Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da tazo gaban GURZAN sai na gayyamai abinda ke damuna watakil ko akaiw wane abu ne da zai faru damu "











Duk dariya sukayi Shugaban fada ne ya ɓaɓaka dariya " wato kai nagani tun lokacin da muki ciki yarintar tamu kaine mai tsoro da abin tsoratar wa yanzu ne duk damuwa ta mai martaba ya maganar al'kwarin mu na cewa Ƴarka Najeeba zata aure yaron gida na ASHIR "?














Numfasawa mai martaba yayi " in sha Allah gobe zan bata umarnin haka kasan jira naki ta kamalla exam nata wanan ba shawara ce ba umarni dole mu wanzar da hankan duk da cewa ina hasashin wani al'amarin amman no proplem Zan "














Atishawa ne wanda babo shirrin ya kito daga window ƙaramin dandalin da suki da sauri Nadrah ta toshi hanchin " subhanallahi " abun da tace kinan da sauri ta kashe Camera ta fara ƙoƙarin ja da baya baya ganin hakan suka dubgula hannu suka watse mai martaba ne yaga ba fadin sa daki jiran sa daga ƙofar da ya shigo.














" Isa kai akaiw matsala akaiw wani daki jiyo ko rahoto a wanan dandalin kayi maza maza ka sanarwa fadawan nan a binciko min ko waye shi ka kaishi korkokon sirrin zuwa safiya zan hallara a ciki..

















AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹


















https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I







🌟AHALIN LASHKHAR 🌟
**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1*MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.


Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739






PAGE 19 & 20


END OF PART ONE







🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*





********************************************
" Isa kai akaiw matsala akaiw wani daki jiyo ko rahoto a wanan dandalin kayi maza maza ka sanarwa fadawan nan a binciko min ko waye shi ka kaishi korkokon sirrin zuwa safiya zan hallara a ciki.."








Ganin duk neman ta sukiye tsoro yafara zarya a ganganr jikin ta ƙaramar Camera ta sa cikin dogon wandon jikinta tafara bin bango tana waiwaye dafa kafaɗarta akayi lokacin ɗaya ta juya da manyan manyan idon ta daki cikin liƙab.









Naushe ta kaimai ganin hakan shima yakai mata bugu kaucewa taye ta kaimishi naushi a dai dai wuyar sa taki ya fad'i rass ya suma da sauri ta chigaba da tafiya











" Kai tsaya nan " ganin mutum biyu sun tun karo ta suna matsowa "ka miƙa wuyan ka durgusa ɗaga hannu sama " !!! suna matsowa hannunta ta daga sama kamar mai shirrin durgusu suka matso.











"Kai macece ce fa surrender your self " , dariya ɗayan yayi " aikin banza ashe macece " yana zaro ankwa na mari sukuwa tayi da raba kafarta gida biyu ta ba kaɗan ɗayan sai gashi a ƙasa da sauri ya miƙi tsaye zaro tokobi yayi a inda ɗaya ya zaro wani balck abu atrenger shoking don yasa mata ta suma.











Gyaran tsayuwar ta tayi tanaɗi ƙafarta ta zaro ƙaramar wuka siriri sai shegi yakiye kacamewa da faɗa suka fara da mai takobin a inda ɗayan ke jiran dama da zai manna mata shoking saukar tokobi sa kan hanun ta sai ga jini yana zarya da sauri ta shammace shi a wuya takai mai muguwar yanka tana juyowa aka manna mata shoking cikin rashin sani sai gata a ƙasa a zubi tana numfashi da sauri ya kwashe ta a saman kafaɗar sa yayi hanyar Ɗakin sirri tare da ita ..














( NADRAH IN PROPLEM FAN'S !!! )

















Fitowar sa yayi dai dai da fittowa Najeeb sansani ganin jinin na zuba kuma anyi wani hanyar da baisan da zaman sa cikin masarautar ba da sauri ya juyo yafara binsu cikin azama yakai mai mugun sara da sandar hanun sa taki ya yarda Nadra dake cikin halin suma saki buga mai yayi taki ya fad'i a ƙasa ganin Teema ce ya cikka da tsananin mamaki.














" Aikin banza ashe ma wanan ce dama na barta kun kashe ta wallahi bazan taimaka wa rayuwar ta ba saboda abun da kikamin " ya watsamata ruwa .














Juyawar sa ke da wuya Nadra ta farka ganin yanda taki ta cikka da mammaki da sauri ta miƙi tsaye duk da jirin da ke damunta ganin an ɗaure mata hanun da hankicief ta cikka da tunani da sauri ta zare abin shoking ta fara zarya har ta gano hanyar Ɗakin su da sauri ta fantsamu cikin cirko cirko sukayi da Umma Da Najeeb ganin yanda ta shigo Umma ta miƙi tsaye cikin fushi ta tsinka mata mari har sau biyu sam bata lura da yanayin Nadrah ba dafa ƙuncin ta tayi ta daga hannu da niyar tsinkamata mari ko mai ta tuna ta sauki.

















"Aww Ashe karuwanchin da rashin kunyar naki yakai ga kisa hannu kice zaki rama marin da Umma ta miki wallahi da sai na miki abinda bazaki manta dani a rayuwar kiba nonsense "








Yana jan dogon tsaki zai juya saurin kama hanun sa tayi yana waigowa ta tsinkamai tagwayen mari " kafin ka min na jaki ne namaka ka daki ne saime shikkinan haka rayuwar ta zata ƙare ko da ake karewa ana neman muku incce ana wahala daku kuma ashe zaman kanku kukiye dame zanji da ciwon sanadin ka da nasamu ko da na mahaifiyar ka me yasa bako da tunanin ne wai kuna zaune da babban maƙiyanku ah "











Kafin ta gama magana ta yanki jiki ta faɗi a sume maganganun ta ne suka fara zarya akuunen su Umma wai me yace anyah bata haukace ba kuwa Najeeb kamar maganar ta fansa ce wace ce ita me tazoyi gidan nan !"








Kallo kallo suka tsaya ye da sauri Umma ta umarce sa da ya ɗaga ta jan hannun rigar sa yayi ya chukumu ta haka su ka kwantar da ita tertment ya mata da alurra nan da nan barchi ya kwashe ta "Najeeb wanan yazama sirri kowa kar yasan da cewa Teema ta samu rauni sai minsan wacce ce ita kuma me taki tafe dashi tabbas akaiw matsala na shiga ruɗani " .











Hawaye na zubawa a idon ta da sauri Najjeb ya bar ɗakin wai yau an mari shi kuma ma macce for what don ka taimaka wa rayuwarta mana cewar Wani sashin zuciyar sa .













BAYAN KWANA BIYU








Tea ta kurba tana binsu da kallo one by one Umma ce ta mata sannu murmurshi tayi "yauwa Umma fatan kima kina lafiya, honey ya ka tsaya baka zaunaba " wani uban hararra ya buga mata wanda yasa tasha jinin jikin ta .











" Teema bawani abu bane yasa Najeeb yazo ɗaki nan magana ce guda ɗaya nasan cewa ɗa na ba haka halin sa yaki ba akaiw abinda yasa kikaye hakan don girman Allah na haɗaki dashi ke gayyamun wace ce ke ? me ya kawo ke AHLIN LASHKHAR ? waya turu ke cikin mu ? menene niyyar ke a kanmu ? daga ƙarshe kuma waye ne maƙiyanmu da muki tare tare dasu ? !!! "








Shiru duka sukayi na wani lokaci kaɗannm ta ajiye cup tea nata taja dogon numfashi ta ɗaura da cewa "......

















MAI MARTABA UNCLE ALI








Tsinka mai tagwayen mari yayi " wani irrin hauka ne abin ma ga haushi ga takaice wai macce ce ta buge ka har ka suma ga cctv ya ɗauka komai ace ta ƙwabce muku me kuki tunanin zai faru idan har da gaske taji tattaunawa da mukayi tabbas itta ce kuma har ta kashe bawa na ɗaya wai ma dakata, !








Hanyar ɗakin sirrin ba cctv camera ba wanda yasan hanyar nan ya akayi ta ƙwabce ma " ? yana kallon wane bawa da aka ɗaure masa wuya da bindige da hannun sa








Cikin kakkarwa yafara magana " Amin afuwa tabbas na sumar da ita to amman ta baya wani saurayi ya buga min sanda tabbas naso ace naga waye amman fuskar sa a rufe yalla'bai kamin rai a ƙaramin lokacin a tara dukkan baye mata domin tabbas hannun ta da rauni na wuƙa ta hakan ne kawai zamu gani wacce ce "!!!











Umarni ya basu da cewa "idan har wannan shirrin baiyuba ina tabbatar muku da cewa duk sai kun bar duniya a daren yau " a hanzarin ce duk suka fita domin sun san tabbas hakan zai iya faruwa da su cikin azama ya fitta yafara shillar tara dukkan baye da kuyangu da sauran ma'aika tan da ƴan gidan ma gaba-d'aya domin ganin sun kama yarinyar da tabi sahun sarki da wasu ɓoyayyan mutane ..














Madaki ne ya buge tebur na gaban sa sai da ta tarwatsa " wacce ce ita ! waya turu ta ! me takison! waye uban ta !! daga ina taki ! meye niyar ta akan mu !!!".?







Knoking akayi su san da cewa babo mai zuwa a wannan lokaci sai Shugaban fada da sauri ya bakaɗo ƙofar har yana tuntu'be sai zufa daki kitto mai duk miƙewa sukaye " Shugaban fada me yafaru ya muka ganka "?





"Dole kugani a haka shin kunsan cewa qunƙiyar hisba , qunƙiyar kare hakkin ɗan adam qunƙiyar kare hakkin mata ,da Govnati sun haɗakai sun turo mana wanan takardan "?




WHAT WILL HAPPEN NEXT !!!


Shin Nadrah zata gayyawa Najeeb da Umma gaskiya?!!!





Shin waye Uncle Ali !!!?





Kuna ganin idan ana bincike asirin Nadrah zai tuno ko a'a?!!!





Wacece Ajeebah !!!?


Wani irrin abu ne Ajeebah taki aikata wa har tayi waya a toilet !!!?





Da waye Ajeebah ke planing!!!?





Wacece Nadrah !!!






Kar kumanta Akaiw Ajeeb shin za'a fitar dashi ƙasar waje ko a'a?!!!







Wani irrin haɗin gwiwa akayi!!!?


Wani irrin takarda ne da ya razana Shugaban fada!!!?




Ina labarin qunƙiyar da Nadrah taki aiki !!!!?

Laifin daɗi ..................... daga yau babo posting masu sai ranar Monday in Sha Allah zamu fara part 2 .









EXTRA PAGE



Alhamdullah !!! Ina godiya gariku my commenter's Allah yabar zumunchi da ƙauna .











Da farko ance mutuncin Nadrah sakamakon sharrin da ta laftawa Najeeb but yanzu naga kun fara sonta kamar ma kunfi kula da ita sama da Ajeebah kodon ma itama Ajeeba dewa daga cikin ku sunmata mummunar fahimta.











Akwai wata baiwar Allah ta kira ne a waya taki cemin "ya za'ayi yarinya ta ringa wa mahaifiyar ta rashin kunya har ta ƙi zama kusa da ita tana mata abinda bai dace ba, "gaskiya hakan bayi ba " nace mata ba komai zan gyara nagodee.








Abin lura anan shine yanda labarin yazo a haka na rubuta don haka kuyi ha'kuri da yanda yazo haka sakon labarin yazo kuma ina tabbatar muku da cewa a gaba zakuji daɗin labarin .








Da farko Ajeeba 15 taki dashi akaiw yarinta ga kuma soyayyar da taki nunawa mahaifin ta kwatsam aka kawo gawan sa wanda akaiw shaidar wuƙa tabbacin kashe shi akiye , bayan kwana huɗu akayi sabon naɗin sarauta da ƙanin mahaifin ta a inda akaiye bukukuwa irrin ba al'adah, bayan kwana arba'in aka ɗaura auren mahaifiyar ta still da ƙanin mahaifin ta ga kuma tsunguma da habaice daga ɓangaren ƴan uwan ta wanan babban dalili ne da zaisa ta guji mahaifiyar ta da kuma dangin ta a ganin ta cewa Mahaifiyar ma na da gudunmawa wajen mutuwar mahaifin ta kar kumanta cewa Ajeebah yarinya ce qarama a wanann lokacin.......................








Nu haɗu a part 2 domin warware rikicin AHLIN LASHKHAR.




AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹🌹💐
















https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I



🏠💎AHALIN LASHKHAR 💎🏠
**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️










Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739




PAGE 21 ➡️ 22






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*







❤اللَّهُمَّ عَافِـني فِي بَدَنِي، اللَّهُمَّ عَافِـنِي فِي سَمْعِي، اللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَصَرِي، لَا إِلَهَ إلاَّ أَنْتَ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ مِنَ الْكُفْر، وَالفَقْرِ، وَأَعُوذُبِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ ، لَا إلَهَ إلاَّ أَنْتَ🥺🙏


A madadin wanan gidan mai Albarka muna miƙa sakon ta'aziya ga Sister ,جمیلة 🌹 یعقوب 🌹 إبراهیم 🌹 wanda ta rasa mahaifin ta ranar Alhamis wanda yazo dai dai da sha takwas ga watan ɗaya 2024 . muna addu'ar Allah ya masa rahama , Allah gafarta masa duniya da lahira , idan namu yazo Allah yasa mu cikka da kalmar Allah... ( Ameen )..








**********************************************














Shiru duka sukayi na wani lokaci kaɗanm ta ajiye cup tea nata taja dogon numfashi ta ɗaura da cewa " Tunda kin haɗa ni da girman Allah kuma ina ganin darajar ku matsayin "










Tari tafara da kakkakin amai da sauri Najeeb ya juya kansa ganin bazai juriba ya fita waje da gudu ta shiga toilet cikin mammaki Umma ta ke kallon ta " to kodai da gasken ne kai gaskiya nema amman kuma " !.














Tunanin tane ya katse lokacin da Nadrah tafoto toilet tana muzuarai hannun ta ne yafara kakkarwa tana haɗa haƙura da sauri ta hau gado ganin zazzaɓi na damunta Umma tayi saurin jan bargo ta lulluɓe ta Najeeb ne ya shigo da cewa "Umma cikin gaggawa an haɗa dukkan Mutanen wanan masarautar a babban dalilin ".

















Zuciya ta ce ta buga but ba ita kaɗai ba harda Nadrah dake zazzaɓin ƙarya tana leqo idon ta waje "to wane taro ne haka cikin gaggawa kuma kowa da kowa " ƙara shigiwa tayi cikin tsoro da fargaba ,














" Amman Najeeb ita kuma Teema fa " guntun murmurshi yayi " bansaniba Umma amman dole taje kinsan dokar AHLIN LASHKHAR ba'a guji musu but zanje gun Mai martaba naji Miye musabbabun wanan kirar " .














Yana gama magana ya fita " sannu Teema kinje ga magani " ta bata da ruwa tasha a gabanta "bare na fita zuwa ɗaki na kafin nan kin samu sauki sai mufita ana haɗa taro na kowa daki cikin masarautar nan " girgiza kai Nadrah tayi ta rufe ido tanajin rufewar ƙofa tashiga toilet ta sa hannu biyu cikin bakin ta tafoto da maganin idon ta ne ya sauya zuwa ja abin hanun ta tagani wanda yayi light hanzarin dubawa 2missed call da sauri ta haɗa duk wasu kayan ta ganin yau ta kamalla aikin ta wanda ya ɗauki ta tsawon wata biyu kacal .




















Duk abin buƙatar ta ɗauka cikin baƙin jaka nan ta goya sa da sauri ta ɗauki ƙaramar paper tayi rubutu akai ta ajiye ƙasan pillow ba'kin wando ne da bakin t_shirt sai bakin kimuno akai liƙab tasa ta rufe fuskarta , wuƙarta tasa cikin ƙasa wandon ta gyara tsayarwata da kyau tana fitowa tayi sa'a ba kowa a babban ɗakin cikin hanzarin ta kutsa kai ganin ba mutane duk anfara hallara a babban Fillin taron.














Ajiyar zuciya mutum biyu dakaro ta haɗu dasu kallo kallo sukiye " ki wacce ce ke buɗe fuskar ke " cewar ɗaya juyawa taye taga tabbas ba kowa hannu tasa zata buɗe fuskar ta ta kaimai naushe dai dai hanci sa da sauri ɗaya ya yunƙara shoking ta jona mai jansa tayi iya ƙarfin ta ta haɗa su su biyu ta rufe su a hankali ta taka har ƙarshen layin ganin masu gadin kowace ƙofar shiga cikin masarautar na tsaye ta dafa kanta tunuwa da wacce ce ita ta buɗe bag tafito da tawol tasa a hanun ta bayan tabi nan ta hau ta saman bishiya tsakanin ta da ginin tazara kaɗan ne agogon hanun ta ta matsa.

















"Yes sir okay sir " ta katse wu'kar ta zaro ta kamo wani rishi ta kwashe mishi ganyen bayan sa tabar na gaba gaba jijjigawa taye ta kama furr sai gata taye tsalle a saman katanga duk da cewa hanunta da tawol hakan bai hana ƙayar da poal da akasa sokin ta ba chiki da jarumta ta dirƙa a ƙasa .











" Ahhhhhhh waiyo na ɓalle ƙafata da gudu tafara bin layi layin unguwar wata ƙatuwar baƙar motace ta tsaya a gaban ta buɗe wa akayi da sauri ta shiga al bawa motar wuta ɓat suka ɓacce tana juyawa tana tunanin farkon shigar ta ƙasar Hausa bayan mutuwar mahaifiyar ta Atika........









THANK YOU NADRAH FOR YOUR SPECIAL APPERIANCE .















**********************************************


Dole kugani a haka shin kunsan cewa qunƙiyar hisba , qunƙiyar kare hakkin ɗan adam qunƙiyar kare hakkin mata ,da Govnati sun haɗaka sun turo mana wanan takardan "?






Rigigin Magana sukiye tsakanin su cikin tashin hankali " Karanta meye takardar ta ƙunsa " ajiyar zuciya Shugaba fada yayi Sammachi ne zuwa court of appeal inda aka shigar da ƙara daban daban akan ka da kuma masarautar AHLIN LASHKHAR za'a fara zama daga Ranar Monday kwana biyu ya rage mana " .








Uncle Ali ne ya kama saitin zuciyar sa "innalillahi wa ina iallhin raji'oun tashin hankali nashiga ukku ne Aliyu wani irrin al'amari ne yaki tunkaro inda naki "..











AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹



















https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I



🏠💎AHALIN LASHKHAR 💎🏠
**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️










Facebook page : Narnah ƙanwar soja
Wattsppt numb: 08101235739





After the successful of MAI CIKI CE am back with sweet story that consit love & action and sympathy's & king story 🎺👑






PAGE 23 ➡️ 24






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*







❤اللَّهُمَّ عَافِـني فِي بَدَنِي، اللَّهُمَّ عَافِـنِي فِي سَمْعِي، اللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَصَرِي، لَا إِلَهَ إلاَّ أَنْتَ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ مِنَ الْكُفْر، وَالفَقْرِ، وَأَعُوذُبِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ ، لَا إلَهَ إلاَّ أَنْتَ🥺🙏











MASARAUTAR GIZO AHLIN LASHKHAR AFTER 2 DAY'S.











"Ke kwantar da hankalin ke kawai wani lokacin ƙaddara na samun bawa a wasu lokuta idan ya jure zai kwashe ribar haƙuri tabbas akaiw wasu maƙiya na da ban sani ba Hafsat ( Umma ) , a ɓoye but in Sha Allah zamuyi nasara duk sharrin su kansu zai kuma kinje masoyiyar Ali ," ?




















Da jajjayen idon ta ta ɗago ta gansa ciki da ƙwarin guiwa da faɗuwar gaba ta amsa da " in sha Allah , Allah baya barci tunda bamu tsokani kowa ba to zamuyi nasara bare nagama

1 Comments On AHLIN LASHKHAR
avatar
abasu-kala

11 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment