Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register







Da sauri Sameera ta toshi bakin ta don wani irrin dariya da taki shirin ye ,harara Najeeb ya buga mata taki ta kama bakin ,











Suna shiga ta shiga toilet nurse ce ta biyota "ke don Allah mahaukaciyar ina ce ke da har toilet zaki bine " maintain your self kisan waccece a gaban ki am not your met umarni a kabani sunkuya kiye fitsari








" Aikin banza ne zakigaya wa zagi da turance wallahi nafiki hauka sai na miki ihun kwarto to fyad'i zaki'min na ƴan maɗigo da zakiga tsiraici na bayan ana son mutum ma yanajin kunyar ganin jikin sa sai ki wani biyoni ".











Nurse ne abin ya ishe ta ganin yarinya ƙarama na kaita bango ba'abin ta mata duka ba sai dai tunawa da AHLIN LASHKHAR taki ta rufe toilet " okay Ina jiran ke anan ".










Murmurshi Nadrah taye " to ko kifa kina matsayin musulma " tana ganin ta rufe ƙofar tayi ajiyar zuciya " oh my God help me wanan aikin da matukar muhimmanci yaƙi ga uban wahala ga tarin ƙarya ga kamilin mutumin da ba ruwan sa Astangafurallah nasan nothing "














Jim an buga ƙofar ne ta ja iska " saura kaɗan" wani roba ta fitar ta zuba a robar da aka bata tasa shi kuma a toilet tayi fooloshing tana fitowa. nurse nin ta amsa " but kar ki gayyamusu ba tare muka shiga ba plz" .









Murmurshi tayi " kar kidammu ke musulma ce mai matuƙar son addinin ta mu tafe kawai kuma harda kashi nayi shiyasa nayi fooloshing "








Dariya tayi ganin zallar yarintar yarinya suna fitowa likitan ya amsa suka shiga lap na cikin masarautar minti talatin sai gasu sun dawo da takardar shaidar gwaji a hannu zumbur zumbur suka miƙi tsaye mussaman Najeeb da zuciyar sa ke bugun chasa'in chasa'in, gyara glass na idon sa yayi ya dube su da cewa "..











Nadrah shin kuna ganin lafinta ,? ko kuwa Jarumtar acting nata kuki kallo ?





Shin me zai faru idan har Asad yabar Ajeebah tazo Nigeria ?





Idan tazo kuna ganin Nadrah zata sha ku kuwa asirin ta ne zai tonu ?





A tunanin ku meyasa Ajeeb yaye record gaskiya bai kyauta min ba nikam ?





Shin burin Nadrah tmda tiget nata zai cika idan doctor yayi magana ko ya zata kasance.








AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA ✍️📝📒💞🌹💝 🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️🏵️


AHALIN LASHKHAR


🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️





**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.







PAGE 15 & 16







🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*











Amarren Mama wanan page sadaukarwa ce a gariki ina godiya sosai Allah ya bar zumunchi .










Let's go










Zumbur zumbur suka miƙi tsaye mussaman Najeeb da zuciyar sa ke bugun chasa'in chasa'in, gyara glass na idon sa yayi ya dube su da cewa .








"Yalla'bai mai martaba Allah ƙara nisan kwana ya " da sauri Uncle Ali ya katse shi da cewa "go ahead me a result " ?







Tunda doctor yaga haka yasan tabbas akaiw matsala " sorry to said that she is pregnant two months and one week , "Alhamdullah" abinda Nadrah tace tana sauki a jiyar zuciya .











Gabaɗaya wani abu kamar bugawar guduma ya sauka akan ƙirjin sa wani malalon bakin ciki ne ya tunkaro zuciyar sa taki idon sa ya fara lumshewa ganin sa ne ya ɗauki jire ya kwashe shi da sauri ya yanki jiki ya fad'i .











Ihu Umma ta buga ta ye kansa cikin hanzarin kuɗa Aunty Amina ta buga da shewa taki idon su ya dawo kanta "ayerireeee ashe maciji sare ka ɓoya ne ana ganin uztaz haka uztazam suki "?








Ajeeb ne ya amsa da cewa " shegen yaro sillent killer ashe yarinya ma mussaman ya ajiye yana karawunci tunda ya iya bata ciki ashe ya girma sai uban ustazanchi kamar na Allah da Manzonsa , "








Takaice ne ya ishe Nadrah wacce ta rikice sai yanzu taki ganin girman laifin da tawa Najeeb cikin hanzarin ta buɗe fridge ta kawo Umma ce ta kalli ta kamar zata hana ta kawai Nadrah ta watsamai a fuska tana shafa fuskar da hawaye a idon ta .








"Please wake up wake up don't go honey Ina sonka ka tashi please idan baka son cikin ne kawai mu zubar but please stay with me '"








Najeeba ce ta jawo ta daga baya baya kamar zata kifar da ita a ƙasa don takaice da bakin ciki wai me yaya Najeeb ya gani a jikin wanan abar " .








kallo kallo suka tsaya ye a tare , tari da Najeeb ya fara shi ya dawo dasu duniyar kallon da sukiye da sauri aka bashi ruwa domin yasha but ya sake kumawa suma a karo na biyu likita ne ya sa suka fita aka sashi a mota suka nufi babban asibiti ,








Ɗaki mai martaba yasa aka bawa Nadrah a inda ta shiga ta kwanta akan makikin gadon ta da yasha kayan alatu miƙa tayi ta amsa da cewa








"Ya Allah irrin wanan daular lallai mutanen nan suna almabazuranci da dukiya ko da yaki gidan sarauta ne kuma AHLIN LASHKHAR ne hakan ba komai ba ne, shin ko burin na zai cikka na zuwan Ajeeba na tabbatar indai tana son Najjeb yanda taki cewa soyayya su tayi ƙarfe to tabbas zata zo hakan kuma shine nasarar mafarin aiki na but idan kuma tazo tafara wanan masifar nata da naji labari fa !!





Hhhh nine Nadra yarinya ƴar maman ta , let me up and take a shower "








Shafa cikin ta tayi ta ɗauki ƙatuwar wayarta wanda tace Najeeb ne ya saya mata kallon gallary tayi " Allah sarki gaskiya zamanin nan yazo da abubuwan mammaki wazai ga wanan hotonan yace karya ne editing ne , sai ne Nadrah"








Murmurshi tayi tashiga Google nan tayi searching wasu abubuwan masu muhimmanci ga masu ciki ,chan ko mai ta tunu ta kuma yin murmurshi nan ta duba littafin MAI CIKI CE. ta sauke akan wayarta toilet ta shiga ta daura tawol kayan da tazo dashi dogon riga tasa.








Buga mata kofar akayi nan ta bada izinin da a shigo kallon Sameera ce ta ɗan saki fuska , " Sameera Barka da yamma yanzu nagama shirrin nace zanzo mujee hospital "





Murmurshi tayi "noo basai kinje ba don yanzu haka Sister Ajeeba ta tura masa tiketi zuwa America gobe zai kama hanya tana son ganin sa ,"








Subhanallahi kinan bazata zo ba " ido Sameera ta zalzalo wace da sauri Nadrah ta dai daita kalaman ta "





" Nayi zaton zatazo inason ganin ta watakil ita zata yarda dane inason ta sosai Najeeb na yawan bani labarin ta "








dariya Sameera tayi da cewa " ai kiye Barka da cewa bazata zo ba don wallahi sai anyi ƙaramin yaƙi a gidan nan tunda aka haife ne tabar gidan nan shikara goma sha shida kinan yanzu " .











Girgiza kai tayi " oh to Allah kyauta" , " amin Aunty Teeamma Umma ce tace akawo miki fruit kuma mikikison ce da dare " shuru tayi chan tace ba komai duk abinda aka dafa yanzu nagaji ina buƙatar hutu but zakisha fruit ai before ke kwanta haka ta shanye sosai tasha mussaman kankana da banana tana gama wa Sameera ta fita kwanchiya tayi da bachi mai nisan gaske.

















" Amman nai martaba na kasa yarda cewa Najeeb zai aikata hakan , " murmurshi yayi " ba komai ke kwantar da hankalin ke Umma yara everything will be fine in Sha Allah ki chigaba da adu'a amman abin yazo da sauki tunda yarinyar nan bazatazo ba gwanda da mijin ma ya gaya mana muka hanasa barin ta tazo din wallahi tsoron Ajeeba naki har yanzu ina kallon yanda tamin magana last time da idon ta mai razanarwa nan "








Murmurshi Umma tayi badon taso hakan ba " " kaifa kar kaban kunya Ajeebah ƴar kace " a jiyar zuciya ya sauki





" Idan na tuna ita ƴa tace hakan yakisa naji sanyi but ina kallon zallar kiyayya a idon ta har yanzu "......















12: 00 pm





Firgit ta farka daga dogon barchi wayar ta ta duba ganin time da sauri ta miƙi ta shiga toilet farin wando da t_shirt fari tasa sai wani dogon baƙin riga tasa a sama wanda a zahiri ana iya hango fararin kayan ta ciki hula tasa ta ɗauki wayar ta a hankali ta buɗe kofar ganin ba kowa tayi ajiyar zuciya.








'Kofar fita taye ta murza key haske ne ta hango a ko'ina cikin masarautar ba wani abinda ya rage ko allura ya faɗi zaka iya ɗauka ta ko'ina sai wasu fadawa dake tsaye a bakin kowacce kusurwa da ƙofa da qatuwar bulalla a hannun su ƙaramin tsaki taja .








"Aikin banza zasu lallatamin shirrin na yanzu haka " , hango ɗayan taye ya matsa gun wasu biyu taki ta sulalle kamar wacce kwai ya fashewa a ciki tabi bango sai gata a wani hanyar part daban








" Anya Nadrah banyi gangancin fitowa a wannan lokaci ba bansan gidan ba ya kamata ace nasan ko'ina duk da cewa bani da issasshin lokacin , "








Hango wane bafadi tayi rungumi da abu a hanun sa ƙara dubawa tayi mai kyau nan ta hango tabbas macce ce a kafaɗar sa saurin fitowa tayi ta tsaya bayan bishiya dake kusa da ita chakk ya tsaya jin motsin zaro tokobi sa yai wani 'karfafa dashi dogo a kafaɗar sa kuwa mace ce a hanun ya zaro makamin yayi hanyar bishiyar yana mai cewa








" Waye anan " yana kara matsowa wani irrin kuka cikin ta tayi ganin tabbas kara matsowa yakiye a razane ta ..










Nadrah in proplem how far?


Ajeebah dai sorry her fan's Bata samu damar zuwa ba !!!


Sorry Najeeb !!!









AHLIN LASHKHAR BY NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹









https://chat.whatsapp.com/GlC9QmyuWMG7PmC1vhGp4I









🌟AHALIN LASHKHAR 🌟
**** NA****


NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞🌹







* MARUBUCHIYYAR*


1* MIJIN MAGE
2*RUHI BIYU
3*MAI CIKI CE
4*FARASHIN SO
5*DUHU CIKIN HASKE
6*BIYAYYA GA UWA
7* HANYAR RUWA


NOW


AHLIN LASHKHAR.







PAGE 17 & 18







🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
**
*Alk'alaminmu 'yancinmu*





GODIYA


Alhamdullah ina godiya gariki ƴar uwa bisa sakon da nasamu daga gariki Allah yabar ƙauna Sister Teema Abdullahi rawar da kike takawa a littafin AHLIN LASHKHAR yana farranta min , Allah bar zumunchi 🥰





Am sorry na rashin ganin posting da wuri an samu matsala nepa ne fatan zakumin uzuri ngde . ........






**********************************************


" Waye anan " yana kara matsowa wani irrin kuka cikin ta tayi ganin tabbas kara matsowa yakiye a razane ta fara hawa bishiya ta sa hannu tana girgizar wani rishe .








Ma'kalewa tayi duk da cewa yana qara matsowa setayi muryan mage miyau tsaki yaja da cewa " ashe ma mage ne aikin banza"!








Cikin sauri ya wucce har yana tuntu'be ajiyar zuciya ta sauki da sauri ta kuma ɗakin ta tana lumshe idanon ta da hasashen abinda zai iya faruwa nan gaba.








Asubar farko ta farka daga barci ta ɗaura alwalla da nafilla har karfe shidda Sameera ce ta turo ƙofar a hankali ganin Nadra na kwance ta juya tana ganin akawtin da ta shigo dashi haka kawai hankali ta bai kwanta ba so taki ta kai hannu.








Gyara muryar Nadrah tayi " Sameera fatan anyi ɗan wake" zaro ido tayi " no Aunty " arish ne sai Macron da peper shoup " gaskiya ne ɗan wake kawai nakiso a yanka min tumatur da gabbage" to ta amsa da juyawa " shi kuma yaron Brother Najeeb ɗan wake yaki so kinan".....











Duk suka hallara after breakfast Najeeb dake zaune daga one sitter cikin shiqar kaya white t_shirt and black trouser Nadra dake zaune akan carpet tana tauna cinqam se Uncle Ali da Umma ke zaune akan two sitter yana kallon Najeeb.








"Abubuwa da dama sun faru lallai mun yadda da qaddara kuma mun amince Teema MAI CIKI CE bisa shaiddu da hujjoji da doctor ya tabbatar , don haka Teema za ta zauna tare da mu har tsawon lokacin da zata haife yaron da ke zaune a cikin ta bai zama lallai mu yarda daƙin amincewa ka ba don haka Teema zata zauna damu tabbas zaka iya zuwa gun Ajeebah domin tattaunawa akan wannan issue but Yakamata ,"

















Fad'uwar Sameera cikin d'akin ko sallama babo nan ne duk suka jiiyo cikin haki ta dube su da cewa " An samu sabuwar gawa a 'kasan bishiya dake farfajiyar masaurautar "..








Duk miƙewa sukaye " Innalillahi wa ina iallhin raji'oun " cewar Umma wanda tune Nadrah ta mik'i ta yarda wayar hannu ta ta fita da sauri da jan hanun Sameera " a ina ne me yafaru shikkinan nema za'a kashi ne ko "








Ko ta kanta Najeeb bai bi ba yayi fecewar sa idan da sabo an saba da ganin gawawwaki na mata har ma da mazan but mafi yawaici matan sunfi rinjaye bayan an azabtar da su ta hanyar aikata fyad'i direct ɗaki ya wucce ya ɗauki jakar sa bafadin shine ne ya jawo mota suka fitta..











Inda har anfara mata sutura sosai hankalin Nadrah ya tashe sai hawaye daki zuba a idon ta saurin goggewa taye da jan hanun Sameera " wai kullum ahaka yaki faruwa cikin wannan masarautar gaskiya akaiw tashin hankalin bazan iya zama ba inada tabbacin nima za'amin hakan nashiga ukku " !!!

















Sameera ce ta gyara murya " kar kidammu ba'abunda zai faru dake muddin kina zaman lafiya a part na Ummu a kuma baki fita ko'ina " a hankali cikin dabara Nadrah tayi ta mata tambayoyi game da gidan haka tayi ta nuna mata part daban daban cikin hikima har suka kuma part nasu .











***************************************
TWO DAYS LATER ( AMERICAN ).





" Innalillahi wa ina iallhin raji'oun tashin hankali ta faɗa " tana zare eyeglass na idon ta" Najeeb kuma ka tabbatar bakasan wacce ce ita ba baka aikata hakan ba" !!!?








Matsowa kusa da ita yayi ya dafa kafaɗarta ta zauna ya durgusa bisa guiwar sa ya kama hannun ta da nashi " Aunty Ajeebah dube Ido na da kyau ban taɓa miki karya ba bazan taɓa mike karya ba idan nayi karya tun muna yarintar kicce kike fara gano cewa banda gaskiya ,











Kicce wacce muka shaqu da ita kasancewa duk bamu shaqu da mahaifiyar muba kice matsayin mahaifiyar kuma kice ƴar uwar bm
kinsa da cewa bana shiga hurumin kuwa a cikin AHLIN LASHKHAR zaman lafiya naki gudunarwa duk da cewa Uncle Ali shine komai na yanajana jiki mussaman a harkar sarautar mu ,












Nasan kin tsani abinda zai haɗaki masaurauta hakan yasa banason abu da mulki ki yarda dane, kice nasa wa rai idan baki amince da ne ba lallai zuciyata zata samu matsala kice yarda ta .!!!"











Sirarran hawaye ne ya bayyana a ƙwayar idon sa haka itta ma ta kasance tsaki taja tasa hannu ta share idon ta hannun d'ayan kuma akan fuskar sa ta share masa da hannu , a hankali ta wanka mai mari.











Taki ya zaro Ido " bahamagen ƙanina Najeeb kawai ne wallahi har kaban tsoro kuma you know na hanaka kirar sunan wanan mutumin a inda naki but bakaji wanan laifin da kamin yafe zargin da ake maka ai " murmurshi yayi " this is not funny wooo "











Dariya taye " to let me tell you just act and see what will happen Ina da tabbacin idan maciji na yawo zabuwa na yawo dole watarana zasu haɗu ne nasan. bazaka aikata ba just inason naga halin naka ko kadaina ko haryanzu gashi kuma kamin hhhhhhhhhh" !











Haɗa fuska yayi ya mi'ke " kinga matsalin ke ko ana magana seriously " pillow tass ta buga mai ihu ya buga taki twin's suka shigo " Uncle oyoyoo "








Duk zagaye shi suka fara da gudu Ajeeba ce tayi hanyar bedroom ganin zasu samata hayaniyar su , da sauri yayi ta bayan ta ya dafa ta " Sister help kinga su Asim ɓoye ne a bayan ki " kamoshi tayi " yessss mune winner mun kama Unlce Najeeb" !!!








Nan suka rungumi sa "wato Mommy kuce ta kamani da wayo baku ba ko " ganin sun fara hirar ta shiga bedroom nata waldrop ta buɗe ta ɗauki wani box tasa code nan ta ɗauki wani waya ƙaramin kirar tecno ta buɗe cikin minti ɗaya ya kawo wuta toilet ta shiga ta danna wasu Number sai ga Number ya fito kira ɗaya aka ɗauka .














" Yes it's Ajeebah everything is going well normal but duk abinda za'ayi please a ƙara taka tsantsan for now Najeeb na nan but dole na nunamai ya kuma Nigeria ya zauna a gida "








Shiru taye chan ta d'ago kai " okay Sir thank you " tana kashe wayar taye ajiyar zuciya ta kashe ta mayar cikin box , kwanakin kaɗan Najeeb ya manta rabin damuwar sa sosai Ajeeba ke kwantar mai da hankali sa cikin dabara da hikima ta koya masa wasu abubuwa dole ya yarda kawai ya zauna aga nan da wasu month's idan cikin ya fito sanan zasu tsawaita binciken akan Teema .

















NIGERIA 2:00PM






Duk da cewa a cikin bak'ar kaya yaki kana iya hango manya manyan idanun sa wanda ya kasance gadon AHLIN LASHKHAR ne tsaye siki kimanin su huɗu suna cigaba da meeting nasu gyarah murya waziri ya ɗaura da kallon mai martaba "














Gaskiya yalla'bai ina tunanin akaiw wani matsala me zaihana ka tura Ajeeb ƙarin karatu kasan laifin da yaki aikata wa ƙorafi ƙorafi ya fara yawaita akan AHLIN LASHKHAR mussaman yawan mutuwar ƴaƴan mata da aki samu "











Duk jikin sa yayi sanyi " badamuwa ina tunani irrin tunanin ka amman kasani babban matsalar shine kuma fittar Ajeeb Nigeria hakan zai tabbata da cewa lallai shine yaki aika aika nan amman wayasan DUHU CIKIN HASKE ( my book ) a cikin wannan tafiyar "!!!














Shuru Madaki yayi chan ya nisa da cewa" nifa matsalar ba anan ma naki iya hango taba gaba-d'aya kwanan nan wasu irrin mafarkai ma rasa kan gado yanzu dai idan na tashi kai buƙatar nan tamu

1 Comments On AHLIN LASHKHAR
avatar
abasu-kala

11 months ago

Reply

Good

Please Login or Register in order to submit comment