Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

anci ansha,...

An gaisa. BOƊƊI da Bintu suna taɗi kan yanda bikin zai kasance... Bintu tace yauwa BOƊƊI ga Ankon ki a dinka miki su amm Akuma, yanda naga kinyi kiba zai miki kuwa...

Kaji mun Bintu dawani magama, mezai hana.. Karba tayi tafara gwadawa, aikuwa da kyar aka samu na farko yashiga nanma saida Bintu ta taimaka mata..

Sauran kam duk basu shigaba, gashi dinkin ya bala'in mata kyau taya za'ace bazata saka wannan kayanba,. Bintu da son shakarda BOƊƊI tace shikenan ai kin huta bake babu saka anko... Gashi kuma ance ya yanke a kasuwa don wata friend dina sai nema take itama... Kawai idan naki zai mata Sai na bata, Takaici ya kama BOƊƊI ita kanta ba tasan dalilin kiban da tayi ba... Sai ga hawaye........ 😂 😂



BOƊƊI meye na kuka kuma...... Hawayefa kike.. Innalillahi.. Ni zainabu 😂 ummu ce tashigo ta tarar dasu Bintu ba dariya a gefe tana kuma bata hak'uri meya faru ne Bintu ta sanar mata, aikuwa ummu ta fara ma Bintu fada.. Sosai.. Tana mai rarrashin BOƊƊI.. Tace karki damu akoi tsokana ki Bintu keyi... gobe sai kuje a gwada ki ayi wani.. Sai lokacin hankalin boɗɗi yadan kwanta .....



_Ayici gaba da yimun uxuri zan kawo karshen lbr na huta nima.._ 🙏



Abu ƘAYA ce 👍

Comments & share pls🥰
🌀🌀 🌀 BOƊƊI 🌀🌀🌀


_The last fage_ 🤗

```Haƙiƙa sannu sannu! Baya hana tafiya, komai nisan dare gari zai waye, sannan komai nisan jifa ƙasa zai faɗo, Godiya gareku masoya aduk inda kuke alkamina bazai iya jero sunan Kuba,. Ina mai godiya ta musamman da bibiyar book ɗina da kuka yi``` 🤗TABBAS ✍️ ~Alƙalami yafi ta kwabi~⚔️🪓


PAGE 6️⃣9️⃣🔁7️⃣0️⃣


🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚 A fusace ta fice daga dakin, Bintu da idanu ta bita wani dariyan yana kara taso mata...

"Shagali wai dama haka a keyi idan anyi auren, duk mutum yabi yayi ƙiba". Bintu kenan!!

BOƊƊI ta tura kofar dakin nan dai wato na yaa sayyid, ba kowa aciki hakan yasa ta wuce ta kwanta abun ta..

Bata jima da kwanciya ba sayyid yashigo, beauty lfy kikaxo kika kwanta anan ke kadai..

Alamun ranta ya baci ne, yagani a face dinta.
Inda take kwance yatako yakai hannu ya taɓa gefen wuyanta tunanin sa ko bata jin daɗine.. Hannun nasa ta kama cikin shagwaɓa tace ; ashobe ne da aka ɗinka mun duk sunki shiga na, shine Bintu ke mun dariya...

Shima dariya abun ya bashi.. Amma sai yayi murmushi to banda abunki beauty ai yanxu kin kara kinfi haka.. Kuma tunda bake kadai bace ai kuwa dole yamiki kadan... Wani irin bani kadai bace... Dariya yayi ya shafa cikinta, " ina nufin yanxu tumbinki yakara girma haka jikin kima.. To kinga ai dole kayan yamiki kadan... Shima kukan zata masa.. Yace sorry soryy karki damu za'a yi wani saiki saka.

to ai naga Bintu yace yakare ummu ce tace akoi wani... To ina dai ummu tace akoi shikenan sai muje ayi babba wanda zaku sake... " wai nikam yaa Sayyid me kake cewa ne... Kinji nace wani abu ne, ta girgiza kai..

To shikenan muje ko. Ya kamo hannunta suka fito....


Shagali biki fa abu ya kan kama a yanxu gida yafara cika da mutane don ma yawanci bakin wani gari hotel ummu takama musu can suke sauka...

Yaune raran fulani day kowa sai caɓa ado yakeyi musamman kawayen amarya nasu da banne..

Ban garden Abbu suka koma Bintu da kawayen ta... Nima zainabu shigowa ta kenan, na hango wata cikin shigar fulani sosai tayi mun kyau, na sake baki ina kallo... Ashe BOƊƊI ce.. Tsarki ya tabbata ga ubangiji, domin BOƊƊI ta haske kowa dake wajen hatta Bintu jinin Larabawa bata kai BOƊƊI ba, sai dai itama tasha kyau don kana ganin ta kasan cewa amarya ce, saboda yanda take sheki..

Lokacin da aka fara gudanarda taro, duka kawayen amarya suka shigo da ƙwarya a hannun su... Dama sunyi rehazal din rawar da zasuyi... Tuni aka saki sauti suka shiga ta kawa...

BOƊƊI kam bata shiga ba tana can ana zuba mata zafafa fan picture wanda nima nasamu na liƙa a cover na labari dana kawo muku 😂


Anyi taro lfy an watse washe gari kuma Arabian day.. Shima dai anyi duk abunda ya dace ya matukar ƘAYA tarwa..

Next day aka yi dinner wannan kam Sayyid da BOƊƊI tare suke.. Don tunda aka fara hidima baya ganin ta sai dare...Wanka iya wanka kayansu kalan golden mai dauke idanu, sai da kowa ya hallara ango da amarya ma tuni sun zauna amazau ninsu.. Saura wajen BOƊƊI da sayyid, wannan kuma tsarin ummu ne, tasa aka tanadar musu suma na musamman...

Yana yin takun na daban ne lokacin shihowarsu tuni waje yadau shewa domin sun hasko taro, kowa ya Mike tsaye domin karama wannan lovers din, har wajen zaman suka zauna kana kowa ya Zauna... Mc yasaki kiɗa daga nan aka fara gudanarda program..

Sayyid na rike da hannun ta yaƙi yasaketa duk inda tasaka ƙafarta nan yake sakawa....

Itama bata damuba domin kawayen Bintu wannan masu iya yin sai kallon su suke yi,

Kowa sai turo baki take wasu kuwa son barka suke don BOƊƊI da Sayyid maleek suna burgesu....


Anyi biki lfy ankai amarya dakin ta..

Washe gari boɗɗi taje gidan su domin kewar gidan takeyi tunda tasuka dawo bata xova..

Hajiya Ameena tayi farin ciki sosai daganin diyar tata, ajiki ta jawo ta. ko twins ta hana su zuwa kusa da ita....

Saboda karsu dameta...

Mamy ina inna kulu ban ganta ba, tunda naxo.

Kinsan inna da ƙauye wallahi ta kasa zama shine aka kaita domin ta gano su kafin tadawo kwana biyu...

OH nima dai inason zuwa...
Ina ɗin, karki fara Sayyid ne zai barki ba..
Mamy Meyasa kikace haka, shi din mahaukaci ne dazai bari kije ƙauye da karamin ciki bare hanyar Adamawa babu kyau akoi gargada...

Mamy nifa banida komai wani kallo tabita dashi...

Kana tayi murmushi, yaushe rabonki da period,, shiru tayi tana tunani kuma sai yanxu abun yazo mata ashe ta daɗe....Sam ta manta ..

Ameenatu tayi murmushi, tace me kike bukatar ci insa akawo miki...

Cikin jin kunya tace nikam goro nakeso dariya mamy tayi to shohuwa....

Da yamma Sayyid yaxo daukar beauty yashigo suna ta taɗi da mamy, sai gab magrib suka tafi....

Sosai ummu take kula da BOƊƊI don cikin ta ya futo sayyid ma ji da ita yake kamar kwai..

Bintu amarya ana can ana shan amarci....

Itama feeyna nacan tana tura cikin ta.... Abu saidai muce masha Allah 🥰...

Ahaka rayuwar farin ciki suka ci gaba... Sosai Sayyid ya dage wajen kula da BOƊƊI da abunda ke cikinta.... Saidai kuma ana neman sayyid wajen aiki cikin gaggawa, badon yaso ba haka yatafi yabar sahibar tasa..

Kullum twins suna tareda boɗɗi suna debe mata kewa... Domin tunda Sayyid ya tafi gidan su takoma mamy na kula da ita yanda yaka mata...

Har wata rana Allah ya sauke ta lfy sosai kowa yayi farin ciki ansha suna kam don ba gidan TV da jariduba kaff media saida a kasan Sayyid da BOƊƊI sunyi ɗaaa.... 😂

✨✨✨✨✨✨✨✨Lokaci babu wuya wata rana sai naga BOƊƊI da baby boy Ahannu tana rike dashi a falo..

Wayar ta yayi ringin ta dauka hello! Ya Sayyid,.
Daga can Sayyid yace oh har yanxu ban tashi daga ya Sayyid ba kenan....

Cikin dariya tace to a hausa menene Sayyid? Ai ana nufin yallaɓoi kuma ai na girmama kane....

To banso idan girma ne ki kirani da, abu maheer"

Aikuwa kamar maheer yasan an kira shi ya callara ihu cikin sauri ummu ta taho meke faruwa.....

Nan aka shiga ji dashi....

Sayyid bazai iya zama a Saudi ba tareda BOƊƊI ba kuma gashi bayanda zaiyi dole can yake aiki hakan yasa yaxo domin su tafi tare....

Sunje har ƙauyen Genle domin BOƊƊI tana missing garin,..

Furera da akace mata ga BOƊƊI tayi ta kuka tana kara neman yafiya...
Domi lokacin data samu cutar hauka alhaji Abubakar yasa anyi mata magani gashi tadawo rass kuma cii da sha. Bai rage ta da komai ba.. Hatta sutura yana kokari sosai yanxu batada burin aure ma ita a yanxu burinta tarabu da duniya lfy....

Sosai BOƊƊI ta tausaya mata harda kwalla....

Basu kwana ba aranar suka juyo washe gari suka je gudajen yan uwa..na kusa,, abun burgewa har gidan su Ahmad da feeyna suka ziyarta...

Sosai suka ji dadin ganin su ansada zumunci sosai, suka yi musu sallama kan cewa gobe zasu wuce Saudi...

Gidan Bintu ne karshe itama taji dadin ganin su....

Ga maheer gwanin sha'awa Bintu ji take kamar ta kwace shi....

Addu'a take Allah ya bata rabon ta itama....

.......to a takaice *BOƊƊI da SAYYI MALEEK* gobe zasu Koma Saudi wajen su jaddun hakan ba karamin farin ciki yasa duka su biyun ba.. Domin murna suke na kasan cewa da juna..... 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂

Tuna yanda Allah yake lamarinsa BOƊƊI da aka jefar aka tsince ta, wanda suka tsinceta basu mata mugun taba ...

Iyayen ta da zuciyar su daya Allah ya dubesu da idon rahama...

Feeyna da Ahmad da suka yi hakuri akan aure suka gane gaskiya sun matukar kai zuciya nesa..

_Da naso najaa book ɗin yanayin abubuwa da kuma rayuwa yasa zan dakata anan abunda nayi kuskure Allah ya femun_

Kuma boɗɗi batada girman ka kamar yanda Sayyid bashi da girman kai,, kuma rayuwar su dai-dai kamar na normal mutane.

Nagode sosai da bibiyar lbr BOƊƊI the beautiful 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀 🌀

Allah yabarmun ku masoya sai mun hadu a sabon book ɗina NIDA KAKATA,..

Sannan batun gasar nan tana nan Gamai bukata sai yayi magana ba tareda fittiba Tam bayoyi kawai zaki amsa..... 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂


👇Zbala0512@gmail.com

09066017177

Whatpad Zainab7177


Godiya ga kungiya ta *WOMEN WRITERS ASSOCIATION* 🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗🤗... ✍️

♻️ Tabbas *Alƙalami yafi takwabi*⚔️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment