Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kanki a ƙafan Umma yau " I kashiga hankalin ka dani wallahi duk kunsamin ido a gidan nan mutum da mahaifiyar sa " dariya sukayi dukkan su cikin nishad'i da kwanciyar hankali wanda duniya ta shaida da karamchi da adalci da kuma tarin dukiya na AHALIN LASHKHAR














ALHAMDULLAH !




ALHAMDULLAH !!





ALHAMDULLAH !!! .





Amince da tsira su tabbata ga Annabi Muhammadu S A W 💞 da Sahabban sa da mabiyan sa har zuwa gidan Aljanna maɗaukakiya.











Godiya ga member's na sirrin ƴa mace Allah ya bar ƙauna da zumunci 💖








Godiya na musamman ga group na AHALIN LASHKHAR da lokacin ku da adu'a ku garine Allah biya mana buƙatun mu na Alkaire 🙏💖








Jinjina na musamman gari ku mai commenter's Allahu ya barmu har a gidan Aljanna 🥰🙏










BEST COMMENTER'S OF AHLIN LASHKHAR





DR TEEMAH




MY ❤️




MAMAN YASMEEN




HABIBA NAZIFI




UMMU MINAL


UMMU NAWAL


MAMAN ABDULLAHI


MAIMUNATU IDIRIS


PURITY


MARDIYYA


TEEMA ABDULLAH


AISHA IDRIS


AISHA NAGORI


MOMMY A. A




UMMIE



MMN TWIN'S







Wanda basuga sunan su ba Amin afuwa akaiw mantuwa bazan manta daku ba ina matuƙa godiya my fan's.






Abinda na rubbuta ba dai dai ba Astangafurallah Abinda yazo a dai dai bisa tsari Allah yasa mu amfana dashi domin cin amana da yarda da ma ha'inta a lokacin da suki nuna suna tare damu kuma suna ƙaunar mu sai dai ta bayan fagge bahaka abinn ke tafiya ba ,muna fatan Allah ya bayyana mana maƙiyan mu na zahiri da na ɓoyi Allah yasa mu amfana da abinda littafin ya bamu..
















Bansaniba amman Ina farinciki sanar daku zan tafe dogon hutu na typing hutu baɗan kaɗan ba domin bazanyi wani littafi nan kusa ba saboda wasu dalilai sanan zanyi left a kowane group zuwa wani lokaci zan dawo in Sha Allah da wani littafi na daban wanda ya kasance bantaɓa irrinsa ba kuma da wuya nayi irrin sa a yanzu ina fatan duk wanda nayi Wa laife a rashin sani ko da gangan zasu gaffarta min .











A cikin duniyar marubuta nayi littafi daga 2023 zuwa yanzu 2024 littafi guda takwas 8.








MIJIN MAGE wanda yazama zakaran gwajin dafi Kuma bakandamiya ta littafi na farko da ya ƙunshi addinin Musulunci ta siga mabanbanta .








DUHU CIKIN HASKE littafin da yazo da labarin ƴan uwa guda uku wanda na tausayawa kaina a lokacin da naki rubuttata ƙaunar dake tsakanin na da wanan book nin sai fatan Alkaire 🙏💖








RUHI BIYU littafin da na rubbuta da Sister Zahra Wanda ya kasance littafin ban tsaro da darussa cin amana ne kaina a razane naki 🤣 da wanan book nin sai Masha Allah .











FARASHIN SO littafin soyayya wanda yakaine matakin da banyi tunanin kaiwa ba saboda masoya da kuma commenter's da nasamu audio Littafin nan yana nan a YouTube channel namu na Nishad'i tv .














MAI CIKI CE . a cikin wannan littafin na samu nishaɗantar wa na mutane daban daban littafin da ya kasance tauraron da ya haska ne har an mayar da suna na wai MAI CIKI 🤣









BIYYAYYA GA UWA . littafin na musamman best on true life story duk da cewa har yau ban kamalla ba amman akaiw masoyan da suki fatan na kamalla sa to in Sha Allah zai taho muku a sannu a hankali.









HANYAR RUWA littafin da yasaki haɗani da Sister Zahra da kuma Aunty na shugabana mai min editing Aunty Rumaisa wacce littafin yanzu muki posting nashi sai dai yayi wata huɗu ko ukku da rubbuta shi ....











AHALIN LASHKHAR ... littafi yarinya mai bincike da takasance kuma ƴar gidan ce ga kuma Ajeebah da tatsani wanann gidan littafin da yazama na farko a rayuwa ta da nayi bincike kamar wata S I D.








Wanan sune litattafai da suka wanzo a social media Ina fatan zamu amfana kuma mu nishaɗantu da abubuwan da sukazo dasu a nan gaba idan na dawo Duniyar 🌍 marubuta zan dawo da wasu muhimman labarai kamar irrin su...










BANI DA HUJJA( THEN WHO IS THE KILLER )





MADUBIN IDO ( MIRROR OF EYE )


MADUBIN RAYUWA ( MIRROR OF LIFE )


KWANA BAKWAI ( 7 DAY'S TO DIE ).


ALL EY'ES ON ME ( FATHER AND DAUGHTER)



A CIKIN BIYU ( DOLE AYI ƊAYA ).








WANAN SUNE TARGET NA IN SHA ALLAH.





SEE YOU NEXT TIME ....




TAMMAT BI HAMDULLAHI


ALƘALAMIN NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️📝
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


1 Comments On AHLIN LASHKHAR
avatar
abasu-kala

11 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment