Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

👑 AHALIN LASHKHAR 🏘️


BY


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞











After the successful of MAI CIKI CE am back with sweet story that consit love & action and sympathy's & king story 🎺👑










🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*




Up up Royal Star Association 🔥









Saboda zafin rana ga rashin wadatacin iska a garin mu na Yola North na ɗauki wayata da computer tana na sa cikin black bag na direct na samu nashiga wani makarantar kusa damu na zauna shiru ina tunanin wani labarin zan rubutu muku fan's duk ƙwaƙwalwa ta ta tsaya chak tunda na kamalla Littafin nan nawa na Mai ciki ce na rasa wani guntun labarin zan kawo muku muyi shagali dashi a december nam kwatsam naje kunnuwa na namin gizo da rikicin babban Ahli chakwakiya ƴan uwa tare da turnu'ki gidan sarauta cin amana da munafurchi ga wani taurin zuciyar da tsantsar kwantar da kai da samun nasara akan kowacce ƙudiri musamman kyakyawar hallayar kwatsam na fara typing da sunan AHLIN LASHKHAR..








1 \ 12 \ 2023


🅿️ 1 & 2 🌺



Kwantar da gawar mai martaba ( Sarki Abdullahi) sarkin Gezo na birnin Kano akayi cikin shigar gawa mai kyau fararren kaya sai ƙamshin turaren almiski da yaki tashi fuskarsa ɗauke da gasurƙumin murmurshi ciki da annuri da gudu Umma ( Hafsat) kyakyawar mata da bazata gaza shikkaru talatin a duniya ba ta ta taho ta faɗi akan makarar da kuka mai tsuma zuciya tamkar ruhin ta zai bar ganganr jikinta ta.









Wane yaro ne aƙalla mai shikara goma sha ukku mai ɗauki da farar fata fat da zarar zarrar gashin idonsa da ya samu mazauni a manyan idon sa da Allah ya mallaka mai buɗe bakin sa yayi da sa dogon hannun sa ya dafa kafaɗar Umma da cewa "yanzu Umma Abba bazai dawo ba " da gudu wata kyakyawar matashiyar budurwar da takai shikara goma sha biyar ta rungume yaron ta baya tsaff kamar za'a rabasu dashi














" Najeeb Abba ya tafe bazai sake dawo wa ba shikkinan bamu da wane gata a duniya yanzu shi kawai ya tafe ya barmu ba tareda ansan waya kashe shi ba sun gaza gano wanda ya kashe mana mahaifin mu har cikin tirakar sa ta sarauta aka daɓa masa wuƙa idan har a garin mu ana kisa azuba jami'an tsaro su bawa al'umma kariya to zaman lafiya ya ƙare tunda har an iya kashe sarki ba tare da wani hujja makamashiya ba , " ta faɗa cikin muryar ta na kuka.

















Alhaji Aliyu shahararren d'an kasuwa da duk faɗin Nigeria an san da sunan sa harda wasu ƙetaren saffarar kayan abinchi kuma manager babban na LASHKHAR company industry a inda ake saraffa shinkafa ta turawa taliya macroni harda siminti da dukkan wasu nau'o'in kayan flower hakan yasa aka san Alhaji Aliyu dafa kafaɗar Ajeebah yayi wanda hakan yasa ta zalzalo manyan idon ta tana ganin uncle Aliyu wanda ya kasance ƙanin mahaifin ta uwa ɗaya uba ɗaya shi kawai suka mallaka a matsayin uncle nasu sai ƙanin mahaifin nasu mata guda biyu Mami da Aunty Ruma ,














Faɗawa jikin sa tayi da rungumi sa inda shima Najeeb ya shiga jikin sa wane sabon kukan maraice suka fashe dashi shafa kanta yayi a hankali cikin tausayawa rayuwar wanan yaran guda biyu na ɗan uwan sa tillo da ya mallaka babo shakka duk wanda ya kashe masa jinin sa yana jin zai ɗauki mummunar fansa akan sa siririn farin glass na sa ya zare sai hawaye daki bin ' kuncin sa Hajiya Amina ne ta dafa sa











"Haba Alhaji idan yara suna kuka kaima sai kaye ka ƙarfafa musu guiwar su shi mamachi adu'a yake buƙata ba zubar hawaye ba " wane malollon ba'kin ciki ne ya tunkaro zuciyar Ajeebah mahaifiyar su Umma ce ta matsa akan gawar tana miƙewa wane jiri ya kwashe ta nan take ta faɗi ta suma da gudu Ajeeb ya taho wanda ya kasance shikkaru sa kusan ɗaya da Ajeebah yaro ne a gun Alhaji Aliyu sai ƙanwar sa mai bin masa wato Najeeba tareda Azeeb duk jansu akaye domin a samu damar fitta da gawar harda matan suka fita sai mazan.














Duk abinda ke faruwa a idon wani kyakkyawar dottijo da girma ya kama sa yana kwance sai hawayen da tunanin duniya duk yaran sa sun kuma ga Allah ya kasance mai binne yaran sa Abdul shakur kinan tsohon da ya kasance babban mai kuɗi kuma tsohon sarkin Kano a takaice Company LASHKHAR nasani da ɗan uwansa da Allah yawa rasuwa sai yaran sa da ya binne yanzu ɗa daya ya rage masa Alhaji Aliyu,














BAYAN KWANA UKKU





Sosai jikin tsohon sarki ya tashi duk taruwa sukaye akan sa likita ne ya juya ya gansu kasancewar sa babban likitan AHALIN LASHKHAR duba Alhaji Aliyu yayi ya girgiza kai duk kuka suka fashe dashi hannu yasa yana miƙa wa ɗan nasa ya durgufa a gaban sa ya fashe da kuka mai tsuma zuchiya dafa sa yayi da cewa "Aliyu kai kawai ka rage min zan kuma ga Allah domin dukkan mai rai mammaci ne lallai inason a yau a shirya naɗa maka sarautar wannan garin ina bukatar kallon ka hau kujerar nan kafin na bar duniya sanan kamin al'kawarin don girman Allah ka aure Hafsat ka rigita amana da yaranta hakan zaisa wannan ahalin ya chigaba da zaman lafiya wanan ba shawara bace umarni na ne"

















Duk kallo kallo suka fara Hajiya Amina ce ta dalla mata hararra wacce duk jikinta yayi sanyi taya zatayi zaman aure da ƙanin mijin ta tunda aka fara magana Ajeebah ki maƙale a window duk da cewa an kore yaran amman taurin kai irrin nata ta tsaya don ganin abin da za'a tattaunawa lokacin guda numfashi sa ya fara sarkewa da sauri likita ya mayar masa da oxygen suka fitta cikin azama Ajeebah ta shiga kyakyawar ɗakin ta ta fara hurgi da duk abinda yazo hannun ta sai ihu taki wanda ya jawo hankalin Najeeb da shigowa da gudu ganin halin da ƴar uwar tasa taki ciki hankalin sa ya matukar tashi shiga jikinta yayi ƙam ya rungume ta














"Aunty Ajeebah please ki daina ki daina zanyi kuka tana jin haka tajasa suka zauna " bazan bare kayi kuka ba bazan yarda wane yasaka kuka ba Najeeb mun shiga ukku mun mutu duk wanan abun shirrin ne kawai yau kwana nawa da mutuwar Abbah mu shiru yayi ya share hawayen sa kwana ukku "kaga baƙi basu tafe ba ko muna kuka baban mu an kashe shi shine aki shirrin yin wa uncle Ali ɗaɗin sarauta don yazama sarki kuma wai ya aure Umma mu su zauna " ta faɗa ciki da tashin hankali"















" Idan hakan ta faru ya maye gurbin Abban mu " rungumi ta yayi " shikkinan Aunty Ajeebah kiye haƙuri kiye shuru kawai naji haushi kin gayyawa Umma " kallon sa tayi Najeeb yaro ne amman akaiw kaifin tunani da basira duk da cewa baya yawaita magana wane zubin ma yanakai kwana biyu baiwa kowa magana ba , sai dai idan yana tare da ƴar uwar sa Ajeebah ya kanyi maganar sai dai ya kasance ba mai yawa ba " A'a kaima kar ka gayyamata mujira muka abinda zasuyi idan har Umma ta aure uncle Ali daga wanan rananr bazan kuma ce mata Umma ba"




















"A'a Aunty ba kyau "buɗe ƙofar akayi ganin wata baiwa ce amintacciya da akiwa lagabi da Rabi ta zauna a kusa dasu "kuyi ha'kuri yara na kusawa kanku sallama lallai mahaifin ku ɗan aljanna ne mutum mai kyakyawar zuciya da kyaun hali ga mutunta mutane ga son talakawansa da musu adalci a garishi yayi shahada bazaisu ace qimbiyar sa Ajeebah da lelensa a gaba suna zubar da hawayen rashin saba " haka ta rarrashi su da kallamai masu kwantar da hankalin haka Rabi taki itace wacce tayi rainon su kuma har yanzu suna ƙarƙashin kulawar ta don ba wane sha'kuwa ta musamman tsakanin su da Umma don sarauta da arziki.

















Sosai aka ƙawata ciki da wajen masaurauta ana ta shirye shirye a inda mutane suki ta tofa albarkacin bakinsu a social media a dukan kafufin sadarwa abin mamaki kwana huɗu da mutuwar tsohon sarki sai gashi ana shirin gudanar da sabon naɗin sarauta.








Uncle Ali ne ke zaune akan wani ƙasaitacciyar kujera kafa kansa yayi bisa table sai hawaye da shishigar kuka da yaki zuciyar sa na ta fassa me yayi zafi me al'umma zasuyi tunanin bisa wanan nad'in da za'amin gaba-d'aya kwana biyar da rasuwar ɗan uwa na, a hankali ya bud'e 'kofar da sallama ganin sarki mai jiran gado a wannan yanayin ya sunkuyar da kansa a ƙasa











"Yalla'bai Allah ƙara nisan kwana lokacin na tafiya za'a maka naɗin yanzu dafa kafaɗarsa yayi suka kalli ido cikin ido sanan ya sunkuya da kai " shikkinan waziri muje " ya wanke fuskar sa aka mishi makeup daga nan ya wucce gun taro ana sallar juma'a aka yi naɗin sabon sarkin Gezo na Kano sarauta daɗi nan da nan wasu makaɗa suka fara busa da alqaita suna zuba fada ga kuma wasa na musamman da aka shirya na dawakai cikin ƙasaitacciyar ado Hajiya Amina ta kasance wacce ta zuba gwal a wuyan ta da hannun ta.




















Shewa suka buga " Sarauniya Amina kinan yau dai kin zama matar sarki ke zuba mulkin ke yan" ganin Ajeebah da ta shigo tsakiyar babban perlour ta da ƙawayen ta sai kuma wasu ƴan uwa ta cikin ado na musamman sukaja baki sukaye shiru" ke dalla akwai sa'anki ne anan kin tsaya kin zuba wa mutane ido sai kace mayya " tuni idon Ajeebah ya cikka da hawaye lokacin guda taji ta tsani duk wani abinda ya fitto daga sashin uncle Ali da gudu ta fita wanda yayi dai dai da shigowar Ajeeb kallon ta yayi cikin tuhumar " me ya faru da kuka Ajeebah an miki duka ne ?














" Yanzu Ajeeb don kaga hawaye a ido na sai ka tambaya kunyi ado kuna murna duk da cewa yau kwana mahaifina biyar da mutuwar " " oh my God my kina da matsala daga yau ki daina kiran suna na kai tsaye ki yayan ke ne shikara ɗaya na baki kuma kina sa inkiya da Yarima Ajeeb akai mahaifina ya zama sarki me zai hana nayi murna duk wanda ya mutu ya mutu ai bazai dawo ba har abada "











Da sauri Najeeba ta matso wacce akawa kitso da bit tasha dogon riga mai kyau " Aunty Ajeebah lokachin da Abba ya rasu munyi kuka sosai tare daki musamman ma Najeeb yanzu meyasa muna murna bazaki taya muba kuma wanan alama ta hassada haka malamin mu na islamiyya yace " da sauri Najeeb daki jinsu yana kuka don ya biyo Ajeebah Umma na neman ta ya kamo hannun ta "Aunty Ajeebah zo my tafe Umma na kirar ke " haka yajata Ajeeb ne yaga ƙanwar sa Najeeba da murmurshi














"Kishi sukiye ƙanwata don Daddy mu ya zama sarki " ɗan kallon sa tayi amman inajin tausayi Yaya Najeeb " zare mata ido yayi kifa wawiya ce bakiga basu ta yamu murna ba ke rabu dasu zallah hassada ce kawai kece qimbiyar wanan masarautar yanzu daga yau kar ki sake zuwa inda suki kuma ki daina kiransa da Yaya ajinku da banbanci yanzu shikara biyu ya baki ki kuma yanzu ƴar sarki ce sai abinda kika ce " cikin jin daɗi ta amsa " daga wannan suka shiga daga ciki














Da gudu ta faɗa jikin Umma ta fashe da sabuwar kuka har hawayen idon ta sun kafe sai dai tayi ta kukan Najeeb ne a tsaye nan Ummu ma ta nuna masa ya taho jikinta duk runguma juna sukaye suna runtuma sabon kuka cikin minti kaɗan rayuwar su na baya yaki musu yawo taki suka fitta daga cikin hayyachin su Ajeebah ce ta yunkura da ganin idon Umma jikin ta har rawa yaki











" Sun manta da cewa Abba na ya mutu duk farinciki sukiye basu damu da rayuwar mu ba basu damu da bincike waya kashi min Abba na ba na tsani Uncle Ali na tsani Aunty Amina na tsani su Ajeeb " nan ta kwashe komai ta sanar wa Umma sauran ƙiris zuciyar ta ya buga don ƙarfafawa yaranta guiwa ta amsa da cewa " dakata haka nan Ajeebah kar ki yarda kice kin tsani ƴan uwa ki na sanki da zuciya su jinin kine kar kimanta dane daku da su duk abu ɗaya ya haɗamu jinin sa na tafiya a jikina duk mun haɗu ne AHALIN LASHKHAR don haka da zaman lafiya aka sanmu bada fitina ba kuso ƴan uwa ku kuyi zumunchi dasu koda su baza su muku hakan ba"!











" Amma kusani shi mai sada zumunci Aljannah sa daban ce sannan mai zumunci ranar tashin alkiyama a hawa siraɗi zumunta na haskaka hanyar wucewar duk nauyin ta lallai Annabi Muhammadu S A W yace kusada zumunci " don haka na gargaɗiku da kuyi kokarin danne damuwar ku , ku zauna lafiya" nan take tayi wani ajiyar zuciya " Umma na aminci zanyi yanda kikace kimana al'kawarin cewa bazaki aure Uncle Ali ba " rass gabanta ya faɗe "na shiga ukku Ajeebah waya gayyamiki wanan maganar ba gaskiya bace kuma kar ki yarda ke saki kiyewa wani magana ko ne kar ki sakimin magana kinje ko "ciki da fargaban ta amsa da " to bazan saki ba Umma...








Nan ta haɗa su duka ta ƙara rungume su duk da cewa bata sahaƙu dasu ba amman tana jin soyayyar kowane a cikin zuciyar ta ,






AHALIN LASHKHAR yanzu aka fara buga wanan ƙasaitacciyar wasan ,





Alhamdullah haƙiƙa na muku dogon typing banyi alƙawarin yin irrin sa ko yaushe ba wanan ma don page na farko ne idan naga yawan comment to ya zama dole nima na faranta muku more comment more typing...






Alƙalamin ƙanwar soja ✍️💞🌹

















🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHALIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.









**🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*











🅿️ 3 & 4 👑



Ana kammala naɗin sarauta Allah yayiwa tsohon mai martaba kuma shugaban Company LASHKHAR industry rasuwa wanda duk family suka girgiza matukar gaske da kuma wasiyyar sa da ya bayar kuma an tabbatar da cewa cikin hayyachin sa ya bada wannan wasiyyar...








AFTER 1 year





Da gudu ya shigo d'akin cikin farinciki da annushuwa mugun birki yaja ganin Aunty Ajeebah duk ta hargitsa ɗakin ta harta tv bango sai da ta fasa ganin album na auren su Umma da Abba harda nasu ma sai yayyagawa taki tana kuka tamkar yadda kukan jariri yaki tashi daga nisa nisa ya mutsa fuska yayi da zuwa gunta "Aunty Ajeebah mace ce Umma ta haifa mana mun samu ƙanwa"












Tamkar wacce aka sokawa mashi a zuciyar ta tsinka masa mari tayi "ba ƙanwar mu bace ba ƴar uwata bace har abada ka fahimta mana Najeeb Umma ta aure Uncle Ali da mutuwar Abbah wata ukku kachal kuma ta haihu a wata tara mutuwar Abbah mu kwana huɗu sukayi buki da shagali a gidan nan kai yaro ne kamanta ko to ne bazan manta ba daga yau ne ba jinin LASHKHAR bane na tsani wanan ahalin "











Duk abinda taki faɗa akan kunnen Uncle Ali cikin mammaki yaki kallon ta ido ciki ido wani muguwar tsanarsa ya hango a idon ƴarta shi baisan dalilin haka ba sam duk abinda zai mata don taye farinciki muddin tagano shine sai ta kuma tsanar sa a takaice kowane waye wan gari abin ƙaruwar yakiye a tunanin sa idan ta samu ƙanwa zataye farinciki yana mugun mammaki irrin zuchiya ta baki ta buɗe









"Ka fita min a ɗaki na i hate you uncle i hate you!!! " Najeeb ne ya fashe da kuka ganin irrin abinda ƴar uwar tasa tayi ga mahaifin su ya gudu ya rungume sa mammaki ya cika zuciyar ta da sauri cikin murya mai amo " Najeeb kayi kuskure duk da cewa kai yaro ne mai shikara goma sha ukku kai kawai nakiso cikin Ahalin Lashkar kaine fitilar rayuwa ta ina matuƙar sonka duk lokacin daka mallaki hankalin ka ina fata zaka nemi ne domin bazan chigaba da zama da mutane masu son kansu ba duk lokacin da kazo garine zanyi gudu na rungumi ka kuma na chigaba da sonka fiyyeda yanda zakayi tsammani "














"Hanun sa ya kama suka fitta daga ɗakin duk abinda ya faru Umma na bayan su ciki da mammaki rigo irrin na ƴarta Ajeebah tunda aka ɗaura auren ta da Uncle Ali Ajeebah ta daina min magana ko kusa dani batason zama ta tsanani duk da cewa ne mahaifiyar tace " Ajeebah" ɗago da manyan manyan idon tayi ta sauki su akan Umma saurin jan nata idon taye ganin tsantsan tsana da taurin kai nata a sulalle ta zauna da jinjirar a hanun ta.

















" Ajeebah matsayi na na mahaifiyar ke bazan miki dole ba amman ke gayyamun cewa meye laifi na a wannan al'amari biyayya nayi ga Alhalin Lashkar na aure uncle Ali ko banason zanyi biyayya domin samun riba mekike tunanin cewa na

1 Comments On AHLIN LASHKHAR
avatar
abasu-kala

11 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment