Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aka yi a waya... New number.. Koda ta ɗaga muryan Ahmad taji..

Beauty ba kiyi bacci ba? Eh banyi ba... Surutu yake ta mata. Duk yanda taso kauce wa, zance saida ta sake suka sha taɗi har ta fara hamma...

Sallama ta masa tayi bacci. Bata bi takan wayar ba bare taga ya Sayyid, ya ƙare........



A kwana a tashi, shakuwa sai kara shiga tsakanin ahmad da BOƊƊI.. Ya Sayyid kuma sai a hankali ana Lalla bawa dai....


Abuƙaya ce.
🌀🌀 _BOƊƊI the beautiful_ 🌀🌀



```Yar mutan gombawa ce```


PAGE 3️⃣8️⃣⏩3️⃣9️⃣


....................... Zaune take a hara bar gidan motar ahmad ne yashigo... Murmushi tayi oh, Ahmad yanxu kullum sai kaxo gidannan..

Kara sowa yayi.. JIDDERH BEAUTY kina huta warki. Hmmm wani hutawa ne...

Zama yayi gefen ta, yayi shiru tace lfy dai ahmad, kallon ta yayi.. Yace BOƊƊI zaki aureni..

Dariya tayi abun y@ bata dariya, meyesa kika yi dariya, hmm to ai dolene nayi dariya aure fa kace..

Of course, aure BOƊƊI, tace nifa karatu nake yi, yanxu nema zan gama secondry, to menene BOƊƊI... Kaidai kabar wanna. Zancen pls...

Wani zancen ta kawo ta sha shan tarda maganar ahmad shi kuma sai kallon ta yake...


Da dare tana chatting da Ahmad maganar aure yake mata... Tace pls Ahmad kabar zancen nan I'm still a child ban kai aureba...

Dariya yayi pls kidai na wasa, yayi mata magana masu dadi yana sa mata son aure a ranta...

Shikenan to katam bayi Abba na idan ya yarda...

Wani stalle zubairu yayi yace yes nasa meta.. Allah ya mallaka minke BOƊƊI.....


Tuni ahmad cikin zumiɗi yasa narwa mahaifinsa, sunyi matukar murna. Ba bata lokaci suka samu alhaji Abubakar da maganar shima yayi murna yace Allah ya haɗa kansu....

To hajiya kinji labarin Ahmad yana son BOƊƊI zai aure ta...

Ahmad kuma? Eh da akoi matsa lane.. Babu komai kawai nayi wani tunani ne..

Allah ya tabbatar mana da alkhari..

Wai ina ya Sayyid ne... Sayyid na zaune yaji duk kewar BOƊƊI ta kama shi don ya daɗe bai jeba... Shirya wa yayi ya nufi gidan domin ganin ta...

Koda ya isa Hango BOƊƊI yayi tana bude wa wani kofar mota don yashi ga.. Sai fara'a take mishi wani abu Sayyid yaji ya tokareshi... Akirjin sa..

Me hakan yake nufi...

Koda ya isa kasa fitowa yayi daga motar har saida ahmad yaja motarsa.. BOƊƊI bata kula da Sayyid ba , ta juya ta shige ciki abunta...

Fitowa yayi ya shiga ciki.. A falo ya tarar da twins suna wasa oyoyo suka mishi..

Ayyana tace" yauwa ya Sayyid wlh kajawa auty beauty kunne..

Me kuma tayi.. Cikin shagwaɓa irin na BOƊƊI tace wai, Ahmad take so kuma ni yafara cewa yanaso....


Amma saboda ban iya girki da kwalliya ba shine yace wai ita zai aura... Daga baya sai ya aureni..

Cikin bacin rai Sayyid vaisan lokacin da yace wannan ai haukane.... 😂

..... Abuƙaya ce🤙♥️✨
🌀🌀 _BOƊƊI the beautiful_ 🌀 🌀


Story and writing
By
Z. B. M


PAGE 4️⃣0️⃣⏩4️⃣1️⃣

................. BOƊƊI data fito daga kitchen tace, welcome ya Sayyid...

Bai wani saki ran saba ya amsa.. Mamy ce ta fito suka gaisa innah kulu ma taxo sun gaisa tace oh yaro mai hankali, ga nutsuwa.... Amma fa cikin ranta....


Bai wani jima kamar yanda yasa ba ba, yatafi hankalin sa duk ya tashi...

Ya ƙira farouq yasa nar dashi wani yana shirin masa kwacefa... 😂

To kaima meyasa baka faɗa mata ba..

GaskiyaKayi wauta..

Shiru yayi abun duk ya dame shi...

Abufa ya kankama Sayyid na sake da baki har ankawo sadakin BOƊƊI.... Ummu ce ta shigo ɗakin Sayyid lfy yau baka fita ba...

Yace Ummu ba komai, wani abu yana damun ka pls Sayyid kasanar dani, wazaka faɗawa inba niba...

Ummu BOƊƊI aure zata yi what Sayyid aure kuma shine bamuda lbr...

Karka damu nasan mastslar ka.. ..
Fita tayi cike da tausayin ɗanta ta daɗe da sanin yana son BOƊƊI yayi dakon so na tsawon lokaci......

BOƊƊI na zaune da twins a falo suna kallo, mamy ta fito itama ta zauna... Kenan suka ji sallamar Ummu, da gudu BOƊƊI ta tashi, tarun gumeta.. Oyoyo Ummu na, nayi missing naki..

Bawani baby na, bayan kin daina zuwa wajena...
Sorry Ummu kinxo tare zamu koma..

Mamy ce ta mata maraba har daki ta kaita.. Amma ta kyakkyawan tarba....

Koda ta tashi tafiya BOƊƊI tace Sam saita bita....


Abu ƙaya ce 🤙
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


By zainab Z. B. M
(ƴar mutan gombawa)



```My beloved dad 😭 😭 😭 😭 I miss you so much but Allah loves you more 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭 Ya rabbigfirli abii, may jannatul firdausi be your final abode... 😢😢😢😢😢😢😢😢😢



```



PAGE 4️⃣ 2️⃣⏩4️⃣3️⃣



-------------------------Sayyid na kwance a ɗaki Abbu ne yaƙirashi a waya cewar yana son ganin shi...

Tashi yayi ya nufi falon Abbu, yasamu yana zaune yana karatun jarida, dama Abbu ba'a raba shi kullum abun karatun sa jarida...

Akasa ya zauna cikin girmamawa. Abbu yace; yauwa Sayyid dama akan maganar aikin kane, munyi waya da *jaddun* dama Kaine kata kura sai kaxo, don haka ya kamata kakoma..

Shiru yayi Abbu yace Sayyid, magana naje maka.....

Yace Naji Abbu Insha Allah zan koma... That's good... Sayyid ka shirya fa idan zaka koma inaso ka koma tareda matarka...

Cikin sauri yaɗago yana kallon Abbu, ... Abbu nifa banida wanda nakeso...

Murmushi Abbu yayi to Naji, ai saboda bakada niyya shiyasa nida kaina naje na tambayo maka mata..

Naji awa nan da sati biyu za'a ɗaura auren, kafinnan bizan ku ya fito...

Jikin Sayyid ya gama yin sanyi ji yake wata zufa na kokarin ƙaryo masa, tabbas bazai iya jaa da batun Abbu ba...

Ya dai Maleek akoi matsala ne? A'a bakomai Abbu. To tashi kaje Allah ya maka albarka... Mikewa yayi ya fita.

Abbu yabi shi da ido, a fili ya furta Allah yamaka albarka maleek, Allah nagode maka daka axurtani da yaro biyayya,

Ummu ce ta shigo, da sallama,, Abbu yace yauwa dama yanxu zan kiraki...

Labarin auren Sayyid ya bata, Ummu ta jin jina abun,, tace kuma sati biyu, auren BOƊƊI ma fa nanda two weeks ɗinne..

To Ummu ai bikin magaji baya hana nama gajiya...

Duk za'ayi Allah dai yakai mu lokacin.. Numfashi taja tace, ameen..

Sayyid bai kula da BOƊƊI dake falo ba ya wuce abunsa.. Cikin tsokana tace ya Sayyid wato yau ko kallona bazaka yi ba....

Juyowa yayi ya kalle ta,, gani yayi takara masa kyau, gashi ta saka Maroon color kaya Kuma matukar amsar ta yake ya kuma haska ta......

Kirjinsa ne ya buga.. Cikin sauri ya shige ɗakinsa bai ce da ita komai ba...

Bintu dake gefe ta fashe da dariya, a zahiri ita da wayar ta take dariya suna chatting daya farouq, amma BOƊƊI ta ɗau ka da ita take, Hakan yasa ta jin matukar haushi.... Ta bar wajen...


Ummu ta zagefa wajen gyara ɗiyarta sosai BOƊƊI ta ƙara wata fresh domin taba amsar haɗin Larabawa daga Ummu...


Mamy ba yanda taiya domin Ummu ta karbe amarya.... Ga biki sai matso wa yake yi Sayyid duk baya cikin walwala, ga BOƊƊI fushi take yi dashi tsakanin ta da Allah, yanxu ta daina kula shi..

Kai ummu kalli yanda BOƊƊI taketa faman walwali, cewar Bintu..

hmm Kinga na manta yau ko wankan ma batayi ba.. Nidai gaskiya Ummu nagaji...


BOƊƊI am kidaure mana kije Bintu zata ta yaki shafawa gaskiya ni Ummu nagaji abun ƙarni yake mun...

Kai BOƊƊI ba wani bakyaso dai kawai cewar Bintu,

*to ina amare ga gyaran jiki kashi na ɗaya*


*kwanduwar kwai uku.
*manja cokali uku.
*cocumber
*kur-kur

. Kisami waɗannan kayan dana lissafa ko hada su waje ɗaya.. Ki kwaba amma cocumber saikin goga ko ki marka da. Sai ki tace ruwan

Kizuba akai saiki bashi kamar minti goma ko ashirin, sannan ki shafa a jikin ki, kibarshi kamar na hours 1 sannan kiyi wanka da sabulun gaba kona salo...

Sai an gwada, saboda haka na baki ki gwada sati ɗaya, za Kisha mamaki......


Mutare a page na gaba.. Nima na gaji Allah Allah nake naxo karshe.... 😂


Abuƙaya ce
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀


NA zainab. Z. B. M
_Yar mutan gombawa_


PAGE 4️⃣4️⃣⏩4️⃣5️⃣


........... Shagali biki fa saura kwana biyu....

Ahmad yaxo Suna taɗi da BOƊƊI, yanda bikin zai kasance..

Sayyid yana hango su ya ɗauke kansa ya shige ciki.. BOƊƊI dai abun ya bata haushi wato ya Sayyid yanxu ya daina kula ta..

Ahmad ne ya kula da mood ɗinta ya sauya.. Yace lfy Beauty, murmushi ta kakalo bakomai inason shiga ciki ne..

Ya kuma bamu gama magana ba zaki tafi.. Tace mu ƙarasa ta waya kawai.. Bata jira amsar sa ba ta shige ciki...

Da ido yabita bai damu ba.. Ya shiga motar sa yatafi burinsa kawai BOƊƊI ta zamto matarsa...


Washe gari aka yi walima amarya taji kyau iya kyau...

Sayyid shi ko hidimar bikin sa ba abunda yake yi.. Har yau bai san wacece amaryar saba kuma bai tambaya ba..

Domin ji yake kamar ba shi bane duk duniya tayi masa zafi....

Shiga Ɗakinsa yayi yarufe kansa hatta wayar sa kashe ta yayi domin ji yake kamar zai bar duniya...


Ummu duk tana kula da lamarinsa hankalin ta yayi matukar tashi...

Abbu tasamu tasa nar dashi halin da taga Sayyid ya shiga...

Murmushi yayi ki rabu dashi domin ba a'a fasa wannan auren ba.. Nayi niyya..

To alhaji pls kasanar dani wayece amaryar har yanxu ba wani abu daya haɗamu da gidan amarya.. Kuma gobe ake shirin ɗaura aren..

Karki damu babu ruwan ki a wannan zance kedai kiyi addu'a. Allah yasa ayi asa'a, . Ameen ummu tace jikin ta duk yagama mutuwa...

Daki tadawo ta ɗauki waya taƙira Mamy....

Kafin na isa gidan mamy har sun fara magana da Ummu maganar tayi nisa don na tsinkaye ta ne 😂

Jinayi tana cewa, Ummu banida yanda zanyi ne... Amma alhaji koda na masa magana saidai yamun dariya yace nayi addu'a Allah yasa haka shi yafi alkhairi.. Kinsan da inada hali to danasa abun nan ya tabbata...

Kuma bayan da zanyi shima Ahmad iyayen sa sunyi mana rana sosai,, bazan iya kin jinin suba..

Ummu kiyi hakuri zabin Allah Shine daidai.....

Gidan ya cika da mutane kota ina saboda haka sai side ɗin Abban ta Takoma tareda Bintu.. Da yake BOƊƊI batada wasu kawaye....


Kwance take akan gado fuskar ta na kallon sama.. Bintu sai magana take mata tana stokanarta amarya....



Yanxufa ana can saura mintuna a ɗaura.. Gaban tane yayi mummunar faɗuwa ga ahmad tun dazu sai kiran ta yake amma taki ɗauka...

Wasu hawaye masu zafi suka fara gangaro wa a fuskar ta...

Wasa gaske kuka kam yadawo babba,, lfy BOƊƊI kiyi shiru mana, dan Allah kiyi hakuri amma sai kara sauti takeyi..

Can tafara cewa Bintu wlh bana son wannan aure na tsani Ahmad ko an auramun shi bazan iya zama ba..

Mamy dake kokarin shigowa tace meee kikace.. Lalle kuwa, BOƊƊI karki Mana haka pls.. Cikin gunjjn kuka tace wlh mamy bazan iya rayuwa dashi ba..

To yau ni Ameenatu BOƊƊI waye to zaki iya rayuwa dashi... Cikin sauri bajin kunya,, tace ; many ya Sayyid,! Ya Sayyid kadai zan zauna...

Ohohoho yau ake yinta...

Tsananin ciwon kai yasa Sayyid ko ɗa kai ba yayi.. Tun safe farouq yake nema Sayyid amma ina wayar bata shiga...

Da kyar yasamu yasha magani amma ina abun ba sauki... Allura yayiwa kansa na samu relief, ba jimawa kuwa bacci ya ɗauke shi.....


Karfe 11:00 jama'ar annabi suka shaida ɗaurin auren *Sayyid maleek Ibrahim* tareda amaryar sa wato, *Hauwa'u jidderh Abubakar* ..................


I nah kulu ta leƙo kanta...............






😂 😂 😂 😂 😂 😂
Abuƙaya ce

I'm not feeling fine pray for me pls
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


By zainab Z. B. M
_Yar mutan gombawa_


PAGE 4️⃣6️⃣⏩4️⃣7️⃣


```Ubangiji ka kare mun Mamana, ka ƙara mata lfy da nisan kwana, Allah yabi yaki da gidan aljanna, mom 🥰 heart ♥ 🍀 I can't thank you enough for what you have done for me 😍 💕 loml 🔐 💖🌼 ina Ƙaunarki Ummi na...
```



----------------ameenatu saiki xo ana ƙiranki..

Tashi tayi jikinta duk ya mutu...

Koda ta fito yana falon dama falon babu kowa....

Fuskarsa da murmushi mai kayatar wa.. Masha Allah hajiya ameenatu! "yaudai burinki ya cika domin na aurar miki da,

Ɗiyarki wacce kike matukar ji da ita.. Wato Hauwa'u,, na aura mata Sayyid wato maleek..

Kallon sa tayi cikin sauri yace kwarai kuwa.. Kina mamaki ta yanda hakan ta kasance...

To abunda ya faru shine..

An ɗaura auren Ahmad da wacce za'a aurawa Sayyid saboda, duk yaran abokin mune.. Kuma ya rinya ce mai biyayya, dama Sayyid na zaɓin mahaifin tane...

To kuma kena naga kina matukar son hada zumunci da su Sayyid, kamar yanda Ummu itama take fata..

Saboda haka munyi wannan canji ne saboda hakan kamar yafi da cewa...

Kuma ina fatar yaran zasu yi mana biyayya...

To alhaji Allah yasa hakan shi yafi alkhairi...

Cikin zumiɗi mamy ta ɗau waya taƙira Ummu, sun yiwa juna murna da fatan alkhairi na haɗa zuri'a da suka yi.. Sosai Ummu ke cikin farin ciki...

Mamy ce ta shiga dakin da BOƊƊI take, wani kallo ta mata abun kunya kinji jiki wlh...

Yaran zamani wai har kinsan soyayya... Ta wuce tayi tafiyar ta, tana dariya kasa kasa

Mamaki ne yakama Bintu da BOƊƊI, Meyasa mamy ta sauya yanxu-yanxu.. Bayan yanxu take rarrashin BOƊƊI....


Sayyid lfy wai ka buɗe kofar mana cewar farouq dake tsaye bakin kofar dakin.. Don wayarsa bata shiga... Ummu tace sai kayi azama domin tun safe ya rufe kansa narasa meke damun sa.. Ai yanxu kam saiya buɗe tunda burinsa ta cika...

Murmushi farouq yayi, ya cigaba da bugawa...

Sayyid yana jin bugun kofar amma da kyar yasamu tashi ya bude bai duba ko wayeba ya juyo yayi kwanciyar sa, don har lokacin allurar bata sake shiba...

Farouq yace ango yana ganka haka.. Wani takaici ne yatasarma sayyid...

Hmmm ina Maka magana saina fasa faɗin albishir ɗin... Sayyid bai damuba domin ba sosai ma yake jin zance farouq ɗin ba...

Maganar da yaji ne yasa shi dan kallon farouq, kwarai kuwa Sayyid burinka ya cika domin Abbu ya nema maka auren BOƊƊI an ɗaura a yau ɗinnan,

Hmm to mara hankali haka Sayyid ya furta cikin muryar rashin lfy....

I swear to God, Sayyid yau BOƊƊI ta zama mallaki ka, an ɗaura muku aure idan baka yarda ba, muje ka Tam bayi Ummu da Abbu..

Sayyid bai jira maganar sa ba ya Mike jikin sa na bari duk ya mance da ciwon dake damunsa...

Gaban Ummu yazuve fana kallonta da wannan fararen idanun nasa... Murmushi tasa kar mishi tasan abunda yake nufi, kai ta ɗaga mishi alamar eh.


Fada mishi duk yanda aka yi tayi matukar dadi Sayyid yaji shi, burinsa yau yacika....

Agurin ya dur kushe yana jerowa Ummu godiya da Larabci....

Haka ya Mike cikin sauri ya rungume Abbu shima yayi ta jero masa addu'a dakuma godiya... 😂

*Mara kunyar yaro ko kunya babu. Inji Saude ne... 😂 To baniba*


What ya farouq me kake cewa? Kwarai kuwa Bintu an ɗaura auren Sayyid da BOƊƊI, ina ban yardaba shi kuma Ahmad ina yake..

Eh Bintu shi kuma an aura masa matarda za'a aurawa sayyid tunda duk abun na gida ne, dama itama yar abokin su Abba ne...

Wani stalle tasaka daga inda take, ta rungume BOƊƊI, to burinki yacika an aura miki ya Sayyid,,

Gaban tane ya fadi me kike cewa Bintu, fada mata duk yanda suka yi da farouq yanxu ta online tayi,,.

Taɗan yarda amma ba sosai ba...

Inna kulu ce ta shigo, tasamu suna musu.. Tace ke kinsamu kin auri mai hankali irin wannan ɗaaa Harkina karya tawa...

Wai dan Allah in ah da gaske ne... Hmmm yarinya sai kiyi kuma...

Wasu hawayen farin ciki ne suka zubo mata,... 😂

*To meye na kuka banda iyayi* _oh ni Abu'ƙaya bakina baya shuru_


Labarin bikin Sayyid da BOƊƊI ya zaga gari da media, kota ina ansan ɗan Gidan alhaji Ibrahim, ya auri yar alhaji Abubakar genle...


Feeyna! Feeyna! Anya kuwa kinji abunda nakeji yanxu,,

Kaji hanee da shirme me kuma ya faru.. Hmmm

Kece uwar shiririta wai an ɗaura aurenki da Ahmad, shi kuma naki angon an baiwa wata, wanda ahmad zai aura...


Wata uwar a shariya Feeyna ta doka,, Kutt idan wannan zance yayi Allah ya mun albarka,,

Saboda anga nayi shiru shine za'a a juyani kamar wata waina a tanda...


Afusace ta ranka ya ga momyn ta.........


Yanxu dai wato ahmad ban isa na yanke hukunci akanka kuma yayi ba ko? Cikin wata irin muryar bacin rai ahmad yace ina dad bazan iyaba BOƊƊI nakeso itace life ɗina..

Kuma ita kadai nayi niyar aure ba wata ba.......


_Yaune ake yin ta....._
LOL 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂


Follow me...

Comments pls domin comments naku shizaisa ni cigaba da typing
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


NA
Zainab Z. B. M
_Ƴar mutan gombawa_


PAGE 5️⃣0️⃣⏩5️⃣1️⃣


---------------------- Oh BOƊƊI ke kuma abincin shine sai a kitchen,. Cewar Bintu...

Wani ajiyar xuciya ta sauke...Bata kula Bintu ba, taje sink ta kunna fanko ta wanke hannun ta...

Shiga dakiTaji Sayyid yace beauty, xo kiji, kaii nikam gaskiya ya Sayyid ka dameni..

Dariyar yayi, na dameki, kamar yanda kika damu kanki, a kitchen,.. 😂 Dariya yayi, daidai lokacin Bintu taxo itama zata shiga daki.

Idanu BOƊƊI ta zuba mata, Bintu ko ta kashe mata ido.. Ta shige daki ta turo kofa...

BOƊƊI bata kula Sayyid ba da yake ta smile, juyawa tayi zata shiga dakin.. Taji Bintu ta rufe kofa kam..

Bubbugawa take Bintu ta ɗan bude kadan ta leko, lfy kike buga mun, akoi wani matsala ne....

Wani kallo na rashin fahimta BOƊƊI ke bin ta.. Kafin tayi magana tuni Bintu ta mayar da kofar ta rufe...

Kutttt.. Tana cikin wannan mamakin taji Sayyid ya kama hannun ta... Shork taji da sauri ta kwace,, zo mutafi mana,. Kallon rainin hankali ta masa ina zamu.... Kince bacci kikeji....

Ya Sayyid to Wai kana nufin a dakin ka zan kwana!? Of course. Tunda Bintu ta hana ki kwana... 😂 Wani bakin ciki ne ya kamata wlh nikam bazai yiwuba, dakin Ummu ai zan tafi.

To shikenan fatan nasara, ya juya ya shiga dakin sa...

Ummu na shirin kwanciya, BOƊƊI tashigo sai rakube rakube takeyi , Ummu ta kalle ta, beauty ba kiyi bacci ba...eh Ummu Bintu ta rufe daki dariya Ummu tayi...

To zoki zauna, wani cup ta dauko ta mika wa BOƊƊI ki shanye wannan.

Ummu na koshi, nasani ai madara ne fa, kuma nasan zata miki dadi, kamar yanda kike sonta..

Karba tayi takai baki ai kuwa tass ta shanye, ta dago Ummu da dadi Allah ko, eh to gobema zan baki,. Dariya tayi tana mai kwanciya kan gadon..

Ummu tace BOƊƊI ki tashi ki tafi wajen Sayyid mana... Idanu ta fito dasu ummu wajen shi kuma....

Ganin yanda tayi yasa ummu ta kamo hannun ta...

Kinga yanxu ke kinyi aure kuma Sayyid shine mijinki duk abunda yace kiyi shi zakiyi,, *Hauwa'u jidderh* shifa aure ba wasa bane, yanxu baka Mar da kike ba....toni ummu,, ke meye, Kinga yanxu ki taso muje, wani humrah mai bala'in kamshi ummu dakanta ta shafawa BOƊƊI, ita kuwa da bakin ta baya shiru Ummu wannan fa... Bata ce komai ba,

Hannun ta, takama har kofar dakin ta kaita...

Tace kishi ga, ummu to idan ya koroni fa, dariya Ummu tayi saiki dawo wajena...

Ummu ta juya abun ta tana dariyar BOƊƊI...


Saida taɗan tsaya kadan kafin ta tura kofar ahankali, tashiga Bakowa a dakin alamun Sayyid na toilet saboda taji karar ruwa..

Daida ta karewa dakin kallo sannan ta wuce zuwa kan gado ta kwanta ta dukun kune cikin bargo....

Sayyid daya fito bai san cewa BOƊƊI na nan ba...

Amma dai yaji kamshi na tashi... Fara duba turarukan dake kan mirro yayi amma naiga wani alamun sun fashe ba....

Shiryawa yayi ya saka kayan baccin sa.. Ya hauro gado domin kwanciya...

BOƊƊI da bacci ke ta faman san danta, amma taki sakin jikinta tayi baccin..

Har zai kwanta sai ya saka hannu ta kusa da gadon ya dannan wani ma danni sai wutan dakin ya ɗauke.. Bargon ya fara jaa wani kamshin yakuma bugan Hancinsa yace oh god........



*OH God nima na gaji*

Abu'ƙaya ce 🥰🥰
*WOMEN WRITERS ASSOCIATION*📚
_(Domin Marubuta Mata)_
✨(W.W.A)✨
https://www.facebook.com/106752595253176/posts/107924965135939/

🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_BOƊƊI the beautiful_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


By zainab Z. B. M
_Yar mutan gombawa_


PAGE 4️⃣ 8️⃣⏩4️⃣9️⃣


------------------a fusace mom ɗin Ahmad tace wlh baka isaba yazama dole ka zauna da *feeyna* domin itace zaɓina,.

dama ni sam waccar yarinyar bata min ba kuma bata dace dakaiba wannan itace zaɓina..

Ahmad ransa yayi matukar ɓaci haka ya fice zuciyar sa kamar zata fito..

Da dare anxo daukar amarya mamy batayi wa BOƊƊI fadan komai ba saboda tasan Ummu zata kula da komai,.

Hankali kwance aka dau amarya aka kai gidan Ummu.. 💃🏼

*Wai kuji saude tace abun baiyiba ka girma agidan kuma akai auren ka gidan 😂 😂*

*Shine morewa mamana*♦️ kudai muje zuwa...


Amarya jikinta dai yayi sanyi, amma ko kuka batayi ba 😂 bayan yan biki sun watse nace nikam ina ya Sayyid ne..

Can na hango Sayyid gaban sallaya yana ta mikawa uban giji godiya...

BOƊƊI dai tuni ta yage kayan dake jikinta don ji take kamar ma, ba aure tayi ba..

Sai zuba taɗi suke da Bintu, Ummu ne ta shigo, ta fara'a, tace; beauty, kunci abinci kuwa... Eh Ummu banajin yunwa.

To Tace ta juya abin ta...

Dakin Sayyid ta leka lokacin yatashi kan sallaya, ganin Ummu yasashi yin kasa da kansa,.
Eh mna irin anyi aure.. 😂 Lol

Ummu ce ta kalle shi cikin kulawa Sayyid yaya jikin Naka, da sauki ummu, OK kaci abinci ne.. A'a Ummu abu mara nauyi nake bukata...

OK to barina sa BOƊƊI ta kawo maka..

To Ummu, ta juya ta fita,.. Wani smile yayi Najin dadi..

BOƊƊI na kwance bacci ne keson daukar ta, Bintu tace ke tashi, karki dameni pls na gaji...


Ummu ce ta kuma shigowa dauke da tray na abinci, BOƊƊI kinyi bacci ne, mikawa Sayyid wannan, inaso naje na haɗa wa Abbu abincin sa yadawo...

Batayi musu ba ta Mike ta amsa... Ta fita.. Cikin faɗuwar gaba ta tura kofar dakin,

ji take kamar yau ne karo na farko da zata fara ganin Sayyid...

Sallama tayi ya amsa ciki ciki, ta ajiye tajuya zata fita..

Da katar da ita yayi.. Ta hanyar kiran sunan ta.. Juyowa tayi ranta a matukar bace..

Ganin yanda tayi yasashi haɗe fuska.. Ummu da tace kikawo mun, haka tace kiyi..

Juyowa tayi ta ɗau plate din ta zuba abincin aciki ta cika plate din, Sayyid da hankalin sa yake kan wayar sa...

Gani kawai yayi an ɗaura masa abinci akan cinyar sa...

Mamakin ganin yanda ta shake plate din.. Murmushi yayi, yadan kalle ta, yace ;good kema kina jin yunwa ne..

Nikam bana jin yunwa, to abincin da kika saka nida waye... Baki ta kuma turowa.. Hakan ba karamin kyau ya mata ba.. Sayyid ya sauke plate din ya ajiye a kasa..

Bata an karaba ji tayi yajawo hannun ta ta fado gefen sa a zaune... Wayyo ya Sayyid zaka ballani...

Ashe yarinyar tasan sunana, ya faɗa cikin yaren Larabci..

Afili ta furta I'm not a child, dariya yayi to bari mugani ko da gaske ne...

Cikin sauri tayi baya, dariya yayi kidai yace ya dai ya Sayyid inajin bacci har na fara Ummu ta tashe ni...

To gashi kuma alamu sun nuna kinajin yunwa..

Nikam banaji..

To wannan abincin wazai cinye.. Dauko abincin yayi ya, yafara ci...

Bai kula BOƊƊI ba ita kuma bata motsa ba daga inda take, amma ta zuba mishi idanu.

Domin salon da yake cin abincin ya burge ta... Duk yana kallon ta.. Amma bai kulata ba saida yayi rabi tukun ya yace;

To matso kema kici naki don yanda ake ta kallona yau idan ban baki abincin nan ba, zakiyi mafarki...

Idan uwa ta zaro.. Allah kuwa nikam na koshi ya Sayyid.. Ina dole fa saikin ci tunda kika saka da hannun ki.

Zata masa gar dama.. Sayyid ya daure fuska ganin babu wasa yasa ta..

Please Login or Register in order to submit comment