Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanxu zan tafi da wannan za'a saka a gidan TV da kuma jarida Insha Allah, zamu dace.



Jitayi zuciyar ta ta san yaya, alamun nasara na tin karowa.


Lokacin tashin BOƊƊI daga school yayi koda ta fito taga motar gidan nasu anxo ɗau karta.

Har ta bude baya zata shiga, yace beauty dawo gaba mana.

Laa ya Sayyid Kaine? Nine mana bana ce kitashe zan kaiki school da kaina ba amma kika tafi. Sorry ya Sayyid na makara ne.


Suna tafiya sai surutu take mishi, shi kuma yana biye mata suna shiri Rita.


Koda suka isa gida, Ummu tace oh kun ganku kamar twins, alla dagaskefa Ummu muna kama da ya Sayyid, ina nafiki kyau,.

Ba wani baka finiba. Suka shiga musu, Ummu dai tayi wuce warta tarabu dasu.

To shikenan shikenan, Naji kin fini kyau., ai wasa nake miki, ban isa na taɓa koda ya tsarki a kayuba. Kinji beauty Ummu. Hannun ta ya kama har kofar ɗaki ya buɗe mata kofa tashiga, yace to bye, zanje wani waje. To ya sayyid kataho min da chocolate, OK, saina dawo.

Washe gari BOƊƊI ta shirya da wuri taje ɗakin ya Sayyid bacci yake tayi.

Ta fara buga filon ya Sayyid ka tashi na kusa makara.

Ahan kali ya bude fararen idanun sa wanda suka sha bacci. Akan beauty face ɗinta ya sauke,.

Murmushi yayi yace, thank you, beauty. Tace nameye kuma godiyar, bai bata amsa ba, ta shi, yana cewa.

Kinyi breakfast ne. A'a to kije kiyi yanxu zan fito.

To tace ta juya ta fita.Daidai ta gama ya Sayyid ya fito, kananun kayane ajikinsa, amma sunyi bala'in karbar sa


BOƊƊI ta saki baki tana kallonsa, ido ya kashe mata, murmushi tayi, ta ɗau school bag ɗinta tariga shi fita tace Ummu sai mun dawo.


Har kofar class yara ka ta, kafin suka yi sallama kan zai dawo ya ɗauke ta.


Gidan kaka nunsa ya wuce dake rigiyar zaki, acan ya wuni har lokacin ɗauko BOƊƊI yayi,.

Koda yaje BOƊƊI na zaune da wasu yara da twins, wow beauty ina kika samo wannan fine kids haka.

Wlh yan ɗaki nane, sunan su, Ayan da Ayyana, suna matukar sona.

Sayyid yace ba axo daukan ku bane .

Ayyana sarkin surutu tace eh har yanxu muna jira.

Uncle, dan Allah mutafi tare inason zuwa gidan su, aunty Beauty.

Maganar yarinyar ya burge Sayyid, Ayan shi dama ba mai son surutu bane. Yana shiru abunsa.

Ayyana tace kullum sai na faɗawa mamy amma bata kawo mu.

Sayyid yace karki damu nida kaina zan kawo miki beauty kinji.

To uncle, ta miƙo hannu suka tafa.. Driver su ayyana yafara yin horn alamun ya iso, Ayan yace mutafi ayyana, har sun juya zasu tafi Sayyid yace ;

Baki kwatan tamun gidan Kuba. Tace gidan *alhaji Abubakar Genle*.


Wow sosai inajin sunan mutumin.


Harsu Ayan suka bar wajen. BOƊƊI na binsu da kallo..........




Abu'ƙaya ce 🤙🥰
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀


~Free book~


Story and writing
By
Z. B. M.


_Yar mutan gombawa_

Follow me on what'sapp 09066017177
Whatpad Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com
Facebook zeenerb bala zeenerb



Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1


``` _Bismillahi rrahmani rrahim`_


I dedicated this page to *Zaneera* amarya, inajin daɗin comments ɗinki, ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️



PAGE 2️⃣6️⃣🔁2️⃣7️⃣



----------------------Bintu tace, laaa Ummu wannan kamar poton BOƊƊI,.

Sayyid ya kara kallon phone ɗinsa tabbas wannan BOƊƊI ce,..

Gabansa ne yafara bugawa cikin sauri-sauri Ummu ta kalli Abbu daya wuce zuwa falon sa.

BOƊƊI da bata fahimci komai ba tace, Bintu poto na kuma?

Kwarai BOƊƊI kigani mana hoton ta nuna mata wanda yake manne a jikin falon, kwarai kuwa.

Nice to menene ya sa kuma ake nuna poto na a TV,

Ummu dai takasa magana ta Mike itama tabi bayan Abbu..


BOƊƊI ta ƙara so ya Sayyid me yake faruwa ne..

Ciki. Karfin hali yace, BOƊƊI iyayen kine suke neman ki....

BOƊƊI da Bintu duk sun razana iyayen ta kuma, Bakin ta na rawa, Sam ta kasa fahimta...

Tashi Sayyid yayi ya nufi falon Abbu, ; to dama wai duk daɗe wanda aka yi BOƊƊI iyayen ta suna Raye.? Ikon Allah kenan Abbu yace....

Ba wani ɓata lokaci suka ƙira number da akasa..

Bugu biyu Barrister ya ɗauka.........


BOƊƊI duk bata yarda da abunba,.. Saidai jikin ta yayi sanyi...

Wayar ta ce tayi ringing Barrister, ɗauka tayi jikin ta duk akace jin maganar dayayi yasa ta saurin mikewa.

Tace barrister yanxu ina take, yace; an turo address ɗin cikin garin nan ne.

Yanxu zamuje mu taho da ita.. Wait Barrister, kaxo gida yanxu,....


Sayyid yaƙira farouq awaya ya sanar dashi, ba jimawa sai ga farouq hakan yayi daidai da isowa motocin gidan alhaji Abubakar genle....

Barrister ne yafara fitowa. Farouq ya tsaya kallonsa...

Shima ɗan tsayawa yayi kamar yaso tuna face ɗinnan,..

Sayyid yace Barrister sani!! Kallon kallo,..

Ganin bai gane suba yasa yace sorry inata so natuna amma nakasa,

Farouq yace a hanyar, Adamawa, muka cinci wata yarinya, harr..... Kafin yakara sa Barrister,

Yataho da gudu ya rungume su, wow gaskiya na jin jina muku, kardai itace Wannan damuke nema?...

Kwarai kuwa, farin ciki sosai yakamasu.. To mu ka rasa ciki mana...

Barrister yace tareda Mahaipiyar ta muke, harda mahaifinta.

Fitowar Mamy wato Ameenatu, yasa Sayyid yin turus don idan da Ace wannan ba Babba bace to da yace BOƊƊI ce..

Farace tass ko Ummu da take balarabiya bazata nunawa Ameenatu kyauba saidai abunda ba'a rasaba...

Sayyid da farouq suka musu jagora har zuwa, falon baki..

Sanarwa Ummu da Abbu sukayi sun kara so, sunxo sun gaisa ankawo musu ruwa..
Hankalin Ameenatu duk yana kan BOƊƊI, ita burin ta tasa ta a idanun ta....


Sayyid da kansa yaje yace BOƊƊI suka taho tareda Bintu, shigowan ta yasa Ameenatu ta Mike "Allahu akbar,! Tabbas wannan ɗiya tace wannan yar ciki nane.. Hawaye duk ya wanke idanun ta....

Abun sai kulle wa BOƊƊI kai take nan aka bata lbr komai duk yanda akayi tun daga baran ta har samo ta... Zuwa girman ta...


Ameenatu sai godiya takeyiwa ummu don ta mata abunda Baza taɓa mantawaba...

Sun faɗa musu furera ce ta ɗauke BOƊƊI ya wurgar, sai mamaki sukeyi,..

Ameenatu ta roki Abbu da Ummu kan su bata BOƊƊI ta tafi da ita..

Bayan da suka iya tunda itace mahaifiyarta..

Sukace kuje badamuwa....

Kuka BOƊƊI ta saka wlh don batason rabuwa da Ummu da ya Sayyid ita dai zaman ta tareda su yafi mata dadi...

Ganin haka yasa alhaji Abubakar yace abarta daga baya a hankali zata saba..

Amma ganin yanda Ameenatu take ɗokin ganin yarta yasa Abbu yace su tafi kawai....


Manage pls.....


Masu bukatar karanta book ɗina ko litattafan women writers sai suyi magana ta wannan number 09066017177 💃 💃 💃 💃 💃
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful 🌀 🌀```


~Free book~
Story & writing
By
Z. B. M


_Yar mutan gombawa_


Follow me on Whatpad
Zainab7177
Gmail zbala0512@gmail.com
Facebook zeenerb bala zeenerb,
What'sapp
09066017177



```Bismillahi rrahmani rrahim```


PAGE 2️⃣5️⃣


............... Harsu Ayan suka bar wajen BOƊƊI na binsu da kallo.

Sayyid ne ya taɓata. Hallo. Dariya tayi ya Sayyid ina son twins ɗin nan, suma ai suna sonki.

Ganin batada niyar tashi yasa shi kama hannun ta ya ɗagata. Har wajen mota, dariya ta fara, ya Sayyid ka maidani bb doll, .

To ai dama ke baby ce.

Awajen Ummu. Laa ya Sayyid kasan da munyi wannan exam ɗin zamu shiga ss2 da gaske, ashe fa yanxu kin bar baby. Daɗi BOƊƊI take ji, wato yanxu itama tazama yammata,

Sai hira suke har suka isa. Koda zata islamiya shiya kaita.

A yanxu BOƊƊI da Sayyid sai dai son barka, ko. Abinci tare suke ci Ummu dai nata ido....


Ummu na zaune a falo tana kallon news Sayyid yaxo ya zauna yana dannan wayar sa suna, hira da Ummu.

BOƊƊI da Bintu na ɗaki sun duƙufa akan waya, suna game. Bintu tace BOƊƊI muje falo, mana, ni yunwa ma nakeji,


Sayyid ya buɗe baki zaima Ummu magana! ABUNDA aka fara has kowa ne a TV yasa shi sakin Baki, kallon kallo suka shiga yi,

Abbu dake tahowa da jarida a hannun shi shima, tsayawa yayi, .

BOƊƊI da Bintu sun fito daga ɗaki suka ga abunda ke faruwa kowa yayi foster, suma sukayi foster.....lol. 😂



Ai kuwa kuma masu karatu sai kuyi foster, don nima zanyi foster anan!! 🤸‍♀️🤸‍♀️🤸‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️🚴‍♀️


Comments ɗinku shine ci gaban book ɗin BOƊƊI 😌


Comments an share pls

Show me luv, 💃🏼💃🏼💃🏼🙏🥰
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀



NA
Zainab (Z. B. M)


_Yar mutan gombawa_


Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1


```Bismillahi rrahmani rrahim```



*Wannan page nakune yan group ɗin BOƊƊI. Ina alfahari dakuuuu*💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 *Kuyi yanda kukeso*😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘


PAGE 2️⃣8️⃣🔁2️⃣9️⃣


................Bawai Ran BOƊƊI yaso ba, tata shi da sauri tayi ciki, ɗaki tashiga ta kullo kofa,

Ameenatu hankalinta ya tashi, Sayyid ne yabi bayan ta...

Yasamu ta kulle kofar

kuka take, taya za'a ce wai ba Ummu bace maman ta, ina Sam ita baza yarda ba....

To koma menene ita tafin son zama da Ummu fiye da kowa....

Sayyid yafara buka kofar yana kiran sunanta...
Amma shiru

Bata amsaba sai kukan ta da yake juyowa....


Ummu ce taxo tace ya dai Sayyid,.. Ummu kuka take taki bude wa.....


Shikena rabu da ita...komawa tayi taba su hakuri tace dan Allah abar mata BOƊƊI inyaso daga baya sai akawo ta....
Alhaji Abubakar dama bai damuba, Ameenatu ce ta daga hankalin ta.....

Yayi matukar godiya, yaji dadi kuma ya godewa Allah tunda irin wannan gida yarsa ta tashi......



Bintu ce taxo BOƊƊI saiki bude kofar ai sun tafi....

Jin sun tafi yasa BOƊƊI bude wa... Ummu ce ta shigo,..

Beuty ! Meyasa kika ƙi bin iyayen ki,.. Ɗan karamin bakin ta turo gaba, Ummu ni gaskiya nafi sonki...

Ummu tayi murmushin jin dadi tace BOƊƊI Kamar yanda nake sonki ai suma suna sonki sosai....

Kinga yanxu kishiya sai Sayyid ya kaiki,... To Ummu amma dai idan naje zan dawo,... A'a Zaki musu kwana biyu daga nan sai dawo... To Ummu amma harda Bintu zamu je...

Eh kutafi tare shikenan.....

BOƊƊI sai farin ciki take yi zasu tafi da Bintu kuma, zata dawo bayan kwana biyu.....

Koda Suka isa gidan hajiya Ameenatu sai farin ciki take yi, akawo musu wannan akwo wancan, duk ta ruɗe domin farin cikin ganin ɗiyarta......

Kulu wato kakar BOƊƊI, mahaifiyar Abubakar, tace ashe da rabon zan ganki, *Hauwa kulu* kallon kallo suke waye ce kulu kuma?..

Kukan farin ciki take tace nice ta kwararki wato mahaifiyar mahaifinki..

Sayyid ya mai maita *hauwa kulu mejiddah* ashe dama haka ne suna beauty..

Ko ina na gidan an nuna musu...

Ayan da Ayyana suka shigo da gudu, saran su kenan kullum kagansu cikin faɗa basa zama waje ɗaya...

Turus sukayi,.. Laaaa aunty beauty!!! Kece? Cikin mamaki BOƊƊI ke kallon su...

Ayyana ta kalli Sayyid,.. Laaaa uncle, ka cika alkawari ka kawo mana beauty har gida..

Yace wow nanne gidan ku?

Cikin zumiɗi tace em mana..

Hajiya Ameenatu wato mamy! Tace; twins dama kun san sune?

Eh mamy sch ɗinmu ɗaya kullum tana bamu chocolate, kuma muyi taɗi....

Masha Allah, wucewa sukayi suna murna beauty taxo.. Abinka da yara basu staya ko inaba sai wajen masu aikin gidan suna basu lbr...


Sayyid yayi sallama yatafi da kewar BOƊƊI har wajen mota suka rakoshi,,, tareda twins..

Bintu dai tana ciki abunda bata fitoba..


Da dare Bintu da BOƊƊI suna ɗaki twins duk sun damesu da surutu...

Mamy ta shigo tace, BOƊƊI taxo abban ta baki ranta, wato alhaji Abubakar..

*oh ni zainab ashe zanga wannan rana wanda BOƊƊI zata gana da iyayenta*


Bayan mamy ta fita BOƊƊI ta Mike tana yamutsa fuska, Bintu barinaje, zan barki da wannan masu surutun...

Hmm ai kuwa nikam ki barminsu muyi taɗin mu...

Ahankalih ta tura kofar falon wanda take zaton na ABBA ne...

Da sallama tashiga ya amsa cikin fa'a, zata zauna a kasa yace no mama na zauna a gefena...

Tadan matsa ta zauna, kallon ta yayi cikin kulawa, yace; mamana tace na'am Abba, matukar daɗi yaji a ransa...

Yace............




Comments pls
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀



NA
Zainab (Z. B. M)


_Yar mutan gombawa_


Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1


```Bismillahi rrahmani rrahim```



*Wannan page nakune yan group ɗin BOƊƊI. Ina alfahari dakuuuu*💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 *Kuyi yanda kukeso*😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘




Page 3️⃣0️⃣🔁3️⃣1️⃣


................. Yace mu iyayen kine kuma, a yanxu kinsan komai game da rayuwar ki.....

Ada munyi kukan rashin ki har mun fidda rai amma da yake Allah yasan komai, cikin ikon sa gashi yadawo mana dake cikin aminci....


Abba yanata bawa BOƊƊI labarin su nada..

Da yanda suka rayu a ƙauye har zuwa yanxu da Allah ya hore musu....

Jikin ta duk yayi. Matukar sanyi...

Nan taji son iyayen nata yafara ɗarsuwa a ranta...


Yaushe ne zakuyi hutu sai muje ƙauye domin kiga tushenki....

Abba saura week daya mu fara exam, OK nashiga aji nawa, tace na ss3 masha Allah mama na 😊 nagodewa Allah nagodewa su Ummu da Abbu, tayi kasa da murya Abba harda ya Sayyid, da ya farouk da suka Cetoni,..

Dariyar farin ciki Abba yayi gaskiya kam ban san dame zan biyasu ba sai dai addu'a,....


Sayyid baiyi aure ba ko eh Abba amma ya gama karatu sa a can Saudi, masha Allah,... Taɗi sosai uba da ya suka yi...

Sai da BOƊƊI ta fara jin bacci tukun tayiwa Abba sallama ta wuce zuwa ɗakin su...

Tuni twins sunyi bacci... Sai Bintu dake fama waya,... Ta takure kanta can jikin gado..

BOƊƊI ta kalle ta, hmmm manya kenan dan Allah da waye kike waya..

Harara ta banko mata ta juyarda kanta... Dariya BOƊƊI tayi oh....

Itama ta ɗauko phone ɗinta tahaye online duk da baccin da take ji....

Ai kuwa tana hawa taga ya Sayyid yana mata Hi!!!!

Mayar mishi tayi.. Sai ga kira video call...

Kamar bazata dauka ba sai kuma ta dauka don yau tana missing gidan su.....


Murmushi ta sakar mishi barka da dare ya Sayyid,.. Yauwa sannu dai _Hauwa,_ *Jidderh Beauty*

Idan uwa ta fitar ya Sayyid nidai... Ariyan yayi yace kedai me, shagwaba ta fara masa shi kuma ya tsaya yana kallon,..

Asalin Burgesa shagwabar BOƊƊI yake yi.... Ya shaga da kallon ta kamar wanda take kusa dashi

Bintu da tagama waya itama ta juyo ta fara kallon BOƊƊI irin yanda suke yi da ya Sayyid,..

Abun dariya... BOƊƊI ta juyo ta kalli Bintu,.. Bata rai tayi tace ya Sayyid good night,..

Bai mata musu ba yace OK. Bye 👋



Saida ta kashe phone ɗin sannan ta juyo ga Bintu ta murguɗa mata baki, ta Mike zuwa toilet....

Bintu dai BOƊƊI na burge ta don, akoi iya shawaɓa...

Ciki. Dare har BOƊƊI ta fara bacci raji wayar Bintu na ringing....

Bubbugata tayi keee Bintu ana gaskiya phone ɗinki na damuna.....

Tashi tayi cikin maganin bacci tagawo wayar, ya farouq ne tagani..

Wani dogon staki taga, BOƊƊI tace ; madam! " are you OK, Who's calling you at this night,"


Bintu tace ya farouq mana bansan me yake nema ba... Oh!! To kiɗauka mana sai kiji..

Bazan ɗauka ba, ah nikam karki mun faɗa ra'a yin kine....

Ta juya ta cigaba da baccin ta,,

.......
...

Abu'ƙaya ce 🤸‍♀️💃🏼
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀



NA
Zainab (Z. B. M)


_Yar mutan gombawa_


Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1


```Bismillahi rrahmani rrahim```


*this page I dedicated to my shugaba jidderh I love you shaaaaaaaa💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 *Kiyi yanda kikeso*😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘




3️⃣2️⃣🔁3️⃣3️⃣


............... Yau kwanan BOƊƊI da Bintu Kusan 4 kenan da dawowa gidan su BOƊƊI,..

Sosai Ayanxu suke jin daɗin gidan don sun saba da duk masu aikin gidan, ga hajiya Ameenatu sai abunda suka ce ake yi ta daure musu gindi....


Zaune suke a guarding, ɗin gidan, Ayan da Ayyana suna wasa a gefe, BOƊƊI na wasa da flowers dake zube a ƙasa ta gefen swimming pool!

Bintu kuma sai ɗaukan BOƊƊI photo da video take yi ba tareda sanin BOƊƊI ba...

Bintu tun jiya ya Sayyid bai xoba kuma bai ƙirani ba, yaƙiraki ne...

A'a BOƊƊI kema bai ƙiraki ba sai ni,..

Suna ciki magana kawai suka ji,..

Lalala dole na tura wannan pics, cewar Sayyid dake tahowa ta bayan Bintu.....


Laaa ya Sayyid kasan yanxu kuwa muke maganar ka... Na shiga ciki ai mamy tace kuna nan...

Bintu ki tura mun pic ɗin nan, BOƊƊI tace ya Sayyid wani pics yace, Bintu tayi saurin yiwa Sayyid ido, alamun karya faɗa...

Ya matso kusa yace, to amma zaki tura mun... Saboda kaima nayi....

Dariya suka yi suka tafa... BOƊƊI ta bisu da ido oh yan uwan juna wato warayya zasu nuna mun yanxu...

Suna taɗi banda ni...

Sayyid ya kalle ta yaga ta ɓata fuska, ;yace beauty yau kinyi kyau...

Juyarda face ɗinta tayi alamun fushi oh my God.. Yaje kusa da ita ya kama kunne I'm so sorry, bansan wani laifi nayi ba...

Tace me ka cewa Bintu, dariya yayi... Ce mata nayi yau *Jidderh beauty* tayi masifar kyau...

Dariya tayi, tace ba wani tana mai ɗiban ruwan s. Pool , ta wasta mishi a fuska.....


Owchh zan rama, ai kuwa ta ɗiba da gudu zuwa ciki,... Sayyid ya fashe da dariya....


Twins ne suka taso, uncle Sayyid, pls ka kaimu *Bonbinos*. Yace me zakuyi acan? Har suna hada baki, wajen cewa. wasaaa, dariya yayi oh twins iyayen wasa....


Ya Sayyid inaso naje gida fa yau, saboda Kaga Ummu ita kadai mun mata kewa dayawa...

Hakane kam amma kinsan beauty bazata yarda ki tafi ba.....

Eh to ya Sayyid ya zanyi dole tayi hakuri....

To shikenan kije ki shirya sai mu tafi no ya Sayyid kasan idan nace zan ɗau kayana bazata bari ba mutafi kawai.....

Bintu taje ta faɗa wa mamy zata tafi... Gaskiya kam kunyi wa, Ummu kewa. Abun arziki ta haɗa mata... Ta rakota har wajen mota..

Tace ina BOƊƊI, mamy tana ciki, nasan idan taga zan tafi bazata bari ba

Mamy tayi dariya gaskiya kam... Sayyid ya mata sallama, tace ah,.. Ina dai kai kam zakaxo mana hiran dare, yayi murmushi, eh mamy idan nasamu dama zan zo...


Sallama suka yi ya tada mota suka fice.....


Bayan sallar magrib, BOƊƊI ta sauko, domin yin dinner,.. Su Ayan da Ayyana ne kawai a falo,...

Tace , twins ina Bintu ayyana sarkin surutu tace sun tafi da ya Sayyid....

Kutumelesiiiii........... 😂



Abu'ƙaya ce 🙄
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀



NA
Zainab (Z. B. M)


_Yar mutan gombawa_


Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1


```Bismillahi rrahmani rrahim```



*Wannan page nakune yan group ɗin BOƊƊI. Ina alfahari dakuuuu*💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼 *Kuyi yanda kukeso*😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘


3️⃣4️⃣🔁3️⃣5️⃣


................. Haɗarai tayi wato Bintu tafiya tayi,..

Shikenan daga yau nayi fushi da ya Sayyid...

Ɗakin inna kulu tashiga ta fasa cin abincin ma...

Yau ne karo na farko da BOƊƊI ta fara shiga Ɗakin ta....

Zaune take akan salla ta tana jan carbii...

OH, innah Addu'a kike mana, to ai dole na... Gaki ban aurar dakeba,

Dole na zauna asallaya. Dariya maganar yabawa BOƊƊI... Kiran wayar ta akayi Ummu ce...

Ta dauka he'll Ummu,.

Sorry my Beauty kawai sai naga Bintu da Sayyid, sun dawo. Ummu ai laifin ya Sayyid ne, amma nayi fushi dasu duka..

Kai gaskiya basu kyau taba... Ummu ta ringa lallashi ta kamar wata baby...

Inna kulu dai sai kallon ta kawai take... Saida ta gama wayar tace oh, kekuwa ai kin girma...

Har yanxu shagwaba kike.... Humm, to ai lokaci nane, naki ya wuce. Oh O, kwarai kuwa yarinya...

Naji Abban naku nacewa zaki kyauye, eh haka dai yace...

To ai kuwa gara, maza ko za'a samo wani acan... BOƊƊI tace, lallefa...

Ta fice tabar inna kulu,...


Su BOƊƊI da twins kullum tare suke zuwa sch, abun burgewa.....


Ranar da suka gama Exam washe gari.. Su BOƊƊI suka kama hanyar ƙyauye...


Sosai BOƊƊI ta gaji don bata saba tafiya mai nisa ba....

Koda suka isa kowa yayi farin cikin ganinsu jama'ar garin Genle duk sai farin ciki suke ....

Har sun gama duk ziya rarsu BOƊƊI taga dangi sosai, abun sha'awa...

Har zasu tafi sai ga wata kayan jikinta duk ayage kamar mahaukaci ya, sai suru tai take...

BOƊƊI data ganta saida ta razana...

Matar ta masto kusa da ita na cewa.. Itace, itace wlh, sai dariya take tana nuna BOƊƊI tana soshe sohen jikin ta.....


Cikin sauri BOƊƊI ta bude mota tashiga, twins tuni suka saka kuka don ganin wannan mata....


Mutanen wajen suka fara korar ta, Alhaji Abubakar ya ciro kudi ya mika mata, cikin sauri ta wafcee..

Wani agefe yace alhaji wannan fa, furera ce..

Ya salam furera sai.. Kwarai kuwa, kasan mijin data aura kamar Boka yake...

To kuma kullum cikin dukan ta yake saboda bata ai huba...

Mahaifiyarta,, taje har gida tamai rashi mutun ci
.


Data dawo gida sai ta kama rashin lfy,,.

Ba jimawa tarasu.... Shine ita kuma furera, tace ai mijin ta ya kashe mata Mahaifiya, tayi yanda ta kashe shi shima, tun daga nan ta haukace...

Acan daji take kwana da safe ta shigo gari ta adda bemu kowa ko rarta yake yi....


Ameenatu ta fashe da matsa nancin kuka , tace alhaji, ba'a biye wa halin mutum dan Allah idan da hali katai make ta...


Shikenan to, hajiya duk yanda kikace..

Zansa azo adauketa ai mata magani....


Ciki al hini suka bar garin Genle suka yi Taraba wajen MLM haruna...

Shima yayi matukar farin cikin ganin Abubakar tareda iya lensa... Yaji dadin samun BOƊƊI da akayi....


Anan suka kwana sai washe gari suka kama hanyar gida wato kano.....



Sayyid sai kiran wayan BOƊƊI yake amma bata picking.. Yaxo gidan kuma basa nan...

Koda ya koma ya tambayi Ummu dariya tayi, to beauty na fushi daku,...

Tunda kaje ka ɗauko Bintu...

Munyi waya suna hanya sunje jalingo....

Hankalinsa ya ɗan kwata...


Zaune take a guarding, ita kadai su twins sun tafi islamiya,

yau ji take rana matukar kewar gidan Ummu, ga ɗakin ya Sayyid mai matukar kamshi,, ji take yau kwana sai gidan Ummu don baza iya ba...

Bayan ta ya hango wow.. Kara sowa yayi yace zan iya zama a gefen ki...

Juyowa tayi tana kallon shi shiba fari bane tasss kuma shiba za'a sashi cikin baƙakeba...

Ba laifi yanada kyau kam kuma alama akoi naira atare dashi....... 😂 😂 😂

Wayyo SAUDE ANGA KUDI.. TACE DAMA Nine...............




Abu'ƙaya ce💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
🌀🌀 ```BOƊƊI the beautiful``` 🌀 🌀


_Yar mutan gombawa ce_ 🤙



Message @SABAYA HERBAL on WhatsApp. https://wa.me/message/W7FSXOTK4DT4M1

* Asalin had in gargajiya na Larabawa mai gyara brest da jiki, **SABAYA kowa Nasha amarya uwar gida, mai jego, mai shayarwa, bazawara, yan mata, mai ciki, sirrine na matan Larabawa,.*

*Idan kinsha SABAYA jikinki baya saurin lalacewa * * ** **kuma baki saurin tsufa haka zalika mamman ki kullum kmr baki shayarwa*



🅿️3️⃣6️⃣⏩3️⃣7️⃣


...................... Ɗauke idanun ta tayi daga kallon shi.. Ya maimaita can I seat..... Bata jira kara sa warsa ba tayi saurin cewa...

Zauna mana.. Zama yayi yace beauty full,..tayi saurin juyowa tana kallon shi..

Yayi murmushi yace wajen nake nufi ya burgeni... Oho..

Shiru na mintuna suka yi.. Duk BOƊƊI ta takura gashi bata jin daɗin zaman ciki, shiyasa ta fito Siririn staki tayi ta tashi...

Yayi saurin cewa beauty ji mana,... Bata juyo ba ta wuce abunta...

Koda ta shiga falo mamy tana zaune,.. Ah ah BOƊƊI am, yanxu ahmad, yake tambayar ki..
Nace kina guarding, ya ganki kuwa... Mamy waye kuma Ahmad ni banga kowaba....


Yayi dai dai mamy, tare ma muke fa amma kinji wai bata ganni ba...

Juyowa BOƊƊI tayi suka haɗa ido da Ahmad ya kashe mata ido ɗaya...

Mamy tace zonan BOƊƊI am, wannan ɗin shine ɗan gidan, mai gidan mahaifinki ɗan uwan mlm haruna dake jalingo. Lokacin da mahaifinki yaxo Kano gidan su ya sauka...

Murmushi BOƊƊI tayi wanda yabayyanar da kyanta... Murmushi Ahmad ya mayar mata,

To mamy ni zan wuce to Ahmad ka gaida mutanen gidan..

BOƊƊI kiraka ni mana... Kodai ba kya farin ciki da ganina... Mamy ce ta kalle ta,, tayi saurin mikewa.. Domin tara kashi...

Suna tafe yana mata zance gaskiya Ahmad akoi surutu, twins ne suka shigo lokacin driver ya ɗauko su daga islamiya... Ayan ya mikowa Ahmad hannu.. Yace uncle Ahmad two days, ita kuwa ayyana haɗe rai tayi hmmm a'ah my wife yau kuma laifin mai nayi.....

Humm karka kulani....

Tashiga gida da gudu....

OH BOƊƊI kin gani ko my wife kishi take nasan saboda ta ganmu tare ne...

Hummm. Lallefa Sallama suka yi ta shiga ciki abun mamaki tasamu ayyana sai kuka take , mamy kuma sai dariya take...

BOƊƊI ta ƙara so.. Ayyana ta Harare ta.. Mamy tace to yau aunty beauty tayi laifi...

Tace mamy wai Meyasa meta... Cikin dariya mamy tace wai kin kula mata saurayin ta...

Laaaa 🤔 lalle yarinya.. Shirmen banza...


Da Dare BOƊƊI tana kwance ta hau online... Ya Sayyid ne ya mata magana hira suke yi, tana ta mishi mita..

Sai hakuri yake bata..

Kiran ta

Please Login or Register in order to submit comment