nema fa ko maman ki ban fadwa saboda komai dake fa muke shi yasa na nemi shawarar ki karki karya mun gwiwa mana. Murmushi tai shikenan Allah ya bamu saa yauwa ko kefa haka nake so,dagakai tayi bata san me yasa ba kwata lwata hankalinta bai kwanda da wannan aikin ba itta kwai kar a hada hannu da yan bank tana ganin abu dake faruwa indai har ka ari kudinsu aka sami, matsala.

By hajara mami natty girl
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•ŠπŸ•Š
πŸ’«πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ’«πŸ•Š
*ABDUL JEY 10*
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«
πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠπŸ’«
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«πŸ•ŠHajara*
*πŸ•ŠπŸ’«πŸ’«Mami*
*πŸ•ŠπŸ’«Natty*
*πŸ’«girl*

```INDICATED TO RUNKA```

*The story is for you only miss Salsabila lawan*

~FANTASTIC STAR WRITERS (FSW)~

Aisha ce ke sauri zata je ta siyo kaya shampoo din da hasinat ta sata kafin ta da wo,da sallama ta karasa gun mom din ganin bata amsa sallamar ba gashi ta zuba uban tagumi, hakan ya sata shiga damuwa itta ma taba taia mom,da sauri mom di ta dawo daga haiyacinta tare da kallan Aishan, Aisha zaki wuce ne kin gama aikin?kallan mom din,aa zanje aiken da aunty ta munne mom baki jin dadi ne? AA Aisha me kika ga?a babu komai zan wuce daga mata kai kawai tai hakan yasa ta wuce.

Tuki take amma hankalinta ya tagi kawai ga wannan jman din dayai mata gyaran mota ranar kawai tana san ganinshi, tsaki tai me yake damunane?kawai dai ina san in ganshi imii ko ya dauki kudi dana bashine tabe baki tai ta juya kan motan har ta kusa zuwa gida amma ta koma ta kama hanayr garage din su jman amma amman abu haushi sai taga babu kowa agun har zata juya taga ogansu ya fito haka yasa ta fita ta nufi inda yake to me zata ce mai ne ma ta faa a zuciya 'da sallama ta karasa gun shi sannu, yauwa ya amsa da murmushi a face dinshi, uhmmm ina wannan wanda yai mu gyaran mota jiya aikinsji baiyi ba sai kara bata mu da yayi sai motan ta dinga wani kara ni bana san karan da take saboda haka nazo ya gyara mu nsannan a zan ba da ko kwandala ba.

Allah sarki wlh kinga mutuwa akai ai yanzu ma daga cannake kuma can zan koma abu da yasa kika ganni ma anan abu nazo dauka, Allah sarki ta fada muje sai in rage maka hanaya, kallanta yayi sjifa bai gane mata ba kodai ta kamu ne? Godiya yayi sannana ya shiga har can ta kaishi tai parki g daga gefa snnana ya fita yai mata godiya tacebabu komai, idonta ya sauka kan jman dake zaune duk ya rame tashi daya sai taji tausayi shi sannana ta ja motan ta kama hanya.

Parking tai a harabar gidan nasu sannana ta kira driver ta sanar mai ya je ya dakko daddyn ta anjima sannana ta shiga ciki. Da sallama ta karasa gun mom din tata mo ya gida na dawo Allah yau nasha aiki, murmushin mom nata tai sannu to, bari in shiga ciki,zauna zamuyi magana, zama tai tana kallan mom nata, .

Wai ke hasinat yaushe zakim aure ko baki son inga yayan kine, turo baki tai mom ta fara kenan, kai mom shifa auren markadene in yazo zanyi ko mom ni kibari kawai kuma ba zaki mutu bakiga yayan nawa ba, hmmm hasinat kenan baki san na kusa mutuwa ba ni fa ina ji a ajikina baki san in mutun ya kusa mutuwa yana ganewa ba watarana, zaro ido tai wlh ke mo mkullun baki fadan alkhairi ni banga mai jawa kashi mutuwa ba saike ta fada tana hawaye, riko hannunta mom tai ba haka bane hasinat, .

Hasinat abun da nake so dake ki rage wannan zafin naki ki daina daukan duniyar da zafi baki tsoran wata ran duniyar ta juya da ke infa ta juya dake ba zakiji dadi ba babu wanda yake shan wuya irin wanda shimai kudi ne duniyanta juya da shi bashi da tawakkali hasinat ki daina a abun da kike,wai mom me kikesa kice?rufe mata baki mom tai bana san surutu ki tsaya ki saurare ni wannana dukiyar da kike gani ba komai bace a gun wani mai dukiyar hasinat, hasinat nasan baki saniba amma akwai mutane da suke san daukan fansa akan babanki kina tunanin inya mutu zasu hakura ne knakizasu dawo hasinat, hasinat ni

Please Login or Register in order to submit comment