Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kar ban plate din cikin sauri..

Da kansa ya dau spone din ya fara bata abaki...

Da kyar take bude bakin.. Duk wai cikin yanga, amma fa a gaskiya tana matukar enjoying, abincin don ya mata dadi 😋...

Sayyid duk yana kula da ita, ya kara ɗebowa har ta bude baki zai sama ta, sai kuma ya fasa ya, dauke plate din daga gareta, ya koma gefe ya cinye sauran abunsa.. 😂

BOƊƊI baka Ramin haushi abun ya bata ba..

Kallon sa kawai take, domin gaskiya abincin bai ishe taba..😂 *Kaji yar..*


Saida ya cinye tas yasha ruwa, yace da ita fitar da kwanukan batare da ya kalle ta Ba..

Tashi tayi ta dauka kitchen ta nufa.. Ai kuwa tana shiga kitchen ɗin ta bude kular, ko cokali bata dauka ba... Da yake ba yawa abunda ya rage.. Loma ta fara wurga wa.. Abin dariya, nan danan ta cinye ta sude hannun ta tass..

Motsin da taji a bayan ta yasa sauri juyowa sannu ko..... 😂 😂

Waye ne to!? .. 😂 😂 😂 😂 😂


Abu'ƙaya ce 🥰😘
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


NA
Zainab Z. B. M
_Yar mutan gombawa_


PAGE 5️⃣2️⃣⏩5️⃣3️⃣


_______________
Adai dai lokacin yaji motsin BOƊƊI cikin sauri ya kai hannun sa tayi maza ta rike.. Murya na ɓari ya Sayyid nine,,

Wani numfashi ya sauke tareda murmushi mai sauti, Oh wato shine zaki tsoratar dani..

Lalle ya rinya. Wayyo nifa ba yarin ya bace....

OK ke ba yarinya bace To me cece,? shiru tayi..

Kara sa shiga cikin bargon yayi ya rufe su gaba daya...

BOƊƊI tace;! nikam ya Sayyid ka sauka,.

ah lallaifa nida dakina Kice na sauka to na kwanta a ina...

Ka kwanta a ƙasa.. Tab bani iyawa wallah ai jikina tsami ya kayi....

Dariya tasaka jin yanda yayi maganar kaima ashe ka iya irin maganar ah to, munti nawa ne...

Wata dariyar ta kuma yi...

shiru tayi jin ya run gumeta, ta baya... Pls ya Sayyid ka sake ni...

Kitsaya pls ba abunda zan miki kamshin kine yamun dadi inason inji...

Shin shina wuyan ta ya fara yi, duk jikinta bari yake... Cikin wata murya yace Calm down kinustu ba abunda zan miki I promise you, kamshinki kawai zanji....

Duk da abunda ya faɗa BOƊƊI bata yarda ba... Saida taji ya juyarda kansa, ...

Tashi tayi cikin sauri zata sauka kasa... Ya riko ta...

Ina zakije? zan kwanta a kasa ne...

A'a kiyi kwanciyar ki anan karki damu ni zan sauka...

Kwanciya tayi shi kuma Sayyid ya kwanta akan sofa, ba jimawa bacci yayi gaba da BOƊƊI Sayyid dama yana kula da ita...

Maganar gaskiya bazai iya kwanciyar kasan ba.. Saboda haka ya tashi ya koma gadon yayi musu addu'ar bacci ya fasha...

Yaja bargo tareda rungume BOƊƊI ya ci gaba da sha kar kamshinta.... *Asuba ta gari....*



Feeyna wai nufin ki, bazaki tare ba. , kwarai kuwa hanee wlh bazai yiyu ba.. Taya zasuyita bugani kamar wata ball,

Ance ga wanda za a aura mun sai da nagama falling in love with him sannan ace wai an sauya...

To Feeyna wan can din kin ganshi ne kwarai kuwa inada pictures nasa... Mu gani,

phone ɗinta ta dauka ta nuna wa hanee kawar tata, wow! gaskiya he's so handsome, kinyi missing wani ta kaici ya kara kama Feeyna,...

Suna cikin haka sai ga kanwar Feeyna ta shigo, aunty Feeyna kixo inji dad...

Bata jira amsar yar uwar tata ba ta juya abun ta...

Kai gaskiya hanee ba inda zani, bana bukatar kallon dad ɗin ma yanxu....

Haba Feeyna saikin daure ai kije mana ai baki san meye zai ceba...

Da kyar ta lallabeta, to amma kinyarda tare zamu je... Eh muje mana...

Falon dad ɗin suka nufa.. Sun sameshi zaune da Ahmad daya hada rai yana danna wayar sa..

Yauwa feeyna wannan shine Ahmad wato mijin ki...

Kallon sa tayi taga shi ko dago wa baiyi ba, tabbɗi jam, dagani shima baya bukatar wannan aure ai kuwa bazata yiwuba... Hanee ta sunkuyo cikin dabara tace feeyna shima ai babu laifi yanada kyau, kuma da Alama akoi cash.. Feeyna ta ya mutsa face kai ba wani komai wancan tafisa...

Dad ne yayi gyaran murya, kana ya muke ya kalli hanee kawar feeyna to saiki basu waje su tattauna....

Mikewa tayi tana mai xun gurar kafar feeyna,

Feeyna ta tashi ta koma kujerar dake gefen Ahmad, hello, da giwa yayi ciki. Second kadan ya kare mata kallo, ba laifi ya furta a fili...

Feeyna ta kalle shi, tace malam zaka ajiye phone dinne muyi magana kodai... Kallon ta yayi inajin ki...

Numfasawa tayi to da alamu kaima bason auren kakeba kamar yadda nima banida ya'ayi..

Yace kwarai kuwa, hmmm feeyna tace bansan Meyasa iyayen mu suka yanke mana wannan dayan hukun cin ba...

Saboda ni gaskiya na riga da na fara son, Sayyid maleek, kallon ta yayi bakiji da kika am baci Sayyid sai naji wani ta kaici ba, domin a yanxu shine ya auri.

Wacce take a birnin zuciyata wato BOƊƊI, maimai ta sunan tayi, take taji tsanar BOƊƊI ya darsu a ranta...

Wato itace Taraba ta da Sayyid, kallon sa tayi, cikin fushi idan kana tareda ni yazama dole mu dau fansa, akan su... Cikin sauri ahmad yace, amma saidai akan Sayyid don ban yarda wani abu yasamu BOƊƊI ba...

Cikin hasala feeyna tace Itadai domin Sayyid nawa ne....

Nan abun yaso zama musu babba, Hakan yasa feeyna tashi ta wuce zuwa ciki zuciyar ta kamar zai bullo...


Gari ya waye Sayyid anji dadin bacci domin kuwa ya makara,, BOƊƊI ce ta farka, jikin tayi dumu dumu a jikin Sayyid,.. Motsi ta fara yi tanason kwace jikin ta...

Amma ina duk ya kanannaye ta... Cixo taso kai mishi amma ina babu halin yin hakan harshen ta tafito dashi ta fara............... 😂 😂 😂




Abuƙaya ce 😘🥰

Share and comment saboda Allah.....


♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ DAN ALLAH DUK WACCE TA KARANTA BOOK ƊIN NAN TAYI KOKARIN COMMEN SANNAN TAYI SHARE ƊINSA ZUWA WASU GROUPS ƊIN.

DOMIN AIKA SAKO KAI TSAYE ZUWA GARENI 👇

Zbala0512@gmail.com
Or

09066017177
Call or chat......

Thank you 😘 🥰 🙏 💖
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀

NA zainab Z. B. M.
_Yar mutan gombawa_


PAGE 5️⃣4️⃣⏩5️⃣5️⃣


_________________________________
✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ ✨ *Happy eid El khabir, taƙabbalalla Hu minna wa minkum* 🪄🪄🪄🪄🪄🪄


Cixo taso kai mishi amma babu halin yi hakan, harshen ta, ta fito dashi tabude maƙo goro tasa kara, ai kuwa cikin fir gici SayyidYa sake ta tareda rufe kunnen sa, domin har cikin kansa yaji karan...

Cikin sauri ta sauko daga gadon. Murmushi Sayyid yayi oh Meyasa kika yi kara, baki ta turo bata kula shiba ta Mike domin fita daga dakin, tana zuwa kofar taji a kulle ta juyo ta kalli sayyid daya mike yashige toilet abunsa....


Cikin jin haushi Takoma ta zauna a kasa daɓas tahaɗe face, koda Sayyid yafito kallon ta yayi yaga yanda tayi zaman ƴan bori abun ya bashi dariya,..

OH yau kuma baby na abunda muka tashi dashi kenan, 😆 ganin yanda takara hada fuska yasa shi kara sawa, wajen ta..

Meya faru baby na,, nidai ba bbyn ka bace, to bbyn waye inba nawa ba?

NA ummu, oh to Naji, kije kiyi alwala kixo kiyi sallah, yanxu ma gashi mun kusa makara,.. ya sunkuyo da bakin sa saitin kunnen ta yace, saboda yanda na kwana shakar kamshi...

Cikin sauri yashige toilet din yana mata dariya...


Tare suka yi sallah sukayi karatun Quran,bayan sun gama BOƊƊI tace ya sayyid ka bude mun kofa inje in gaida ummu...

Hmmm BOƊƊI kenan baki gaishe dani mijin kiba amma zakije gaida ummu, tashi yayi ya nufi gado yazauna a gefe tamike itama taxo gaban sa ina kwana ya Sayyid,..

"hannun ta ya kama ya zaunar gefen sa yace, kibar gaisuwan tunda ba kiyi niyya ba....


Yau kwana nawa rabon daki gaisheni...

Ahan kali tace to ya Sayyid Kaine kadaina kulani ai cikin kwana kin...

OH to ina gani wani zai kwace mun ke ba dole nashiga wani hali ba...

Cikin mamaki ta kalle sa mekace ya Sayyid, tunda bakijiba ya wuce....

Dariya tayi to ya Sayyid ka bude mun ta fita pls.. A'a ba zakije ko ina ba yanxu, muyi bacci,...

Ido ta zaro bacci fa kace yes bacci.. Ya kamo ta zata mai gardama ya kwantar da ita shima ya kwanta ta fara mita axuciyarsa kai beauty ta fiye mita...

Kanta yafara shafawa kamar wata bby domin so yake tayi bacci, ita kuma jin yanda Sayyid yake mata yasa ta rufe idanu..... Kamar tayi bacci can kuma tace kaii nikam ya Sayyid I'm not felling sleeping.. Jin shiru yasa BOƊƊI juyowa domin kallon face ɗinsa..

Gani tayi kamar yayi bacci hakan yabata damar mikewa,, direct wajen da take tsammanin keys ɗin suke ta nufa...


Cikin sa'a tasamu nasarar dauka.....


hanee! kinajin yanda mukayi da guy dinnan, to feeyna kiyi hakuri, yaka mata ku nustu kusa mu solution ɗin problem naku, to ya zanyi anee, kiransa zakiyi a waya saiku tattauna...

Kina ganin hakan yayi... Kwarai kuwa ki gwada... Amincewa tayi ta dauko Phone ɗinta amma ina ashe ma batada contact dinsa.. Oh shitt hanee bani da.......katse maganar tayi domin shigowar............




Abu ƙayace😀🤗


Domin aika sako kai tsaye zuwa gareni ko samun tsoffin books dina harda ma sabbin wanda zanyi anan gaba saiku tun tubeni tanan 👇
Zbala0512@gmail.com

Aika sako kai tsaye zuwa gareni ko kira ta wannan number 09066017177 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃


Share pls and comments luv u all my fans Ina alfahari da rubutu...... 🤗
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/


🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀

Story and writing
By
Z. B. M
_Yar mutan gombawa_
09066017177



PAGE 5️⃣6️⃣⏩5️⃣7️⃣

________________________________Momy wato mahaifiyar ta....

Zama tayi kusa da hanee tana kallon su, cikin raunanniyar murya tace feeyna saidai kiyi hakuri domin bayanda na iya...

Ddyn ki bayanda banyi dashi ba akan auren nan amma yaki....

Har hakan yana shirin taɓa min nawa auren...

Ke ƴata ce ba zanso wani abu yameki baKinga Ddyn ki I dan ya yanke abu to baya taɓa janyewa,.

Kuma nima nayi tunani auren ki shine darajar ki, saboda haka karnaji wani ani abu a tsaka ninki da mijinki kuma dan Allah koda ya miki wani abun kiyi hakuri ki daure karki sake Kice za kina kawo ƙararsa domin mu iyayen kine zamu rike shi a xuciya,! Bacin ke kuma daga baya ku shirya abunku....


Kuka kawai feeyna take yi har momyn ta ta gama faɗa mata duk abunda zata faɗa kana tace *hanee* ta shirya ta domin yanxu za'a kaita gidanta....

Kuka sosai take yi hanee tace; feeyna jikina yayi sanyi domin wlh duk abunda mom ke faɗa gaskiya ne,, babu mai auren mijin wata, kamar yanda babu mai auren matar wani.....

Dan Allah a yanxu ki aje dukkan maka manki, kitafi gidan mijin ki da kyakyawar zuciya,!

Haka dai *hanee* tayi ta bata shawara.....

*Allah ka azurtamu da kawar kirki kamar yanda ka azurtamu da iyayen kirki, ubangiji ka azur tamu da ƴaƴan kirki kabamu iko da Daman yi musu tarbiyya,* ♦️ ♦️ ♦️ ♦️

Amarya kinsha ƙamshi... Humm nikam karki mun magana ikon Allah me kuma nayi da har ba'a buƙatar magana na. Cewar Bintu, dake stokanar BOƊƊI

Ummu ina kwana murmushi tayi tace lfy lau ☺️ beauty, kin tashi lfy.. Lfy ummu...

Ina Sayyid bai tashi bane.. Sunkuyar da kai tayi,,, don taji kunya.. 😂 Ummu tayi murmushi cikin kulawa tace yaushe ne zaku fara exam..

Tace Ummu Monday, oh this coming Monday? Eh Insha Allah... To Allah ya nuna mana .. Amen ummu...


Bintu tace yeee ashe dai beauty ta girma ta kusa gama secondry.. Ahan kali tace nayi aure ma bare gama sch..... Oh mekikace no I didn't say anything 🤷‍♀️.... 😂 Dariya tayi yarinya kenan....


Bintu da BOƊƊI suna kitche ummu ta sasu aiki gashi ankusa kiran magrib.., BOƊƊI tace Hum shine jiya kika rufe mun kofa to yau ina nan ba inda zani....

Heeee ya rinya dole na rufe kofa, kafin kimun kuka yanda kika zauna Kina mana ran aure...

Ni yaya Sayyid nakeso... So.. So... So.... Ruwa ta ɗebo ta watsa mata..

Kaiii meye Hakan, kodai ba laifin ku bane stage ɗinku ne yanxu...

Sayyid ne yayi maganar cikin sauri suka juya, lokacin da suka haɗa ido da BOƊƊI ya kashe mata ido ɗaya tareda signa,

Wai kardar ya Sayyid yaji abunda muke cewa wayooooo Bintu.....

Cikin sauri ta shige ta fita zuwa daki tana mai jin haushin Bintu.....

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨An kai amarya gidan su Ahmad domin anan aka ware apartment ɗaya kai Mata jere...

Momyn Ahmad sai farin ciki take ta tarbe su da kyau....

Ƴan kai amarya sun watse *hanee* tayiwa kwara ta fada sosai kafin ta tafi......

Shiru shiru ango bai shigo ba, feeyna da kirjin ta yaketa bugawa takalli a gogo taga har 1 na dare tayi.. Cikin tsoro ta shiga toilet tayi wanka taxo ta kwanta....

Ke Amarya ango yana kiran ki... Bintu wlh banason wannan abun da kike mun.....

Humm to ke kika sani bari na turo shi tunda kinki zuwa.. Bata kula Bintu ba tajuyar da kanta domin bacci take ji.. Sosai....

Sama taji anyi da ita zata yi ihu taji......................


Abu ƙaya ce......... 😂



♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️
Domin aika sako kai tsaye zuwa gareni 👇

Zbala0512@gmail.com

Or

09066017177 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃

Comments pls
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


Story & writing
By
Z. B. M

_Ƴar mutan gombawa_



*Saboda saƙonni da suka mun yawa, na rage message ɗin phone ɗina, Hakan ya jawo na rasa books din na dake typing dama wasu daga cikin message da aka aiko min ta WhatsApp, so ina mai baku hakuri duk wanda yamun magana ban bashi amsaba, sai yamun uxuri yasake turowa! saboda abubuwa sunada yawa kafin na iso kan wasu sai ahankali nagode sosai ina ƙaunarku*🥰


~Lets continues~ 🌀🌀🌀🌀🌀💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼


PAGE 5️⃣8️⃣

________________________taji Sayyid yace;

ahankali wato nikike cewa baki son damuwa?

Magana takeson yi amma bai bata damar hakan ba.... Saboda hannun sa na kan bakin ta har lokacin......

Ganin irin rikon daya mata yasa ta daina mutsu-mustu ta zuba mishi fararen idanun ta.....

Shima idon ya zuba mata, nan suka shiga kallon juna, so slowly voice yace " kinyi kuka ba saboda kina son aure na..

Murmushi yasakar mata wato dama ana sona ko? Yaushe ya rinya ta kware mun, wayyo ni ɗin dan gata ne ashe!

Da yanxu ba'a aura miki niba mezai faru..... Cikin jin kunya tace duk nayi ne saboda banason aure....


Hummm yarinya say the truth and shame d devi, Allah kuwa yaaa, bai bari ta ƙara ba yaɗau hannu akan bakin ta....

Tare da cewa it's OK.. Sassauta rikon daya mata yayi ya ɗagota ta zaunar, ya gefen gadon, bai kuma cewa komai ba..

Har ya kai ƙofa ya juyo yace, ina jiran ki........

Sai lokacin BOƊƊI tasamu karfin guiwar ma naga ita kadan ta,... ta fara surutu...

Kaiiii amma ya Sayyid ya dameni wayyo komai nayi idon sa na kaina wai Meyasa ya zamto kaddara ta,, wai harda cewa yana jirana ko a ina yake jiran nawa oho......

Kwanciya ta gyara abunta bacci kuwa yayi gaba da ita.....


Monday BOƊƊI suka fara exam sosai take maida hankali, a yanxu sosai take gudun Sayyid domin takura ta da yake yi....

Gashi tana matukar jin kunyar ummu saboda yanda takeson ganin su tare......

Shima sayyid busy yake domin shirin tafiyar su Saudi kawai yake don randa BOƊƊI ta gama washe gari zasu wuce tare don ita kadai yake jira........

Sayyid ke kaita sch din wata rana idan tayi saurin tafiya kuma to tana fitowa zata sa meshi a waje yana jiranta.....


Wai ke BOƊƊI bazaki ɗebi kaya da yawa bane cewar Bintu dake haɗawa BOƊƊI kayan tafiya....

Humm nikam kirabu dani, Haba 4 d first time fa kenan zaki Saudi ya kama ta kinuna musu ke matar sayyid maleek ne......

Ummu dake jinsu tace kirabu da ita, ko acan ma Sayyid saiya saya mata kayan tunda akoi su, wanda sukafi nan.....

Sayyid ya shigo ummu yaɗai inata jiran BOƊƊI kun riketa karmu makara fa..... Hum kaji shi kamar wani garin zaku bari inace gidan mamy zaku... Eh harda gidan tsohuwa da gidan su farouk kinsan dole muyi musu sallama....

Eh haka ne kammmm...

Bintu tace ta Sayyid inxo muje tare... Kallon ta yayi kici gaba da aikin ki....

Ah lallefa aikin ai na BOƊƊI ne saina ajiye oh haka zakice badon halin kiba shirya mutafi..... Kowa saida yayi dariya hatta ita mai maganar wato BOƊƊI....


Da gidan tsohuwa suka fara,, sai tsiya take musu, wai shikenan Sayyid kam Yakoma ɗan Larabawa..

Sun jima kafin suna hira,, har aleeyu ma yaxo kanin Sayyid,, Bintu tace kai ya aleeyu dama kana nan wlh har manta wa nake yi dakai wato tsohuwa ta mallake ka,, mun daina ganin ka....

To ja'ira sai kiyi kuma,, ai aleeyu ɗan albarka kullum yana nan yana mana hidima,, oh Kice bawa kika maida shi cewar Bintu lalle tsohuwa nan....

Ke dan gidan ku.... Kirufe baki, wato kinaso ki boye laifinki...

Ai auren ki zaixo ko kafata bazaki ganiba...

Bintu tace to dama bana bukatarki, tsohuwa lokacin auren ki da tsoho ai nima ban xoba...

Kai baki abun magana a dauki kunya, haka suka ta fafatawa da tsowa sayyid dai Bintu ce bakin sa......

Daga karshe yar tsohuwa tayi musu nasiha harda guntun hawayen ta,,


Koda suka fito Bintu sai dariya take, wai wai tsohuwa kenan!


Gidan su farouk ne next, anan basu wani jima ba... Sun gaida hajiyar farouk, sai kuma farouk ɗin da suka danyi taɗi da sayyid basu dai wani ɓata lokaci ba ya rakosu wajen mota suka yi sallama... Bintu sai wani sunkwui da kai take kamar ba ita tamaga zuva yanxu ba agidan tsohuwa........


Gidansu BOƊƊI shine na karshe domin zasu daɗe acan shiyasa suka fara da sauran.....

Twins sai murna suke aunty beauty taxo, sosai hajeeya Ameenatu tayi murnar ganin ɗiyar tata, akawo wannan akawo wancan....

Alhaji Abubakar yaxo shima sai hira ake ga inna kulu itama duk abu kam yayi matukar daɗi.. Kamar kar a rabe......


Sai karfe goma na dare tukun suka yi sallama domin tafiya Ameenatu tayi nasiha mai ratsa jiki da zuciya ga BOƊƊI wanda har ya sata zubar hawaye.....

Washe gari kowa ya hallara domin rakiya BOƊƊI da sayyid zuwa airport, sosai BOƊƊI take jin kewar gida, sai lokacin da aka fara kiran ma tafiya, ta fashe da kuka Ummu ma kuka take yi, hakadai sayyid ya kama hannun ta ya rike suka wuce xuwa cikin jirgi........


*To readers ya kuka ji aranku tausayi BOƊƊI tabaku kodai?*

*Saude dai tace BOƊƊI kinban guri tunda baki son tafiya.. 😂*



Karfe 7:pm BOƊƊI suka sauka, Sayyid na rungume da BOƊƊI kamar wani zai kwace ta.

tuni jaddun sunyi shirin tarba baki don tun safe suke hidima da dokin ganin jikan su tareda amaryar sa.....


Driver ne ya ɗauke su zuwa gida........BOƊƊI sai bin gari take da kallo dukda cewar darene amma kamar rana kota ina haskene mai daukar hankali......


Kyakkyawan tarba BOƊƊI tasamu fiye da sayyid,, ɗaki na mussam aka kaisu....


Gidan yayi bala'in mata kyau yanayin tsarin sa... Kuma ba wani girma sosai yakeda ba....

Tunda BOƊƊI ta shiga dakin tasamu wata kujera dake ciki ta zauna... Tana kallon Sayyid dake kokarin rage kayan jikin Sa......

Ido ya kashe mata, yaxo har inda take zaune, yasa sannu ya cire mata takalmi..

Sannan ya cire top din dake jikinta daga yayi cak tayi saurin lumshe idanu don agaskiya ta gaji, kamar Sayyid yasani bazata iya yin komai ba...

Gashi yunwa take ji sosai....

Idanun ta a rufe har ya cire mata kayan ya daura mata towel, hannu yasa domin karasa cire sauran ta rike hannun sa, no ya Sayyid..

Ahankali yace dasu zakiyi wankan, kasa tayi da idanun ta, bai ce komai ba ya kama hannun ta har cikin toilet ɗin hada mata ruwa yayi cikin bathtub yama ido alamun ta shiga...

OH ya Sayyid kafita...

Meyasa inason na tayaki ne fa naga kin gaji....

Thank you, kaje kawai zan iya, are you sure yeah,.. OK...

Fita yayi ya barta, koda ya fito kitchen ya nufa yace su kawo abincin daki don sun gaji ba zasu iya fitowa cin abun cin ba.....

Hakan kuwa aka yi an kawo musu abinci har daki ba jimawa BOƊƊI ta fito daga toilet din...

Sayyid ya shiga...

Agaban dreesin mirro ta zauna ta shapa mai kafin ta bude kayan ta tana duba wanne yakamata tasaka......


Sayyid ya fito yana kallonta sai ya mutsa kayan take yi.....

Har ya gama shiryawa BOƊƊI bata samu kayan da zata saka ba...

Matsowa yayi ya karewa kayan kallo wani riga ya gani yakai hannu ya dauko...

Ya mika mata kisaka wannan da idanu ta bishi wannan kuma?

Eh ki gwada, ya maida kayan data fitar ya rure, ya wuce ya dau plate ya xuba abunci don shima wunwa yake ji saboda bai wani ci abu sosai a cikin jirgi ba......

Koda tasaka riga ita kanta taga ya mata kyau amma kuma cinyarta duk awaje....

Gashi rigar ba wani hannun kirki gareta ba....

Haka da ta karasa wajen sayyid dake kai abinci bakin sa....

Wow kin hadufa yamma ta,, murmushi tayi tareda zama a gefen sa....

Saboda ya stura mata ido yasa takara matsawa kusa dashi ta manne da jikin sa...

Don hakan bai bashi damar kallonta sosaiba...

Are felling hungry? Girgiza kanta tayi cikin sauri...

Abaki yarinka bata abincin har saida suka koshi tare,...

Kana suka je yin brush.. Awajen yin brush din.....................


_Nayi iya kokari na_ _kuce mun sorry Allah kuwa na gaji_
🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀

Domin aika sako kai staye zuwa gareni👇

Zbala0512@gmail.com


............... Abu ƘAYA ce.....
🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀

Story and writing
By
Z. B. M
_Ƴar mutan gombawa_



♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ ♥️ *HELLO MY FAN'S* _INASO NAI MUKU ALBISHIR DACEWA A PAGE NAGABA WATO ZAN KAWO KARSHEN LABARIN NAN WATO BOƊƊI the beautiful KUMA AKOI WATA GARAƁASA DAZAN BAKU,! TAMBAYOYI NE DASUKA SHAFI WANNAN LITTAFI AMMAFA MAKARANTA BOƊƊI NE KAƊAI ZASU IYA AMSAWA...._ 😂_

_TUKUICI GADUK WANDA YASAMU DAMA,,_

*Domin karin bayani saiku tun tuɓi wannan number 09066017177 💃 💃 💃* 💃 💃 💃


PAGE 5️⃣9️⃣⏩6️⃣0️⃣


_________________________Awajen yin brush ma BOƊƊI sai boyewa take...

Sayyid yace ;

Meke damun kine? Shiru ta masa, ta tsaya dayin brush ɗin...

Humm! Cigaba yayi dayin brush ɗinsa, saida ya gama ya karbi brush ɗin nata...

Nikam ya Sayyid kabari zanyi da kaina... " I know ai dama zakiyi just I wanted to help you ne"...

Sakar mishi brush ɗin tayi... Yace ; "open your mouth, ahankali ta buɗe yasa brush ɗin yafara goge Mata,,,

Idanun ta 'a rufe har yagama mata brush ɗin, sannan ya fesa mata mouth freshner.....

Sama ya ɗagata cakk har kan gado.. Buɗe idanu tayi ya Sayyid ka kaini kan kugera anan zan kwana...

Sayyid yace; ai kujerar bazata ɗauke mu. Mu biyu ba.....

To nifa ya Sayyid ni kaɗai nace...

Bai kula taba ya kwanta abunsa a gefe...

Tashi tayi daniyyar sauka ya rikota ya jawo zuwa jikin sa, nikam ya Sayyid kabari mana zan kwanta acan ne..

Rungume ta yayi,, zata fara mustu-2 yace calm down, my beauty wife...

Ina bacci kikeji? To kiyi abunki ya fara buga bayan ta yana shafawa ahankali....

Hakan daya keyi matukar daɗi yamata tuni bacci ya dauke ta,,...

✨✨✨✨✨✨✨✨Kiran sallah asuba ne ya tashi feeyna dake bacci wanda bata san lokacin daya dauke taba.....

Numfashi taji a jefen ta cikin tsoro ta fara kare masa kallo domin lokacin data kwanta baya nan..... Ko yaushe ya shigo oho...

Mikewa tayi tashiga toilet,, bayan ta fito tasa meshi ya tashi kallon kallo suke wa juna.....

Tazauna a gefen shi....

Amarya kinsha ƙamshi... Abunda feeyna bata kawo a ranta ba kenan....

Cikin mamaki take bin shi da kallo, ya kashe mata ido ɗaya kana ya mike yashiga toilet....

Gari ya fara yin haske, ahmad yadawo daga mosque,.. Feeyna tana zaune a falo... Tana danna wayar ta....

Zama yayi a

Please Login or Register in order to submit comment