Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register













Inda Unlce Ali ya shammace sa a dai dai bayan wuyan sa ya chaka masa wata sirirriyar ƙarfe wacce take da mugun ƙarfi da tsini a sandare mai martaba ya tsaya yasa hannu bibbiyu yana toshe ramin da jinin yaki zuba da sauri Unle Ali ya gogge tsumman ya matsa sai kakkarwa mai martaba yakiye kafin nan ma sai ga Waziri da shugaban fada wanda Unlce Ali ya kira su ,





















" Mu kaisa asibiti yana zubar da jini ko taimaka min waiyoo Allah na kashe ɗan uwa na tsautsayi ne banyi da ganganba '". tsayawa yayi ya bushe da dariya "hhhhhhhhhh kashiga gona ta mai yasa Abdullahi kasan riba nawa naki samu a dukkan trailer to million ashirin ba abinda yakai shigo da ƙwayoyin samun kuɗi a zamanin nan kai kuma ka tsaya wai adalci hukunci hukuncin ka na banza da wuri harda cewa wai wai wai mema ."!!!














" Waiyo Aliyu har kamanta " , cewar shugaban fada dariya sukayi " yauwa natuna harda cewa wai idan inason sarauta zakabani ko to bani daman ne nafi chanchanta a bawa kai kaine matsala ta tun muna yarinta inason sarauta kana son bussiness,














Amman wanchan tsinanin tsohon namu ( mammallakin LASHKHAR) ya sauya mana tunani ta hanyar baka abinda nafi ƙauna sarauta ni kuma aka haɗani da abinda nafi tsani a duniya bussiness abin fa bai tsaya anan ba sai gashi yarinyar Uncle Yusif da naki bala'in aura Hafsat aka aura maka ita inda aka bani Yarinyar ƙanwar mahaifinmu Amina ba kasan wannan ba .














To kasani ina ƙaunar Hafsat kamar rayuwata kar ka damu yanzu kayi mutuwa cikin sallama nasan yanda zan mallakita kota halin ya akaye zata zama mata ta , yawa sanan zan kula da Ajeebah da Najeeb tamkar yadda kaki kula dani bazan cutar dasu ba kar Allah ya kamani .




















Amman kasani idan zasu ƙitare iyaka ta tofa zan turusu garika ". jada guiwa yakiye yana ta yoyon jini yana matsowa " don Allah kacemin mafarki nakiye Aliyu da zafi ka farkar dani" .

















Wane mashin wu'kar yaji wanda waziri ya soka mai ɓangare bayan yayi ya fad'i rass yana maƙaƙin mutuwa " haba Waziri kabarshi yagayamin mana ina buƙatar jin muryar ɗan uwa na gashi nan kai kuma ka hanasa magana Fridge suka bud'e suka ɗauki juice suna sha suna shewa har rayuwar Sarki Abdullahi yayi hali .........























MU DAWO A LOKACIN DA NADRAH TAKI ƊAUKAR WANNAN RAHOTON TA BAYAN FAGGE..






















"Kai waziri duk ranar da na tuna kaine ka hanasa magana sai naji haushe gaskiya nayi kewar ɗan uwa na mutum mai adalci ga tausayi gasanin makamar mulki saidai sanin sa na banza ga abinda ya jawo na masa duk da cewa komai ya zama mallaki na kuma sai abinda naso zan aikata ," dariyar da sukaye suka bar zancen suka dawo hirar sharholiya yasa ta katse wanan vedio daga nan ta ɗauki..




















"Innalillahi wa inna illaihin raji'oun tashin hankali" abinda mutane suka maimaita wa tuni court ta girgiza ta rikici shi kansa al'kalin yanzu a ɗimauce yaki yarasa ta inda zai fara masu ɗaukar live tuni mutane sun ƙara chichirindo na kusa kusa suna ta hallara da kyar jami'an tsaron suka shawo matsalar umarni alƙali yabayar da a akama waziri da shugaban fada sanan a tafe ƙaramin takaitaccen lokaci hutu .

















Tunda aka fara maganar Unlce Ali kansa a ƙasa sai kuka yakiye bil ha'kki jikinsa duk ya haɗa gumi " kaicona da ranar tonuwar wannan sirrin nawa gaban iyalai na da dubban mutane ( harda mai kawo rahotanni AHLIN LASHKHAR hhhh) ..











Sa mishi ankwaf akayi inda aka haɗa su da shugaban fada da Waziri inda za'a shigar dasu wani kanta su zauna ƴan sanda na kaffa kaffa dasu " Uncle Ali " muryar da bazai taɓa mantawa dashi cikin rayuwar sa ba hannu tasa ta zare facemark daki fuskar ta har kakkarwa yakiye gun furta sunanta " AJEEBAH" .



































" Na'am Unlce Ali nicce nan but bansan ya zangayama ba gaskiya muna godiya da soyayya da ka nuna mana ta hanyar kashe mahaifin mu ka aure mahaifiyar mu mu zama yara ka na har abada wanan dalilin yasa na tsanika ne ko kuma me kamin na tsanika ina buƙatar amsa , sanan ya akaye aka kasa binchiko wanda ya kashe mai martaba inason amsa , wayaki aikata fyad'i da kisan kai ina buƙatar wanan amsar ma , ya akaye cikin sauki ka rabani da Umma ta wallahi shima ina buƙata ganowa daga nan kuma meyasa ka korine a Nigeria ka zauna da Najeeb gaskiya ka gayyamin amsar nan kafin a maka hukunci ɗauren rai da rai Unlce Ali " .






























Kasa ɗaga kansa yayi tunda tafara jiro masa wanan tambayoyin da basu maraba da tasa mai wuƙa ta chaka masa ciki da jarumta Umma ta hankaɗi Ajeebah ta kama wuyar Unlce Ali ,














" Ka gayamata amsarta nace ka gayama ta bakaga tambaya ka takiye ban" kukan sa ne ya bayyana da sauri Ajeebah ta dafa kafaɗarta wanda yasa Umma ajiyar zuciya ta matsa kusa dashi .














" A halin yanzu baya buƙatar wanan amsar dole kawai musa lawyer mu ye masa wanan tambayoyin a cikin bainar jama'a inaga yafison haka " da sauri ya ɗago jajjayen idon sa " Am sorry Hafsat Ajeebah " Najeeb kam jingina yayi da bango yana ganin sarautar Allah don ma ba wanda yasan da zuwan sa shima kawosa akayi lokacin da aka fara case nin.




















" Wallahi tsananin zafin soyayya ku ne yasa na aikata hakan inason ke Hafsat inaji kamar bazan iya rayuwa babo ke ba ga kuma mugun tsanar da Ajeebah taki min hakan yasa nayi yanda zanyi na haddasa gaba mai tsanani a zuciyar ta ta hanyar saɓa umarnin Allah anman wallahi Ajeebah inasonki ina so ki ko gaffarta min kuma wallahi inason Najeeb bazan iya cutar dashi ba ko kaɗan idan ina ganin sa ɗan uwa na yaki tunamin wanda naye da nasanin sillar barinsa duniya na rufe bakin kowa akan case nin shiyasa ba wanda ya kawo maganar bincike a rashin hankali na bansan hakan zai faru dani ba ko yafimin. "


























Tuni zuciyar Umma ta fara sauya bugawa sai jire ya kwashe ta tayi tangal tangal zata faɗi da sauri Ajeebah ta saki bag nata da Najeeb suka kamota zaunar da ita sukaye suka bata ruwa tasha.

















Wata kyakyawar yarinya ce ta nufi inda suki da liqab a fuskar ta tana zuwa da farko security basu barta ba sai da Ajeebah tace ta shigo nan tayi takun girma ta masto inda su Hajiya Amina suki ta rarraba ido cikin tashin hankali , tana isowa ta sunkuya gaban sa batare da da yawa kowa magana ba taja kujera ta buɗe fuskar ta kallo kallo suka tsaya ye da ita da Unlce Ali , murmurshi mai kyau taye.














" Nasan da wuya ka gani ne lokacin ɗaya duk da nakasance ina kama da mahaifiyar ta .".

















" Da farko sunana Nadrah nice ƴarka wacce bakasanta ba saboda mugun hali irrin naka nice ƴar Atika wacce ka tafe service ka haɗu da mahaifiyata har ka aure ta daga ranar da ta samu ciki kace sai azubar ita kuma ta nuna tana matuƙar ƙauna ta hakan yasa kayi tafiyar ka yau ne gobe ne shiru har gidan da ka kamata kuɗin ya ƙare karshe taye ta garraranba har ta haifu ne nayi shikkaru bakwai tabar duniya da gayyamin cewa nima tsatson AHLIN LASHKHAR NE ..












Ina tabbatar muku daga wanan page nin sai na 'karshe idan ban ga ruwan comment har ana ruwan kallamai ba ,last page sai 2 ga watan 2 _ 2024 Friday kinan yauwa ahtooooo nayi tafiya ta kuma ba ruwana 🤣


















AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹🌹












https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I



💎AHALIN LASHKHAR 🏠
* NA*


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️










Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739


















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*









PAGE 29 ➡️ 30
THE LAST PAGE 🔥
7 / Feb/ 2024



❤اللَّهُمَّ عَافِـني فِي بَدَنِي، اللَّهُمَّ عَافِـنِي فِي سَمْعِي، اللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَصَرِي، لَا إِلَهَ إلاَّ أَنْتَ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ مِنَ الْكُفْر، وَالفَقْرِ، وَأَعُوذُبِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ ، لَا إلَهَ إلاَّ أَنْتَ🥺🙏


























" Da farko sunana Nadrah nice ƴarka wacce bakasanta ba saboda mugun hali irrin naka nice ƴar Atika wacce ka tafe service ka haɗu da mahaifiyata har ka aure ta daga ranar da ta samu ciki kace sai azubar ita kuma ta nuna tana matuƙar ƙauna ta hakan yasa kayi tafiyar ka yau ne gobe ne shiru har gidan da ka kamata kuɗin ya ƙare karshe taye ta garraranba har ta haifu ne nayi shikkaru bakwai tabar duniya_ da gayyamin cewa nima tsatson AHLIN LASHKHAR NE ..

















"What cewar Hajiya Amina tuni ta kama wuyar Nadrah tana kallon ta Ajeebah ce ta ƙwace ta " yada haka zaki shaƙi min ƴar uwa ta , shi zaki kama kiye kishin ki dashi bada ita ba domin shine yaci amanar gaskiya da yarda haryayi aure baki sani ba " . Sanarwar da andawo cikin court akayi nan suka samu fillin zama kowa ya nitsu domin cigaban Shari'a kai tsaye Uncle Ali ya amsa laifukan da ya aikata ya kuma rogon Court da ta sassauta masa hukuncin abinda ya aikata . Inda hukumar kare hakkin mata sukayi tsayawar daka akan bin diddiƙin sanin waye ke aikata fyad'i ha ƴaƴa mata sai dai Unlce Ali kanshi bashi da wata masaniyar kuma bawata cikkaken rahoto ko hujja da zai nuna ga wanda yaki aikatawa ta bayan fagge .bayan kammala dukkan wasu rubuce rubuce Alƙali yayi niyyar yanke hukunci akan tabbatar da abin zargi yayi kissar kai kuma shima ya yarda da hakan bisa ƙwararan dalilai da court ta samu .

















Shigowar wani matashin da yaki zaune akan keken guragu na marasa lafiya saboda bazai iya zama ba sakamakon baƙar azaba da yasha ga alamar duka ta kowacce gaɓar jikin sa "a dakata ya mai girma mai Shari'a , Ajeebah ce ta ɗago kai ta dube sa sai ta tuna da ranar da Ajeeb yagayamata magana wacce har yanzu taki yawo akan ƙwaƙwalwar ta ido biyu sukayi dashi taki ya sunkuyar dakai cikin tsananin zafin zuciya ya isa ga cikin court "waye kai ?! daga ina kaki ?!! kuma me ya kawo ka cikin wanan case nin cewar Alƙali ..












Da farko ne sunana Ajeeb Aliyu Lashkar abinda ya kawo ne nan ba komai bane facce bayyana gaskiya akan abinda ya kasa fitowa wato waye mai aikata fyad'i da kuma kashe matar da aka wa fyad'i

















Tabbas nasan na aikata babban kuskure amman ina rogon wanan court Mai alfarma da ta duba halin danakiciki ta sassauta min hukuncin sakamakon ɓoyi wanan asiri da rashin bayyanawa yasa akayi kidnapping na akayi ta azabtar da rayuwata tsawon kwana goma sha huɗu saboda Ni kaɗai nasan gaskiya sai kuma wata yarinya da itace dukkan sillar tunowar wannan siirin ta masarautar AHLIN LASHKHAR ba kowa bace illa Teema Abdullahi nasan bazatazo nan ba but ta bani wanan saƙon na kawowa mai yanki hukunci domin dukkanin gaskiya yana tattare anan ".














"Innalillahi wa ina iallhin raji'oun " cewar waziri lokacin da aka hasko shi da shugaban fada hakan ya tabbatar da cewa sune suki aikata badaqala idan badon tsananin binciken da Mai rahaton sirri ta ɗauka ba ba za'a wanke Ajeeb daga cikin wanan mummunar aikin ba don kawai kasancewar sa mai shaye shaye sai kuma azabtar da bayi wanda suki ƙoƙarin karya masa doka da ta hanyar sasu aikace-aikace ko tsalle tsalle a part nashi , da wannan damar su waziri suki amfani da part nashi idan yasha ya bugu suyi sharholiya su..














Tsit court tayi da dukan rubuce rubuce Alƙali yayanki hukunci cikin ikon Allah aka wanke Ajeeb daga mugun zargi da ake masa ,inda aka hukunta masu aikata laifin ta hanyar azabtar wa a gidan kurkuku tsawon shekaru biyu da aiki mai tsanani sanan a rataye su ta hanyar Shari'a sakamakon aikata kissan kai da babo adaddi , nan aka jiyo da shari'ar kan Unlce Ali inda kai tsaye aka bayar da da sanarwar za'a rataye sa kamar yanda hukuncin addini ta gabatar a cikin littafi mai tsarki da girma duk wanda ya kashe rai shima za'a kashe shi ba tare da ɓata lokacin ba .....















BAYAN WATA UKKU





Duk wani hukunci an gudanar a inda kwana biyar kinan da mutuwar Unlce Ali , duk zaune suki a babban parlour ana karanta saƙon da ya fito daga babban sarkin jahar Kano ( Sarki Abdullahi adalin sarki ne mutum ne mai kamala da son talakawansa, kawaici da tsoron Allah adalci da tawakkali da yarda da ƙaddara mai kyau ko mara kyau, mahaifin Khadijatul Kubrah littafin MIJIN MAGE ( KULLIYA BY NARNAH ƘANWAR SOJA) .











Inda aka bada umarni da naɗa sabon Sarki Najeeb Abdullahi Lashkar sai dai da farko Umma ba ta amince ba ganin kamar za'a kuma rabata da yaron ta har saida Ajeeba ta tabbatar da babo matsala daman shi yafi chanchanta da sarautar birnin Gizo kuma jagorar AHLIN LASHKHAR . Bayan amincewar su akayi buki lafiya inda Sameera da Sameer suka chigaba da makarantar su da ƙoƙarin cire damuwar abinda mahaifin su ya aikata a cikin AHLIN LASHKHAR da jajircewar Ajeebah da nuna musu basu da laifi komai ƙadaddarar rayuwa ce tazo musu dukka aka haka nan ta rungume ƙaninta suka chigaba da rayuwa a cikin mutunci da karrama junna.














Soyaya ce mai tsananin gaske take wanzuwa tsakanin Mai martaba Najeeb Abdullahi da amaryar sa Nadrah wacce aka ɗaura auren su da sa hannun Sister Ajeeba kasancewar itace ta shiga ta fita ta haɗa wanan auren a ranar da akayi naɗin sarauta, Jambaki taki shafawa da yaki hannun ta a hankali kamar zata shikkara tana sanyawa ganin abin bana ƙarewa bani ya janyo ta daga gaban mirror nin ya diri ta a makkakin gadon sa ya mata rumfa harara ta ɓallamasa hakan ya bashi dariya " yanzu fissabilillahi Habibi Ina kwaliyya ta ka dakatar dani wanan ba adalci bani hannu yasa ya kwashe rabin Jambaki nan ta fara tsalla siiririn ihunta "hannu yasa ya Toshi bakin Wallahi kikam ba'a sirri dake Teema da Nadrah ce itta bata wanan ihun sam " harara ta buga mai ciki da faɗuwar gaba " Habibi wacce ce Teema kuma " murmurshi yayi mai kyau yana wasa da hannun sa a jikinta " ke mana bayanki akaiw wata Teema ce gabaɗaya dake da Aunty Ajeebah kallo ko nakiye wallahi kungama rainawa kowa wayo yanzu kuma harda Ni kokison yiwa ko ya za'ayi na zauna dake matsayin mata ta ba tare da da nasan kice Teema ba kar kimanta ɓoyyiyar soyayya da muki ta fama dashi matsayin ke ta Teemah har lokacin da kikayi kidnap nawa , sai gaki kuma kin dawo matsayin Nadrah kuma jinin AHLIN LASHKHAR so how far ?!!! "















Ajiyar zuciya ta sauki ta rungume sa hannu biyu biyu kamar wacce za'a raba ta dashi " brellient husband !!! bazanyi mammaki dewa ba " kiye mammaki kinje abu ɗaya ya ɗaure min kai a wanan lamarin ya akayi kikasan Sister Ajeeba kuma ya akayi ta aiko ke nan ? sanan ya akaye kikashiga tawagar bincike sirri "? .











Numfashi ta sauki ɗaya bayan ɗaya " tun da mahaifiyata ta rasu bansaki murmurshi a rayuwa ta a wanan lokacin ba kasan jahar Legos da cikkar mutane na kwana akan titti na kwana a bakin tasha na kwana a lungu Bara nakiye na samu abinda zance kwatsam watarana wani babban mutum ya bugi ne da motar sa koda ya kaine a asibiti na warke yasan bani da kowa musamman da ya tabbatar da hakan daga wanan lokacin ya kaine wane gida anan aka killace ne bana zuwa ko'ina ana min karatu ana koyar dani abubuwan da dama kama daga sarrafa computer har dambe munayi anan naki karatu har na kammala secondry daga gidan nayi aikin na na farko a jahar Legos gidan babban wani mai kuɗi inda na gabatar da bincike na sai aiki na biyu wacce tazama sillar dawowa ta AHLIN LASHKHAR na tsani wanan aikin bilhaqqi da gaskiya ta saboda na tsani abinda zai haɗani da Hausawa ganin duk suni sillar mutuwar mahaifiyar ta da kuma wahala da nayi a rayuwa ta babban tashin hankalin ganin sunan AHLIN LASHKHAR domin a wannan lokacin na razana na firgita sai dai Sister Ajeeba ittace ta biya kuɗaɗen masu yawa ga hukumar mu su kuma suka zaɓi ne ganin irrin ƙoƙarin da bajintar da naki dashi wanan shine asalin labari na , ita kanta Sister Ajeeba batasan wacce ce Ni ba daga baya da kaina na gayyama ta sai dai bata nunamin wani banbanci ba kasancewar Ni jinin babban maƙiyinta ne ƙarshe ma sai tabani kula da tarairaya har tabani lallen ta Najeeb a matsayin miji tundaga lokacin da ta san nafara sonka a yanda naki tunanin zata guji ne ko kuma ta rabani da kai lokacin ɗaya sai dai ita ta mussaman ce rayuwar ta abin burgiwa ne bata bare laifin mahaifin mu ya shafe mu dasu Sameera ba rayuwar sa daban kasancewar ya kashe mata mahaifi kuma ta ɗauki mu daban kasancewar mu ƴan uwan ta ne wannan shine labarin .




















Shiru sukaye na minti goma chan sukayi ajiyar zuciya ya kalleta " so what happen da kikimin asarar hawayen ke bakisan tsada ne dasu ba harshen sa yasa ya lashe su tsaf murmurshi tayi i love You my Najeeb " I love you too baby but please yaushe zaki bani baby Mai kama dake ne kinga sai nasa mata sunan ƴar uwa ta hannu biyu biyu tasa ta rufe fuskarta tunawa da farkon ganin ta da Najeeb " ahto gaskiya ne ai tunda wanchan duk ƙarya ne yanzu bare muyi na gaskiya nan yasa hannu ya kashi musu light....














WASHE GARI





Da gudu Sameera tashigo sai kawai ta faɗa jikin Umma wanda yayi dai dai da fitowar Sister Ajeeba cikin shigar atamfa riga da skit da yayi dai dai da Halitta ta sai mayafin da ta rataya da ƙaramar jakarta tana latsa waya "what is that' Sameera Zaki kai mana Uwa bamu gaji da ganinta get off her Madam " murmurshi Umma tayi kafin nan tuni Ajeebah ta kaiwa Sameera dundu tana zumɓura baki "Allah Umma kin shwagaba yarinyar nan dewa dubi fa yanda tazo ta kwanta Miki ajiki alhali ma idan maganar gaskiya za'ayi ai ne yakamata anawa wanan gatan ba wannan yarinyar ba Najeeb da yajima da Nadrah yana kallon su a tsaye yayi musu gyaran ƙofa smduk juyawa sukaye inda har Ajeebah ta kwanta a ƙafar Umma " ikon Allah sannu Sister Ajeeba

1 Comments On AHLIN LASHKHAR
avatar
abasu-kala

11 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment