Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

" , ta kama hanun sa ta ɗaura mai wani kyakkyawan agoggo " just go banson ka sake dawo wa nan don akaiw mai targeting na " okay madam" ya rufe fuskarsa ya tafe.




















Ɗaukar leader taye taga duk abinda taki bukata atamfa ce dogon riga da gyale mai ɗan kyau tana sawa wasu zafaffan hawaye suka biyo ƙuncinta gaban mirror ta tsaya ,














"Masha Allah Nadrah me kike jira Allah ya baki kyau da dirin jiki gaki yarinya mai brain to kukan me kikeye su kike kiye rashin nasara akan aikin ke ke mai da hankali ke sosai ganin cimma muradun ke " .











Hannu tasa ta tsinka wa fuskarta mari da cewa " ina kuwa zan bare nayi rashin nasara kamar wawiya ace ina barin hawaye na saurin fitowa a fuska ta nice fa Nadrah ƴar gatan Maman ta " a madadi ta tsayar da hawayen sai ta jingina da mirror ta kama kanta ta fashe da kuka tunawa da mahaifiyar ta .











Bayan minti goma kacal ta wanke fuskar ta ta ta buɗe wani box sai ga wani fuska anyi design nashi da komai murmurshi taye ta shafa wani abu kamar rose water ta ɗauki fuskar tana mannawa a hankali tana








" Wash nifa Nadrah jaruma ce banajin zafin komai banajin zafi" har ta kamala sawa tsayawa tayi da kyau ta gyara duk ta sauya jiki na Nadrah fuska na wata chocolate baby mai kyau sai dai ba ta kai rabin kyau na Nadrah ba lip stick ta shafa ta tattara box bata tasa a ƙaramin jaka ta fita daga hotel .

















Hango motoci taye a ƙalla takwas a jire tana duba baya ta hango Lashkar akan Number motar murmurshi taye taye ficewar ta Ajeeb ne ya hango bayan ta tabbas itta ce wanan,





"Hi kurma where are you going you think bazan biyo ke ba ko " tana juyawa yaga ba ita ba ceb" sorry sir please who are you " ganin ba ita bace yayi shigowar sa ciki da fadawar sa "
















"Najeeb ɗauki wayar ka mana ana ta kira ko" murmurshi yayi da ganin Uncle Ali da Umma amsa wa yayi da sawa a kunnen sa " hello dear " dagajin hakan suka san Ajeebah ce ta kira sa suka chigaba da breakfast nasu cikin alfarma da gata irrin na masarautar su














" To Aunty Ajeebah " miƙawa Umma wayar yayi da sawa a handfreee " ga Umma nan ku gaisa gyara murya Umma tayi da cewa "Ajeebah ! Ajeebah !!" shiru da ya biyo baya na yasa su kallon kallon katse wayar tayi da sauri ya matsar da wayar " am sorry Umma inaga ma network ne kawai anjima zan kira ta "











Duk sun san da cewa Ajeebah har yanzu bata magana da kowa a gidan amman Najeeb na kokarin ganin sunyi ko waya hakan ya chutura da ɗan gudu gudu Sameera ta fito daga ɗakin ta hango su tayi duk a dinner ta sunkuya tayi gaisuwa kusa da Hamma Najeeb ta zauna ta fara cin nata abincin











( Samera da Sameer sune yara biyu da Umma ta haifa da Uncle Ali ) wayar ce ta saki ruri lokacin da Najeeb ya duƙufa gun cin ferfeson naman kaza ƙaramin tsaki yaja ganin new number shiyasa ya tsani zuwa da wayar sa kan dinning da Ido yawa Sameera magana ta katse saki Kira akayi Umma tace











"Son pick bakasan waye ba fa" Sameera ce ta amsa da sa wayar speaker nan taki wane sauti mai daɗi sauraro ya ratsa dukkan kunnunwan su da cewa " Idan har ka datse wanan kiran lallai sai na tuna ma asiri a idon duniya da abinda ka aikata min "!








Duk tsayawa sukayi tamkar basa numfashi "nasan da wuya ka ɗauka waya na tun jiya ina kirar ka that's why na kira da sabon Number Ina farinciki sanar ma da cewa ina da juna biyu am pregnant kuma cikin ka " what "!!! ya faɗa da ƙarfe har yana sar'kewa da sauri suƙa miki tsaye "Who are you "











Dariya tayi da cewa " kar ka damu zamu iya zubarwa amman ina tsoron rasa rayuwata da kuma aikata zunubi biyu akaina wata biyu ne cikin " Son of bitch Uncle wallahi "aww Ashe ma faɗiwa yazo sai dai dai da zama a handfreee kuma kusa da mai martaba gaskiya ne mai sa'a ne Ya'laɓai ina ƙofar shigowa gidan ku duk fadawa sun tari min hanya kamar wata ɓarauniya cikin sallu alim zan zauna a gidan ku na haife yarona na tafe na barma kayan ka ba wanda zai sani kasan akaiw pictures namu tare dakai inada hujja akan ka 💯 don haka CIKIN BIYU za ayi ɗaya ko ka fitto ka shigar dani na zauna har na haihu ko nashiga duniya na tuna asalin waye kai " ...














Kafin ayi magana ta datse kirar "Tashin hankali " cewar uncle Ali Sameera kam tuni tafara sharar hawaye Umma ce tsayawa ya ƙagareta jingina da bango tayi "Najeeb wanan abun da gaske ne ?" Umma trust me drama ne kawai " uncle kam da ya gama rikicewar da cewa "banyi tunanin yarona Najeeb zai aikata hakan ba sai dai ko Ajeeb look fita ka duba da fadawa idan da gaske ne ku shigo nan muyi magana a nitse " zaiyi magana ya dakatar dashi bana neman magana just goooo!!!"



















A birkice ya fitoo sai haɗa zufa yakiye duk da good weather d'aki cikin gari karo yayi da wasu fadawa tunda ga ƙofar farko chan ya hango wata kyakyawar yarinya da trolly bag nata ɗago da kanta tayi nan taga sa rass gabanta ya fad'i hatta dafa ƙirjin ta ba kaɗan ta tsorata da ganin idanun sa ba a hankali yaki nufarta ta fara ja da baya " calmdown Nadrah koo kwarjinin sa yayi yawa nayi nadama yin hakan da ace ma Ajeeb nayiwa hakan ba Najeeb ba oh my god help me to find a way guduwa zanyi kawai "








" Who are you a said " ganin tayi shiru yasa hannu zai tsinka mata mari ' da sauri Umma daki bayan sa ta ce "kull kar ka yarda " har inda Nadrah taki ta tsaya numfashi su na goggogan na juna da sauri Nadrah ta zare Black eye glass nata duk da ido ta ya sauya zuwa jan durgusawa tayi " Umma barka da safiya" barka yarinya mu shiga daga ciki" .














na6n aka basu hanya duk abinda ke faruwa Najeeb ya zama saƙaƙo binsu kawai yakiye gani ma yaki kawai mafarki ne ba gaskiya ba ba mafarki da nunawa mutum abuba taya ya za'ace wata yarinya tazo gidan su wai tana da ciki kuma cikin ma nashi cikin ƙanƙanin lokacin kuma har tashiga gidan su kodon ma gaban Iyayyen sa ne shiyasa











Muryar Uncle Ali ne ' ya datse sa har ya lura ashe sun iso cikin perlour Umma nasa duk zama sukayi "yarinya tsakanin ke da Allah ke gayyama na gaskiya meye tsakanin ke da yarona Najeeb kuma kije tsoron Allah ke tabbatar zaki mutu a kwantar daki cikin kabarin ke ke kaɗai idan kikaye mai kyau zakigani hakama akasanin sa za'asa cikin ma'auni"

















tuni jikin Nadrah ya ɗauki rawa ga wane bugun zuciya da takiye akai akai sai hawaye ya zuba a idon ta fashewa da kuka tayi kusan minti goma ba wanda ya lallashita faɗuwa tayi a Gaban Uncle Ali har tana dafa ƙafarsa da cewa " ka yarda dane ko kar ka yarda nasan Allah yana kallo na nasan cewa Bazai taɓa barina idan nayi wane abu da zan cutar da AHALIN LASHKAR BA sai dai kasani cewa bani da iyayye banda kowa ne marainiya ce asali ma bara nakiye akan titti watarana da bazan taɓa mantawa dashi ba ....














Am sorry busy na yayi yawa masu turu sako naganku da masu kira na a waya suna tambaya chigaba kuyi min uzuri in Sha Allah komai ya kusa dai dai ta, ina godiya .








ALƘALAMIN NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞https://chat.whatsapp.com/EcdqUwHkniSAsRQg8HHTCT








https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I








🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHALIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.










Double 🅿️ 11 & 12.

Wattsp Number : 08101235739
Facebook page : Narnah ƙanwar soja













🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*










HAPPY NEW YEAR 🎊🎉
I am back 🎊



Nadrah ta chigaba da cewa " Ka yarda da ne ko kar ka yarda nasan Allah yana kallo na nasan cewa bazai taɓa barina idan nayi wane abu da zan cutar da AHALIN LASHKAR BA sai dai kasani cewa bani da iyayye banda kowa ne marainiya ce asali ma bara nakiye akan titti watarana da bazan taɓa mantawa dashi ba ....













Ina kwance duk baran da nayi bansamu komai ba yunwa ta galaibata da rayuwa na narasa gani meyasa ma nazo duniya .





Ganin haske nayi ya haskaka hanyar babban titin da sauri na tattaro dukkan ƙarfe na ganin Manyan motoci ko zan samu sadaka naci wane abu komai ƙanƙantarsa,








Hannu nasa naringa tsayawa cikin sa'a ta tsakiya ta tsaya wanan shine had'uwa ta na farko da wane kyakyawar saurayi wanda kyau sa ma yasa namanta cewa duniya naki watakil ko lahira ne akaba ni shi nagansa gani ɗaya na masa yamin.











Tausayina ya dira cikin zuciyar sa tambaya ta yakiye " ina gidan mu "? nace " banda kowa" duk da haka ya kuma tambaya ta sai dai amsa ɗaya naki bashi " ka taimaka min da abinci "





Magana yayi da wane driver sa suka sani a mota ban tsorata ba sam har mukaje wani restaurant akamin takeway buɗiwa nayi nace har guda biyu a gabansa nasha lemon kwalba sai bachi tafara zarya akaina rasa yanda zaiye dani yayi daganan ya yanke shawarar kawone gidan nan ko aiki na muku saidai yawan mutuwa da ƴan mata sukiye a koyaushe ba tare da wani dalili ba yasa"











Tsayawa tayi da ganin su ɗaya bayan ɗaya yanda suka tsayawa jin ƙaryar ta da taki zalzalu musu musamman shi Najeeb da yake da ya'kinin mafarkin nashi harda taimako ma ashe yakiye .








Umma kam duk tausayin ta har hawaye a idon ta Sameera kam dirsham ta zauna.





"Chigaba da gayyama na labarin ke don Allah kar ke katse kinje " kallon ta Nadrah taye da cewa "kice Sameera ko yana yawan bani labarin ke amman mai martaba meye dalilin yawan mutuwar yara mata da ake samu a cikin masarautar ku "?











Da sauri Uncle Ali ya cire hular sa jin abun yaki kamar saukar aradu "lokacin su ne yayi nema bansaniba amman hakan yana faruwa akan kowa kullu nafsin za'iƙatul mautt " kai ta girgiza ta chigaba da bayani..













Sai dai yawan mutuwa da ƴan mata sukiye a koyaushe ba tare da wani dalili ba yasa yakai ne wane gidan da ba kowa nayi barchi na tsawon kwana bakwai banga kowa ba har ina tunanin ɗan yanka kai ne.








saidai gidan akwai komai a ciki naye wanka nayi ado har kayan mata ma akaiw a cikin kwatsam watarana yazo yana tambaya ta don ya mayardane ko gun dangina amman bansan kowa ba haka ya chigaba da ajiye ne ina samun komai ban rasa ba saidai akaiw lokacin da ya tafe yayi wata ɗaya baizoba hankali na ya tashe don ko ba komai mun sha'ku sosai har soyayya ta shiga tsakani mu sai da ya dawo yace min ya tafe Amurka ne,








Nayi ha'kuri bai sallami ne ba gaggawa ce ya tafe gidan Aunty sa Ajeeba wacce tabar gidan nan sanadin mutuwar mahaifin ta da auren mahaifiyar ta abinda yace min kinan to dai maganar gaskiya alaqar mu tayi ƙarfe sosai komai don farinciki junan mu mu nayi.











Amman ya zamar dane kamar matar sa da duk lokacin da yazo zai biya buƙatar sa ya tafe sau ɗaya ya kaine waje gidan shakatawa mu biyu kawai waiyo Allah ranar nasha soyayya da gata bayan wata biyu na daina ganin sa gaba d'aya ya manta dane gashi banda lafiya shine naje asibiti aka dubane ashe ma ciki ne dani har tsawon wata biyu kacal.














Nashiga tashin hankali don haka na yanke hukuncin kirarsa da sabon Number kuma nazo gidan su , ga shaida ta bansan ko zaku amince dani ba amman ne gaskiya kawai na gayamuku "











Nan ta zaro wani abun pic saiga tada Najeeb suna murmurshi hotona ta fitar akan wayarta daban daban wani kam ma suna wasa har akan gado abin ba'acewa komai ..
















Sallati umma tasa ta faɗi ta suma ihu Najeeb yayi ya chukumu wuyar Nadrah ya haɗata da ƙasa da sauri Uncle Ali ya chukumu sa da ƙarfin sa ya tsinka ma sa mari .





"Ashe Najeeb baka da hankali kashe ta zakayi " Najeeb da sauri ya bushe iska ya naushi iska ya fitta daga ɗakin yana sauri kamar zai firi sama..











Finally Nadrah ta shiga AHLIN LASHKHAR


Shin wani mataki Uncle Ali da Umma zasu ɗauka?





Shin kuna gani Nadrah zata cika burin ta?





Ne kaina inason sanin meke faruwa a AHLIN LASHKHAR





🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHALIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*













PAGE 13 & 14


HAPPY NEW YEAR 🎊🎉
I am back 🎊








"Ashe Najeeb baka da hankali kashe ta zakayi " Najeeb da sauri ya bushe iska ya naushi iska ya fitta daga ɗakin yana sauri kamar zai firi sama..








Cikin mintuna talatin duk sun fitta daga cikin hayyachin su kallo kallo kawai akiye ana jiran isowar likita don ya tabbatar da aikin sa na bincike akan Nadrah.








Najeeb daki ɗakin sa ya rasa abinda zai masa daɗi wayarsa ya jawo bugu ɗaya ta ɗauka cikin sanyin muryar ta ta masa sallama jin yayi shiru ta ɗaura da cewa ,








"Tabbas Najeeb akaiw abin da ke faruwa ka gayyamin waye ya taɓa min kai na maka al'kawarin ",





Fashewa da kuka yayi a razane ta miƙi akan chair na office nata a razane " what Najeeb kaine kaki kuka what happened tell me now now ."








Jin ya kasa magana kawai ta datse kirar cikin tashin hankali number mijin ta Asad ta kira taki sanar mai lallai tana buƙatar sanin abinda ke faruwa da ɗan uwan ta ba ƙaramin abu ne zaisa sashi kuka har ya kasa gayamata ba kawai a yanka mata tiket zata tafe Nigeria ,"

















" What ! Ajeebah yau kece da ambata zaki shiga Nigeria Allahu Akbar " ganin ya mayar da abin kamar wasa ta jawo laptop nata hannu biyu biyu tana typing tamkar zata cinye sa hannun ta sai kakkarwa takiye tura sakon tayi ta ɗauki brief nata ta fita qatuwar motar ta tashiga direct wane katafaren gida ta tsaya.














Da sauri ya hango motar ta "lallai duk abinda yaki faruwa a AHLIN LASHKHAR anyi kuskure ba ƙaramin abu bane ya taɓa Najeeb ba tunda tsawon shekaru sai yau Ajeebah zataje saboda jin kukan Najeeb , "











" Dear "da sauri ta katse sa " but kasan bana maka irrin wanan wasan Najeeb nawa duk duniya shine kawai jinina ɗan uwa na ace yana cikin matsala ka kasa fahimta kana min wasu tambayoyi ne nasan duk daren daɗiwa dole zasuyi hanyar cutar da ɗan uwa na har gobe inajin ina kallon gawar mahaifina cikin jini kwana huɗu kawai akaye shagali da auren Umma,








Wallahi azim na barsu da Allah amman ba wanda zai cutar da ɗan uwa na na zuba ido ina kallon su immposibe sai sun san Najeeb ɗan uwa na ne kuma bugun zuciya ta duk abinda zai faru sai dai ya faru na saye tiket gobe Flight zai tashi ina tabbatar maka on Wednesday Ina Kano baza'a Raina mana wayoo ba sai naga U"














Da sauri ya haɗa bakin ta da nasa ganin zallar ɓacin rai da juyawar ido ta lokacin ɗaya ya tabbatar tabbas ba abin ƙaramin ba amman yana tuna kalar masifa da zai faru idan har yabar Ajeeba ta tafe Nigeria tunda ko ba komai ai iyayye iyayye ne har abada ..














Tunda Doctor ya shigo da kayan aiki sa Nadrah taki raba idano duk ido suka zuba mata ganin yanda tasha jinin jikin ta banda Najeeb da ƙiris yaki jira ta fashe don ma Umma ne ta jawo sa aye komai a gaban sa.











Babban matsalar da aka samu ƙaruwar mutane a cikin parlour don duk abinda Nadrah ta faɗa akan kunnen Ajeeb da yazo gun mahaifin nasa don haka yayi murna da recording duk wata magana ,











Duk kallon da yakiwa Nadrah ya kasa banbanci yanayin ta like yataɓa kallonta " but where , "








Muryar likita ne ya dawo da kowa duniyar tunanin sa " What is your name "? tambaya taki ta wani irrin cikin basarwa ta amsa da cewa " Teema Abdullahi "











Duk kallo kallo sukaye tamkar ba sunan ta ta kira ba ita kanta tayi mamakin irrin wanan sunan ta " how all are you " fakaice sa tayi da ido "nifa ba wani jin turanci nan naki ba , "











Doctor miƙa wa nurse yayi alurra da za a ja jinin ta da sauri ta miƙi tsaye " waiyoo wallahi bazakuja jini na ba to hauka ake da zaku kwashe min jini "








A zuciye Najeeb yayi kanta tunawa da shaqar ɗazun ma yasa ta nitsu '" to shikkinan amman a hankali " nurse ta gyara komai ta sa sirinje ihu ta buga wanda kowa saida ya ƙara tsanarta ta banda Ajeeb da yaki dariya











"Kai Babyn nan ta haɗu inason mai tsoron allura gaskiya Najeeb kayi sa'a " cikin basarwa da nuna baije komai ba ya dunkura wa yayyan nasa ashar a zuciyar sa.








Ya chigaba da jiran ganin ikon Allah nurse ne ta kama hanun su tafe toilet domin taye fitsari a roba "shikkinan nikam na mutu Honey Najeeb wai meyasa bazaka gayyamusu gaskiya ba sun kwashe rabin jini na yanzu kuma harda fitsari to Allah yasa banda kashi kam ko "?







1 Comments On AHLIN LASHKHAR
avatar
abasu-kala

11 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment