Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gefen ta tareda karbar wayar a ajiye... A gefe...

Kallon sa tayi yanda taga ya mata wani kwarjini da batayi niyyar gaida shi ba amma sai tasamu kanta da cewa ina kwana...

Kanta a ƙasa murmushi yayi lfy lau,, Amarsu..

Kallon sa tayi da mamaki kafin tayi magana yari gata..

Kina mamakin yanda na sauya ko baki yi tsammanin haka bako...

*Fatima* cikin sauri ta ɗago. Kai ashe dama yasan real name ɗina..

Magana ya cigaba, Fatima komai Mu mikawa Allah domin yana sane...

Hakan da kika ga ya faru Allah yasa alkhairi domin yafimu sanin komai...

Kuma iyayen mu ba zasu taba zabar mana abunda zai cutar damuba...

Ada ban sankiba amma yanxu nasanki kuma kema kin sanni, wannan kamarin ubangiji ne, ba mai auren mijin wata kamar yanda ba wanda zai auri matar wani....

Koda a bangon duniya muke sai mun hadu domin muyi aure....

Daaa zuciya ta tana tafasa a dalilin rashin BOƊƊI amma a yanxu na saduda domin nagano tayi mun nisa kuma ita matar wani ce....

Meye amfanin addu'a da mukeyi a kowani lokaci, a yayin naiman auren..

Domin Allah ya mana zaɓi na gari.. To idan munyi aure babu kwanciyar hankali ya kike tunani zamu zauna...

Allah yasan komai,, saboda haka mu cigaba da addu'a, kimance da Sayyid muyi rayuwa cikin aminci...

Kai ta dago wanda tuni hawaye sun wanke mata fuska... Tunda ga na sihar da mom ɗinta tayi mata da hanee.. har wanda ahmad yayi mata,, ya matukar shiga jikinta....

Cikin muryar kuka tace Allah ya tabbatar mana da alkharinsa...

Cikin farin ciki ahmad ya rungume ta... Tareda danne wani abu cikin zuciyar sa....

Domin so yake ya savarwa zuciyar da son zama da feeyna, ya cire BOƊƊI cikin tunaninsa......


*********************************************cikin Larabci take magana masha Allah amarya gaskiya,, bazan yarda ba,, shine Sayyid zai samo wacce ta fini kyau...

Cikin Larabci ita ma BOƊƊI ta mayar mata... Na'isa nafiki kyau gashi dukda tsufar ki Amma har yanxu babu laifi....

Dariya duka suka saka...

BOƊƊI na matukar jin dadin hira da tsohuwar domin akoi ta da son taji,, kirki kuwa ashe ga inda ummu ta kwaso don wannan mata akoi kirki kowa nata ne..

Hatta ma aikatan gidan ya bonta suke....

Sayyid tareda jaddun suka shigo, nan jaddun ma yazauna yayi ta sanya wa BOƊƊI albarka...

Da yamma Sayyid ya ɗauki BOƊƊI suka tafi ganin gari....


Ya zaga da ita waje da dama abunda yake bata mamaki Koda tsohuwa ne zakaga mijin ta yariko hannun ta suna tafiya suna soyayyar su Baru wansu da stufa...

Sayyid yana ta kula da yanda take kallon mutane yace; oh yammata kina ganin inda ake love ko,, kiyi wasa wata tayi wuff dani...

Yayi dariya, tsume wa tayi don abunda Sayyid ya fada bai mata dadi ba....


Da dare BOƊƊI tana kwance a daki saboda tafi jin dadin zaman dakin...

Chatting take da Bintu tana bata labarin gari itama tana tambayar ta....

Bintu ke bata lbr wai kinsan,, ansa ranar aure na....

Me kikace Bintu, aure wazaki aura!? Ya rinya zauna ya farouq mana shine zan aura....

Wani tsalle BOƊƊI tayi nashiga murna gaskiya ina ta yaki murna...

Nan taki rata a waya suka yi ta taɗi......

Bintu cikin tsokana tace BOƊƊI Kinga kafin nan saiki xo da starab ciki....

Tafada tana dariya... BOƊƊI tace Allah ya sauwake! Ke bakida hankali ne...

Dama ai ina kula dake wallahi BOƊƊI Kinga inkikayi wasa wallahi matan lavawa su kwace miki miji....

BOƊƊI taji kirjin ta ya buga.... Nan Bintu tayi ta bata shawari sosai.....

Bayan sun gama waya BOƊƊI ta zauna shiru gim kadan tunani tayi tayi....

Sai kuma ta tashi cikin azama tashiga tayo wanka....

Light makeup tayi

Tasa wasu arnan kaya wanda suka matukar bin jikin ta,, turare kuwa ba'a bayani don tayi ɓarnansa a jikin ta..

Jin shiru har 11pm Sayyid bai shugoba gashi tsoro takeji da tayi baccin ta a yanxu ita idan ba wani a gefen ta bata iya bacci...

Tashi tayi tadau wani black after dress ta daura akan kayan ta fito falo....

Tun kafin ta karaso take jin dariyar Sayyid abun mamaki ko me suke cewa wanda yasa shi dariya haka kara sowa tayi,..

Budurwa ce fara tass balarabiya tana zaune gaff da Sayyid suna cin Popcorn tana mishi taɗi da Larabci shi kuma ya biye mata sai dariya yake yi.....

Wani abune ya to kare BOƊƊI a kirji don yaune karo na farko da taga sayyid tareda wata suna zaune suna taɗi.....

Sayyid yaji kamar mutum a tsaye tajuya BOƊƊI ce ya gani amma bai samu damar ganin face dinta ba domin ta riga ta juya.....

Wani smile yayi yaci gaba da tadinsa, koda boɗɗi ta shiga daki ta cire abayan tayi wurgi dashi ta cube akan kujera... Tunani ne kala kala yafara zuwa mata cikin xuciya...

Sai kusa 12 Sayyid ya shigo har lokacin idon boɗɗi biyu ta kasa yin bacci....

Tana jin shigowarsa amma sai tayi pretending kamar mai bacci.... Ganin irin kwanciyar da tayi yasa Sayyid yin murmushi ya karasa zuwa gareta.......




*Ayimun zuri da jin shiru kwana biyu ba update.. BOƊƊI naso na kawo karshen book ɗina page na gaba amma inaso Naji ra'ayin ku, idan hakan yayi muku to idan kuma kuna bukatar kari sai kuyi magana*

_Inason zan sauya sunana zuwa aunty peppe🌶️🌶️🌶️ shin ya kuka ji yayi kuwa? 😂_


```Aika da ra'ayin ku ta nan``` 👇


Zbala0512@gmail.com


Whatpad
Zainab7177

What'sapp
09066017177

*Share..
VOTE
Comments*
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨

https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


Story & writing
By
Z. B. M
_Ƴar mutan gombawa_


♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ *Jin jina agareku masoya book ɗin* _BOƊƊI_ *aduk inda kuke ina gaisuwa agareku 🥰🥰🥰🥰wanda yaso ✍🏻yaso ka......*



PAGE 6️⃣1️⃣⏩6️⃣2️⃣


_________________________-----------cak ya ɗagata ai kuwa ta bude idanun ta, jin ya direta kan gado yasa ta sauke numfashi ahankali, toilet yaShiga! Cikin sauri taja blanket tarufe jikinta.. baiwani jimaba ya fito, yayi shirin bacci.. , duk abunda yake BOƊƊI Naji sa. Amma ko mosti batayiba., Sayyid dai BOƊƊI na bashi dariya don ya tabbatar batayi bacci ba.. Gadon ya hau tun kafin yakaraso gareta turaren sa ya bugi hancin ta, hannu ya saka ya yaye blanket ɗin, ya maida gefensa... bata yi niyya motsawa ba, amma jin sanyin AC na damunta , tadan kai hannunta ahankali domin laluɓo inda yake idanunta arufe.. Sayyid ya rike hannu tareda janyo ta jikinsa.. Meye Hakan ya Sayyid, sanyi dai nakeji karufeni.. Bai mata musu ba ya rufe su duka da blanket ɗin, ta kuma cewa to kasakeni mana ya Sayyid bacci zanyi.. Yace to kiyi baccinki mana ba kin faraba... Barima na rarrasheki kiji dadin bacci bayan ta yafara shafawa ahankali, yana mammasta mata kafa ɗunta, ita dai tayi shiru tana jin abunda yake yi kamar mai yi mata masserge,, fuskar sa ya matso daidai kunnen ta kamar zai fada mata wani abu sai kuma ya xira harshen sa.. Bata san lokacin da tace wayyo Allah ya Sayyid.. Aikuwa kamar ta stikareshi wannan maganar da tayi Sayyid ya fara game da hannunsa a jikin ta.. Bai bata damar cewa komai ba saboda tuni ya sanya lips ɗinsa akan nata yafa bata sweet testy kiss. Laushi bakin nata ya kara tun zura sayyid domin har ya mance a inda yake...

Tuni BOƊƊI ta dauke wuta domi. Numfashinta ya soma barin ta.. Yau ce nara ta farko data fara tsintar kanta a wanna hali...

Duk yanda Sayyid yaso daurewa abun yafara fin karfinsa don yau wani irin abu yake ji yana yawo akansa jinsa yake tamkar ba shiba, jin Bata mustu mustu da take yi yasa shi kallon ta Aikuwa kamar dai bata numfashi.. Cikin sauri ya Mike ruwa ya dauko a cikin fridge ya yayyafa mata ajiyar xuciya ta sauke shima ya sauke tasa ajiyar xuciyar don ya tsorata..😂

Kuka ta fara Aikuwa yashiga aikin lallashi... Bata da wani zabin daya wuce shiru don hawayen ma yaki zuwa saidai fa bakin ta bai mutuba, tace ; ya Sayyid kasheni zaka yi ne ka kama ka toshe mun numfashi.. Dariya zancen yabawa Sayyid amma sai yace afuwan " kiyi bacci abunki... Rungume ta yayi don tayi bacci amma ina taki wai saidai ya sake ta..

Kiyi shiru ba abunda zan miki just trust me.. Aikuwa taki yarda dashi bashi da zabin daya wuce ya koma gefe ya barta domin tasamu tayi bacci..Sayyid ya dafe cikinsa cikin sauri ya Mike yadau ruwa mai sanyi yasha ya kwanta gefe domin ya tabbatar yau zaiyi kwanan wahala, abubuwa yake faman kitsimawa acikin ransa, har bacci yayi nasarar daukansa..Karfe 3 Sayyid ya Mike ya dauro alwala BOƊƊI ya kalla sai bacci take, nafila ya fara yi yana mika kukan sa ga mahalicci domin har Can Kasar zuciyar sa BOƊƊI ce ta mamaye... Baya so yaga yayi mata abunda zai bakan ta mata rai amma kuma yana burin yaga sun haifi yara domin farin cikin iyayen su...BOƊƊI cikin baccin ta wani mafarki take yi mai saka shauki.....

Lokacin da aka kira asubahi Sayyid yaje da niyar tashin ta domin tayi sallah abun mamaki murmushi yagani kwance kan fuskanta hannu yakai domin ya tashe ta,, kafin ya karasa ta rike hannun cikin muryarda zaka tabbar cikin bacci take tace.. Ya Sayyid! Abun mamaki Sayyid ya zuba mata idanu ta kuma kiran sunan sa "ya Sayyid Meyasa kayi shiru kake kallona kana murmushi... Fuskanta sayyid ya kuma lekawa to lallaifa beauty bacci yayi daɗi kenan.. Ya Sayyid ka kama hannuna pls karka sakeni karka rabu dani karka gujeni.. Ai kuwa ya kama hannunta ahankali yana murzawa domin surutanta yasanyashi farin ciki don koba komai yau ya tabbatar wa zuciyar shi BOƊƊI tana kaunar sa kamar yanda shima yake kaunarta tunda har mafarkinsa take yi.. Abu Dayane wanda yanxu ya rage masa, yanaso ta fara nuna masa zazzafar kauna wanda zata iya mutuwa domin shi,.. Wani murmushi ta sake lokacin da ya tuna da wani abu... Hannun ta daya rike yake murzawa yadan matsa da karfi ai kuwa tace auwch!! Yafara bude idanu a hankali...



♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ 🖤🖤🖤🖤🖤🖤
_GIDAN ƘAWATA_
🖤🖤🖤🖤🖤🖤

~Paid book~ 📚


Domin Samun damar karan tawa sai a biya 200# ko a tun tubeni ta wannan number 09066017177 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃


Share and comment pls 🙏
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


NA_zainab Z. B. M.
_Ƴar mutan gombawa_

*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/


❌🔞 *This page is very dangerous pls don't read if you're not married....ok 👌*

PAGE 6️⃣3️⃣🔁6️⃣4️⃣


................tozali tayi da sayyid da keta faman sakar mata murmushi, mikar da ita yayi tsaye, cikin muryar bacci tace ya Sayyid yanxu fa na kwanta baccin bai isheni ba..

Lalle kuwa! to asuba tayi idan kinyi sallah saiki koma bacci, cikin magagin bacci ta isa toilet tayi alwala taxo tayi sallah.. Sayyid kuma tafita masjid.. Karatun qur'an ta taɓa, wani bacci sosai takeji yana kuma daukanta.. Kwata kwata shafi biyu takaranta sai hamma take.. Rufe qur'an ɗin tayi ta haye gado abun ta, bacci kuwa ya kwashe ta....

Sayyid saida gari yafara yin haske suka dawo dama shida jaddun suka tafi... Koda yashigo boɗɗi sai bacci take a jefen ta ya kwanta tareda rungumota Tabaya.. ya sanya hannunsa yana wasa da gashin kanta wanda yake irin na fulani mai santsi..

Haka kawai yaji yana so yaga yanda face dinta yayi.. Juyo da ita yayi ya fara kare mata kallo.. BOƊƊI duk abunda ake ita baccinta take.. Tun daga kan idanun ta har zuwa hancin ta.. Bai taba kare mata kallo irin na yauba ji yake kamar yau yafara ganin ta.. Lokacin da idanun sa suka, sauka kan lips ɗinta.. Sunyi pink sosai burgesa abun yayi take yashiga shauki, aikuwa yakai nasa bakin.. Ahankali yake kissing lips din nata taushinsu yasan ya Sayyid zarce wa... BOƊƊI jitayi numfashi yamata wuya da kyar tasamu ta bude idanun ta akuwa abunda kwakwalwar ta ke sanar mata ya zarce tunani...

Sayyid fa ya zauce kota ina kai hannu yake ajikinta... Aikuwa ta tattaro duk karfin ta domin tureshi ina saima kara himma dayake wajen bata zazzafar soyayya.. Jikinta ne ya mutu domin sassan jikinta ya fara karban sakonninshi...

Tuni ya cire rigar jikinta.. Jikin sa sai rawa yake lokacin da yayi arba da na shanunta... Wasa sosai take da ita BOƊƊI sai Siririn hawaye dake fita cikin idon ta.. Kuma ta kasa komai don yau Sayyid ya kashe mata jiki.....Wani irin abu ne ya ziyarce ta lokacin daya kai hannu kasanta jin yanda ta jike da ruwa ya kara sanya sayyid wani hali... Tuni ya karasa ficewa hayya cinsa... Jin ya daina control ne BOƊƊI ta rikice tuni ta fara kukan gaske... Wayyo ke BOƊƊI yau hannun maza kike 😂


Shi kanshi Sayyid bai san awacce duniyar yake ba.. Kafin kace wani abu har yafara neman hanya babu irin ihu da son kwatar kanta daba tayiba amma ina Yau kam hakurin sa ya kare jiya ke zai iya mutuwa ....

Bayan 2 hours BOƊƊI na kwance sai hawaye wannan wani irin abune kukan zuci take dana fili...

Sayyid daya fito daga toilet yakaraso ganin yanda take ya rasa ta ina zai fara... Kokarin da gata yake amma ina sai ki take yi.. Da kyar yasamu ya ciccibeta xuwa toilet sai tirjewa take amma ahaka yayi mata wanka... Yana faman lallabata kamar kwai...

Da kansa ya shirya ta ya sanya mata wata riga mara nauyi har lokacin hawaye bai daina ambaliya a fuskar taba...

Gadon ya gyara ya dago ta ya kwantar kana yafice don karbo breakfast... Fitan sa keda wuya wayar BOƊƊI tayi kara so take ta tashi ta dauko amma ina wani zafi takeji ta kasa......

Haka ta Mike tana lallabawa har ta isa wajen da wayar yake ta zauna akan kujera tadan kwanta ta yanda zata ji dan dama-dama...

Bintu ce ke ƙiranta... Dagawa tayi Bintu ta fara magana amarya.... Wasu hawaye ne suka kuma fito mata Bintu tace hello BOƊƊI ina magana bazaki amsaba.. Jin alamin sheshekar kuka yasa Bintu tace kina lfy kuwa...

Da kyar BOƊƊI ta bude baki ta fara magana... Kwashe komai tayi ta fadawa Bintu...dariya tayi kai amma ashe ke bakida wayo... Wallahi ya Sayyid yayi kokari ni inace an wuce wajen tuni... Kukan da BOƊƊI keyi yasa Bintu cewa kiyi shiru BOƊƊI meye na kukan to...

Ni abunda yafi bani ta kaici ina jin ko a novel sai amarya ci kaza tukun ake yi sannan yayi ta lallabata amma ni babu wani shiri yaxo ya..... Wani dariya bintu tayi lalle kuwa,, yau zaki fara cin kaza hala... Karki damu wannan ba komai bane wlh ai mijin kine kuma ba haramun bane... Allah BOƊƊI kinyi sa'a ya Sayyid nada hakuri... Karki damu komai zaiyi daidai... Sannan wannan sirrin ki ne dan allah karki sake wani yakuma ji sannan karki bari wani ya gane wani abun.... Nima daga yanxu bana bukatar ki kuma sanar dani komai saboda ni kanwar Sayyid ne.... Sosai Bintu tayita bawa boɗɗi shawara.. Tareda kwantar mata hankali...

Tace bikinta saura 3 weeks bayan sun gama magana ta ajiye wayar nan wani sanyi yafara xiyartar ta don zata je bikin Bintu taga su Ummu da mamyn ta...

Sayyid ne ya dawo hannunsa dauke da plate na abinci... Ganin ta yayi akan kujera.. Yace beauty ya aka yi kika dawo nan...

Kice Harkin warke... Kallon sa tayi saboda ahankali yayi maganar amma har kunnen ta...

Zama yayi a hannun kujerar yace tashi kiyi break, yatsina fuska tayi alamun bazata ciba...

Lallashi yashiga yi... Ya dagota domin zaunar da ita... Jikinta yaji yadau zafi sosai yace Subhanallah soryy my beauty... Fever ya kamaki... Ya komar da ita ya kwantar ya tafi ya dauko wani magani tea yahada mata ya xo yace ta sheta ya bata tasha da kyar.. Amma taki cin abincin...

Haka ya hakura yabar ta, saboda tace zata yi bacci..

Sayyid na zaune a falo yana chatting yake da farouq batun aurensa da Bintu nanda three weeks,.

Sayyid yace wai kana nufin nanda 2 weeks muna Nigeria.. Farouq yace kwarai kuwa.. Kai nikam inag saidai BOƊƊI taxo saboda Kaga next week zan fara aiki kuma Ace daga farawa sai na tafi... Humm kaidai kasani Allah yabaka sa'a kuma karkaxo... Dariya Sayyid yayi suka ci gaba da tsokanar juna... Wani farin ciki Sayyid yaji yana faman da wainiya dashi.. Tsohuwa ce ta fito....

Yana ganka anan to ina kikeso ki ganni hummm ina kishiyar tawa shiru yayi mata.. Saida ta maimaita.. Kana Sayyid yace tana ciki fever ke damunta.. Ayyerh shine baka fadamunba.. Lalle kuwa Sayyid... Kansa ta zungure tawuce domin zuwa ta dubo BOƊƊI.............


♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ _Ayimun uzuri da typing erro banida enough time din editing ne 🥰🥰_ 🥰🥰🥰🥰🥰🥰


Comments pls✍🏻
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


Story & writing
By
Zainab Z. B. M
_Ƴar mutan gombawa_


*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 *SABAYA TRAINING CLASS* muna muku maraba 🤗

*KOYI DA KANKI CLASSIC LADY 🥰🥰👇*

**HAƊIN AMARE NA MUSAMMAN*

**HAƊIN UWAR GIDA DOMIN MOREWA🙈* 🙊

**HADIN NORMAL SABAYA*

**HADIN RAGE TUMBI*

**HADI DOMIN SGAFE KOMAI ZAM-ZAM😆*

*akoi kuma na musamman domin mai shayarwa da kuma lokacin yaye!*

🧏‍♀️ *Karki manta Indai kinsha SABAYA ba kiyi kibaba to bakida kashin yin kibane saidai kiyi hakuri, duk wanda ya sha SABAYA ya huta da rama*


PAGE 6️⃣5️⃣⏩6️⃣6️⃣


_____________________da sallama ta tura dakin hango BOƊƊI tayi ta kudundune cikin bargo, kara sawa tayi kusa da ita ganin yanda take rawar sanyi, tace subhanallah, Takai hannunta zuwa kanta taji zafi rauu.. Fitowa tayi tasamu Sayyid tace jikin nata da zafi sosai ko dai zaku hospital ne... Sayyid yace na bata wani medicine tasha Insha Allah zuwa anjima zata samu lfy.. To Allah ya bata lfy wani abu taje ta dauko nasu hadin na tsoffin Larabawa.. Takoma dakin tace BOƊƊI tashi kinji, bata jin zata iya tashi amma kuma bataso tayiwa tsohuwar musu, daurewa tayi ta Mike tana ciza baki ta karba tasha.... Sannan Takoma ta kwanta.. Sai sannu take mata, gaskiya tsohuwar
akoi tausayi, zaka tayi gefen ta ta rike hannunta tana murzawa ahankali dadin hakan BOƊƊI takeji tuni wani bacci mai dadi ya dauke ta..

Sai da taga tayi baccin ta Mike ta fito sayyid yana nan still inda ta barshi wani kallo take binsa dashi... Yace yadai yar tsohuwa.. Murmushi tayi tace sannu ko... Yauwa yace... Yaci gaba da danna wayarsa...

Sai kusa la'asar BOƊƊI ta farka bakowa a dakin ta Mike taji jikinta yayi mata garau taje toilet ta kara gasa jikinta sannan ta fito tayi sallah kana ta sanya kaya..kwanciya ta kuma lokacin aka yi knocked kofar kamar bazata Tashiba sai kuma ta Mike abunci ne aka kawo.. Ta karba ta jiye Takoma kwanciyar ta...

Saida aka yi la'asar Sayyid ya shigo yasamu tana kwance...

.my beauty kin tashi ne bata kula saba, dama yasan bazata kulaba, abincin ya debo yace yanxu kamata ciki abunci tunda kinki ci dazu, dakyar dai ya lallasheta ita kuma tanason ci don yunwa takeji amma kuma bakinta babu test sosai... Ahaka sayyid yayita jinyar ta yana lallashi idan yana wani lallashi abun har bata dariya yake....

Kwana biyu jikinta da sauki sosai, yau Sayyid yace ta shirya zata rakashi wani waje... Itama tana son fita domin ta kuma ganin gari. Shigowa yayi yasamu tana...


*Gaskiya I'm so tired* 😴 😴 😴


Comments pls
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀 _BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


Story & writing
By
Zainab Z. B. M
_Ƴar mutan gombawa_


*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/


```Akoi slimming tea 🍵 mai inganci daga campaning longrich, domin yin slimming na jiki ko tumbi domin. Fitarda shape,``` 09066017177 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃



PAGE 6️⃣7️⃣⏩6️⃣8️⃣


.................. Shigowa yayi yasamu tana gaban mirro so take ta sanya sarkan amma kuma yaƙi sa kuwa... Karasowa Sayyid yayi ganin yanda take shaning ya sanya saida yace madam kinyi kyaufa..

Murmushi tayi bata ce komai ba, karban sarkan yayiYansa mata jin yanda BOƊƊI ke tashin kamshi, Sayyid ya sunkuyo yana sun sunar wuyan ta, lumshe idanu yayi domin wani lokacin da lips ɗinsa suka sauka kan wuyan ta.. Jin yanda Sayyid yake yi yasa BOƊƊI juyowa stop ya Sayyid, sorry dear kullum inaso Naji ina jin kamshinki amma bakya barina, bari Naji pls ba yanda ta iya haka tana ji sayyid yayita kissing wuyanta gan garowa yafara yi cikin sauri ta dakatar dashi, ganin tana shirin kuka sayyid yace nabari sorry. Da kansa yasan mata mayafi yakama hannunta, suka fito,,

Sallama suka yiwa tsohuwa, suka fita, yauma BOƊƊI taga gari don duk inda ake zuwa sayyid ya kaita.. Sai dare tukun Sayyid suka dawo... Sosai boɗɗi tagaji saboda haka BOƊƊI wanka kawai tayi ta kwanta, karfe 12pm Sayyid dake faman danna laptop akan kujera ya kalli yanda take bacci, dagani ta gaji, saida yakara abunda yake ya Mike shima ya kwanta a gefen ta tareda rungumo ta, fuskar ta yafara shafawa yanda yake smooth, duk abunda Sayyid yake BOƊƊI bata ma san yanayiba.... Nidai nace muku asuba tagari....

Ahaka rayuwa ta cigaba da tafiya tsakanin sayyid da BOƊƊI duk yanda takeji a yanxu Sayyid kokari yake yarabata da kunya, a yanxu BOƊƊI itama ta rage abu dayawa don nuna ma sayyid dinta kulawa take tareda taimakon shawar wari wanda take samu ta bangarori da dama.. Kullum cikin browsing take a waya dakuma leka shafuka na ma'urata a Facebook da Twitter,.. Ba iyaka BOƊƊI ba hatta Sayyid yayi wani kyau mai daukar hankali.. Ita kuwa BOƊƊI ba'a magana...


Feeyna! Anya ba ciki ne dake ba.. Kee aneey ki rufa mun asiri yaushe ma aka yi abun da har zan dau ciki.. Dariya aneey tayi wlh feeyna I'm telling kinda ciki, kuma menene idan kinyi ciki yanxu.. Akoi abu gaskiya banaso nayi ciki yanxu gaskiya banaso na haihu nafiso na fara more amarcina da kyau kafin nan da shekara uku.. Aneey tace nanda 3 years dinma karki aihu ki huta kinji...

Dariya feeyna tayi Allah kuwa aneey Indai ma hakane sai dai ayi mun CS kafin aneey tabata amsa akayi sallah ma yarinya ce tashigo takawo musu abinci inji hajiya Mahaifiyar ahmad..

Aneey ce ta bude abincin da yawa, kaii gaskiya feeyna kinyi dace wai har yanzu bakya girki.. Wlh kuwa gashi kin gani.. I kuwa dai Kinga ribar biyayya ga iyaye, uwar miji na sonki, ga mijinki ma babu laifi yana sonki.. Gaskiya kam wlh ai bansan lokacin da nima na kamu ba da sonshi saboda ya iya luv....... Sallamar Ahmad yakaste mata zance...

Waii yau kuma aneey kece a gidan namu.. Murmushi tayi suka gaisa.. Ahmad dayake yana son tadi haka ya zauna sukayi ta taɗawa...

Masha Allah, Yau saura kwana 4 auren Bintu.. BOƊƊI ke zaune tana haɗa kayan ta domin Daxu suka dawo daga wajen sayayyan kaya, kayan sunyi mata yawa ga wanda taxo dasu kuma Sayyid ma yayi mata sayayya sosai...

Kowa saida ta saya masa tsaraba sosai twins kam akwati guda ta hada musu nasu.. Sayyid ne ya shigo da murna ya karaso beauty na kina shiryawa ne? Bari na tayaki, taya ta yayi ta hada kayan kaff... Yace good yanxu saura tafiya ko... Murmushi tayi, ta Sayyid yaushe ne tafiyar saida yadan jawo ta jikin sa sannan yace gobe Insha Allah by 11 plight din zai daga zuwa Nigeria 🇳🇬, wani farin ciki sosai ya kama BOƊƊI bata san lokacin da ya kam kame sayyid.. Shima ya rungumeta..


Washe gari har airport su jaddun suka rakasu cikin kewar su...BOƊƊI tana murna zata je taga su ummu da mamyn ta amma kuma tana kewarsu jaddun saboda tsofin akoi shiga rai idan ka zauna dasu zaka ga hidima..


Acan Nigeria kowa sai murna yake yi, da farin ciki sayyid da BOƊƊI zasuxo, sai shirye shiryen tarban su ake yi...

Alhamdulillah su BOƊƊI sun iso gida lfy kowa yana cikin farin cikin ganin su... Banda ma amarya Bintu da kuma twins don yanxu yawanci suna wajen ummu, bayan

Please Login or Register in order to submit comment