Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma na junior, sosai ta kara kyau, A yanzu ta rage rigima,.


*Alhaji Abubakar Genle* shi aka rubuta a mashigar gidan," gidane na gani na faɗa, ban ruɗeba saida na shiga ciki anya wannan gidan Abubakar ɗin Ameenatu ne" bayan na wuce first gate na shiga second saiga wasu kyawawan kids, suna wasa a compound, na mijin ne ya tura karamar ta faɗi da sauri tamike tashiga ciki tana kuka shima ya rufa mata baya har wajen, mamyn su, wato *hajiya Ameenatu genle*


Mamy Kinga *Ayan* yatureni, Ayan daya shigo yace Mamy kafana ta taka mun, Mamy takallesu tace ; ba kwajin magana yaran nan kullum kuka haɗu sai kunyi rigima, kufa yan uwan gunane, tace ma Ayan yabama Ayana hakuri yace to sorry, shikenan fadan yara har sun shirya, suka juya suna farin cikin.



Yau holiday su BOƊƊI sunje gidan kaka, da dare BOƊƊI ta ce ita dai sai tadawo gida bazata kwanaba, bayanda Bintu ta iya haka kaka tasa Aleeyu yadawo dasu, suna shigowa waye zasu gani................ 😂





Comments and share pls. 🙏
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀

Story & writing
By
(Z. B. M)

Yar mutan gombawa.

Marubuciyar


~~ZAINAB abuƙaya
BANI BA AUREN SOJA
NIMA DANAWA LAIFI
Sc relationships
AUTAR MOMY
And now
BOƊƊI the beautiful~


Follow me on what'sapp
09066017177
Whatpad
Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com


```Bismillahi rrahmani rrahim```




PAGE 1️⃣5️⃣🔁1️⃣6️⃣


................Farouq abokin Sayyid, da gudu BOƊƊI taxo oyoyo ya farouq munyi kewarka, yace beauty Ummu kece kika zama haka.

Kai masha Allah Ummu Kice mun kusa zuwa aure ga Bintu kam ma ta kusa kwantai, wani harara Bintu ta aika masa "dama bata kula shiba tun shigowarsu, dariya yayi yabita da kallo, Ummu tace idan ku ba kuyi kwantai ba ai Bintu bazatayiba kwata kwata nawa take, she's just 18 kaifa da Sayyid 34 kuke, ai duk kun tsufa yana can yagama karatu narasa me yake jira kullum jaddun sai yayi magana Sayyid na stufa yaƙi aure,, shi kuma da anyi magana sai yace lokaci yake jira,.

Farouq yace tabbas lokaci muke jira Ummu kuci gaba da addu'a, tace munayi kullu kuma dai kusa niyya aranku,.


BOƊƊI ta bi bayan Bintu tashiga ɗaki tasamu tana karatun exam don neco yanxu take rubutawa,.

Bintu dan Allah ki ƙiramun ya Sayyid kwana biyu bamuyi magana ba. Tace wai ke Meyasa BOƊƊI bazaki bar mutum ya huta bane, bakya ganin abunda nake yi, hmmm 🤔 ta kama baki tafita, ta barta aɗakin.

Wajen Ummu taje tace; Ummu kibani Aron wa yarki naƙira ya Sayyid kwana biyufa bamuyi magana ba.


Ummu tace Tabb idan kun fara bakusan bariba keda Sayyid ɗin marasa aikin yi, baki ta turo gaba kamar zata yi kuka , Ummu ta kalle ta, Babyna kin girma yanxu fa, baki ga zaki shiga class na manya bane 14yr fa kike yanxu, tace Ummu kisayamun waya mana, dariya tayi to baby na kije kifaɗawa Abbu zai saya miki, kinji.

Wucewa tayi falon Abbu Ummu tasameshi yana zaune yana kallon news, " babyn Ummu hala dai antaɓoki yanda naga face ɗinki, tace Abbu Bintu da Ummu sunki bani wayar su nayi magana da ya Sayyid, Abbu kasa yamun waya tunda nima yanxu ss zanshiga dariya yayi to, za'a saya miki yanxudai bari kuyi magana da Sayyid kar ran Babyn Ummu ya baci, daɗi taji sosai,.


Abbu video call zaka kira shi, ai kuwa haka aka yi. Abbu kansa yana mamakin shakuwar BOƊƊI da Sayyid duk da basa tare,.

Sayyid yana zaune a falon Jaddun sai surutu yake masa kan aure to meye ka rasa ne, matan Larabawa sonka suke kazaɓi ɗaya a ciki ka aura, Tabb nine zan auri balarabiya, kiran Abbu ya katse hirar tasu dama ya gundura da zancen vedio call,, yana ɗagawa BOƊƊI yagani tana masa smile "hi" ya Sayyid wani farin ciki yaji babyn Ummu yau kuma Abbu yabaki wayar sa,

Ƙara cuno baki tayi "ya Sayyid Bintu ta hanani wayar ta Ummu ma haka, amma Abbu yace zai sayamin., Kice yau Ummu tayi laifi. Ɗaki yashige suka cigaba da magana jaddun na kallonsa, ya girgiza kai kawai.


Ya Sayyid yau ya farouq yaxo yace da gaske eh yaxo yace wai na girma, tafaɗa tana dariya, Sayyid yace to kin girma ne shiyasa ya faɗa Kinga yanxu saiki maida hankali a kara tunki, karkiyi wasa kinji, sosai suka yi taɗi, yace mata ya kusa da wowa ai murna sosai BOƊƊI take yi, "Sayyid zai dawo kowa saida yaji batun dawowan sayyi hatta masu gadi duk BOƊƊI ta gaya musu,.


*****************************************ratsa daji suke da haɗaddiyar motar duk inda suka wuce kallo ake, su *Ayan da ayyana* har sunyi bacci sun farka. Mamy wai ina zamuje ne, mun gaji, dariya tayi saura kaɗan mun kusa isa,.


Ba jimawa kuwa suka isa ƙauyen genle, yara suka zagaye motar manya harda masu leƙe ta katanga lokacin da suka fito suka shiga cikin gidan kulu kanta saida tayi da gaske kafin ta gane Ameenatu, kukan farin ciki ne ya kufce mata tace, sosai ta rungume *Ayan da ayyana* suma kukan suka saka amma su na tsorone 😂.


Gida yacika makil da mutane alhaji Abubakar yaxo daga birni, bayan mutane sun lafane Abubakar yace innah kulu, tare zamu koma don kije kiga inda nake zaune tace to yanxu sai mutafi tare Ace nima nabiku.

Ai baiyiba. Yace innah kiyi hakuri bawai kin koma can duka bane zaki dawo amma sai kema zaki huta. Saida Ameena ta saka baki sannan kulu ta amince, Mahaifiyar, furera bakin ciki fall ranta guda gida tadawo bi tana cewa ai Abubakar ɗan kulu yanxu yazama ɗan yankan kai, duk abunda take cewa, bai hana washe gari lokacin da zasu koma yara ba kuɗi yan Kauye kam sai karbar abunsu suke suna murna. Itama Mahaifiyar furera nata daban harda kukan muna furuci amma a zuciyar mummunan addu'a take.


Zasu shiga motar kenan sai ga wata mata baƙa kamar mahau kaciya taxo tana sannu alhaji nima dan Allah abani kuɗin. Kulu ce tace furera kece, hawayene a idon ta taɗago ta kalli Ameenatu rungume ta tayi wani karni da wari ya bugi hancin ta da sauri ta janye. Kiyayeni Ameenatu alhaki bazai barni ba na gane dama innah tace ke ɗaurani hanya gashi ta kaini ta varoni, ni nayi sanadin BOƊƊI nakai ta na wurgar, da farko ba abunda kunnen Ameenatu keji amma anayin zancen BOƊƊI ta ware ido da karfi tace Furera kece kika yi silan rabani da farin Cikina ashe kece silan war gajewar rayuwa ta, furera kin cuceni kin raba uwa da ƴa, kin war Gaza farin ciki. Abubakar da kulu kasa motsi suka yi don tashin hankali ji suka yi Ameenatu ta faɗi dif akasa sumammiya...................



Mu tare agaba 💃🏼💃🏼




Comments an share pls
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀

Story & writing
By
(Z. B. M)

Yar mutan gombawa.

Marubuciyar


~~ZAINAB abuƙaya
BANI BA AUREN SOJA
NIMA DANAWA LAIFI
Sc relationships
AUTAR MOMY
And now
BOƊƊI the beautiful~


Follow me on what'sapp
09066017177
Whatpad
Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com


```Bismillahi rrahmani rrahim```




PAGE 1️⃣7️⃣🔁1️⃣8️⃣


................ Cikin firgici suka sata a mota sai asibitin dake cikin mayobelwa don a bata tai makon gaggawa, labari yabaza gari abunda su furera suka ai kata.


Yau BOƊƊI bata jin dadi sosai tana kwance sai juyi take, Bintu ce tasamu Ummu tace ; BOƊƊI yau bata jin ɗadi tun dazu sai kuka take subahanallah! Ɗakin Ummu tashiga BOƊƊI ta kudun dune sai kuka take.

Ummu taxo ta ɗago kanta Baby na, meyeke damun ki. Ummu cikina ciwo, Sosai yake mun. Ayyerh sorry, kodai baby ta girma ne. Dariya Bintu tayi BOƊƊI kuma sai kara rike cikin ta take don stananin ciwo yake mata.


Family doctor Ummu takira ya duba ta, yayi mata allura sannan ya rubu ta magani.

Ya yiwa Ummu bayani sannan yayi sallama yatafi bacci ya dauke BOƊƊI lokacin da Ummu ta shigo, murmushi tayi lallefa baby tabar baby yanxu itama ta girma.

Lokacin da BOƊƊI ta tashi bacci jin ta tayi ajiƙe kamar wacce tayi fitsari. Ganin jan abu yasa ta tsorata, Bintu ta ce ya dai BOƊƊI, hawaye ne ya gangaro idon ta, dariya Bintu tayi ta taimaka mata zuwa toilet taba ta pad tasaka sannan ta mata duk wani bayani daya dace Ace tasani, .


Tunda ga lokacin BOƊƊI tazama so silen, magana ma yafara fin karfin bakin ta. Ummu tace BOƊƊI ga ya Sayyid ya ƙira, ɓata rai tayi Ummu na gaji zanje na huta, sai anjima,

Kallo Ummu tabita dashi, Sayyid yana jin duk abunda take faɗa.

Ummu wai meke damun BOƊƊI ne gaba ɗaya ta sauya, Ummu tace to kasan komai da lokacin sa, karabu da ita batason surutu ne,.

Ran Sayyid baiyi daɗiba haka ya hakura. A yanxu Sam BOƊƊI ta daina duk wani rashin ji data keyi. Abubuwa na manya taje yi, jinta take yanxu ta girma.



Ameenatu dan Allah kidai na kuka yanxu kam bansan yanda zanyi ba. An bincike da jin kaf amma ba'a samu ko gawar taba.

Cikin daga murya tace dama taya za'a samu gawar BOƊƊI na nasan tana nan da ranta, taba wani wajen, tana Raye itama kamar yanda nake Raye. Kukane yaci karfin ta.


Alhaji Abubakar, ya shiga bata baki, don bayaso ciwon ta yakara tashi gashi doctor ya masa gargaɗi akan hakan.


Kulu ce tasaka baki cikin rarrashin, karshe dai hakura sukayi don Ameenatu kamar ana zugata.


To Barrister Sani kaji abunda yake faruwa a yanxu rasa mafita, to alhaji gaskiya tunda kace an bincike dajin ba'a sameta ba, saidai kuma abada cigiya, ko a gidan marayu,, Hakan kuwa aka yi. Ko wani gidan marayu an bada cigiya da an samu labari Ameena jikin ta na ɓari zata je, amma kuma sai asamu ba ita bace.


BOƊƊI na kwance a ɗaki, kamar maiyin bacci amma kuma idon ta biyu Bintu ce tashigo cikin sauri! BOƊƊI kinsan kuwa meyake faruwa yau agidan nan. Cikin son jin gulma ta Mike, meya faru Bintu, ah Bintu ma zaki cemin, to sorry, ya Binty, faɗa min.


Kinsan me wannan guy ɗin yayi kuwa wlh ya shammace mu, wani guy ɗin BOƊƊI duk ta damu taji karshen zancen.

Kinsan muna zaune da Ummu yan a falo kawai...................




```More comments more typing```



ZAINAB abu'ƙaya ce🤙😆
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀

Story & writing
By
(Z. B. M)

Yar mutan gombawa.

Marubuciyar


~~ZAINAB abuƙaya
BANI BA AUREN SOJA
NIMA DANAWA LAIFI
Sc relationships
AUTAR MOMY
And now
BOƊƊI the beautiful~


Follow me on what'sapp
09066017177
Whatpad
Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com


```Bismillahi rrahmani rrahim```




PAGE 1️⃣9️⃣🔁2️⃣0️⃣


................kinsan muna zaune da Ummu a falo, kawai sai ga ya Sayyid yadawo, wai ya Farouq ne ya ɗaukoshi a airport, BOƊƊI ta tashi cikin sauri" wai dagaske ya Sayyid yadawo?.

"kwarai kuwa yadawo, yanxu haka, dama naxo miki al bishir ne',


Stalle ta buga akan gadon murna sosai ya kamata, Bintu tace; to kixo muje ƙasa kowa yana can.

" Nidai bazani ba kije abunki.

Kamar ya bazakiba.? "keda ya Sayyid ɗinki please beauty stop joking kixo muje sai ku gaisa daya farouq karya tafi.,


Tashi tayi suka sauƙo kasa ba kowa a falon Bintu bata sake taba har suka ƙarasa dining area inda Ummu ke zaune,.

Ah 'lallai Bintu kinyi ƙoƙari tunda kikasa BOƊƊI ta sauko,

Karamin bakin ta. Ta turo gaba, don yanxu kam ta fahimci Ummu da Bintu plan suka hada " tun safe BOƊƊI na kwance a ɗaki batayi Breakfast ba, saida Bintu takai mata ɗaki.

Yauwa babyn Ummu, kixo kiyi dinner, Bada son ranta ba, taƙarasa tana tuna wani irin rashin mutunci yaka mata tayi wa, Bintu.


Ummu da kanta ta zuba mata abincin taci sosai don yunwa takeji ba ƙarya, kawai yan halin nata ne, suka mosta.


Bintu sai dariya take yi, Ummu wannan baby Naki kinsan saboda "nace ya Sayyid yadawo ne yasata fito.

Ummu tace `oh wato ƙarya kika mata, sorry babyna kirabu da Bintu. Kodai babyn ya Sayyid ne? Naga anfi son shi,.

A'a Ummu ni nayi fushi da shi" Bintu dake dariya a gefe, tace; BOƊƊI ya Sayyid yana ƙira kixo kuyi magana dashi, lokacin BOƊƊI tagama cika tun binta tasha ruwa, bata kalli, inda Bintu take ba, ta kama hanyar ta, sai falon Abbu. Baya nan saboda haka tayi kallon ta Ba mai takura mata.


Saida dare yayi kafin ta tashi taje ta kwanta, yau bata kula kowa sai Ummu kaɗai tayi fushi da Bintu,.

"BOƊƊI ga chocolate, Ummu tace na baki, amma saida safe zakisha.

Cikin sauri ta Mike don jin an faɗi chocolate, Dariya Bintu ta kwashe dashi wayyo BOƊƊI Ummu. Kefa yanxu you're not a child, kin girma 16 kike August Ummu y tace zaki shiga 17 to Kinga ai kin girma.


Shiru tayi bata kula taba, a zuciyar ta tace I'm still a child wlh, tunda nice babyn Ummu har bacci ya ɗauketa tana jin haushin Bintu.,



Washe gari BOƊƊI taje school ta dawo, tashige ɗakin ya Sayyid domin itace kullum ke gyarawa, kamshin sosai ɗakin yakeyi ta rasa wani irin kamshine, ita dai kullum sai dai suyi waya ko video call, da Sayyid

Amma da wayonta bai taɓa zuwa Nigeria ba, kwanciya tayi akan gadon taci gaba da shakan kamshi.

, sai lokacin Islamiyya ta fito suka tafi da Bintu.


"Saura kadan BOƊƊI ta hada haddan ta, don ta haura 50, gata da ilimin littafai. Kullum sheikh saiya yaba mata.,


Lokacin da suka dawo BOƊƊI tace Ummu nikam zanyi dinner yanxu idan na hau sama bacci zanyi bazan sakko ba.


To shikenan baby na kiyi abunki. Bayan sallan magrib, BOƊƊI tana ɗanjin hayaniya sama-sama.

Bata kawo komai a ranta ba.

Can sai ga, Bintu taxo BOƊƊI kitaso Wlh Yau kam, ga ya Sayyid yadawo, ko kallo Bintu bata isheta ba.

Gajiya Bintu tayi ta fita, tana fita BOƊƊI ta tashi tasa key a kofar.

Sayyid na zaune kusa da Ummu ga 'ya Aleeyu' shima yau yaxo gidan, farouq duka suna nan sai murnar ganin juna ake.


Ganin Bintu ta dawo Basuga BOƊƊI ba yasa Sayyid cewa Ummu ina babyn kine? Batasan na dawo bane?.


Hmmm kasan bazata sauko ba, saboda Bintu ta ɓata mata rai.

Farouq ya amshe zance, Bintu me kika yiwa mata. Cikin fushi ta wurga mishi harara Batasan me taci wa ya farouq ba yake mata haka.

Kullum sai ya stokaneta sai dai baixo gidan ba.


Ummu ne ta faɗa musu abunda ya faru jiya, gaskiya Bintu baki kyau tawa beauty ba.

Yanxu dai bari naje rarrashi,.


Sayyid Jikinsa na ɓari yatashi ya yi dakin su BOƊƊI, su Ummu ne suka bishi da ido kowa sai dariya yake Ummu maleek zai kwace miki babyn ki.


Murɗa kifar yayi yaji ta gam a rufe, Knocking yayi BOƊƊI tayi shiru aza tonta Bintu ce...

Saida yayi magana BOƊƊI ki buɗe nine,..

Muryan kuma kamar na ya Sayyid, saida taji an kuma magana sannan ta sauko shan kali daga kan gadon, buɗe kofar ahan kali.......................




💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 ```Wlh yawan comments yawan typing,```



Abu'ƙaya ce 🤙😆
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀

Story & writing
By
(Z. B. M)

Yar mutan gombawa.

Marubuciyar


~~ZAINAB abuƙaya
BANI BA AUREN SOJA
NIMA DANAWA LAIFI
Sc relationships
AUTAR MOMY
And now
BOƊƊI the beautiful~


Follow me on what'sapp
09066017177
Whatpad
Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com



Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1

Asalin had in gargajiya na Larabawa mai gyara brest da jiki, **SABAYA kowa Nasha amarya uwar gida, mai jego, mai shayarwa, bazawara, yan mata, mai ciki, sirrine na matan Larabawa,.

Idan kinsha SABAYA jikinki baya saurin lalacewa * * ** kuma baki saurin tsufa haka zalika mamman ki kullum kmr baki shayarwa.




```Bismillahi rrahmani rrahim```




PAGE 2️⃣1️⃣🔁2️⃣2️⃣


................muryan kuma kamar na ya Sayyid, saida taji an kuma magana sannan ta sauko a hankali daga kan gadon.


Buɗe kofar tayi, Takoma baya ta laɓe. Koda ta buɗe Sayyid baiga kowaba. Yashigo cikin ɗakin wayam, ba kowa.

BOƊƊI na ganin Sayyid sai dube dube yake, murmushi, tayi, "ta fito a hankali, ta fita da gudu, Sayyid bayan ta kawai ya hango.


😆OH, BOƊƊI kenan,

Bata ƙara sa fita ba, yayi saurin damƙo hannun ta.

Siririn ƙara ta saka, domin hannun ta daya damƙo. Taji zafi.

Lokacin da suka yi 2 eyes, kallon juna suka shiga yi.

Wow ya Sayyid Kaine? Bata san ma ta furta hakan ba.


Murmushi ya sakar mata, don ya kasa magana.

Sake hannun ta yayi. Batare da yace komai ba ya wuce zuwa dakin shi.

Bintu ce ta shigo, BOƊƊI yanxu kin tabbar ban miki karya ba. Kin gani da idonki.

Hummm ai dai nayi fushi dake.

Ta futo falo inda Ummu da farouq suke,

Jikin Ummu ta faɗa, tana ɓoye fuskar ta. Dariya suka saka baki ɗaya Ummu tace ya Sayyid ɗinki ya dawo ko.

Yanxu mun huta da Aron waya Akira shi.

Ganin sun dame ta da tsokana yasa ta tashi ta gudu falon Abbu.

Tana can tana kallon, zee world, suna yin, young dream, ta maida hankalin ta gaba ɗaya a kallon.

Karfe 9 aka saka, forbidden love,. Duk imanin ta yatafi akan TV, har Bintu da Sayyid suka shigo bata sani ba.

Ah lallaifa, babyn Ummu yanxu wato nan kika ɓuya Bata san sunayi ba.

Bintu tace ya Sayyid batasan muna nan ba fa.


Taɓata tayi saida ta razana. Dariya suka saka.

BOƊƊI ta ƙara haɗe rai ta juya, Sayyid ya zauna gefen ta, yace BEUTIFULL. Kinsan yanda kika kara kyau da kika haɗe rai.

Talk pls. Murmushi ya kwace mata don ya Sayyid ya bata dariya.

Bintu tace ya Sayyid yanxu Babyn Ummu bata son karatu kullum sai tayi ta shiga ɗaki tana rufe wa.

Yace, beauty meyake damun ki ne, karki damu na dawo zan zauna tare dake.. Dariya tayi, wanda ya bayyanarda wushiryar ta.

Kaii Bintu yaushe beauty tayi wushirya,, Bintu tace ; ya Sayyid ai tanada shi, wow meyasa ban taɓa ganiba.

Taɗi yake ta jan BOƊƊI saboda ya kula, tazama silent, Dakan sa ya tashi yaje ya ɗauko wasu manyan ledoji yabawa Bintu ɗaya BOƊƊI, ɗaya.


Cikin zumuɗi Bintu ta tashi nidai bazan buɗe anan ba, tayi ɗaki abunta.


Sayyid dakan sa, ya buɗewa BOƊƊI, wayace farkon abunda yafara fitowa dashi, *sumsung xmas* wani stalle tayi murna kamar ba itaba ya Sayyid, wannan nawane?

Kwarai kuwa naki ne.

Sauran kayan ta duba ABAYA ne guda 4 sunsha kyau iya kyau. Ga half cover shoe, wanda yasha stone,. Mayuka masu gyara fata irin na matan Larabawa, ga perfumed kam ba'a magana don Saudi akoi kamshi.


Sosai ranta yayi fari har ta rasa wani irin godiya zata yiwa Sayyid.

Farin cikin ta,! phone ɗin da tayi,, burin ta dama Itama tazama, yammata🤓.

Thank you so much ya Sayyid,


Koda tafita Ummu ta bi bayan ta da kallo, haka kawai wata rana take zama tayi ta, nuna nin ranar da BOƊƊI zata san Basu ne iyayen taba.

Kuma basu san ta inda zasu fara neman iya yen nataba.

Ko suna Raye ko'a mace, Allah kaɗai yasan daidai.

Ummu tayi alkawarin rike BOƊƊI iya karfin iya warta.

Har cikin zuciyarta take sonta kuma tana matukar tau saya mata.

Sayyid ne yace ; Ummu lfy, ganin tunanin nata yayi nisa.

Bakomai Sayyid, shima yasan abunda Ummu ke tunani kawai ya kawar da zancen, suka fara taɗin Saudi.

Abbu ya shigo shima aka ci gaba da taɗin dashi.


Wow BOƊƊI gaskiya kayan ki, sunfi nawa kyau.

Kai Bintu duk iri ɗayane phone kuma dama ai kinada shi, na huta da gorin dakike mun.


To kedai kika sani, daga ke har ya Sayyid ɗin.

Dariya BOƊƊI tayi, Bintu ta karɓi wayar, ta kunna, wayar tayi matukar burge ta. Harda simcard akan wayar,. Apps ta tura mata harda what'sapp da Instagram, da sauran su.

💃🏼💃🏼💃🏼Su BOƊƊI an Faso gariiii...



Sayyid na kwance yayi rigin gine. Kansa na kallon sama.


Yana riƙe da phone bacci ya kasa ɗaukan shi.

HI aka mishi a WhatsApp, yana ganin number ya gane number BOƊƊI kenan wanda yasa mata........





Sorry for the short typing, bansamu zama bane. Amma kucigabada bibiyar BOƊƊI the beautiful, 🌀 🌀 🌀 yanxu za'a fara game ɗin💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼



Abu'ƙaya ce🤙😂
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀

Story & writing
By
(Z. B. M)

Yar mutan gombawa.

Marubuciyar


~~ZAINAB abuƙaya
BANI BA AUREN SOJA
NIMA DANAWA LAIFI
Sc relationships
AUTAR MOMY
And now
BOƊƊI the beautiful~


Follow me on what'sapp
09066017177
Whatpad
Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com


```Bismillahi rrahmani rrahim```




PAGE2️⃣3️⃣🔁2️⃣4️⃣


................Hi ya mayar mata Beauty ba kiyi bacci ba.

Eh ya Sayyid bana Jine.

Ya kamata kiyi saboda gobe akoi sch, ni zan kaiki da kaina makaran ta kinji ko.


To ya Sayyid, "Lailatun sa'iidah" mukwana lfy. 👋

Ya mayar mata, "ahlaman saiidah" mafarki mai daɗi. Sweet dreams 🥰


Wani farin ciki take ji, ba jimawa bacci ya dauke ta.

Haka Shima Sayyid bayan ya gama wasu abubuwan yaje ya ɗauro alwala, ya kwanta. Bacci yayi gaba dashi,


BOƊƊI kitashi fa, 7 tayi. To.. Saida Bintu ta gaji ta janyo ta.

Sannan ta tashi, tana kai mutum yasamu ya gama ya huta ma. Wlh

Bintu tace sai kijira ai lokaci ne.


Cikin kunci tashiga wanka shap shap,. Ta fito ta shirya yau ko break fast bazata samu yiba.


Tafito Sanye da uniform, cikin sauri ta fito Ummu ma lokacin fitowar ta kenan. BABY na yau mun makara, sorry, to ba zakiyi break bane. Ummu na makara fa.


1k Ummu ta mika mata to gashi sai kiyi acan godiya tayi wa Ummu ta tafita driver ya wuce da ita zuwa sch.

......zaune take ta rafka tagumi. Daka ganta kasan da muwa na damunta. Ayan da ayyana suka shigo, suna ta surutun su kallo kawai take bin su dashi amma ba ta Fahim tar me sukeyi.

Alhaji Abubakar ne yashigo, kallo ɗaya yamata, ya kauda kansa. Shi yanxu abun har ya fara damu sa shima,

Kixo ga barrister yaxo, yanaso kuyi magana.


Jikinta ba karfi tata so Tafito yana zaune a falon baki, gaisawa suka yi cikin mutun ci.

Shima yasan hajiya na cikin damuwa. Abunda yake ɗaure mishi kai. Har yanxu taki yarda cewa yarinyar bata Raye.


To abu na kuɗi zai cigaba da ƙoƙari, shima yasamu rabonsa don alhaji yana kashe kuɗi soasi don farin cikin Ameenatu.


Ya dai barrister akoi wani ci gaba,? Yace hajiya dama dai naxo da wata shawara ne.

Mezai hana kikawo hoton ta lokacin tana yarinya Kinga sai a yaɗa, ko za'a dace.

Eh to, barrister, kasan abun lokacin, bamuda hoton ta, abunka da Kauye. Amma hajiya zaki iya tuno yanda fuskar tata yake.

Kwarai kuwa ko a ina bazan taba Mancewa da fuskar BOƊƊI na ba.

Barrister ya kira wo mai zane, Babu ɓata lokaci sai gashi yaxo, Ameenatu na zayyano yanda ɗiyar tata take, kamar tana kallon ta.


An gama zame har color aka saka, lokacin da aka juyo da hoton abun mamaki sak BOƊƊI lokacin tana karama.

Hawaye ne ya ciko idon Ameenatu lokacin da tayi tozalo da kyakkyawar ɗiyar ta.

Tabbas tanaji a ranta zata yi nasarar sake ganin BOƊƊI, kuma Insha Allah tana Raye.


To hajiya

Please Login or Register in order to submit comment